Showing 309001 words to 312000 words out of 323952 words

Chapter 104 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2206

dinshi, tana kan kafarshi ya samu yaci ya koshi sannan suka koma falo, zama yayi while tana kwance kanta kan kafarshi, daga na zaune bacci yayi gaba dashi, daga baya dai ya tashi suka koma ciki don su cigaba da baccinsu.
wajen karfe 12 ya tashi ya shiga bathroom yayi brush ya dauki wayarshi, daidai lokacin da Umar ke kira, bayan yayi picking yace
"sir... Kayi baki..." ya fad'a mashi
"who..." yarima ya fad'a ahankali
don kar ya tada tasleem dake bacci
"ciroma da..." bai Bari ya k'arasa ba yace
"gank nan zuwa... Kar ka sake ka bude Gate...gani nan... " ya fad'a da sauri yana kashe wayar, mikewa yayi ya saka slippers ya fita, inda yake ajiye keys yaje ya dauki keys din bangaren da rashida take ya fita ya kulle wajen sanann ya fito bayan ya boye keys din, yana zuwa ya Fara fad'a yana cewa
"dalla ku bude gate.... Amma wallahi baku da hankali.. Ciroma kuka Bari waje haka... " ya fad'a sounding very Angry while ana bude Gate, sai ka rantse bashi yace kar a bude ba, kuma who is Umar da zai ce shi ya hana, ana bude masu gate Aliyu is still Nagging looking real kaman gaske, ciroma ya da abubakar a bayan mota while driver na tukasu, bayan anyi parking ciroma ya fito yana cewa
"ash's haka wannan yaron ya watsa mana dukiya a wajen nan... No wonder tje company is not progressing... " ya fad'a yana kallon gidan don tunda aka gina gidan bai taba zuwa ba sai yau, Aliyu shuru yayi kanshi kasa cikin respect,
gaidasu yayi ciroma yace
"kai ka sa aka hanamu shigowa.."ya tambayeshi
"aa... Kawai nace kar su bar kowa ya shigo..."
"lallai...ka taimaka AI... Amma when giving your orders you should have limitations... Mu gidajen mu kowa shiga yake muddin ya zama family... Na waje ne kawai baa yarda ya shiga anyhow... " ya fad'a while still looking at the house, abubakar na biye dashi and so is Aliyu, main falo suka shiga duk suka zauna ciroma ya kwantar da murya ya fara cewa
"ina gimbiya " ya fad'a kasancewan dukkanku haka suke ce mata with exception of Aliyu
"tana bacci... " ya amsa mashi calmly
"alright..." inji ciroma, shidai abubakar bai ce komai ba don tamkar sunzo neman taimako kou alfsrma wajen Aliyu ne, tunda yaji abba is with him ya sauka daga kan karaga ta nuna is da girma,
"Aliyu I heard all that happened... And indeed sam basu kyauta ba... Ba kaine basu kyautawa ba sai kansu... Duk Wanda ya cuci wani kanshi ya cuta don ragewa wancan yayi...
So pls ina rokanka a matsayina na babban yayanka....in dai har ina da mutunci a idonka pls let that girl go tunda har ka saketa...."ya fad'a mashi cikin sanyinmurya, shuru Aliyu yayi not knowing what to say amma Sam he is not going to let her go har sai ta biyashi,
"yaya.. Ai ba laifina bane... Abbane yace kar a barta ta tafi sai sun biya... " ya fad'a coming up with the simple solution in a second,
"but if you tell him you want to her go bana tunanin zai hana... " inji abubakar
"ni nayi rantsuwa...kawai dai ta biya... In ta biya yanzu she can go... " ya fad'a kanshi kasa before suce yayi masu rashin kunya,
"wai nawa ne wanann kudin... " inji abubakar sounding a bit angry
"sunkai 35 m... Ta amsarmin 25m cash...sannan tasa na saya mata duk kayan dakin da take dasu... Kuma abba ya bada 3m In short duk sun Mai 40m...in yanzu ka biya she's free.. " ya fad'a cikin respect, maganar ya mugun batawa abubakar rai amma sai yayi shuru bai ce komai ba,
"tou yanzu ita tana ina?.. " inji ciroma
"tana wani gidn chan." bai k'arasa ba abubakar yace
"he is lying... Karya kake kace tana wani gidan alhalin tana cikin gidan nan... Badai bamu da mutunci a wajenka ba... Kou a lahira ana cin arzikin wani...amma tunda bamu is rashida ta ci arzikin mu ba shikenan... Ka kyauta... " abubakar ya fad'a yana mikewa out of anger,
"yaya ba... " bai k'arasa ba abubakar ya dga mashi hannu ya tashi cikin fushi ya bar falon, shuru Aliyu yayi har sai da ya fita yace
"yaya kar kuga laifina... Ina bin umarnin abba ne... Pls dont be mad... " ya fad'a mashi kaman gaske
"it's alright... I will talk to him..." shima ciroma ya fad'a yana mikewa, har waje Aliyu ya rakashi ya bude mashi bayan mota ya shiga suka bar Gidan, cikin gidan ya koma ya kwanta gefen taslem while yayo masu order abinda zasu ci da rana. Fita yayi ya samu umar a gate yace
"Ina kudin suke... " yafada mashi tsaye da hannunshi biyu a bayanshi
"suna ciki like you asked me to..."Umar ya amsa mashi yana mikewa tsaye
Bring it... " ya fad'a mashi atakaice,nan Umar ya shiga ciki ya fito da bag din dake dauke da kudi, dariya yarima yayi yace
"shegiya... AI wallahi kou cinye kudon nan tayi da sai tayi amansu because ba barinsu zanyi ba... " ya fad'a in a funny way dayasa duk sukayi dariya, bude bag din yayi yaga yanda ya badasu haka suke sai dai har da Karin 4m, daman ya bawa rashida two million kuma Amanda ta bawa sannan da akwai kudin sarkar maman tasleem ciki, in short most of the money belongs to them. Bundle din dubu daya ya dauka guda biyar ya mikawa making 500k ya mikawa Umar, amsa Umar yayi thinking aikinshi zaiyi, sai da ya amsa yace
"wanann kyauta ce gareka... Today am happy so I want all of you da kuke tare Dani kuyi fsrin ciki kuma... " ya fad'a taking another 300k yana mikawa dayan daga cikin masu gadin, AI banda tsalle vabu abinda Umar da Wanda aka bawa 300k suke, ban da ihunshi babu abinda ke tashi
"babu Mai irjn wannan aikin sai gadanga.... Bangon sukari..kowa ya rabeka sai ya latsa... Gashi muma muna ta latsa... Angon taslem...Dan Mai babban daki... Kayi gadon halin kwarai.... . Zaki kora maza dawa... Allah ya k'ara girma... " Umar ya fad'a cikin so much excitement yana rike da kudon dau dubasu kawai yake, haka ya bi sauran da 300keach duk sai murna suke suna mashi kirari Mai daukan hankalin Mai sauraro, karkata kai yayi yace
"in kunsan farin cikin da nake ciki da kun San wannan is a chicken change... Kawai ku tayani godewa Allah daya saka ni cikin aljannar duniya... " ya fad'a cikin kasaita, nan suka dinga adu'ar Allah ya k'ara mashi niimar duniya da lahira, bag din kudin ya dauka ya shiga main falo dashi, Bangaren da su Hindu suke ya shiga da bag din, Hindu da sauran masu aikin suna zaune thinking of where is tasleem da har kusan karfe daya basu ganta ba, sunsan bata fita ba because inda ta fita zata yi masu sallama before going out, b'ata taba fita batayi masu bankwana ba, ana bude kofa duk suka kalli wajen, ganin yarima da bag yasa duk sukayi saurin mikewa tare da gaidashi, bai amsa VA ya dauki 300k ya mika mata da sauri ta durkusa har kasa ta amsa hannunta na rawa, sauran kuma Ya bisu da 100k each, ganin kallon confusion da suke mashi yasa yace
"kyauta na baku..." aikam kaman zasuyi kuka saboda farin Ciki, banda godiya babu abinda suke,
"ku godewa Mai uwar dakinku..." was abinda ya fad'a yana barin dakin, sai da ya fita yace.
"your sweet uwar daki... " ya fad'a yana dariya, part dinshi ya koma da sauran kudin ya ajiye cikin closet ya dawo ya zauna yana kallon taslem dakr kwance, sai ka rantse madubi yake kallo, he was there for over 30 minutes yana kallonta, sai bin bakinta yake da kallo, deep down he is thanking Allah for giving him such blessing, yasan tasleem. Huge blessing ce a rayuwar shi, he knows Rashida sucks in bed and tasleem taste sweeter than honey in bed, dole ya daratanta, mikewa yayi ya shiga bathroom ya sake hada mata ruwan wanka Mai dumi sosai because yasan da wuya in zai iya kyaleta a daren yau, sai da ya gama hadawa ya dawo bakin gadon ya dan rike nose dinta,
da sauri ta bude idanuwa tana tale baki kaman zatayi kuka, dariya ya saki yana cewa
"raise and shy my joy... " ya fad'a mata,
"bacci bai isheni ba... " ta fad'a cikin shagwaba tana murza idanuwa,
"Nima nafison kiyi bacci sosai... I want you to good rest... "ya fad'a mata smiling,
"kuma ka tadani... " ta fad'a tana mika tare da hamma yarima ya saka right hand dinshi ya rufe mata baki kafin ta rufe da kanta,
"sorry... So nake kiyi wanka... Sai kici abinci then you can go back to sleep again har zuwa asr..." ya fad'a mata calmly, b'ata ce komai ba ta ta Mike zaune amma face dinta kaman na small baby da aka tada daga baccin da bai isheta ba, legs dinta tayi kokarin saukewa daga kan gado ta saki k'ara alaman tana jin zafin legs din,
"sorry... " ya fad'a yana saukar mata da legs dinta,
"pls ki taho da kanki kinji my love... " ya fad'a mata yana tsaye gabanta, cikin shagwaba ta makale mashi kafada tare dacewa
"ni ban iyawa... Ka daukeni....tunda kai ka jimin ciwo... " ta fad'a tana tale baki,
"alright ba damuwa AI... Zan k'ara ji maki ne... " ya fad'a lifting her up, haka ta kaita bathroom ya cire mata kaya looking at her alone gives him hard erection, haka dai ya sake mata wanka ya Sakata cikin bathtub nai dauke da warm water, ware mata legs yayi Don ruwan dumin ya shigeta da kyau, kuka ta farayi tana sai na fadawa ummah, bashi yayi wanka ba amma duk jikinshi jike da ruwa. Bayan ya tabbatar da ruwan ya rage zafi ya fiddota ya kaita bedroom, har sai shafa mata cream yace
"baby na mance bakiyi alwallah ba.... Now tashi kiyi sai ki dawo in shafa maki cream... " ya fad'a mata, baki ta turo tace
"kayi min tou... " ta sakr fad'a mashi Cikin shagwaba, tsayawa yayi rike da waist dinshi yana kallonta, daga wet eyes dinta tayi ta ce
"shikenan... Tunda... Baka kaini.. Kayimin... " ta fad'a tana kokarin mikewa, da sauri ya durkusa gabanta tare dacewa
"baby ba haka bane... Am. Just looking at how adorable you're.... Babu abinda zaki nema in kiyi maki... "
ya fad'a yana daukanta, bathroom suka koma yayi mata suka dawo sannan ya shafa mata cream tare da saka mata riga without single inner wears wato bra and pant, nikam nace indai taslem ce you go tire saboda tana da son jiki over. Saida ya kammala mata komai ya shiga bathroom ya dauro alwallah ya fito ya shimfida mata carpet ya b'ata hijab ya fjta zuwa masjid looking happy. Da kanta ta taka ta hau abun sallah tayi sallah looking so happy, Allah kadai yasan how she's happy, she wish this moment will last for ever, yanda yake treating dinta gives her total joys, kwanciya tayi kan carpet thinking about her mom, duk yau basuyi magana ba kuma it feels as if sunyi shekara basuyi magana ba, she really wants to talk to her, tana nan tana tunanin how to go to her part ta dauki wayarta taji yarima ya dawo, ya kai kusan minti ashirin nan falo sanann ya shigo, direct wajenta ya nufa ya kaita falo ya zaunar daita kan kafarshi sukayi lunch
kasancewan ya riga ya shirya komai kafin ya zo daukanta. Cikin natsuwa sukaci abinci suka koshi ya ajiyeta falonshi ya kunna mata kallo ya mika mata remote yana cewa
"baby... Kiyi kallo... Zan ajiye wanann plates din a kitchen sanann in yi wani abu..." ya fad'a mata as it's 2pm da ya bawa rashida is close, nan dai ya samu ya tattara plates while taslem was busy looking for channel to watch, bayan ya kwace ya fita ya ajiye kitchen ya dauki wuka ya fito ya nufi part din rashida, tunda ya fita da safe rashida ke takure jikin bango take kuka then tana counting time, tana ganin karfe biyu dot ta Fara sabon kuka tana yarfa hannuwa tasan he will surely do what he said, duk yau kou tashi daga inda take batayi ba balle ta sha daidai da ruwa, duniya bayan ga Allah bataga Wanda take jiwa tsiro kaman Aliyu ba, she have seen the Real monster that he is and she knows he will surely hurt her, jin an bude kofar falo yasa ta Fara yarfa hannuwa
tana mikewa tsaye, seeing him come inside da wuka a hannunshi yasa Fara kuka. Sosai tana cewa
"wayyo.... Wallahi... Sunce... Zaa.. Kawo... Pls... " AI kou jinta yarima baiyi ya shakumota yana cewa
"I don't havr Time to waste... " ya fad'a yana tura kanta cikin hammatanshi finding her face,
"I will disfigure your face today... Gobe kuma I will start chopping your finger nails.... You think am Joking kou..wait till am done with you..."ya fad'a yana Jan gashin kanta da karfi raising her hear up.
Bayan fitarshi da few minutes tasleem ta ajiye remote ta Kama hanyar waje Don daukan wayarta, she really needs to talk to her mom, tana fita main falo taji wani irin ihu da b'ata San daga ina yake fitowa ba, abinka da wance b'ata son tashin hankali nan take jikinta ya Fara rawa ta kasa kunne tana jin daga ina ihun ke fitowa, nan take ta gane it's from rashida, wani irin scream taji again b'ata San sanda ta Kama hanyar dakin ba jikinta na rawa,
Sam ta mance da Ciwom da take ji ta shiga falon babu kowa, another k'ara taji Wanda ya nuna she's in so much pain, jiki na rawa taslem ta bude bedroom din, yarima ta gani rike da kan rashida ya chaka mata wuka a chin dinta na hagu, wani irin k'ara ta saki Wanda yasa yarima saurin juyowa gareta, da sauri ya saki rashida ta fadi kasa jini na fita daga chin dinta sai kuma ya saki wukan ya nufi tasleem data duka tana faman fasa k'ara hannunta biyu kan kunnenta, tana ganin ya nufota tayi saurin mikewa ta baza da gudu tana dingishi, AI taku daya yayi ya kamata kafin ta ida fita daga bed room din
"wayyo leave... You're wicked... You're mean... " ta fad'a trying to fight him, riketa yayi yana cewa
"pls am. Sorry... She's a bad person... She need to be dealt with... " ya fad'a trying to make her understand
"no... You're wicked... You're mean.... " hannu ya dora mata kan baki as She pour him hot words,
"it's not like that... She duped me... She havr to pay me my money... " ya fad'a jikinahi na rawa saboda yanda tasleem ke kuka.
"but kace ka saketa kou... Why is She still here... " ta fad'a tana kuka,
"baby she duped me over 30 million.... She have to pay..."
[2/15, 7:43 PM] zuwairat nuhu: "no... Ta bar mana gida.... I don't want her here... " ta fad'a tana kuka tana kallon rashida dake durkushe kasa jini na fita daga chin dinta sai kuka take,
"baby I prefer ta biyanj in bada sadaka... If na bar ta ta gama Dani...." bai k'arasa ba tace
"no... She should go.... Let her go pls.... " ta fad'a cikin matsanacin kuka rike ta yayi yace
"haba baby... Pls... Don't say that... "
"you said kome nakeso I should ask.... let her go.... " ta fad'a cikin kuka, yarima ji yayi kaman ya dinga dukan bango har yaji sanyi cikin ranshi. A fusace ya juya ga rashida walking towards her angrily....


Thanks
[3/12, 11:06 PM] Sadeeyah: 97โค๐Ÿ’™๐Ÿงก๐Ÿ’š๐Ÿ’›
Sakaci




Yanda ya nufi inda rashida take yasa rashida saurin kwanciya kasa tare da boye face dinta da jini ke zuba Don kar ya sakr bugar mata face, ihu taslem ta saki tana cewa
"no pls!!!... Pls no... Enough... She Should go... " ta fad'a cikin ihu Don kar ya sake bugunta, tsayawa yarima yayi half way breathing out so Loud saboda fushi da bakin cikin watsa mashi plan dinshi da tasleem ke sonyi, he planned to deal with her in a way that har ta mutu she Will be nothing but a good girl, juyawa yayi zuwa wajen taslem dake kuka ya rike mata shoulder yana cewa
"baby... She's not worth it....she's an evil person in human skin...baby she's a monster... Pls don't beg for mercy for this thing... " ya fad'a yana nuna rashjda dake kwance tana kuka,
"baby remember yanda ta sa na dinga maltreating dinki...she deceived you... She ruined our happiness baby....she wanted to destroy our home... Remember she's the person you called besty but snatched your husband...
Kinga baby bai kamata kina wasting precious tears dinki kanta ba... " ya fad'a yana mata kiss a goshinta tare da dora kanshi kanta, all he wants her to say is kawai yayi handling dinta to his satisfaction, ita kuma tasleem is not a violence person so she want Rashida out of their lives for good, wet eyes taslem ta bude ta kalli rashida dake kwance ta Dan daga kanta tana satan kallon yanda yarima ya rike talseme da bakinshi goshinta then later his forehead on hers, gani tayi rashida ta mugun sauya mata, she looks so older, tamkar ta Kai shekara arbain a duniya saboda tashin hankali, daman in har mutum na shiga tashin hankali nan take zakaga ya fi shekarunshi tsufa, amma in har da akwai kwanciyar hankali zakiga you age backward instead of forward, so give


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login