Showing 243001 words to 246000 words out of 323952 words

Chapter 82 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2198

ta b'ata tana cewa
"my gift to my gimbiyata... I enjoy staying with you... " ta fada tana mika mata, baki ta turo tana cewa
"ni banso... " ta fada atakaice tana kallon sarkan dake daukan ido, murmushi ummah ta saki tarw dacewa
"really?... Come on take it... It's all yours... Kuma more gift is coming for you my gimbiya... " ta fad'a tana mika mata sarkan, amsa tayi tana turo baki,
"kou godiya kou.?.."
"nagode... "
"good girl.. Allah yayi maki albarka... "
"amiin... " ta fada tana hugging ummah, bayan kaman minti daya ta saki ummah sanann ta fito babu komai hannunta, su Hindu suna Waje suna jiran zuwanta, tana zuwa Hindu ta bude mata gidan baya ta shiga looking weak, kou kadan vata son komawa but she have no choice, haka driver ummah ya jata.

Yarima na dawowa daga masjid ya zauna nan wajen masu gadi, sai labari suke amma he is quite, all he wants to hear was a horn at the gate, he really wants her to come back, adua yake kar a hanata zuwa because she might start crying so loud and makes ummah change her mind, tagumi yayi with his two eyes closed, yana nan aka kira sallah ishai, yana kokarin mikewa akayi horn a bakin Gate tsayawa yayi yana kallon maigadi dake bude gate din, motar da ummah ta sayawa taslem ne ya kuso kai sai ya saki ajiyan zuciya holding his waist, wani irin sanyi yaji cikin ranshi, he couldn't help it but smile, parking lot aka tsayar da motar,masu aikinta ne suka fara fitowa sannan ta fito, jallabiyar dake jikinta sai daukan ido yake, takawa yarima yayi zuwa inda take tahowa, she feels his presence despite b'ata daga kai ba, cikin manly voice taji yace
"welcome gimbiya... " ya fad'a mata in a voice that ita kadai taji, tana turo baki ta galla mashi harara without saying a word,
"I love it... " ya furta mata, still she's not saying a word sai tafiya take kaman she's on an aisle,
"bari inyi sallah in dawo... " ya fada yana juyawa, binshi tayi da harara tare da jan dan tsoki, babu abinda zaiyi ya burgeta a yanzu, tamkar Randa ta fara zuwa nan gidan haka take ji, wanna hatred that she had for him came back because she saw him praticalising sex. Shigewa tayi su Hindu suka fito da bags dinta, bude kofar tayi ta shiga bed room dinta ta kwanta tare da rungumar pillow Tana fara sabon kuka, wayarta ne yayi ringing ta dauka sukayi magana da mummy dinta Tana sake b'ata new advice tare da fada mata she should be care ful. Nan sukayi sallama ta cigaba da kukanta. Yarima kam kaman zai tashi sama ya je masjid yayi sallah ya dawo gidan, direct Bangaren taslem yaje ya bude kofarta ya shiga da sallama, tasleem bata daga kai ba balle ta amsa mashi ta cigaba da kukanta, bakin gadon yaje ya zauna looking how har body is shaking da each breath she takes in and out,
"gimbiya me zaki ci.,," ya fad'a in a calm voice,
"bancin komai... Ka tafi " shine abinda ta fad'a mashi, shuru yayi yana kallonta, he didn't talk for more then five whole minutes, ahankali ya dora hannu a bayanta, a zubure ta tashi tana cewa.
"don't touch me.. " da sauri ya dauke hannunshi,
"alright naji... I won't do That again... " ya fad'a yana mikewa,
"come out for breakfast tomorrow in Allah ya kaimu..." bai k'arasa ba tace.
"Don ka wulakanta ni gaban matarka kou... Ban zuwa... " tafad'a cikin tsiwa
"I promise I won't... Pls let's bygones be bygones..." ya fada atakaice,
"how will bygones be bygones when I see what both of you are doing... Pls go a way.... " saukar da gaze dinshi yayi before saying
"am. Sorry about that bad memories... Insha Allah it will be replace with better ones..." ya fad'a cikkn natsuwa,
"see you tomorrow morning... Am sorry once again... Have a sweet dream of me and you having the best moment of our lives.... Good night... " ya fad'a yana bude kofar, zama tayi Tana kallonshi as he walks through the door, maida kofar yayi ya rufe, Kwantawa tayi Tana fashewa da sabon kuka.


Tnx
[3/14, 9:50 PM] +234 703 008 7807: 77
Da kyar ta samu tayi sallah ishai ta kwanta,  ummah ce ta kirata ta dinga rarrashinta Don tasan she can cry for hours,  she knows yarima bazai takurata ba because taja mashi kunne ya barta tayi developing love dinshi like she did the first time,  he perfectly understand and he gave his words kan Bazai matsa mata kan wani Abu ba for now, sai da tayi bacci ummah ta kashe wayarta.
Shi kam yarima cikin farin ciki ya bar part dinta Don daman bai shiga da niyyar samun wata gara ba,  kawai he is excited she's back,  gani yake yau zai maida baccin da ya kwana biyu baiyi ba,  amma yana shiga bangrean shi sai ga rashida zaune ta rafka uban tagumi sanye da kayan bacci masu daukan hankalin duk wani da namiji Mai lafiya,  Tana jin an bude kofar tayi saurin daga kai tare da cire hannunta daga jaw dinta ta saki murmushin karfin hali Tana mikewa with half of her chest waje,  yanda yarima ya hade rai ne yasa gwiwanta sanyi lokaci guda,  Cikin karfin hali ta fara takawa zuwa inda yake tahowa, tsayawa yayi chak Don ganin gudun ruwanta,  Tana zuwa ta fada jikinshi tare da zagaya hannunta a wuyanshi,  kaman an dora mashi thorn yayi saurin zare hannuwanta tare dacewa
"Meye haka... " ya fada yana Dan kauce mata,  nan hankalin rashida da b'ata San taslem is back ba ya mugun tashi,
"baby ban gane Meye haka ba... " ta fada Tana binshi da sauri,  wani irin juyowa yayi Wanda yasa komai nata yayi tsaye har da  numfashinta,  the way he turns and look at her stares the hell out of her,  face dinshi kawai abun tsoro ne, kou kalma daya bai fDa mata ba amma irin kallon da yayi mata na second biyar yasa Tasha jinin jikinta,  tamkar zaki ya juyo looking at his prey haka yayi mata, kasa kallonshi tayi ta sadda kai kasa,  kofar another seperate bedroom ya bude yana mata kallon if you dare enter inside,  yana intimidating dinta da idanuwa ya maida kofar ya kulle without a single word,  sai da ya shiga rashjda ta iya numfashi,  cute people can easily be horrific,  he really terrified her with just a look, ahankali ta zame ta zauna nan kasa ta fara kuka Don kou giya Tasha bata isa ta taba kofar dakinshi ba with the look he just gave her, the way he is treating her now scares her,  kuka ta dingayi Tana tunanin hanyar da zata bi Don ta samu kudin as soon as possible,  she can't believe despite the huge amount data bawa Amanda ta kasa borrowing dinta 1.5 which Sge thinks it's going to the babalawo Wanda a zahirance a aljihun Amanda zasu,  Tana ganin she's smart amma Amanda ta linka,
"Amanda you're wicked... " shine abinda ta fada cikin kuka,
"you're so greedy.." ta sake maimaitawa while crying,  mikewa tayi bayan Tasha kuka ta koshi ta koma kan doguwar kujera ta kwanta hoping yarima will check on her because she's dressing sexy,  b'ata San in har someone is not interested in you nothing you do makes any change,  asalima inda zaka kaurace masu yafi maka kwanciyar hankali,  kwanciya tayi kan kujerar Tana dan kallon kofar time to time Don yarima yazo not knowing that yana shiga ciki ya kulle sannan ya cire kayan jikinshi ya shiga wanka ya fito daure da towel ya haye gado looking so excited, kou kayan bacci bai saka ba ya haye gadon tare da tura hannunwashi biyu cikin towel dake jikinshi yana sakin ajiyan zuciya thinking of when he is going to have taslem da kuma how it's going to be,  daidai da second daya bai tuna da rashida ba har bacci yayi gaba dashi. Rashida b'ata samu bacci ba sai daf da asuba,  shima Don bacci is known as thief ya saceta unaware,. Yarima na tashi ya shjga bathroom ya fito da alwallah sanann ya saka jallabiya ya fito falo,  to his surprise falo yaga rashida boob dinta daya ya fito daga cikin bra amma kou kadan baiji komai ba,  asalima b'ata face yayi kaman he is not looking at a woman,  baki ya tabe ya wuce har ya kai bakin kofa yya juya ya kalleta,  dawowa yayi ya danyi bending tare da dukan kafarta, ji kake fal lokaci guda,  a hargitse ta Mike zaune Tana jin kanta kaman an dora mata dutse sannan yana jin radadin zafin hannun yarima a kafarta,  bai doketa don ya k'ara ba,  he gave her one tamkar goma,  irin wannan dukan da in akayi maka kou suma kayi zaka farfado,  shafa leg dinta ta dingayi Tana kallon yarima dake kallonta, 
"tashi kije kiyi sallah..."ya fad'a looking at her face instead of her boobs,  ahankali ta maida boob dinta cikin riga
"hope kinji abinda nace... " ya fada mata Don ya tabbatar she heard him clearly before leaving
"eh... " ta amsa ahankali still rubbing her leg 
"good... " ya fada yana fita daga dakin, bayanshi tabi da kallo hawaye na taruwa idonta.
Yana fita ya shiga Bangaren tasleem,  cikin bargo Mai tsadan gaske ya tardata ta rufe kanta from head to toe,  bakin gadon ya zauna kusa da kanta ya sa hannu ya bude blanket din, yana budewa yaga ta wani turo baki despite she's still sleeping,
"drama queen... " ya fad'a wearing a smile,  hannu yasa ya Dan Kama bakinta,  ta tashi a firgice har Tana tsorata shi sabida yanda ta Mike da jin hannunshi a bakinta,
"bakina...bakina.." ta fara fada Tana murza idanuwa Tana tale baki kaman zatayi kuka,  hannu tasa Tana shafa bakinta still saying
"bakina... " voice dinta irin na wnada ya tashi daga bacci,  da da alama still b'ata ganshi ba dayake baccin bai saketa ba, hannu yasa daidai kumatunta ya shafa tayi saurin kallonshi da weak eyes dinta,
"tashi kije kiyi sallah... " shine abinda ya fada mata, harara ta watsa mashi sai ya saki dariya tare da mikewa,.
"bari inyu sallah in dawo... Make sure kin tashi yanzu..."ya fad'a yana takawa zuwa bakin kofar fita,.
"kar...ka... Dawo... " tafad'a mashi,  juyowa yayi wearing a smile yace. "OK anty taslem... " ya fada tare da ficewa,  bayanshi tabi da harara Tana imagining sun gama abinda zasuyi ya wanj zo yana mata magana kaman he cares,  kou he cares she doesn't care so it won't change a thing.  Da kyar ta tashi ta shiga bathroom tayi wanka tare da alwallah ta fito tayi sallah ta koma kan gado taja bargo without even rubbing cream.
shima yarima yana dawowa ya wuce part dinshi kaman yanda tasleem tace kar ya dawo Bangaren ta bai koma ba,  he really wants to be a nice guy and show her how much he really cares now. Komawa yayi ya kwanta bayab ya kulle kofar shi Don yasan rashida is like a pest she always crawl back nor matter how you try to get rid of her.
Itama rashida sallah tayi ta koma bakin gadonta tare da tagumi, kou kadan bacci bai sake daukan ta ba,.

A firgice yarima ya tashi da adua ya shiga wanka ya fito yana kallon agogon bangon which is 15 minutes pass 8am, abinda ya dade baiyi ba shi yayi Wato zama ya shafa Mai kaman mace like he use to,  ya kwana biyu nothing matters but now everything matters,  he wants to groom himself yanda tasleem will look at him,  daman shi irin mazan nan ne da suke son gayun Don su burge the woman in they're life,  he believes not only woman should dress for a Man a man should also dress for his woman just to show her how handsome he is and to impress her,  sai da ya gama shafa Mai ya Mike ya dauko shadda fari tas ya ajiye kan gado sannan ya fara bi da perfumes masu tsada yana fesawa kayan dayan bayan dayan har sai da ya fesa su duka sannan ya dauki kayan ya saka ya tsaya a gaban mirror look at his dark skin,  murmurshi ya saki as gaze din shi yayi lowering zuwa kasa wajen manhood dinshi,  he remember when she will keep staring at the same place, 
"can't find any silly person like you.... "yafada yana grooming beard dinshi,
"drama queen... " ya sake fad'a looking inti the mirror,  kana iya rantsewa ba yarima bane ke magana alone saboda so,  he looks so different, nor matter how strong someone is love conquers all,  face dinshi sai blushing kawai yake,  sai da ya gama shirya kanshi ya fito falo,  bakin kofar yazo sai ga abincin Umar ya ajiye mashi,  daukowa yayi ya ajiye kan dining sannan ya kira number  taslem don ta taho,  lokacin tasleem was still sleeping cikin bacci taji ringing din wayarta, kai ta daga ta dauki wayar Tana ganin shi ne ta turo baki tare da kan tsoki ta maida wayar ta ajiye tare da komawa ta kwanta.
"rabbi give me the patience to bare the wulakanci... " ya fada as b'ata dauki wayarshi ba, ummah ya kira Tana picking suka gaisa sanann yace.
"ummah call your daughter Taki zuwa cin abinci...i havr been calling her kou daukan wayata batayi... " ya fad'a kaman zaiyi mata kuka, 
"baka San hanyar dakinta bane... " shine tambayar da ummah tayi mashi
"na shiga tadata sallah tace kar in sake dawowa...i don't want to hurt her... " ya amsa mata, murmushi ummah ta saki daga dayan Bangaren saboda yanda yarima Aliyu ya sauya hali saboda tasleem, ta sanshi da halin I don't care sanann kou ke yakeso shi yakeyi  amma yanzu gashi he is selfless because of her,  ummah vata k'ara cewa komai ba ta kashe wayarta,yama jin ta kashe wayar yayi texting rashjda ta fito breakfast.  kiran  taslem ummah tayi, taslem data fara komawa bacci ta saki tsoki Tana juyawa without even looking at the phone thinking it's him again,  har wayar ta tsinke b'ata dauka ba,  sake kira ummah tayi this time kaman zatayi kuka ta mike tana cewa
"pls let me be... " maganar kafe mata yayi as she sees ummah,  da sauri ta dauki wayar Don kar ta sake tsinkewa b'ata dauka ba,  .
"kina son Ranki ya baci kou?.. "ummah ta tambayeta cikin serious anger.
"aa ummah...sorry... Bacci nake... " tafad'a thinking she's talking about not picking the call da farko, 
"in baki son Ranki ta baci kar in sake jin an kiraki zuwa both breakfast, lunch da dinner baki je ba... Am I clear?.. "
"yes ummah... "
"now maza kije yana jiranki.... Silly being kawai... " tafad'a Tana kashe wayarta,  nan ta sauka daga gadon ta yaka zuwa gaban mirror ta tsaya for a moment,  sanann ta bathroom wanko bakinta ta fito ta  shafa mai, another jallabiya ta dauka ta saka without bra, gaban mirror ta tsaya ta shafawa gashinta hair cream,  har zata yafa Vail din jallabiyar ta tuna da abinda ummah da mummy dinta suka fada mata kan dressing to please yarima, this time she don't want to please yarima but she really wants to annoy rashjda by showing her what she doesn't havr Wato gashi, ash she comb her Hair tana adu'ar Allah yasa kar yarima ya dizgata like before because she can't take it anymore, sai da ta gama ta fito babu kou dankwali a kanta but she look so breath taking,  kou wet lips b'ata shafa ba amma she's glowing,  nan dai ta samu ta fito zuwa main falo heading to Bangaren yarima cikin faduwar gaba Mai karfi.
Yarima na gama texting rashida ya shjga kitchen dake bangrean shi ya dauko plates da komai na mutane uku, da kanshi yayi serving abincin mutane uku being care full with his cloths.  Kou good minti biyar baa yi ba sai ga rashida ta shigo ciki looking so excited because ta amince rabon da su ci abincin tare,  she was so happy thinking he wants to make it up to her ne not knowing it's not all about her at all.  Kallon plates uku dake kan table shake da good morning meal tayi ta kalli cups din sai kuma shi dake hada tea din Don tunda yasan GA shigo ciki bai daga kai ba balle yayi mata magana, 
"baby... We're two... Kuma naga three plates.... " tafad'a Tana zama opposite to him,  shuru yayi bai tanka mata ba har saida ya gama zuba milk cikin cup dinshi sanann ya daga kai ya kalleta face dinshi babu walwala, 
"baby am talking to you fa... " tafada cikin sanyimurya gabanta na faduwa sosai,
"maybe because am mad shi yasa na rasa gane mu nawa ne... " ya fada ahankali yana kai omelette bakinshi,  ..
"baby no... Ba haka bane... Don't misquote me.. " b'ata rufe baki ba tasleem ta bude kofa,  ta shigo face dinta daure kaman bata taba dariya ba,  Lou kadan b'ata kama da wannan lousy girl din that rashjda fooled,  rashida dake kallonta see a new person, bansa daure face datayi face dinta kaman taga kashi, kai yarima ya daga ya kalleta tare dacewa
"drama queen... An fito kenan... " yafada wearing a very broad smile that goes straight inti his heart sabida farin cikin ganinta, rashida jin wani abu ya taso mata tayi as she sees tasleem walking face dinta kaman tana daki daya da kutare, da sauri rashida tace.
"baby... Why zaka bari wannan mara hankalin tazo nan salon ta hanamu samun quite meal in peace... " ta fada sounding very bitter  tasleem tsayawa tayi not knowing what to say as she fume inside,  yarima kurawa rashida ido yayi for about ten second itama rashida Tana kallonshi waiting for his next action, yanda face dinshi ke sauyawa shows he


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login