Showing 48001 words to 51000 words out of 323952 words
da pepper tare da sauran spices dinta sannan ta maida murfin ta rufe Don ya Kara boiling, Few minutes later ta bude ta juye gayen water leaf tare da ugwu leaf dinta tare da juye Mai,
"Kinga dai miyan bai da ruwa sosai it's very thick... " ya fada Tana juya miyan da spoon ahankali Don kar kifin ya wargaje. Bayan kaman minti goma ta kashe gas din Tana cewa
"shikenan har mun samu miyan mu... Now zamu daka doyan mu cikin blender... " ta fad'a Tana zuwa wajen doya doya dake kan wuta,
"take note in zakiyi pounded yam kar ki saka hancin doya because zaisa tuwonki yayi gudaji .." ta fada mata, nan dai ta sauke doya ta kwashe ta saka cikin blender ta kunna few minutes later ta bude ta duba taga yayi taushi ta kashe blender din tare da mulmula tuwon,
"Kinga our poundy is ready... " ta fad'a tana kallon tasleem Dake kallonta kaman television,
"shima bai da wahala sosai... " ta fad'a mata before saying
"mummy nothing to drink?.. "
"zamu hada guava da mango juice... " ta amsa mata,
"bai da wahala... All you need to do is zakiyi blending guava dinki tare da mango sai kiyi blending sai ki tace shi ki saka sugar that's all... "
Thanks
[3/14, 6:27 AM] +234 703 008 7807: 15❤💜💛💚🧡
Sak'aci
❤💜💛💙💚🧡
®Zuwairat (ummumaryam)
1⃣5⃣
Follow me on insta@zuwairatummumaryam(confide in me)
suna kan dining suna cin pounded yam da wanann miyan da hajiya tayi, wayar tasleem yayi ringing, tana dagawa taga new besty, murmushi ta saki tace
"mummy kawata is calling... Tana sona sosai... " ta fadawa mum dinta sannan tayi picking wayar, hajiya binta tayi da kallo sannan tacigaba da cin abincinba yayin da tasleem take waya tana ta b'ata labarin miyan da suka dafa, sai ido hajiya take mata alaman ta rige surutun nan amma sai ta dauke kai kaman ba daita take ba, sun Kuna kaiwa minti talatin suna waya sannan sukayi sallama, hajiya kallonta tayi tacr
"baby ina kika samu wanann kuma?... Wato kullum Baki gajiya da kwace kwace kou?.. "ta tambayeta, Dan turo baki tasleem tayi before saying
"mummy ai ni ban taba friend da ta damu Dani ba kaman ita... She's so cute and she is the type that pays listening ears to my discussion... Ba kaman su farida ina basu labari suna min Dariya ba... " ta fad'a cikin sangarta
"nidai nace maki banason kwace kwace.... Kowa friend dinki... You have to be very careful now... Kuma wanann magana babu control ki daina... Am clear... " ta tambayeta, baki ta turo tace
"mummy ba kwace kwace bace... " b'ata bari ta k'arasa ba tace
"nace am I clear!" ta daka mata tsawa, wiwi ta fara kuka tare da mikewa daga kan dining tana cewa
"ni shikenan ban ma kara cin abincin.. Wllahi ban ci... " ta fada heading to her room.
Hajiya b'ata bi ta kanta ba har sai bayan sallah magrub, alhaji ya kirata a waya wai tazo, mikewa tayi ta saka long hijab ta fita zuwa bangaren alhaji. Bayan ta zauna yace
"daman I want to inform you gobe zaa saka rana... Dukda a fada zaayi komai I want you to know..." hajiya da kanta ke kasa cewa tayi
"alhaji but tasleem zata san halin da ake ciki... " b'ata k'arasa ba yace
"daman ba dole ta sani ba?... Ina zaayiwa mutum aure bai sani ba.... If you can't inform her send her to me... " ya fad'a atakaice,
"aa alhaji... Kasan Ni ke tare da yarinyar nan kuma ni nasan yanda suke da Aliyu... " still katseta yayi dacewa
"listen to your self... Wato ke kika san yanda suke da Aliyu.... Your daughter tana misbehaving bazaki sa ta daina ba... Aliyu mate dinta ne?.. Allah yasa ya dinga dana mata dukan tsiya yanda zatayi hankali... " ya fad'a sounding angry
"ba Amin ba... Nidai pls don't tell her... Kou fulani tace kar a fad'a mata tukun...pls... " ta fada ahankali
"wannan matsalar ki...but in my opinion the earlier she knows the better,... Bai yuwa ace duk abinda yaro yake so ake mashi.... It's never done that way...that's why we're the parent and them the children... " ya fada mata,
"I know alhaji... Na sani sosai... Amma yanzu yazanyi... I Have no more choice... So pls don't tell her... " ta fada mashi cikin girmamawa
"wai in banda abinki ya zaayi a saka biki a royal family baa sani ba... Dole zata ji... It's better you inform her before she hears a wani wajen... " ya fad'a mata,
"nidai I know what to do... Nasan gidan nan zai Cika gobe so I Will send her to maryam a abuja..." ta fada mashi, baki. Kawai ya tabe tare da kauda kai gefe guda alaman wanann matsalar ta ne ba nashi ba, mikewa tayi ta koma part dinta ta dauki wayarta ta kira younger sister dinta dake abuja ta fada mata abunda akeciki, itama cewa tayi kawai a fada mata, ita hajiya zainab ta san cewa in har tasleem tasan she's going to get married duk abubuwan da take koyo tsayawa zaiyi, tasan babu abinda zata dingayi sai rigima balle kuma ta san zaa ajiyeta cikin gida guda da Wanda take kira black mamba, tunda take da yarta bata taba jin tana maganar kowa with so much disgust ba sai Aliyu, tun tana yarinya take nuna she hates him, duk yanda taje wasa in har ya shigo tare da mahboob boyewa take a bayan Mom dinta,
"nidai ban aikeki ki fada mata ba... Kawai zan. Fada mata kina kiranta zaki kaita shopping ne... You know how much she love shopping... Pls don't do otherwise pls... " ta roketa,
"it's alright... Basai kin rokeni ba...nidai Bazan fada mata komai ba.. In taji bani bace... "inji younger sister dinta
"maryama kar ki raina min wayau... kar ki kuskura taji... "
"ai ba zan fada mata ba... Amma kinsan friends might call kou wasu cikin dangi..."
"nidai pls.. Kar ki bari taji... Kou zataji ta Dan kara koyan abubuwa... Bakisan borin tasleem ba... She can cry for a whole month.... Pls kar ki bari ta sani..." ta fada tana begging dinta,
"tou I will try my best... " ta amsa mata, nan sukayi sallama.ajiye wayarta tayi ta shiga dakin tasleem, ta tardata tana waya, zama tayi kusa daita tana jiran ta gama wayar, ganin har kusan minti talatin b'ata gama magana ba yasa ta kwace wayar tana cewa
"what sort of stupid call kike baki san ki yi magana Dani ba... " ta daka mata tsawa tana kashe wayar, baki tasleem ta turo tana cewa
"mummy besty ce.... ni yau kaman you hate me... " ta Fada kaman zatayi mata kuka
"dalla rufe min baki...i have good news for you... " ta fada mata, da sauri tasleem tace
"menene... " ta fada idanuwanta duk waje,
"yanzu muka gama waya da antynki maryam. Tace kizo zatayi maki shopping... " b'ata k'arasa ba ta hau kan gadon ta fara tsalle tana cewa
"wayyo... Babu abinda yafi good anty... Am so happy..." ta fad'a tana tsalle sosai sai kuma tayi slowing down tana cewa
"yaushe zanje?.. "
"tace first thing tomorrow morning... Kinga gobe Wednesday...kina iya dawowa weekend... " ta fad'a mata
"tou abincin ummah fa.. nifa I don't want to miss my trip to India.... Kuma kinsan ummah if banyi yanda tace ba bazata je Dani ba... " ta fada cikin shagwaba,
"don't worry sai ki dawo ranar Friday... Is that OK by you? "
"yes mummy...yanzu dai zanyi missing lectures kenan... " ta fad'a hankalinta kwance. Mum dinta na fita ta dauki waya ta sake kira rashida tayi informing dinta abinda ake ciki. Nan dai suka sha hira soaai sannan sukayi sallama.
"more pls... More.. I want more ." yarima ke fad'a yayinda wata beautiful girl ke riding dinshi yanda yake nishi kaman ranshi zai fita, his having pleasure of a life time, bai taba jin abinda yake ji ba, yarinyar bisa kanshi take tana riding kaman tana kan doke, babu abinda yake sai kuka in a loud voice, in da karamin gidan ne da mutane sun taru kan Aliyu dake ihu yana cewa
"pls do me more..." yarinyar Dan bending tayi tana kai boobs dinta daidai bakinshi, kaman yana jira ya Kama boobs dinta yana sha tare da dan jizawa da hakoranshi Wanda yasa yarinyar sakin k'ara Mai daukan hankalin Mai sauraro, bakinshi kan nippy dinta GA daga waist dinta sama yayi kasa daita cikin force, yanda yakeyi kaman he's using his whole enemy Don dagata sama kawai yake sai yaji joystick dinshi at the tip of her joy pot sai ya maidota kasa da karfi, ita kanta yarinyar is screaming out loud saboda yanda takeji kaman ana fasa wani abu a cikinta, barin dagata yayi yarinyar ta cigaba da rolling waist dinta a kanshi making him scream more, the next thing he knew was har ya fara ejaculating, ihun dayake yasa yarinyar ta dora hannu bisa bakinshi tare da yi Mashi kiss, mikewa tayi daga kanshi tare da sakin bakinshi sai ya cigaba da ihu cikin kasaita ta tashi tafita ta kofar shiga falo, jin wani irin wetness a jikinshi yasa ya bude ido da sauri with so much sweat, babu abinda yake sai nishi yana kallon kofar falo dake kulle, in saa kasheshi bazai yarda he's dreaming ba sai da ya buda idanuwa, it look so real, blanket dinshi ya yaye kawai sai ga wetness din sperm dinshi
"fuck... " ya fada sounding on believable,
"what a dream... " ya fada yana dafe maranshi, bai taba mafarkin that he wish it's true kaman wannan ba, he wish this dream will come true, yanda yaji dadin dream. Din inda ya san da wacece ya samu wanann sex din da ya nemata kaman she's like a sex goddess, she gave him something so exciting, he never saw the face, relaxing yayi tare da Dan kara daga blanket din sai kuma ya maida yana sakin murmushi, assuming yasan yanda murmushi ke kyau da face dinshi da ya yawaita yi.
he's suppose tobe sad today saboda yau ne zaa saka ranar aurenshi da tasleem amma kou a jikinshi ya shirya ya tafi office, daya daga cikin friend dinshi ya kira yana tambayar shi Meye maanar dirty bad dream, dariya abokin yayi yana cewa
"ni ban gane abinda kake nufi ba... "
"wallahi....wata yarinya na gani tana tukani kaman mota... I will pay anything to be with such darling... " ya fad'a cikin nishadi,
"Lallao baka da hankali...da aljani kayi sex tou... "abokinshi ya fad'a mashi, wani irin tsoki ya kashe wayar tare dacewa
"ubanka ne yayi sex da aljani. "
Ita kam tasleem gari na wayewa mun dinta ta hada mata karamin bag Don tafiyarta abuja, kaman b'ata so ta fito Mai aikinsu Hindu rike da bag Dinta, sai turo baki take tana lahe da jikin mom dinta sai zuba mata shagwaba take har tashiga mota ta bar gidan.
Wajen 4 na yamma aka saka biki bisa alada, abinka da yan sarauta gidan kaman ba saka rana ake ba amma kaman ana wani Babban biki yau ne aka fidda kudin neman aure da kuka kayan na gani Inaso, komai is so elegant, bikin wata uku kawai aka saka, mawaka sai aikinsu suke, kayan saka bikin sunyi yawa sosai Don tamkar shago guda aka kwaso. Nan aka fara kiran yarima ana mashi congratulations, one thing about him is bai fadawa friends dinshi this same girl is his childhood enemy ba, wayanda suka sani kawai su suka sani amma one thing he knows for sure is sai ya Kama mata kunne for gulman data kaiwa ummanshi. Itama tasleem wata cousin sister dinta ta kirata tana cewa
"amarya... Kina kamshi amarya muna binki da humra...Allah yaja zamanin ki... " taji ana fad'a mata,
"wrong number... " ta fad'a tana kashe wayarta, b'ata ajiye waya ba wata call din ya shigo saying same thing, shuru tayi for a moment sanann ta kira mum dinta, hayaniya taji sosai saboda wayanda suka kawo kayan saka rana, da sauri hajiya ta Mike kaman mara gaskiya ta shiga quite room sannan tayi picking, the First thing tasleem told her was
"mummy what's going on.. " ta tambayeta,
"besty Bangane what is going on ba... "ta fada voice dinta na rawa kaman ba da yar da ta haifa take magana ba, she behaves as if tana magana d wani who is in total control of her,
"mummy mutane biyu suka kirani suna ce min amarya.. That couldn't be a coincidence... " b'ata k'arasa ba tace
"amarya kuma.. Kaman ya amarya ?.."
"nima ban san abinda suke nufi ba... Kawai dai. Abin ya bani mamaki ne... " ta fad'a tana kallon face din wayar ta dake nuna mata another call is waiting taga it's rashida,
"wai ke in banda abin ki ya zaayi hakan ya faru ba da sanin ki ba... Kawai normal play ne da kuka sabayi da junanku... Now let me tell you... Kar ki sake daukan wani family call tunda raina maki hankali zasuyi... " ta fad'a mata sounding so firm,
"ok mummy... Bazan sake dauka ba.. Let me take this call.. " ta fad'a mata,
"who is calling... " ta tambayeta,
"it's new besty... " b'ata k'arasa ba tace
"my love be careful... Sam banason yanda take shige maki kaman you're not her fellow woman... Bai yuwa yarinyar da kika sani from nowhere ta zama someone that cares this much... Nidai be careful kinji kou?.. " ta fada mata,
"OK mummy... " ta amsa mata carelessly, dajin yanda ta amsa ka San babu wani zancen she should be care full, ta amsa mata ne kawai, tana kashe wayar mum dinta ta amsa wayar rashida that is now part of her life saboda yand take treating, one thing about life is zuciyar tana kaunar Mai kyautata mata, duk inda mutum vai kaunar ka indai he's nice and perfect wajen kula da kai san bazaka gan wanann haushi kou tsanar da yake maka ba har sai ya makara, rashida knows what she wants and she's crawling under tasleem's skin without her noticing, sai kuma abin yazo da rashin tarbiyan tasleem, for as long as you can smile at her zata dauke ka friend, at times kou kana da wayau da akwai yanda mutum zai zo maka zakayi tunanin mutumin kirki ne, you never can tell until opportunity din tona asirin su yazo(rabbi expose any fake fellow in our lives... It's better to be a lone Wolfe than to be a pack of fake people)
"besty kinji wani abun takaici kuwa..." tasleem ta fadawa rashida, rashida da lokacin suna tare da Amanda ta saka waya a loud speaker tace
"Meye ne... What happen my happiness... " ta fad'a mata sounding so
sweet
"wai yanzu mutane biyu suka kirani wai amarya..." b'ata k'arasa ba tace.
"same reason why nima nake kiranki kenan... Gari ya dauka zaki auri yarima Aliyu... " jin ta ambaci Aliyu yasa tayi saurin tsartar da yawu Tana cewa
"rabbi ya kiyaye... Allah forbid.... Bazai taba yuwa ba AI... Kema kinsani... " ta fad'a tana zaro idanuwa at the same time gabanta na mugun faduwa, kallon juna Amanda da rashida sukayi,
"wanann abun is surprising kam... Amma duk garin nan an dauka babu hiran da ake sai hiran bikin da zaayi nan da wata uku.. Amma kilan sunan ne ya zo daya..." rashida ta fad'a mata, ajiyan zuxiya tasleem ta saki dataji tace sunan ne yazo daya
"har naji iska wallahi... Kilan sunan ne yazo daya kam amma ai kou makiyina bazai hadani aure da black mamba ba... " ta fad'a tana relaxing,
"OK... " rashida ta ansa ciki sanyimurya dake nuna damuwa karara, tasleem zata bude baki tayi magana sai tayi saurin cewa
"besty bari ina zuwa... I will call you back... " ta fad'a tare da katse wayarta without listening to another word from her, tana kashewa ta dora hannu bisa kai tana cewa
"which kind yawa be this... It seem. I have been. Wasting my time with the lousy fool... I thought as much... Babu yanda zaayi a hada auren wannan elegant guy din da wannan jakkar yarinyar... " ta fada cikin matsanacin tashin hankali, Amanda dake kallonta rike mata shoulder tayi tana cewa
"pls kar ki damu kanki... May be she's playing game... Kawia abunda zamuyi is zakiyi bincike thoroughly ki gani... Ni kam I have a feeling itace.... "
"what if ba ita bace... What if ina wasting Lokacina kan wacce ba itace target din ba while the target is someone else.. Wallahi inason yarima... I will do anything to get close to him... " ta fad'a tana fashewa da kuma,
"pls keep calm kiyi bincike... Kinji kou... Kou MA wacece zamu ganota and believe me da kanta zata mika miji yarima on a platter of gold... Am I understood... " Amanda ta fada mata da so much assurance, shuru rashida tayi tana kuka sosai,
"kawai kiyi adua itace don Zai zo maki da sauki.. She hates him and hakan zai baki saurin nasara... Don haka ki bar kuka kawai. " ta fad'a Shafa rashida ahankali,
"let's talk something important... Wai if anyi komai kuma prince ya zama naki... What will you give me in return... " da sauri tace
"wallahi indai yarima ya zama nawa kou me kike so zan baki... Nayi maki alkawarin in har yarima ya zama mallakina wallahi what ever you want is yours... " ta fad'a sounding out of sense.
"then I promise you he's yours... Kou yanzu Don baki da daman hada ido dashi kou kuma bashi abinci ne shiyasa muke bin wannan long process amma da tuni anyi an gama... " ta fada mata,.
Haka dai rashida ta dinga bincikawa ita kuma tasleem's dinga shopping a abuja shi kuma yarima ya dinga tunanin how life is going to be after marriage to a girl he can't even touch har Friday tasleem ta dawo gida, kafin tadawo ba karamin jan kunne hajiya zainab tabi siblings din tasleem dashi ba kan kar a kuskura a fada mata an sa mata biki, tana dawowa ta shiga kitchen Don sake practicing abubuwan da zatayiwa ummah.. Hajiya zainab kam ta