Showing 297001 words to 300000 words out of 391264 words

Chapter 100 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2575

Salsabeel da Danish da su fiddo kayan dake a karkashin gadon ta..

Bayan sun fiddo Buhunhunan da akwatinan ta ce, "Makamai ne acikinsu, a gidan kurkukun nan ake ?era su, na daWe ina tara su a 6oye saboda burin da nake dashi na ganin na kawo ?arshen zaluncin su."


Ta Wan dakata tana mayar da numfashi kafin ta daura da cewa, "Makaman dake a hannunku ba za su yi tasiri akan su ba, amma in har kukayi amfani da makaman nan cikin sau?i zaku kashe su"

Farin Ciki ne Ya cika su, a hanzarce Salsabeel da Danish suka kwance buhunhunan, sun yi mamakin ganin yawan makaman, Wu?a?e ne da adduna, harda takubba da kibiyoyi, ga gatari da manyan gudumomi, nan kowan nansu ya Wauki makamin da ya kwanta masa arai, bayan sun kammala Wauka, ta ce, "Ku fara kokarin ceto rayukan fursinoni dake a ciki kafin su ankara da shigowarku, Danish da Salsabeel kuyi masu jagora zuwa da?unan da fursinoni suke." suka amsa mata da toh.

Ta ?ara da cewa, "Duk yaran da kuka taimaka, ku kawosu nan, zan taimaka masu su fita daga kurkukun..."

With respect suka amsa mata da toh.

Akwatinan ?arfen ta nuna masu, "Kakin giants ne a ciki, na tanadar maku sune saboda kuyi 6adda kama ku saje da su, duk da naga kakin ku sunyi shige da nasu."

Ta kuma nuna masu kayan Matsafan da ta kashe, "Ga wasu kayan nan ma."

Big guy yace, "Ba dukkanmu keda irin kakin ba, akwai sauran tawagar sojojin da zasu ?araso, in yaso sai wasu daga cikinsu suyi amfani da kayan." Jinjina kai ta yi, "Hakan yayi, zaku iya tafiya, Ina yi maku fatan nasara" Har cikin ran su sunji dadin taimakon da tsohuwar tayi masu, yaune karo na farko da suka fara ganinta amma ta kwanta masu a rai.

(Kunji yadda akai suka ?araso Cikin gidan kurkukun ?addara)

Suna cikin tafiya suka ci karo da wani bene mai kanannaWa, Kwata kwata babu fargaba a tare da su, suka hau benen ya 6ula da su cikin wata hanya mai tarin kofofi, har zasu gifta ta wani Wakin kwatsam wani gabjejen Giant ya fito sanye da lab coat fara a jikin shi gaba Waya suka sha jinin jikin su..

Da farko da ya kallesu yaso ya ruWe amma sai ya ji a jikin shi ba Giants din su bane.

"Su wanene Ku?" Da wata irin ?atuwar murya ya yi maganar, Yan hanjin cikinsu ne suka kaWa aka rasa wanda zaiyi mashi magana acikin su..

kamar yaso ya Wago su amma sai yayi azan daga cikin ba?insu ne da suka zo.

?arfin Hali Chief ya yi wurin furta, "Daga cikin ba?in kune, muna ?arewa ginin kallo ne" Maraba ya yi masu tare da nuna masu ?ofar dakin da ya fito ya ce, "?akin fiWa ne, zamu iya shiga ciki idan kuna neman ?arin bayani dangane da yadda muke gudanar da aikin mu."


Ya faWa tare da buWe kofar dakin ya shiga suka bi bayanshi, sun yi matu?ar girgiza da ganin fursinonin dake a kwance kan gadajen Wakin, Hada mata masu ciki, jikinsu sanye da fararen kaya, Ga wasu gungun Gigantes medici dake tsaka da yin aikin fiWa a gaban gadon fursunan da suka farke cikin shi, har sannu da aiki suka yi masu, giant doctor din da ya shigo dasu ya gabatar dasu ga sauran yan uwansa likitoci kafin yace masu su ?arasa ciki, Ya nufi gaban wasu manya-manyan furizozi Ya bubbuWe su, sun razana sosai da ganin sassan jikin mutanan da suka feWe masu yawan gaske..

Hankulansu sun tashi matu?a sai dai basu yi gangancin da zai sa a gano su ba, bayani ya fara kora masu game da yadda suke feWe mutun su cire sassan jikin shi da yadda suke amfani da shi har safarar sassan suke yi zuwa wasu ?asashen su siyar da su.

Chief da Big Guy sun harzu?a matu?a, jikinsu sai tsuma yake yi saboda tsabar fusata kamar su rufe shege da bugu.

Kwatsam yana tsaka da kora masu bayani Taj ya yi su6ul da baka gurin furta, "Amma dai baku da imani" kaitsaye maganarshi da dira cikin kunnan Giant doctor din.

Nan take ya dakata da kora masu bayanin da tsantsar ruWani Ya furta,"Who are you?" Shiru suka yi, hakan ya ?ara ?arfafa zarginsa akan su.

Wata irin gigitacciyar tsawa ya daka masu tamkar zai fasa dodon kunnansu da karfi ya ce,"baku ji ina tambayarku bane? Su wanene ku huh?" Maganar da yake yi ce ta janyo hankulan sauran Giant doctors
din dake aikin fiWa, suka ajiye tiyatar da suke yi gaba Waya suka zagayesu kamar zasu rufe su da bugu, safunan hannayensu jaga jaga da jini..

Jin sunyi shiru sun ?i basu amsa ne yasa Waya daga cikinsu ya kai hannu zai cire Mask din dake akan fuskar Chief, bai kaiga ?arasa cirewa ba, Danish Ya zaro addarsa azafafe Ya datse hannunsa ya 6alle biyu jini ya dinga tartsatsi, koda ganin hakan sauran giants Win suka harzu?a matu?a, suka afka masu faWa ya kaure atsakanin su, sun ci wahala kafin suka yi nasarar kashe su gaba daya suka zubar da gawarwakinsu akan floor.

Sai haki suke suna nishi, Big guy ya dubi Taj da ya dafe cikin shi, "Next time kada ka ?ara maimaita kuskuren da ka yi, yanzu da ka ja mun rasa rayukanmu." da?uwa Taj ya yi masa batare da ya furta kalma ba.

Fursinonin dake a kwance kan gadajen suna ganin abunda ke faruwa saidai sun kasa tashi zaune saboda alluran da suka banka masu sun kashe kuzarinsu, kwayar idanunsu ce kadai ke motsi..

"Ya zamuyi dasu"? Big guy ne ya tambaya.
Salsabeel Ya dubi Danish, "ka yi wani abu pls" duk suka maida hankali kanshi, shi kadai yasan me ya yi masu sai gasu sun mi?e kan ?afafunsu.

Basu tsaya 6ata lokaci ba, wasu daga cikinsu suka tafi da fursinonin...

Fitowa sukayi daga Wakin fiWar, Suka faWa dakin dake akusa dashi, nan fa suka ga abun da ya ?ara Waga hankulansu, jarirai suka gani a cikin containers, kamar bakwaini gwanin ban tausayi...Taj har ?walla saida ya zubda masu, Big guy ya ce, "ya zamu yi da su?"

"Dan Allah mu taimaka masu, kada mu barsu anan" Taj ne ya faWa.

Salsabeel ya bashi amsa da, "Bazai yiwu ba, don ta yanzu, mu barsu kawai Allah yana atare da su."

Fucewa suka yi daga Wakin suka shiga Wakin dake a gaba, rasss! gabansu ya hau faWuwa ganin Warurrukan kwarangwal na mutane sagale jikin igiyoyi ga wasu nan zube a ?asa har jikin bangon Wakin ko'ina su ne na mutanan da suka kashe, wa'iyazubilla zuciyoyin su sun karaya ba kadan ba. Wata shari'ar dai sai A lahira wallahi.

Kusan zagaye kurkukun suka yi sa?o da lungu suka dinga shiga, sune har cikin treatment rooms din kurkukun, anan suka ga majinyatan fursinonin da suka kwantar, sun ci ba?ar azaba a hannun masu jinyar su wurin yin faWa dasu, da ?yar suka kashe su kafin suka ceci majinyatan suma.

Saida suka gama kwashe fursinonin, kafin suka dawo baya, har sun kusa 6ula ground floor din da ake shagalin Chief Ya dakata da yin tafiya, kallon shi su ka yi, duk da basu san me ya hana shi cigaba da yin tafiyar ba, sun fahimci kamar Yana jin fargaban yaga wani dangin shi a cikin matsafan, dama da zargin mahaifinsa aransa ga kuma abun da ya faru tsakaninshi da tsohuwa Khala na furucin da ta yi akanshi.


Idan muka koma bangaren Elders, sun shagala suna kallon karawar da matsafan su ke yi a tsakar fili, kowani matsafi ya zage damtse gurin nuna ?arfin sihirin shi, dambe ne na fitar shari'a suke yi kamar zasu kashe juna, idan bala'e yayi bala'i har rikiWa suke yi su koma dodanni su cigaba da dambatawa a tsakanin su.

Saida aka zo zagaye na ?arshe a wasan, Elders suka ji shiru ba'a zo da prisoners ba babu su babu alamar su...

Da yatsa Elder Ya yi ma Waya daga cikin Evil giant din dake bayan shi alamar Ya matso kusa, sunkuyar da kanshi yayi saitin fuskar Elder...

Cike da bada Umarni Ya ce, "Ka yi ma Giantesses magana, suzo da yaran da sauran kayan da aka tanada Yanzun nan...!" da buWaWWiyar murya Giant din Ya amsa mashi da angama sir, daga Inda Yake bai matsa ba ya 6ace ma ganin shi.

Bai dira a ko'ina ba sai a hall din da suka tara prisoners, Nan Ya ga abunda Ya tada hankalinsa, gawarwarkin da ya gani baje ?asa na female giants dinsu, Ga Gawar tsohuwa Inno...aruWe da yana yi na mamaki Evil Giant din Yake bin Wakin da kallo kamar a mafarki, Fitowa yayi daga Hall din saboda dakakkiyar zuciya irin nasu, neman waWanda suka kawo masu hari ya shiga yi, don Ya aika su lahira.

Yana Cikin tafiya suka bangaji juna shi da wani giant, tun daga yanayin yadda yayi tangal tangal zai faWi Evil giant din Ya gane ba nasu bane saboda giant basa bangazar juna.

Da kakkausar murya ya furta"Wanene kai?" Rasss ya ji gabanshi ya faWi, yan hanjin cikin shi suka kaWa, baima san ubanda ya janyo shi wurin ba shi kaWai batare da kowa ba gashi sam ya kasa yin wani yunkuri don ya ce ci kan shi, ware faffaWan tafukansa evil giants Win ya yi da niyar Ya tarwatsa ?o?an kanshi sai dai kafin ya yi hakan baiyi aune ba Yaji dirar Zarto saman kan shi, kwatsa kwatsa Ya faffasa kan nashi Kafin Ya ?wal?walo idanunshi yabar gangar jikin shi yashe a ?asa, ajiyar zuciya Taj ya sauke wlh har ya fidda rai da rayuwa badan Allah Ya hankaWo Danish ba da tuni evil giant Winnan Ya aikasa Barzahu.

Duk da bawani sabawa suka yi da juna ba saida yaji kaunarsa ta shiga ranshi, cikin sanyin murya ya furta, "Thanks" Jinjina mashi kai ya yi tare da nuna mashi hanya, "Zamu iya tafiya." Bin bayanshi Taj yayi suka nufi sauran jami'ansu da sukai Basaja..

Jin shiru Evil giant din da suka aika bai dawo bane yasa Elder Sake tura wani, a karo na biyu yaji shiru bai dawo ba, wasa wasa har giant biyar suka aika basu dawo ba, lamarin ya Waure masu kai, Mi?ewa elder ya yi Jan Wuya ya ce, "Ina zaka je?"

"Ina so naje na duba Hall din, tayaya zamu aika mutun biyar shiru basu dawo ba, kada a yi abin kunya!"

Girgiza kai Jan Wuya ya yi, "Ba kai yakamata ka je ba, bari na je na duba.." ya faWa tare da mi?ewa cikin takun ?asaita ya fuce daga filin taron, bayan tafiyarshi, Elders suka Ji shiru shima bai dawo ba, hakan yasa Jan Harshe ya mi?e Ya tafi neman shi, shiru shima bai dawo ba, har saida ta kaiga gaba Waya Elders sun bar filin shagalin, Fitarsu keda wuya kwatsam! ba zato ba tsammani wata irin kururuwar Fashewar bamabamai ta karaWe gidan kurkukun, Gaba Waya taron matsafan da ke a gurin shagalin babu wanda Ya tsira da ranshi, saboda mamayarsu aka yi sihirinsu bai amfane su da komai ba, Haka wuta ta dinga balbali tana Cin naman jikinsu, suka run?a sakin wata irin kururuwar radadin azaba mai amon gaske.

Har Cikin Kunnan Elders yayin da suka je hall din don su ga meya hana giants din da ake aika dawowa.

Kowa ya shiga ciki wani irin burki yake ci sakamakon abun al'ajabin da idanunshi ya gani, a haka har suka haWu su duka, Cak duk suka yi sun kasa yin wani ?wa??waran motsi, da wani irin matsanancin mamaki da al'ajabi gami da ruWanin tashin hankali suke duban junansu....ganin abunda basu ta6a zaton ga ni ba, ga kuma sautin da kunnuwansu suka jiyo masu. Wannan shi ake kira bazata!!!



*DAGA AL?ALAMIN BOSS BATURE=?%?
'?*

*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 ko 08103884440*
[14/10, 6:06 PM]  Amin@ M Yusuf Yol@: _______________________________
'?=?%?=؋?=ؔ?>???


Kowa ya shiga ciki wani irin burki yake ci sakamakon abun al'ajabin da idanunshi ya gani, a haka har suka haWu su duka, Cak duk suka yi sun kasa yin wani ?wa??waran motsi, da wani irin matsanancin mamaki da al'ajabi gami da ruWanin tashin hankali suke duban junansu....ganin abunda basu ta6a zaton ga ni ba, ga kuma sautin da kunnuwansu suka jiyo masu. Wannan shi ake kira bazata!!!


Sun sha ruwan mamaki! Elder da ya gama ruWewa ya ce, "Ni kaWai nake ganin abun da idanuna ke nuna min? What the hell is happening? Who killed them? Where are our prisoners?" A tsawace ya ?arashe maganar.

Jan kunne Ya ce, "Abun da Waure kai! Anya ba farmaki aka kawo mana ba??"

Jan wuya yana huci ya furta, "This can't be happening, it's not true. ?arya ne, I can't believe it! how is this possible?"

"Zance Ya 6aci! Tabbas an kawo mana farmaki! Wasu sun shigo kurkukun nan, Kuma Ni na jiyo ?ara wadda ba tantama ta fashewar Bomb ce." Cike da tabbaci Jan le6e ya yi maganar..


"Kai! Ina ba zata ta6a sa6uwa ba, Ta ya ma har wani zai iya ?etare dajin Evil forest ya shigo kurkukunmu bayan tsaron da muka sanya? Wannan zancen bazai ta6a zama gaskiya ba!"

Jan harshe ne ya furta cikin ruWanin zuciya.


Gaba Waya sun ruWe sosai ganin abun suke kamar a mafarki, bama su gasgata abunda idanunsu suka gani ba, da abun da kunnuwansu suka jiye masu ba.

"Ina! bazai yiwu ba, wannan ba gaskiya bane, Muje Mu duba..." A cewar Jan Ido.

Suna ?o?arin Juyawa katsam suka yi arba da Dakarun sojojin da ke shigowa cikin hall Win runduna guda suka yi masu ?awanya, Hannuwan su ru?e da muggan makaman da Khala ta rarraba masu.

Wlh an shammace su, sun girgiza matu?a, Ko a mafarki Elders basu ta6a tsammanin wannan ranar zata zo ba, Al'ajabi da rudani Ya hana su Iya furta kalma, sai jinjina kai sukeyi kamar wasu ?adangaru.

Mamakinsu tayaya akai har aka yi nasarar kawo masu farmakin bazata a gidan Kurkukunsu! Abunda ba'a ta6a gigin yi masu ba, Lallai yau alkadarin su Ya Karye, gaba Waya sun ruWe da lamarin.

?aya bayan Waya suke kallon Dakarun Sojojin, Hankalinsu fa Ya Wugunzuma ainin, amma saboda dakakkiyar zuciya da ?arfin hali irin na Elders kawai sai suka fashe da wata irin mahaukaciyar dariya mai razanarwa, kai daga gani sun san me suka taka..

"Kun aikata babban kuskure!! Da har kuka shigo gonar mu! Wani tsautsayinne Yasa kuka kawo mana farmaki huh?" Jan Harshe ne ya faWa yana huci.

Jan Le6e ya amshe, "Rabon ajaline Ya kawo ku..."

Bai ?are maganar ba, dakarun sojojin suka dare tare da buWe hanya, ?aya bayan Waya suka fara shigowa, ba su iya tantance fuskokinsu ba saboda masks da suka saka.

Kallon kallon suka fara jefawa juna tsakanin su da Elders, tsabar yadda zuciyar Chief Owais ke bugawa kamar zata fasa ?irjinshi saboda zullumin wanda zai gani a cikin danginsa tun kafinma ya ga fuskokinsu, haka shima Big guy hankalinsa ba a kwance yake ba.

"Kune na farko da kuka fara kawo mana farmaki, amman hakan ba yana nufin kun ci galaba akanmu bane, ba zamu ta6a ?yale ku ba, sai kun yi danasanin kuskuren da kuka tabka!!!"

Da kakkausar Murya Jan Ido ya yi maganar.

Tun da suka fara magana basu tanka masu ba, wani abu da suka lura da shi, Wasu daga cikin Elders Win sun ?i yin magana, wannan yasa su zargin sanannu ne shiyasa suka ?i magana don kada aji muryoyin su..

Big guy ne ya yi ?arfin halin furta, "ELDERS, nayi farin Cikin ganinku, ashe dama ana iya ganin ku cikin sau?i haka?" Ransu Ya 6aci da jin maganar shi,

"Dalla dubeku, wasu bajimaye daku, ko kunya baku ji ba! Mutane marasa imani, wlh da ace tuntuni munsan da zamanku a doron duniyar nan wallahi da tuni mun jima da shafe babinku, mugaye, azzalumai marasa imani, yau dai dubunku ta Cika, wlh saikun WanWani kuWarku...!"

Kalaman Big Guy sun yi matu?ar fusata zuciyoyinsu, tun da uwayensu suka haife su a duniyar nan wani Wan adam bai ta6a tunkararsu gaba da gaba Ya faWa masu kalaman 6atanci ba sai akan Big Guy.

"Ni bansan ma da wani jinsi zan misalta ku ba, saboda ku Win Jakkunane, dabbama tafi ku kyan kai, gaku dai ?azamai, saboda shafewar basiri da ruWin duniya da son kai da zalunci kun manta cewa wata rana dole ku mutu kubar duniya ku koma ga mahaliccin ku, Wai ku anya kuna da zuciya a ?irjinan ku? Wasu irin mugaye ne ku.......!"

Taj da ya Wauko maganar bai ?are ta ba, sakamakon wata irin razananniyar tsawa da Jan wuya Ya daka mashi, tuni Ya haWiye sauran maganar da bai idasa amayarwa ba..

Girgiza kai Chief ya yi, wlh takaici da ba?in cikin ganin Elders Ya hana zuciyarshi salama, Rai a matu?ar 6ace ya ce, "Mai kuke jira ne!" Ya faWa tare da kallon dakarun sojojin su.

"Ku kama su! Da ransu muke son su, dole su fuskanci hukunci mai tsanani!!!"

Kamar Jira Sojojin su ke yi ya basu umarni suka fara ?o?arin kama Elders aikuwa kwatsam! Ba zato ba tsammani suka fara ganin wasu irin samudawan Evil Giants suna faWowa cikin Hall Win masu yawan gaske, Kai da ganinsu sai gaban mutun Ya faWi saboda ?irar karfin su, gaba Waya su ka cika Hall Win, Sai gurnani su ke yi tamkar mayunwatan zakuna..

Sai lokacin Elder Ya buWe baki ya ce, "Garkuwa, kayi tunanin bazan gane ka bane?" Sautin muryarshi ta canza kamar ta matashin saurayi, A hankali Danish ya cire Mask Win fuskarshi, Ya fuskance su da ainihin suffarsa ta jarumta, gaba Waya sun girgiza sun kuma kiWima da ganin shi....

Cikin karyayyar murya Elder Ya kuma cewa, "Ni nasan ba yin kanka bane, tursamaka suka yi, kada ka manta baka da gata da ya wuce mu a duniyar nan, mune rufin asirinka, mu muka raineka muka gatanta ka, mu ka inganta rayuwarka. Ka manta irin gatanci da muka yi maka ne? Kada ka ce zaka Ci amanarmu.."

Elder bai kai ga ?are maganar ba sakamakon tsawar da Chief Owais ya daka masa yana huci, bai kaiga furta kalma ba Jan Harshe Ya Waga masa hannu, "Karka kuskura ka ?ara maimaita kuskuren da kayi!! Ba a yiwa Elder tsawa! Idan Yana magana ba'a katse shi!" Wlh ?arfin halinsu ya yi matu?ar Waurewa Chief kai.

Cike da takaici Garkuwa ya ce, "Babu wanda ya tursasa mini, Ni nasa kaina, ma?aryatan banza, you've been deceiving me for


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login