Showing 33001 words to 36000 words out of 391264 words

Chapter 12 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2561

kujeru suka zauna suna ?ara gaisawa, pravin ne yayi magana da masu raba abinci suka kawo masu sha?e da table, sai rawar kai yakeyi akan hajjaty don yaga hajiya saratu bata a hall din, ?arfin hali hada zama wurin su.



"Lallai mutumin can, wato don yaga hajiya saratu batanan shine ya zauna yana goga kafaWa da waccan kilakin" rai a6ace laurat tayi maganar



Muhibbat tace"zata ci ubanta ne wlh, ni dama tun fil azal na tsani matar can, ay tun farko kuskuran da hajiya saratu tayi na auran dangin masu bautar shanu ta kawo su cikin family dinta, wlh mutanan can basu da amana, sun iya munafunci da kisisina, ga kwaWayin abun duniya, nidai fatana Allah yasa bada wata muguwar manufar suke zaune a family din nan ba"



Guntun tsoki her excellency Jamila taja tace"takaici ma ya hana inyi magana, dalla jibi yadda ta ca6a ado ko kyau babu, mace kamar Aljanna, ita ala dole sai ta fi mu haWuwa, kowa ya sanya abaya sai ita isassa mai walkin sa taje ta sanya sari, su kuma wadancan dattawan dake ta satar kallon ta bansan uban me suka gani a jikin ta ba.



Hajiya madina na dariya tace"ba dole su kalle taba, mace tana tafiya mazaunai suna jujjuyawa kamar an jera marmarar sakwara" dariya suka saki gaba Wayan su.



Adai dai lokacin Hajiya saratu ta shigo hall din hannunta ru?e dana zahra, nan fa hankali ya dawo kansu, zarah duk tasha jinin jikinta ganin zaratan samari da ?an mata ma?il da hall din, duk da itama ba abaya ba, abaya din dake a jikinta irin na can ?asan closet ne wadanda ake ji dasu ta dauko ta sanya launin skin pink, ta yi rolling veil akanta ga glass data manna, duk tabi ta ruWe ganin yadda wasu ke kallonta, bakomai ne yasa suke kallon nata ba face ganin fuskar bare, koda shigowarsu pravin yayi saurin mikewa daga teburin su hajjaty gudun kada Hajiya saratu ta gan shi, lalla6awa yayi ya koma wurin su baba obie ya zauna.



Sai da ta fara zuwa da zahra wurin su hajiya laurat ta gaishe su cikin girmamawa, da fara'a suka amsa mata taci albarkaci Hajiya saratu da kuwa ko kallo bata ishe su ba

"Wacece wannan ko itace surukar taki"? Hajiya jamila ce ta tambaya

Murmushi hajiya saratu tasaki hannunta Waya dafe da shoulder din zahra tace"kwarai kuwa, to Ya kuka gan ta"?



"Masha Allah, kyakkyawa da ita son kowa kin wanda ya rasa, malama zahra sannu da zuwa" muryarta ?asa ?asa ta amsa masu.



Jan hannunta hajiya saratu tayi"mu shiga ciki" tafiya su ka yi cikin hall din sai faman yan waige waige zahra ta ke yi, fargabanta bata san inda hajiya saratu zata kaita ba.



Su twins ta hango kowan nan su ya Waura ?afa Waya bisa Waya kan kujeru, tare da Dr Nawaz, wurin su hajiya saratu ta nufa da zahara wadda tuni gabanta ya soma dakan uku uku, hankalinta ba karamin tashi yayi ba, ganin suna tunkararsu

"Barkan ku da hutawa" a tare suka dago suna kallon ta

"Mom..." zaid ne ya kira sunanta bai karasa ba yai tozali da zahra,

Kallo Waya zayn yai mata ya kau da idonshi yaci gaba da danna wayar hannun shi, har kwara dr nawaz da dan fara a face din shi

"Yawwa ajiya na kawo maku, zahra ki zauna a wurin su, dan Allah ku kula mun da ita" amsa mata zaid yai da toh tare da nuna ma zahra kujera"have a seat," jikinta na kerma kerma ta zauna duk tasha jinin jikinta, sam ba ta so hajiya saratu ta kawota cikin maza ba, Ina laifin wurin ?an matasan matan family din duk da tasan ba lallai ta samu shiga a wurin su ba.



Cikin kulawa hajiya saratu tace"Idan kina bu?atar wani abu, ki faWa masu zasu sa akawo maki, pls ki saki jikin ki, Idan aka kammala taron zanyi magana dake kafin ki tafi gida' amsa mata tayi da toh



Bayan tafiyar hajiya saratu, zaid Ya soma jan ta da fira.



"Kamar naso na gane ki" murmushi ta Wanyi tare da cewa"ina Waya daga cikin interior designers din da suka yi aiki lokacin birthday din ku dana baba obie"



"Oh yes, I remember now, What's your name"?



"Zahra"



"You look absolutely beautiful today" still face din ta da murnushi tace"thank u"

Dr nawaz ya dube ta daga ?asa har sama farat Waya ya gane ba ?ar masu kuWi bace sai dai akwai kyau ko dan saboda wannan zai Wan daraja ta.



"Bimillah malama zahra" ya fada tare da mi?a mata glass na ruwa me sanyi



ya haWa mata da plate din chicken kebabs, godiya tayi mashi, harta kai hannu zata sauki glass din zayn ya Wago da sexy eyes din nan nashi wani kallo ya jefa mata mai kama da harara, gaba Waya ta rikice ta fasa Waukar komai, ta du?ar da kanta ?asa.



"Are you okey? Ki ci mana" zaid ne ya fada yana Wage mata gira.



Dr nawaz yace"na lura kamar hankalin ta bai kwanta ba, Bari nayi magana da faryat inyaso sai ta koma wurin su ta zauna may be tafi sakewa'



Har cikin ranta taji dadin maganar dr nawaz, wayar dake a hannun shi ya shiga dannawa ya kira layin faryat kusan sau uku batayi picking ba, a kira na huWu ne ta Waga.



"Ina son ganin ki yanzu ki zo ki same ni" ya fada yana bin hall din da kallo Can Ya hangota, Cikin su Hindu sun za?e sai fira sukeyi kowaccen su hannunta ru?e da glass na lemu.



Cikin takun yanga da kwarkwasa Faryat ta nufo wurinsu, tana karasowa ta ru?e qugu tana fadin"Gani"



da gira zaid Ya nuna mata zahra"bakuwar mommy ce, pls ki tafi da ita wurin ku"



Wani kallon sha?iyanci tabi Zahra da shi kafin Ta mi?a mata hannu"let's go" mi?ewa zahra tayi faryat ta ru?o hannun ta suka nufi wurin ?an uwanta.



"Faryat ina kika kwaso mana wannan" Yusrace ta fada tana nuna zahra da hannu, baiwar Allah jikinta duk yayi sanyi duk zumudin da takeyi na son zuwa ya ragu

"Bakuwar mommyne, Yaya zaid ne yace in kawota wurin mu" wani kallo suke bin ta dashi daga ?asa har sama alamar ba'ajinsu bace,

"Barka da zuwa ?an mata, Zo ki zauna kusa dani," zulaihat ce tayi maganar fuskarta da fara'a, Hakan ba karamin sanyaya zuciyar zahra yayi ba, gefen zulaihat ta zauna, Hindu tace da ita"kina bukatar wani abu naci ko sha"?

?aga kai zahra tayi alamar eh, saboda yunwa take, bata ci komai ba kafin ta baro gida

Magana tayi da server din dake a kusa da su tasa aka kawo ma zahra lafiyayyan abinci, tare da juices masu sanyi

"Zaki iya ci kona baki abaki"? murmushine ya kubce mata jin abun da zulaiha tace

Da sauri ta girgiza kai"a'a zan iya ci dakaina, nagode da kulawa"

Hindu tace"kada kiji komai, ki saki jikinki, Ki Wauka kamar kina a jirgi ne mai ya kare" dariya sukayi gaba dayansu cikin raha, zahra har ta fara sake wa

"Meye sunanki ne"? Yusra ce ta tambaye ta

"Zahra"

"Masha Allah, family status fa"? Ras taji gabanta ya fadi aranta ta ayyana komai ya kawo maganar family status?

Jin tayi shiru yasa yusra cewa"dake magana"

Cikin sanyin murya tace"Wan iya family" kallon juna su ka yi alamar basu ta6a jin sunan ba, hakan na nufin ba ?ar kowa bace, ta6e baki yusra tayi

"Ni sunana yusra, ?ar gidan His excellency abdul razak, Jikar baba obinna, nayi karatu a U.S, na kammala degree dina a 6angaren medicine and surgery, ke fa"? Da izgilanci takeyiwa zahra magana

ganin abun nata na neman wuce gona da iri ne yasa Zulaihat yin saurin tarar nunfashin ta da cewa"look Yusra, Ki ?yale bakuwar tamu ta huta mana, ko ruwa bata sha ba, kin fara tsareta da tambayoyi kamar ?ar jarida" dariyar shakiyanci yusta tayi idonta acikin na Zahra tace"am sorry fa, kawai ina so ne musan juna, amma bakomai, nayi shiru"





Kasa cin abincin zahra tayi, gabanta nata faduwa, sam jin kanta takeyi bare a cikin su saboda tarbar da wasu sukayi mata.



"Companyn ku ne sukayi decoration din nan ko"? Zulaihat ce tayi mata tambayar jinjina kai zahra tay alamar eh

"Masha Allah, gaskiya kuna da kwararrun interior designers, na jinjina maku, nima idan lokacin birthday dina yayi zan gayyace ku"



Murmushi zahra tayi har cikin ranta taji dadin yadda zulaihat ta sakar mata fuska ita da hindu daga gani sun san darajar Wan adam ba kamar Yusra da faryat ba.



Sautin kiWane Ya soma tashi, Mc yaci gaba da kiran Su daya bayan Waya suke shiga filin Taron suna taka rawa ta ko'ina sautin shewarsu ne da Dariya yake ya tashi, Bakomai ne Ya burge su ba face yadda mukarraban hateem na kasar canada suka hau kan dance floor suka dinga ti?ar rawa dama sun sha sun bugu har takai masu karo, ga abokin baba obie shima yana tangyal tangyal ya shiga tsakiyar filin Ya dinga ti?ar rawa, Nan fa ?an mata suka dinga shiga suna yin rawa tare da su.....



Tun da aka fara taron Nazli ke a zaune saman wata kujera ta alfarma, ta daura ?afa Waya bisa Waya, fuskarta babu annuri, a tsanake take danna wayar hannunta, lokaci Waya ta dakata tana kallon message din da aka tura ma chief owais ta layinta, nan take fuskarta ta canza zuwa tsantsar 6acin rai, tasan bakowane zaiyi mata haka ba face Yazrin, A hankali ta Wago kyawawan idanunta tana bin hall din da kallo a kokarinta nata gano inda Yazrin ta shiga, Cikin rashin sa'a ta sauke idanunta akan chief owais dai dai lokacin ya Wago suka haWa ido da shi, kasa janye idanunta tayi daga kan shi, wani irin kyau taga ya ?ara mata musamman daya sanya shadda a jikin shi, kau da idanunsa yayi daga kan nata, itama ta janye nata, kamar wasu makiyan juna



Text ta tura mashi



_sakon da aka tura maka ta layi na bani na tura shi ba_



Reply yai mata da cewa"I don't know what message you're referring to_.



Shiru tayi tana tunanin me yake nufi? Ko dai bai ga sakon ba.



Wani sakon ne ya kuma shigowa wayarta



_"Why did you send me a video of you on WhatsApp? Nace maki ina ra'ayi ne?



Wani irin bugu kirjinta yayi, cikin sauri ta shiga whatsapp don ganin inda gaske an tura mashi video tana shiga ta taras da aika aikan da Yazrin tayi mata, Dafe kai tayi da hannu Waya, ji tayi tamkar ta fasa ihu tsabar takaicin zubda mata ajin da Yazrin tayi



_"I didn't send you any video! You know I would never do such a thing. This must be Yazrin's doing!"_



_"I don't care about the excuses, I already understand that you're missing me. If you miss me so much, you know where to find me"_



ya rubuta text din tare da yi mata sending kafin ya Waura wayar kan table din gabanshi.



Ta wutsiyar idanun shi yake hangota, runtse idanunta tayi tare da cije pink lips dinta, hakan ba karanin ?ayatar da shi yayi ba.



Kifa kanta tayi kan laps dinta, yatsun hannunta har kerma sukeyi tsabar 6acin rai.



Shin Ina Prime minister?



Tun bayan shigarsu resting room, gimbiya mujeedat ta soma tarairayarshi tana kwantar mashi da hankalin shi, ganin yadda yake zubda gumi yasa ta taimaka mashi wurin cire rigar shi, Ya rage daga shi sai yar singlet, atsaye suke gaban m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?irror suna fuskantar juna.



"Fada min meke damun ka"? Ta fada cikin kulawa tare da daura palm din hanunta kan wuyan shi.



Har wani jiri yake gani a cikin idanun shi abu kamar jaraba ?aunar Danish na neman zautar da shi, hatta tempereture din jikin shi ya Wauki zafi rau kamar mai fama da zazza6i.



Sam yakasa fada mata gaskiyar abun da ke damun shi saboda jin kunyar furtawa yake yi

"hankalina bazai kwanta ba in har baka fada min ba, kasan tsakanina dakai babu 6oye 6oye, "

?aura head dinsa yai kan shoulder dinta, ya daddafe waist dinta da tafukan hannayensa

Yana faman fitar da nunfashi da sauri sauri

"Idan baka da lafiya zanyi magana a kira doctor ya duba min kai"

da sauri ya furta"lafiyana lau,"

"Taya zan yadda da maganarka? Lokaci Waya ka canza kafin mu shigo dakin taron nan babu abun da ke damunka fuskarka da annurin farin ciki amma lokaci Waya ka canza mana meyasa? Hatta yanayin jikinka ya dauki zafi rau.... " fuskarta a yamutse tayi maganar

?ago da fuskarshi yayi tare da kallon ta, ya sanya palms dinsa ya tallabi fuskarta dake asanye da gold chain

"Ki kwantar da hankalin ki, kinsan dai bazan maki karya ba, kamar yadda na fada maki babu abun da ke damuna, zuciyata ne ke bata min dadi"



Wani kallon kauna ta jefa mashi"ban yarda ba, Ko dai akan wannan Yaron ne na wurin owais"?



Da mamaki ya kalle ta jin ta gano abun da ke damun shi

"Ai ina lura da duk wani motsin ka, Jiya saboda shi baka runtsa ba ka zauna yi mashi nafila ko ba haka ba" ta fada tana binsa da kallon na kamaka

Kamar wani mara gaskiya yayi shiru yana kallon ta

"Har hotunan shi ka ajiye awayarka, lokacin da naje tada ka daga bacci naga hoton shi da kake kallo a wellpaper na wayar ka, mijina anya kuwa kana da lafiya?

Ta faWa fuskarta da tsantsar Al'ajabi

Lumshe idanun shi yayi bai san amsar da zai bata ba

"Akan yaron da bakasan ko wanene ba kake nema ka rasa sarrafa zuciyarka? What kind of crazy love is this? Na ruWe please ka fahimtar dani' ta fada tana zare mashi kyawawan idanuwantaBest gifts for your loved ones



"You don't know who he is, you have no connection to him, so why would you cause yourself so much pain for loving him" Cikin tausasa murya tayi maganar, bawan Allah yayi shiru yana sauraranta ya rasa abun fada.Best gifts for your loved ones



"Hankalina ya tashi hubby, kwara mubar kasar nan tunkafin In rasa kanka, Maybe if we distance ourselves from him, you'll be able to forget about him.... " cikin karyayyar murya tai maganar, fuskarta duk ta yamutse.



"Idan ma akan rashin haihur Wa namiji da baka samu bane yasa kake son shi, nayi maka alkawarin zan dage da addu'a akan Allah ya bani ciki na Wa namiji nima na haifa maka ko hankalin ka ya kwanta, zan kira mahaifina in fada mashi yasa ayi min addu'a...." tuni idanunta sun cicciko tab da kwalla, nan fa hankalin shi ya tashi don ko kadan baison 6acin ran gimbiya mujeedat gaba Waya yake rasa sukuninsa, da sauri ya janyota jikin shi.



ya rungumeta sosai yana lallashinta,

"Na gane kuskure na, ki yi hakuri gimbiyata, nima bayin kaina bane bansan ya akai na kamu da kaunarsa har haka ba, amma tun da baki so na daina, zanyi kokarin mantawa da shi arayuwana....' lallashinta yaci gaba da yi har sai da yaga ta dan saki jikinta kafin ya Wago da ita.



chain mask dinta Ya gyarata mata ganin ya karkace, bayan ya gama suka kalli juna lokaci Waya suka saki murmushi, yatsun hannun ta ya ru?o ahankali ya daura mata soft lips dinsa hadi da sumbatar su, ya kuma dagowa ya sumbaci forehead dinta, sai da ya tabbatar ya faranta mata almost 15 mins, tukunna ya mayar da rigarsa, kafin Yaja hannun ta suka nufi kofar fitowa daga room din, Jami'an dake a bakin door suna jiran su, ganin sun fito yasa suka take masu baya.



Suna gab da zasu ?arasa ga mazaunin su, ba zato ba tsammani Hasken Hall Win Ya Wauke gaba Waya duff ko'ina Yayi duhu sai hasken candles din dake a kunne, Hankalin jama'a ba karamin tashi yayi ba, Kowa Ya ruWe sautin muryoyin su Ya cika hall din Kowa sai tambaya yake yi ya akai aka dauke wutar hall din ko an samu matsala ne

"Jama'a wai meke faruwa ne? Meyasa za'a Wauke mana hasken Hall? Ba'aji ina magana ba ne"! Hajiya saratu ce take ta faman surfa masifa Sautin muryarta yafi na kowa

Faryat Har ta fara Fasa masu ihu saboda lalurar dake gare ta na rashin son duhu gaba Waya take firgicewa ta dinga kuka tana iface iface, Jazz na jin sautin ta jiki na bari ya shiga laluban ta cikin duhu cikin sa'a Ya cafko hannunta ta ?an?ame shi tana kuka....



"Wannan wani irin rainin wayau ne za'abar mutane cikin duhu? Hajiya laurat ce ta faWa atsiwace ran kowa Ya harzu?a, Hankalin zahra ba karamin tashi yayi ba fargaban ta kada ace Aikin decoration dinsu ne Yajawo matsalar, tuni ?an hanjin cikin ta suka kaWa ido ya raina fata, harta fara tunanin zuwa prison.



_Kwatsam ba zato ba tsammani, A lokacin da kowa Ya gama rikicewa wani Haske mai ?yal?yali daga saman ceilling Ya soma baiyana A hankali Ya ke haskaka bakin ?ofar shigowa Hall din, gently ya dira ?afarsa kan Polished marble floor din wurin A matu?ar ruWe suka kai idanunsu kan mai shigowa yayin da zuciyoyinsu ke harbawa da ?arfi ?arfi_







(Mu hadu monday idan Allah ya kai mu da rai da lafiya in sha Allah)



*Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'
'?*




Kurkukun Kaddara
Kurkukun Kaddara Takun Karshe


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login