Showing 165001 words to 168000 words out of 323952 words

Chapter 56 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2184

inda ya zauna kusa da ummah, kallonshi ummah tayi tace
"wanann wankan yayi dana... Kaga kanka kuwa... You look so cute my fav... " ta fad'a not minding gaidata da baiyi ba as he normally does, 
"ummah... " ya kirata ta amsa mashi da
"naam my fav... "wearing a nice smile as she she thinks komai ya daidaita tsakanin shi da Tasleem,
"aure nakeso... "ya fada kaman bai taba aure ba, Dan b'ata face ummah tayi as the statement seem so awkward to her
"ban gane aure kakeso ba...daman baka da aure ne?.. " ummah ta fad'a sounding very angry,
"oh... Ina dashi.... Tou aure zan k'ara... " ya fad'a modifying his statement sannan sounding very serious, the first thing ummah does was feel his temperature by placing her palm on his forehead,  kai ya daga yace
"ummah Meye... " ya tambayeta babu faraa sosai Don even that feeling he have for her ya ragu sosai, he doesn't havr have that feeling of total respect and submissive to her,  kawai dai yasan she's his mother shikenan,  the only person he have everything for right now is rashida, 
"so nake in gan if you're OK... Don nasan in your right senses bazaka fadi hakan ba... " ta fad'a mashi
"ummah yanzu don nace zan k'ara aure kike ganin ban da lafiya... Laifi ne Karin aure... " ya fad'a sounding a bit tensed
"AI ansan in har kana da lafiya bazakayi zancen auren yanzu ba.." bai bari ta gama ba yace
"daman I know it's what you will say... Abinda zaki ce kenan... Shi yasa I was contemplating in fada maki kou in wuce direct to Abba..." cikin serious anger ummah tace
"Aliyu you're very stupid... Baka da hankali ko kadan...in ma mafarki kake wake up... Amma kayi aure kou wata biyu baa yi ba kace aure zaka k'ara?... Am even sure kou kwanciyar aure bakuyi tare ba and now you're talking of a second wife...if it's about what happened yesterday tace ta baka hakuri... Ka cigaba da hakuri daita yarinta ke damunta wata rana sai labari,... " ta fad'a mashi calmly,  sam bai San abinda take magana a kai ba,  kawai sai taga ya Mike yana cewa
"ai nine da laifi danazo na fada maki zanyi aure... It's alright.. Let me go to abbah... " da sauri hajiya amina tace
"wallahi if ka bari Mai martaba yaji wannan zancen Sai ranka ya mugun baci... " ta fada saboda sanin halin mijinta, he always support his children taking second wife in short har fad'a masu yake indai zasuyi adalci da should marry four each tunda kudi is not the problem,
"watch me..." ya fad'a heading out d sauri, 
"Aliyu... Aliyu!!!" ta kirashi as he heads out amma kou juyawa baiyi ba balle ya amsa mata,
"toufa... Ikon Allah... Wonder shall never ends...." ta fad'a tana kallon as he walks through the door, this is the very First time yarima walks out of her,  abun ya mugun b'ata mamaki da kuma daure mata kai,  it's unlike him all she thought was his angry saboda the way tasleem treated him kuma he is blaming her for that tunda yana ganin ita yace ta nema mashi mata kuma sai ta sa aka hadashi daita, she still remember how bitter he sounds yesterday night,
wayarta dake gefenta ta dauka tayi dailing number tasleem.
tasleem b'ata dade da ajiye wayar daga yiwa rashida text ba taji wayarta ya fara ringing,  da sauri ta dauka thinking it's rashida sai taga ummah,  da sauri ta kanga wayar a kunne tare da yi mata sallama,  kou amsa sallama ummah batayi ba ta fara cewa
"gimbiya yaushe kikayi developing kunnen kashi ban sani ba...when havr you suddenly become a liar....before anything you said is the fact amma yanzu sam ban gane halinki ba... " hawaye ne suka fara taruwa a idon tasleem as she listens to abinda take cewa
"dazun ya mukayi dake... You told me zaki kira Aliyu but you refused... " tasleem data fara kuka tayi saurjn cewa
"wallahi ummah I called him... " ta fad'a tana kuka sosai, 
"another bad character.... Ranstsuwa kan karya... " inji angry ummah
"wallahi ummahna ba karya nake ba... Na kirashi... Mun dade muna magana.... Bayab mun gama waya ne na kiraki... Wallahi ummahna believe me... " tafad'a tana kuka sosai, shuru ummah tayi for a moment as kukan taslem na tashi a kunnenta,
"did I say kiyi min kuka?.. " inji ummah,
"no" ta amsa mata tana tsayar da kuka while tears still roll,
"then ki sani baiyi hakuri ba... Now call him ki sake bashi hakuri... " inji ummah,  cikin tears tasleem tace
"ummah yazo ne... He told me zai dawo gida amma ya dawo ya fita bai shigo ba... "
"in.a.  bai shigo ba ke baki da kafa?... Why is it that komai sai an fad'a maki... Why can't you use your Brain...did you know a yanda kike sakarar nan in har Aliyu ya yi wanj auren kin kade?.. " shuru tasleem tayi tana tunanin abinda ummah ta fad'a mata sannan gabanta na mugun faduwa, 
"ummah aure yace zai k'ara?.. " ta fad'a cikin cracking voice.
"abinda na fada maki kenan?... I said call him and if he comes back home kar ki jira saj yazo... Go to him...now call him and get back to me... "ummah ta fad'a mata
"tou ummah... " taslem ta amsa mata,  kashe wayar ummah tayi ta rafka uban tagumi,  kawai all she's thinking is yanda tasleem ke treating dinshi yasa yake maganar aure,  b'ata San it if far beyond That ba, 
"Allah yasa kar ya fadawa Mai martaba wannan maganar... "inji ummah.
Yarima na fita bai tsaya koina ba sai main palace,  dad dinshi zaune kan karaga ta mulki while his dukes da sauran mutane na zaune waje yarima da face dinshi babu wani walwala ya samu ya zauna Dan nesa dasu while su kuma suna cigaba da abinda suke.. Wayarshi ne ya dauki k'ara which is forbidden in the palace ciroma yayi saurin watsa mashi wani irin mahaukacin harara, da sauri ya fiddo wayar yaga parrot, bai damu yayi picking ba ya kashe wayar gabaki daya, sake kira taslem tayi taji wayar a kashe, nan tasleem ta kira ummah tafad'a mata abinda ke faruwa. Ummah b'ata ce komai ba ta kashe wayar.
Aliyu bai samu daman ganawa da mahaifin shi ba sai da suka dawo daga sallah magrub sannan ya rage su hudu har da elder brother dinshi da babban duke din sarki sai Aliyu, 
"ango kwana biyu  .kou ganinka baa yi.  ." ciroma ya fad'a mashi,  Aliyu bai kou kalleshi ba ya kalli dad dinshi yace
"abba... Ni aure nakeso in k'ara.. " ya fad'a mashi in a calm way, dariya Babban duke djn sarki yayi tare da ciroma,
"it's a good news...but baiyi sauri ba?.. " inji Mai martaba,  Aliyu bai ce komai ba ciroma yace
"ai abba ana auren four wives rana guda... " ya amsa mashi yana kallon Aliyu sanann yana dariya, 
"yaro zai bi tafarkin ubanshi... Ka gaji Mai martaba..."inji second in command, 
"in ba Don alada ba ai Kai ya kamata ka zama sarki ba masu fama da mata guda ba.. " inji second incharge,  dariya ciroma yayi Don yasan dashi yake,
"Auta ka dai San ba haka nan ake nata biyu ba... Adalci is the whole thing Don wallahi zaka ji kanka tsundum a wuta wallahi... " inji ciroma,  duk maganr da ake damun yarima yake,  all he wants is to tell his dad amma duk sun tsoma mashi baki,  he really want to get a way from them and go to his new found love, 
"yar gidan wacece... " inji Mai martaba,
"abba kanwar matar yaya abubakar ne... " ya fad'a mata because bai san sunan ubanta ba, 
"kanwar matar abubakar...ubanta bai da suna?.. " inji second in command, shuru Aliyu yayi because bai san abinda zai fad'a masu ba, nan ciroma ya fadi sunan Wanda abubakar ya auri yarshi,  sun San shima is a very good person Don duk bincinken daya kamata anyi kafin a aura mashi wanann yarinyar,
"wannan Mai sauki ne tunda an San uban yarinyar kuma an San gidan... We will do the necessary... " inji Mai martaba,.
"when ..." shine tambayar da Aliyu yayi wa mahaifin shi, 
"dalla tashi ka bawa mutane waje... Baka ganin we're busy... " inji ciroma,  Aliyu bai sake cewa komai ba ya Mike yafita ya basu waje, yana zuwa waje kou side din mum dinshi bai shiga ba ya je inda motarshi take,  nan ya tsaya ya fiddo wayarshi ya kunna,  saida ta gama booting sannan  ya kira number Rashida Don ya fad'a mata he is coming,  tana ganin sabuwar number ta dauka ta kanga ga kunne Don kar ya zama taslem amma sai taji muryar yarima,  nan ta lumshe idanuwa tare da sakin ajiyan zuciya,
"babe am coming to your house right away... Na fadawa iyayena batunki..." da sauri tace
"really?.. "
"eh mana... Me ake jira... "
"but baiyi sauri ba... " ta fada sounding so excited,
"wai saurin me... O don't like wasting time unnecessarily.. I yi ne ayi kawai babu jinkirtawa... " inji yarima dake shiga motar shi,.
"mum dinka ta amince?.. "inji rashida
"ita zatayinmin aure... "anyway we will talk if na iso... " ya fad'a mata tada mota,  Da sauri tace
"pls... Kar kazo yau..  Dazun na dade ban dawo gida ba... My mom is mad at me... " b'ata k'arasa ba yace
"what!... Ai if ban ganki ba Bazan iya bacci ba... "
"pls am sorry... Zamuyi magana gobe... "
"kou abinci ban ci ba... I want in zo wajen ki ki nema min wani abu in ci... " ya fad'a mata kaman zaiyi mata kuka, 
"am sorry... Muyi ta waya... Har kaje restaurant Kaci abinci kou kuma wajen matarka... " b'ata k'arasa ba yace
"let me go to the resturant...in naje zan kiraki... " ya fad'a mata yana kashe wayar kaman bai ji abinda tace ba,  wani irin dadi rashida taji as he trashed maganar taslem kaman baiji ba. Haka ya fita daga gidan zuwa near by restaurant yaci abinci sun waya da rashida,  ummah kiranshi tayi taji yana waya,  she wants to be sure if da taslem suke waya sai ta kira tasneem sai taji ta yi picking,  nan ummah ta tambayeta if sunyi magana ta amsa mata da aa,  kashe waya ummah tayi ta sake kiran yarima amma still  yana waya  before kou da wa yake waya  daya ga calk din ummah zai bar wancan wayar ya amsa ta ummah amma yau shuru bai daga ba, tun baa je koina ba ummah ta gane da akwai problem, she's a wise woman and a good investigator, she couldn't think straight,  ciroma ta kira a waya, ciroma dake cikin palace najin vibration din wayarshi ya duba yaga ummah,  da sauri yayi excusing dinsu ya yi Dan nesa dasu sannan yayi picking tare dayi mata sallama,  amsawa tayi sannan tace
"Aliyu yazo nan?.. " ta tambayeshi, 
"eh ummah... "
"what did he say... " ta sake asking to be sure if he is serious about what he told her, 
"ummah cewa yayi zia k'ara aure  ." ya amsa mata,  wani irin faduwar gaba ummah taji har sai da ta dafa chest dinta saboda tsoro,  ba Don tana Karin aure is something bad ba, sai Don tana fargaban abinda zai biyo baya da kuma tausayin gimbiyarta,
"did he mention wacce zai aura... " ta  sake asking
"yes kanwar matar abubakar..."
"kasan sunanta?.. " ya tambayeta,
"aa bai fadi sunanta ba... But ummah family dinsu are good babu karya,.." bai k'arasa ba tace
"keep quite ba abinda na tambayeka ba kenan... Yanzu ina Aliyun... "
"ya tafi tun dazun.... "7
"you mean ya fita daga palace din?.. Since when... " ta tambayeshi,
" ya dan dade... " ya amsa mata,
"I will get to the root of this.... " ummah ya fad'a tana kashe wayarta, daya daga cikin masu hadimanta ta kira ta fad'a mata tace ta duba mata in Aliyu yana gidan, bayan kaman minti biyar ta dawo Tace ya tafi.
Mikewa ummah tayi looking so restless, she's trying to figure out something amma she can't point a finger at it as a reasonable human being it's good to look at the situation around you, ya kamata ka zama Mai lura da change especially of abun da bai taba faruwa ba ya faruwa, so many things are happening under our watch but lack of vigilant yasa we Wont notice, in har kana tare da mutum for long ya kamata ace kin gane simple change in that person especially if they're not pretending Don wasu are very good in pretending, you will never know when something is happening In their lives, amma kaman yarima is too open, the odd behavior is every where, tunda ua taso face din ummah is the last thing he normal sees amma yau gashi har fada yazo amma bai damu ya sake ganinta ba sai ya fice sannan he walks out of her kuma now she's calling his not picking, with those strong evidence ummah ta gane da akwai problem,,
"there's fire on the mountain... " ummah ta fad'a tana kara daukan wayarta. sauri ta kira second son dinta abubakar, bayan yayi picking sun gaisa tace
"kannen matarka nawa mata... " ta tambayeta Kai tsaye,
"ummah lafiya... "
"pls answer me... " shine abinda ummah ta fada
"kanwarta daya ummah... Daman su biyu ne maza... " yafad'a mata,
"ya sunanta... " shine next question din inspector hajiya amina,
"sunanta rashida I think.." then boom it ring a bell, tasan sunan, somewhere,
"Rashida...rashida... " ummah ta dinga maimaitawa while the phone is on her ear, kawai she wants to remember ina taji sunanta,
"ummah wai lafiya... What's the problem... "
"toufa... Did I tell you da akwai problem ne... Kawia am asking ..and this calls stay between us... Bance ka fadawa kou matarka ba... " ta umarceshi,
"OK ummah.. But pls tell me... You sound disturbed..kinsan baa son kina damuwa... " ya fad'a mata calmly
"don't worry I will be alright... Remember don't tell any one... " ta sake fada mashi sannan ta kashe wayarta tana ta zirga zirga a dakin, babu abinda take kira sai Rashids tana kokarin tuna inda ta San sunanta, after like minti goma da ta tuno cewa tana da alaka da gimbiyarta, sakr kiran tasleem tayi.
tasleem da ke rakube jikin kujera pretending to watch movie najin karar wayarta tayi saurin daukar wayar, now she's expecting two calls daga yarima kou Kuma daga rashida, amma tana dagawa taga still hajiya amina wato ummah, picking tayi ta dora wayar a kunne tare da sallama in a calm voice,
"meke damunki?" ummah ta tanbayeta,
"nothing ummah... "ta amsa mata cikin sanyimurya,
"OK... Aliyun ya dawo?.. " ta tambayeta, ahankali tasleem ta daga curtains tare dacewa
"ummah bai dawo ba... "
"wai ya sunan wannan yarinyar data shiga bed room din Aliyu last time... "
"sunanta rashida... " tasleem ta amsa mata gabanta an faduwa Don kar ta gane kilan ta zo gidan.



Kika karanta baki biyaba Allah yaisa. Make sure you pay before reading, banson excuses
Thanks
[3/14, 6:36 AM] +234 703 008 7807: 53For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you.

Da akwai mutane dake fad'a min wai admin dinsu na turo novel dina kuma da sun tambayesu sai suce ai sun tambayeni, take note ban yarda wata admin kou wni admin yayi sharing novel dina ba, if you do na barku da Allah, I know people will be like this woman with Allah yaisa, yes it's my right, bancin na mutum but I don't go likely on cheaters, kuma da akwai wayanda suka biya wata hafsat naira dari Tana basu novel dina, tou wallahi if you eat dime bada izinina ba ban yafe maki ba, in short you're only a legal reader if you pay to the above contact.

Not edited.




Gani take today is the most terrible day of her life as she was quite taji ummah ta fara yi mata fadan why did she let her into the house after all the warning, her heart was beating very fast as she waits for abinda ummah Zatace,  ita kuma ummah jin Rashida is the sane girl data shiga dakin yarima yazo yana wasu maganganu makes her heart travel very fast amma kou kadan batayi tunanin jazz saidai tunanin kilan tana affair da yarima before now, 
"ummah me ya faru... " tasleem tayi asking,
"babu komai... Kawai I want to know... " shine abinda ummah ta fad'a mata,
"OK...ummah ki bawa yaya hakuri.. Bazan Kara ba... " ta fad'a cikin sanyimurya
"ke ki kirashi mana... " ta fad'a mata amma thought dinta in another place,
"ummah zan kirashi again" ta fad'a mata
"OK do." ta amsa mata,  kashe wayar tayi ummah ta zauna ta rafka tagumi thinking abinda ke faruwa,  ba zancen auren nan ne abinda yafi tada mata hankali ba sai behavior din Aliyu,.
Bangaren tasleem kiran yarima tayi taji line dinshi busy,  she called har kusan sau uku still busy,  daga karshe ta kira ummah ta fad'a mata it's busy, 
"alright don't call him again...but make sure daya dawo go to him... Kar ki kuskura inji baki je ba kou ya nemi wani abu ki hanashi... " ummah ta fad'a mata babu wasa  cikin sanyimurya tace.
"tou ummah..."
"good girl... Sai da safe..."
"OK ummahna... Allah ya kaimu... " ta fad'a sannan ta kashe wayar, kallon Hindu tayi tace
"wallahi kinsan kin yi gaskiya... Baiyi hakuri ba.. Shiyasa daya dawo kou inda nake baizo ba kuma bai kirani ba... Amma wallahi ya ban mamaki... Dazun hirar mu lafiya lau...


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login