Showing 201001 words to 204000 words out of 323952 words

Chapter 68 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2167

take ciki,  saukin ma Don ummah is behind her,  she wish zata iya cewa ayi nullifying auren nan amma tasan her husband is not someone that listens to such rubbish,  kou da ta fad'a mashi yarima zai auri aminiyar tasleem cewa yayi he sees nothing wrong with that tunda addini bai hana ba,  so bai Bari a k'ara kawo zancen inda yake, 
"baby...don't say... You will come back home... Dariya zaayi mana... " ta fad'a mata tana daidaita voice dinta tobe strong,
"mummy... Ayi pls... I want to go back home...." ta fad'a cikin kuka
"kin San daddy dinki bazai yarda ba.... Kou kin dawo baki hour guda zaisa a maidaki.... So pls my dear kiyi hakuri... Muddin yarda da aminci da mutum ba Haramun bane you will scale through .... Nasan Mune da laifi.... Mun amshi yarinyar da bamu Santa ba... We give her a huge place in our hearts not knowing she's on mission... Allah zai kalli zuciyar mu ya saka mana.... Kinji babyna... "
"mummy... Dan Allah... In dawo gida... Har Allah ya saka min... Amma in na zauna nan mutuwa zanyi..."ta fad'a still crying
"aa... Babu abinda zai sameki.... Just be strong for the sake of Allah,...kawai tunda yace kar kije inda yake don't go... Stay in your apartment,  duk inda zaku hadu har ki yarda kije... Barshi da amaryar shi... Insha Allah da kanshi da dawo gareki... He will be back begging for your forgiveness... So be strong my darling... " inji hajiya zainab, kukan taslem da bai fita sai ka kanga kunne tana saurara while her own eyes if full of tears too, 
"pls baby kar ki fadawa mahaifiyar shi... Kar ki hadasu... Kinsan fulani tana sonki kuma zatayi komai Don ta faranta maki... Ki bar kai kararshi gareta... Kawai mu cigaba da adu'a...komai yayi farko zaiyi karshe" ta fad'a mata cikin rarrashi, idanuwa tasleem ta lumshe cikin tausayin kanta da rayuwar ta,  she can't believe her fairy tale life will be this huge mess,  in an fad'a mata zata shiga such matsalar a rayuwa she will swear it's a lie,  if an fad'a mata kukan shagwabar da takeyi zai koma na gaskiya haka sai tace aa it's not true,.
Kasar carpet din ta kwanta facing up tana tunawa da abinda mum dinta tace kan accepting total stranger on mission,  she remembers how rashida came to her life unexpectedly from no where claiming to want a relastionshp with her,  which girl will do that if b'ata da mission, she made her love her so much because she's too perfect with no flaws,  ta aminta da ita, ita kanta taslem is thinking about how she talks too much about her life to rashida, she remembers rashida never talks anything personal about herself but saboda so da take mata she never noticed,  ita Kawai she will tell her what she sees and does, tasan bakinta da rashin hankalinta is among what put her into this serious mess,  inda wata ya auro kou kadan she won't care, amma this is hurting like crazy. ( I know da akwai mata da dama Wanda basu jin dadin gidan mijinsu because of such issues,  ba lallai ya kasance irin na tasleem ba but many ladies don't enjoy their matrimonial home because of wasu dalilai,  ku sani who ever makes you shed tears will cry more than you,  I pray for you that who ever is behind your sadness shall never find happiness, there will cry more than you cry Insha Allah,  but make sure your hands are clean,  some of what we go through today is a pay back in one way or the other kou kuma sins of the fathers,  so many times we pay for the sins of our parent but Insha Allah for as long as you have hope and good heart it will be well again Insha Allah.)
Tana cikin sake sakr bacci ya dauketa kou sallah batayi ba.
Yarima na dawowa yaga bai ganta ba,  he thought he will feel better but Allah kadai yasan yanda yake ji,  he feels so sad but can't do anything about it,  haka nan yana jin wani irin matsiyacin tsoron rashida that he thinks it's because he loves her so much kuma bai son abinda zai b'ata mata rai.


Bayan sati guda


Taslem b'ata sake fita daga Bangaren ta ba balle ta hadu da yarima,  amma tana kallon yanda suke fita da rashida kullum, yau ma tana kallo ta dawo ita ke tuki sabuwar mota da b'ataz? san it's a gift to her ba,  babu yanda Hindu batayi ba Don ta bar leka window amma data ji zaa bude gate sai ta dawo bakin window ta tsaya tana hawaye,  tun tana yi yanzu kusan kwana uku kenan b'ata hawaye sai dai ta kallesu ta saki ajiyan zuciya ta koma ta zauna,  duk ta fita hayyacinta kaman VA ita ba,  ummah cikin kiranta take a waya amma b'ata taba fad'a mata yarima yace kar ta sakr shiga inda yake ba,  she follows her mother's advice and was quite, the more tana zaune tana kallonta the more she falls for yarima,  she's not looking at him because she wants to see them together but because ya zame mata dole ta ganshi,  yanda masu sonshi na waje ke admiring dinshi daga nesa haka ita MA ta koma tana kallon shi staring at how he walks and talks while holding her hand, she looks at only him,  she feels she's being punished,  Don ya kamata taji ya fita ranta amma instead she wants him back,  kullum b'ata bacci sai adua da rantse rantse kan Allah ya saka mata, babu abinda take so sai Sakayya cikin gaggawa,  she made it clear to her mom kan cewa she loves him and she wants him to see her again and her moms reply was ki dinga adua,  she told her
"ki dinga adua babu dare babu rana in har kina son mijinki...muma nan shi mukeyi  . So be patient komai zai daidaita again.. "shine abinda mum dinta ke fad'a mata,  hakan yasa ta dage da adua, kullum babu abinda take sai adua,  kou tana kwance ta Dan samu bacci data farka sai tayi adua,  she prays and prays amma duk sanda gari ya waye ta gansu tare sai taga kaman adu'ar ta bai amsa ba,  dazun she called her mum and was saying
"mummy kaman adua ta bai amsuwa... Kullum mummy ina adua amma babu abinda ke faruwa... Kou inda nake bai zuwa sannan bai Ganni ba bai damu ba... Anya aduar nan yana aiki.. " b'ata k'arasa ba hajiya zainab ta hantareta dacewa
"kar ki fadi hakan Don kar Allah yayi fushi dake.. Adu'ar bawa yana karbuwa amma ana gwada imaninka ne aka kou kana da imani... Wani zai yi adua for years amma abinda yake nema bai samu ba sabosa Allah yasa abin ba alkhairi bane a gareshi.... Wasu kuma in short time an amshi adu'ar shi an biya mashi bukatanshi... Wani kuma sai a lahira... " b'ata k'arasa ba taslem tace
"mummy pls ban son sai gobe kiyama... "
"keep quite and pray for the best...."ta fad'a mata a atakaice, 
"tou mummy... Amma pls ina son in dinga zuwa makaranta da wannan zaman da nake a gida... Nafi son in dinga zuwa school pls..."
"then ki tambaye shi... Ki fad'a mashi zaki koma school ..."
"mummy how... Yace kar in shiga inda yake.. Ya zanyi... "
"kar ki shiga one yake... Ki Bari in har ya zo fita sai ki bishi ki fad'a mashi... " ta fad'a mata. 
"tou mummy... " ta amsa mata.

Yau aka kawo ruwa daga lagos,  bisa umarnin Mai. Martaba aka shiga dashi Bangaren hajiya amina da itama ta rage kiba as a results of raba dare da take tana adua,  sam baccinta bai cika sabida dinta,  b'ata yarda asiri gaskiya bace sai da tagani  a zahirance,  kou kadan bai kiranta sai indai ita ta kirashi,  kuma in suna magana tankar ya gagara ya gama magana daita yake sallamarta kaman ba ita ta kira ba,  he seem totally different from her obedient child,  b'ata San abinda zai faru ba in har Allah bai rufa masu asiri aka karya sihirin da wuri ba,  an fadawa Mai martaba motar daya saya mata kuma it really get hajiya amina upset amman Mai martaba yace she shouldn't talk to him about it because ba zai sauya komai ba. Shi kanshi bai bacci sosai sai adua yake mashi.
A gidan ummy kam babu zaman lafiya as abubakar ya sauya mata kaman bashi ba,  in tayi mashi magana babu abinda yake cewa sai yace
"Hasbunallahu waniimal wakil... "it's the only reply she gets from him,  abubakar bai San it's serious ba har sai da yaji labarin motar da ya saya mata,  duk cikinsu babu wanda ya tba sayawa mace motar 11 million plus,  suma Mai martaba yaja masu kunne sosai kan vai son yaji sun yiwa Aliyu maganar komai. sunyi shuru amma they're boiling inside,  bawai kudin su ne matsalar su ba amma halin da Dan uwansu da kuma mahaifiyar su keciki, kullum in sun je gaidata sai tace
"pls kuyiwa Aliyu adua,  ku saka shi cikin adu'ar ku.. Yana matukar bukatar adu'ar ku... " that's all she use to say,  b'ata taba bude baki ta fad'a masu ga abinda ke faruwa ba sai dai suka gano da kansu, sun San shakuwar dake tsakanin shi da ummah and they know abinda har zai hanashi zuwa gaidata must be serious,  in short yanzu duk Wanda ke cikin family din yasan something is really wrong with Aliyu saboda yanda ake fadin ayi mashi adua a masjid din Mai martaba.


Thanks
[3/14, 6:40 AM] +234 703 008 7807: 64dont read if you didn't pay, if you do you owe me.




Wajen karfe shadaya Nadare Mai martaba ya shigo Bangaren fulani kaman yanda ta saba, kan carpet ya tardata da hannunwanta biyu sama tana adua, this is how he use to met her this days,  kullum in zai shigo zai ganta zauna kan carpet tana adua,  kuma in yazo ya tafi tq cigaba da adu'ar ta,  she can sit there har zuwa biyun dare kafin ta kwanta,  tana ganin ya shigo ta shafa adu'ar tare da amsa mashi sallama,
"fulani pls take it easy Ion yourself.... Duk kin rame... Kin dai San ba lafiya gareki ba kou... "yafada cikin damuwa sosai yana kallon yanda idanuwanta suka koma ciki,  murmushin karfin hali ta saki tace
"Mai martaba wane kwanciyar hankali gareni dana da cikin halin da ban sani ba.... "
"he is alright my dear... Wanann yaron shi yana kawo feed back kullum yace lafiya lau yake... " b'ata Bari ya k'arasa ba tace
"Mai martaba he is physically alright... Amma  he is not spiritually... Yazaayi hankalina ya kwanta..." kasa maganr tyi as she starts crying,  she feels pain sosai wai danta a hannun mace,  Allah Kadai tasan abun dake faruwa,
"wallahi bakin ciki yayi min yawa... Ga yar mutane chan nasan it's not alright with her despite she's not telling me anything this days... Dan Allah Mai martaba zan je gidan gobe da dare...."shafa shoulder dinta ya dingayi yana cewa
"haka nan sai ki Kama zuwa chan gidan.... Tun da kike kin taba zuwa gidan yaranki ba dai su suzo ba... " cikin kuka tace
"na sani amma wannan it's a different case... I want to go see things for my self...inason ganin tasleem... Inason ganin Aliyu... Pls let me go... "bai Bari ta Kai karshe ba yace
"it's alright.... Kije.... Hope zaki tafar masu da ruwan ba sai an aiki wani ba... "
"sosai Mai martaba.... Zan Kai masu da kaina... I will add more shopping for them...kasan mugun mutane a very smart... Tana iya gane cewa da akwai wani abu cikin ruwan... So I will add somethings for them... "
"OK... Shikenan.... Allah ya kaimu... Pls don't tell that girl anything.... Kar ki nuna mata da akwai wani abu.. "
"ka kwantar da hankalinka.... Sam bazanyi hakan ba... " ta fad'a mashi with assurance,. Nan dai suka cigaba da hiran su kan Aliyu. Babu abinda take cewa sai she missed him sosai Don in ba kasar ya Bari ba basu taba dadewa haka basu hadu ba,  tun da aka saka bikinsu da rashida bai sake zuwa gidan ba kuma yanzu satinsu guda da aure.

A Bangaren yarima kam har yayi adding weight Don shi da Rashida suna kula da junansu sosai, she never leave him for a second,  sai dai in zai fita masjid,  shima she will escort him to the gate sanann ta dawo ciki,kana iya rantsewa cewa babu kowa gidan sai su biyu, he never show interest in seeing taslem dukda he wants to, kullum da dare in sun kwanta  bayah sun gama sex dinsu sai ya jawo rashida ya dinga shafa mata Kai har tayi bacci amma dayayi kokarin sauka dga gado sai ta rikeshi tare da makale mashi a jiki,  haka zau koma ya kwanta bai da choice, she havr total control over him,  duk abinda tace yayi shi yakeyi without thinking twice,  tun b'ata kwana uku gidan ba yake fita daita zuwa koyan tukin mota bisa umarnin ta, he feels nothing about it,  kou da zaa zaunar dashi a fad'a mashi he not doing the right thing by not seeing tasleem ba zai gane ba, kawai he feels comfortable da abinda yakeyi despite he misses her.
Jiya bayan sun dawo daga koyan tuki sunyi dinner tana zaune kan kafarshi ta makaleshi kaman  wata new baby sai sakin calm breath take feeling so happy and fulfilled,  shi kuma daga shi sai three quarter da kuma white singlet yan shafa kanta ahankali yace
"baby... " daga idanuw tayi ta kalleshi, 
"naam... " ta amsa mashi
"inason zuwa ganin ummah... I miss her sosai... " yafada inform of seeking permission from her
"baby yanzu sai ka barni nan ni kadai ka tafi gidanku... Ni dai aa... "tafad'a mashi cikin shagwaba,
"OK muje tare tou... " yafada mata, 
" baby no.... Kar muje tukun... Pls it's our honeymoon time... We should be together always..."tafada mashi,
"OK... Shikenan... " ya fad'a yana kwantar da kanta kan chest dinshi,  kawia she's afraid yaje a dinga zugashi yazo ya tsaneta,  she don't want anything da zai rabata da yarima,  she so much loves him that she will rather die than leave without him.  Shuru yayi kawai yana shafa kanta har aka kira ishai yaje yayi ya dawo yana kallon kofar part din tasleem.

wace gari Hindu  ta kalli tasleem dake zaune kusa da window tana kall0n gate rike da mug din tea da in tayi sipping sai ta mance da taste din tea din kafin ta sake sipping tace
"hajiya wai me zai hanamu koma dayan Bangarenki...tunda kinga kin kwana biyu nan ciki... " tafad'a mata,  tasleem that is lost in thought kallonta tayi tace
"hindu kou na koma wata Bangaren zai ragemin abinda ke cikin raina ne?... "
"aa... Amma sabon wuri na da ban shaawa.... Dan Allah mu koma... "ta fad'a mata,
"tou... Amma ku. Zakuyi komai fa... " tafad'a mata,  tsalle Hindu ta daka tana cewa
"wannan badamuwa bane.... Haka nan mun bar waje babu Mai kwana ciki... Nifa shi yasa bana shaawa kou da zanyi kudi inyi gida Mai yawan dakuna... Don sai aljanu su tare maka a gida baka sani ba har wajen ya gagareka zama... " murmushi kawia tasleem ta saki bata k'ara cewa komai ba ta maida dubanta ga window waiting taga yarima taje ta tambayeshi maganar zuwa school dinta, 
"Bari inje in duba inga abubuwan da zamu bukata a chan... Sai kuma in dawo in shirya kayanki.... " tafad'a mata tana kokarin juyawa, da sauri tasleem tace
"aa.. Ki Bari... Su fita... " tafada mata atakaice,  babu yanda ta iya ta koma ta zauna.
Tasleem na nan zaune for over an hour looking at same spot amma basu fita ba. Kai ta dora kan saman kujera tare da kudundune legs dinta kan kujerar da take zaune idanuwanta kaman na Mai jin bacci sanye take jallabiya yar Saudi black,  she's not really good in using bra so she's not wearing any,  jallabiyar is very silky duk ya bi jikinta daga inda take zaune despite it's wide a bit. Bata minti daya bata daga Kai ta kalli window din ba, sai wajen 11 ta hangeshi ya fito sanye da farar shadda tas looking so breath taking,  she was praying he is alone amma sai taga rashida tana sauri bayanshi Tasha lace skirt da riga,  kaman kar ta fita amma kuma she really need to go back to school,  da sauri ta saka palm supers dake gaban kujerar da take zaune ta Kama hanyar waje kou dankwali babu a Kanta sannan the shape of her boobs is perfectly showing, babu wasting of time ta isa main falo ta bude ta fita, kafin ta fito har sun shiga mota an bude masu gate,  yana juya kan motar ya hangeta ta fito,  inda yake kallo Rashida ta kalla ta ja wani irin matsiyacin tsoki tare da cewa
"uwar nuna gashi... Allah ya bawa larabawa hakuri... " tafad'a cikin kishi sosai, yarima kasa tuki yayi ya tsaya staring at her,  she walks like she's cat walking which rashida thinks she's doing it intentionally because of yarima amma She's use to it, she's not doing it for anyone,
"amma wanann matar nan take bata da hankali.... Kalli yanda kirjinta ke nunawa... " ta fada kaman ta fashe da kuka saboda bakin ciki, yarima was speechless as she walks towards inda suke,  seeing her again rise the hidden feels,  he was staring at her face until rashida talked about her chest,  sauke idanuwa yayi zuwa kirjinta yaga yanda suke da moving with any step she takes , hannunshi na rawa ya dora kan mabudin motar ya bude,  yanda yq fito yasa tasleem tsaye chak ta kasa tafiya saboda tsoro,  he walks with so much anger that she feels like turning and run away,  kawai wani irin damka taji yayiwa hannunta ya fara janta zuwa main falo,   she trys to walk  but ina he is faster than her, sai da ya jata suka shiga falo ya wullata ciki yana cewa
"ke yar iska ce kike yawo da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login