Showing 33001 words to 36000 words out of 323952 words
saka rana, komai nasu yanda alada ya tsara sukeyi. Yarima bai je office ba yau kulle kofarshi yayi ya koma ya kwanta saboda kar ma a dameshi.
Taslem tayi deciding taje school yau saboda she thought all is well again, jin nobody is saying anything anymore yasa take tunanin her dad has forgiven her, she's happy again, cikin shiga Mai kyau ta dora long hijab har kasa ta fito, dakin mom dinta tashiga tayi mata bye ta fita compound, yau driver zai kaita as ordered by her mother, tana fitowa mahboob na fitowa, daga nesa yace
"parrot wait... " ya fad'a heading toward her, tsayawa tayi tana jiran ya karaso, yana zuwa ta gaisheshi tana turo baki, dariya saki yana cewa
"wai ya ake ciki ne?.. " ya tambayeta seeking for info
"dame?.. " ta tambayeshi cikin shagwaba,
"da maganar auren mana banason rainan wayau... " dariya ta saki tace
"ai daddy ya fasa.. Banji ya kara maganar ba... Kilan mum ta shawo kanshi... " ta fad'a cikin nishadi, dariya ya saki yana kokarin bude baki yayi magana tayi saurin cewa
"untorrr... I know duk Kuna jira q fitar Dani daga gidan nan... Untorrr am Not going any where... " ta fad'a tana mashi gwalo,
"yarinya kina ruwa... " ya fad'a mata laughing very loud
"oho dai... " ta fad'a tana barin wajen da sauri. Sai yaji ma ta bashi tausayi da bata san abinda ke faruwa ba Don yasan if she knows bazata fito looking do happy ba. Mota ta shiga aka jata suka bar gidan. kou da taje school babu abinda ake tambayar ta sai maganar aurenta kuma her reply was proudly an Fasa.
Da good news P. R. O ya dawo inda yaje baba Mai maje ya bada amincewanshi kan maganar auren yarima da tasleem. Nan take Mai martaba ya yanke hukuncin cikin sati guda zaa kai kudin neman aure da kuma saka rana.
Mahboob daya iso Bangaren yarima babu irin Bugawan da baiyi ba amma bai bude ba, sai da ya kai kusa minti talatin yana bugawa sannan yarima ya bude kofa daga shi shorts, face dinshi babu walwala at all, kaman bai san mahboob ba ya koma ciki leaving him standing, bayan mahboob ya shiga ciki yake cewa
"kasan wannan yarinyar b'ata san komai ba...i. asked her... " gani yayi maganar ba Mai dadi bane kawai sai ta Mike ya bar mashi falo, Umar that waiting for him to open the door Don ya bashi abinci ne yayi saurin amso abinci ya jera mashi amma yana shiga cikin Don ya fad'a mashi food is ready sai kawai ya nuna mashi hanyar waje. Hajiya kam tasan yana chan yana fama kuma hakan dameta ba, it's not as she don't care about him amma tasan any slightest pet from her will make him misbehave.
Da dare hajiya ta kira Maman tasleem, lokacin suna zaune tare da tasleem, picking tayi tare da sallama tana cewa
"fulani ina wuni... " ta fad'a tana mikewa Don kar hajiya tayi wata magana da zai sa tasleem gane abunda ke faruwa, itama tasleem mikewa tayi tana binta tana cewa
"mummy ummah ce?..."ta fad'a ta binta kaman ita aka kira
"alhamdulillah.... Ya akaji da wannan abun alkhairi kuma?.. Muna fatan Allah yasa ayi damu... " inji ummah,
"Amin fulani.. Allah yasa hakan alkhairi ne... Ya kuma basu hakuri da junansu... Nasan kin fini sanin komai game dasu... "hajiya zainab ta fad'a tana kauda wayar daga tasleem Don kar taji
"kar ki damu dear... Komai zaiyi daidai... Naji kaman itace ke magana kou?.. "
" eh... Wai dole in bata waya kaman ita aka kira... " inji hajiya, dariya ummah tayi sannan tace
"ki bawa gimbiyata wayar... Daman albarkacin ta kike ci ai... " ta fad'a tana dariya, itama hajiya dariya tayi tace
"tou masu gimbiya.... Amma fa wannan mutanen basu san maganar ba tukun... " ta fad'a mata cikin dabara Don kar tasleem dake jira a mika mata waya ta gane, dariya ummah ta sakeyi sannan tace
"shiyasa naji murya da zak'i kenan....sai yaushe zasu gane tou...muma muna nan muna fama... Ai kyau ayi komai a wuce wajen kou?.. " inji ummah, tasleem dake sauraro tace
"mummy me zaayi..." ta tambayi mum Dinta, banza hajiya tayi daita tacigaba da cewa
"aini fulani fargaba nake ne... Banson su tadamin hankali... It's better a je zuwa a hakan tukun... Duk sanda zasu ji kilan hidiman ya gabato..." tasleem kasa kunne tayi tana jin ana maganar hidima,
"Anya hakan yayi?.. Ai it's better ayi a wuce wajen kou?.. Anyway shikenan... Bata waya... " inji ummah.
Thanks11โค๐๐๐งก๐
Sak'aci
๐๐๐๐๐งกโค
ยฎZuwairat (ummumaryam)
1โฃ1โฃ
pls follow me on instagram @Zuwairatummumaryam,. Tnx
not edited.
Tasleem najin abinda tace tayi saurin kwace wayar daga hannun mom dinta, harara ta balla mata tana xewa
"Allah ya shirya ki... " hajiya ta fada tana barinta nan tsaye,
"ummah na ina yini... " ta fad'a tana Dan tsalle kaman small baby daya ga chocolate,
" lafiya lau gimbiyata... Ya kike ya school... " ta fad'a mata, da sauri tace
"lafiya lau ummahna... Wai. Ummah hidiman me zaayi "bata k'arasa ba ummah tace
" ba na hanaki saka baki maganar manya ba?... Wa ya kasa dake da kike shirin dauka" tasleem turo baki tayi tace
"nidai ummahna sorry... Ban karawa... " ta fad'a cikin tsatsan shagwaba,
"yauwa gimbiyata... Ina missing dinki sosai... " cikin shagwaba tace
"kai ummah... AI ranar Sunday nazo kou?.. " ta fad'a tana turo baki kaman hajiya tana nan gabanta,
"ai ni kullum so nake in dinga kallonki... Bana gajiya da ganinki gimbiyata... Kuma ai ranar Sunday da kika zo guduwa kikayi ai...daga shigowan yayanki... " ummah ta fad'a Don jin abinda zatace
"ai ni ban iya zama inda yake wallahi.... Bai da mutunci..." ta fad'a kaman uwar Wanda take magana against takewa magana ba, dariya hajiya tayi tana ceWa
"haba my gimbiyata..ki bar cewa bakison yayanki mana... Yayanki ne fa... Yanzu dai zanje ganin dr zaki raka ni?.. " ta tambayeta, tsalle ta farayi Tana Cewa
"yeshhhh... Ummah zani... Zani indai..." ta fad'a Don tasan nan take zuwa ganin dr,
"yauwa gimbiyata... Amma hope zakiso min hira this weekend kou... " ta sake asking
"eh mana... Zanzo... " ta fad'a atakaice,
"tou gimbiyata... In kin zo me zaki dafa min... So nake inci abincin gimbiyata for the first time kar in mutu banci abincin ki ba.. " ta fad'a mata sounding serious Don jin abinda Zatace, tasleem is just like a daughter to jer and she will make sure everything is alright
"ummah ki bar maganar mutuwa pls... Baki kusa mutuwa ba" ta fad'a cikin shagwaba tana komawa ta zauna batare datayi maganar abincin ba because tasan it's a no go area, tasan kilan wasa take mata tunda tasan bata iya ba,
"ai kinsan mutuwa na kan kowa my gimbiya... So tell me yaushe zaki zo ki dafamin abinci inci?.. " ta sake maimaita mata Don ta lura bata son zancen
"ummah... Ni ai ban.. Iyaba... " ta fad'a tana turo mata baki
"oh bazaki iyaba... Tou shikenan baki rikani... " ta fad'a mata atakaice, idanuwa tasleem ta zaro saboda she have planned yanda zata sha selfie ta nunawa duniya da kawayenta inda taje
"ummah ni zani Dan Allah... " ta fad'a cikin shagwaba kaman zatayi kuka,
"then kizo ki dafa min abinci... Kou kuma bazaki ba... " ta fad'a mata babu wasa,
"wayyo Allah ummah ban iya ba... " ta fad'a tana fashewa da kuka,
"ba sai Kinyi kuka ba gimbiyata... Ai bance dole ba... Kawai a bar maganar... "
"aa ummah... Zan biki Dan Allah... " ta fad'a cikin shagwaba tana mata kuka, hajiya zainab sai kallonta take,
"tou ki zo ki dafamin abinci Mai dadi... Kinji kou... Dana ci yayimin dadi sai inje dake. Deal?.. " ta fad'a tana sauraron abinda zata ce ,rushewa tayi da kuka tana cewa
"ummah ta ya zan dafa abinci bayan ban iya ba...dan Allah zanje..." ta fad'a tana kuka sosai,
"ki koya mana... Kizo kiyi min ranar asabar... Yau Thursday... Sai ki koya gobe jibi kuma kizo kiyi min... " ta fad'a mata waiting to hear her reply, Kuka tasleem ta dingayi sosai tana cewa
"ummah ban iya ba... Kar inyi babu dadi... " ta fad'a cikin kuka kaman an doketa, hajiya zainab shuru tayi tasan what's going on, relaxing tayi tana godewa Allah, at least tasan tasleem is good hands,
"gimbiya kou ya kikayi zanci..just give it a try... Kinji darling... "
"tou ummah... Zanyi amma zakije Dani India kou.. "
"eh mana... Da gudu zamuje...kuma kinsan me... " ta fad'a sounding excited,
"no ummah... "tasleem dake kuka har loakcin ta fad'a Don gani take an had'ata da wani abu which is impossible amma the thought of going to India will make her try something she never did in her entire life,
"zaki tayani yiwa matar yayan ki selecting kayan lefe... " ta fad'a mata, ihu tasleem tayi tana lumshe ido kaman ba ita bace Mai kuka seconds back sai kuma tace
"wai Wane yaya?.."
"Aliyu mana... " ummah ta amsa mata kawai sai tsoki ya kufce mata, idanuwa hajiya zainab ta zaro tana cewa
"kinci ubanki... Tsoki?" hajiya zainab ta fad'a daga inda take zaune,
"banason rashin kunya... Kin ji kou?.. "
"yes mummy.. Am Sorry.. Bazan k'ara ba... " ta fad'a turo baki, ummah bata ji haushi ba saboda tasan jin sunan Aliyu yaja tayi tsoki, that's how much they hate each other.
"yanzu dai see you on Saturday... Kuma ki shirya kwana kinji kou... " .
"yes ummah na...goodnight... Ki sa a kawo min kayan dadi kinji... " .
"naji... I love you my gimbiya... " ta fad'a mata
"I love you too ummah na... " ta amsa mata tare da sauke wayar daga kunnenta, mikewa hajiya zainab tayi tana cewa
"tasleem ashe rashin kunyar taki ya kai haka? Hajiya fulanin kike wa tsoki?.. " ta fad'a heading towards her da sauri tasleem ta Mike tana ja da baya tana cewa
"wallahi mummy aa...am sorry... Kuma if you beat me in naje India Bazan yi maki tsaraba ba... " ta fad'a tana ja baya, tsoki hajiya zainab taja saboda takaici ta bar mata falon, da sauri tasleem tabi bayanta tana cewa
"mummy Dan Allah tell small mummy ta koya min abinci... Ummah tace in banyi mata girki ba bazata je Dani India ba... " jin abinda tace yasa hajiya sakin murmushin jin dadi, this is coming alot easier than she thought,
"daman AI tace kizo ta koya maki... Don haka sai kije AI... " ta fad'a cikin excitement, da sauri tace
" bari inje in fad'a mata yanzu cewa gobe in da dawo 12 sai ta koya min... " ta fad'a heading to the door babu komai kanta,
"ai sai ki saka hijab kou... Uwar zalama... " ta fad'a mata, da sauri ta shiga ciki ta dauki hijab ta fito sanann ta fita waje, tana shiga ta shaida mata cewa in ta dawo zata shigo a koya mata abinci, dadi hajiya Asabe taji saboda farin ciki har cewa tayi
"in har kika koya a yin farko sai ba baki kyauta... " jin anyi maganar kyauta yasa tasleem saurin cewa.
"fadamin me zaki bani.." ta tambayeta,
"abun sirri ne.. Ke dai ki koya ki gan...zaki sha mamaki. " ta fad'a mata,
"ai shikenan mummy....daman I am a smart girl... Gobe zakusha surprise..." ta fad'a cikin excitement.
Tasleem na fita hajiya ta sake kiran ummah, babu abinda take cewa sai
"fulani Allah yaja mana da Ranki... Nagode... " dariya ummah tayi tana cewa
"babu godiya ai..tasleem tawa ce ai... " nan dai sukayi sallama.
Yarima kuma sai abinda yayi gaba, bai fita bai shiga Bangaren ummah sannan baicin abinci, kawai yanayi ne Don kou zaa ce an Saura raayi amma nobody is saying anything about it. Yau Friday tun fa safe yaje gidan wanshi ciroma wato the crown prince, kallo daya yayi mashi bayan sun gaisa ya gane yana cikin damuwa sosai, duk ya rame,
"ango meke damunka... Naga duk kayi suku suku... " ciroma ya tambayeshi,
"yaya.... Ni... Banason... Wannan yarinyar..... Dan Allah ka fadawa abba kar a aura min ita... A samo min wata kou wacece zan aureta... Amma banda tasleem... "ya fad'a cikin damuwa sosai,
"why?... Give me three good reasons why bakasonta...and I Will stand by you har sai naga an Fasa..." ciroma ya fad'a mashi, kanshi kasa ya rasa first point dinshi,
"ina jinka... " ya sake fad'a mashi,
"ai yaya... Ni ban sonta... Ta cika sururtu.... She's too lousy for my liking... " ya fad'a mashi,
"amma Aliyu ban San baka da hankali ba sai yanzu... Wato saboda hallitta da Allah yayi mata ne bakasonta.... I thought you will say she's doing something that is Haram.... In banda abinka yarinyar da ta tashi kafar ummah... Yarinyar da take cikin fad'a kullum har ta girma meye abun hate game daita?... Wato ka nan da wannan halin naka na kin mutum babu gaira babu dailil kou?.." ciroma ya fad'a mashi sounding very angry at him, baki yarima ya turo kaman zaiyi kuka, inda yana iya kukan da yayi Don su san how serious he is
"yaya.. Ya zaa yi... in auri wacce... ban jin ina... iya rike mata hannu" ya fad'a cikin stammer, dariya ciroma yayi saboda abinda Aliyu yace
"wato you're telling me har ya Kai haka?... Tasleem is a lovely and beautiful girl... I like her personally.... " bai k'arasa ba yarima yace
"tou yaya ka aureta ni a barni pls... " ya fad'a kaman zaiyi kuka, dakuwa ciroma yayi mashi yana cewa
"Kaci gidanku... Baka da hankali wallahi... Kar ka bari abba yaji wannan haukan da kake because ana iya daura auren gobe... Kuma da kake cewa you can't hold her hand na sake na ganta da ciki sai naci ubanka Dan iska... "
"ni babu wannan zancen... You know me... " yarima ya fad'a
"we shall see... Kai. Baka ma ji dadi wanna beautiful and model sized girl zata aure ka ba... Kai that look like bayan tukunya.. Tukunyan ma na abincin kan murhu... Murhun ma na gidan gandu... " ciroma ya fad'a yana Dariya
"haka Allah ke son gani na... " ya amsa mashi yana turo baki,
"AI itama haka. Allah keson ganinta da surutun ta... Nan da kwana biyar zaa saka Rana...so advice for you is if possible kaje ka fara Dan magana daita so that you get use to her, ..." bai k'arasa ba yarima yace
"Allah ya sauwake ...can decend that low... "ya fad'a alaman he can never do that... "
"then suit your self... Mune muna nan sai munga abinda ya turawa buzu nadi... " ya fad'a tana dora kafa daya kan daya Don ya kara bawa yarima haushi, cikin matsanacin fushi ya Mike yana cewa
"ban ma kara zuwa gidan nan... " ya fad'a yana mikewa,
"that's your business... " ciroma ya amsa mashi. Ficewa yayi ya shiga mota ya bar gidan, yana tuki ya rasa inda zai saka kanshi ya ji dadi.
The feeling of trying new thing I'm her life makes her so anxious, kaman ayi sauri gama lectures ta dawo gida ta shiga kitchen haka take ji, duk yan ajinta babu Wanda baisan tasleem is going to cook for the first time yau ba, sai cewa take
"yau zanyi abinci... Dan Allah kuzo ku gan yanda zanyi girki... "take fadawa kawayen ta, wasu sai su kauda kai su tabe baki saboda takaici, wasu kumq will laugh at what she's saying,
"Kuma reward dina is going to India... " ta sake fad'a masu, suna fita daga last lecture din ta shiga motar dake jiranta sai gida, kou Bangaren su b'ata shiga ba ta wuce part din small Mummy, kaman yanda ta saba tana shiga part dinta ta wulla bag dinta da hijab dinta nan falo zata shiga ciki
"common come back and pack those things... " hajiya Asabe ta daka mata tsawa, da sauri ta dawo ta kwace, linka su tayi in q very funny way, banda dariya babu abinda hajiya Asabe take,
"na gama... Don Allah mummy zo ki koya min... " ta fad'a jikinta na rawa, mikewa hajiya tayi tana cewa
"muje tou... " da sauri tasleem ta shiga kitchen tana kallon kayan dake jere kan kitchen table kowanne rufe alaman daman jiranta kawai take tazo.
"kinsa me zamuyi?.. " ta tambayeta, da sauri tasleem ta girgiza mata kai,
"it's burritos... " ta fad'a sanin how much tasleem loves it, tsalle tasleem tayi tana cewa
"wow... Yau zanga yanda akeyin burritos... Mummy daga yau ina iya making my own burritos?.. " ta fad'a cikin so much excitement,
"sosai ma... Zakiyi shi Da kanki... " ta fad'a mata cikin jin dadi, tasan tasleem will learn very fast tunda har ta saka kanta, daman inda mutum yana interest kan abu bai bashi wahala, nan hajiya Asabe ta bude kowanne plate, tasleem tsayawa tayi tana kallon abubuwan da mostly take ji but b'ata san sunansu ba, first abinda hajiya asabe ta fara nuna mata is shawarma bread
"wannan shine ne ake kira da shawarma bread kou Lebanese bread... " sai ta nuna mata, mince meat, chopped onions, garlic and ginger all fresh, sai tomato paste Mai pepper, sai Mai, tare da Maggi sai kuma waken goggoni wato baked beans,
"wannan waken yana zuwa da romo cikinta amma bamu bukatar romon Don haka na wankeshi, ," ta fad'a tana nuna mata washed baked beans din
"OK na gane mummy... " sai hajiya ta nuna mata cook rice Wanda kecikin plate tare da yi mata bayanin yanda ake dafawa, nan ma cewa tayi ta gan sai tace
"oh na gane.. Tou mummy ya akayi aka hada shi shawarma bread din?.. "ta tambayeta,
"yauwa good question... Kinga wannan ana saya a haka a super