Showing 138001 words to 141000 words out of 323952 words
dafa mashi irin abincin da kika dinga kawomin... Spice it very well... Nasan he will love it... Ki gyara ki saka cikin expensive food warmer a Kai mashi... Kinji kou.. "shuru tasleem tayi Tana kuka sosai
"kuma ki tsabtace komai... Everything should look neat...make the food attractive Don yana iya cin da abokanshi.. " inji ummah
"naji... Amma... Ummah kullum Zan dingayi?.. " inji tasleem dake kukan shagwaba
"eh mana... Ai Kinfara kenan.. Har breakfast be ready ti start preparing it for him... Wannan yana daga cikin duties din macen aure... "
"tou.. " ta amsa saboda tsoron duka, haka sukayi sallama, suna gama waya ta fita falo tana kuka, kitchen ta shiga tana duba fridge dinta Don tasan abubuwan da zaa sayo mata, nan ta tarda masu aikinta suna wanke abubuwan da suka b'ata wajen breakfast, aiken Hindu tayi ta samo Biro da paper wajen masu gadi, nan Hindu ta fita ta dawo da biro da paper, nan tasleem ta fara rubuce rubuce, ta mikawa Hindu tare dacewa
"kije wajen shi... Kice ya baki kudi... Zaki sayo.. Wannan kayan... " ta fada tana murza idanuwa, da sauri Hindu tace
"wajen wa... "
"shi mana... " Hindu ta gane abinda take nufi
"chabdin... Lallai... Ni zanje in amshi kudin abinda zaa sayo..."
"tou wani Abu ne?... " tasleem tafad'a carelessly
"wani Abu ne mana... Ya zaayi in shiga Bangaren mijinki ince ya bada kudi..." tsoki tasleem taja sannan ta kalli karamar cikinsu tace
"you kije ki fada mashi ya baki kudi zaki sayo kayan Miya... " ta fad'a atakaice, yarinyar zuru zuru tayi ta Kama hanyar waje, da sauri Hindu tace
"dawo nan... Haba hajiya ke kije mana... Kice fa matar gidan," b'ata k'arasa ba tasleem ta nunata da yatsa before saying
"hindatu... Don't take my kindness for stupidity... Baki da ikon da zan saka masu aikina Abu kice kar tayi... Kinga ina ganin mutuntcinki... Tou wallahi kar ki Bari kiga other side dina... Kina jina kou... " ta fad'a mata cikin voice da Hindu b'ata taba Saninta dashi ba, she always sounds stupid da b'ata san tana da other side ba, sadda Kai kasa Hindu tayi before saying
"kiyi hakuri hajiya...Allah ya huci zuciyar ki... " b'ata k'arasa ba tasleem tace.
"kema haka... " ta fada mata sannan ta juya ga wacce ta aika tana cewa
"maza kije inda na aikeki... " ta fada mata atakaice tana barin kitchen din tana cewa
"ban iya ganin wanann black face upon damuwa da nake ciki... " ta fad'a tana komawa bedroom dinta, yarinyar da aka aika fita tayi daga Bangaren tasleem taje neman Bangaren yarima, ta Kai minti biyar tana nema ita bata san inda yake ba ta dawo ta tambayi su Hindu
"nima ban san bangarenshi ba... Kije ki tambayi wacce ta aikeki... " ta amsa mata atakaice, bed room din tasleem da take ta faman trying phone number din rashida ta shiga, Kai tasleem ta daga ta kalleta, nan taganta tsaye,
"kin amso?... " tasleem ta tambayeta tana kallon hannunta
"ban gane wajen ba... " yarinyar ta amsa mata, babu wasting of time tasleem tayi mata kwatance Bangaren yarima yarinyar ta koma. Har falon ta shiga b'ata ganshi ba ta sake dawowa ta fadawa tasleem,
"ki shiga har ciki... " ta fada sounding very harsh alaman she's in bad mood, komawa tayi jikinta na rawa she's 14 amma she knows bai kamata tana shiga Bangaren namiji ba.
Yarima kam ya samu bacci sosai, Don har 11 bai tashi ba, yana kwance lullube da blanket yaji an bude kofa, lokaci guda yake Don kaman ni yake, nit matter yanda nake bacci if aka bude kofa kou kunna haske sai na bude ido, yana bude idanuwa yaga yarinyar tsaye, kaman Wanda yaga aljani ya zabura idanuwanshi duk waje, yarinyar da jikinta ke rawa b'ata Bari ya fara magana ba ta fara cewa
"hajiya... Tace... A.. Amso.. Kudi... " cikin wani irin tsawa yace
"hajiya who?.. " ya daka mata tsawa, yarinyar da jikinta na rawa b'ata gane abinda yace ba balle ta amsa mashi,
"hajiya wa... " ya sake daka mata tsawa
"hajiya... Tas... Leem.. " yarinyar ta fad'a kaman zata gudu saboda yanda yarima ke kallonta, cikin takaici ya nuna mata hanyar kofa without saying a word
In baki biya kudin karatu ba kika karanta daidai da word guda ban yafe ba.
Thanks...
[3/14, 6:33 AM] +234 703 008 7807: 44For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you,
Da gudu yarinyar ta juya ta koma inda ta fito jikinta na rawa, yarima mikewa zaune yayi ya rasa inda zai saka kanshi saboda bakin ciki, wani irin takaici kawai yake ji, gani yake shine ya fara sanin darajar ta amma ita sam b'ata San nashi ba, babu macen da zata aiko Mai aiki har bed room din mijinta nor matter how she belittle him, abun takaici a gareshi is the way he's trying to show her how he feels amma abun da ya faru yanzu shows b'ata wani damu dashi kou respect dinshi ba, babu abinda yake tunanin sai how he will treat her, before yana ganin manhandling her won't help matter amma yanzu yaga she deserves all the maltreatment that will come her way, yafi minti biyar looking at one direction thinking about abinda zaiyi mata taji sanyi a ranshi, he wants to cure her madness the hard way,
"she don't know.... Who she's dealing with... " ya fada face dinshi babu walwala.
Da gudu Mai aiki ta shiga inda tasleem take tana nishi kaman an bita, tasleem na ganinta hankalinta ya mugun tashi,
"Kin...amso... " ta fada voice dinta na rawa, yarinyar da jikinta ke rawa cewa tayi
" cewa yayi.... In koma... Kofa... Kawai ya nuna min... " ta fad'a sounding very scared, tasleem da gabanta ke mugun faduwa kasa magana tayi, cikin karfin hali ta koma ta zauna looking normal as if she's not scared to death, yarinyar fita tayi ta shiga kitchen inda Hindu na tsaye tayi jugum tana tunanin halin tasleem, Hindu yarinya ce Mai amana, she feels her like her own family saboda sunyi mata abinda danginta basu yi mata ba, the gave a home and perfect life kaman she's their daughter, so. Dole duk abinda ya shafesu ya shafeta, that's the kind of human she is, attitude din tasleem is too annoying, tana ganin yarinyar ta shigo tsorace tace
"ya akayi?... Ya baki?.. " Hindu ta tambayeta, cikin Tashin hankali yarinyar ta girgiza mata Kai, kaman Zatayi kuka tace
"Allah yasa kar a koreni... " inji yarinyar, shuru Hindu tayi tana adu'ar Allah yasa ta ga hajiya zainab Don ta fada mata abubuwan da taslem keyi.
Yarima mikewa yayi ya dauki wando ya saka sai plan T-shirt fari ya fito falo ya dauki wayar shi ya kira number tasleem, har ya gama ringing tasleem dake kallon wayar kasa dauka tayi saboda tashin hankali, but one thing is ta rage tsoronshi kaman Farkon saboda ganin ya fara saki daita.
Shi yarima sake kulewa yayi ya sake kira, jiki na rawa ta daga
"meet me... " shine abinda ya fada mata atakaice, cikin sauri ta Mike ta kama hanyar Bangaren shi without covering her head, falo ta tardashi ta bude kofar ta tsaya a bakin kofar, mikewa yayi face dinshi kaman Ba na wannan mutum that is talking sweet and naughty jiya ba, tana ganin ya Mike tayi ready Don guduwa,
"come here... " Ya daka mata tsawa, jiki na rawa ta shigo ciki, b'ata ankara ba ya dauketa da wani irin gigittacen Mari, ihu ta saki yayi saurin dorawa bakinshi hannu yana cewa
"quite... " ya fada mata, nan take ta Kama bakinta amma hawaye na zuwa sanann ta Kama cheek dinta,
"wa kika aiko min... " shine tambayar dayayi mata, cikin kuka tace
"sorry... "still hannu ya dora mata a baki yana cewa
"quite... " tare da Kama kunnenta yana cewa
"Ba dai kunnenki na kashi bane?.. Bari in cire kunnen Don ubanki... " ya fada yana murda kunnenta da karfi, tasleem kasa tsayuwa tayi saboda azaba, gashi har lokacin hannunta na kan bakinta amma sakin ihu tayi tana cewa sorry as yana murda kunnenta kaman yanda ake murda wanki ruwan ya fita tas,
"nace rufe baki kar inyi ball dake yanzun nan... " ya daka mata tsawa, sake rufe Bakin tayi tana yarfa hannuwa sosai tana hawaye,
"ba dai kin raina ni ba... Ina da darajata amma saboda Allah ya hadani aure dake zaki maida ni useless and worth less man... " ya fad'a yana murda kunnenta sosai,
"ban karawa... " ta fad'a cikin gajiya da hawaye sosai,
"zaki k'ara tasleem... Karawa.... Yau sai kin fadamin.... Inda kike ganin wata na barin mai aiki har Bangaren miji... In kuma daraja ne bani dashi tell me..." ya fad'a yana sake tuning kunnenta to the other side,
"sorry... " kawai ta samu ikon fad'a mashi saboda azaban daya isheta,
"tell me ubanwa ya koya maki... Kina zubdamin girma... You're making me look stupid and worthless... " ya fad'a yana wani turata kasa, cikin azaba tasleem tayi kneeling tana yarfa hannuwanta sosai sanann ta dafe kunnenta biyu tana kuka sosai, cikin jin haushi ya buga mata kafa yana cewa
"kiyi min shuru... Kar inci uwarki... " ya fad'a heating her ass sosai, da sauri ta fara shafa bombom dinta cikin kuka sosai, yau kaman an dauki wuka an yanka ta haka take ji, nunata yayida yatsa yanacewa
"wallahi tallahi... Daga yau... Kika k'ara bari wata mahaluki ta shigomin Bangare..tou believe me shakuwa dake tsakanin mu bazai hana inci uwarki inci ubanki ba... In short duk danginku sai naci uwarsu... Am I clear... " ya daka. Mata tsawa kaman he have no single feeling for her, da sauri ta daga mashi Kai tana kuka sosai, nan ya barta zaune tana kuka ya shige bed room dinshi, bayan kaman minti uku ya fito rike da kudi kaman 100k,
"now... Take... If you need money... Ki shiga locker ta na bed room and carry...and make sure you give account of all your spending, I don't do extravagant spending... " ya fad'a babu wasa kou sakin murya tattare dashi, da sauri ta daga mashi Kai still crying, wulla mata kudin yayi ya bar maya falon, da kyar ta Mike rike da bombom dinta saboda azaba, both her cheek da earlobe dinta da kuma bombom dinta suna mata wani irin azababben ciwo, ta ma rasa inda zata dafa, tana kuka tafita tana kuka kaman wata small baby dake koyan tafiya, tana shiga bangarenta ta kwalawa Hindu kira tana kuka, da ganin yanda ta tsaya kasan taji jiki, dayake tana kuka Hindu b'ata ji ba, sake kwala mata kira tayi tana kuka, sai lokacin Hindu ta fito da sauri daga kitchen, ganinta tayi tana kuka jage jage kaman ance zaa yankata, Hindu b'ata nemi jin abinda ya faru ba because she knows she deserves duk abinda akayi mata, in short she's happy yarima yayi maganinta dukda b'ata sab abinda ya faru ba, cikin kuka ta mika mata kudin kou magana batayi ba ta shige dakinta tana Kama cheek dinta sai bombom dinta then her ears, murmushin jin dadi Hindu ta saki na seconds guda sanann ta daure face tare dacewa
"hajiya wannan kudin fa... " ta tambayeta kaman B'ata San Abinda zata sayo da kudin ba amma babu adu'ar da take sai Allah yasa fita zatayi Don ta samu ta biya gidan hajiya zainab,
"kayan da na... Rubuta... Zaki... Sayo... " tasleem ta amsa mata cikin fushi da b'ata tambayeta abinda ya faru take kuka ba, wani irin sanyi Hindu taji Cikim ranta saboda daga nan the first place she decided to go is straight to hajiya zainab, komawa kitchen tayi ta dauki paper din sannan ta shiga dakinsu ta dauki paper din ta fito sai sauri take, tana zuwa ta leka dakin tasleem da har lokacin sai faman kuka take babu abinda take sai trying number rashida, gani take if b'ata fad'a mata ba she will die, kukan takaici ta cigaba dayi as number rashida bai zuwa,
"zan tafi hajiya... Sai Na dawo... " inji Hindu, kou daga kai tasleem batayi ba balle ta amsa mata.
A Bangaren gidansu Rashida kam ganin har karfe 8 b'ata shiga ta gaida mum dinta VA yasa hajiya asiya shiga dakinta sai ta ganta kwance breathing heavily, ba komai yaja mata wannan damuwa ba sai kishin abinda ke ranta, the thought of tasleem tana chan zata kwana a arm din yarima alone is killing her, she regrets speaking to Mai aikin tasleem, cikin tashin hankali mahaifiyar ta tashiga dakinta tana kiran sunanta out loud, kou bude idanuwa b'ata iya yi sai nishi kawai take sama sama,
"subhanallah... Meye zan gani haka... Me ya faru?.. " take tanbayarta yayinda take zama a bakin gadon, da kyar rashida ta bude ido ta kalli mum dinta tana kokarin looking normal Don kar ta gano damuwa ne yayi mata yawa haka,
"mum... Am.. OK... " ta fad'a voice dinta na rawa,
"kinci gidanku da am OK...you look sick..." ta fad'a tana mikewa, nan taga wayar ta dake watse a kasa,
"what happened to your phone... " mum dinta dake kokarin fita Don kiran Dr ta tambayeta,
"faduwa... Yayi... " tafad'a mata, kai kawai mum dinta ta girgiza sanin she's lying ta fita, bayan kaman minti biyar ta dawo tana cewa
"na kira Dr... Mu jira zuwanshi... Kinyi sallah... " ta tambayeta,
"eh... " ta fad'a mata tana kwance inda take. Mum dinta na zaune tana tanbayarta cikin rarrashi kou rashida zata fad'a mata exactly what's wrong with her amma kememe rashida tace
"ita babu abinda ke damunta.. " suna nan tare family Dr dinsu ya iso, nan shima ya tambayi rashida exactly what's wrong with her tace kawai b'ata samun bacci ne
"in har baka samun bacci da akwai abinda ke damunki.... You must have something that is bothering you Wanda shi ke hanaki bacci... If you don't tell me babu yanda zaayi in baki magani... " inji dr
"am OK... " shine reply Din rashida, nan dai Dr ta rubuta mata drugs sannan ya fita, sai sakin ajiyan zuciya take on and on, kawai the thought of kilan sun sadu is killing her, wai kunji, mutum da matarshi, (this is exactly abinda kr faruwa yanzu, I can swear da akwia wayanda kou bacci basu iyayi ranar da kayi aure, kuma most if these people are your friends kou his ex, sai kaga in mutum ba Mai tsoron Allah bane yaje yayi abun da peace zai gagareku, zakayi aure 1 month amma miji ya koma kaman bashi bane wanda yace bai auren kowa sai ke, zai fara nuna maki wasu bad behavior at times it's not his doing, wasu kuma daman haka mugun halinsu yake, Allah yasa mufi karfin zukatan mu Amin)
Hindu vata tsaya koina ba sai a gidan Dan iya, hajiya zainab tayi mamakin ganin ta, at first tayi tunanin tasleem ce ta aikota amma data fara cewa
"hajiya Dan Allah... Wata Magana ce ta kawo ni... Dan Allah hajiya kar ki fadawa hajiya tasleem ni na fad'a maki...kawai naga Bazan iya boye maki ba saboda yanda kuka rikeni kaman ku kuka haifeni... " zama hajiya zainab ta gyara tana cewa
"ina sauraronki... " tasan Hindu b'ata da lousy mouth so duj abinda ya kawo ta must be very important , voice dinta na rawa ta fara fadawa hajiya zainab abubuwan da ke faruwa, har abinda ya faru yau before she left the house sai da ta fad'a mata, hajiya zainab shuru kawai tayi tana jinta, tasan kou kadan babu karya cikin abinda take fad'a mata,
"hajiya ni maganar kawar tata yafi tada min hankali Don abubuwan danaji tana fad'a lokacin dana daga wayar hajiya tasleem ya tabbatar min da ba abokiyar kwarai bace...so take ta raba kansu... Wallahi hajiya yarima bai da matsalar komai Don nasan tana iya fad'a maki yayi mata kaza da kaza amma gaskiya mu da muke zaune dasu mun San bashi da matsalar komai... " inji Hindu,
"amma hindatu na gode... Allah ta saka da alkhairi... Naji dadi sosai... Kar ki damu Insha Allah zanyi mata fada... Sannan duk sanda kika ga ta aikata wani abu VA daidai ba kizo ki fad'a min...babu abinda ta isa tayi maki so ki kwantar da hankalin ki... Kinji kou... " ta fad'a mata cikin jin dadi,
"tou hajiya... " ta fad'a tana mikewa,
"hajiya bari in tafi.... " ta fad'a mata,
"tou shikenan... Allah ya kiyaye... Innsha Allah in na samu fita zan aiko maki da waya Wanda zaki dinga amfani dashi ba da saninta ba... " hajiya ta fad'a mata, godiya Hindu tayi sanann ta tafi.
Yarima na komawa ciki ya kwanta thinking of what happened, yafi hour daya nan kwance yana tunani, daga baya yaji zuciyar shi ya dan sauka, he feels he's too harsh on her knowing how fragile she is, mikewa yayi ya fita ya nufi Bangaren ta, har lokacin tasleem na rungume da pillow hawaye na fita daga eyes dinta, sai sakij ajiyan zuciya tare da sheshheka take, ta dade batayi kuka irin na yau ba, jin an bude kofa yasa ta daga wet and swollen eyes dinta, ganin shi ne yasa tayi saurjn mikewa zaune da sauran kuzarinta, he feels so bad seeing her like that,
"oh my gimbiyata am so sorry.... " ya fada yana karawa wajen gadon, kan gadon ya hau ya kamata despite tana dan Jan baya, kaman wata yar baby ya dorata bisa leg dinshi daya ware su a kan gadon, she's so fragile, kaman babu kashi kou guda a jikinta haka take,sai nishi kawai take
"baby am so sorry... Kinsan nace bazan taba dukanki ba but you forced me... Kina mai Dani a worthless person, baby am a prince... A very reserved prince....