Showing 195001 words to 198000 words out of 323952 words

Chapter 66 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2213

kuka,  ba karamin tausayi ummah take ji ba,  she's in pain too amma tasan nobody is hurting like tasleem,  it's all her fault to begin with amma in har zakayi magana daita sai kaji ta baka tausayi, her voice alone zai nuna maka she's in so much pain, 
"gimbiyata... Be strong kinji... If zaki je cin abinci kar ki kallesu balle su baki haushi... Kici ki taho... " da sauri tasleem tace
"ummah ban iyawa... Dole sai na kallesu... " ta fad'a frankly like she use to, 
"pls kar inje  ."shine abinda ta fadawa ummah
"gimbiya wannan aladane na Mai martaba... So in baki son yaji ranshi ya bace ki dinga suwa kinji gimbiyata... Kuma Dan Allah ki dinga adua... Ki dinga yiwa mijinki adua... Ba kuka zaki dingayi ba... Ki yawaita adua kina fadawa Allah abinda ke damunki.  Shi kadai ne zaiyi maki maganin abinda muke ciki... Don't give up tunda kina son mijinki... Giving up is for looser... Nasan gimbiyata ba looser bace... So don't give up kinji kou... " ta fad'a mata in a calm way
"tou ummah na...but in na mutu shikenan... Ummah wallahi inason in mutu kou in samu sauki.. "
"shush.... "ummah ta fad'a mata,  bakinta ta kama daga inda take zaune kaman tana gaban ummah, 
"kar in k'ara jin wannan maganar... Kar in sake ji... "
"tou ummah..." ta amsa mata
"good girl... Me kikeso in baki... "ummah ta fad'a mata Don ta rage mata zafin zuciya
"ummah... Ki fad'a mashi ya rabu daita... Shi nake so... " was her reply
"tou kar ki damu...zan fad'a mashi... Amma sai kin saki Ranki kin daina kuka kin fara cin abinci kin koma normal life dinki zan d
Fad'a mashi ya rabu daita..."
"tou ummah.. Zanyi hakan... " ta amsa mata sounding a bit relieved,
"yauwa gimbiyata... Kar ki k'ara giving up... Kinji kou... " ta fad'a mata, amsa mata tasleem tayi sanann sukayi sallama, kiran mum dinta tayi suka Dan gaisa,tana ajiye wayar yafara ringing again, it's her friend rashida, kurawa wayar ido tayi yana ringing
"kilan ma itama Aliyun take so..." tafad'a tana kallon wayar, har ta gama ringing Taki dauka kaman ba tasleem that always look for Wanda zata bawa labari ba, if it was before zata dinga fadawa kowa halin da take ciki amma now sam she don't feel like talking, babu abinda ke b'ata bakin ciki kaman maimaita halin da take cikn, wayar ne ya fara ringing again ta Mike ta dauki wayar ta fita falo, Hindu ta mikewa wayar tana cewa
"kice ina bacci... " tafad'a tana picking wayar, nan Hindu ta fad'a mata taslem tana bacci,
"tou ki fad'a mata gobe in Allah ya kaimu zamu zo... " kawarta ta fad'a from the other side, wayar is on loud speaker so taslem tana jin abinda take cewa, kai taslem ta girgiza mata tana whispering kice
"tafiya zanyi... " rada mata, bakinta kawai Hindu ta kalla ta gane abinda take nufi, nan ta fadawa farida gobe zatayi tafiya amma zata fad'a mata ta kirata, ahaka sukayi sallama, amsar wayar tasleem tayi tana cewa
"duk munafukai ne... Suna son su zo suga halin da nake ciki...salon ya k'ara auren su... Wallahi yanzu banason kowa... Ban so kowa yazo inda nake Nima Bazan je inda suke ba... Kalli abinda rashida tayi min.. Ta kwace min miji... " ta fad'a sounding very bitter, kallonta kawai Hindu take, she likes the new her, da ka ganta ka gane b'ata jin dadin komai, face dinta alone says all,
"wallahi ummah tana sani yin abinda ban so... Ya zaayi inje un zauna cikinsu yayinda suke nunawa junansu kauna... " ta fad'a tana Dan zama kan kujera tare da kallon agogon bangon, shuru Hindu tayi b'ata amsa mata ba. Tana nan zaune har biyu da minti shabiyar, tsoki taja in a low voice ta Mike gabanta na faduwa, without saying anything ta Kama hanyar waje sanye da wanann jallabiyar da b'ata saka komai ciki ba, kana iya gane cewa babu komai ciki saboda yanda yake bin jikinta, gashin kanta na baje bayanta ta fita walking Kaman mara bones a jiki, takaicin ta js abinda zata gani as she's going in there.
Yarima na tada rashida ta sake shiga bathroom tayi wanka saman ta fito daure da towel, b'ata iya zuwa Bangaren ta sai ta dauki jallabiyar yarima guda daya ta saka, yayi mata yawa amma it fits, Vail data shigo dashi ta yafa tayi sallah sannan ta koma ta kwanta feeling pains all over. Yarima na dawowa daga masjid yaga an kawo abinci, dauka yayi ya shiga ciki ya ajiye kan dining, bangaren rashida ya shiga ya dauko masu plates guda biyu for him and amarya ya dawo, setting dining yayi ya bude fridge dinshi ya dauko masu ruwan sha da drinks masu tsadan gaske ya ajiye sannan ya shiga ciki ya tarda rashida kwance ta ware legs Don samun iska, tana jin ya shigo tayi saurin rufe legs dinta, murmushi yayi ya shafa kanta
"muje muci abinci... " ya fad'a rubbing her hair
"aa kaje Kaci da matarka... Ni ban jin yunwa..."
"aa... Kinsan I don't take no for an answer.... And you're MT lovely wife.. So tashi muje kici..." ya fad'a yana mikewa tare da Kama mata hannu Don ta tashi,
"aa ni ban ci... " ta fad'a mashi kaman zatayi kuka
"don't worry... Zan yi feeding dinki... Sai kin koshi ni zanci... Kinji babyna... " ya fad'a mata, sai lokacin ta yarda ta sauka daga kan gado, b'ata ankara ba ya dauketa suka zo falo, zaunar daita yayi taga babu tasleem, kou kadan b'ata ji wani remorse or what's so ever ba, she doesn't mind if she's gone, all she wants Is him to her self all alone, before tana tunanin in har ta sameshi kou da su hudu ne bata da matsala amma yanzu b'ata son ganinshi da kowa sai ita kadai, yarima spoon ya dauka tarw da Dan satan kallon kofar kou tasleem zata shigo amma b'ata zo VA har ya fara feeding rashida daga inda take zaune kusa dashi, bai b'ata spoon biyu bai Dan sata kallon kofar ba, ji yayi an bude kofar daidai lokacin da yake bawa rashida ruwa Tasha, idanuwa rashida tayi rolling without looking at the door amma tasan it's tasleem, yarima kallo daya yayi mata ya hangi chest dinta that is almost out, baisan sanda ruwa ya zubewa rashida a jiki ba, sa sauri ya dauke kai yana cewa
"sorry babyna... " ya fadawa rashida, taslem b'ata ce komai ba ta zauna a free seat, sake kallonta yayi yace
"don't ever come late again... " ya fad'a mata babu wasa but looking at her chest, her wonders why take da huge nippy, he will pay everything to see them naked, shuru tayi babu amsa kanta kasa kou daga idanuwa batayi ba, har cikin ranta tana tunanin ummah zata fad'a mashi ya rabu daita, kawai she believes what ever ummah says tinda tun tana yarinya b'ata taba yi mata maganr da ba gaskiya ba so this case ma tana ganin ummah zatayi mata maganin komai, hakan yasa taji a bit relieve cikin ranta, harde hannuwa tayi a chest alaman she's not eating, shi kuma kou a jikinshi ya cigaba da feeding rashida dake satan kallon tasleem, she wonders why she's not telling her anything, tunda taga tayi mata message take jiran in ta shigo ta zazzaga mata abinda ke ranta amma she's surprise da babu abinda ta fad'a mata, yarima kallon tasleem yayi yace
"wai wait a minute... kun gaisa kuwa?.. " ya fad'a yana kallon both tasleem da rashida, shuru sukayi both
"wallahi bazakuyi min zaman gaba a under my roof ba... Never... Now you tell me how old are you... " ya fad'a directing his question to tasleem, b'ata daga kai VA balle ta San if he is talking to her or not,
"wato ke kin rainina ki kou... Wallahi kika kara Bari nayi maki magana sau biyu sai ba b'ata maki rai badly... Now how old are you!! " ya daka mata tsawa in such a harsh way daya razana tasleem, jiki na rawa tace
"18.."harara yabita dashi sannan ya kalli rashida yace
"baby Kefa....How old... "
"22.." ta ams mashi kaman b'ata son Magana
"you're older kenan... " ya fad'a mata sannan ya Juya GA taslem yace
"ke greet her... Tunda ta girmeki... " yafada atakaice babu alaman wasa tattare dashi.


Thanks
[3/14, 6:39 AM] +234 703 008 7807: 62In baki biyaba kika karanta Allah yaisa. Pay before you read.






Jimmmm tasleem taji, saboda abinda yace, b'ata saga ido ba balle tasan da ita yake,  she feel jimm because tana ganin bakinta dana rashida zai hadu since she became her husband's wife sam b'ata San ita akace ta gaida ta ba because dukda b'ata da wayau tasan hakan Abu ne Wanda kou duk duniya zasu taru a kanta bazatayi ba,  she can't greet her enemy kou da kuwa ta kai girman mahaifiyar ta,  not when the enemy is the one that makea her cry all night long,  taji ana cewa keep your friends close and  keep your enemy closer amma ita she will run away from anyone like rashida. Yarima kura mata ido yayi yana jiran yaji tayi magana amma shuru
"hope you have not become deaf.... " shine abinda yarima dake jiran maganar ta ya fad'a, still b'ata daga kai ba as she's not expecting he is talking to her,
"toufa... " yarima ya fad'a yana kallon rashida datayi relaxing ta kwaci gaisuwar tasleem then back to tasleem da kanta ke kasa ta gumke baki,
"wallahi ranki zai baci... " ya fad'a kaman zai Mike,  da sauri tasleem ta daga kai cikin fargaba tana dan ja baya da kujerar da take zaune a kai
"baki ji abinda nace bane... " ya fad'a sounding very tensed,  mikewa tsaye tayi tare da jan baya tana cewa
"ni ban gane ba... " ta fad'a tana tale baki kaman zata fara sabon kuka,  kura mata ido yarima yayi in total confusion because she's so alluring, out of what to do ya kalli rashida da sauri yace
"nace ki gaidata kafin ranki ya bace... Itace babba.. She's four years older than you... " ya fad'a babu wasa kou wani slacking amma duk Wanda zai ganshi yasan Don rashida taji dadi yayi hakan,
"kambu.... Wallahi aa... " tasleem ta fad'a tana ja baya heading to the door,
"ni kike cewa wallahi aa... " ya fad'a walking towards her amma idanuwanshi kan kirjinta, 
"wallahi ban iya gaida wancsn munafukar.... " tasleem ta fad'a tana nuna rashida dake zaune looking at the drama,  kou kadan b'ata ji zafin sunan da aka kirata dashi ba because she's even expecting to hear more of it so she don't care for as long as tana da yarima nothing matters,  jin abinda tace yasa yarima juyawa ya kalleta sannan ya juya ga taslem yana cewa
"yau sau naci ubanki... Badai baki da kunya ba... wait for me... " ya fad'a yana zuwa kusa da jnda take, da sauri tasleem ta bude kofar tayi falo da gudu da sauran strength dinta tana kuka cikin voice dinta da bai fita,  yarima bai daina binta ba har sai da ta Kai tsakiyar falo sannan ya yi gudu da karfi Don daman binta kawai amma dayake yasa nobody is watching sai yayi wuf ya kamata,  ihu ta saki amma babu Mai ji saboda voice bai fita sosai,  waist dinta ya Kama ya zagaya da hannu daya tayi wani irin zillo leaving all her weight in his hands, tsaye yayi kawai as she's so frightened yana jin yanda jikinta ke rawa kou daya babu kafarta kasa sai ihu take amma kou shi Don yana kusa daita yake jin ihunta if not babu abinda ke fita daga bakinta sai
"ummah...ummahna!!!!" he can't help it but smile and shakes head saboda yanda ta makale a hannunshi ta shigar da jikinta kaf a jikinshi wai duk saboda kar ya doketa, 
"kin... Rai... Na.. Ni...kou... " ya fad'a cikin stammer that seems so absurd at that moment , sake makalewa tayi jikinshi tana cewa
"ni wallahi... Ban.. Gaidata.... Kuma... Sai... Na. Fadawa... Ummah... " ta fad'a tana rike da hannunshi dakr rike da waist dinta gam irin kar ta sakeshi ya doketa din nan, 
"sakar min hannu... " ya fad'a mata,  her back is so press to his chest and her legs up high ta makale sama duk Wanda zai shigo zai iya tunanin rawa suke amma nan wai dukanta zaiyi,  dayan hannunshi ya saka ya tallabo kasanta dashi as his other hand is feeling weak Don da shi kadai ya riketa,  hannunshi dake waist dinta ya maida wajen chest dinta sai Kuma dayan a kasa wajen ass dinta,  da sauri ya dan juya Don ganin if Rashida is watching,  luckily b'ata biyoshi ba balle taga abinda zaj tada mata hankali Don yanda yake rike daita will surely kill her,  hannunshi na wajen ass dinta ya maido wajen karkashin knees dinta dayan hannun kan chest dinta pressing it in a way that gives him pressure,  she's so tinny compare to rashida,  she's so moderate and cute a hannun shi,  tasleem sakin wani ihun tayi Tana cewa
"nonona... Wayyo zafi nonona.... " ta fad'a saboda yanda hannunshi ya danne mata kirji, bai San lokacin da ya saki dariya na seconds kaman biyu ba before saying.
"uwar sharri... Sannu...yimin shuru kar in zaneki... "
"na daina... Ka daina matse min nono... Wallahi sai na fadawa ummah... " ta fad'a cikin kuka Don ita b'ata dauki abinda yake mata cikin wasa ba,  kawai she takes as a way of another punishment,  jin tace zata fadawa ummah yasa ya sassauta rikon dayayiwa chest dinta amma bai saki completely ba, 
"tou sauka daga hannuna... " was abinda ya fad'a mata cikin wani irin yanayin da cant be explained,
"dukana...zakayi... " ta sake fad'a mashi
"ki sauka kar in wurgar dake... " was abjnda ya fad'a mata still pressing her chest ahankali yana lumshe idanuwa,  jin abinda ya fad'a yasa tayi saurin sauke legs dinta Don tasleem is the type of person da batason daidai da pin ya taba mata jiki,  tana sauka daga kan hannunshi ya dauki free hand din ya dora kan cikinta tare da dan bending dinta yanayi kaman zai haye mata baya in a stylish way, new kuka ta saki tana cewa
"wayyo bayana... Wallahi sai ba fadawa ummah... " ta fad'a tana kuka,  yarima rasa saliva yayi a bakinshi kaf kaman ba Wanda yayi sabon aure ba,  that's what real love is,  indai mutum na sonka Don Allah tou nor matter the circumstances true love will still survive one way or the other, her body feel so different despite yana cikin kaya ba naked ba,  she's so warm and so adorable, 
"oh God..." ya fad'a cikin wata irin murya while  rubbing her stomach zuwa kasan marar ta,  tasleem b'ata dauki komai cikin abinda yake mata ba but it seem weird to her
"sai na fadawa ummah... " ta fad'a still crying
"me.... Zaki... Fad'a... Mata... " ya fad'a bending her a little while shima yana bayanta kaman zai haye bayanta,  she feels his weight and cry louder tana kiran bayanta,  she feels something hard a bayanta,  shi kanshi was surprise he is erected bayan duk sex dayasha daga jiya zuwa yau
"shushhh... " ya fad'a cikin kunnenta, 
"sai na fadawa ummah.... " ta fad'a cikin kuka sosai,  matsa boobs dinta yayi da wrist dinshi pressing it down ta saki ihu tana cewa
"nono na... " again,  turata yayi gaba tare da matse manhood dinshi in between his leg
"wato bazaki... Gaida ta... Ba kou... " ya fad'a standing like a man with k leg kawai Don kar taga erection, the look on his face look so funny, tasleem was seriously crying that Koh kallon shi batayi, tanajin ya saketa ta k'ara gudu zuwa kofar dakinta tana makale kafada tare da cewa
"ban... Gaida... Munafuka... Mai fuska..biyu... " Tafada tana tsaye kofar Bangaren ta, kura mata ido yayi not knowing what to think,  ji yake kaman ya bita and get it over with,  he feels kaman bai San wata mace ba saboda yanda jikinshi keyi mashi
"naji... Shiga ki bani waje.. " Ya fad'a mata calmly, cikin kuka ta bude kofar dakinta tana cewa
"kuma sai na. Fadawa ummah... Kace in gaidata... Ai nice babba... Bani bace gidan nan kafin tazo.... " ta fad'a sounding so Matured, yarima couldn't help it but laugh
"ashe kece babba... Meye amfanin ki tou... You're useless... " sabon kuka tafara yi tana cewa
"ni wallahi am not useless... " tafada getting Ready to run inside as she open the door, 
"lallai ma.. Wato rama zagin kike kenan... Zan Kama ki... Dukan tsiya zanyi maki... Worthless fellow kawai... " ya fad'a yana kallonta,  kaman ance ya juya sai yaga rashida tsaye tana kallonsu
"wallahi zaneki zanyi... Wait and see... " ya fad'a sounding more harsh than all this while that they're alone, baki taslem ta tabe tare da kallon rashida daga inda take tsaye tace
"kana tabani zan tafi gidanmu... " tafad'a daga inda take tsaye
"ki tafi mana... Sai me... Who cares...rubbish kawai... " yafada clearly saboda rashida taji dadi ba Don he meant single word ba, harara ta watsa mashi tana shigewa Bangaren ta,  yarima juyawa yayi ga rashida still holding his manhood ya kasa tafiya,  yasan jt will be very weird ace daga zuwa yiwa taslem fad'a ya dawo da erection balle bai San how long tana tsaye wajen ba,  murmushi ya sakar mata yaga face dinta sam babu walwala,  fitowa tayi sanye da wannan jallabiyar tashi dake jikinta tazo ta wuceshi,  baiyi tafiya ba yace
"baby ina zaki kuma... " ya fad'a having a very funny face,
"zanje in dan kwanta..."
"OK then...bari Nima inje in danci abinci... Daga nan zan shigo... Nasan very soon zaa kawo motar... "
"OK... " ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login