Showing 267001 words to 270000 words out of 323952 words

Chapter 90 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2229

da vai taba samun mace VA bai kaishi anxiety ba, all he wants is her
"you want to know.... Bari inzo in nuna maki.... " bai k'arasa ba tace
"ni aaa... " ta fasa kaman zatayi kuka
"pls mana... Sai in fasa komai yau inzo.... Pls... " ya sake fad'a mata
"aa... " ya fad'a cikin shagwaba da kuma rawar voice
"nuna maki kawai zanyi fa... " Shima ya fada cikin shagwaba
"no... " ta amsa mashi, shuru yayi feeling so disturbed for even starting this discussion in the first place, cikin murya kaman Mai jin bacci yace
"let me tell you then before you see it... In will use my joystick on you.... I won't penetrate just rubbing from the outside going up and down... " ya fad'a seeking wani irin nishi that sounds as if he is in already, tasleem matse legs tayi Tana mimmikewa kaman he is doing it already, the feeling is so different, kaman ta sakawa kanta yatsan dayayi magana haka take ji, shi kanshi yarima dora leg daya kan daya yayi breathing like he is into her, daga Dan nesa yaga ciroma ya taho, da alaman wajen ummah zashi, yana ganin motar Aliyu ya juyo gareshi,
For those that want to pay you can send 300 to 08106102727 mtn both digit kou vtu, kou ta bank at 0024878383 stanbic Zuwairat haladu, wayanda kuma suke jin basu iya biya don't worry, nama fi son irinku, believe me, you're not my enemies, in short Kune masoya na asali, because nasan for sure zan karu daku inda yafimin amfani. I heart you all
dab guntun tsoki yarima yaja as he sees him heading towards inda yake zaune, a kaida yanzu ya kamata ya fita daga cikin mota ya tareshi amma he won't dare do that,
"baby...hold on to that thought... Keep on itching let me call you back... " ya fad'a yana kashe wayar yayinda ciroma ke kusa da motar, winning glass dinshi yayi kasa yana daga idanuwanshi da suka sauya kaman ba nashi ba,
"kai kwana biyu what have you been up to.... Kou kan ka farau auren mata biyu... " ya fad'a looking at yanda yayi tsuru tsuru,
"ba komai... Am.. Just busy ne..." ya fad'a yana sauke lashes dinshi don kar ya cigaba da kallon idanuwnashi,
"what's wrong with you..." ciroma ya sake asking dinshi
"nothing..." yarima ya fad'a yana dora kafa daya kan daya kafin asirinshi ya gama tonuwa
"you're full of annoying characters... Nasan baka shiga wajen abba ba... "
"zan dawo.... Ummah said he is busy... " ya fad'a atakaice alaman ya gaji da wannan maganar, shuru ciroma yayi for a moment looking at him, a kalla da akwai good seventeen years tsakanin shi da Aliyu, in da auren wuri yayi yana iya haihuwanshi, but he can never predict what he is up to, yarima shuru yayi not rising his gaze don kar su hada ido dashi, kai kawai ciroma ya girgiza yana cewa
"Allah ya shirya ka... " ya fad'a yana barin wajen, ajiyan zuciya yarima ya sauke sanann ya fara dailing number tasleem, tunda yarima ya kashe waya taslem ta rasa abinda ke mashi dadi, b'ata iya cewa ga abinda ke damunta amma sam ta kasa sukuni she's really itching, da ka ganta sai kayi tunanin she's feeling cold saboda yanda ta kudundune ta tura legs dinta ciki kan gadon, she's feeling so awkward and horny. Kiran yarima daya sake shigowa yasa ta firgita, Tana turo baki ta kalli wayar ta ki dauka har kiran ta tsinke.
Ganin b'ata dauka ba yasa yarima juyawa ya Kalli ciroma dake shiga Bangaren ummah ya watsa mashi harara tare dacewa
"kou me amfanin wannan zuwan dakayi yanzu?.. " ya fad'a yana jan tsoki, mahboob ya sake kira don yaji in ya kirasu, nan ya fad'a mashi ya kirasu, latse latse ya farayi kan wayar, older abincin da tasleem keso ya farayi mata sanann ya yi nasu plate ashirin dukda basu kai yawan haka ba kawia don kow ya samu enough tunda ba lallai plate daya ya ishesu ba, tada motar ya bar gidan zuwa Garden,.

Before four wajen ya cika da friends, sun samu lots of fun da suka dade basu samu ba, Aliyu was free dasu ba kaman da that zai. Dinga latsa waya while they talk ba, su kansu waydna suka san halin shi was surprise with the new him, suna tare har wajen karfe biyar before yace zai koma gida bayan sunci sun sha sanann kow ya koma inda ya fito
Taslem kam b'ata dawo daidai ba har Aai da tayi wanka tayi sallah sanann taji ta normal again but thinking of abubuwan da ya fad'a mata, falo ta dawo bayan Hindu ta kirata da ta fito don suji abincin da aka kawo, tortilla din kawai taci kadan ta koma cikin falo ta zauna, wajen karfe hudu ta shiga ciki tayi wanka ta dawo ta saka long gown tayi sallah, bayan ta idar ta cire kayan ta maida towel ta zauna gaban mirror Tana tunawa da killing dresses da Dr aisha ta fad'a mata, Mai. Ta fara shafawa sanann ta Mike zuwa closet dimta, she was staring at her dresses especially Wanda ta sayo daga India, wata high skirt ta dauka ta tsaya Tana kallon shi, rigar da zata saka dashi ta dinga nema ta samu wata white shirt Mai budadden gaba wnada ake kulle jelar rigan daga gaba, rigar vai da tsawo sosai, da kadan ya wuce wajen breast dinta, murmushi ta saki ta dauki rigar ta saka sannan ta kulle gaban wearing only pant, sai da ta gama ta saka skirt din tajashi sama zuwa wajen cibinta, gashinta ta gyara ta koma falo looking so breath taking. Hailing dinta Hindu ta dingayi har Dia da tasleem ta nuna mata enough sanann ta daina, she's really changing yanda b'ata zumudin fadin duk abinda ya sameta, tara friends makes us do lots of things, inda Tana da Kawa da she would like to tell her what happened today, amma now no friends, nobody, wayanda take iya fad'a masu abinda ke cikin ranta is ummah and mummy suma kuma she can't discuss such issues dasu. She wants to share with someone tunda ta saba amma kuma she remember what sharing got her to. Hakan yasa tayi shuru da bakinta watching the movie da su Hindu suke kallo amma sam hankalinta bai kusa, she's far gone to the wondering land of what will really happen if yarima did exalt what he told her on the phone, Mika ta saki sosai as she remembers what he said.


Rashida kam kou ruwa bai taba bakinta ba, daman b'ata cikin yanayin sallah don haka b'ata shiga bathroom sai in zatayi fitsari kou sauya pad, sauran dayam daya rage ta saka ta koma ta kwanta kan gado, sai sake sake take Tana hawaye, wajen karfe hudu ta amanda ta kirata ta shaida mata she's coming to pick the car, da sauri rashida tace
"pls not now... Ki Bari zuwa gobe in ya fita sai kizo ki dauka. Or ranar Monday.... Kar ya sameki gidan nan... " ta fad'a mashi, shuru Amanda that is eager to havr that latest BMW tayi thinking of what to do, she really wants the car
"is he home now... " ta Tambayeta,
"aa... But he will soon... " rashjda ta fad'a mata.
"ohhh... Wanda zai sayi motar nan yana damuna... Yace yana son motar nan... Da in nazo na dauka gobe sai in tafi ganin baba... Before you know everything will be alright again... " ta kwadai ta mata, rashida rasa abinda zata ce mata tayi,
"but am scared kar ya ganki... It's better if bai nan kuma bamu da sanin zai dawo... Am. Sure ya kusa dawowa... Ba kirki gareshi ba... If he sees you going out da motar sai ya tabbatar yaji dalilin da yasa zaki dauki motar... So it's better a jira like Monday da muke da tabbacin yana office..." Rashida ta fad'a mata
"kawai gobe of Kinga ya fita just call me inzo in dauki motar.... Before he comes na tafi... " Amanda ta fad'a cikn anxiety, rashida is not convinced with what she said but Tana son a koma wajen baba, hakan yasa tace
"tou shikenan... Zan kiraki... But pls inda wuri kika dauki motar ki taimaka min ki tafi goben... Before he knows the car is gone everything should be alright.... " ta fad'a mata
"don't worry... I will do just that... I Will be waiting for your call... " Amanda ta fad'a kaman wata kawar arziki.
Tana Ciki har wajen karfe shida Saura taji pad dinta ya cike, mikewa tayi taga vata da sauran pad, dole ta fita ta sayo, gashi Tana jin juwa sabida rashin cin abinci, rarrafawa tayi ta dauki hijab ta saka ta dauki 5k da yarima ya b'ata last time wish is the only money she have on her, dukda vata ci komai ba tashin hankali bai barinta cin komai sannan kou yunwa vata ji balle ta nemi wani Abu taci, hanyar waje ta Kama don ta fita ta nemo pad, Tana fita ana budewa yarima gate, seeing his car coming inside alone almost make her faint, suddenly wannan mutumin that she loves ya zama dodonta that the sight of his car alone frightens her.

Thanks[3/14, 9:54 PM] +234 703 008 7807: 85Yarima da ya shigo da so. Much joy Dan son ganin tasleem after their dirty talks yana ganin rashida ya hade rai kaman tunda yake bai Taba dariya ba, tje look on his face alone yasa maigadi dake bude mashi gate shiga hankalinshi thinking kilan yayi laifi not knowing wata ya gani, gefe daya ya koma ya tsaya waiting for him to come in don bai taba shigowa da such face ba, so sun san he must be very upset, tunda rashida taga motar shi gabanta ya fara dukan uku uku, she feels so scared of him, shi kuma tunda ya daga kai ya ganta tsaye bai Kara kallon inda take ba har ya kai mota parking space yayi parking ya fto, Mai gadi rufe kofar yayi Cikim fargaba yana jiran abinda zai biyo baya don yasan ba lafiya. Da baki yarima ta tabe tare da girgiza kai cikin nadaman why he even toast rashida in the first place har ta shigo mashi mansion, nufo ta yayi wanda yasa rashida kusa fitsari daga inda take tsaye, sai da yazo kusa daita ya tsaya not minding masu gadi da Umar dakr kallonsu yace.
"don ubanki ina zaki!!! " ya daka mata tsawa, tsayuwa Umar ya gyara tare dacewa.
"there's war in paradise.... " ya fad'a under his breath, jiki na rawa rashida ta bude baki Tana cewa
"Abu.. Zan sayo.... " b'ata k'arasa ba y dauketa da wani irin marin da yasa duk Wanda ke kallo bude baki sabida mamaki,
"name?" y fad'a bayan ya gama marinta ta fadi kasa, rashida da both hearing dinta d sight dinta ya dauke lokaci guda Jan baya ta farayi acting like a blind and deaf person Tana neman kasa crawling in any direction she feels, in a right senses duk wnada yaga yanda take acting zai tausaya mata sosai don har masu gadin sunji babu dadi, as she crawl backward away from him so he walks towards her taking his step one at a time kaman zaki dayaga already trap prey and is taking his time don yasan bai iya guduwa, idanuwanta duk waje amma it's totally blank, just imagine wacce akayiwa wankin ciki, sanann b'ata ci komai ba kayi mata Mari da all force, dole komai nata yayi seizing, he was still asking name of abinda zata saya da har zata fita bada izinin shi ba, still vata amsa ba because she's not hearing him well alk Shes trying to do is get away from him, kaman zaiyi wani serious shot ya daga kafa ya buga mata kan designer shoes dake kafarshi rashida ta saki wani iri k'ara Saboda azaban daya ziyarci inda ya buga, Umar is a bit happy saboda yanda tayi snatching yarima for a while amma wanann dukan touches his heart, yanda rashida ta dingayi kasa abun tausayi ne, amma kou kadan yarima baiji drop of pity cikin ranshi ba balle ya sassauta mata,
"me.... Zaki saya... " shine abinda ya sake fad'a In a high tune, sai lokacin jinta ya dawo tace
"pad.... " ta fad'a cikin tsananin azaba tana shafa inda ya harbeta, sakr harbinta yayi da kafa da karfi cikin another agony ta fara kiran
"mutuwa ....zanyi.... " ta fad'a Tana mimmikewa cikin azaba,
"you will die.... Da aurena kanki zaki fita.... " ya fad'a yana sake harbinta da karfi da gudu Umar ya taho before he commit suicide a gabansu, dukkansu basu ga abun duka a nan ba before he wants to kill her, basu san abinda ya hadasu chan ba but what ever the case might be he will kill her If care is not taken don he is beating her kaman yana bugun kato Dan uwanshi, yanda yake harbinta yasa Umar mikewa Ya nufoshi da gudu yana cewa
"ranka shi dade... "bai k'arasa ba yarima ya juyo d wani irin kallo da ya firgita Umar har yayi tsaye ya kasa taking another step,
"ka kuskura.... Kazo... Nan.... I will.. Kill... You... " ya fad'a yana nuna Umar da yatsanshi dake rawa har dukan jikinshi, haka nan the sight of her irritates him seriously that he wants to kill her, ganj yake he will only have joy if he sees her lay down death or breathless, the sight of her bring out the demon in him,
"mutu mana... ".ya fad'a still hitting her badly on her tummy. The first person that notice abind ke faruwa waje was Hindu, ta Dan labulen dake bude ta hango yarima na ball da wani Abu kasa, sai da ta danyi rising Kanta taga ashe it's rashida, d sauri tace
"hajiya zokiga abinda ke faruwa... " tafad'a heading to the window tasleem that havr been quite daga kai tayi tace
"what... " ta fad'a calmly
"zo ki gani... " Hindu ta fad'a cikin serious rawar jiki, yanda take magana yasa tasleem sanin it must be something serious dayasa take mata wannan kiran, slippers dake gabanta ta saka legs dinta sannan ta Mike heading to the door, idanuwa ta zaro tare da rufe baki yayinda taga yarima na ta harbin Rashida a ciki, what do you think she will be feeling ? Happiness?, sam ba haka bane, she felt something like a joy the First time she saw him hit her but ganin na biyu dana uku yasa gabanta ya fara faduwa da karfi, dafa chest tayi cikin serious fear, abunka da wacce b'ata son tashin hankali the sight of Aliyu hitting her like that frightens the hell out of her, jikinta ne ya dauki rawa, kawai ita inda ranta yaje is wai mutum ake duka haka,
She never witness violence a rayuwar ta, kou film b'ata kallon na fad'a kou na dambe, she only watch something peaceful gabanta ke ya dinga dukan uku uku kaman zai fito saboda tashin hankali, ji tayi legs dinta basu daukanta don gani take zaayi kisan kai under her watch
"Nashiga uku. ." ta fad'a cikin matsanacin tashin hankali as she watch yarima hitting rashida dakr bulle bulle kaman zata mutu sabida yanda yake takata
"na me zaki shiga uku... "shine abinda Hindu ta fad'a mata looking at her as she's shaking
"kashe... Ta... Zaiyi... "trembling taslem ta amsawa Hindu cikin tashin hankali hannunta na kyarma, duk duka sai ta Dan motsa kaman ita aka buga, b'ata taba ganin ana dukan babba haka VA, in short kou yaro b'ata taba ganin ana duka ba tunda b'ata zauna inda da akwai yara ba,
"kika san abinda ya hadasu...ya zaneta... Uwar cin amana ce... Ai kadan ta gani.... " Hindu ta amsa mata in I don't care manner,
"wayyo... Kar ya kashe ta... " was what tasleem said again as she watch yarima say something she can't hear from inda take tsaye but sees how he's shaking with anger,
"wai je ina ruwanki .." Hindu ta sake fad'a mata, kuka tasleem ta farayi Tana yarfa hannuwa not because it's rashida or anything don kowa zata gani ana duka haka sai tayi mashi kuka saboda raunin zuciyarta, kallon haushi Hindu ta watsa mata Tana cewq
"Dan Allah ki koma ki zquna tunda naga kuka kike... " ta fad'a Tana kokarin janta daga inda take tsaye ta kura wa abinda ke faruwa waje ido jikinta na rawa, falo Hindu ta maidata ta zauna sai Kuka take, bayan kaman second talatin ta daga kai ta kalli daya daga cikin masu aikinta tace
"yana dukanta har yanzu?.. " ta tambayeta not asking hindu don tasan VA lallai Hindu ta amsa mata ba,
"eh mana... Gashi sai harbinta yake... " yarinyar ta amsa mata, kaman wata mara hankali taslem dake sanye da sexy dress tayi hanyar main falo da gudu, da sauri Hindu tabi bayanta Tana cewa.
"ina zaki...Ina zaki... Ki dawo.... Kinsan baa shiga tsakanin miji da mata... Baki san abinda ya hada su VA.... Kar kije... " tafad'a biye da tasleem dake gudu with all her strength, kou juyowa tasleen batayi ba ta tafi a haka da kayan data saka my open chest ni kam nqce rabon kici ubanki ne ke kiranki, a haka ta fita compound not going close to them ta fasa kara Tana cewa.
"stop!!!?? "ta fad'a da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login