Showing 72001 words to 75000 words out of 323952 words
Santa ba... Wata ce... "
"ke rashida ashe haka kika koma?... irin wannan rayuwar kika daukowa kanki.... Ya masu halin kirki suka kare balle masu halin banza... Wato you have such evil character in you all this while... " rashida mikewa tayi tana Sakawa tasleem pillow, tasleem bude idanuwa tayi ta kalleta while she heads into bathroom don kar tasleem taji the real cause of the nagging
"wato stay close to your friends and closer to your enemy... Because am Too wise to understand that ba kina tare da wannan yarinyar Don kina sonta ba sai Don you have a plan... "
"haba Anty what are you talking about.... " b'ata k'arasa ba ummy ta hantareta tana cewa
"keep quite my friend... Wallahi kou ki dawo gida ki manta da duk wata plan dinki kou kuma in fadawa mami komai because bazanyi folding arms dina ki aikata anything stupid ba... Never... " ummy ta fad'a mata Tana katse wayar ta, nan take jikin rashida ya dauki rawa, she never thought of ummy all this while, sam ta manta daita. Jiki na rawa tayi texting Amanda Tana cewa
"anty am in trouble... My elder sister is aware something if fishy... " ta tura mata jikinta na rawa, if har ummy ta fadawa maminsu cewa she is in love with yarima kuma yanzu matar da yarima zai aura is her best friend it won't take her 5 minutes to figure out same thing da ummy ta gano, dukda sanyin bathroom din sai da taji zafi yana neman Kasheta because she is in deep trouble, ya zata fadawa ummy ta gane without telling her mom, text ne yashigo cikin wayarta tayi saurin budewa Don ganin kou waye, Tana budewa taga Amanda ta rubuta
"do something to. Make her understand... Don't ruin this for me... " ta karanta out loud jikinta na rawa, dan b'ata face rashida tayi saboda yanda statement dinta sound so personal, hannun ta narawa ta rubuta
"ruin this for you?.. I don't understand.... " ta tura mata, kou second goma baayi ba sai GA another text saying
"I mean don't ruin it for your self ...kawai find solution to it... If not everything will be ruined and kawai zaki dauki hakuri ne sai dai ki hangeshi daga nesa..." ta karanta,
"wallahi aa..hakan bazai taba faruwa ba... Not after I have gone this far.... " ta fad'a jikinta na rawa, kofar taji an buga taji tasleem na cewa.
"besty are you alright?... What is happening... " tasleem ta fad'a cikin kasala, harara rashida ta ballawa door din sanann ta nufi kofar ta bude idanuwanta cike da kwalla, dukda tasleem b'ata cikin hayyacinta saida taji hankalinta ya tashi saboda yanda taga idanuwan rashida
"besty... Mene... Naji daman kaman ana maki fad'a kan waya.. " ta fad'a Tana dafa shoulder dinta, idanuwa rashida ta lumshe sai hawaye, ta rasa yanda zata fadawa tasleem, sai da suka koma bed room tasleem ta isheta da tambaya tace
"wani ne yake sona.. Ni kuma ban sonshi... Shine ya Kai maganar wajen sister ta... Now she want to force me... Pls zanje gidanta in dawo... "
"yauwa hakan yayi daidai... Ai it's the same you dake forcing dina in zauna da yarima now ga naki... Kema sai kiyi hakuri ki dauki kaddara kaman yanda kike cewa nima in dauki kaddara...." tasleem ta fad'a cikin serious excitement kaman ba ita bace kwance kaman lawashin albasa few minutes back ba, harara rashida ta balla mata Tana cewa
"besty ki kula da kanki inje in dawo... Pls..."
"zan rakaki... Daman na gaji da zaman gidan nan... " da sauri rashida tace
"aa no.. Kinga yanda kika koma kuwa... You look so terrible Don haka pls ki jira inje in dawo kar a ganemin ke haka... " ta fad'a mata cikin rarrashi, kaman wata yar baby haka tasleem ta koma ta kwanta Tana cewa
"pls kar ki dade... Ai daman gidan yaya abubakar is not that far... " Inji tasleem, haka rashida ta dauki hijab din tasleem ta zura ta fita daga gidan, kou driver b'ata yarda ya kaita ba. Ana kiran sallah karfe hudu tad1ora a gidan ummy, falo ta tardata duk tayi zuru zuru, ummy na ganinta ta Mike Tana cewa
"rashida daga ina kika samo wannan evil character....wato get close to her so That you get close to him... You must think am very stupid That bakiyi tunanin zan san hakan ba.. " da sauri rashida tace
"haba anty... Why zaki fadi hakan... Kinsan tun yaushe nasan tasleem?... I have known her tunda ba yau ba.... " b'ata k'arasa ba ummy tayi mata dakuwa tare dacewa
"kinci ubanki.... Ni zaki rainawa hankali... Wallahi zan hadaki da mami... Just wait and see... Badai har level of desperation dinki ya Kai haka ba.. Just wait and see..." ta fad'a Tana kokarin barinta nan falon, kuka rashida ta farayi Tana cewa
"wallahi anty ba haka bane.. Ni yanzu ban damu dashi ba... Kuma nasan tasleem ba tun yau ba nidai pls kar ki yi min irin wannan fassara kina yar uwata... " ummy b'ata Bari ta k'arasa ba tace
"dalla rufemin baki rufemin baki... You think na mance yanda kike ta neman info kanta... Now you're saying kinsan ta tuntuni.. This shows kina da wata plan... Wai wait let me ask you abu nawa mutum zaiso kaman ya mutu amma sai ya hakura Allah ya bashi wnada ya fi wanann alkhairi... Ke baki tunanin kilan yarima is not meant to be yours.... Amma naga yanzu you're Ready to go to any length because the same guy... Wai una kika samu wannan stupid and wicked ideas?.... Har Kinyi brain washing dinsu mahaifiyar ta ta aminta dake....kou ni nan bani da zurfin tunani da zan aikata hakan...i know someone is giving this evil advice and wallahi ke zaki kwana ciki... "
"anty ki Bari mana.... Nidai bani da wata manufa...kuma ki tambayi tasleem kiji... I knew her tun ba yau ba... Amma in har baki yarda ba shikenan.... Zan rabu da ita.. But pls ta gama samun lafiya tukun.... " ta fad'a cikin kuka sosai looking so innocent but ummy tasan she is so much in love with yarima, so tasan babu yanda zaayi ace Tana tare da tasleem Don Allah
"if you like cry blood...i don't care amma wallahi Kou ki Rabu da tasleem kou kuma in fadawa mami komai... " ummy ta fad'a atakaice tare da bar mata falon, nan rashida ta zauna Tana rusa kukan her plans is about being destroyed, she have come a long way, mikewa tayi ta fita still crying, Amanda ta kira while heading towards din gate, Amanda na picking taji rashida Tana kuka, .
"I went to her house.... I couldn't confuse her nasan tasleem before now... Yanzu ya zamuyi... I have come a long way... Dan Allah tell me what to do... " tafad'a cikin kuka Tana tafiya,
"pls calm now... Zata dokeki ne?.. Babu abinda zatayi... " rashida b'ata Bari Amanda ta k'arasa ba tace
"she threatened to tell mami... Kuma in mami ta sani na shiga uku... " tq fad'a cikin kuka sosai
"I know bazata fad'a mata ba... "
"baki San sister Ummi ba... Zata fadi indai ban rabu da ita as she said ba... "
"OK relax... Kawai pretend kin rabu daita...if possible kiyiwa yarinyar in question karya zakiyi tafiya... Kinga bazaki dinga zuwa gidansu ba in son samu ne har sai anyi biki... Kawai keep her to your self kan waya.... Amma kar kije... Kingane hakan?.. "shuru rashida tayi for a moment Tana tunanin abinda Amanda tace, it seem like a nice piece of advice, she wonders why her brain works so fast,
"naji... "
"yauwa... Kingani ma mutane da dama bazasu ganki a wedding dinta ba balle ayi maganar how close you two are because nasan lot of people zasuyi maganar yanda kuke tare but still take her hubby from her dukda hakan ba wani abu bane... " ta k'arasa maganar in I don't care manner,
" yes... Nima Ina wanann tunanin... "
"very good... Now keep her to your self yayinda kikayi mata karyar Kinyi tafiya... So Kinga she will still be loyal to you and tell you everything... Nasan your sister will be finding out in kina fita zuwa gjdan or not... So in akayi bikin since it's close already sai plan dinmu ya cigaba... " Amanda ta fad'a sounding so incharge, shuru rashida tayi Tana jin yanda Amanda ke magana kamar the whole thing is about her, kou kadan b'ata maganar kaman rashida ce wacce ake taimaka, kaman itace In love haka abun yake,
"pls may I ask you... " rashida ta tanbayeta Tana goge face dinta
"eh mana... Anything... " Amanda ta amsa mata,
"wai me zan biyaki dashi if this kicks off... " ta tambayeta don tasan place dinta, she want her to know she's just helping and it's not about her. Dariya Amanda tayi sosai, saida tayi Mai isanta sannan tace
"kinsan you're funny ...why kike tambayata... "
"aa nidai kawai naga taimakon naki yayi yawa... You're almost the brain to this whole thing... " rashida ta fad'a mata
"kawai dai ki tuna nace me zaki bani kince anything... Always remember that... "
"nidai tell me now.... Kilan if I can afford it sai in baki tun yanzu because nasan kin kawo ideas sosai... " inji rashida, ta fad'a trying to be wise, b'ata san duk wiseness dinta kaman jariri take a idon Amanda ba,.
"why will you pay me alhalin komaj bai kammala ba... Ai sau if komai ya kammala prince ya shiga under you sannan zanyi naming price dina.... " Amanda ta fad'a hankalinta kwance, shuru rashida tayi for a moment before saying
"Allah yasa I can afford because you're sounding as if it's something huge... " dariya Amanda ta sakeyi sannan tace
"remember you said anything.. So I will keep to by bargain and you should keep yours... Afterall when you have the prince komai zaizo as easy as abcd... " ta fad'a atakaice, nan dai sukayi sallama.
Rashida na komawa gidansu tasleem ta fad'a mata uncle dinta yace tazo kaduna, idanuwa tasleem ta zaro Tana cewa
"yanzu yaushe zaki dawo?.. " ta fad'a cikin tashin hankali, tasleem is an innocent girl that have a pure and simple heart, she gave her heart to rashida totally saboda yanda itama rashida ta nuna Tana sonta,
"wallahi besty ban sani ba... Amma GA waya... Zamuyi video class.. Muyi chat... Muyi calls... So you won't know am absent..." aikam sai tasleem ta fara kuka Tana cewa
"kece strength dina kuma now you want to go and leave me... Dan Allah kice kar ki tafi... What if baki dawo ba har ayi bikin.. " ta fad'a cikin kuka sosai,
"haba besty don't be like this mana... Ya zaayi in zauna chan har ayi bikinki... Kema kinsan it's something that will never happen.... " ta fad'a cikin rarrashinta, haka dai rashida ta rarrashinta har ta tashi ta tafi bayan tayi sallama da hajiya. Tana komawa gida ta kira ummy yayarta ta fad'a mata ta rabu da tasleem and kuma ta dinga tambayar mami in Tana fita amma pls kar ta fadawa mami komai, ta roketa, ummy thought it's the fact, she thought gaskiya take fadi because she sound so Real, b'ata San the brain behind the whole thing is smarter, sharper and dirtier than hers ba.
Ahankali time kw tafiya inda har an shiga week din hidimonin bikin, tun daga wannan ranar rashida vata k'ara zuwa gidansu tasleem ba har aka shiga sati bikin, amma. Kuma kullum sai suyi waya yafi na hour biyar, zuciyar su jone da juna, kullum tasleem cikin amsar Karin ruwa take, tun hajiya zainab na damuwa aka b'ata shawaran ta rage damuwa, tun ana sauran sati guda biki aka kawo lefen tasleem, abinka da yan sarauta kuma yan sarautan ma na yan zamani, abun baa magana, it's like lefen tasleem yafi na duk bikin da akayi a fadan Mai martaba abinka da Auta zaiyi aure, tamkar an kwashi dukan kudin an zuba a lefe, ranar da aka kawo lefe sai kace biki ake Don gidan ya cika babu inda zaa saka kafa, koina makil da mutane, abinka da hajiya zainab b'ata taba aurar da ya ba kowa na son nuna mata bajinta, kowa na son nunamata they appreciate what she havr been doing for them, kusan duk kayan kitchen kawaye suka saya sai kayan sukayi yawa saboda itama hajiya zainab ta sayi kaya sosai Don duk tafiyar da zatayi kasar waje sai ta sayawa tasleem wani abu babba Wanda bai iso Africa ba, hakan yasa kayanta sukayi yawa, Abangaren kayan gida kam hajiya amina cewa tayi a bar mata wannan, dukda hakan jeren da akayi a gidanta baa taba irinshi a tarihin garin ba, tun kafin a daura aure sai GA hotonan gidan na yawo a social media, babu abinda akecewa sai ga gidan amaryar autan sarki, rashida kam sai da tayi kuka ta koshi saboda takaici da bakin ciki, I won't bore you with the detail of yanda akayi bikinsu amma kawai imagine bikin Dan gata da yar gata, it was the talk of the nation, crush din yarima kam wasu har kuka sukayi. Hajiya amina b'ata Bari akayi event kou daya ba saboda yanda tasleem ta koma sanann tasan shima Aliyu ba zai so ba, abubuwan alada kawai sukayi wanda ya zama dole, shi Aliyu ana sauran sati biki yace zaije emergency meeting a abuja bai dawo ba sai ana gobe daurin aure, shima sai da yaga ran mom dinshi da Mai martaba zai bace sosai, abokanshi sunyi mashi plans din different parties Wanda zasuyi alone amma Aliyu ya bar gari, atakaice dai mutanen gari sun gane wannan auren ba auren so bane kawai hadin Iyaye ne.
thanks
[3/14, 6:28 AM] +234 703 008 7807: 24💚💜❤🧡💙
Sak'aci
💚💜❤🧡💙💛
®Zuwairat (ummumaryam)
2⃣4⃣
follow me on instagram Zuwairatummumaryam
Not edited, duk novels dina are not edited, so manage, ban taba karanta novel bayan na gama typing ba. Sai in an kwana biyu nayi completing nake dan karantawa sai inga shirme d yawa but bare with me. Thanks.
free page,
ga wayanda basu taba sayan novel dina ba suna tambayar ya zaayi su shiga group din sakaci you csn just send 300 zuwa 0024878383 stanbic ibtc Zuwairat haladu kou kuma katin mtn na 300 zuwa 08106102727, in ta bank kika tura kudi zaki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp.
GA masu tambayar na kudi ne kou aa, yes na kudi ne tunda second group is almost full but we're still on free pages, ga wanda basu iya fidda kudinsu su biya kudin karatu you can stay away from the novel tunda your 300 is more valuable than the novel or stress of typing.
nagode
Gidansu hajiya zainab babu inda zaa saka kafa, cikin wata daki akayi decorating inda tasleem da wasu kewayenta ke zaune, ita kwance take hannunta da canular,in ka ganta sau ka tausaya mata, baka cewa itace amaryar da akayi wannan gaggarumar taro saboda, she look so tired and fed up, kawai abinda take so ta mutu, tunanin yau da dare zaa dauketa daga gidansu kawai ya isheta, tasan kou kuka bazata iyayi ba because tayi kukan har ta gaji amma babu abinda ya sauya, it seem she is wasting her remaining strength, tasan hawaye bai da wani amfani gareta, kawai what she's thinking is parent dinta never loved her, if they do love her babu yanda zaayi sy saka mata ido despite how she have become amma kou sau daya dad dinta bai damu ya ganta ba, ita kuma mum dinta that is her world seem to has forsaken her, kawai wani irin sabuwar rayuwa take jin kanta, the only person that care to know how she's feeling is hajiya amina, itama tunda suka rabu b'ata k'ara zuwa gidan ba saidai kusan kullum tana kiranta a waya amma sabida fushi da haushi da bakin cikin da take ciki b'ata daga wayarta, kusan duk bayan kwana biyu tana aikowa a gan yanda take.
Kawayenta sun san tasleem tana cikin matsanacin damuwa because apart from yanda ta koma her silence says alot, she's a kind of person who talks a lot, amma yau sai ya kasance b'ata cewa komai saidai ta daga ido ta kalli wannan ta kalli wancan, Sanye take cikin kaya irin ta sarauta, zinari ne kwance a wuyanta sannan yatsun hannunta zinari ne are almost all her fingers banda manyan bangles data sha, she so much love gold jewelries amma yau banda nauyin su babu abinda take ji, gani take da kadan ta fi jewelries din jikinta nauyi. She misses rashida so much because gani take it will be easy for her if she was around, babu irin kukan da batayi mata ba amma hakan baisa ta dawo daga fake traveling dinta ba. She wish she can sleep kou na hour guda ne kafin ta bar gidan, babu abinda tayi amma gajiya takeji ta mussanman, kaman zaa kaita mortuary later haka takeji, gani take daga yau ba dai ita tasleem din sai dai wata. Babu abinda ake mata sai kirari. Most of tje words are in parables so b'ata gane wa, kou da kuwa zaa fadi a cikin normal Hausa bazata gane ba because ita kanta b'ata san the exact what she's thinking ba.
Idanuwa ta daga ta kalli farida her formal best friend dake before rashida came along cikin ankon da aka bawa duk friends dinta murmushi farida ta sakar mata kawai sai tasleem ta fara hawaye daidai lokacin da kanwar mum dinta anty maryam ta shigo Don baa minti goma hajiya zainab b'ata ce ta duba mata tasleem ba, kusa daita maryam je ta Kai baki saitin kunnenta ta farayi mata magana, bakajin abinda take fad'a mata amma da gani she's nagging her to stop, da sauri tasleem ta goge face dinta.
Wajen karfe hudu motocin daukan amarya sukazo, motoci sunfi