Showing 228001 words to 231000 words out of 391264 words

Chapter 77 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2557

sukai atare..?



"Ku wuce mu shiga ciki," gaba tay suka bi bayan ta hannun su ruke cikin na juna?







*=؋?BOSS BATURE
'*









Da marece tana a zaune gaban mirror chair tana yin wani makeup Win akan fuskarta, saboda kwalliyar da ta yi Wazu ta goge.



?gown Win Wazu ce a jikinta da alama bata gama gayun ba, ko kuma wanda akayi dominsa bai gani ba, ita kaWai ce a Wakin, sai ?an shafe shafe take ma fuskarta, cikin ?an?anin lokaci ta gama tayi matu?ar yin kyau, ta nutsu tana kallon fuskarta ta cikin mirror, pink lips dinta sun ji?u da lip gloss sai shinning su ke.



Knocking Win kofar da akai ne Yasa ta Wan juya ta kalli room door Win su.



Jemimah ce ta shigo jikinta sanye da Overall, ta Waure? blonde hair Winta da ribbon ta fito Wass Farar fatar ta gwanin sha'awa.



"Little Sis halan dalili ne Ya shigo dake dakin mu"?



Ta faWi hakanne don tasan bai wuci chocolate tazo ro?o a gurin ta ba.



murmushi tayi"Aunty ummi ce tace In kiraki, kizo mu yi dinner, in ba zaki ci ba sai mu cinye naki" dariya Unaisah tay"su acici mala'ikun tauna, Ku da baku gajiya da Cin abinci, Har wani fadi kike zaku cinye abinci na ai ko dana karanta maku Charman dudu cikin kowa ya kumbure"



waro idanu Jemaimah tay"Wlh wasa nake maki fa" mi?ewa Unaisha tay daga kan chair din"oho in ma dagaske ne bismillah, ku ci ku ga abun da zai biyo baya"




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Veil Winta dake ajiye kan bed ta dauka ta yafa akan kafadarta, ta koma gaban mirror? ta dauki turare ta fashe jikin ta da shi.



"Sis Unaisah Kin yi kyau wallahi"?



"Thank you, ki tafi ki ce masu su jirani Yanzu zan fito"



Ma?e kafada Jemimah tay"wlh ba inda zanje, so kike muje muyi ta jiran ki kiqi fitowa yawun mu yai ta tsinkewa ko"?



Girgiza kai Unaisah ta yi ba tare da ta tanka mata ba



"Kamar dole saida ni zaku ci, kullum sai anzo kirana"





Kafin ta ankare Jemimah ta buWe drawer chest, Ta Saci Chocotes biyu ta tura a aljihun rigarta.



"Sis Unaisah mu tafi pls, suna jiran mu"?



"Kada ki takura min pls" ta faWa tare da juyawa ta nufi shoe rack ta Wauko wasu hadaddun cone heel ta zura a ?afafunta.



"Aunty Ummi tace Ki Wauko mata wannan abun jin kiWan zata kunna? mana music"



Girgiza kay tay"Aunty ummi ta iya Taya beraye 6anna" ta faWa tare da nufar inda ta ajiye bluetooth speaker din ta Waukota a hannu tace ma jemaimah mu tafi?



Adaidai lokacin da suka fito daga dakin Danish yana atsaye gaban handrail din bene jikinshi sanye da kaftan maroon colour, muryar jemimah ce taja hankalin shi ga kallon su bai sauke idanunshi akan kowa ba sai kan Unaisah, wankan data Wauka yayi matu?ar ?ayatar da shi, musamman data ju ya baya tana ta fi ya, kwata kwata basu lura da mutun ba, kuma ba su ji ajikin su ana kallon su ba.



Tun kafin su karasa Dining din, Ta hango Su gaba Wayan su sun hallara A zazzaune kan dining chairs, an cika masu table din da lafiyayyan abinci.



Tana shigowa sautin takalmanta Ya karaWe kunnuwansu, kusan atare suka Wago suna kallonta kamar sun samu tv, kwalliyarta tayi masu kyau Nan fa suka fara Santi suna yaba kyan da tayi.



?Ummi tace"lallai yau ?an matanci ake ji, faWa min wa kikayi ma kwalliyar nan" farfari tay mata da idanu"Someone special" ta fada da zolaya



sajeed yace"Zan Iya cankan wanene"? ?aga mashi gira tay murmushi yayi kafin Ya firta



?"Chief" waro idanu waje su ka yi gaba dayan su, Praveen tace"baka da hankali Sajeed, chief dinne zata ma kwalliya, Mutumin da ko kallon mutane ma bayayi.



Ummi tace"ba abun mamaki bane, Ni dama na fara tunanin akwai wani abu tsakanin su, shiyasa ran nan yaje dake shopping mall ya yi maki siyayya..." Waure fuska Unaisah tay"kai aunty ummi, saboda inyi tsaraba yayi min siyayyan ba dan wani abu ba" ta faWa tare da mi?a mata speaker Win hannunta, kar6a ummi tayi ta kunna ta kafin ta ajiye ta under chair Win da take a zaune, ta zaro wayarta daga aljuhun rigarta, tayi connecting Winta da speaker din.



sai daWi suke ji za'a kunna masu music, kallon su Unaisah tay sun cika dogon table din ba space, Shima Wayan mai mazaunin mutun shida babu space, sai Wayan dining table Win daya rage mai mazaunin mutun Uku Javed yana zaune kan Waya daga cikin kujerun dake a kewaye da shi, anan ta samu guri ta zauna.



"Ku fara Cin abincin mana" ummi ce tay maganar.



Sajeed yace'wai da jira muke ki fara kunna mana music Win, zaifi armashi muna ci muna sauraro" ummi tace"na lura dakai mayen kiWa da rawa ne, wa ya koya maka ne, cos ka fita daban ko acikin yan uwanka"





?Murmushi yayi batare daya ce mata komai ba, don bazai Iya tuna komai ba dangane da yadda Ya iya rawa ya dai san abun a jinin shi yake.





"Wata wa?a zan sanya mana"? Ta tambaya tana kallon su,?



Har suna haWa baki gurin faWin baby calm down, dama itace wakar da suka fi sani.



bayan Ta kunna masu wakar suka fara cin abincin suna gyaWa kawunansu, wasu daga cikin su har wakar suke bi kamar su suka rairata saboda yadda suka Iya bin baitikan tiryan tiryan ba kuskure.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
babu wanda Ya lura da shigowar shi, abakin kofar dining room Win ya tsaya yana kallon su Waya bayan Waya, ba zai iya tuna rana ta karshe daya shigo dining Win da sunan zaici abinci ba, Sai yau da dalili ya kawo shi.



"Danish"! da ?arfi Haris Ya ambaci sunan shi, bai tsammaci wani zai gan shi ba, adaidai lokacin da wakar da suke sauraro ta ?are hakan Yasan duk suka ji Kiran da Haris yayi mashi, da sauri suka kalli Inda yake atsaye da alamun mamaki akan fuskokin su.





Kusan kowan nan su saida Ya ambaci sunan shi, In ka cire Unaisah da tay shiru tana kallon shi



Ummi tace"Sannu da shigowa, ina fata kazo kaci abinci tare da mu ne" shiru yai bai tanka mata ba,?



"Pls danish kazo muci dinner atare, Munyi missing Winka" Batool ce tay maganar,

Naufal Yace"Yau kawai dan Allah, baka ga dadin da muka ji ba na ganinka"!?



gaba daya suka haWa baki suna yi mashi magiya don ya shigo su ci abincin atare.?



"Dama kun daina wahalar da bakunan ku, Idan so kuke Yaci cikin sau?i, Unaisah zaku ro?a ba shi ba"??



Sajeed ne yai maganar fuskar shi da murmushi, gaba Waya suka maida dubansu Ga Unaisah"pls Kiyi mashi magana, ya shigo muci atare" kau da ido tay gefe Waya tay shiru bata tanka ma su ba tayi mamakin maganar sajeed ko taya akai ya gane baya? jin maganar kowa in ba nata ba.





"Aunty Ummi ki sa baki, Ta yi mashi magana" du?ar dakai ?asa Unaisah ta yi, girman kanta Ya hana ta yi masu abunda suke so, ita kanta so take ya shigo ya zauna suci abincin atare amma bata jin zata iya yi mashi magana.



Calmly ummi tace"Unaisah, pls ki masa magana mana, ?an uwansa suna son suci abinci da shi.."?



?sai da ta mula ta sha iska, kafin ta wurga eye balls dinta kan Danish kamar me jin shakkarta, tasan saboda ita ne yaki shigowa gudun kada ya sabama sharuddan ta, ba ta yi niyar yi masa magana ba amma saboda batasan su fahimci sun samu sabani atsakaninsu yasa ta canza ra'ayin ta.



Har Ya juya zai fuce, sanyayyar muryarta ta dakatar da shi



"Big bro, ka zo mu ci abinci atare" a wayance ta faWa tana kallon shi



har saida ya maimaita sunan data kira shi acikin zuciyarsa



"Ga wuri Na tanadar maka" ta faWa tana nuna Kujerar dake facing Win ta.



baiyi niyar zama ba, amma saboda muradin ransa tayi mashi magana, Ya fasa tafiya Ya jiyo ya shiga cikin dining room Win, yan uwansu sai murmushi su ke yi saboda sunji dadin shigowar shi.



Ummi dai ta yi mamakin shakuwar dake atsakanin shi da Unaisah, aranta ta ayyana ko meyasa yake jin maganarta fiye da kowa! Yafi fifita ta akan yan uwansa tana lura da shi, abun da ta fahimta itama Unaisah din tafi ji da shi akan yan uwan shi, don tana lura da ita lokacin da ta ke ji da shi, duk in zasu ci abinci sai tace ma Haris ya kaima Danish nashi aWaki bayan haka wasu lokuttan tana ganin Unaisah tana satar hanya ta shiga dakin shi, tabbas tana son tasan meke atsakanin su amma tasan ko da ta tambayi Unaisah zaiyi wuya ta faWa mata gaskiya, aranta ta ayyana yanzun nan zan gano da kaina.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Zama yai kan chair din dake fuskantar Unaisah, ya jingina bayan shi jikin kujerar, ya Wan lumshe idanunshi ba tare daya kalle ta ba, don baya son abin da zai ja ya karya alkawarin daya Waukar mata.



Sun yi shiru babu mai magana a cikin su.



Har saida ummi tace"me kuke Jira Unaisah? Ku fara cin abincin mana" A hankali ta Wan saci kallon fuskar shi Har saida ta Wanji faWuwar gaba saboda kyan da yayi mata, tayi missing din ganin shi a kusa da ita.



a hankali take cigaba da kallon shi ganin ya lumshe idanun shi tasan ba lallai ya buWe su ba, aranta ta ayyana wani irin kyau ne wannan kullum kamar ana ?ara mashi..."



gudun kada wani ya zargi wani abu tsakanin su yasa ta Wauki glass of milkshake ta tura mashi agaban shi, ta haWa mashi da plate of grilled steak with roasted vegetables ta aje agaban shi.



Cikin sanyin murya tamkar tame yin raWa ta firta sunan shi, A tsanake ya buWe reddish eyes dinsa dake lumshewa tamkar na mai jin bacci ya kalle ta da su, gaba Waya suka tsinci kansu da kallon juna ba tare da kyaftawa ba ya rasa a ina zai tsayar da eye balls dinsa, lip gloss din data shafa ma soft lips Winta ba karamin rikitan shi yake ba.



makeup din fuskarta ya tafi da imaninsa, kamar yadda yake kallonta haka itama take bin shi da kallo, tun daga kan dogan wuyansa ta fara har iya zuwa soft lips din sa a hankali tay moving eye balls dinta zuwa ga dogon han cin shi wani irin yanayi take ji ajikin ta mara misaltuwa, sam takasa ta6uka komai, Javed dake akusa da su baisan wainar da suke toya ba hankalin shi na akan abincin da yake ci.



Babu wanda Ya lura da su sai ummi da ta sanya masu ido duk wani motsinsu akan idanunta?



?Yawu ta haWiya tana ?o?arin kau da ido daga kallon shi, ba zato ba tsammani sautin daddadan kiWa Ya karaWe kunnuwan su taken wa?ar Ko wuya ko dadi adai dai inda baifin Ya fara da?



Ko wuya ko dadi

Ni dake ba zamu rabe ba

Ka zamo ni na zama kai

Ba ranar rabuwa

Ko wuya ko dadi

Ni dake ba zamu rabe ba


Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Ka zamo ni na zama kai

Ba ranar rabuwa..



gaba Waya jikinsu Ya mutu, wata irin kasalace ta mamaye sassan jikinsu, hatta yanayin bugun zuciyar su saida Ya canza.



Kasa ?arasa cin abincin ta yi A hankali Ta jingina bayanta jikin kujerar batare da ta daina kallon shi ba, wa?ar ba karamin shagalar da su tayi ba, sun shagala da kallon juna, sun kasa ta6uka komai, kowa na cin abinci ban da su..."



Cigaba waka tay sun nutsu suna sauraran baitin



Dani dake soyayya ta ginu

A zuciya ta ke na saka kin sanu

Kice dani kin barni na banu

Shine kadai zai sanya ayi mini duren kunu

Kiji ni dai zama dake daram dam-dam

Na rike ki ta kam kam-kam

Makiyan mu suje chan

Banda son ki bansan komai ba...



Lumshe idanunta ta yi a hankali ta dan numfasa ba tare da buWe idanun ba, wani irin bakon abu take ji a jikin ta, mara misaltuwa, sai taji tamkar saboda su aka yi wa?ar saboda yadda wakar take shigarta.



yatsun hannunta sai kerma suke, gaba Waya ta shiga yanayi ba zata iya jurar cigaba da kallon shi ba.



Danish dake kallonta wata irin nutsuwa ce ke shigar shi, musamman data rufe idanunta hakan ya bashi damar kallon ta son ran shi, farar fatar dogon wuyanta yabi da kallo Silver necklace Win data sanya tayi matu?ar ?awata wuyanta, moving eyes dinsa yai slowly izuwa kan kirjin ta sam ta manta bata Waure boobs Winta ta ciki ba kamar yadda ta sa6a, yau yaga abun da take boye mashi, duk da ?arantar su nipples dinta ba karamin girma ne da su ba.

hannun shi na dan kerma ya dauki milkshake din data ajiye mashi ya fara shan shi ba dan yana jin dadin shi ba, saboda kallonta da ya ke yi yafi mashi komai.





Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
baitin Wakar ne Ya ?ara rikirkita tunanin shi ya Wan runtse idanun shi yana sauraron daddadar muryar da kunnuwan shi ke jiyo mashi sai yaji kamar Angel dinsa ce ke raira mashi ita.



Na rike ka hannu biyu baby na

Kai kazam fitila annuri na

Ko ana fizgemin nama na

Zan yabe ka da karfin harshe na

Sai da kai

Ba ya kai

Ka sarkafe mini a zuciya ta

Ba ya kai



Ummi tasan takan tsiya, dagangan take maimaita wakar saboda ta ?ara rikitar da su, yau taga abun da Ya Waure mata kai, tun daga kan yanayinsu ta fahimci irin tsantsar kaunar da suke ma junan su, don ita abun da tagani ma ya wuce A kira shi da so hada shaukin junansu da suke ji, yar wakar da ta kunna masu kadai ta jefa su awani hali dama da biyu ta kunna ta





Kasa jurewa yayi da wata irin kasala Ya mi?e zai bar dining din gudun kada yayi wani abu ba dai dai ba da zaisa su sake samun sabani da ita, da sauri ummi ta dakatar da wakar ta dube shi.



"Danish Ina zakaje? Naga ko abincin baka fara ci ba" tamkar baisan furta magana yace"bana jin yunwa" marairaice mashi fuska su Haris sukayi"pls danish, kada ka tafi ka zauna ka ci abinci" girgiza kai yai, Shi kadai yasan me yake ji ajikin shi, In har ya cigaba da zama Yana kallon Unaisah komai zai iya faruwa a yanzu haka jikin shi sharkaf Yake Ga gumi da ya wanke shi duk da sanyin a.c din dake a dining room din, su basu lura ba amma ita Ummi tasan me yake ji a wayance tace"ko dai kana da uziri ne"? ya Waga mata kai alamar eh.





Shu'umun murmushi Tasaki Okay, Muna jiranka idan ka gama uzirin naka, ka dawo kaci abincin" bai kula ta ba Ya fuce daga dinning din ba don ya gaji da zaman shi ba, sai don bayason yaja ma kan shi bala'e.? ?





Fitarshi keda wuya Unaisah ta buWe idanunta da suka kaWa jawur da su, ga wani zafi da temperature din jikinta ya dauka kamar mai fama da zazzabi.



ta rasa gane meke mata dadi, fitar Danish daga Wakin yasa taji batasan cin komai, mineral water kadai ta sha ta mi?e jikinta na tsuma ta nufi hanyar fita daga dakin muryar aunty Ummi ta katse ta"Wai lafiya? Shi ya fita baici komai ba, kema kin mi?e zaki fita? Meke damunku ne"? Ta tambaya kamar batasan meke wakana ba.



Yamutsa fuska Unaisah tay tare da kallon Ummi datay maganar

"Wayata zan dauko adaki, yanzu zan dawo" ta fadi hakanne don kada su zargi wani abu.



kumshe dariya ummi ta yi abakinta, tana lura da yadda jikinta ke tsuma.



"Okay, muna jiranki" fucewa tayi daga dining din tana tafiya da nawa kamar wadda kwai ya fashe mawa, tana shiga dakin su ta faWa toilet taja ?ofa ta datse, zama tay akan toilet seat tayi shiru tana tariyo abunda ya faru a dining room.



Ta rasa gane dalilin dayasa take tsintar kanta awani yanayi duk idan tagan shi ko taji muryarshi! Batasan menene ba, ta kasa ganewa.



bata gama zancen zucin ba, zatayi tsarkin fitsarin da tayi taga wannan farin ruwan mai yau?i wani irin kyankyami da kyamane suka kamata, da sauri tayi tsarkin ta fito ta tsaya abakin kofar toilet tana faman sauke ajiyar zuciya, bayanin aunty Umminsu ta fara tariyowa a lokacin da take faWa mata dalilin dake kawo shi, abun da ya daure mata kai kallon juna kawai sukayi ba wani abu ba amma sai gashi ta gan shi, dole ta nemi ?arin bayani agurin Aunty ummin su.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
ga yunwa tana ji sai dai bata jin zata iya komawa dining room din, faWawa tayi kan bedmattress ta janyo pillow ta rungume shi a kirjinta, wani sanyine ke ratsa zuciyarta, ga wani dadi da take ji a jikin ta.



ta shafe tsawon mintuna shabiyar a kwance ba tare data motsa ba.





"Sister, Aunty Ummi tace kizo wai" muryar hawwa ce ta katse mata zancen zucin ta, ba tare da ta bude idanunta ba tace"okay, gani nan zuwa" bayan fitar hawwa daga dakin ta sauko daga kan gadon ta, ta gyara mayafinta, tana ?okarin fitowa daga dakin kamar daga sama taji Sallamar Salsabeel da sauri ta juya ta dubi kofar falon, a tsaye yake ya Wauki wankan shadda kamar ba shi ba, hannun shi ru?e da trolley, kwata kwata bai lura da ita ba.





"Yaya salsabeel," muryar ta ce ta fargar da shi, murmushi yayi tare da nufarta yana jan trolley Win.





"Unaisah ykk"





da fara'a tace"lafiyalou, ya salsabeel kwana biyu baka leko mu ba, munyi fushi"?



ta fada tana haWe fuska yar dariya yayi"i'm really sorry, wlh kuna araina, yanzu hakama da kika ganni saboda ku nazo"





?Mi?a mashi hannu tayi"kawo na ru?e maka trolly din" mi?a mata yai tasa hannu ta ru?e handle din"Menene aciki? Ko kayanka ne"? Girgiza kai yai" mu karasa ciki, zan nuna maki abunda ke a cikin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login