Showing 69001 words to 72000 words out of 323952 words

Chapter 24 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2172

shuru tashi ki bani waje... In yayi tsami sai kiji.. "
"ni ummah dan Allah menene ...ni ki fad'a min kawai... " ta fad'a tana kokarin fashewa da kuka
"na dai ce banason kuka kou... " da sauri tasleem ta daidaita kanta tana cewa
"bazanyi kuka ba... " ta fad'a sounding firm amma kawai daurewa take,  she's about bursting in to serious tears saboda takaici da fargaban abinda Aliyu ya fad'a dazun da kuma maganar ummah amma she want to hear the reason behind that statements,
"Kindai yi alkawarin no tears kou... " ahankali tasleem ta daga mata kai, 
"yauwa gimbiyata... As I was saying an sakawa yayanki biki..kuma kinsan kou wacece the lucky girl?.. " ta tanbayeta,  zura mata idanuwa tasleem tayi without saying a word or reacting to her question, hajiya b'ata damu ba ta cigaba da cewa
"na Dade ina aduar Alllah ya bawa autana mace na gari da kuma gimbiyata miji na Gari...tou kinsan at times Allah make a what seem impossible possible... Kuma in har mutum zaiyi fatan na gari Allah zai bashi abinda ya dace... Kawai sai ga Mai. Martaba da super excited news cewa yayiwa Aliyu mata ke kuma yayi maki miji...." jin anyi mata miji alone makes her widen her eyes to full length,  her stupid brain baiyi mata analysing abinda ke faruwa ba, 
"ummah miji fa... Ni babu mijin da akayi min... " ta Fad'a jikinta na rawa sosai,
"relax in k'arasa mana...sai mai martaba ya yanke hukunci a hadaku aure da Aliyu... " ai jin abinda ummah tace yasa tasleem fasa k'ara Mai daukan hankali Mai Sauraro, da sauri aka bude kofa  yarima ya leko yana cewa.
"ihun Meye wannan " ya fad'a not stepping in to the room,  still wani irin k'ara tasleem ta sake fasawa tana cewa
"wallahi ban auren baki.... "ta fada sounding very real while sleeping on the ground tana bubbuga kafa sosai kaman zata karya kanta
:wallahi ban son shi... " ta fad'a tana nuna yarima dake tsaye bakin kofa trying to see what this shouting anf ranting is all about, yana ganewa it's because of him ya ji wani irin haushi ya taso mashi
"gimbiyata Kinyi min alkwarin bazakiyi kuka ba... " ummah ta fad'a tana Kama legs dinta saboda yanda take bugasu kaman zasu balle, 
"kema Dan ubanki babu Mai sonki... " yarima ya fada in a voice that doesn't care if he's mother is around or not  wai kaman shi wanann yarinyar take cewa batason b'ata son baki,  only if she knows the number of glamorous girls dying to have his number
"kai Dan ubanka bazaka bar nan ba... " hajiya ta fad'a sounding very angry,
"ummah baki jin abinda take cewa... " ya fad'a sounding so. Angry, juyawa yayi ga tasleem dake faman kwalla ihu time to time yace. "Dan uwarki kika yarda akayi auren sai na yanka ki... So it's better ki dinga ihu har a fasa...." bai k'arasa ba yaga hajiya zata Mike,  baya yayi yana cewa
"keep crying... In short ki kashe kanki kowa ma ya huta... Banza parrot... " ya fads yana barin wajen, 
"zan had'aka da Mai martaba... Badai rashin kunya kake min ba... " ta fad'a tana komawa ta zauna ganin ya fita,
"ummah kashe kaina zanyi... Wallahi ban sonshi.... Ni ban auran shi.... " tasleem ta fad'a cikin matsanacin kuka tana sikewa saboda yanda take bare baki Tana ihu sosai, 
"gimbiya yi shuru kiji wani abu... " hajiya ta fad'a mata Cikin rarrashin  shuru tayi tana nan kwance hawaye sai fita suke daga idonta suka shiga cikin kunnenta,  idanuwanta sun kada sun koma ja jir kaman VA nata ba, 
"kinsan in kina kuka zan bashi dama ya zaneki... Wannan qi VA zancen kuka bane..."
"ummah daman baki sona... " ta fad'a sounding so tired
"haba gimbiyata duk duniya da akwai wacce tafini kaunarki...."
"ummah in kina sona.... Bazaki yarda ba... Kinsan mugune... " ta fad'a crying so seriously,
"wallahi ina tabbatar maki Aliyu vai isa ya yi maki wani abu da baki so ba... Bangaren ki daban nashi daban... Ba lallai ki dinga ganinshi ba... "
"ummah kina jin yana cewa.... Zai yanka ni... " ta fad'a cikin shessheka, 
"bai isa ba wallahi.... Kou kadan bai isa ya tabaki ba... Kawqi kiyi hakuri ki dauki kaddara.. Nima bani na hada ba... Mai martaba ya hada... Kou kina son kiyi abinda zai sa yace baki da kunya... " da sauri tasleem da hawaye ki fita ta both edge of her eyes ta girgizawa hajiya kai,
"yauwa my gimbiya tou kiyi shuru.... ki bar kuka. if not in Mai martaba yaji cewa zaiyi baki girmama na gaba... "
"ummah.. Ni ban sonshi.... Banason baki... " ta fad'a cikin kuka sosai, dariya ne ya kufcewa ummah yanda ta dage ita b'ata son baki
"my gimbiya baki san black is bea ba... Ai baa sayan baki amma ana sayan fari... That shows baki is very expensive that duk kudin ka baka iya Saye... Pls ki bar daga Hankalinki... Kinji my love.... "
"nidai ummah ban so... " ta fad'a tana mikewa,
"sai na fadawa mumnyna... " ta fad'a tana kuka hannunta bisa kai ta fita, duk kukanta ya cika corridor din dake gidan, yarima na zaune dakinshi yana jin ihunta sanda ta wuce ta kofar dakinshi, kawai he's praying she should commit suicide or cry herself to death, kou kadan bai damu ba, abun takaice wai an ja mashi tasleem tana cewa b'ata sonshi, shi that is a very special guy to many ladies, Don ma bai tara mata amma duk yarinyar da yayi tarayya daita sai ta soshi like crazy and today a girl he hates with so much passion tana da bakin cewa b'ata son shi, all because iyayenshi sun ja mashi, tunda akayi maganar auren nan bai ji ranshi ya baci kaman yau ba, wani irin zafi yake ji a zuciyar shi, jin kalamanta makes him want to drive knife into his chest, wato shine bakin da b'ata so, he never felt so insulted,
"zaki sha mamaki.... You will be surpriss..." ya fad'a yana shafa kanshi daga inda yake zaune.
Tasleem na shiga dakinta ta wulla kanta kasa ta sake fasa k'ara kaman Wata Mai aljanu, babu abinda take cewa sai
"sai dai in mutu... Wallahi ban auran wanann mutumin... " ta fad'a tana laluben wayarta dake gabanta amma kuka vai barinta gani, tana dauko wayar tayi dailing number mum dinta, hawayenta ya cika saman wayar, hajiya zainab na daga wayar taji tasleem ta fasa k'ara da karfi, daman tana da voice Mai kaifi, nan take hajiya tagane da akwai matsala,
"mummy.... Mummy... Baki sona.... " ta fad'a cikin matsanacin kuka. "besty... What happened.... " ta tambayeta voice dinta na rawa sannna gabanta na mugun faduwa Don tasan she knows already, tasleem shuru tayi mum dinta na magana amma b'ata iya amsawa, she remembers lokacin da ake kiranta ana fasa mata an saka mata biki amma her mom will say it's a lie, ta tuna sanda mum dinta ta turata abuja gidan kanwarta, now she remember how foolish she is, wai a saka mata biki da someone like Aliyu amma tana nan b'ata sani ba,
"mummy kin gama Dani... " ta fadawa mum dinta dake faman kiran ta da sunaye masu dadi Don ta kwantar mata da hankali,
"wai my angel me ke faruwa... Why wannan ihu... "
"mummy you know... Kinsani mummy kashe kaina...ban iya auren wannan mutumin... The person that hate me da passion...."
"haba my besty... In kin kashe kanki what will happen to me.... Haba kiyi hakuri mana... "
"no mummy... Kashe kaina zanyi.... " ta fad'a tana kashe wayarta, nan hajiya ta shiga tashin hankali, dailing number hajjya amina tayi, taba picking tace
"fulani... Tasleem na cewa kashe kanta zatayi... " ta fad'a cikkn matsanacin tashin hankali,
"yar uwa ki kwantar da Hankalinki... Babu abinda zatayi wa kanta, ..." tayi assuring dinta,
"tou fulani... " ta amsa mata sanann ta kashe wayarta, mikewa hajiya amina tayi da kyar, ta Kama hanyar dakin tasleem, tana bude kofa taga tasleem na kiciniyar bude windows din dakinta, da sauri hajiya ta kira yarima ya fito da gudu saboda yanda ta kwala mashi kira, yana zuwa yaga tasleem ta tsaya a bakin window alaman zata dire.


Thanks22💛❤💜💙🧡
Sak'aci
💚❤💜💙💛🧡



®Zuwairat (ummumaryam)




2⃣2⃣ Allah yake jarrabar bayi, don saukaka masu hanyar samun shahada, kamar yadda aya mai zuwa take sanar da hakan:

“Idan wani ciwo ko miki ya same ku, to hakika ciwo ko miki irin sa ya sami mutanen (a yakin Badar), wadancan kwanaki muna jujjuya su ne a tsakanin mutane, don Allah ya san wadanda suka ba da gaskiya (daga cikin ku) ya kuma sami shahidai daga gare ku. Allah kuwa ba ya son azzalumai. Kuma don Allah ya tsarkake wadanda suka ba da gaskiya, ya kuma hallakar da kafirai.”

Kuma Allah madaukakin sarki yace:

“Hakika dukiyoyin ku da ‘ya’yan ku fitina ne, kuma a wurin Allah lada mai girma yake.”

Ya ku bayin Allah! Ku sani, lallai Annabi (SAW) ya kasance yana renon sahabban sa a kan yin hakuri da dukkan nau’o’in sa. Kuma hakan yana bayyana a fili karara idan muka dubi irin zaman Annabi da sahabban sa a garin Makkah.

An karbo hadisi daga Khabbab Dan Aratt. Yace; Mun kaiwa Manzon Allah (SAW) kuka, yana mai ta da kansa da wani mayafin sa a inuwar dakin Ka’abah. Sai muka ce masa, shin ba za ka nema mana taimakon Allah (a kan abokan gaban mu ba), shin ba za ka yi muna addu’a ba? Sai Annabi (SAW) yace:

“Tabbas cikin wadanda suka gabace ku a kan kamo mutum a haka rami a kasa a sa shi a ciki, sannan a zo da zarto a sa shi a kansa, a raba shi gida biyu, ko a rika tsefe naman jikin sa da matashin kai na karfe, amma duk da haka ba zai bar addinin sa ba. Na rantse da Allah al’amarin wannan addini zai cika har matafiyi ya tafi zuwa Hadaramaut (cikin kasar Yaman), daga Sana’a ba ya tsoron komai sai Allah. Sannan da fargabar kura ta far wa dabbobin sa. Sai dai ku kuna da gaggawa ne.”

Abin nufi a nan, yana umurtar su da suyi hakuri a kan addinin su, kamar yadda wadanda suka gabata suka yi hakuri. Kuma da sannu azabar da kafirai suka yi musu za ta gushe.

Ya ku bayin Allah! Ku sani, lallai ta kowane hali mutum ba ya wadatuwa daga yin hakuri, domin kuwa yana jujjuyawa ne tsakanin abin da ya wajaba yayi, da wanda ya wajaba ya bari da kuma abin da aka kaddara masa mai gudanuwa a kansa kwatsam. Ga kuma ni’ima da ta zama dole ya gode wa Allah a kanta. Idan kuma a koda yaushe bawa bai fita daga wadannan halaye ba hakuri ya zamar masa dole har zuwa ranar mutuwa.

Hadisai da maganganun magabata a kan falalar hakuri suna da yawa. Ga kadan daga ciki:

An karbo daga Ummu Salamah tace; na ji manzon Allah tsira da amincin Allah yana cewa:

“Babu wani Musulmi da wata masifa za ta same shi sai ya fadi abinda Allah ya umarce shi da shi, wato yace: “Daga Allah muke, kuma ga Allah za mu koma, ya Allah ka ba ni ladan jarrabawa ta kuma ka maye mani da abin da yafi ta. Face sai Allah ya maye masa da abin da yafi ta.”

Ummu Salamah ta ce, yayin da Abu Salamah (mijin ta) ya rasu sai na ce wane Musulmi ne yafi Abu Salamah, gida na farko da suka yi kaura zuwa ga Manzon Allah, sannan duk da haka sai na fada, sai Allah ya musanya mini da Manzon Allah (SAW).

An karbo daga Abu Hurairah, yace; hakika Manzon Allah (SAW) yace:

“Wanda Allah yake nufin sa da alheri, sai ya jarrabe shi.”

An karbo daga A’isha Allah ya yarda da ita tace: Manzon Allah (SAW) yace:

“Babu wata musiba da za ta sami mumini face sai Allah ya kankare masa laifukan sa ta dallilin ta, hatta daidai da kaya idan ya taka.”

Ya kai Dan uwa na Musulmi! Ka yi hakuri da makwabcin ka, da abokin zaman ka, ka yi masa alheri, kuma ka daurewa cutarwar sa. Sannan bayan haka kuma ka yi hakuri da wanda yake karkashin ka. Sannan dole sai an yi hakuri da iyali, don haka ka yi hakuri da matar ka a kan kura-kuren ta.

Ya ke ‘yar uwa ta mai daraja! Ke ma sai kin yi hakuri da mijin ki. Duk shugaba ma sai yayi hakuri da wadanda yake shugabanta. A dunkule dai hakuri ya zama dole ga dukkan mutane. Wanda yayi hakuri zai hadu da alheri mai dimbin yawa, wanda kuma ya rasa hakuri to hakika ya rasa alheri mai tarin yawa.

Ina rokon Allah dacewa gare ni da ku gaba daya, tare da neman taimakon sa a kan dukkanin alheri, domin shi mai cikakken iko ne a kan kowane abu.

Wassalamu Alaikum,

Dan uwan ku: Imam[3/14, 6:28 AM] +234 703 008 7807: 23💚❤🧡💛💙
Sak'aci
💚❤🧡💛💙💜




®Zuwairat (ummumaryam )






2⃣3⃣




follow me on instagram @Zuwairatummumaryam


" wai yanda na tsani baki.... " tasleem ta fad'a cikin kuka,  baki rashida ta tabe tana hararan tasleem. Dake rungume daita,
"abincin wani gubar wani...black is cute my besty... " ta fad'a cikin kishi
"ba irin nashi bakin ba.... Daga fatarshi har Cikim zuciyar shi wulik yake... Bai da kirki... " ta sake maimaitawa,
"besty kenan... Baki ganin da akwai masu haukan son shi a hakan?... Wayanda can do anything to be with him.. "
"amma anyi asararru...wa zai kalli wannan mutumin ya so shi... Duk wanda yaso shi ma labarin shi yaji amma bai San shi ba... Mutum da har fatar bakin shi baki ne... Nidai Allah yaisa an hadani da baki kuma Mugu.... " ta fad'a tana makale da rashida sannan tana kuka sosai,  in kaga yanda kirjinta ke bugawa kasan tana cikin damuwa,  hajiya ce ta shigo da tray din fruit ta ajiye masu tayi saurin fita Don ta lura tasleem is very angry at her.  A ranar rashida gidansu tasleem ta kwana,   Don bayan sallah ishai tazo tafiya hajiya zainab ta amshi number mum dinta ta kirata ta b'ata hakuri rashida ta dan zauna dasu har komai ya lafa,  ita hajiya zainab was afraid kar tasleem tayi something bad tunda tayi attempting kashe kanta gani take in har babu kowa kusa daita sai ta sake maimaita such same act. 

The following day matar abubakar wato ummy taje gidan iyayenta tareda yara kaman yanda ta saba Kai ziyara time to time,  driver na ajiyeta ta shiga Bangaren mom dinta,  bayan sun gaisa suka fara hira Kaman wasu mates,  bayan kaman minti talatin tace
"wai mami rashida b'ata dawo daga wajen service bane.... Naga  har yanzu b'ata dawo  ba kuma ni this days ta wani manta Dani kou kirana batayi yanzu balle ta zo gidana..." Ummy ta fadawa mum dinsu,
"ai kinsan kanwar take da sakarci b'ata iya son abu ba... Wata Kawa ta samu...kinsan in ta samu new thing haka take.. Mantawa take da komai nata... "
"Kawa kuma... "
"yes... Kou yanzu as am speaking tana gidan kawar tun jiya b'ata dawo ba... " alaman tambaya ce kwance kan face din ummy
"mami wace irin kawa ce wanann da zaki bar rashida taje har ta kwana Sananin yanda wannan era din yake?... Mami wacece... " ummy ta fad'a cikin serious damuwa
"relax kinsan I don't do things anyhow.... Don na kwana biyu does not mean ban San abinda nake ba... Uwar yarinyar ce ta kirani ta bani hakuri kan yarinyar zatayi aure kuma b'ata son mijin har tayi attempting kashe kanta sau daya so she's afraid kar wanj abu ya sameta... Kuma rashida is the Girls's best friend.. So she begged in Bari rashida tazo gida tayi masu kwana.... " b'ata k'arasa ba ummy tace
"nikam who is the girl in question.. Mami kin santa..."
"eh mana... Hummm ya ma sunanta?... Na manta amma yar gidan dan iya ne.... " mahaifiyar ta ta amsa mata,  shuru ummy tayi for a moment trying to remember something
"yar gidan dan iya kuma?... Tasleem?.... " ta fad'a sounding so surprised
"yes... Haka sunan yake... " mahaifiyar ta ta amsa mata, idanuwa ummy tazaro tana cewa
"mami Meye hadin tasleem da rashida... Ina suka hadu... " ta fad'a tana rising voice alaman something is wrong ,
"what's wrong... Kin Santa ne... " mum dinta ta tambayeta,
"eh mana... Ai dan iya kanin baban mijina ne kou?.. "
"oh Hakane... Sam na manta"
"kuma ai yaron da zata aura kanin abubakar ne wato autan sarki.... " ummy ta k'arasa maganarta amma hankalinta na chan wani wajen saboda kawai so take ta hada bakin zaren of abinda ke faruwa, 
"wai da akwai matsalar ne?... Naga kaman Hankalinki ya tashi... " inji mum dinta, murmushin karfin hali tayi tace
"nothing mami... Kawai dai nayi mamakin da rashida ke kawance da tasleem ne tunda kou a shekaru ba daya suke ba... " baki mum dinta ta tabe tare dacewa
"baki ga inda mutum yayi kawance da sa'ar yar data haifa ba... Ai kawance a jini yake... In kana tare da mutum ya kasance Mai amana da halin kirki kana iya kawance dasu kou da kuwa kin haifesu... So. Age doesn't matter a relastionshp.... " ta amsa mata,  ita dai ummy shuru tayi b'ata sake magana ba,  don ta San her mum doesn't know exactly what is happening inda ta sani she will understand her sudden change of mood.  Haka dai suka dan sha hira ummy kuma na tunanin what is happening.  Sai wajen karfe biyu driver ya dawo daukanta,  tana fita daga gidansu ta dauki waya tayi dailing number rashida,  har ya gama ringing din farko b'ata dauka ba har sai da ta sake kiranta sannan tayi picking tana anty
"good afternoon... " rashida dake zaune  kan gadon tasleem while tasleem ta dorawa legs dinta Kai with close eyes ta fad'a,
"afternoon... Kina ina ne... Naje gida baki nan... " inji umny
"eh anty... Naje gidan wata kawata ne... " b'ata k'arasa ba ummy tace. "and who could that be?.. " ta tambayeta sounding very tensed, rashida Don kallon tasleem tayi before saying
"anty ai baki


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login