Showing 48001 words to 51000 words out of 391264 words

Chapter 17 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2590

dadi taji ba, dama ta tsani ganin unaisah, tun farkon shigowarsu taji bata yi mata ba, da sauri ta koma wurin su Yusra tana jiran ta samu damar da zata aiwatar da mummunan kudurin ta........



Bayan kammala cin abinci, Mc Ya Kira su Waya bayan Waya suke hawa saman step suna taka rawa, sautin kiWa Ya karaWe ko'ina na hall din, Ta ko'ina hasken camera ne ke ?yalli, sai daukar hotuna sukeyi, abun ba karamin burge prisoners yayi ba, Ay tuni Sajeed Ya mi?e dama ta samu tun da ya shiga filin Ya fara taka rawa hankalin kowa ya dawo kan shi, harta su baba obie da suke atsaitsaye hankalin su na akan shi, abun a jininsa yake da zarar yaji kiWa bai iya jurewa kamar ana kada mashi mazari, In har baiyi rawa ba hankali sa bazai kwanta ba, wakar da aka sanya tana ?arewa wakar calm down ta shiga, aiko jiki har rawa yake yi su Parveen suka shiga fili suka dinga tikar rawa, gaba Waya suka ja hankulan mutanan hall din, sunyi matu?ar burgesu in ka cire su Yusra dake jin haushin su badan komai ba, sai dai saboda sun hana su rawar gaban hantsi, Hankalin unaisah ba karamin tashi yayi ba, ganin yadda suke rawa da alama sun manta a ina su ke ne, daga ita sai batul ne ba su shiga filin ba, Manyan mutanan dake a wurin ne suka soma yi masu li?in kuWi, tamkar ana yayyafa masu ruwan sama.



Hajiya turai da Hajjaty suma suka shiga filin suna tayasu yin rawar, kusan gaba Waya suka shiga cikin su, cikin raha da nishaWi suka taka rawarsu.



Jemimah ta dage duk wanda ya lika mata kuWi sai ta kwashe su ta tura a aljihun rigarta, ta tarasu dayawa har a hammata take sa?e wasu, tayi zaton abun wasan yara ne.



Mutanan dake harin Unaisah dama jira suke ta mi?e, a lokacin chief Owais Yabar wurin su, Ya tafi amsa kiran da akayi mashi awaya.



Mi?ewa ta yi tana tafiya a hankali yayin da idanunta ke akan dance floor din, da alama itama so takeyi tayi rawar ta Wan gagije jikinta.



"Baiwar Allah sannu" jin muryar mutun abayanta yasa tayi saurin dubanta, zahara ce fuskarta dauke da murmushi, Mayar mata da martanin murmushin unaisah tayi.



"Yawwa"



"Tun Wazu nakeson yi maki magana ban samu damar yi ba, saboda mutanan da kike atare da su...." da Wan mamaki take kallon bakuwar fuskar da tayi mata magana.



Mi?a mata hannu zahra tayi don su gaisa, A hankali unaisah ta Waura hannunta a cikin nata.



"Sunana zahra ke fa"?



"Unaisah"



"Banyi tunanin zakiyi saukin kai har haka ba,"



Murmushi unaisah tayi mata.



"meyasa kikace haka"?

"Raina ne ya bani haka" girgiza kai unaisah tayi

"Kin burge ni, idan badamuwa inaso muyi hoto a tare"

Bata kawo komai aranta ba, ta amince ma zahra.

Yatsun hannunta har kerma sukeyi wurin curo wayarta daga cikin yar purse dinta, ta dinga daukar su hoto da unaisah, A kalla zahara ta dauki hoto sama ashirin, Tsabar iyayi na zahra harda rungumeta sukayi hoto amanne da juna kamar kanwarta....



"Kinga yanzu na samu wanda zan dinga kallo awayana," ta faWa bayan sun gama



"Ko zan iya samun layin wayarki? Ina so mu dinga gaisawa.



"Ban haddace number dina ba, kuma wayar bata a hannuna"



Shafa gefen fuskarta zahra tayi"ba damuwa, ay ina zuwa estate din nan zamu dinga haduwa...." wayar zahra ce ta soma ringing da Wan sauri tace ma unaisah yanzu zan dawo ana kirana" amsa mata tayi da toh, har zahra tabar wajen Unaisah bata daina bin bayanta da kallo ba, hakanan taji ta burgeta, aranta ta ayyana wato duk yadda wani ya?i ka, to wani zai so ka ne.



Murmushi tayi, tare da juyawa da niyar tabar wurin cikin rashin sa'a ta bange Waya daga cikin servers din dake safa da marwa wurin raba abinci, Gaba Waya tray din lemun da matar ta Wauko ya 6are a jikin abaya dinta, glass cups din suka rikito kan floor, hankalin ba karamin tashi yayi ba ganin ta 6ata mata wankanta don ma Allah yasa rigar baka ce



Muryar matar na rawa ta soma bata hakuri.



Shiru unaisah tayi tamkar bazata tanka mata ba tace"bakomai, ay ba laifin ki bane, Ni ce na bangaje ki, bansan da mutun abayana ba"



A ruWe matar tace"akwai rest room ki zo muje ki wanke rigarki please, idan ba haka ba za'a hukunta ni ne idan wani yaga ruwan lemun nan a jikin rigar ki"



Girgiza kai unasah tayi"a'a bani bu?atar zuwa, Ki tafi kawai, ay rigar baka ce babu wanda zai gani"



Magiya matar tadinga yi mata akan tazo su tafi ta wanke mata rigarta, ganin tasa naci ne yasa ta amince mata, da sauri matar ta zukunna ta kwashe glasses din ta mayar a tray, kafin ta juya Tayi gaba unaisah tabi bayanta, babu wanda ya lura da abun da ya faru saboda sautin kiWan daya karaWe hall din hankalin kowa na akan dance floor,.



Wani corridor suka shiga a inda jerin rest rooms din suke ta nuna mata Waya daga cikin su, ki shiga zan jira ki anan" amsa mata tayi da toh.



Unaisah kamar kada ta shiga haka take ji saboda hankalin ta bai kwanta da matar ba, buWe kofar tayi shigarta ke da wuya taji alamun an datse ?ofar, sai dai ranta bai kawo mata komai ba, agaban sink ta tsaya ta kunna tap ruwa ya shiga karanyowa ta soma wanke inda lemun ya 6ata, bayan ta gama ta tsaya tana kallon fuskarta ta cikin mirror bakomai take tunawa ba face fuskar chief Owais hakika Yaja hankalin ta, musamman a lokacin da aka so aci mutunci su ya kare masu martaban su,

Murmushi tasaki har dimple din ta ya lotsa, can kuma ta juya akalar tunanin nata ga garkuwarsu, tasan duk inda yake ayanzu yana cikin koshin lafiya don ta fahimci prime minister ba karamin kaunarsa yake yi ba, tabbas zataso taga yadda zai tarairaye shi.....



_Sam ta manta a rest room take, tunawa da yan uwanta yasa tayi saurin juyawa zata fuce sai dai me? Tana jan ?ofar taji kamar ta dam?i dutse, bata kawo komai aranta ba, ta soma knocking tana fadin"pls kibuWe min kofar na kasa" shiru taji mata bata amsa mata ba, kusan sau uku tana neman taimakonta amma shiru, bata amsa mata ba, gaba Waya taji ta takura hankalin ta ya fara tashi, bubbuga ?ofar tadinga yi tana cigaba da fadin pls bakowa ne akusa ku buWe mun kofa, tun tana sa ran za a buWe mata har ta fara fidda rai, zuciyartace ta soma raya mata gaya can za'a cutar da yan uwanta aikuwa da karfi ta soma bubbuga ?ofar kamar zata balle ta, har kafa take sanyawa tana harba jikin ta, babu alamun zata buWe, tana nishi ta ja da baya ta watso da gudu ta bangaji kofar duk don ta samu ta buWe amma duk abanza, Lokaci Waya tafara burkicewa dama brain Win su da rauni acikin ta, gaba Waga rayuwar kullan da su ka yi a gidan kurkukun ?addara ta fara dawo mata a cikin kanta, sautin dariya dariya ta soma ji da shesshe?ar kuka yaran da muryoyin wadannan tsaffin da suka ta6a bata naman mutun ta ?arfi suka sanyata dole ta ci, runtse idanuwanta tayi tare da sanya tafukan hannayenta ta daddafe kanta dake wani irin mahaukacin sarah mata, wani irin tsoro da firgici ne ya soma ziyartarta, rushewa tayi da kuka tana bugun kofar muryarta da shesshe?ar kuka take fadin"Wayyo Allahna ku buWe mun kofa! na shiga uku, zan mutu kaina, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'in Boss ka buWe min kofa zasu kashe ni, Danish kana ina kazo ka taimake ni, nasan bazaka bari a cutar dani ba, nashiga ukuna sajeed naufal Batool wai baku jina nane so kuka na mutu.... cikin fitar hayyaci take yin sambatun tuni mayafin dake akanta ya zame ?asa, duk tabi ta yamutsa gyaran gashi da akayi mata tamkar mahaukaciya haka ta koma, jikinta duk ya raunata saboda bugun kofar da take yi tana faman ciccije la66anta, ga ?arancin iskar dake a wurin ta fara affecting dinta, gwanin ban tausayi baiwar Allah, jan numfashi ta cigaba dayi tana ganin jiri jiri a idanunta kamar daga sama taji zubar wani abu a tsakankanin cinyoyinta da wani irin matsanancin ciwon mara na fitar hayyaci nan take wata juwa ta kwashe ta gaba Waya ta kife kan floor sumar kanta ta tarwatse har ta saman fuskarta, hannayenta daddafe da cikinta dake ta murWamata yanayi mata zogin azaba, muryar ta adisashe take ambaton Allah.............._







*Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'
'?*



*Mu haWu jibi Alhamis Idan Allah yakaimu da rai da lafiya*



*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*



3196407426



First bank



Bature Hafsat Muhammad,



*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268*



S

kukun Kaddara Takun Karshe Page 14 Complete
by
Novels Elite Admin
May 31, 2024
Sponsored Link

Novels Elite English
_ *~
'=؋?BOSSLADIESWRITERS=؋?
'~*_

3,F 'DB/=؋?=?%?=؞?

~Takun ?arshe=?%?~

Dedicated to Aunty Kubra=؋?=؞?

B5) -( 1HE'F3J) :J1 9'/J) (JF 'D3,F'! E9 *7H1'* E9B/)=؋?=ؘ?=??

An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists d'=؋?=ؘ?

Daga al?alamin Boss Bature=؋?
'

__________________________
'?

_cikin fitar hayyaci take yin sambatun tuni mayafin dake akanta ya zame ?asa, duk tabi ta yamutsa gyaran gashi da akayi mata tamkar mahaukaciya haka ta koma, jikinta duk ya raunata saboda bugun kofar da take yi tana faman ciccije la66anta, ga ?arancin iskar dake a wurin ta fara affecting dinta, gwanin ban tausayi baiwar Allah, jan numfashi ta cigaba da yi tana ganin jiri jiri a idanunta kamar daga sama taji zubar wani abu a tsakankanin cinyoyinta da wani irin matsanancin ciwon mara na fitar hayyaci nan take wata juwa ta kwashe ta gaba Waya ta kife kan floor sumar kanta ta tarwatse har ta saman fuskarta, hannayenta daddafe da cikinta dake ta murWamata yanayi mata zogin azaba, muryar ta adisashe take ambaton sunan Allah da da?yar da?yar, zufa ce ta soma tsastsafo mata ta ko'ina na jikin ta, kafin wani lokaci jikinta ya saki tamkar matacciya ko yatsanta bata iya Wagawa ta gama fita hayyacin ta............_





*Shin Ina prime minister ya tafi da garkuwa?*





Lokacin da suka fito daga Hall hannun su ru?e cikin na juna, Yayin da gimbiya mujeedat da Yazrin suke a biye da bayan su, gaba Waya hankalin Jami'an da ke tsaron wurin Ya dawo kansu, da wani irin tsantsar mamaki da Al'ajabi suke kallon fuskar Danish da ta prime minister, Musamman jami'an Canada sun yi matu?ar girgiza da ganin shi, sun ruWe sai faman Kallo ?urulla suke bin su da shi.



Wata dan?areriyar mota Suka nufa, irin motar da a mafarki kaWai talaka ya ke iya ganin ta, da sauri Wani gabjejen Soja Ya buWe masu murfinta, Cikin motar yadda kasan bedroom tsabar haWuwarta ga wani sanyin A.c dake sanyaya zukata, a tare suka shiga ciki ba tare da sun raba hannun su daga cikin na juna ba, Gimbiya mujeedat da Yazrin motar dake a jere da tasu suka shiga, zuciyoyinsu cike fall da al'ajabin Danish....




Kusan a tare motocin suka soma tafiya A hankali, Yayin da sojoji ke take masu baya, da kafafuwansu suke tafiya ta gefe da gefen motocin nasu.



Lumshe idanu gimbiya mujeedat tayi yayin da brain din ta ke tariyo mata fuskar Danish, bata san ya akai ta tsinci kanta da jin tsantsar kaunarsa ba, farat Waya taji ta kamu da son shi ya kwanta mata aranta, batasan ma ya zata mistalta yadda take ji azuciyar ta ba.



Ita kanta Yazrin zuciyarta ta tsunduma a kogon kaunar matashin da bata san wanene shi ba, jin shi take tamkar Wan uwanta na jini......



"Mommy, fatana Allah yasa ba mafarki na ke yi ba" can cikin kunnanta ta tsinkayi maganar Yazrin da tayi magana cikin harshen larabci.



Numfasawa ta Wanyi muryarta da wani irin sanyi ta soma magana da yaren su na larabci



"ban ga laifin mijina ba, yanzu nake danasanin maganar dana gaya mashi Wazu da mu ka shiga restroom, ban ta6a tsammanin zanga yaron haka ba, ay dole ma ya nemi zaucewa, Ni ko a tarihi ban ta6a jin labarin kamanceceniya irin wannan ba"



"Abun da yafi Waure mun kai shi ne, ba mu haWa alakar komai da shi ba, bamu ta6a ganin ba, ba mu ta6a jin labarin shi ba, sai yau da Allah Ya haWa mu.....



Fuskokin kowan nan su da tsantsar al'ajab



Slowly motor su ta ratsa katafaren entry way na shiga gidan hateem dake a tsare da security, basu nufi ko'ina ba sai cikin ?awataccen Lambun gidan.



Bayan sunyi parking, da sassarfa sojojin dake safa da marwa su ka ?araso tare da buWe ma su marfin motor.



A hankali Prime minister Ya dira kafarsa Ya fito tare da ru?o hannun Danish, Lokacin daya fito daga motar kusan suman tsaye jami'an dake tsaron gidan su ka yi, sai faman yin dogon wuya suke yi suna le?en fuskar danish, Sun saki bakunansu kamar lehen sakarai, ?asa ?asa da murya sautin raWar da sukewa junansu ta soma baiyana



"Abun mamaki bai ?arewa"!



"Kodai idanuwana ne suke nuna min badai dai ba?



"Dama prime minister Yana da Wa Namiji ne?



"To ko dai 6acewa yayi ne sai daga baya aka gano shi? In ba haka ba ni dai a iya sanina ya'yan sa biyu mata....."



Murmushin gefen fuska prime minister ya Wan saki jin tseguminsu, aranshi yana mai jin wani irin annushuwa.



sai bayan da suka soma tafiya tukunna motarsu gimbiya mujeedat ta ?araso, sam bai son sun biyo su ba, saboda ya makance idanunsa danish kadai su ke iya gane masa, Fitowa su ka yi a tare suka bi bayan Su prime minister, wanda Ya mi?i hanyar shiga wurin sha?atawarsa da ke a cikin garden.



Yayin da suke tafiya wata irin ni'imtacciyar iska ce ke ratsa fatar su hakan bakaramin ?aimi ya ?arawa yanayin ba, danish Ya nutsu Yana bin furannin dake a garden din da kallo, dama can shi ma'abocin son furannine da alama dai Garden din ya burge shi...



Hateem sai satar kallon shi ya ke yi kamar zai lashe shi, shi kuwa wanda akeyiwa kallon bai ma son anayi ba.



Su Gimbiya Mujeedat da Yazrin suna a biye da su ba tare da sanin su ba.



Sauke idanunsa yayi akan Peacocks da ke yawo a garden din sun bubbuWe Tail feathers dinsa gwanin ban sha'awa, ba karamin burge shi su ka yi ba..



Wani ?awataccen wuri suka nufa, inda akayi shimfiWa ta alfarma irin ta sarakuna, a kewaye yake da furanni launuka daban daban, Ga wata lumbutsetsiyar Round mattress mai tudu lallausar gaske, an kewaye ta da matassan kai masu laushi.



"Bismillah mu zauna" muryar Hateem ce ta dawo dashi daga kallon gardeen din da yake yi, A hankali suka zauna saman shimWidar.



Daga inda suke a zaune suna fuskantar swimming pool tamfatsetse, launin ruwan da ke a cikinsa blue sky ne pure, ga wasu fararen agwagi saman ruwan suna ta shawagin su.



A ?alla sun dauki tsawon mintuna babu alamun danish zai mayar da hankalinsa akan prime minister, ya nutsu sai kallon agwagin ya ke yi.



Yayin da shi Hateem din gaba Waya ya tattara nutsuwarsa da hankalinsa akan danish, wani irin kallon kurulla yake jifar shi da shi mai dauke da zallar kaunarsa, Jin shirun yayi yawa yasa shi yin gyaran murya, hakan Yaja hankalin Danish zuwa gare shi, slowly ya juyo tare da Waura fararen idanunsa akan fuskar minister, a karo na farko kenan daya fara kallon shi, nan fa suka fara jifawa juna kallon kallon, ko ?yafta ido ba sa yi, sai da suka kusa shafe mintuna batare da sun kau da ido ga juna ba, su gimbya mujeedat dake a tsaye can gefen wata bishiya mai yalwar rassa da ganyayyaki sun kura ido suna kallon su, Ita da yazrin dake a gefen ta.



Wani irin ?warjini Danish yayi mashi, da sauri ya katse kallon da suke jefawa juna ta hanyar yi mashi magana



"Sorry ban gabatar maka da kaina ba, Ni sunana Prime minister Hateem Obinna, kai fa"? Ya faWa yana duban shi har lokacin danish bai daina jefa mashi kallon ba, babu alamun zai tanka mashi kamar akwai wani abu daya ja hankalin da yasa shi kallon nasa.



"Ka yi shiru baka ce komai ba," kamar kurma haka danish yayi mashi.



Dafe kai Hateem yayi muryarshi da kasala ya furta"please ka yi min magana, ba ka son yadda na ?agu da son ganin ka samu lafiya ba, na damu da kai kamar yunwar ciki na, dan Allah ka saki jiki dani, kada ka azabtar dani da kaunar ka...." fuskar shi a yamutse yake yi mashi magana.



"Ina fata babu inda ke yi maka ciwo yanzu"? Ya jefa mashi tambayar, lumshe mashi idanu danish yayi alamar eh.



"Ya Ilahi, ba zaka yi min magana ba, sai dai ka yi min nuni da ido, ni bana so ka daure ka yi min magana, Inason jin muryarka ko hankalina ya kwanta, namanta ban faWa maka ba, gobe da asuba zan bar ?asar ba lallai mu sake haWuwa ba, shiyasa nakeso ka bani haWin kai mu more lokacin nan da muka samu...." cikin sanyin murya ya ?are maganar.



Har lokacin kallonsa danish ya ke yi, abun ya Waure mashi kai, Ya rasa gane ma'anar kallon nan.



"Ko dai kana mamakin kamannina dakai ne"? shiru yayi mashi.



"Wayyo Allah na, to ko dai baka jin harshen hausa ne inyi maka da turanci ko larabci ko french wanne yare kafi ji a cikin wadannan"? A ?agare da son jin amsar shi ya faWa yana kallon la66ansa burin shi ya motsa su don yayi magana.



?iri ?iri danish yana neman ya zautar da prime minister, zuciyarshi a jagule yace"nayi maka uziri tun da ba ka jima da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login