Showing 222001 words to 225000 words out of 391264 words

Chapter 75 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2579

abun al'ajabin daya rikita shi.



"Sunan ta Batool Sister dina ce" da alamun rudani Benazir take kallon fuskar Batool Ta Wan razana da ganin kaman nin su, aruWe ta dubi Dr Shureim ta kuma juya ta kalli Aneelerh hankalinsu gaba Waya ya koma kan fuskar Batool, itama Aneelerh tayi mamakin ganin fuskar yarinyar kamanninta sun 6aci dana dr shureim.



Sun yi matu?ar ruWewa da ganinta, Hankalinta ba karamin tashi yayi ba ganin irin kallon da su ke yi mata Jikinta har Ya fara kakarwa, Unaisah ta Wan rude da ganin kallon da su ke yi ma Batool amma sai tay tunanin ko dan sunga kamanninta da dr shureim ne hakan yasa ta Wan yi murmushi tare da ru?o hannun Batool dake kerma tace"Sister, kinga aunty Benazir, ga yayanta Dr Shureim da nake baki labarin kamannin ki da shi, dama nasan za ku yi mamaki idan kuka haWu" dakyar Batool ta ?a?aro murmushi akan fuskarta hankalinta sam ba'a kwance yake ba.






Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
'
Mi?a mata hannu Benazir tay jiki asanyaye ta matsa kusa da ita, ta yi hugging dinta tightly a kirjinta lokaci Waya ta fara jin bugun zuciyarta na ?arfafa haWe da faduwar gaba, nan take fatimar dr shureim ta faWo mata aranta ?ar jinjirar da ta rasu bayan haihuwar ta da watanni ita kanta batasan ya akai ta tsinci kanta da tunanin yarinyar ba, sam ta kasa raba Batool daga jikinta kamar zata maida ita cikin ta a hankali take shafa bayanta da? tafukan hannayen ta, Batool ta yi shiru tana jin wani irin sanyi da kwanciyar hankali Yana ratsa zuciyarta.



Gyaran murya dr shureim yayi masu, A hankali Benazir ta raba jikinta daga na Batool



"Kun barsu a tsaye ku zauna mana" ya fada tare da nuna masu Sofa, ru?e hannun Batool Benazir tay acikin nata suka zauna suna fuskantar dr shureim.



Unaisah ta nufi Aneelerh tun shigowarsu take ta Waukin son taga baby junaid, ta Wanyi jinkiri ne don kada ta 6ata plan din su..



"Aunty Anila ina wuni? Ya su Mami da zahra" Magana takeyi ma anila amma hankalinta na akan baby junaid da anila ta rungume a kirjin ta, wani irin kaunar shi take ji kamar ta ?wace shi daga hannun Aneelerh, ta yi kokari kame kanta ne kada ta cika za?ewa agane sun san juna da jimawa



?fuskar Aneelarh da fara'a tace"lafiyalou, Zahra tana gaishe dake, ina fata mun same ki lafiya.."?



"Lafiyalou Aunty Aneelerh"

Dr shureim Yace"Babyn Benazir, Ni baki ganni bane, tun da kika ga mamanki kin manta da mu ko" Wan murmushi tay"ba haka bane ya shureim, kana araina, ina wuni, ya su mami? ina zeenatu"?



"lafiyalou Azeezaty, su mami suna gaishe dake, ina fata mun same ki lafiya.."



"Lafiya lou, naga jikin mamana yayi sau?i, ubangiji Allah ya ?ara mata lafiya"?



"Ameen babyn mamanta" yar dariya sukai, kafin wani ya kara magana wayar hannun shi tay ringing daga cikin aljihunsa, a hanzarce Ya curota Ya duba sunan me kiransa, mikewa yai tare da kallon Benazir dake kallon shi"Mami ce"?



"A'a bakuwar number ce, bari na Waga naji" cikin sauri Ya nufi hanyar fita daga sitting room din, zuciyar shi cike fal da tunanin yarinyar daya tsaya ma shi aran shi, baiso kiran ya katse mashi kallonta da yake yi ba, bai kula ba tun da ya mi?e Batool tabi bayan shi da kallo kamar wuyanta zai 6alle, harya kusa fucewa ya Wan juya don ya saci kallonta karaf suka haWa ido da juna, sanyayyar murmushi ya sakar mata tare da Waga mata hannu, kunyar shi ce ta kama ta da sauri ta juyar da kan ta gefe Waya, mutumin ya kwanta mata aranta tun da Unaisah ta bata labarin kamannin su, yau da ta gan shi face to face sai taji ta kamu da ?aunar shi.



Da ido Unaisah tay ma Batool nuni da data gaida su Aunty Aneelerh muryarta na dan rawa ta furta"Aunty Anila Ina wuni" da fara'a Anila ta ce"lafiyalou sister fatan mun same ku lafiya"?



"Muna lafiya"?



Bata kau da ido daga kallon fuskar Batool ba, tana so tasan wacece ita? Ko itama Waya ce daga cikin yaran da zahra ta bata labarin badakalar da aka sha akan su ranar dinner din prime minister, ko kuwa dai yar uwar chief ce? Ta ayyana acikin zuciyarta, Ta dai bar abun aranta har zuwa time da za su yi magana da unaisah, tayi zurfin acikin tunanin ta taji hannun unaisah akan nata a hankali ta kau da ido daga kallon batool ta dubi unaisah, kar6ar junaid tay daga hannunta ta kwantar da shi kan laps Winta, ta ?ura ma shi ido tana kallon shi kamar zata lashe shi..



"Yau dai na kawo maki babynki, da kike ta zumudin son ganin shi, Ina fata na wanke laifi na" ta faWa tana le?en fuskarta, jinjina kai Unaisah tay"da har nayi fushi, da ace baki kawo min shi ba, zansa daddyna ne ya kawo ni har gida don inga Wan ?anina, amma yanzu kin wanke kanki agurina" ta faWa da murmushi akan fuskarta



Anila tace"Tun acikin mota yake ta sharar bacci, Kamar wanda Yasha ?waya"



"ay ko dai yanzu zan tada shi, saboda ba karamin missing din shi nayi ba...." kafin ta ?are maganar Baby junaid Ya fara mutsu mutsu alamar zai farka lura da hakan ya Waga hankalin Aneelerh, fargabanta kada junaid ya kwafsa masu, tasan muddin ya farka zai yi wuya in bai gane Angel? ba kamar yadda kwanaki ya shaidata a hoto sau?in ta ma dr shureim ya fita daga Wakin dama shine damuwarta bata da matsala Benazir tasan komai already sunyi plan.



burinta Ya farka su haWa ido da juna matsawa tay da fuskarta saitin ta shi ta kurama shi idanunta, mi?ewa batool tayi ta dawo gefen Unaisah ta zauna tana kallon junaid ba ta son ta nuna zumudinta akan shi saboda unaisah ta kwa6eta, shiyasa ta?i sakin jiki kada tay wani abu ba dai dai ba.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Da wata irin kasala Ya karasa buWe idanunshi, sun kaWa jawur da su, biji biji yake ganin fuskar mutun a saitin tashi, red lips dinsa na kerma ya furta"mommy," shiru yaji ba'a tanka mashi ba, a hankali ya Waura yatsun hannayen shi akan fuskar Angel ya shafata har zuwa saitin la66anta ya Wan matsa su kamar ya samu abun wasa, sam bai gane wacece ba saboda idanunsa sun disashe



"Mommy" ya sake ambaton sunan yana faman yamutsa fuskar shi.



Jin shiru taki amsa mashi ne yasa shi murza idanunshi da yatsunsa suka washe ya sake duban fuskar Unaisah dake yi mashi murmushi, shiru yayi yana kallonta yanayin fuskarshi ya nuna kamar ya ruWe da ganin ta, tsawon mintuna bai tanka mata ba, kowa yayi shiru suna jiran ganin me zai yi?



Tsinin hancinta Yaja da hannun shi, ta lumshe ido tana dariya, shima sai ya kama dariya kamar sun san juna, lamarin ya daure ma su anila kai, da alama junaid yayi azan mafarki yakeyi

Cikin sanyin murya ta furta"My little bro"



Lokaci Waya yanayin fuskarshi Ya canza Ya kura mata ido Yana kallonta ba tare da ?yaftawa ba,?

Unexpectedly taji ya furta"ANGEL"? Waro idanu waje tay tare da buWe baki ta dubi Batool itama mamakinne Ya kamata saboda ta faWa mata basu ta6a haWuwa da juna ba wannan ne karo na farko



Sam Ta ?asa furta kalma har sai da taji Ya ce"Angel uhm? Angel Wina ne? Yayata" Sautin muryarshi baya fita dakyau ta fahimci kamar baya jin dadi, ruwan hawaye ne suka taru akan fuskarta, cike da jin dadi ta jinjina mashi kai? la66anta na kerma ta furta"ni ce"



Aneelerh sai faman sakin murmushi ta ke yi dama tasan zai yi wuya in bai gane ta ba.



Still da ruWu akan fuskar shi, kokwanto yake, kamar bai yarda ba, Lumshe idanun shi yai tare da buWe su.



Wago da kan shi tay tare da kwantar da shi saman kirjinta, ta tallabe shi tare da manna mashi sumbata har sau uku kan cheeks dinsa



Gyaran muryar da Aneelerh tay mata ne yasa ta Wago adabarbarce ta dube su sam ta manta da Benazir duk saita kama kanta tana faman rarraba idanu? akan su, Basarwa Benazir tayi tamkar bata ji me Junaid yace ba sarai ta fahimci ruWewar da Angel tayi tasan don saboda ita ne kada ta gane wani abu.





Tun da Aneelerh tay gyaran murya junaid ya kalle ta tayi azan zai sanya rigima akan ta Wauke shi kamar yadda ya sa6a yi ma kowa ?iwuya amma wani iko na Allah sai ta ga bai yi ba, aranta ta ayyana watakil ya ga ne Angel dince shiyasa ya yarda da ita, mi?a hannu Batool tay da niyar ta dauke shi Ya ma?e kafaWa alamar ba zai je ba.



Anila tace"sai kunyi hakuri da shi, baya da koshin lafiya" atare suka haWa baki gurin furta"Allah ya bashi lafiya" ta amsa masu da ameen





"Kana bu?atar wani abu"? Cikin kulawa unaisah tay maganar tana kalon fuskar shi Ya nutsu Yana ta kallonta



"Batool zubo mashi juice a cup" unaisah ta fada tare da kallon ta da sauri batool ta Wauko juice din da dr shureim Ya aje a cup bai sha ba ta mi?a wa Angel ta kar6a ta kanga mashi abaki A hankali ya fara sha.



"Naji shiru yaya shureim bai dawo ba" ta faWa tare da kallon Anila

"May be bai kammala Yin wayar ba" acewar Anila

Sauke ajiyar zuciya ta Wanyi har yanzu da sauran damuwa akan fuskarta.



Wrist watch din hannunta ta duba karfe Waya da rabi



"Bansan lokaci yaja har haka ba," Anila tace"nasan mami zata neme ni"

"Batasan kin fito bane"?

Ta sani amma ce mata nayi gidan ku zanje"



Da zolaya Benazir tace"Mai karya dan wuta dai," dariya Anila tay..



"Naji shirun yayi yawa, bari naje na duba Ya shureim" ta faWa tare da mi?ewa ta fuce daga dakin



Ajiyar zuciya Aneelarh ta sauke tare da kallon su Unaisah, Hankalinta Ya kwanta da ganin yadda junaid Ya saki jiki da ita.



"Aunty Anila ki bani wayarki mu dauki hoto, Na bar nawa a daki.'?




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
"Okay" ta faWa tare da zaro wayar tace"bari nayi maku pics din da kaina, ku gyara" hotuna ta fara Waukar su kala kala wani daga zaune wani daga tsaye wani kuma sukayi atare su uku junaid dai yana a ma?ale da Unaisah Batool tay kwakwar ta Wauke shi Ya?i yarda da ita, bayan sun gama Waukar hotunan Anila ta Wibi snacks a dan plate ta ba unaisah" ki bashi yaci, da safe baici abincin kirki ba" kar6ar plate din tay ta fara bashi abaki Yana ci.



Lokacin da Benazir ta fito waje neman Dr shureim A tsaye ta hango shi jikin Motar shi yana yin waya, da sauri ta nufe shi adai dai time din ya kammala yin wayar"ya shureim lafiya naga ka dade baka dawo ba" fuskar shi babu walwala Ya ce"Zeenatu ce ta kira ni da layin tani, tana kuka bata jin dadin jikin ta tace inzo gida tana son gani na"



"Baiwar Allah, dole taji ba daWi ya shureim, Banji dadin yadda Uncle yake takura rayuwarta, ni nasan hada damuwar hakan"



ta fada cikin sanyin murya tana kallon shi



"Ka tafi ya shureim, Inyaso sai mu tsaida me abun hawa Ya kai mu gida" girgiza kai yai"a'a bazan iya tafiya nabarku ba, zan bata hakuri ta jira zuwa lokacin da zamu koma gida" ya fada yana kokarin danna mata kira da sauri Benazir ta ru?e hannun shi amarairaice ta furta"a'a ya shureim kada ay haka, tunda kaga ta kira ka da akwai wani abu dake damunta, tana son ganinka, kuma kaima nasan hankalin ka bazai kwanta ba in har ba zuwa kai gurin ta ba..."



?shiru ya yi jimm yana nazarin maganarta, aranta Allah Allah take Ya tafi duk don saboda ta samu taj yace zai kaisu a motar shi



Wagowa yai da ido Ya dube ta"zan tafi amma zan dawo zuwa anjima in Wauke ku" Amsa mashi tay da toh ka kula min da kanka" murmushi ya Wanyi mata harga Allah baiso tafiyar shi ba, saboda yarinyar nan mai kama da shi ta tsaya mashi aranshi.



Akan idon Benazir motar dr shureim ta fuce daga gidan, nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tare da du?ar da kanta ?asa, damuwa ce cunkushe a cikin zuciyarta, ga dai yarta Allah ya nuna mata da ranta da lafiyarta kuma tayi farin ciki mara misaltuwa sai dai bata jin zata samun sukuni da kwanciyar hankali in har taj bai yafe mata ba,? har yanzu tana son mijinta kuma bata jin zata iya rayuwa da wani Wa namiji a duniyar nan in ba shi ba, zurfin tunani ta shiga da ace tun farko da ya aureta sunyi zaman lafiya zai iya yi mata uziri amma Yanzu koda yaji cewa Asiri akai mata ta gudu tasan bazai ta6a yarda ba saboda yasan wacece ita

Cikin karyayyar murya ta furta"Halina ne Yaja min, Ni na ja ma kaina..."



batai aune ba taji safkar hawaye kan kuncin ta, da sauri ta sanya tafin hannu ta share ?wallar, kafin ta juya ta nufi hanyar koma wa sitting room din tana ta ?an waige waige cike da sa ran zata ga 6ullowar taj sai dai har ta shiga babu shi babu alamar shi...



__________Ummin America



Futowa tay daga bedroom din ta jikinta sanye da bubu gown ta material, tay rolling akanta, flat shoes ne a kafarta, matsawa tay gaban handrail ta dafa tana kallon downstairs, A falo ta hango su gaba Wayan su banda mutun uku, kowan nan su yana azaune kan rug sun haWa kai suna rubutu a cikin notebooks din su, Sajeed ne kadai ya zauna kan sofa da alama shi ke koya masu rubutun.



Zura hannayenta tay acikin aljihun rigarta, ta nufi stairs cikin nutsuwa take taka matakalar ta sauko down ta nufe su babu wanda Ya lura da ita a cikin su har sai da tay masu gyaran murya tukunna suka dago da kai suka kalle ta har suna haWa baki gurin furta"Aunty Ummi zo ki ga Rubutun mu, Ki za6i nawa yafi kyau" kusan atare suke mike tare da kewayeta kowa Ya mi?a mata notebook din shi.



?in kar6a tay gudun kada ta haWa rigima kallo Waya da tai ma rubutun su sai da taji gaban ta ya faWi ganin wani jagwalgwalo, a fakaice ta kalli sajeed karaf suka haWa ido da juna da sauri Ya kumshe dariya yai mata alamar ta duba mana.



"Aunty ummi nawa zaki fara dubawa, nafi su abun kirki"



Jemimah ce ke rokon ta, kar6ar book din tay tare da duba rubutunta itace ke yin rubutu shigen na thailand ka rasa ta yadda take jagwalgwala shi



"Aunty ummi in kin gama duba nata saura nawa" acewar Azeeza, Deeja tace"wlh na riga ki nawa zata duba" kamar zasu sanya mata rigima.



Jinjina kai ta yi"Jemimah Kinyi ?o?ari ki dage kin ji, idan kika maida hankali har kyauta zanyi maki" uban tsalle ta daka na murna hada yi ma Azeeza gwalo ta kar6i notebook dinta tana ta murna



"Muga naki azeeza' mika mata tay aranta ta ayyana tab lallai wlh da a school suka rubuta Iya shegen nan, jakkin duka zasu ci' amma a fili sai ta Wan murmusa tace"kema kinyi kokari, Ki ?ara himma" dadine Ya lullu6e azeeza ta kar6i book dinta ta juya ta nufi jemimah.






Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
?aya bayan Waya saida ummi ta duba notebooks din Har ?wara Naufal Ya iya rubuta ba laifi tayi mamaki har saida ta tambaye shi ya akai yafi su iyawa, Da hannu ya nuna mata Sajeed"kullum A Waki kafin mu kwanta bacci, Shi yake koya min rubutu da karatu..." jinjina kai tay"Sajeed sannu da kokari, amma yakamata suma sauran ka dage da koya masu kamar yadda kake koya ma naufal" amsa mata yai da toh.





Deeja sai haWe rai take don ba'a yabi nata ba, muryarta tamkar zata fashe da kuka tace"rubutun ma bazan ?ara yi ba" ta faWa tana kokarin keta littafin da sauri Haris Ya ru?e hannunta"wayace maki rubutun baiyi kyau ba, ay naki yafi na kowa" kwa6e fuska tay tare da kallon Aunty Ummi tana faman zum6ura baki tace"amma ayni baki yabi nawa ba ko" yar dariya ummi tay"oh wai saboda ni zaki keta littafin, toh kiyi hakuri mantawa nayi amma naki yafi na kowa" washe baki tay har taji dadi..



"Ni rubutun ma yai kyau ko kar yayi ba damuwa ta bace, indai ba za'a hanani cin abinci ba" ta faWa tana hura hanci, gaba Waya suka sanya dariya, girgiza kai Ummi tay"Allah ya shiryeki foodie, ke dai indai zaki samu abinci baki da sauran damuwa" Waga mata gira tay.



Sarah da ta gama haWe rai wurga notebook dinta tay kan sofa ta juya zata tafi?



"Hey! Where are you going?' muryar ummi ce ta katse mata hanzarin ta, yamutsa fuska tay"nagaji da rubutunne zanje na kwanta" murmushi ummi tay"nasan me kike ma fushi don ban yabi rubutunki ba ko" girgiza kai tay"a'a kawai nagaji ne" daga yanayinta ummi ta fahimci zatai rawar kawai dama tana lura da ita, ta iya raina abu in baiyi mata ba.



"Okey, kije ki kwanta ki huta, da anjima, da kaina zan koya maku rubutun"



"Okay, thanks" ta faWa tare da juyawa? ta nufi dakin su tana tafiya kamar zata balle tsabar tsawon ta har yanzu bata da ?iba.



"Kuma idan kun gaji ku aje karatun, kwakwalwa tana bu?atar hutu, amma fa dole ku dage ilmi yana da matu?ar amfani, you have to endure and persist before you succeed." ta6e baki parvin tay"Allah aunty ummi da kin daina wahalar da kanki gurin yi mana bayani, bamu gane komai.." sakin baki tay sototo tana kallon parvin abun ban haushi abun dariya



Rubina tace"nima Allah bani ganewa, Nifa nafison in kwanta inyi bacci ko inci abinci" kallon ta ummi tay



Hibba tace"dama girki kika koya mana, da yafi, kin ga sai mu dinga girka abun da ran mu yake so"



Harara ta Wan watsa mata"hauka nake in kai ku kitchen da sunan zan koya maku girki? A haka? Ku fara samun ilmin kafin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login