Showing 231001 words to 234000 words out of 391264 words

Chapter 78 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2616

shi" amsa mashi tayi da toh suka nufi cikin falon akan sofa Ya zauna, Ta aje trolley din agaban shi Yace mata ta kira sauran yan uwanta ya faWa yana hangen su a dining room suna cin abinci sam basu lura da shi ba, da sauri ta juya ta nufi dining room din ta shiga ta kira su, tun da suka ji ta ambaci ya salsabeel ya zo kowa ya ajiye spoon din hannun shi, Cike da zumudin son ganin shi suka fito daga dakin su dukan su hada Ummi.



Kafin su karaso ya mike fuskanshi dauke da fara'a ya gaishe da ummi ta amsa mashi da fara'arta,? kallon su Haris yayi daya bayan Waya aranshi yana tariyo lokacin da suke a prison, rayuwa ta canza sun wadatu da kwanciyar hankali





Hannu ya mi?a ma mazan sukayi musaba, Ya dubi Yan matan dake ta faman hade rai

Dariya yayi"fushi kuke dani"? Khadeeja tace"eh mana, tun yaushe rabon da kazo gurin mu, ka manta damu.."

Mubeen Yace"kullum sai munsa ran zuwanka amma saika ki zuwa"

gaba daya suka rufe shi da korafe korafen su dakyar Ya samu ya shawo kan su, har suka hakura da fushin da sukeyi da shi bayan sun gama gaisawa da junansu yace su zauna zasuyi magana mai muhimman ci.



Bayan Kowan nan su Ya samu guri Ya zauna kan Sofas suka nutsu suna jiran jin me zaice masu.



"Ya salsabeel, Wannan akwatin fa? Ko tsaraba ne ka kawo mana" parveen ce tay maganar tare da nuna akwatin da hannu



"Eh tsaraba ce amma bata abun ci ba, Kayan sawa ne" kallon juna su kayi da mamaki akan fuskokin su.



"Ina Danish"? Ya tambaya yana kallon su



"Yana a daki" suka haWa baki gurin bashi amsa"



Yace"okay, wani ya kira min shi" Haris ne Ya mike da sauri Ya je kiran shi.



falon yayi tsit baka jin hayaniyar komai, duk sun ?agara da son ganin menene acikin trolly din me kuma ya Salsabeel zai fada masu mai mahimman ci'??



Jim kaWan saiga Haris Ya dawo tare da Danish, Har ya canza kayan jikin shi yanzu silk pyjama ne a jikin shi na bacci.



Tun shigowarsu Falon, Unaisah take satar kallon shi, bayan sun rungume juna da salsabeel a amutunce suka gaisa da junan su kafin daga bisani kowan nan su Ya zauna suka nutsu suna kallon salsabeel




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
"Mu farayiwa Annabi salati" suka amsa mashi da toh, bayan sun gama yayi shiru yana binsu da kallo Waya bayan Waya kamar mai nazarin wani abu, Azeeza da Jemimah sai faman kumshe dariya su ke yi kamar wasu zautattu.





?aya bayan Waya ya fara kiran sunayen su, duk wanda ya kira sunan shi sai ya amsa mashi da Na'am, ummi dai tayi shiru tana jiran jin me zaice ma su



Numfasawa yayi kafin ya fara magana cikin nutsuwa



"Gobe Idan Allah Ya kaimu da rai da lafiya, za'a tafi daku Isod headquarter...."?



Kallon juna su ka yi arude suka maimaita sunan Headquarter, Sajeed Yace"me za mu yi acan Win"? Da alama sun ruWe, murmushi Salsabeel yayi kafin yace"zaku gana da manyan jami'an Isod" Hankali tashe Unaisah tace"mu Win"? Jinjina mata kai yayi"kwarai kuwa, Lokaci yayi da zasu gana da ku, don suji daga bakin ku, Suna bukatar bayani game da rayuwarku a gidan kurkukun ?addara, zasuyi maku tambayoyi da suka shafi rayuwar da kukai agidan kurkukun ?addara da kuma shi kanshi gidan kurkukun"



?Ya fada yana duban fuskokin su sunyi shiru suna sauraronshi kowa da abunda ya?e sakawa aranshi.





"Nazo ne don in ?arfafa maku gwiwa, nasan akwai masu jin tsoro har yanzu acikin ku, to inaso ku aje tsoron nan gefe Waya da duk wani shakku da zakuji, yanzu lokaci ne da zaku bada gudummuwa ku taimaka masu gurin kawo karshen kurkukun kaddara, bayanan da zaku basu da su zasuyi amfani wurin yin binciken waWanda suka azabtar da rayuwar ku, kada ku 6oye masu komai, duk mun ?an?antar abu da kuka sani ku faWa masu zai iya zama mai amfani agare su"?





tun da salsabeel ya fara magana Danish Ya rufe idanunshi gam kamar baya atare da su, sarai salsabeel Ya lura da yanayin shi.





"Ku faWa masu irin kuncin rayuwar da kukayi, Ku faWamasu azabtarwar da sukayi maku da kuma wulakanta rayuwarku da su ka yi, ku kaWai kuka san meya faru arayuwarku, tunkafin ku mallaki hankalinku kuke a kulle ba shige ba fuce, idan har kuka 6oye wani abu baku fada ma su ba, kanku zaku cuta, kwara ku tona masu asiri don uban su kowa yasan me suke aikatawa" ya faWa tare da bugun sofa din da yake zaune akai da hannun shi.



"ku daina ganin ayanzu kun tsira kun samu rayuwar ?anci wallahi har yanzu rayuwar ku tana acikin haWari saboda ba zasu ?yale ku ba, suna nan suna bibiyar rayuwarku don su salwantar daku saboda kune prisoners na farko da suka fara karya dokar kurkukun kaddara, tayaya ku ke tunanin zasu ?yale ku? Ay ko dan kada ku tona masu asiri dole su nemi hanyar da zasu shafe babin ku"





?Maganar salsabeel ta Waga hankulansu, Tuni ido ya raina fata, wasu daga cikinsu har sun fara sharar kwalla,



ya faWa masu hakanne don Ya tsoratar da su ya kuma tunzura su don su fusata su samu kwarin giwar tona masu asiri idan jami'an sirrin suka tambaye su.



"Ko ba don saboda ku ba, Ku tuna ?an uwanku da kuka bari agidan kurkukun ?addara! WaWanda basu ji ba basu gani ba kamar ku dai, suna can ana azabtar da rayuwarsu, Sun maida su kamar dabbobi sai azabtar da su sukeyi, meye ribarku idan ku kun samu jin dadin rayuwa su kuma suna awahala? Baku da burin ku dauki fansar abunda akayi maku? Sannan ku cecei rayuwar yan uwanku? Za ku ja baki ne kuyi shiru acigaba da salwantar da rayuwar kananun yara da basu ji ba basu gani ba"? Ranshi a6ace yayi maganar yana kallon su, Jiki asanyaye sajeed Ya sauko daga kan sofa, Ya dawo ?asa ya zauna hannayen shi biyu tallabe da kan shi, Idanunshi sun ciko tab da kwalla.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Shesshekar kukan su ne Ya cika falon, kalaman salsabeel sun fama raunin dake acikin zuciyar su..."?



Salsabeel bai dakata ba saida ya tabbatar sun fusata sun harzuka kafin ya tsagaita da yin maganar Yana jiran jin me zasu ce.



Cikin shesshekar kuka sajeed yace"wallahi ko ba ka fada mana ba, ba zamu raga masu ba, ni ashirya nake da duk wata tambaya da za'ayi min, nayi alkawarin zan fadi iya abunda nasani saboda nima twin sister dina tana can, bana so su kashe min yar uwata duk da bani da tabbacin tana araye kota mutu...." kuka ne Yaci karfinshi, Ya kifa kanshi saman? sofa.



Wani irin tausayin su ne Ya kama Ummi, Tuni taji hawaye sun cika idanunta, lamarin rayuwar yaran tana matu?ar tada mata hankali, har yau tana jin labarin su tamkar a mafarki saboda abun yafi karfin tunaninta.





Fashewa jemimah tayi da kuka tana fadin



"nima wlh saina tona masu asiri, mugaye azzalumai kawai, hadama wannan tsohuwar data kusa kashe mu nida su Azeeza, Inaji ina gani majnoon dina ya mutu, wlh saina daukar mashi fansa, koda zan rasa raina ne..." rai a6ace tay maganar, idanunta sunyi jawur ga ruwan hawaye dake zarya kan kuncin ta,



dafe kai Deeja tayi da hannunta tamkar zata fasa masu ihu, idanunta sun rune zuwa ja, kwata kwata bata son jin maganganun da su ke yi,



mi?ewa tayi da sauri ta fuce daga falon, duk suka bi bayanta da kallo babu wanda yayi yunkurin dakatar da ita.



"Bazan ta6a manta irin azabtarwar da sukayi mana ba, wallahi rantsuwar Wan musulmi ba gudu ba ja da baya sai mun fallasa su kwara duniya tasan me suke aikatawa, ay yaya Salsabeel ba sai ka sha wahalar yi mana bayani ba, dama mu lokaci kawai muke jira in ma takama har prison din aje damu ayi faWan da mu, wallahi zamu bada goyan baya Wari bisa Wari ko da silar hakan zai ja mu rasa ran mu wlh sai inda karfin mu Ya ?are, Kome suke son ji zamu faWa masu...."?





tun da Unaisah ta fara zazzaga masifa, suke kallonta jikinta har jijjiga ya ke yi tsabar fusata da 6acin rai, an ta6o inda keyi mata ?ai?ayi.." bata ?are maganar ba, Danish Ya mi?e daga zaunan da yake kan Sofa, gaba Waya suka bi shi da kallo Salsabeel Yace"Danish Ina zakaje ban gama magana ba"? Ko kallo bai ishe shi ba,? Ya fuce daga falon, sam unaisah takasa karasa maganar,



Da tsantsar mamaki suka bi bayan shi da kallo har ya 6ace ma ganin su.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko??Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.


Haris Yace"ka gani ko ya salsabeel? Danish Ya canza kamar bashi ba, Yanzu ji muna magana mai mahimmanci Ya tashi Ya tafi kamar abun bai shafe shi ba, haka muke fama da shi baya son shiga cikin mu kuma baya son muje gurin shi..." cikin jin kunar rai Haris yayi maganar yana kallon Salsabeel.

Korafe korafe suka dinga fada mashi akan danish,

Unaisah tace"nasan ma zai yi wuya ya bamu hadin kai, kuma yafi mu sanin komai dangane da gidan kurkukun ?addara"



?a marairaice tay maganar,

Shiru salsabeel yayi jim yana Wan jinjina kan shi kafin cikin sanyin murya yace"sai kun yi hakuri da shi, saboda ba yin kan shi bane,? sau dayawa wasu abubuwan da za ku ga yanayi wallahi ba shi bane"! A matu?ar ruWe suka kalli Salsabeel, Musamman Unaisah Maganarsa Ta jefata a ruWani, Har dai tagaza jure tace"Ya salsabeel ban fahimci me kake nufi ba! Naji kace wani lokaci ba shi bane"! Kallon ta salsabeel yayi"ina nufin wani abun da ya ke yi bayin kan shi bane, shaidanun? dake a jikin shi ne, su ne suke Controlling din shi, zai iya wuni ba acikin hayyacin shi ba, nasan baku taba lura da hakan ba, shiyasa baya son shiga cikin ku, kuma baya son wani yaje gurin shi, idan ba wanda yake son gani ba, amma abun da yakamata ku cigaba da taya shi addu'a, In sha Allah idan mukayi nasarar raba shi da evils din jikin shi, zaku sha mamaki, zai dawo ainihin wanene shi...."



?

"Yaya salsabeel amma dai bazai manta damu ba ko"? Batool ce tay mashi maganar,



"Taya zai manta daku? Abokan kuruciyar shi, sai dai wasu abubuwan da yake yi zai daina su, zai canza sosai fiye da yadda baku ta6a zata ba.."



?Hankalin Unaisah Ya tashi ba kaWan ba, Aranta ta ayyana idan har maganar Salsabeel ta tabbata tabbas akwai damuwa ba kadan ba, sai dai ta hana zuciyarta gasgata maganar shi.





BuWe trolley din gaban shi yayi duk suka kura ido
[14/10, 6:06 PM]  Amin@ M Yusuf Yol@: Novels Elite

Home
Kurkukun Kaddara
Kurkukun ?addara Takun ?arshe page 45 Complete by Boss Bature
by
Novels Elite Admin
September 06, 2024
Sponsored Link

Takun ?arshe
Zama ya yi daga gefen gadon tare da kallonta Ya kashe mata ido Waya ya Wage gira cike da izza yace"me kike tunani ne? Kinyi mamakin ganina ne"? Shiru tayi bata tanka mashi ba, saboda ita har yanzu bata yarda cewa dagaske shine take gani ba, kokwanto take anya bata samu ta6in hankali ba

Sarai ya fahimci Halin da take aciki, Ko ajikin shi, saima kwantar da kanshi da yai saman pillow

"Ummi!, Ha?uri na ya ?are, bazan iya jurewa ba, sha'awar son kasance wa dake tana neman tayi min illa, kin san ke kadai ce macen da ke iya gamsar dani, shiyasa na tako da kaina nazo don in kar6i hakkina agurin ki!" ya faWa yana bin ta da wani shu'umin kallo



"Tun zuwan karshe da ki kai gidana ban ?ara ganin ki ba, in har ba zaki dinga zuwa kina bani hakkina ba, toh ni zan dinga zuwa ina kar6a, kin riga da kin san wanene ni indai akan bukatar kaina ne bana ji bana gani"



gaba Waya ta ruWe, La66anta na kerma ta furta"dagaske kai nake gani? ?aga mata gira yai.



"Tayaya akai ka shigo gidan nan"?





"Kin san bana son tambaya, Last time, I warned you to stop asking me questions. If you believe me, babu bukatar ki tuhumeni akan duk wani abu da zan yi"



dafe kai tayi da hannu Waya, lamarin shi ya fara bata tsoro ba kaWan ba.



"I'm waiting for you, come and satisfy me." ya faWa yana shafa sajen fuskar shi.



Girgiza kai ta yi"kayi hakuri bazan iya ba, ina jin fargaban wani yagan mu zan iya samun matsala, ko kamanta ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a gidan wa muke? Ta faWa atsorace tana kallon shi.



A gadarance ya furta"gidan director general of Isod, Sai me"? Idan naga dama har gidan ubansa sai in shiga inyi abun da naga dama, bawai iya gidan sa ba, ina da ?arfin ikon yin hakan"



ya faWa tare da Wago kan shi daga jikin pillown ya mi?e zaune, ya fara cire front buttons Win jallabiyar shi, kafin ya mi?e ya zame rigar gaba dayanta ya rage daga shi sai short black colour..




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Gabanta ba karamin faduwa yayi ba, har ila yau ta gaza sabawa da Zanan dake akan fatar shi, daurewa kawai takeyi saboda Allah ya jarabceta da kaunar shi ya riga daya mallake zuciyarta, ya zama wani bangare na rayuwarta, shi din kaddararta ne.





"Inaso ki zautar dani har in manta wanene ni..." ya faWa yana sakin wani Wan iskan murmushi irin na fasikan tantirai da suka kai matakin degree a tashanci.



ba yau suka saba yi ba amma duk lokacin da zai kusance ta, ba karamar azaba take ci ba saboda yanayin halittar shi bakowace mace zata iya jurarta ba.



Adabarbace ta furta"nayi maka alkawarin zanzo har gidanka da anjima dan Allah ka tafi yanzu bana jin dadi ne, kuma bana so yaran nan su dawo su iske ni awani yanayi da zai sa su zargi wani abu" ta faWa tana zare mashi idanunta dake kara rikita shi.



"After that, it's risky to have sex in this house."



Dakyar ta ?are maganar ganin yadda ya tunkarota gadan gadan, juyawa tayi da niyar ta buWe kofa ta fuce, sai dai ina tuni ya cimmata, wata irin dam?a yayi ma waist dinta da faffadan tafin hannunshi, Ya matseta jikin ?ofar yana fitar da numfashi mai hucin zafi, jarabar tashi ta motsa zai iyayin komai awannan lokacin.





Tun da taji jikin shi anata gaba daya ta shiga yanayi na bukatarshi dama tayi kewarshi kawai tana tsoron wani ya gansu shiyasa ta nemi bijire mashi, batasan meyasa bata iya yakice shi daga gare ta ba, ya riga da ya saba mata da kanshi, Ya 6ata ta ba kaWan ba, Ya zamar mata karfen kafa.



can ?asan makoshi Ya furta sunan ta Ummi..." kamar shi ya raWa mata sunan saboda yadda yake furta shi da wata irin siga ta jan hankali.



Sam takasa motsawa sun manna ma kofar kamar zasu shiga cikin ta



"Mahaifin ki Yaja min bala'e, Yayi min baki Ummi, na gaza mallakar ki amatsayin mata na, Ya hana ni jin dadin rayuwana na har abada, yayi min illa ba kaWan ba har yanzu ina jin ciwon abun a zuciyata duk yadda nayi kokarin ganin na mallakeki abun yaci tura..." ya faWa yana ?ara cusa kanshi tsakanin wuyanta yayin da tafukansa ke adaddafe da kirjinta.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
zuciyoyin su atare suke bugawa, numfashin su na fita da sauri da sauri, kwata kwata ta fara fita hayyacin ta sam bata ji kalaman shi ba, batai aune ba taji ya Wauketa Wungururum gaba Wayanta ya nufi shimfideden gadonta ya kwantar da ita akai yabi ya rufa mata ?irjin shi



=?3?



_______________________________
'?



Lokacin da motocin su ka ?araso Head quarter A parking space su ka tsaya, kusan atare jami'an dake driving Win su suka fito daga ciki tare da buWe masu cardoors Win.



Big guy da Taj ne Suka fara fitowa A hanzarce Jami'an Dake a harabar gurin suka buga ?afa tare da sara ma su cikin girmamawa suka gaishe da su.



?ayan bayan Waya Prisoners suka soma fitowa daga cikin motocin, gaba Waya sun rufe rabin fuskokin su da Cotton Scarfs Win su, umarnin chief ne tun suna acikin mota, ya ce A sanar su rufe fuskokin su.





tun da suka fara fitowa Matasan

Isod soldiers dake kai komo a filin harabar suka fara satar kallon su kamar za su yi tuntu6e, kura taga nama sai dai ba halin tunkarar shi, hankalin maza ya tashi da ganin zankaWa zankaWan matasan ?an mata masu jini a jika, rainon mai girma Chief Owais.



sun ruWu da ganin kyawun Unaisah saboda launin idanunta sun ?ara ?awata kyawun ta, gaba Waya hankali ya dawo kan su, su kuwa duk sun sha jinin jikin su ganin yadda gwarazan Jami'an ke bin su da kwallo, Jami'an Isod da mata basa agaban su yau dai alkadarinsu ya karye ganin prisoners.



Lura da yanayin yadda jikin wasu daga cikin su ke kerma alamun rashin nutsuwa da kallon jami'an yasa big big yai masu dakuwa da hannu da sauri suka kau da idanun su, abakin motocin suka tsaya, Batool tana ruke da hannun Unaisah, Azeeza ta ru?e hannun Jemimah, Hawwa ta ru?e hannun Yasmin, Parveen da Hanna sun ru?e hannun juna, Sarah da Hibba sun ru?e nasu hannun, itama Rubina ta ru?e hannun Deeja gam a cikin nata, haka suma mazan Haris ya ru?e hannun Javed, Naufal yana ru?e da hannun Sajeed.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Taj ne ya buWe backseat na Cardoor din Chief, Gently ya fito daga ciki, ya ru?o hannun Danish, wato tun kafin suga hannun wanene chief Ya ruko Jami'an dake sintiri suka ?ura idanu suna jiran ganin hannun wani hamshakin ne tsabar kyawun yatsunsa kamar na mace aran su suka ayyana koma wanene ba karamin jan wuya ba ne tun da har chief ya ru?o hannunsa, lokacin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login