Showing 291001 words to 294000 words out of 323952 words
is afraid of talking, baki ta turo ta Mike bayan ta gama zuba mashi drink din, mika mashi tayi yayi saurin amsa yana cewa
"maza je kiyiwa mummy bankwana...i will for you a mota... " ya fad'a mata,tsaye tayi tana kall0n yanda yake sipping lemon da sauri kaman ana jiranshi, jikinshi sai rawa kawai yake, he really want to havr a kone time da ita, yana son ya fada mata how he is feeling right now, kou sipping biyar baiyi ba ya ajiye ya Mike yana cewa
"am waiting pls ban son jira... " ya fad'a mata yana juyawa, tsayawa tayi looking at his back, indeed he is incredible that sam b'ata lura ba sai yanzu ta gane value dinshi, tafiyar shi alone daukan hankali yake, he walks like shine sarkin ba Dan sarki ba, gaskiya sarauta a jini yake, she really admires him, he feels ana kallonshi sai ya juya ahankali sai ya ganta tsaye motionless Tana kallonshi, she is so deep in thought that kou da ya juya b'ata san ya juyo ba, murmushi ya saki tare dacewa
"hey... " da sauri ta Kai ido kan face dinshi,
"wannan kallon fa... "ya tambayeta, sadda Kai kasa tayi without saying a word, hannu yasa ya Dan tare bakinshi yanda maganar bazata bazu ba yace
"I will let you watch me to your satisfaction..." ya fad'a yana sake juyawa this time sauya tafiya yayi giving her a killer walk, shi fa he believes ba mace kawai zatayi don ta burge miji ba shima miji zaiyi kawai don ya burge matarshi, sai da ya Kai bakin kofa ya juyo ga tasleem that is still staring ya kashe mata ido ya fiya yana cewa
" am waiting pls ..." ya fad'a yana Ficewa, sai lokacin tasleem ta saki ajiyan zuciya tare da dora hannu a chest dinta because of how fast it's beating, idanuwa tayi rolling ta shiga wajen mum dinta tayi mata bankwana Tana nuna mata sam b'ata son zuwa, haka dai suka rabu ba don taso ba, fitowa tayi rike da wayarta kawai tashiga Bangaren step mum dinta tayi mata sallama sannan ta fito ta shiga motarshi, lokacin six sauran kadan, yana tuki da hannu daya ya Kama hannunta da dayan hannun, she look so relaxed kaman ba ita ba,
"babyna na kaina... " was abinda yarima ya fad'a sounding so calm, shuru tayi she couldn't reply his single word,
"what would you want to havr for dinner... " ya tambayeta,
"any... Thing..." ta amsa mashi cikin sanyin murya,
"alright then... " yafada yana tuki, suna tafiya yana janta da hira which shes not saying anything sai nodding kawai because jikinta ma rawa yake and so is her voice, wani restaurant ya tsaya ya saya masu abinci sai suka cigaba da tafiya, nan ya tsaya inda ake gasa nama kala kala from chicken zuwa turkey da su rago, duk Wanda kakeso zasu baka, nan ya saya masu roasted turkey dake daukan ido, tasleem na zaune cikin mota sai binshi Kawai take da ido, she enjoy looking at him, she remember sanda zata zauna a bakin window ta dinga kallonshi tare da rashida suna shiga suna fita, she prayed for a day da zata sake ganin kanta dashi were babu kowa sai su biyu, now she feel it's the time, she's happy dataji ya saki rashida, she will never be the same again but she's better, she can't wait for him to tell her with his mouth ya saketa, she will smile and laugh because of happiness, sai da aka cika mashi leda da naman da kayan ci sanann ya bude masu bayan mota aka saka, bending yayi ta mirror tayi saurin sauke idanuwanta,
"gimbiya bari in sayo fruit..." ya fad'a mata, kai kawai ta daga mashi ya tafi, it's just across the road, Tana kallo ya tsallaka bayan kaman minti goma aka biyoshi da fruits masu uban yawa, she winder yanda akayi komai nashi excess yake Saye, maybe don yasan bA bakin su biyu bane kuma yasan she hardly eat without giving her maids, bai cika bawa masu gadinshi abinci ba because kullum ana kawo masu daga restaurant both morning afternoon da night, don haka sai yaci ya rage yake basu at times kuma ya basu leda guda. Bayan an ajiye mashi lokacin gari ya Fara duhu, before su isa gida anyi sallah magrub, da sauri ya fito itama ta fito gidan kaman baayi wani gaggarumar drama ba yau, it look so peaceful and quite, Umar ne ya dauki kayan ya shiga dasu dayake shi akwai ne yake da izinin shjga main falo,
Bangrean su Hindu tasleem ta shiga shi Kuna ya shiga nashi Bangaren ya dauro alwallah sai sauri yake because yasan he already miss the most important thing in the whole wide world, su Hindu na ganin tasleem suka Fara murna gami da rungumeta kaman tayi wata b'ata gidan,
"bari inyi sallah... " ta fad'a itama Tana shiga ciki da sauri, b'ata fito ba sai da ta idar da sallah, nan suk fara b'ata labarin abinda ya faru a gidan yau, she was quite Tana jin yanda suke labarin sannan tsigan jikinta na tashi, she wonder who that could be,
"kuma kun tabbatar ba rashida bace... " ta tambayesu looking at their faces
"wallahi ba ita bace.... Wanann ba muslima bace saboda shigar datayi... Amma gaskiya da wuya in b'ata mutu ba don muna kallo ana dauketa sukayi waje daita kou tashi b'ata iyayi ." Hindu ta k'ara mata bayani, shuru ne taslem tayi, despite b'ata gani ba she's feeling some how, bayan sun gama b'ata labari ta zauna tayi tagumi gabanta na faduwa, Tana nan zaune aka kira sallah ishai ta tashi tashiga ciki tayi, daga nan ta shiga wanka, Tana wanka Tana tunanin discussion dinta da mum dinta da kuma ummah, ajiyan zuciya ta saki as hae wash her self with bmohis miracle shower gel, sai da ta gama ta fito ta tsaya thinking of the abinda yayi mata jiya, it's so sweet but remembering yanda ya lankwasa kafsr rashida bisa Kai yana diving scares the hell out of gani take in har ya lankwasa nata legs din haka mutuwa zatayi kou da kuwa baiyi komai daita ba, creamy ta shafa tare da using oil perfumes masu tsadan gaske daga nan taje wajen closet dinta ta dauko wasu kayan bacci ta saka, the nighty look so decent but silky, bayan ta gama ta zauna bakin gadonta thinking of what to night is going to be, abubuwan sunyiwa brain dinta yawa ga tunanin yarima, gana rashjda, gana wacce suka ce fada mata sun gan ana duka, she looks so restless, kiran phone dinta ne ya maidota hankalinta, dauka tayi ganin ummah, sallama tayi mata ummah ta amsa mata tare dacewa.
"kin kyauta Mai uwa shine kou ki jirani in dawo kikayi tafiyar ki kou... "
"am sorry ummahna... " ta fada cikin sanyimurya
"ba komai gimbiyata... Kun dawo gidan kou?.. " ta tambayeta
"eh ummahna "nan ummah ta Fara b'ata advice, sai ka rantse yau aka kawota gidan miji, suna gama waya da ummah itama mum dinta ta kirata still more advice ta b'ata sukayi sallama, while she was hear making calls shi kuma yarima ya dawo daga masjid ya shiga dayan bangrean ta ya dauko plates da yake bukata ya shirya komai, bayan ya Kama yayi removing kujera daya leaving only two kaman yanda suke in tje first place, candle light ya kunna masu yayi saurin shiga bedroom dinshi ya dauko perfumes dinshi ya fesa a falon, yanda yakeyi sai ka ranste he is having wacce bai taba gani ba for dinner her love is driving him crazy, he is totally mad and crazy over her, bayan ya gama ya tsaya yana kallon falon, tsayawa yayi yana tunanin what he should do next, da sauri ya shiga bedroom dinshi ya sauya bed sheets ya shiga bathroom dinshi ya dauko ledan wata plastic rose flower daya sayo all because of her before rashida came into his life, Dan watsawa yayi kan gadon sanann ya fita falo ya watsa daga bakin kofar zuwa wajen dining then from the dining to his bedrrom, he is acting kaman bai Taba saduwa da wata mace ba, jikinshi sai rawa kawai yake, bayan ya gama all he need to do ya zauna thinking of what to do next, he promise not yo have her here but if he is going to have here he should make it worth the wait and everything, shafs face dinshi yayi yana cewa
"I don't want to ruin the moment... " ya fada cikin rawar jiki, mikewa yayi ya dauko laptop dinshi ya saka wakarta, in replay mood, still he is still looking around, troy pillow dake kan kujera ya dauka ya sake arranging despite the First arrangements is not bad, bayan ya gama komai ya shiga ciki ya watsa ruwa ya wanke bakinshi Wanda kou minti biyar baiyi a bathroom ba, daga nan ya fito ya shafa cream ya fesa turare a all angle na jikinshi kaman mace sanann yayi rubbing hand cream yana feeling palm dinshi if it's soft enough for him to drive her crazy with his touch, bayan ya gama ya saka wasu kayan bacci pure White masu taushin gaske but thick, falo ya dawo yana tunanin if he should call her a waya kou yaje su taho tare, nan dai yayi deciding why not yaje chan if possible suyi sallah daga chan sanann su dawo nan suci abinci and the remaining show
"oh what a day... " ya fada heading to his door
Tnx
[3/14, 9:58 PM] +234 703 008 7807: 92
In kaga yanda yake tafiya sai kayi dariya, duk ya matsu ya ganshi kusa da tasleem, yana zuwa kofar bangrean ta sai ya tsaya yana kallon kanshi kaman mace, ajiyan zuciya ya saki not even remembering da akwai wata gidan, sam ya mance da zancen da akwai wata despite ya saketa, kasan at times in dai da akwia mutum gidanka zaka ce da akwai wata chan Bangaren, shi sam bai tunawa da ita, all he remembers is his taslem, sai da ya gama dube dubenshi ya bude kofar ya shiga bed room dinta, sai yaga b'ata nan, sai lokacin ya tuna da tana Bangaren masu aikinta, Kai ya girgiza ya tsaya gaban mirror still looking at himself don ganin if he can go to that part decently, he look OK, juyawa yayi ya fita ya nufi kofar dakin Bangaren masu aiki,
"pls you all should be in your room... " ya fada yana bude kofar and luckily babu kowa falon, maida kofar yayi ya rufe ya nufi bedroom din da yasan take, budewa yayi tasleem dake kwance cikin blanket but not sleeping ta daga kanta Don ganin Wanda zai shigo, she was like thinking may be ba zai shigo ba yau, Dan mikewa zaune tayi her two legs din the blanket while her hair is well groomed a bayanta and her two hands on the blanket, she was staring at him har ya iso gareta wearing a lovely smile, she could not smile but she's staring,
"baby har Kinyi shirin bacci ne... " ya fad'a yana zama bakin gadon, ahankali ta daga mashi Kai, kura mata iso yayi looking at her forehead, hannu ya Dan saka ya Dan shafa goshinta sai ya sauke hannun yana kallon palm dinshi
"I thought I saw something a goshin ki.. It's shining... " ya fad'a sounding so calm and cool, ahankali ta daga hannunta ta dora kan goshinta itama ta shafa Tana kallon hannunta.
Matsawa yayi kusa daita yana cewa.
"let me see... Kaman jin shafa wani avu a forehead dinki..." ya fada coming very close she was still sitting amma him coming so close with so much masculine yasa tayi saurin rufe idonta, his perfume is something else, yanda yake kamshi kou ita da take ganin she use the best perfume doesnt scent like him, kamshin shi na mussanman ne, his nose was scenting the sweet perfumes dake tashi a jikinta, shima lumshe idanuwa yayi for about two second sanann ya budesu, soft hand dinshi ya saka ya Dan sake shafa goshinta while looking at her closed eyes, her lashes are so long, they're shiny a little and so is her lips, kallon close eyes eyes dinta kawai yake yana adu'ar he should not make this angel cry ever again, she's look so innocent, taslem na jiran taji yace ga abinda ke goshinta amma sai taji shuru, hakan yasa ta bude idanuwnata ahankali tare da rising dinsu, da sauri ta sauke su yayinda suka hada ido, murmushi ya saki yana cewa
"gimbiya babu komai a goshin ki... Walkiyar Kyauwun ki ne... It's your skin that is glowing...tamkar da akwai hasken fitila a forehead dinki..." ya fad'a yana Dan Jan baya ahankali, mikewa yayi yace
"gimbiya bari in dauro alwallah... " ya fad'a heading to her bathroom, she was so still and quite yana shiga ciki ta shafa goshinta don taji texture din hannunta a goshinta, amma hers is nothing compare to his, sanda ya shafa hannunshi a goshinta tamkar jariri ya shafa hannu a goshinta saboda taushi, tamkar ba hannun grown man ba, Tana nan Tana sake sake ya fito yana gyara hannun rigar baccin dake jikinshi,
"tashi kiyo alwallah muyi sallah... We have to thank Allah for this blessings ..." ahankali ta daga idanuwa tana cewa
"na... Yi.. Sallah... " ta amsa mashi cikin quietness da bai Santa dashi ba,
"I know baby.. I want us to pray two rakaat and thank Allah for this joy and happiness.... I feel so happy I can give out all I have earned right now... " ya fad'a yana dauko praying carpet, b'ata k'ara cewa komai ba ta sauka daga kan gadon walking so gently kaman ba tasleem sarauniyar kwaramniya ba, rigar baccinta iya knee dinta ya tsaya, daga knee dinta zuwa kasa is out looking free, banda kallonta babu abinda yake, yanda take tafiya kaman Tana koyan tafiya is something he never see in anyone but her, bathroom ta shiga ta dauro alwallah ta fito while he waits for her, bayan ta fito yaga ta dauki jallabiya zata dora kan kayan,
"gimbiya ki saka long hijab dinki kawai... Tunda dukansu are all long... " ya fad'a mata, babu musu ta dauki hijab Wanda ke Jan kasa ta saka ta taka zuwa kan praying carpet din ta tsaya shi kuma ya juya ya tada sallah.
Bayan sun idar ya Fara aduar Allah Allah ya basu zaman lafiya, juyowa yayi gareta ya daga jaw dinta, kou kadan she couldn't rise her eyes to look at him, the feeling she's having today ya bambamta da na sauran ranaku,
"gimbiya Allah ya kauda idon makiya daga kanmu..." ya Fara loud,
"amin.. " ta amsa mashi bai jiba but mostin bakinta shows it,
"taslem Allah ya bamu zuriar da zamuyi alfahari daita.. "ya sake fad'a mata,
"in har aljannar ki na tafi kafata taslem na daga maki Allah ya baki Mai kyau a nan ya baki a chan... I love you so much... Tasleem ban taba kaunar mace kamab yanda nake jinki a raina ba... I feel I can lay my life for you... I love you I love you I love you... " ya maimaita mata sau uku, daga idanuwa tasleem tayi cike da kwalla ta kalleshi, she have watch so many Indian movies she loves the parts da zata gan ango yana wa matarshi magana she so da kauna, and she will rise her eyes to look at him with so much love and passion, itama haka ta kalleshi, she's not wearing sari kaman yanda take gani a india film but Her's too is perfect, yanda yake mata magana makes her feel like she's flying, hannunshi ya dora kan goshinta still saying.
"kece first Woman a rayuwata...a kanki na San ainahin so da kauna... Allah ya sakawa rayuwar auren mu albarka... " she still answer his prayers with amin while looking at him, yafi minti talatin yana jero mata prayers kala kala tana amsawa, mikewa yayi ya dagata tsaye before saying
"muje muci abinci... " ya fada yana cire hijab dake jikinta, babu musu ta nufi kofar fita, b'ata ankara ba taji ya dauketa in a bridal style,
"my zero weight wify... " yafada looking at her, ahankali ta zagaya hannunta ga wuyanshi tare da dora Kai kan chest dinshi as he walks out of the door zuwa falo the zuwa main falo suna zuwa kofar Bangaren shi ya direta because he wants her to walk on her own on the roses, kofar ya bude mata ya tsaya gefen kofar, he saw the look on her face as she stares at the rose flowers down to the dinning then to his bed room, yana kallo ta dan Hadiyi saliva, bare foot dinta ta dora kan flowers din ta lumshe idanuwa, he so much loves her behavior, the whole environment is so welcoming, ga music dinta dake tashi, this moment so nice that she thinks it will last her for ever, babu abinda ya Kai romantic hubby dadi, wallahi duk kudin