Showing 237001 words to 240000 words out of 323952 words
innocence dinta, she already know she have nothing to do with what is happening kou kuma she's an expert in pretending,
"subhanallah!!!. " shine First statement din ummah bayan ummy ta gama fada mata komai,
"shine ina nan baki fadamin ba?.. "
"sorry ummah ban son damunki..." ta fada mata cikin kuka.
"sam babu zancen damuwa... Ai ni na haifi abubakar kuma ni daya kuke a wajena... Ban bambamta ku ba Don yanda na haifi nawa haka aka haifeki.. Why zaki shiga damuwa haka ban sani ba... " ummah ta fad'a cikin serious anger,
"am sorry... " ummy ta sake fada mata,
"ki daina kuka...stop crying my dear... Zan yi mashi magana... Insha Allah daga yau kou me yake maki ya daina... Ai baifi karfi na ba... I will deal with him for making the mother of my grandchildren cry..." tafad'a mata cikin lafazin da kou mahaukaci aka fadawa zaiji dadi, face dinta ta goge
"nagode ummah... "ta fada finding inner peace just because of her words, tasan yanda take magana guda so tasan she will do exactly what she said,
"kar ki gode min..." tafad'a mata tana tunanin how to handle abubakar for rashin hankalin shi
"kije ki fada masu abinda zaki ci a dafa maki... "ummah ta fada mata,
"ummah tafiya zanyi because na mance ban dauko madaran shi ba... Kuma babu ruwan nono sosai... " ummy ta fad'a Don ta tafi ga rashida
"Ayya.. OK shikenan... Nagode da ziyara... "ta fad'a mata tana dauko bag din da takewa mutane alkhairi ta bude ta dauko dubu goma ta b'ata, kou kadan batayi gardama VA ta amsa because already tasan she hates argument, godiya tayi mata ta fita har tuntube take sabida sauri, direct cikin motar da driver dinta ke jiranta ta shiga ta fada mashi sunan Unguwar da zasu.
Bayan kaman minti arbain ta isa gidan yarima Aliyu, sai da ta fadi kou ita wacece aka bude masu gate, kou parking din kirki driver baiyi ba tafad'a mashi ya tsaya ta fita danta sai lilo yake a hannunta saboda sauri. Tasan Bangaren da rashida take don daita aka kawota, tana bude kofar falo rashida dakr kwance kan doguwar kujera tayi saurin mikewa zaune seeing her sister, cikin happiness ta je gareta tana amsar yaron dake hannunta, gaidata tayi tana nuna how much she misses her sister, cikin karfin hali ummy ta amsa trying to look OK, da sauri rashida ta dauko drink da ruwa ta ajiye mata tarw da zama kusa daita, ruwan ummy Tasha tana kallon face din rashida daya Dan fada a bit,.
"sister ina kishiyar ki... " ta tanbayeta trying to be calm Don ta gano gaskiyarta
"tana bangrean ta... Yanzu na dawo daga wajenta... " rashida ta fad'a wearing a smile, ai b'ata k'arasa ba taji wani irin saukar marin daya sa wuta ya dauke mata lokaci guda.
thanks[3/14, 9:49 PM] +234 703 008 7807: 75Idanuwa rashida ta zaro tana kallon ummy dake mikewa tana amsar danta daga hannun rashida Don kar ya fadi Don tuni har ya kusa sulbewa,
"Anty...me... Nayi... " ta fad'a voice dinta na rawa, tsaye ummy tayi a kanta sannan tace
"maimaita abinda kikace.... " shine abinda ummy ta sake fad'a mata tana ajiye danta a gefe guda, .
"anty... Me nace... " ta fad'a tana jan baya Don tasan kou da chan ummy tana da saurin hannu sosai kuma mutane hudu ke tsakanin su so kou kadan karfi ba daya ba,
"nace ina taslem..." tasake daka mata tsawa, da sauri tace
"ban san inda take VA ." ta fada tana ja baya tana kuka Don kar ummy ta sake dukanta,
"oh.. Baki san unda take ba... Me Kika fada min few minutes ago... "ta tambayeta heading to inda take tsaye,
"da wasa nake.. " rashida tafad'a tana jan baya,wani irin shakota ummy tayi tana cewa
"when did you change this much... Yaushe!!!? " ta daka mata tsawa tana girgiza ta sosai with almost all her strength,
"it's not like that.... Sorry pls... " rashida tafad'a Tana kuka,
"yes it is..." tafad'a shake da wuyanta,
"now tell me ina tasleem... "
"wallahi anty ban sani ba... " shine respond din crying rashida,
"kin sani munafuka... So rashida kin kashewa kawarki aure... Kin aure Mijinta kuma kin koreta daga gidanta....tell me what you want the world to say about you... " shine abinda ummy dakr nishi ta fad'a shake da rashida
"no wallahi... Ba haka bane... "wani irin Mari ummy ta sake sakar mata Tana cewa
"bana son wata word guda daga gareki.... Tell me what do you want.... Rashida kece kikeson Kashe min aure... Sanadiyar ki abubakar ya juya mun baya...tasleem called me munafuka... " ummy tafad'a tana fashewa kuka,
."anty...."rashida tazo yi mata magana tayi saurin cewa
"keep quite.. Banason magana guda daga gareki.. Tell me what did you do da har abubakar ke cewa ni ban iya shanye shi... " tafad'a tana sakin rashida ta zauna kasa tana kuka, rashida kasa magana tayi saboda irin tsoron data shiga ciki,
"it's all clear saboda abinda ya faru yasa Abubakar ya juya min baya.... Now I know it's because of you... What did you do... " ta tambayeta daga inda take zaune tana kuka sosai
"anty banyi komai ba... " rashida ta fada Tana mazurai,
"wallahi if har kina da hannu ciki ban yafe maki ba.... If you did something stupid rashida i won't forgive you... " ummy tafad'a cikin kuka,
"kin raba kawarki da mijinta.... Ki shafa mana kashin kaza... Bamu san hawa ba bamu san sauka ba now we're paying for it....rashida tell me Kinyi asiri before Aliyu ya aureki?.. " ummy ta tanbayeta tana kallonta daga inda take zaune
"aa Anty..yazaayi in yi asiri.... Anty pls ki bar zargina... " tafad'a sounding strong,
"rashida bazan fada maki abinda ke samun wayanda sukayi aure da asiri ba.. If you did it you will surely see it... But ki sani wallahi if you did anything you mess with the wrong family... Wanna shine abinda zan fada maki... " ummy dakr kuka ta fada mata tana mikewa, rashida ji tayi hankalinta ya mugun tashi, the word of her sister really get inti her heart, especially inda tace she messed with the wrong family, indeed she did gashi b'ata je koina komai ya fara watse mata,
"anty wallahi... " b'ata k'arasa ba ummy ta daga mata hannu ta dauki danta,
"you already changed...kawai ban lura bane... Now I know you're different from the person I knew.... Wai taslem tana Bangaren ta yanzu kika dawo daga wajenta... Karya face to face...wallahi am even scared of you... Babu abinda zaki fada da zan yarda because you're different... In MA kinsan da akwai abinda kikayi you better make things better again before it's late... " ta fada heading to the door, sabon kuka rashida ta farayi looking very scared and confused, sai da ummy ta Kai bakin kofar ta sake juyowa gareta tana cewa
"nagode da zagin dana sha saboda ke... " ta fad'a tana ficewa daga wajen. Kasa Rashida ta zauna tana kuka sosai, taji tsoron abubuwan da zasu biyo baya da gaske, she remember people saying asiri yana aiki for forty days daga nan kuma sai an sake,
"a haka zan kare?.." tafad'a cikin kuka sosai. Ummy tana kuka ta fita ta shiga mota ta fadawa driver ya kaita gidan iyayenta.
Yarima kam relaxing yayi kan gadon yana tunanin yanda zai fuskanci ummah, he spent over 30minutes a nan yana tunanin abun yi, deep inside he is happy she saw them, at least it will help in her decision to send taslem back home, babu abinda yake kauna kaman ya ganta a gidan, it's not because he wants to havr her but because he wants to show her what she mean to him, mikewa tayi ya nufi kofar fita, duba corridor din yayi yaga babu kowa, fita yayi heading to inda yasan zan gan ummah, kofar ya bude ahankali tare da sallama, Kai ummah ta daga ta amsa mashi kaman b'ata son magana, kusa daita yaje ya zauna ya gaidata, amsawa tayi kaman nothing happens, ita dai she's happy amma hakan bai nuna a face dinta ba, ta mance rabon da yarima ya zo gidan,
"ummahna... " ya fada calmly,
"naam... " ta amsa mashi
"I miss you... Kwana biyu ban zo ba... " ya fada kanshi kasa
"ba komai ai.. Nasan aiki ne yayi maka yawa... " D sauri ya daga kanshi tare da sakin murmushi,
"yes ummah... Am so occupied...shiyasa banzo ba.. " yayi adding.
"yes I know... " ta biye mashi
"ummah sorry pls tasleem ta koma gida... " ya fad'a mata
"me zatayi maka kuma.. Kai da kake da wata matar a gida?.. " ta fad'a wearing a smile of excitement because tasan they won this battle
"ummah ai itama matata ce kou.. Ta dawo gida pls..." ya fada cikin shagwaba.
"aa... Haka nan kaje kana wulakanta ta.. No way.. "
"wallahi ummah ban karawa... I won't hurt her again... Ni daman babu abinda nake mata.. She says she hates me... "
"eh mana... Ka auri kawarta kuma ka nuna baka sonta... "
"ummah van karawa... Tazo gida an I will be nice to her... Any day nayi mata ba daidai ba ki dauketa for good.... " yarima ya fada yana turo baki tunda yasan shagwaba yana aiki sosai,
"babu wannan zancen.... Ai ka sameta a bagas shi yasa baka san darajanta ba.... " da sauri yarima yace
"ummah am sorry... Wallahi kou me kikeso zanyi... Pls.... Wallahi in baki bani ita ba zan fadawa abba... " Ummah couldn't help it but laugh tana cewa
"Wato zaka Kai karata... See road... Go... " ta fasa tana Nuna mashi kofar fita
"no ummah.... Ba haka bane.. Nidai kawai kiyi hakuri... Kina fa ganin mun shirya... " ya fada yana sadda Kai kasa
"OK then... Kaje ka kirata ku tafi gida tou tunda kun shirya... "
"ummah kinsan ba zuwa zatayi ba... Pls kiyi hakuri kiyi mata magana... Am sorry daga yau I will be a good husband I promise... "kura mashi ido ummah tayi yayinda yake magana, she's so happy kaman tayi hugging dinshi, ganinshi begging for his true love shows he is coming back to his senses
"wai ka damuni da sururtu.... Ina matarka.... Wacce kake wulla tasleem waje sabida ita... Wacce kake yawo daita cikin gari kou yaushe... Tana ina go to her... "
"no ai itama tasleem matata ce...i will treat her right wallahi ummah believe me... " ya fada kaman zaiyi kuka.
"da alama dai ka gama da wancan kana son sabuwa...." ya gane inda ta dosa da sauri yace
"ummah ba haka bane... Ni ba Don haka nake son ta dawo ba... I promise ba zanyi hakan ba..."
"matsalar ka... Tashi ka bani waje... " tafad'a mashi, shuru yayi for a moment not knowing what to say, kanshi kasa sai sake sake kawai yake, bayan kaman minti biyu yace
"ummah am hungry... "yafada cikin sanyimurya
"go and tell them what you will eat.... " ta fada mashi atakaice
"ummah ni tasleem nake son ta dafa min abincin... "ya sake fada mata
"then go and tell her... "
"ummah ai ban San Inda take ba...kuma ba saurarona zatayi ba..."
"then kaje wajen chef su dafa maka abinci.... " ta fada mashi atakaice feeling tired of maganar da take
"ummah kin juya min baya... Ban MA cin abincin... " ya fada yana kwanciya nan kasa... Tare da fuskantar ta, kura mashi ido tana kallon yanda face dinshi ya Dan rame,
"fav jeka fad'a masu su dafa maka abinci...taslem will not listen to me now... She's bitter... Betrayal hurts.... "
"but I didn't betray her... Kawao Allah ya kaddara zan auri rashida ne... It's not my fault... " ya fada daga inda yake kwance
" da sauran ka... " ummah ta fad'a under her breath.
"naji...tashi ka fada masu su dafa maka abinda zaka ci.. Or su kawo maka fruits ...i don't want you staying with hunger... " ta fada mashi cikin rarrashi
"ummah na kwana biyu banci real food ba because I was missing all of you.... Kuma I was I afraid to come to you... Kuma gashi yanzu nazo kun nuna baku sona..." yafada kaman zaiyi kuka
"fav ba kamata ka ji nauyin zuwa wajena ba... Because nasan you're not in your right senses...i understand perfectly but tasleem is a child... She won't understand...let her heal... " tafad'a mashi tana bending Don hannunta ya Kai kanshi, idanuwa ya lumshe feeling happy because ya mance when last ummah ta taba shi, idanuwanshi lumshe har Ummah ta daga hannu sannan ya bude idanuwa,
"what did I really do... Me nayi mata... Nasan I married her friend... It's not my doing... It's the will of Allah... Nidai pls kiyi mata magana... Dan Allah ummah na... " ya fad'a calmly,
"OK naji... But kaje ka fada masu su hada maka abinci..." ta fada mashi
"ummah ni abincin tasleem nake son ci... I miss her cooking... I remember the last time dana ci abincin ta.... Kuma tun daga ranar ta daina yi min abinci.... Bancin komai sai indai ita ta dafa min... " ya fada atakaice tare da lumshe idanuwa alaman zaiyi bacci, shuru ummah tayi looking at his closed eyes, tasan inda tasleem Mai wayau ce yau murna zatayi that her husband is back but she won't understand, (wallahi in Real life da dama mazajensu basu dawo garesu ba, wata hisabin sai a gobe kiyama.... Da akwai wayanda aka haukata har su mutu suna cikin haukan, wasu an lalata masu rayuwa kuma Wanda ya lalata masu Rayiwar is walking freely on the planet of earth, wasu an kwace masu miji kuma har su mutu mijin bai dawo garesu ba, wasu an yi masu korar kare daga wajen aiki kuma bisa asiri kuma har yau baa gano gaskiya ba, kuma ba wai basu adu'ar ba... Sunayi iya yinsu but yanda Allah yaso haka yakeyi, at times our prayers will be answered amma a chan zaa bamu, wasu kuma a nan ake basu abinda suka roka, above all Allah yayi mana Mai kyau a nan yayi mana Mai kyau a chan Amin) suna nan tare kaman minti talatin taslem ta shigo ciki, da sauri yarima ya bude ido itama kuma tayi kokarin komawa ummah tacr
"get back here... " tafad'a mata atakaice, tana turo baki tace
"ummah... Fitsari zanyi... "tafad'a daga inda take tsaye a bakin kofar,
"ke banason rainin hankali...da akwai bathroom a nan... Ki shiga kiyi ki fito... " kafa taslem ta fara bugawa a kasa tana fara sabon kuka, ahankali yarima ya Mike zaune yana kallonta with so much love and adoration,
"kina son in tashi... " ummah ta fada mata, .
"ni aa... Ummah ya tafi.... " tafad'a tana nuna yarima dake kallonta,.
"wallahi na Mike sai na b'ata maki rai... " b'ata bari ummah ta k'arasa ba ta shigo dakin tana kuka, gefen Ummah ta samu ta zauna ta cigaba da kukan ta,
"kije ki shirya kayanki ki koma gidanki.... " ummah ta fada mata, idanuwa taslem ta zaro sosai tana mata wani irin kall0n baa sonta,
"ummah... In koma fa kikace... " tafad'a tana daina kuka, yarima was just staring without saying a word
"eh mana..." ai kam sai taslem ta kwanta nan kasa tana daga kegs dinta tana bugasu kasa, luckily legs dinta basu kallonta da ya samu video, babu abinda tasleem ke cewa sai
"ni wallahi ban ziwa... Abinda yake da rashida yake son yi Dani... "yarima bai San sanda yadafa goshinshi saboda kunya ba,
"sai me... Dalla rufe min baki.. Mara kunya kawai... "ummah tafad'a mata, ai babu Wanda yasa sanda yarima ya mike ya sabe daga dakin saboda kunya
"ni ban komawa.... " tafad'a cikin kuka sosai,
"sai kin koma... " ummah ta fada mata, k'ara volume din kukanta tayi sosai tana cewa
"daman baki sona... Shikenan wajen mummyna zan koma.. Banzuwa wannan gidan ana wulakanta ni... " tafad'a still crying, shuru ummah tayi tana kallonta tana displaying silly attitude dinta, bayan kaman minti biyu ummah tace
"gimbiyata tashi muyi magana... Tashi kiji... " tafad'a mata in a calm voice, da sauri ta Mike zaune
"goge face dinki... " ta fada mata, bayan both hands dinta ta saka ta goge face dinta staring at ummah,
"my love... Kinsan cewa inason ki kou... " tafad'a mata tana Kama hannunta,
"yea ummah... " ta amsa mata.
"have you ever sit once and think laifin waya ya haddasa abinda ya faru?.. Havr you ever think it's all your fault har wannan yarinyar ta samu Aliyu... Now the question is kin yarda ki bar mata mijinki?.. " da sauri taslem tace
"yes ummah... Na bar mata... " ta fada atakaice, murmushi ummah ta saki tare dacewa
"kuruciya dangin hauka... Wato kin yarda kin bar gidanki... Despite mijinki ya dawo hankalin shi dukda ke kika yi sakaci aka kwashe shi in the first place?.. "
"ummah... Bai sona fa.... Ita yake so... "
"no dear... Yana sonki Sosai...he loves you... Kece sonshi ta hakakika... " da sauri taslem tace
"then why ita yake wa komai... Why ita kadai yake kulawa kuma duk abinda take so yake yi... Haka ake so ummah?.. " ta fada tana fara sabon kuka
"dear you won't understand the battle you just won.... But believe me Aliyu ya sauya... Bazai sake maki ba daidai... Duk ranar da ya k'ara ki dawo baki sake komawa... Do it for me..."
"ummah ban son shi kuma... I don't like him.. I hate him... Ina mashi kallon Mai karya...ummah kalli ranar da kikace inje ina zuwa na tardashi da rashida... Kuma he was telling me he cares. Ummah vai sona.. Dan Allah kar ki barni in koma wannan gidan bakinciki kashe ni zaiyi... " tafad'a cikin kuka sosai, k
(if you pay without paying Allah yaisa)
"dear kinsan ban maganr banza kou kuma kinsan yanda nake son Aliyu haka nake sonki... Wanna ya zama last chance.... Ki koma in yayi maki ba daidai ba you're free to go back home... And I promise I won't force