Showing 24001 words to 27000 words out of 323952 words
mikewa tayi ta kalleshi tace
"duk abinda ya sameni it's on you... " ta fad'a with wet face, murmushi ya saki da red eyes dinshi yace
"not but but Allah....out... " ya fad'a, cikin ranshi it really hurt him because farida mace ce har mace, she have the perfect body part, she's romantic saboda tana mashi maganganu masu dadin ji, amma kawai the thought of another man seeing what he saw won't let him give her another chance, mikewa tayi daga inda take durkushe tana kuka tace
"shikenan... Shikenan tunda bazaka tausaya min ba... " ta fad'a tana Kama hanyar waje, haka ya zuba mata ido har ta bude kofa ta fita, tana fita yayi rolling ya dawo wajen desk dinshi sannan ya dauki landline ya kira sec dinshi yana picking yace
"ka bari ta shigo nan again a bakin... Aikinka... " yana kaiwa nan ya ajiye kan wayar yana shafa gaban goshin shi tare da cire hulal kanshi ya ajiye kan desk dinshi looking so confused and angry.
Yau karfe hudu tasleem ta dawo daga makaranta, falo ta tarda mum dinta tana waya, tana ganin tasleem tayi saurin sallamar kawarta tare da ajiye wayar, duk ta rame lokaci guda, tasleem dake ajiye bag din hannunta tsakiyar dakin tana tafiya kaman yar baby dake koyar tafiya, da gani shagwaba takeji, tana zuwa ta zauna kan kafar mum dinta dake forming murmushin karfin hali, yau babu besty kou painkiller oyoyo,
"mummy meke damunki... " shine tambayar da tasleem tayi mata tana daga jaw dinta,
"baby lafiya ta lau... Tashi kiyi wanka... Sai kici abinci... Second mummy tana kiranki... " ta fad'a sounding firm and strong,
"OK bari inje indawo sai in yi wanka... " tasleem ta fad'a tana mikewa da sauri hajiya ta rikota tare da zaunar daita kan kafarta tace
"aa...if possible kiyi wanka kici abinci ki huta zuwa bayan sallah ishai sai ki je... " Dan baki tasleem ta turo tana cewa
"yanzu mummy in kayan dadi ne sai in bari sai har bayan sallah ishai... " ta fad'a cikin shagwaba,
"do as I Say... " ta fad'a mata cikin iko like she never did before, kallon face dinta tayi taga bata da walwala sosai, bata kara cewa komai ba ta zo shiga ciki hajiya tace
"dauki hijab dinki da bag dinki... don't want to see kina ajiyesu anyhow again... " ta fad'a mata kanta kasa not looking at her saboda suspicious look da tasleem keyi mata, baki ta turo tace
"mummy ni nayi maki laifi ne?.. " ta fad'a voice dinta na rawa,
"nace kinyi laifine?... Pack those things from here right away... " ta umarceta kawai, kawai sai tasleem ta rushe da kuka tana Kama hanyar dakinta without packing the items, bayanta hajiya tabi da kallo har sai da ta shige sannan ta rafka uban tagumi tare da cewa
"na shigesu... Da gaske hausawa basuyi karya ba da sukace itace tun yana fresh ake tankwasa shi.... " ta fad'a looking totally disturbed, bayan kaman minti uku kuma sai ta Mike tabi bayanta Don tasan for sure tana chan tana rusa ihu, tana shiga falonta ta ganta sai rolling take kasa tana kuka sosai, da sauri hajiya ta rikota tana cewa
"haba my love Meye haka?.. " ta fad'a because she can't take her tears at all,
"mummy bake bace ba... "
" menayi... " ta tambayeta tana goge mata face
"bansan abinda nayi maki ba... kina daure Mani fuska... kuma. kina sani aiki alhalin kince tunda ana biyan masu aiki su kadai suyi... " ta fad'a sounding so childish,
"ai baby banyi laifi ba.... Anyway sorry.. Tashi kiyi wanka... " ta fad'a mata still wiping her face
"tou mummy tell me sorry... " tasleem ta fad'a mata
"sorry... " hajiya ta fad'a mata, sai lokacin ta Mike ta shiga ciki hajiya dai yau kadai ta gane ta riga ta makara sosai because she can never make her to be the way she wanted bayan ta bari komai ya watse.
Bayan sallah ishai tasleem ta shiga part djn step mom dinta, bayan sun gaisa da siblings dinta ta shiga bed room dinta sai. Ta tardata zaune kan praying mat, zama tayi har sai da ta gama azkar dinta sannan ta juyo gareta, murmushi ta sakarwa tasleem data gaidata Tare da amsa mata while removing her hijab,
" dear ya school... " tafada tana zama bakin gado
"fine mummy... Me zaki bani...ina dawowa daga school mummy tace inzo kina kirana.... " ta fad'a tana turo baki,
"aa kece dai zaki bani wani abu..kinsan kou meye nakeso?.. " tasleem data saki baki tana kallonta tace
"ni mummy me ke gareni..?" ta fad'a tana kallonta
" ai ni sunan sirikina nakeson ki fadamin..." ta fad'a looking at her reaction,
"Meye siriki?.. " ta fad'a cikin rainin hankali, hajiya Asabe kallonta tace
"banason rainin wayau... Bakisan Meye siriki ba?.. " baki ta turo tace
"AI ni ban gane ba kou..." ta fad'a tana turo baki, harara hajiya Asabe ta watsa mata before saying,
" mijin da zaki aura shine sirikina... Am i clear.... " dafa kirji tasleem tayi tace
"mummy miji kuma... ni ina nake da miji?.. " ta fad'a voice dinta na rawa sanann tana tunanin why is this coming up now,
"ban gane ba... Kina nufin duk cikin tarin samarinki babu wanda kike mafarkin kare rayuwarki tare dashi?.." tasleem da hannunta ke yawo kan chest dinta saboda tashin hankali tace
"ni aa... " ta amsa mata,
"ke ki saurareni da kyau... Aure zaayi maki..." bata k'arasa statement dinta ba tasleem ta fashe da kuka sosai kaman tana jira tana cewa
"ni aaa... Ni banso... " ta fad'a crying very loud kaman an doketa
"shushhh... Banason sakarci... Now hold your mouth... " da sauri tasleem ta Kama bakinta jikinta na rawa saboda tsoron kar a doketa tace
"na Kama... " ta fad'a tana Kama bakinta amma hawaye sai zuba yake gabanta na faduwa sosai,
"kina jina... So nake in taimaka miki.....dad dinku yace aure zaiyi maki.. Kuma munyi mashi maganar yayi hakuri yace babu fashi,..." while she's talking babu abinda kake ji sai humming din tasleem data kasa magana, kawai tana sauraronta,
"Don haka kawai ki fadi sunan Wanda kikeso sai ayi bincike kanshi amma in kika tsaya rainawa kanki hankali wallahi zai zaba maki miji da kanshi... Kuma ko waye shi dole kije ki zauna dashi.. Don haka now tell me who is on your mind... "ta fad'a tana kallon yanda jikinta ke rawa kaman criminal da aka Kama da Babban laifi ana son hukuntashi,
"mummy babu... "
"wai Meye babu... "
"miji... " ta fad'a cikin tashin hankali,
"aikam in babu zaa samo maki... Ana maki Magana kin tsaya kina shanshanci banza... Zuwar jibi aka baki ki fiddo miji kou kuma shi ya zaba maki Wanda yake so... Zabi ya rage naki..." ta fad'a tana bar mata dakin, tun kafin ta Kai falo taji Tasleem ta saki ihu da karfi tana cewa
"wallahi ni aa.... Mutuwa zanyi..." ta fad'a kwance kasa, komawa ciki hajiya Asabe tayi tana cewa
"ke yi min shuru... " ta daka mata tsawa, daman tasleem mugun tsoronta take, bata da wasa at all, asalima tana bakin cikin irin tarbiyar da hajiya zainab take bata, itama hajiya zainab ba wai she's a no nonsense person ba because yaranta maza sun samu good home training amma son tasleem ne yayi mata yawa har bata iya takura mata kou matsa mata, da sauri tasleem ta Kama bakinta tana nishi sosai,
"wallahi naji Kinyi wani abu har Bangaren yaya zan shiga inyi miki shegen duka... Kuma na baki nan da gobe kije kiyi nazari cikin samarinki ki fadamin yanda kikeso... Am I clear... " ta fad'a mata babu wasa da sauri tace
"yes... "
"good... " ta fad'a atakaice, mikewa tasleem tayi jikinta na rawa Kaman mazari, har dafa bango take Don kar ta fadi, tana samu ta fita daga part din sai ta baza da gudu, tayi Bangaren mom dinta, sauran kadan da mahboob dake shigowa da mota ya bige ta, sai ihu take tana kuka, brake ya taka ya zauna cikin motar yana kallon yanda take gudu kaman ana binta, b'ata step uku sai ta tsaya ta dake tsalle ta saki ihu dariya mahboob yayi tare dacewa
"spoiled brat.... " ya fad'a yana tuka motar zuwa wajen parking, kou da yayi parking ya fito Bangaren mom dinshi ya Kama Don jin abinda ke faruwa. Daman tunda tasleem ta fita zuwa Bangaren hajiya Asabe hajiya zainab ta dinga zarya cikin falo tana jiran ta ga a condition din da zata dawo, tana jin an bude kofa da karfi taji kaman an bude heart dinta saboda yanda taji fargaba, ihun tasleem ne ya cika koina, tana shiga falon tun daga wajen kujerun ta kwanta kasa tana rolling zuwa inda mum dinta data dafa kirji ke tsaye, hajiya rasa abinda zata fad'a mata tayi, she want to let her cry to her satisfaction then sai suyi magana, sai Rolling take tana cewa
"mummy you promise... Kince bazaki saka ni kuka ba... Kince zakiyiwa dad magana... Wallahi kashe kaina zanyi... Ni banson aure... " take ta maimaitawa, kofa aka bude mahboob ya shigo, sallama yayi amma baajinshi saboda ihun tasleem, it baffles me yanda take da loud voice, in tana ihu kaman ana whistle,
"parrot lafiya... " ya tambayeta yana kallon hajiya, banza tayi dashi ta cigaba dacewa
"wallahi ni ban son aure...ni gidan nan zan zauna... " ta fad'a cikin ihu, kallon mamaki mahboob yayiwa mom dinshi jin abinda tasleem ke cewa,
"mummy what is happening... " shine tambayar da yayiwa hajiya zainab, jiki kwari hajiya ta koma ta zauna tayi relaxing kan kujera tare dora two hands dint bisa Kai tana girgiza legs ahankali tana cewa
"alhaji ne yace ta fiddo miji nan da Wednesday day kou ya zaba mata Wanda ya dace .." ta fad'a sounding so Restless,
"aure kuma?.. Me ya jawo wannan sudden decision din dad?... Nasan ba haka nan ya fadi hakan ba... " ya fad'a yana tsaye kusa da tasleem dake faman kuka, nan hajiya ta fad'a mashi abinda ya faru, shuru yayi for a moment sanann ya durkusa ya Kama hannun tasleem ta zauna,
"haba parrot saboda aure kike wannan kuka?.. Ai ba abun kuka bane... Ki godewa Allah yasa zakiyi aure da wuri... " bai k'arasa ba tace
"wallahi ban so... Ni ban barin gidan nan... " ta fad'a still crying,
"tou ki kwantar da hankalinki... Kinga kou anyi auren sai ki dawo gidan nan kiyi zamanki... " ya fad'a mata saboda yasan sakara ce ba wayau gareta ba, shuru tayi tana sauraron shi alaman maganar na shigarta Don wawanci,
"Kinga kawai sai ki kwantar da Hankalinki...basai kin tadawa kanki hankali ba... Ki fiddo wanda kike so... Ayi maku aure amma kina nan gidan... " ya cigaba da fad'a mata karya, hajiya shuru tayi tana kallonsu, she's surprised yanda akayi yake son shawo kanta in seconds, sai yanzu ta yarda tasleem sakarace ta ajin gaba, she's the kind of girl that don't read novels, don't talk about boyfriends da kawayenta, she don't discuss anything intimate or dirty da friends, kawai a barta da kawo rahoto, (I'm serious note da akwai yara irin tasleem, I even know one😁😁sangarta ce in yyi yawa sai kaga yaro ya koma sakare mara hankali🤣🤣🤣..but now she's changing).
"nidai babu wanda zan aura.... " ta fad'a tana turo baki kuma hawaye na zuba,
"OK kina nufin duk yawan tuning din nan da kike baki da Wanda zaki aura?.. Babu Wanda kike so?.. "ya tambayeta,
"ai sune suke damuna... Ni banson su... " ta fad'a cikin sangarta sosai,
"ai wannan babu komai.. Sai ki bari dad ya zaba maki... " da Sauri ta makala mashi kafada,
"ai ba wani abu bane Tunda daman gida zaki zauna... Kinga in kina kuka haka daddy zaice baki da kunya kuma baki da respect... " sai sakin shessheka take tana kallonshi,
"are we good .." ya tanbayeta, shuru tayi for a moment before saying
"me yasa anty bilki b'ata gida...?" bilki is the daughter of her step mom Who is married,
"ai ita tace batason zuwa gida... " ya amsa mata, komawa tayi kasa ta cigaba da kuka tana cewa
"nidai ban yarda ba... " ta cigaba da ihun abunta, mikewa yayi yana cewa
"kar ki fasa min dodon kunne... " ta fad'a yana barin dakin, yana fita ya saki dariya yana fiddo wayarshi, kawai he's imagining the look of yarda a face dinta lokacin dayace mata zata zauna gida, sake sakin dariya yayi sosai while dailing number yarima, lokacin yarima yana Bangaren ummah while wayarshi na Bangaren shi, sau uku ya kirashi baa daga ba sai kawai ya barshi. Tasleem kam kuka ta cigaba dayi har kusan karfe tara da rabi kuma hajiya b'ata ce mata komai ba because another thing about her is in kace zaka b'ata hakuri tafi yanda take so, shiyasa ta barta tasha kukanta har ta godewa Allah kawai sai bacci ya dauketa, sai lokacin hajiya ta saki Ajiyan zuciya ta Mike ta dauketa kaman wata yar baby ta kaita dakinta.
Shi dai yarima babu abinda yake tambayan ummah sai ta zabar mashi? Ita kuma sai tace she's still praying over it. Karfe goma ya shiga Bangaren shi nan yake ganin miscall din mahboob, kiranshi yayi sai yaji wayar kashe. Wanka yayi ya kwanta.
The following day bayan sallah asuba ya kirashi, picking yayi yana cewa
"jiya inason baka latest about mutuniyar ka sai baka dauka ba... " inji mahboob,
"who?. " yarima ya tanbayeshi,
"tasleem mana... " daure face yarima yayi yana cewa
"Lallai ita kake kira da mutuniyata?.. Pls ka bari kar ma taji ta raina ni... " ya fad'a atakaice,
"ask what happen?.. " mahboob ya fad'a mashi, idanuwa yarima. Yayi rolling before saying
"what?.. "
"wai aure zaayi mata... An b'ata kwana uku ta fiddo miji kou a zaba mata... Come and see drama... She was crying kaman Ance mummy is dead..." shidai yarima find nothing amusing about the news, amma yana sauraronshi,
"kasan me nace mata... I told her kou tayi aure gida zata zauna sai lokacin ta Dan sassauta... " now this sounds amusing to him and he smiles,
"lallai sakarace wannan yarinyar... Allah ya b'ata Mai zanemin ita... "inji yarima, dariya mahboob yayi yace
"ba Amin ba wallahi... Me zaa buga a jikin wannan..." ya fad'a cikin dariya,
"is that all?. " inji yarima,
"bagane is that all ba"
"I mean why you gave me three miscalls..."
"yes... Was laughing very loud so wanted to share the fun with you... " mahboob ya fad'a mashi, baki yarima ya tabe tare dacewa
"lallai baka da abunyi... There's nothing funny about the story of that annoying creature... one thing is certain...duk ranar da Allah ya bani dama sai na zaneta..." inji yarima, dariya kawai mahboob yayi, nan sukayi hira for about ten more minutes sannan sukayi sallama.
Tasleem kam woke up with heavy eyes and serious headache, bayan tayi sallah kou part din mum dinta b'ata shiga ba ta fita zuwa gaida dad dinta, she want to see if he's joking or serious, tana shiga sanye da long hijab wanda ke kan kayan baccinta, shima bai dade da dawowa daga masjid ba, gaidashi tayi ya amsa kaman baiso,
"kin dai ji abinda nace kou...gobe ki kawomin sunan wanda kikeso da aure... Kou kuma in zaba maki..." ya fad'a atakaice, nan dai tasleem tasan he's so Serious
"daddy am sorry... Ban Karawa " ta fad'a Cikin low voice,
" tashi ki bani waje... " ya daka mata tsawa, jiki na rawa ta Mike, she can feel how hot her body is, dakin mom dinta ta komawa tana kuka, rarrashinta hajiya ta shiga yi tana mata magana cikin kunne, babu Abinda take fad'a mata sai tayi hakuri kawai ta daina kuka sannan ta fadi sunan Wanda takeso kar a kawo mata Wanda b'ata so, she's still on her case na cewa ita babu Wanda takeso.
Wednesday
Tasleem kam tunda take b'ata taba shiga tashin hankali wanda mahaifiyar ta b'ata magance mata ba sai wannan, kullum babu abinda Hajiya take fad'a mata sai ta fadi sunan Wanda take so amma sai tace babu, a nata tunanin if b'ata fadi suna ba zaa kyaleta, tunda wannan maganar ya taso ta daina cin abinci wai so take ta mutu, gani Tuesday and Wednesday batazo school ba yasa friends dinta har su biyar suka zo gidansu bayan sun taso daga school Don babu dadi da tasleem b'ata zuwa, she's so fun to be with kou ba komai zakasha dariya da silly and childish behavior dinta. Suna zuwa ta shiga fad'a masu halin da ake ciki, banda dariya babu abinda suke despite she's crying
"amma zaayi chakwakiya tasleem... Kece zaayiwa aure... Chabdin... Bari muga wannan lucky man din..." daya daga cikin kawayen ta ta fad'a cikin dariya sosai, pillow tasleem ta rungume tana kuka,
"kuma a fad'a maki gaskiya da Kinyi aure babu Mai yarda ki zauna gida... Gidanki zaa kaiki... Kilan MA wata garin zaa kaiki... Don haka bye bye to mummy... " inji wata ta fada mata cikin zolaya wnada yasa tasleem kara volume kukanta
"ahmed ya cuce ni... " was what she said crying,
"yanzu dai babe ki fiddo miji musha biki... " inji daya daga cikinsu
"aa ni babu wanda nakeso... " ta fad'a cikin kuka, shuru sukayi saboda yanda take kuka, sai kuma ta fara basu tausayi, bayanta suka fara shafawa daya daga cikinsu na cewa
"dear aure is not bad fa.. You will have your own big house... And big car in Allah ya baki miji maikudi...komai kikeso zakiyi... Don haka take it easy on your self and pray...:" tasleem dai jinsu take, tasan babu abinda zata samu a gidan muji da gidan su babu, so she thought.
Shima dai yarima babu abinda yake son ji kaman sunan wacce zaa zaba mashi, he knows ya riga yayi making huge mistake by saying a zaba. Mashi mata and now he's waiting to see how it's going to end, all he wants to know is the name, in yaji sunan yasan zai samu sukuni, then all the fear will vanish amma daya tambayi ummah kou ta gama adua sai Tace aa.
Shi kam alhaji mussadiq na ganin it's Wednesday day babu bayani sai yanke