Showing 135001 words to 138000 words out of 323952 words

Chapter 46 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2205

din bai shiga ba, kaman dole sai trying take amma bai shiga ba, cikin fushi ta ajiye wayar tare da harde hannunwanta a chest dinta, sai turo baki take alaman tana fushi, duk ta rasa abinda ke damunta saboda rashin magana da rashida. Cikin kasala ta Mike ta sauya kayan bacci Don ta kwanta, sake kira tayi taji bai dai shiga ba,
"amma besty is annoying wallahi... Tasan I will call her kuma ta Kama ta kashe wayarta..." ta fada tana yaye blanket dinta Don ta shiga, wayarta dakr kusa da gadon ta dauka bayan Ta shiga blanket, mum dinta ta kirata tare da fad'a mata
"mummy story time... " ta fad'a tana lumshe idanuwa, hajiya batayi wasting time ba ta fara yi mata story kaman yanda ta saba mata, she was so surprised by yanda kou kadan b'ata maida hankali taji abinda mum dinta ke cewa ba, her mind is in the thought of abubuwan da suka faru tsakanin ta da yarima, leg dinta dake cikin blanket ta Dan motsa yayin da take jin kaman bakinshi a kan fingers dinta, Dan nishi tayi Wanda hajiya taji tace
"dear what's wrong... " hajiya ta tambayeta, Dan turo baki tayi tace
"mummy...babu... Komai..." ta fad'a voice dinta na rawa, hajiya zainab sake cigaba da yi mata story tayi bayan kaman minti biyu tasleem ta sake juyawa tare da sakin loud nishi Wanda ya sake saka hajiya zainab cewa.
"wai dear Meye... " ta tanbayeta Don tasan dole something is wrong with her
"mummy ba... Komai... "
"aa ban son rainin hankali... In bazaki fadamin ba then let me off my phone Don ba zai yuwu in fasa bakina in karanta maki story ke kuma kina min ihu a kunne ba... " da sauri tasleem tace
"mummy... Zan fad'a maki... Black mamba... Ne... " ta fad'a cikin cracking voice, cikij damuwa hajiya zainab tace
"what's wrong.. Me yayi maki... " ta fad'a thinking kilan dukan ta yayi saboda yanda take nishi,
"wai mummy... Dazun kou... Ya... Kama kafata... Ya saka a... Bakinshi... Wai daya da dadi.... Sai ya dinga sha... Shne nake tunawa... " ta fad'a cikin tsantsar shagwaba,
"ikon Allah... Tasleem Wato naki sakarcin ya Kai na haka?... Wato komai zai kin fad'a?... Baki san simple sirri ba... Amma. Wallahi naki yayi yawa... " ta fad'a sounding angry, shuru tasleem tayi Tanaturo baki. "listen duk abinda yayi maki is meant to be between you both... Bai kamata kowa naji ba... Duk macen dake tona asirin abinda mijinta yayi mata yar wuta ce... " da sauri tasleem tace
"wuta?... "
"eh mana wuta... Narr.... So stop telling anyone duk abinda yayi maki... Kina jina... " ta fad'a mata sounding a bit happy things are beginning to work between yarima da daughter dinta
"tou mummy... " ta amsa mata tana lumshe idanuwa, sai lokacin mummy dinta ta cigaba da yi mata story.
Yarima kam komawa yayi Bangaren shi feeling her absence, kayan bacci ya saka ya fesa perfumes sannan ya fito heading to her part.

If you read without paying you owe me
Thanks
[3/14, 6:31 AM] +234 703 008 7807: 43For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you,






Cikin kasaita ya shiga ya shiga part dinta cikin ranshi yana tunanin Allah ya kawo loakcin da ita zata zo gareshi ba sai ya shiga bangarenta masu aiki na kallon shi ba,  kofar falonta ya bude yaga babu kowa sai TV dake aiki,  kofar bedroom dinta ya nufa walking majestically,  yana isa ya sa hannu ya bude kofar da kou k'ara daya baiyi sabida smoothness,  kwance ya ganta ta baje idanuwanta lumshe sai maganr mum dinta ke tashi cikin wayar, dab b'ata face tasleem tayi yayinda taji kamshin turare, tana bude ido ta ganshi tsaye cikin kayan bacci wando da riga Mai open chest,  da sauri ta Mike zaune zatayi magana,  hannu ya dora mata kan bakinshi sai tayi saurin Kama bakinta,  ahankali ya karasa bakin gadon ya zauna,  she look so sexy a cikin milk silky kayan baccin dake jikinta, ahankali ya sauke idonshi zuwa kan chest dinta,  he can see the roundness of her breast,  it's so perfect,  babu Mai cewa wannan Mai karamij jikin ke da wanann dukiyar fulanin,  hajiya zainab sai reading take,  yarima ya gane story ake karanta ba,  matsawa yayi kusa daita ta ja baya,  still alama yayi mata na jar tayi mosti Don kar mum dinta ta gane ta ya shigo dakin, haka ta dake ya matso kusa daita looking at no place but her chest, he can see how heavily she's breathing,  wayar ya ajiye Dan nesa daita sannan ya sake zuwa kusa daita ya haye gadon zuwa kusa daita still looking at her round boob kaman mirror,  cikin karfin hali tasleem dake jin tashin hankali ta daga blanket ta rufe chest dinta jikinta na rawa, murmushi yarima ya saki tare da lumshe idanuwa,  matsawa yayi kusa da kunnenta yace.
"gimbiya... Sarauniyar son story... I came to Turk you in... " ya fad'a cikin whisper,  matsawa tayi baya cikin fargaba tana Dan satan kallon kirjinshi dake kwance da dark hear over dark skin,  he wish he can lay down on this bed and rock her body, he cant wait to the time he can full his hands with her boobs, then ride this slim damsel,  yasan ranar sai ya shika ganga da hawayen ta,   hannu yasa ya rike shoulder dinta biyu ya fara turata kan gadon ahankali alaman ta kwanta,  tirjewa tayi amma Sai ya Dan adding little force ya turata kan gadon,  kunnenta ya Kai bakinshi yayi mata kiss before saying
"gimbiya... Yaushe...zan nuna maki abin nan... " ya rada mata,  ji yayi hajiya zainab na
" hello,  hello " jin shuru yasa ta kashe wayar thinking tayi bacci, daman kullum in tana karanta mata story da zaran taji shuru tasan Tayi bacci,  jin kashe waya yasa ya saki dariya yana cewa
"gimbiya Ashe sai anyi maki story kike bacci.." ya fad'a bakinshi kusa dana tasleem dake nishi kaman tayi gudu,  kirjinta sai up and down kawai yake, she is breathing ao heavily as he breath into her face,  wani irin tsoro da fargaba take ji, 
"relax... Gimbiya... " ya fad'a mata ganin yanda take nishi kaman wacce tayi serious race, 
"nidai yanzu fad'a min yaushe kikeson ganin wannan abun... "
"me... Ye... " ta fada jikinta narawa yayinda duk statement din rashida na dawo mata Tana tuna yanda take cewa Kasheta zaiyi tunda she's not big,
"wanann abun... " ya fad'a yana nuna gabanshi,  da sauri tace
"ni... Yanzu... Banson... Gani... " ta fada kaman zatayi kuka, shima baki ya tale kaman zaiyi kuka yace
"but you promise zaki gani... Why did you change your mind... "
"nidai banso.." ta fad'a tana mashi kuka,  tsayawa yayi ya kura mata ido as tears na fita daga idanuwanta suna shiga kunnenta,  Dan kwantowa yayi kanta while legs dinshi na kasa yace
"I love the way kike kuka... Yana burgeni... " ya rada mata holding her two shoulders daga inda take kwance, 
"ni... Ka bar... Tabani... " ta fad'a tana kuka in a low voice,
"tou.. Zan daina... " ya rada mata
"tou... Ka... Daina... " ta fad'a still crying,  mikewa zaune yayi yace
"na daina... " ya fad'a putting  his hands in between his legs,
"yanzu ki daina kuka tou.. Na daina... " ya fad'a mata yana zaune a bakin gadon yana kallonta kaman madubi, hannu ta saka ta goge face dinta tare da Dan wetting lips dinta da saliva dinta making her look more sexy than ever, hannu ya saka ya Dan shafa saliva dinta dake kan lips dinta ya saka yatsan a nashi bakin,  kaman ya lashi chocolate ya lumshe idanuwa, kallonshi taslem tayi yana Dan b'ata face dinta saboda yanda ya lashe saliva dinta kaman sugar, 
"gimbiya.... Komai naki dadi... " ya fad'a sounding naughty,  tasleem Dan lumshe idanuwa tayi tace
"ni... Ka.. Bari.. Pls...ban son maganar nan... " ta fad'a mashi
"ni mijinki ne... In bankada maki ba wa zan fadawa?.. " ya rada mata,  yanda su biyu suke magana in ba kasa kunne kikayi ba bazakiji ba, both voices are low,  su kadai ke jin junansu, shuru tasleem tayi as new tears na Dan rolling  daga idanuwanta,
"gimbiyata... " ya kirata calmly,  lumshe idanuwa tayi sannan ta daga idanuwan ta kalleshi, 
"I want to ask you for something...." ya fad'a yana Kama hannunta dake saman cikinta,
"ki yafemin for all the way I treated you tun Kina yar yarinya zuwa yanzu... Before ina tunanin I hate you ne... But unfortunately I was wrong... Ban tsaneki ba... It's another feeling... " fa fad'a yana massaging hannunta a hankali,  ita dai tasleem jinshi kawai take,  she want him out of the room, har yanzu maganar rashida na nor matter how he will behave is not real but because he want something from her still na yawo a kunnenta, 
"kin yafemin... " ya tambayeta,  ahankali ta daga mashi Kai,
"nagode... Then feel free with me... Ki bani stories...kar ki tsorata daga gani na... I am your brother and now your husband...i will do everything in my power to make you happy... So be free kinji gimbiyata... " ya fada mata,  Kai ta daga mashi,  cheek dinta ya Kama tare dacewa
"nagode sister.. Now sleep... " ya fad'a mata,  da sauri ta runtse idanuwanta gam kaman dole,  gashin kanta ya dinga shafawa har baccin gaske ya dauketa,  his hands feels so sweet that she sleeps despite the fear, shi kuma took liberty in watching her sleep,  ganin tayi bacci yasa ya Mike tare da gyara mata blanket din ya dora bakin shi kan goshinta yayi mata kiss,  cikin bacci ma  sai da ta turo baki tare da making little noise kaman na jarirai dake son kuka while sleeping then go back to sleep,  murmushi ya saki tare dacewa
"drama queen.  .you're adorable... " ya fad'a tare da barin dakin, Bangaren shi ya koma ya hau nashi gadon feeling so horny,  he want to be a total gentle man shi yasa if not with how his tummy hurt he can't tear her from limps to limps.  Da kyar ya samu bacci yayi gaba dashi.
Sai da asuba ya Mike da adu'a sannan ya shiga bathroom with his hard manhood,  yanason ya je tada tasleem amma yasan she will be terrified in har yaje mata a haka,  yafi minti biyar tsaye sanann abun ya Dan sauka ya wanke baki sannan ya fita zuwa bangarenta, ta baje kan. Gadon tayi dai dai tana bacci ya dafa forehead dinta with cold hands dinshi,  nan take ta bude ido,  Dan b'ata fuska tayi b'ata ce komai ba
"babu gaisuwa... " ya fad'a mata
"sorry... Good... Morning... "
"morning gimbiya...its time for prayer... " ya rada mata,  ahankali ta Mike zaune while her hair is scattered sannan half of her breast is out,  ahankali ta saka hannu ta gyara sanann ta rarrafa zuwa bakin gado,  shies dake gaba gadon ya dauko ya ya saka mata sanann ya jata ta Mike kaman mara bones a jiki,  legs dinta ya kurawa ido as she walks into the bath room,  je was having another erection dayasa ya bar wajen tun kafin ta fito daga bathroom,. Kou da tasleem ta ta fito b'ata ganshi tayi saurin daukar wayarta Don kiran rashida still layinta bai shiga,  she just gave up and pray while she  was thinking of abubuwan da yarima ke fad'a mata,  she wish she can share it da rashida, tana idar da sallah ta sake kira amma still dai bai shiga,  kwanciya tayi bacci ya sake daukanta.
Shi kanshi yarima sai da yayi wanka ya samu sauki ya tafi masjid ya dawo ya kwanta.
Wajen 10:30 ta farka ta shiga wanka ta fito ta shirya cikin lace Dinki skirt da riga Wanda sai ka rantse ba a nan akayi dinkin Ba, tamkar irin dinkin da celebrities ke sakawa haka aja dinka lace din,  ita kanta tana sha'awar irin dinkin da akayi mata,  duk kayan da zata saka sai ta ganshi daidai kuma adorable,  duk dinkin da akayi mata company din zee de Mon sukayi mata, hajiya zainab ta bada kayan har lagos wajen hajiya zulaihat wacce itace CEO na zee de Mon ko zee.. Zee. Ina amare kou masu ji da kansu dake son ayi masu dinkin wedding dress dinsu Wanda zasu saka su fita daban da sauran amare, kou masu hali wanda sukeson son su gansu cikin elegant dress Wanda zai daukewa Mai gida hankali da kuma ruda makiya, you can contact CEO din zee de Mon a 08179491581, masu dinkinta a not Nigerians,  sanann ba dinki kawai suke ba,  duk irin tsadan lace kou materials or shadda da shoes da bags designers tana saidawa,  all you need to know is contact her if you're serious,  kou amare ba sai kin sayi materials ba,  you can visit her or whatsapp her the you will he set to go,  a lagos take amma suna tura kaya nation wide. Tana tafiya bayan skirt dinta na Dan Jan baya making her look more adorable like a princess That she is,  cikin kasaita ta zauna tana kallon dining da aka gama setting suna jiran isowanta, gaisawa sukayi sanann ta haye dining Don su ci abinci,  wasa ta dingayi da spoon dinya saboda yanda take tunanin yarima,  attitude dinshi makes her feel some how,  ajiyan zuciya ta saki ta bar dining din ta koma ciki,  still sai neman number rashida take bai shiga,  sallama akayi ta daga Kai taga Hindu tsaye, amsa mata tayi cikin sanyi murya,  kusa daita Hindu tazo ta zauna kasa
"ki Koma kan kujera mana... " tasleem ta fadawa Hindu,
"aa.. Nan ma.. Yayi... " Hindu ta fada cikin respect,
"yauwa jiya kince zaki fadamin wani abu...meye... " inji tasleem,  cikin girmamawa Hindu ta fara cewa
"Dan Allah hajiya...shawara nakeson baki... Amma Dan Allah kar kiyi fushi... Game da mijinki ne.... Dan Allah ina Mai bakin shawaran ki bar fadawa kawarki abinda ya shafi mijinki... Kimga kwanaki ma na fada maki hakan... Wallahi ni ina jin wani iri a jikina... Kou jiya da baki nan  sai da ta kira naji tana cewa kar ki biye mashi... Babu Kawa ta kwarai da zata bawa kawarta shawarar kar ta biyewa mijinta... Ni Dan Allah kiyi taka tsantsan daita... " Hindu ta k'arasa maganar ta cikin respect ta yanda tasleem bazataga bakinta ba,  duk abubuwan da Hindu ta fada mata the only thing she heard was maganar sunyi waya
" da gaske kunyi waya bayan ban nan?... " ta fada idanuwanta waje, 
"eh mana..." Hindu b'ata k'arasa ba taslem tace
"Allah sarki... Amma rashida tana sona da yawa... " sunan Hindu taji Don b'ata san sunanta ba, 
"hajiya baki ji abinda na fada maki ba... " tasleem b'ata Bari ta k'arasa ba tace
"hindatu ki kwantar da Hankalinki.... Bestyna b'ata da matsala... Kawai dai na lura jininku bai hadu ba...amma b'ata da matsalar komai believe me... " ta fad'a tana kallon Hindu
"tou naji... Amma dn Allah ki rage fada mata abinda ke faruwa a gidan ki... Mussanman tsakanin ki da mijinki... "
"Hindu... Kaman yanda na fada maki b'ata da matsala... Babu ruwanta wallahi... Kinsan tunda nake kawaye banga wacce ta damu dani kaman ita ba... Duk su kawayena kou tambayar halin da nake ciki ba amma ita muddin taga ina cikin damuwa b'ata sake samun sukuni har sai taga na fita daga damuwar da nake ciki... "
"hmmm naji... " Hindu ta fada mata amma she wish zata samu daman fadawa hajiya Don ita sam b'ata yarda da wanann rashida din ba, 
"wai me yasa baki ci abinci ba... Naga kou shayi baki sha ba.. " Hindu ta tanbayeta, 
"wallahi damuwa ne yayi min yawa... Ga wannan mutumin yqna son hanani sukuni...sanann GA besty layinta bai shiga... " ta fada tana b'ata rai, 
"hmmm Allah ya kyauta... " inji Hindu,
"Amin... Wallahi jiya... Yazo dakina fa... " tafara bawa Hindu labari, Da sauri Hindu ta Mike tana cewa
"Bari inje in gyara kitchen... " ta fada mata Don kou kadan b'ata son ta fara b'ata labarin abinda ke faruwa tsakanin ta da mijinta,  bayanta tasleem tabi da harara saboda ta hanata fada mata abinda ke damunta. B'ata da matsalan daya wuce ta fadawa mutum abinda ke cikin ranta,  yanzu da b'ata fadawa kowa abinda ya faru from jiya zuwa yau ba ji take kaman ta rike sirri na shekara talatin cikin ranta haka takeji,  she's feeling so heavy and the only freedom da zata samu is sharing what happened between her and yarima,  tana nan zaune wayarta ya fara ringing,  da sauri ta dauka thinking it's  rashida tana dauka taga ummah,  ajiyan zuciya ta saki sannan tayi picking  tare da sallama,  amsa mata ummah tayi ta gaidata, bayan sun gama gaisawa,  ummah tace
"gimbiya ki shirya daga gobe zaki dinga dafa abinci ana zuwa a kaiwa mijinki office... " ummah ta fada mata,  idanuwa tasleem ta zaro tana cewa
"wayyo ummah.. Ni no... "b'ata k'arasa ba ummah ta daka mata tsawa tana cewa
"Common keep quite my friend ...daman baki san. It's your duties ki dafawa mijinki abinci ba?... Kou haka nan aka dinga koya maki abubuwa... Now listen to me... Ki shiga kitchen ki duba abubuwan da baki dashi kisa a sayo maki... Am I clear ?.. " kuka tasleem ta fara yi tana cewa
"ni... Ummah... " ta fara magana cikin kuka, 
"bazakiyi min shuru ba?... Ki Bari gobe Driver yazo daukar mashi abinci ace babu...nan zaki san bak'i da wayau..don sawa zanyi a dauko min ke inzane ki... " da sauri tasleem dake kuka sosai tace
"ummah sorry... Zan shiga kitchen yanzu... Duk abubuwan da babu... Zaa sayo... Sorry... " ta fad'a cikin kuka, 
"good girl.. So nake ki


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login