Showing 162001 words to 165000 words out of 323952 words
tayi tafiya kasa, gani yake duk duniya babu kamanta, secretary dinshi binshi yayi da kallo bakinshi bude yana kallon ikon Allah Don yasan wannan b'ata isa yarima ya rikewa bag ba, sai da suka fice ya sauke idanuwa tare da girgiza kai because he remember her saying ita kawar matarshi ce
"cin amana yanzu yayi yawa... Ashe shiyasa ta dage sai ta shiga... Allah ya sauwake.... " ya fad'a yana magana kasa kasa Don kar CCTV dinshi ya dauki voice dinshi.
Duk Wanda yaga yarima rike da bag sai yayi mamaki, it's unlike him, he don't seem in he's senses, sun sanshi as someone with style and dignity, sun san cewa yana da aure but they're sure she couldn't be the wife because she don't look it, basu san this is happening as a results of sakacin matarshi ba, (wallahi if har kina da sakacin kan abubuwan rayuwa Zakiga ba daidai ba, ko ruwan gindi wata ta digawa mijinki a abincinshi kou abun shan shi ta gama dashi, so if you havr a reserve husband keep him reserve amma in you do anyhow you will see anyhow) suna zuwa wajen mota aka bude mashi amma bai shiga ba har sai da ya bude mata ta shiga, idanuwa rashida tayi rolling as he close the door for her, hannunta kan chest dinta feeling so fulfilled, shiga yayi kamshin perfumes dinshi kou ina cikin motar
"now ina zamu... " ya fad'a mata, nan ta fafa mashi address din Amanda, .
"oh it's one of the family estate... " ya fada yana tada mota,
"aikam water dana sani muna service tare Tana haya wajen... "
"tou ita zata fara cin arziki... She shouldn't pay any more... Zanyiwa agent din estate din magana " ya fad'a as he drives out of the company.
Tasleem na kwance Tana memorising wannan wakar tana lumshe idanuwa, haka nan yau she feels she wants him, wanann haushinshi da take ji duk babu, wannan bakin nashi da take kyarma now glows in her mind, daman haka Allah ke ikonshi, duk abinda ka wulakanta sai zamo maka abun mafi important at a certain time, saidai in baka da hakkin wanann abun, now She feels total love for him despite b'ata san she's into him ba, she feels like telling rashida yanda take ji yanzu sai kuma she decided to keep quite amma dayake b'ata saba da shuru ba she can't keep it, despite all the warning nasan wasu we will like wallahi banson magani yaci yarima ba, well ita Mai sakacin fa, wacce iyayenta sun ja mata kunne kan basu son ganinta da rashida amma she can't keep away from her,, fita tayi daga YouTube ta fara dailing number rashida, lokacin kam rashida Tana gaban motar yarima, dan daga wayarta dake vibrating tayi taga tasleem ta tabe baki tare da rejecting call din, tasan daga yau the relationship is over, daman it's not a relastionshp, she's just like her ladder to the prince yanzu kuma tunda Allah yasa komai nata ya samu b'ata da sauran matsala, Tana rejecting tasleem ta kalli wayar ta sake kiranta this time kou ringing rashida b'ata bari wayar yayi ba ta kashe, Tana sake kira kaman dole taji it's off, kou kadan b'ata kawowa ranta anything is wrong ba, kawai ta dauka irin she's busy din nan, mikewa tayi ta koma falo as kou lunch b'ata yi ba saboda waya datayi da yarima, she feels so weak and absurd tadawo falo
"yau dai bamu ci abinci tare ba... Hala bacci kikayi... " inji Hindu, murmushi tasleem tasaki Tana zaba sannan tace
"wallahi banyi bacci ba... Kawai dai munyi waya ne dashi... "tafad'a feeling a bit shy, dariyar dadi Hindu ta saki,
"wanann dariyar fa... "inji tasleem dake kallonta with a dull face
"kawai ina jin dadin komai ya fara daidaita a tsakanin ku ne.." Hindu ta fada mata,bata k'ara cewa komai ba Hindu ta sake cewa
"yanzu inje in zubo maki abicnin kou wani abu daban zakici... "ta tambeyata
"ni sam bana jin yunwa... Zan bari in ya dawo sai muci kawai... " ta fad'a Tana relaxing, Hindu vata k'ara cewa komai ba ta maida kallonta kan movie da suke kallo, earpiece tasleem ta sake makawa a kunne Tana saurarom all of you.
Tun kafin su isa rashida tayi texting Amanda ta fad'a mata it worked probably kuma suna kan hanyar zuwa wajenta, Don haka suna zuwa tasan Amanda Tana gjda suka wace ciki, suna zuwa bakin kofar Amanda rashida tayi knocking, yarima jingina yayi ga bakin kofar yana kallon rashida kaman madubi, kou a hanya haka ya dinga kallonta har ce mashi take ya kalli hanya sannan yake maida hankali kan hanya, Amanda na budewa ta kalleshi directly tace
"wow... " daddaure face yarima yayi bai kalleta ba sai rashida,
"come in... "ta fad'a Tana kauce mashi daga hanyar, aikam yana Inda yake yace
"babe I will be waiting for you... " ya fada mata
"bazaka shigo ciki b?.. " ta tambayeshi,
"nope... Nan ma yayi... " ya amsa mata, sai lokacin ta shiga ciki, sake leko shi Amanda tayi sannna ta koma ciki, wani irin rungumar rashida ta kai mata ta baya Tana cewa
"thank you thank you... "kawai take ta maimaita mata, murmushi Amanda ta saki tace
"wow he is cute... His dark color is so alluring... Oh my God... No wonder you almost die for him..."da sauri rashida tace
"pls am jealous... Irin wanann yabo haka... " ta fad'a Tana Dan daure face, Dan tapping shoulder dinta Amanda tayi tace
"Abeg don't be jealous... It's just a joke... " ta fads sounding friendly, sai lokacin rashida ta saki ranta Don tasan samu rival kaman Amanda means war,
"dear nagode... Can you imagine yana cewa he will marry me in a week,... Am the one telling him to slow down...wallahi it's a dream come true, dazun shi ya dauki bag dina ya bude min kofar motarshi, wai the prince is my driver... Oh God it's unbelievable... " ta fad'a sounding so super excited,
"dear slow down... Ai it's the beginning... Na fada maki aikin baba bai da wasa.... It's one hit,.. Na ranar ma da baiyi aiki ba it's by the grace of God amma what ever baba said is final... " da sauri rashida tace
"wallahi I believe you... Csn you believe da na kira mashi sunan matarshi he look like bai san Mai sunar ba... Kaman she doesn't remember her...he says sweet things to me... Har cewa yake am the most beautiful girl he have met... " rashida dake magana kaman wata zararra Amanda ta katse da cewa
"my dear it's the beginning... You're officially the Prince's wife.. Now sai kiyi kokari ki bawa baba abinda yace... " da sauri rashida tace
"ina zan samu wannan kudin yanzu?" b'ata k'arasa ba Amanda tace
"you ask him mana... " idanuwa rashida ta zaro tace
"da wuri haka?..why not bayan biki... " daure face Amanda tayi tace
"you must be very stupid... You must be out of your sense... Kina ganin baba zan jira ki ne... As am speaking yasan komai ya daidaita... So better know how to ask him for the money... Period. " ta fada mata In a very harsh way dake nuna babu wasa, shuru rashida tayi Tana tsoron ta yaya zata tambayi yarima kudin
"baki ganin if na fara tambayar shi kudi tun yanzu asirina zai tonu?.. " tsoki Amanda taja before saying
"my dear that guy out there is no longer in his right senses... Kou me zaki nema a wajenshi zai baki... If you ask him to jump into fire he will... So. Ask him kafin baba ya maida aiki square zero... "
"OK... But ana iya bari zuwa like sati guda... " idanuwa Amanda ta zaro like yayi yawa
"sati guda yayi yawa.... Zan baki zuwa jibi that's all... Make sure you come da kudin sayan shanu da kuma amount daya fad'a maki sai kuma 300k danayi borrowing dinki kafin in amso maki wannan maganin sai transport dina... " ta fada mata sounding very commanding, Rashida kasa magana tayi saboda fargaba, ajiyan zuciya ta saki Tana cewa
"Allah yasa ya bani... " ta fad'a cikin sanyimurya, kou zama batayi ba ta fito walking gently, ana bude kofar yarima ya gyara tsayuwanshi ya sakar mata murmushi itama ta mayar mashi da martani.
Daga nan gidan basu sake wucewa koina ba sai kofar gidan au rashida, parking yayi a gefen gate dinsu yace
"na gane gidan... If naje gida nayi wanka nayi sallah zan dawo. Muyi serious magana... Pls if kin shiga gida yanzu tell your people about me... Nima yau din nan zan fadawa parents dina nayi mata... " ya fada mata,
"matar ka fa... " b'ata k'arasa ba yace
"pls ki baryi min wannan maganar... Nidai do as I say... Zan dawo anjuma muyi magana...i don't want single delay a wanann issue din...i want you as soon as possible before in zauce inyi abinda bai kamata ba... " ya fad'a yana kallon chest dinta, murmushi kawai ta saki ta fita daga motar ya bi bayanta da kallo da sauri ya sake cewa
"pls your number... " ya fad'a mata, nan ta bashi number dinta sannan ta nufi gate dinsu, Tana fita ya figi motar shi daga nan feeling very happy. Rashida na fita daga motar ta shiga ciki taji gabanta na faduwa sosai saboda fargaba, she left home tun safe kuma babu notice, da kyar tsoro ya barta ta shiga falon, tun nan taga bag dinta biyu a falo, gabanta ne ya sake faduwa sosai , mum dinta ta hanga zaune ta dora kafa daya kan daya Tana girgiza su ahankali, da sauri rashida tayi kneeling zatayi magana mum dinta tace
"sannu da dawowa...youre highly wellcome rashida.. Ni ban haifi yaron da zai kasheni ba because ni ban kashe parent dina ba... Now you're going straight to kaduna gidan uncle dinki... " aikam nan take rashida ta fara kuka Tana b'ata hakuri Tana mata karyar cewa taje wajen service dinta ne kuma Tana tsoron kar ta hanata shiyasa ta kasa fada mata that tayi hakuri bazata k'ara ba, amma kememe mum dinta Taki yarda,rashida tasan ya gidan uncle dinta yake, kou zance baayi gidanshi sannan tsoronshi take ji,
"nace tashi ki transport dinki na ciki... If you like divert to another place it's ur business... Now tashi... " ta fad'a mata Tana mikewa, rashida na durkushe a gaban mum dinta taba b'ata hakuri Tana kuka, dukanta hajiya asiya ta farayi amma she prefers it to zuwan kaduna, nan hajiya tayi mata Dan banzan duka har da fasa mata baki saboda duka,
"wallahi wannan shine last chance da zan baki.... If you do anyhow again zaki ga abinda zanyi maki... "ta fad'a tana barin ta nan kasa Tana kuka, Tana ganin mum dinta ta shiga ciki ta Mike ta shige dakinta, all her body is paining her saboda duka amma her heart is happy, dukda her face if wet sai dire dire take a dakin looking so happy, she's definitely not telling her mom about yarima today sai Next time like tomorrow.
Shuru har karfe hudu yarima bai dawo gida ba, tasleem ji tayi kaman ta kira shi amma that shyness won't let her call him, haka ta zauna Tana jiranshi aka kiran sallah asr, today is the first time in her life That she waited for him, the promises and talks are so sweet to her that she wants more of it, mikewa tayi ta shiga ciki tayi wanka ta fito da alwallah tayi sallah wannan ta zauna ta shafa Mai ta, jallabiyar datayi sallah dashi ta cire ta saka wasu lace masu tsadan gaske da sannan tabj kanta da perfumes from head to her toe, har perfume din gashi da b'ata Taba damuwa tayi amfani dashi ba yau she used it, she was scenting from head to toe, wet lips kawai ta shafa a lips dinta ta fito falo ta hakimce like a princess waiting for her prince charming, pls who will help me tell her that her prince charming ia not coming back. Any time soon, wa zai fada mata sakacinta give her hubby away so cheaply to the person calling her besty. Wajen window dake kallon compound ta zauna Don taga shigowar shi, Hindu was paying attention to her, she's happy saboda Tana tunanin her mom talked to her and she have changed, batafi minti goma da zama ba sai ga horn a gate, haka nan sai ta saki murmushi tare da kallon kanta, Tana kallo aka bude mashi gate ya shigo ciki, babu suit a jikinshi sai green long sleeve wanda an bude upto three buttons a gaban, Tana kallo ya shiga ciki, she was waiting for him to enter kou kuma her phone to ring amma shuru, she's not use to welcoming him balle ta tashi ta tarbeshi a side dinshi, haka ta zauna nan bayan kaman minti ashirin ta ganshi ya fita da jallabiya alaman sallah zaiyi, still Tana nan zaune ya dawo ciki, a Bangaren yarima kou wata taslem bai tuna ba balle yace ya Santa, saurinshi kawai ya gama Shiryawa ya koma ga new found love dinshi, wasu expensive gezner ya fiddo cikin wayanda bai taba sakawa ba ya zuba masu uban perfumes kala kala sannan ya saka tare da daukan hula mai tsada ya dora a kai, agogo ya dauka ya dora a hannu, tsayawa yayi yana kallon kanshi a madubi, sai da ya gamsu da kallon kanshi sannan ya fita.
Still tasleem na nan zaune Tana jiran ya leko kou kuma ya kirata amam shuru, b'ata gan ikon Allah ba sai da ta ganshi ya sha gayu sosai ya fito ya nufi motarshi, she can scent his perfume daga inda take zaune despite nisa dake tsakanin su, Tana kallonshi taga ya shige mota an bude mashi gate ya fita abunshi.
masu bi page by page I see you, ku sani you owe me, don ban yafe maku sisi na akanku ba. Muje zuwa
Thanks
[3/14, 6:36 AM] +234 703 008 7807: 52For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you,
Tana kallo ya fice, she just smile and feel hurt inside, b'ata dauki hakan as anything ba, but many things were going through her mind, as in why baiyi mata magana ba kou why bai shigo bangrean ta ba,
"kou dai in dauko maki abincin..." inji Hindu dake kallon yanda idanuwanta suka sauya, ajiyan zuciya tasleem ta saki sannan tace
"naga ma ya dawo kuma ya fita again.. Kou dai in jira shi ya sake dawowa?... " da sauri Hindu tace
"tunda kika ga hakan kilan da akwai abinda yakeyi a waje... Don haka kawai kici kou kadan ne... In ya dawo sai kuci tare.... " ta sake fad'a mata,
"amma nayi mamaki daya zo ya fita bai kirani ba... " taslem ta fada calmly,
"nasan uzuri ne kou kuma yana fushi kan abubuwan da kikayi mashi... " inji Hindu,
"hmmm amman na bashi hakuri kuma yace ya yafe min... " ta fada mata as a friend and not her worker,
"amma kilan bai yafe ba... Kin San haka wasu suke... In ka b'ata masu rai.... Zasu nuna maka sun yafe amma har cikin Ransu ba haka bane... Bari in shiga kitchen in nema maki abinda zakici... Banason kina zama da yunwa....nasan hajiya bazata ji dadi ba in har taji ina barinki kina zama da yunwa... ." Hindu ta fad'a tana kallonta tare da mikewa ta bar wajen zuwa kitchen, murmushi tasleem ta saki tana tunanin abinda Hindu tace na kilan bai yafe mata ba, she knows it's a lie because he sounds so nice sanda sukayi waya, b'ata ganin shi as someone da zaiyi karya kan abinda ke ranshi. She's so quite and thinking, before Hindu ta fito mata da hot plate of spiced indomie da chicken, da sauri ta amsa tana cewa
"Allah ya barmu tare da hindatu... " ta fad'a tana amsar indomie Din,
"Amin... " Hindu ta amsa mata tana jin dadi, b'ata wanj saka abun a ranta ba as the doesn't know what she's in for, indomie Din taci sosai sannan Tasha holandia juice ta kai plate kitchen da kanta ta dawo feeling a bit better. Still number rashida ta sake kira this time it rings to an end b'ata dauka ba, still kira tayi amma sai akayi rejecting,
"toufa... " was what she said as she's looking at the phone Don tabbatar she's calling the right person, sake kira tayi aka sake katse wayar, kawai sai ta rubuta mata text kamar haka
"besty... I have been calling your line amma kaman it's not with you.. I want to know GA kika isa gida.. Pls. If you get back to your phone contact me... " ta tura mata sannan ta ajiye wayar.
Yarima na fita daga gidanshi bai nufi koina ba sai palace, it was almost five when he got there, parking yayi ya fito sai sauri yake kaman ba yarima that walks majestically ba, in har kaga yana sauri kasan something very important is happening amma on a normal basis he will walk even majestically than the king himself, duk masu aiki da suka gaidashi yau babu wnada ya amsa masu kaman yanda ya saba, all he wants to do is go to his mother amma kuma yana tunanin ya kamata kawai yaje wajen dad dinshi Don yana ganin his mother might waste his time but still he still head to her chambers. Da sallama ya shiga har inda ummah take ana danne mata legs, masu danne mata legs najin Salam dinshi sukayi saurin mikewa suka basu wajen