Showing 282001 words to 285000 words out of 323952 words

Chapter 95 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2200

" ta fad'a cikin matsanacin kuka, kunnenshi ya kakkabe mata Alaman he is all ears,
"badasu... Nayi.. " kallonta yayi ya kurata mata ido alaman mw zanyi maki in samu gamsuwa, irin kallon nan dake nufin what will I do to you.. How will I handle you da zan samu satisfaction,
"badawa.... You have some guts.. Who did you give my money... " ya fad'a yana nufota, jikinta na rawa ta rasa abinda zata ce, she wants to say the truth amma taya zata fDa mashi ta bada kudin ne Saboda wacce ta amso mata magani Tana black mailing dinta
"waiting... " ya fad'a yana taking another step towards inda take, da sauri taja baya Tana cewa
"I wilk tell you... Ka yafemin... Zan fadi... " ta fad'a cikin kuka sosai Tana ja baya kmn taga mutuwa on his feet,
"kina b'ata min lokaci... Ina da uzuri da yawa... Ga dya chan waje kun hada baki ta dauke min mota... Tell me ina kudina... Don Wllahi duk inda kija Kai kudina sai kin maidosu... Naira na gugin naira you must return my money... Tell me where's my money!!!? " ya daka mata tsawa, hanyar waje ta nuna tana cewa
"yana wajenta.... she asked for it.. " ta fad'a Tana Numa mashi hanyar waje, juyawa yarima yayi san bai gane abinda take nufi ba,
"who?.. " ya fad'a tsaye kanta, da sauri tace
"ta waje... sun wajen Amanda.... " ta fad'a cikin kuka da tsoro, wani irin wawan Mari ya dauketa dashi before saying
"talk fast and in an understandable way.. " ya fad'a, rashjda dtaji sauka Mari kaman saukan wuta a kunnenta tace
"wallahi it's with her..let me tell you... " ta fad'a Tana makurewa jikin gado, wayar ta was still connected to na mamanta, marin sa akayi mata yasa wayar ya fadi daga hannun hajiya asiya tamkar ita aka mara, nan call din ta tsinke, hajiya asiya dora hannu tayi bisa Kai ta fara kuka not knowing where to go looking for help don kar a kashe mata ya, before Tana ganin babu ita babu rashida but she can't, no mother can, seeing that message ya mugun tada mata hankali sai kuma magana daita da yanda voice dinta takoma ya nuna she have seen it all, rasa inda zTa saka kanta tayi, cikin sauri ta dauki wayarta taga ta mutu, kunnawa ta farayi Tana Kuka hawayenta na diga kan wayar.
"tell me... " yarima ya fada sounding very relax, cikin kuka rashjda ta fara cewa
"Ranar dana fara ganin ka...na kamu da ciwon sonka..... I begged anty ummy... Ta yi maka magana.... Tace... Vata iyawa.... I suffered for... Months... Ban da farin ciki...duk duniya ta takoma baki saboda son da nake maka.... A haka nasamu labarin an saka maka biki daga bakin anty ummy.... " Dan dainawa tayi Tana shessheka, yarima was paying attention so attentively because he wants to hear where all this will lead to,
"kasa boye bakin cikina nayi dukda she begged me to stay away inyi hakuri Allah ya bani nawa mijin.... I couldn't.... Lokacin ne na hadu da wannan ta waje... Wajen service dinmu daya.... Shine tace... If... I can get close to you . " kasa cigaba da magana tayi sabida kuka da kuma nauyin what's coming next,
"stop wasting my time.. " ya daka mata tsawa, da sauri ta cigaba daceWa
"ta bani shawaran in kusanci matar da zaka aura don in samu kusanci da kai..."
"ita wa?.. " yarima ya tanbayeta.
"wannan ta waje... Amanda.. " rashida ta amsa mashi without hesitation,
"good continue... "
" sai nabi shawaran ta na nemi kusanci da taslem... "
"call her gimbiya tasleen..." yayi commanding dinta, da sauri tace.
"na hadu da gimbiya... Taslem... She was easy... I pretented to love her... Kawai don in samu kusanci da Kai....i fooled her... " b'ata k'arasa ba yace.
"not her.. You fooled yourself... Kina ganin Wanda ya Aminta da Kai is a fool?... No... Kai da kake cutar wanda ya Aminta da Kai is the big fool... You're not wiser than the person who created both of you... You can play wise d wanda kake tare but never.. Ever wiser than wnada yayi ku biyu... Continue my friend... " ya daka mata tsawa sounding so angry with his stammer all over him, rashida sai kuka kawai take as he talks, yana cewa tacigaba tacigaba, abinda take gani a film yau gashi a kanta, itace yau aka ajiye Tana confessing, ina amfanin bakin hali, some people will think AI a novel ne hakan bai iya faruwa, well ba lallai ya faru dake a yanzu ba but believe me it's better ya faru da Kai a nan ka samu shiriya da ka mutu bisa mugun abun kaje inda babu service,
"mun shaku da gimbiya taslem sosai amma ban damu Daita na second guda ba... All I want is you... Amma wallahi VA laifina vane.. Amanda ce ta tura ni... " ta fad'a cikin Sabon kuka.
"continue... " yarima ya fad'a Atakaice
"bayan mun saba da gimbiya Amanda taje garinsu ta amso magani..." zama yayi hearing where this is leading to,charm, before yna ganin ai kou min karfin boka bai isa yayi abinda zai kamashi ba, amma he is wrong, tunda akayiwa manzon tsira ya kamashi kowa na duniya can also be affected.
"sai na saka maka a abinci.. " ta fad'a cikin tashin hankali, kai yarima ya dafa as many things run through his mind
"what nerve.... What a gut... " shine abinda ya dinga maimaitawa yana shafa kanshi looking so angry and furious, kallo daya zakayi mashi ka gane da akwai anger tattare dashi, kawai yana jin labarin yanda ake asiri a Kama mutu, he have heard lots of hideous stories saboda a palace sanda suke yara duk dare zaa tarasu a basu labarin how the wicked and mean the world is Wanda ana fad'a masu in form of tatsuniya, he winder me aka hada cikin abinda aka bashi abinci yaci, it can be anything
"how did you get to my food... " yq fad'a da idanuwanshi da suka koma kaman garwashi, rashida dake kukab abinda zai biyo baya after every thing rasa inda zaka saka kanta tayi saboda tsoro, da akwai moment that nothing will help matter like death and she feel it's now, now is the moment she will want to die than face the rot of yarima da tunda take b'ata taba ganin idanuwan mutum ya koma Kama an zuba jini ciki ba, he really terrify her,
"nan... Gidan... Nazo.... Gimbiya never Thought am up to something... So I did it successful... " ta fad'a cikin kuka Tana takure jikin gado,
"Lallai matar mutum kabarin sa... Assuming it's poison da shikenan... Tasleem.. Da kece zakiyi sanadiyar mutuwata.....you let lot of stupid and non entity people into my life.... My private perfect life.... " ya fad'a yana mikewa tsaye hannunshi daya kan waist dinshi sai daya saman goshinshi yana shafawa kaman zai dirzo fatar dake gaban goshin shi, at the this moment inda taslem Tana gidan wallahi da babi abinda zai hanashi zaneta for letting him go through all this, but still deep down he thank Allah that he is still alive don yanda family dinsu ke da makiya da abune Mai sauki a bi ta same hanyar a kashe shi silently without any one knowing the real cause of this death, bai san sanda yaje falo ba ya dawo, babu abinda ke tashi sai kukan rashida ke tashi, yasan at this moment any slightest touch da zai yi mata yanzu yana iya Kasheta saboda anger, wani irin zafin kishi yakeji, he know in dai zai bugeta yasan makasarta zan buga which is her heart or her head, sake komawa falo yayi this time yayi kneeling da kafa daya sai ya dora hannunshi kan second knee dinshi dake tsaye sai ka rantse race zaiyi, yanda yake nishi sai ka rantse he is turning into an animal, jikinshi sai rawa kawai yake,
"If...i touch you.... You will die.... If I beat her mutuwa zatayi.... " was abinda ya dinga fad'a da karfi while yana falo ita kuma bedroom but she can hear him Clearly, wayarta sai ringing yake but she won't dare pick or look at the call, yana iya tasowa ya bugeta
"if I say I will beat her she's definitely going to die.... Why zan Daukarwa kaina zunubin ta bisa kaina.... "shine abinda ya fad'a trying to calm his self, babu Wanda zai bashi shawara to do the right thing right now sai shi kanshi, kullum abinda ummah take fad'a mashi is in har ranka ya baci think before you act, and now that's what he is doing, .
"Hmmmm what a nerve.. " ya sake maimaitawa, wanann tashin hankalin is going to kill rashida, she was coughing sosai like zata fiddo throat dinta, nothing scares like being alone with the person you think can kill you, tankar a barka a daki da azaraila haka take ji, kou da fear din da take ji alone ia enough to kill her, her heart beat is increasing by the second sabida seeing him kneel in falo yana magana kaman mad man is so terrifying, ganin ya Mike yasa ta dafa chest dinta sabida abind take ji, bed room din ya dawo yayi tsaye yana kallon yanda idanuwanta sukayi waje sabida tsoro, he knows she's scare of him, zama yayi not even coming closer to her yace
"did you know who I am?.. " da sauri ta daga mashi kai
"and still you havr the guts to poison me... " ya fad'a sounding a bit calm than before,.
"did you know I can get your whole family killed or banish from this town?... " ya sakr asking dinta, still kai ta daga mashi Tana hawaye
"kinsan mata nawa suke sona?... Did you know how many love messages I get every day?... Amma ke sai kika kai naki to the next level using innocent taslem.... " ya fad'a yana dora hannu bisa bakinshi with his two eyes closed, kuka kawai take Tana coughing at the same time, duk cough din da zatayi sai taji jini ya bulbula daga jikinta kaman n bude tap
"ohhh innocent gimbiyata... You still cheated on her this much amma jiya she saved you from my hands ...bata iya ganin na hallaka ki... She cried and beg for me to leave you... " ya sake fad'a mata, banda kukan nadama babu abinda rashida take jin abinda yarima ke fada mata
"assuming you loved her with a single heart she would her been the best friend da zaki samu because her Heart is large and full of gold... B'ata da single evil habit amma you decided to hurt her this much thinking you fooled her... Let me tell you something there's nothing like cheating or fooling an innocent person because what ever you do will surely come back to you one way or the other.... So it's your self you're fooling and cheating... Not gimbiya.... " ya fad'a da idanuwanshi rufe saboda yanda vai gani sosai because of anger,
"you married me by using charm tell me meye ribar ki... " ya tambayeta cikin kuka tace.
"nothing.... " ta amsa mashi crying to her heart felt
"did you know all the time we spent together is a mistake... It's not meant to be.... I curse the day I use my virginity on you....the day I lowered my self to your level... The day my skin touches yours... I curse that day rashida or what ever your name is.... " ya fada out of serious anger That is erupting alk over again as he remember time da sukayi tare da ita da kuma yanda ya dinga treating tasleem, now he knows why he never enjoyed single sex with her, it's because nothing between them is real, kou sau daya bai taba samun satisfaction ba, but one touch daga taslem drives him crazy,
"kin cuceni..."ya fad'a voice dinshi na rawa kaman zaiyi kuka but hawaye basu zubo mahsi ba, tears really heal, yasan inda zai samu single drop of Tears da ba karamin sauki zai samu ba... But it doesn't flow easily,
"Dan Allah... Ka yafemin... Tell gimbiya ta yafemin.. "
"quite!!!! " ya daka mata tsawa as kou kadan bai son jin magana daya daga bakinta, shuru ne ya biyo baya for about 5 minutes before yace
"na sake ki saki daya.... biyu ....uku.... But you won't leave this house until your family pay me back all my money dana kashe kanki... Duk kudin dana baki... Da na lefenki....in short kou motar nan in har aka saida bai kai yanda na saya ba sai kun cika.... My dime will not go in vane.... " ya fad'a yana mikewa daga inda yake zaune, kuka kawai rashida ta cigaba dayi as her heart breaks... Yanzu duniya zasu sab what she did... Tasan da wuya her dd ya saka single dime ci
Kin kudin da zaa biya yarima, she knows him da tsautsauran raayi, yarima rasa abinda zaiyi yayi ya fice daga dakin tare da kulle kofar, kou kadan she won't leave this house sai sun biyashi kudinshi to the last kobo, he won't let anything of his dime go to waste, yana tafiya yana ganin kokarinshi, he really try da bai doketa ba, nothing Is good like keeping calm in rank ya baci, ba karamin sanyi yake ji da Allah ya bashi ikon danne zafin zuciyar shi, fita yaso yi zuwa compound anma sai ya tsaya, yana jin ihun Amanda daga inda yake tsaye a main falo, kou kadan he is not going to touch her with his hands Don b'ata kai wannan matsayin ba, but she will vomit all his money Don kou sisi ba zai and mata ba, hanyar bedroom dinshi yayi Don ya kira ummah ta fad'a mata abinda ke faruwa sai kuma ya tuna wayarshi na cikin motar shi, da sauri ya fito yaga Ananda sai fighting dinsu Umar take wai dole su barta ta tafi, yarima na fitowa yaga duk kayan jikinta sun yage da alaman she's trying to run su kuma suna hanata,
"Umar!!!" yarima ya kira Umar, da sauri ya taho da gudu,
"beat her until she vomit my money.... " ya fad'a masu atakaice, da sauri Amanda dake nishi da hawaye eyes dinta tace
"which money... bata fada maka what happened ba... "
"I know... " y fad'a walking towards his car,
"qnd it's all your fault... You're going to pay for what you did.... Kou kadan bazan hadaki da hukuma ba... I will handle you my self... " ya fad'a yana bude motarshi, wayarshi ya fiddo ya maid motar ya rufe, AI Umar yaji dadin umarnin da yarima ya bada because amanda Tana acting kaman Tana iya dukan su hudu, kafa suka fara saka mata ta koina, yarima dake tafiya cikin takama ya kallesu yace.
"kar ku tabata da hannuwanku.... Belts kou dorina zaku dauko... Such people carries lot of horrible diseases....so ku samu Abu ku dinga buga mata har ta fiddo kin kudina... " yayi commanding dinsu, ihu Amanda ta farayi as tasan her power is worthless, gani take kilan yau Kasheta zasuyi, kneeling tayi as she see Umar run into their room. Don samo abun bugu, banda magiya babi abinda Amanda takeyi, bakin kofar main falo yarima yaje ya tsaya yana kallonsu, sai da ya jira yaga Umar ya fito da belt irin na securities Mai karfe a both side sannan ya shige ciki, Amanda na ganin abinda ke hannun Umar ta fara rokonshi kar su tabata amma ina, rabawa yayi su hudu kowa da nashi a hannunshi suka fara sakar mata koina, banda ihu babu abinda ke tashi, inda Unguwar na da yawan mutane da ba karamin taruwa zasu ba saboda yanda muryar Amanda ke tashi Tana yarensu Tana magana da turanci Tana magiya amman hakan bai hanasu buga mata belt dinsu kuma wajen karfen suke buga mata. Yarima komawa yayi cikin part dinshi yayi relaxing kan kujera sannan yayi dailing number ummah, bayan few ringing ummah tayi picking Tana cewa
"fav baccin ne ya hanaka zuwa breakfast gashi har lokaci na kurewa?.. " ta tambayeshi,
"sorry ummah..na dawo gida... Ina gimbiyata... "
"Mara kunya... Yanzu ta shiga dakinta... She asked about you... " da sauri yace
"really?... "
"yes... " ta amsa mashi
"hmmm ummah it's the best thing I heard in a while.. " ya fada mata yana lumshe idanuwa ,
"me kaje yi gida... Kou har ka fara missing matarka rashida... " ta fad'a Don jin abinda zaice, ummah ta koma kaman irin yara yanda take magana purposely Don taji abinda danta zaice, she's paying very good attention to what he does.
"ummahna kenan... Hmmm if you see what happened in this house today.. Wai ummah magani rashida ta sakamin a abinci...." bai k'arasa ba ummah tace
"what?... Who told you that... " ta fad'a kaman b'ata San abinda ya Faru ba,.
"da bakinta ta fad'a min... Ummah Allah ne ya so ni....assuming maganin mutuwa aka saka min fa... Da shikenan na mutu kou... " ya fad'a cikin sanyimurya, hawaye ummah taji ya fara taruwa idonta, She's so happy Tana witnessing wannan rana, ta godewa Allah as na danta bai zama na har mutuwa VA, so many people never get their real people back, Wata hisabin sai a chan, kofa aka bude taslem ta shigo sai faman ture ture baki take wai Tana fushi ummah ta goyi bayan yarima, ganin ummah zaune da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login