Showing 213001 words to 216000 words out of 323952 words

Chapter 72 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2219

alwallah, sanda zai fito yaga kayan da suka rage sai sauran kadan, bai ce komai ba ya wuce zuwa masjid, taslem batayi tunanin abubuwan da ummah ta kawo ba because the gift of letting her go back to school is OK for her sannan sam bata da irin handaman nan at all she's always contented. Abinda yarima yafada mata tazauna Tana tunani, she does not understand why yake mata wannan maganar, is not that tana da amfani a gareshi tunda Tana kallon yana yin duk abinda rashida tace, even though she's so much crazy for him she's not going to give herself up so cheaply.
Yarima na dawowa ya shiga Bangaren rashida ya tardata Tana shafa face cream dinta, hugging dinta yayi daga inda take zaune yana cewa
"baby... Ummah tace islamically daga yau zan raba maku kwana ." ya fad'a yana kallon reaction dinta ta mirror, da sauri ta daina abinda take ta juyo gareshi Tana cewa
"ban gane ba... " tafad'a kaman zatayi kuka
"wai if akayi amarya after seven days ake raba masu kwana... So yau kwanar tasleem ne... " ya k'arasa maganar kaman yana fargaba
"what... Baby are you going to sleep with her.. " ta fad'a sounding very tensed, da sauri yace
"me?... Haba no way... " ya amsa nata yana murza idanuwa
"baby ai kou baka kwana daita ba ummah bazata gane ba... "inji rashida
"ai nasan ummah zata tambayeta.... So kawai abinda zamuyi is... Ki kwana a dakinki in kwana a nawa.... Tunda I won't want us to have a Child a daren da ba naki ba... "tun bai k'arasa maganar rashida ta fara buga legs kasa Tana cewa
"baby I can't sleep without you... Nidai pls no... " ta fad'a Tana fashewa da kuka, shafa shoulder dinta ya farayi yana cewa
"baby meye abun kuka..."
"Nasan you're going to sleep with her.. Wallahi kishi nake... Banson ka kusance ta... " tafad'a mashi face to face
"haba baby why will I do that.... Ni ban Kiranta... Sai dai.... " sai yayi shuru
"saidai me.. " ta tanbayrshi
"saidai if ummah tace tazo wajena.... " ya fad'a cikin rainin hankali,
"pls ka kulle dakinka tou... Nidai don't let her come... " ta umarceta,
"OK.. Naji... Haka zaayi... " ya amsa mata amma kou kadan he is doing that, haka nan he don't feel like following what she said for the first time, that shows that the prayers is working, (wannan fa a novel kenan...in real life prayers take sosai, zaka iya kana adu'ar neman abu for years amma vai samu ba but that doesn't mean baka adu'ar kou your prayers is not answering, kawai Allah yana yanda yaso a daidai lokacin da yaso, kawia Mai hakurci mawadaci, so keep praying if that thing is yours it will surely be yours in kuma bai samu ba believe Allah zai baki abinda ya fishi, duk Mai adua never lacks so be patient)
" baby amma yau ban iya bacci fa.. " ta fada cikin kuka
"Nima I won't.. Kawai dai kar son da mukewa junanmu ya rufe mana ido muyi abunda ba shi bane... So daga yau ke kina da kwana biyu ita kuma kwana biyu... " da sauri rashida ta Mike daga kusa dashi Tana cewa
"gaskiya aa.... Sai dai ni biyu ita daya... Kuma dayan ma ba wajenta zaka je ba... " ta fad'a cikin iko dashi, kura mata ido yayi kaman zaiyi wata magana sai kuma yayi shuru
"kaji... " ta sake asking
"naji... " ya fad'a mata atakaice, wajenshi ta dawo ta rungume shi shima yayi hugging dinta, sai kuka take mashi Tana fada mashi kar ya kusance ta wai she will die kaman she's nit his legal wife shi kuma yana ansa mata da tou he won't but deep down yana ganin babu abinda zaisa ya nemi tasleem muddin zai samu ya kashe kishin da yake ji cikin jikinshi, kawia yana sex ne daita amma sam babu wani satisfaction so he will try her and see if he will have the satisfaction. Yafi hour guda yana son ya bar wajen amma ta hanashi, sai da ta sauya kaya zuwa na bacci masu daukan hankali kawai Don ya nuna raayinshi amma kou gizau, gado ta haye duk laps dinta waje ya samu ya rufe mata blanket, yana kokarin juyawa tace
"baby... Zo ka gani... " ta fad'a mashi, idanuwa yayi rolling sannan ya juyo gareta,
"bayana zakayi min scratching... " tafad'a tana juya mashi baya, nan ya dawo ya saka hannu yayi scratching sannan ya Mike, kiss yayi mata ya fice daga dakin, yana fita main falo ya tsaya yana kallon Bangaren tasleem na da zuwa inda ta koma yanzu, Bangaren shi ya wuce ya sauya kaya zuwa ba bacci silky trouser da riga Mai dogon hannu, zama yayi kan gadon yana adu'ar taslem tazo mashi.
Taslem kan bayan tayi sallah ishai ta dawo falo ta fada ma masu aikinta su shirya gobe zasu makarantar, daga nan ta dawo dakinta ta kwanta ta dauki wayarta ta kira mum dinta, nan take fad'a mata ummah tazo, sanann she's going back to school, dadi mum dinta taji ta fad'a nata she should dress well kuma kar ta fadawa kowa halin da take ce, tasleem na sauraronta har sai da ta gama magana sannan tace
"mummy ni ban sake fadawa kowa komai.. Wallahi mummy tsoron mutane nake ji.. "
"ai daman mutum abin tsoro ne..."
"mummy kinji wai wanann mutumin yace wai yau kwanana ne..wai inje... " ta Fad'awa mum dinta.
"hmmm zakije?.. " hajiya zainab ta tambayeta,
"nidai mummy aa... Ban son... Zuwa... Dazun yana cikin yi min magana yana ganin rashida yayi saurin yin shuru. Wallahi mummy tsoronta yake... " ta fad'a Tana turo baki kaman zatayi kuka
"kar ki damu. Komai zaiyi daidai... "inji hajiya zainab
"tou mummy inje?. " ta tambayi mum dinta
"kinason zuwa ne?.. " hajiya zainab ta tambayeta Don tafi son tayi son zuciyarta ta, tasan Kou dakuwa ya samun hadin kan taslem yanzu it won't change anything because he is not in his right senses,
"Nima ban sani ba... Banson zuwa... " .
"then kar kije... kiyi kwnaciyar ki. " tafad'a mata,
"OK mummy... "
"if yana son ganinki yazo wajenki...kar kije kinji kou .. "
"yes mummy... Good night... " ta fad'a mata.
"OK... I will wake you later for our prayers..." ta fad'a mata, kashe wayar tayi ta kwanta rungume da pillow dinta sanye da kayan bacci iya gwiwar ta.
Yarima was waiting to see her har karfe goman dare amma shuru bai ganta ba, sauka yayi daga kan gado ya saka bed room slippers ya zauna yana murza face dinshi looking very restless, da sauri yayi kaman zai Mike sai kuma ya koma ya zauna yana fargaban kar rashida ta ganshi zai shiga Bangaren tasleem, yasan he won't know what to say to her, hakan yasa ya dauki wayarshi ya fara neman number taslem da ya manta rabon da ya kira number ta, sai da ya fiddo number ya yi dailing tare da Dan Kwantawa yana lumshe idanuwa with his two legs down on the carpet dake gaban gadonshi, tasleem na fara bacci taji kaman karar wayarta a cikin bacci, da Kyar ta bude idanuwanta da suka yi mata nauyi ta dauki wayar Tana kall0n sunanshi biji biji har idanuwanta suka washe, kallon agogo tayi ta kalli wayar dake ringing, zata daga wayar ta katse. Daga chan Bangaren yarima tsoki yaja yana cewa
"haka nan ummah ta saka min kwadayin tarawa dake... Mtwsss... " ya fad'a yana kwanciyarshi amma looking very sad, bayaj kaman minti biyar ya Mike kaman ana kiranshi ya saka takalmi ya fita zuwa falonshi, har zai fita sai kuma ya dawo, zama yayi for some minutes ya sake mikewa, da ka ganshi kasan something is wrong with him, wajen fridge yaje ya dauki ruwa yasha ya ajiye sauran sannan ya nufi kofar fita, kaman mara gaskiya ya nufi part din tasleem while yana juyawa ga kofar rashida, har ya kai wajen kofar yaji ance
"baby... " da Sauri ya juya sai ga rashida tsaye Tana kallonshi
"wai ke baki bacci ne?.. " yafada sounding a bit angry,
"baby ina zaka?.. "ta tambayeshi kai tsaye , shuru yayi ya rasa abinda zai fad'a mata
"baby you promised me bazaka wajenta ba shine zaka kou... " ta fada Kaman zatayi kuka daga inda take tsaye
"baby it's not what you think... Ummah ce tace.. In Banje ba.. She Will be mad at me... " yayi mata karya because he really want taslem, abunka da Mai determination if he wants it then he must havr it,
"gaskiya ni aa... Let's go and sleep... Ni na kasa bacci.... "ta fad'a heading to inda yake tsaye, fadawa tayi a jikinshi Tana cewa
"baby pls kasan am yours.... You're also mine.... Nidai ban son third party... " tafad'a Tana rungume dashi, rada abinda zai ce mata yayi but for the very First time tunda suka hadu yaji haushinta, he feels so angry but unable to react
"I told you yau VA daren ki bane..." shine abinda ya fad'a mata while she's hugging him tight
"baby ai gidan mu ne... We can make our own rules...muje muyi bacci pls... " ta fad'a mashi Tana lafe da jikinshi,
"naji... But no sex..."Yafada mata
"yes no... Sex..." ta amince mashi, Bangaren shi suka shiga suka kwanta ta shige mashi jiki like chewing gum tana shafa mashi chest dinshi,
"I want to sleep..." yayi mata karya because yasan kou kadan ba zai samu bacci ba, baki ta turo Tana cewa
"wai baby nayi maka laifi ne?.. " ta tambayeshi,
"what did I say... "ya tambayeta atakaice
"you are acting angry... " tafad'a kaman zatayi kuka
"I am not... Kawai Bazan so in samu shege da aurena ba... So no sex yau da gobe tunda it's her time... "ya amsa mata,
"ai VA komai... Ni kaina bason sex din nake ba..."bude idanuwan daya rufe yayi yace
"really?.. So bakison sex din... Then we're on the same page kenan....nima ban so... I don't enjoy it either... " yafada mata sounding serious, da sauri ta Mike zaune tanacewa
"you mean you don't enjoy it kuma kake ihu?.. " tafad'a Tana kallonshi,
"eh mana... Kawia to make you feel happy... "ya fad'a mata, qikam sai tafara kuka sosai tana cewa
"ashe daman you don't love me... It's because baka sona shi yasa baka jin dadin saduwa Dani..." tafad'a cikin kuka sosai, yarima dakr kwance kan gadon rasa inda zai saka kanshi yayi saboda abun biyu ya zame mashi, GA rashin zuwan wajen taslem kuma ga haushin Rashids daya mamaye mashi zuciya lokaci guda, mikewa zaune yayi ya saki tsoki yana cewa
"pls kin dameni... I want to resume office gobe kuma kin isheni da ihu... "ya fad'a cikin small from his anger, juyowa tayi Tana cewa
"haka zaka ce kou... Daman baka sona... "ta fada crying louder, hannu ya dora kan kafa ya bude palm din hannunshi ya dora face dinshi closing his face with his hands ya saki ajiyan zuciya, daga kai yayi ya matsa kusa daita tare dacewa
"am sorry... Wasa nake maki.. Ai kece kika fara b'ata min rai kina. Cewa you don't enjoy me... Shiyasa na rama... But am joking..."yafada yana jawota jikinshi, dadi taji cikin ranta as hae thinks he's saying the truth,
"now baby let's have a reconciliation sex... " ya fara yana kai bakinshi saitin wuyanta,
"ni zafi nake ji... "tafad'a mashi
"kuma kina jin zafi kika hanani zuwa wajen wata?... Ai shi yasa ake samun mata biyu... When one is incapable the other should take over... "da sauri tace
"am your only wife... Ita ba matar ka bace... Kaji... " tafad'a idanuwanta cikin nashi in commanding way,
"naji... ".ya. fad'a yana Kama bakinta, nan suka fara wasa in which shi kadai ke aikin komai, daman ya daina wahalal da kanshi wajen romancing dinta, he will just open her legs and get it over with, yau kam sai da ya kusa Kasheta because sex din na haushi yayi mata, he thrust kaman zai hudata she was crying and screaming at the same time, cikin mugunta ya Kama bakinta ya rike gam ya dinga riding dinta like he never did before, babu abinda yake cewa sai
"hope you love it... " she wants to say something but yanda ya rike mata baki ya hanata magana, fingers dinshi ya daukata ya rike mata baki dashi in a hard way, talura he wants to punish her, hawaye kawai take, bata taba sanin ya kware wajen zalunci ba saida taji yana tura yatsanshi na tsakiya under her while he is inside her, idanuwa ta zaro don ji take kaman ana kokarin yagata in a bad way, it's not as if she's to open amma same time yake fiddo dick dinshi da yatsanshi ya sake turawa at the same time, she cried and cried, hannunta ta dora kan mararta saboda yanda take ji kaman zai huda mata ciki saboda hard thrusting, yau sai da ya dade bai samu natsuwa ba, he even want to get it over with amma bai samu hakan ba, abun ya tashi daga pleasurable sex ya koma na punishment sex, sai da yaga bata numfashi sosai ya tashi without even ejaculating, yana fidda hannunshi yaga har da jini jini, da sauri ya shiga bathroom ya wanke hannunshi tare da joystick dinshi ya tsaya nan yana sakin ajiyan zuciya, he felt a bit better now that he dealt with her, yafi minti goma nan sannan ya fito ya tarda rashida dake nishi Tana yarfa hannuwa, har yatsanshi ya Dan lotse cikin bakinta bai sani ba, yana kallonta sai yaga kaman da akwai ciwo a bakinta kuma inda ya rike is swollen, zama yayi ya matsa kusa daita yaga taja baya, haka nan sai ya saki murmushi yanacewa
"yaya dai... It's me... " ya fada yana kallon yanda take shafa mararta
"you're... Wicked.... " tafad'a cikin kuka, dariya ya saki ya jawota jikinshi yana cewa
"baby.... Am. Sorry... I don't know what came over me... But kiyi hakuri.... " ya fad'a yana kissing goshinta, nan ta Dan saki ajiyan zuciya Don any slightest change she sees in him sai hankalinta ya tashi abinka da mara gaskiya.

Thanks
[3/14, 6:43 AM] +234 703 008 7807: 68pls ga masu biya babu screenshots if kinsan wayaki baya screenshots pls call me and notify me kafin ki biya, but otherwise send only screenshot da kuma sunan novel da kikeso tunda suna da yawa. Tnx

Jikin motarshi ya jingina yana kallon yanda idanuwanta duk waje Tana parking a gefen inda yake tsaye occupying the road completely, yana ganin tayi parking ya koma cikin mota not knowing exactly what he is thinking or why he stopped her amma yasan he won't run out of what to say for she have violated many law today according to him, gaba na mugun faduwa tasleem tayi zaune Tana sakin nishi kaman wata asthmatic patient sabida tsoro, tarasa abinda zatayi  sai nishi,  da sauri Hindu tace
"kije mana... " tafad'a mata  kaman itace in control,  idanuwa waje tasleem tace
"in... Je?.. " tafad'a cikin cracking voice
"eh mana... " ta fad'a mata da sauri.
Yarima relaxing yayi cikin mota kou kadan bai sake duba inda motar yake ba.
Hannu na rawa taslem ta bude motar ta fito ta nufi inda motarshi ke tsaye,  kou kadan batayi dabarar ta shiga motar ba tazo ta infa yake zaune ta tsaya Dan nesa da shi kanta kasa Tana wasa da yatsunta, glass dinshi ya maido kasa yace
"zagayo... " ya umarceta, babu musu ta zagaya ta bude motar, waist dinta ta Dan shigar dashi which he js watching so closely sannan ta shigar da kafarta Mai sarkar,  he saw it and har sai da ya zaro idanuwa,
"lallai MA... " ya fad'a cike da mamakin ta, sai da ta shiga ya juya zamanshi gareta,
"ina zaki?.. " ya sakr asking kaman bai tambayeta dazun ba,
"school... " tafad'a gaze dinta kasa
"school... Da izinin wa?.. " ya sake asking  bakinta na rawa ta daga idanuwanta Tana Cewa
"ummah... Tace... "
"come one keep quite my friend... Ummah tace... Ummah ce mijinki?... " da sauri ta girgiza mashi Kai hawaye na taruwa idanuwanta,  kallonta kawai yake yana noticing ramar ta which he doesn't really know the cause,
"aa... " ta amsa mashi kaman zatayi kuka
"swallow that cry kar in b'ata maki yanzun nan... "yadaka Mata tsawa a cikin sanyin murya,  da sauri ta hadiye saliva,
"school zaki kou show off... " ya sake fad'a mata,
"school ..." ta amsa mashi
"shine har da abun hancinki... Da sarkar kafa...ga rings kinsha... Dan ubanki kinsan you're under me kuwa... "yafada sounding very Angry,
"sorry... ".tafada trying not to cry,
"yi min shuru... Ba wan sorry... Now hand them over... " ya fad'a atakaice,  jikinta na rawa tasaka hannu ta zaro sarkan hancin ta mika mashi, dukawa tayi Don cire na leg dinta yayi saurin Kama kafarta holding it still like  something is rushing into him, itama shuru tayi tare da Dan lumshe idanuwa as warm hand dinshi ya sauka kan warm feet dinta, yafi second ashirin a haka sannan ya samu ya cire laglace din ya saka a aljihunshi,  hannu ya sake mika mata yace
"kawosu... " yafada mata atakaice, rasa abinda zata bashi tayi tace
"me?.. " ta fad'a sounding calm,
"this.. " ya fad'a yana kama finger dinta yana nuna mata zobunan dake hannunta, da sauri ta cire four rings din ta mika mashi, shuru yayi for a moment sannan yace
"daga yau likaf zaki dinga sakawa...baki Kara fita haka da wnanan barbie face din naki... " jin yace likaf yasa tafara tale baki zatayi kuka Tana cewa
"ni no... " ta fad'a Tana Dan buga legs dinta cikin motar, 
"hauka zakiyi min kou?... Tou wallahi in har kinason ki sake zuwa school dole sai kin dinga


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login