Showing 108001 words to 111000 words out of 323952 words
yayi idanuwanshi duk waje, itama kallonshi kawai take gabanta na faduwa waiting for his next reaction that will determines if she's lucky or not, kaman a film mace dana miji su kurawa juna ido haka Abun yake, he couldn't blink nor move, he sees something he can't describe, the whole feeling is new, her face is the most beautiful thing he have ever seen, sake kokarin bude baki yaui amma still baiyi magana ba sai kallon kwayan idonta da suke walkiya a gunshi kawai yake, cikin karfin hali yayi blinking idanuwanshi tare da lumshe su for about 30 seconds sanann ya sake budesu, sai kuma yanayin daya gani da farko ya bambamta da Wanda ya gani dazun,
"who... Are... You... " ya. Fad'a cikin stammer, cikin fargaba rashida tace
"ni?.. " ta fada sounding out of words,
"ke!!! " ya daka mata tsawa, without looking at her, he don't know exactly what happened few seconds ago, (yana da kyau to be build on prayers, zaka ga kou makiya sun tashi kanshi wallahi karyarsu suyi nasara kanka tashin guda, sihiri is real believe it or not da akwai asiri tunda akayi wa annabin tsira ya kamashi amma sai yace mu nemi tsari da aduoi,)cikin kankanin lokaci yarima yaji abubuwan na dagula mashi lissafi, he can't point a finger at exactly what he's thinking, tuni rashida ta tsinci kanta cikin matsanacin tashin hankalin da tunda take bata taba shiga ba, jin irin tsawa daya saka mata yasa ta San da akwai gigantic problem,
"what's your name... " ya sake fada mata in a low tune that sounds as if he is confused,
"ra... Shi... Da... " ta fad'a mashi cikin rawar jiki,
"rashida... " Shima ya furta under he's breath looking into her eyes,
"me ya kawo ki nan... " ya sake asking looking at her,
"sorry... Mistake... Nayi.... I.. Thought... Nan ma Bangaren.. Besty ne... I was... Taking I tour... " ta fada hawaye na taruwa idonta yau gata tana magana da Aliyu, itace yau tsaye gabanshi and he asked for her name, she never expects him to ask for her name amma this is not what she wants, abinda take so is yace in babu ke sai mutuwa,
"then... Ki fita... " shima ya fada mata in a low voice,
"sorry... " ta fad'a in a very calm voice, idanuwa ya lumshe tare sa Kai da Kai gefe guda, wani irin abu yake ji da bai taba ji ba, kaman ya tashi ya rungumeta haka yake ji. Amma kuma the he that is in him is bigger, huger, stronger than the he that is in her, juyawa rashida tayi alaman zata fita yace
"rashida... " ya kira in a way da bata bata jin wani Mai rai ya taba kiran sunanta ba, da sauri ta juyo ta kalleshi, kaman zai bude baki sai kuma yayi shuru, yama rasa abinda zai ce,
"go... " ya fada mata yana sake kauda Kai, jiki ba kwari ta fita zuwa falo, da sauri ya Mike daga shi sai shorts yana lekenta har ta fice daga falon, hannu biyu ya dora bisa kanshi ya shafa zuwa baya tare da bending looking very confused, bai San abinda ke damunshi ba, he feels kike running after her and say hey be my wife, but the bigger part of his heart na cewa
"don't do That... " rashida na fita ta fashe da kuka tare da zama kan kujerar dake nan main falo hannunta kan chest dinta, Kai kawai take girgizawa as she feels maganin bai yi mata aiki ba, bata San gaba da gabanta ba balle yan sarauta zasu bar yaransu haka nan ne, kaman ta dora hannu bisa Kai haka take ji, da sauri yarima ya sake fita falonshi ya nufi bakin kofar shi ya bude ya Dan leka ya hangeta nan Tana kuka, kaman ya kirata haka yake ji. Amma wata zuciya na hanashi, Tana daga Kai taga yayi saurin maida kanshi, she sees him, Dan sakin ajiyan zuciya yayi tunda har ya biyota amma tasan she need more to conquer him totally, Tana kallon kofar taga ya sake maido kanshi yana ganin Tana kallonshi yayi saurjn dauke kanshi tare da rufe kofar gabaki daya, jingina yayi da kofar har yana sulbewa kasa kaman Dan yaro, he is feeling kind of new and childish, bakinshi naga yana mosti alaman he is reciting something, bayan kaman minti biyu naga ya daure face sosai, face dinshi kaman ba nashi ba ya Mike daga inda yake zaune ya fara kallon kanshi,
"what happen pls... " ya fada yana kallon surrounding dinshi, he look so confused, ccikin bedroom dinshi ya koma kawi sai ya sake cewa
"rashida... " shi kawai ji yake wannan emptyness din da ya dinga ji itace zatayi mashi feeling wannan gurbin, amma kuma he is having a doubt. Da sauri ya saka kayanshi alaman zai fita daga gidan. Hula ya riko kou gama buttoning gaban rigar shi baiyi ba ya fito saga bedroom dinshi kamam wani insane person, hannunshi daya rike da cap sai dayan rike da keys ya bude kofar part dinshi , da sauri rashida ta sake daga Kai, kou inda take bai kalla ba ya bar falon, sai binshi take da ido har ya fita. Da sauri ta goge face dinta feeling kaman ta koma gida Don ta samu magana da Amanda, amma tasleem might start suspecting her, haka takama hanyar Bangaren tasleem, kou data shiga ciki masu aikinta ne ke ta fama jera abinci kan dining, bedroom din tasleem ta wuce ta tardata zaune sai shafa Mai take, kan gadonta rashida ta wulla kanta,
"besty am sorry...na barki zaune ke kadai tun dazun... Kinsan kawartaki da nawa.. Amma na kusa gamawa... " ta fadawa rashida that's absent minded, kou kadan bata jinta balle ta amsa mata, kawai inda hankalinta yake daban, she's feeling yanzu duk kudin da ta kashe a banza kenan?
"no way" ta furta under her breath Wanda yasa tasleem dake zaune a gaban katoton mirror dinta daure da towel juyawa,
"besty Kinyi min magana?.. " ta tambayeta,
"aa... I want sleep... " inji rashida
"kou zakiyi bacci ki Bari mu gama breakfast pls... "tasleem ta fad'a mata Tana shafa cream dinta,
"AI ni na sha tea kafin in fito... Kawai. Bacci nake ji... " ta fada alaman kou kadan bata son tasleem tayi mata magana, abinda ke damunta is enough for her, tasleem taga yanda ta daddaure face sanann ba yanda ta shigo gidan bane Don kafin tashiga wanka she look alright,
"besty face dinki kaman da hawaye... Meke damunki pls... " tasleem ta tambayeta Tana marairacewa,
"pls I told you bacci nake ji... In kuma bazaki barni in yi ba zan tafi gida kawai... " inji rashida
"nayi shuru... Nayi shuru... ".tasleem ta fada Tana shafa bmohis glowing kit da ummah ta aiko mata.
Yarima na shiga mota ya Kama hanyar palace, shi kaidai sai magana yake kaman zai zauce, daya fara magana sai kaji ya dauko wata, kou k'arasa maganar baiyi, shi kadai sai magana yake, a haka ya iso palace, direct wajen mom dinshi ya nufa sai magana yake, yanda ya shigo Bangaren ummah babu sallama is something he never does before, direct ya wuce inda ya San zai tardata, kawai yana zuwa sai ya zauna bakinshi sai mosti yake, kallon mamaki ummah tayi mashi,
"fav...lafiya... what's wrong with you..." ta tambayeshi saboda yanda bakinshi ke motsawa,
"ummah... Nima... Walkahi... Ban.. Sani... Ba... " ya fada sounding very confused,
"ban gane baka sani ba... Lafiya... Ina tasleem... " ta tambayeshi cikin damuwa sosai
"ummah... Wacece tasleem ma?.. " ya tambayeta looking very very serious
Thanks[3/14, 6:29 AM] +234 703 008 7807: 💛💚💙❤
Sak'aci
💜🧡💛💚💙❤
®Zuwairat (ummumaryam)
35
masu yin min editing Allah yaisa in dai da hakkina kanku Allah zai bimu in kuma da naku kaina Allah ya bi maku.
Masu karatu basu biya kudin karatu ba still Allah yaisa you all know me ban kilibibi kuma ban munafurci, I say exactly what I have in mind ban da two face kuma ban tsoron kowa sai Wanda raina ke hannunshi, so ku sani single words na cikin Novel dina na Allah yaisa ne, in har na gama free pages dina then the rest you havr to pay to read.
For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you, I have all your contacts in my email so muna jone Insha Allah.
Dan dariya ummah ta saki before saying
"yau haka zakayi rainin hankalin kenan... Wato baka San taslem ba... " ta fad'a mashi, cikin damuwa yace
"ummah.. Wacece tasleem ma... Ni Nama mance... " ya fada sounding very confused, hajiya kallonshi kawai take, tankar an cire mashi sanin mutane haka yaji, lumshe idanuwa yayi ya bude sai yace
"oh... Itace wacce kuka auramin kou... " ya fad'a yana kallon hajiya amina, tsoki hajiya taja tare dacewa
"amma Kai halinka sai Kai... Wato kullum mutum vai isa ya gama saninka ba... Now tell me what's wrong with you... " ta fada mashi, shuru yayi bakinshi na Dan motsawa,
"dalla am talking to you... " ta daka mashi tsawa, da sauri ya razana yana. Cewa
"nima ummah ban sani ba... Kawai wata na gani... Dazun ta shigo dakina... " da sauri ummah tace
"ban gane wata ta shigo dakinka ba..."
"yes ummah... Kawai Ina kwance ta shigo.... " confuse look ne kan face din ummah.
"then what happened... " ta tambayeshi,
"ummah kawai sai naji daban... Ji nayi Zuciyata na bugawa sosai...kuma yarinyar Tana da kyau sosai... Walkahi ummah kaman tafi duk Mata kyau...nan take naji kaman inyi mata magana..." irin kallon da ummah ke yi mashi yasa shi yin shuru,
"kilan dai gamo kayi fav... Wato ka fara wasa da adua kou... " da sauri yace
Ummah Sam. Ba haka bane... Ba aljanna bace... Ummah wajen wannan yarinyar tazo... Sai take duba gida... Sai. Ta shigo bangarena.... Bata San nawa bane... " ya fada covering for her kaman Tana wajen,
"tou fa.... Ni wanann yarinyar na rasa irinta.... Wai ace tasleem na gida VA ita zata gwadawa bakuwa gidan ba?... Sai ta bar yarinya ta fado maka... What sort of nonsense is this...." ta fada cikin haushi,
"ai babu wani abu... Ummah yarinyar Tana da kyau... " ya fad'a idanuwanta duk waje,
"Kai zaka ci ubanka wallahi... Don baka da kunya sai kazo kana min maganar banza.... Ranka zaiyi mugun baci ne... "
"I feel love at first sight..." ya fad'a bakinshi na rawa,
"Aliyu kana wasa Dani kou... Zakaje ka dauko min tasleem yanzun nan... " ta fad'a mashi atakaice,
"ummah ni ban son komawa gjdan yanzun... Tana chan bakuwar..."
"ikon Allah... Aliyu kanka daya kuwa... Ina maka magana Kai MA kanayi?.. "
"ummah sorry..zanje later...bari inyi breakfast tou.... " ya fad'a yana mikewa, hajiya sai binshi kawai take da kallo, attitude dinshi ya sauya, he behave so different kaman bashi ba, har zaj fice tace
"fav come back here... " ta fad'a mashi, da sauri ya dawo ya zauna kaman wani sakare,
"I have a bad feeling about this...kilan ma babu wanda yazo dakinka...i am Quite sure babu macen data isa ta saka zuzucewa haka... Wanann na sani.... Nidai I am suggesting kaje wajen baba sadik... "
"tou shikenan... " ya amsa mata yana barin dakin, all he need now is to have a quite time and think Of abinda ke yawo cikin ranshi, kou breakfast da yake magana baiyi ba ya shiga old part dinshi ya kwanta tare da runguma pillow.
Yana fita ummah ta kira number tasleem, she really want to know I'd da gaske tayi wata bakuwa yau. Rashida na kwance Tana hayewa bayan fitan tasleem zuwa falon Don breakfast taji wayar tasleem na ringing, da sauri ta mike Don ganin Wanda ke kira, Tana dauka taga ummahna, nan take ta gane mahaifiyar yarima ce, she always hear tasleem calls her ummah, more tashin hankali ta tsinci kanta a ciki as take tunanin kilan yarima ya tafi gida ya fad'a mata what happened, Tana kallo wayar ya gama ringing, da sauri ta dauki wayar ta saka a flight mode. Sake kira hajiya tayi taji bai shiga ba, shuru tayi Tana tunanin indai da gaske bakuwa tazo gidan tasleem ta barta ta shiga Bangaren yarima despite her warning hukuncin daya kamata tayi mata, she will surely handle her herself indai da gaske wata ta zo gidan, all she wanted to hear is yes tayi bakuwa sai kuma ta tabbatar who ever she is bazata sake zuwa gidan ba.
Rashida ji tayi bata ga zama ba, da sauri ta fito falo tasleem da masu aikinta dake faman cin abinci like one big family tayi saurin kallonta, her eyes says a lot,
"besty what happened... " tasleem ta tambayeta daga inda take zaune,
"see am sorry... Gida zani... Am having a bad day today.... Zan dawo next time... " ta fad'a Tana daukan bag dinta daga inda ta ajiye ka kujera,
"haba besty... Haka mukayi dake?.. " tasleem ta fad'a Tana mikewa,
"wai baki ji abinda nace maki ba?.. I said am Having a bad day... Nifa kinsan ban son selfishness... Tunda nace maki ban jin dadi sai kiyi min uzuri ai..." ta fad'a sounding so tensed that sai da Hindu da sauran masu aiki suka kalli junansu sabida yanda takewa uwar dakinsu magana,
"hmmm Allah ya huci Ranki.... Ya huci zuciyar ki... Muje in taka maki... " ta fad'a Tana zuwa inda yake sanye da long arabian gown, Rashida bata kara cewa komai ba ta dauki bag dinta tayi waje ita kuma tasleem Tana biye daita kou dankwali babu a kanta,rashida ba tunanin abinda zai biyo baya if har ummah ta san abinda ya faru har ta fadawa tasleem, she have to tell her kafin taji a bakin wani, dole ta fidda kanta, one good thing about the whole thing is that tasleem Tana da saurin yarda, suna zuwa main falo rashida taci birki before tace.
"besty I can't hide things from you... Dole in fad'a maki gaskiyar abinda ke faruwa... Abinda yasa kika ganni haka... " rashida ta fad'a sounding so innocent, kallon mamaki tasleem tayi mata tace
"besty me ya faru kuma... Pls tell me... " itama ta fad'a cikin damuwa fiye da wacce tayi laifin,
"besty... Kiyi hakuri pls... Kar kiga laifi na pls..." ta fad'a Tana Kama hannun tasleem,
" pls kina tada min hankali... Mene akayi... " tasleem ta tambayeta,
"dazun da Kika shjga wanka na fjta ina Dan zagaya gidan sai kuma na manta da Bangaren mijinki na shiga... Kuma. Lokacin yana ciki... " idanuwa tasleem ta zaro har da dora hannu a Kai saboda tasan wannan abin da tayi ba komai zai jamata ba sai haduwa da yarima and yanda take a yanzu tje last person she wants to meet is him
"ohhh besty why zakiyi min... Haka... Ya zaayi kice kin manta for crying out loud.... Gaskiya Bazan boye maki ba... Ni kika jawa kuma Allah na gani banji dadi ba... " tasleem ta fad'a kaman zatayi kuka Don tasan dole ummah zataji wanna maganr despite her warning, the most annoying part is bata san anyi ba, sanann GA Aliyu kanta duk muguntarshi zai kare, rashida dake neman hanyar kuka saboda abinda ya dameta ta dafa wannan maganar da tasleem tayi ta fashe da kuka sosai Tana cewa
"am Sorry... Kindai san it's not intentionally kou... " ya fad'a cike da haushi because bata da gurin daya wuce ta bar gidan Don ta gana da Amanda amma she need to make this clear,
"nidai pls Stop crying... Kawia dai kin jamin haduwa sa wannan bakin mutumin Mai bakin zuciya... Kuma har ga Allah yanda kika ga hankalina ya tashi last time bai kamata ace kin sake komawa wajen ba... Zancen ma baki san ba kou kin manta bai taso ba... Nidai wallahi kin jamin... " ta fad'a Tana zama kan kujerar dake kusa daita sabida yanda take jin kanta in serious tension, rashida tayi mamaki reaction din taslem har take tunanin kilan kishin shigar datayi take batasan kawai she's scared of abinda zai biyo baya ba, bata taba ganinta tayi magana in a serious and matured way kaman yau ba, bata san tasleem Tana da different side ba, she can act foolish but at times she act matured like she should be,
"pls it's not intentionally... " Rashid's ta fad'a cikin kuka Tana tsaye kusa da tasleem,
"last time haka kikaje kina bude mashi abubuwa... Wallahi in kina sonshi just say it... Ni da kaina zan hadaku... "was abinda ya fita daga bakin taslem, . Idanuwa rashida ta zaro cike da surprise tace.
"besty har maganar yayi zafi haka da zaki datsamin magana?.. Har kice min Inason mijinki?..kawai Don kin san na girmeki ni Allah bai bani miji da wuri ba?... " ta fad'a hawayen dake face dinta na kamewa lokaci guda saboda mamaki da wiseness da tasleem ta nuna mata Wanda ita bata san Tana dashi ba, haka abun yake, in kayi wa mutum kallon sakarai da yawa bazaka gane he is wise ba sai ya nuna maka, rashida ta mugun raina wayau din tasleem that she don't know she's smart in her own little way, ."
"besty ba haka bane... Kawai abun ne da ban mamaki... Last time fa kou kayan lefena baki kalla da kyau ba amma kikaje kika bude nashi kina kallo... " bata k'arasa ba rashida ta juya a fusace ta bar falon Tana claiming she's angry at taslem, bayanta tasleem ta bi da kallo tana cewa
"yanzu kin jamin haduwa da wannan bakin azzalumin da na kwana biyu ban gani ba... Salon yau ya samin bakin cikin da zai hanani sake cin abinci... " ta fad'a Tana mikewa, ciki