Showing 114001 words to 117000 words out of 323952 words
ki kwantar da Hankalinki.... " ta fad'a Tana dora hannu kan shoulder din rashida,
"you're talking kaman it's easy... "
"nasan it's not easy.... "
"then stop talking kaman da sauki...baki gane ba kuma kou makiyata bana fatan..su shiga halin da nake ciki... Ni kadai nasan abinda nake ji... Ba lallai in rayu before In samu daman zuba mashi wani abu a abinci ba..." ta fada cikin kuka sosai Mai taba zuciyar Mai sauraro,
"pls relax mana... Ki bawa zuciyar ki hakuri... Not for ever but until har mu samu daman abinda baba yace... " da sauri rashida tace.
"kou na samu daman bashi maganin a abinci ina zan samu kudi in bashi bayan na bashi kudi masu uban yawa.... "
"kar ki Damu...kou nawa ne zan biya da kudina... Nayi maki wannan alkwarin... Kawai ki tuna in komai ya daidaita zaki bashi abinda ya bukata..." Amanda ta fad'a sounding very real, yanda tayi maganar kaman sa gaske take, not knowing that she's a greedy bitch... Irin mutanen da suna tare da Kai amma sai dai su sukaru da Kai amma Kai baka taba k'aruwa Dasu, sai dai suci naka Kai baka taba cin nasu, just like the low fellows da zasu karanta novel suji dadi amma Don dorawa Kai tsiya 300 ya gagaresu biya, if you act low you will remain low for the rest of your life, wanna same novel da tsiya ya hanaka biyan 300 ka k'aranta is the same novel That someone will give many gifts because of, rabbi kar ka saka mu cikin manyan mutane masu dead heart, in short rabbi ka kare mu daga mutuwar zuciya, kasa duk yanda hakkin mutum yake kar muci kou da kuwa kaman kwayan zarra ne.
Idanuwa rashida ta daga ta kalli Amanda tare dacewa.
"dan Allah sister kou nawa yace zaki biyamin?.. " ta tanbayeta feeling a little better,
"yes mana... Why not... Zan biya maki kou nawa ya fad'a..." ta fad'a sanin mutumin bazai amshi ko sisi ba until aiki yayi daidai so kou tayi alkawari na iska ne nothing to worry about,
"so relax try to be a little patient we will surely get there. " ta fad'a mata cikin rarrashi, shuru rashida tayi amma hawaye na zuba, wato all her hope is gone, she was thinking komai will be over and she will have That dark ebony skin with her as her husband, tafi good two hours Tana kuka a gidan Amanda, ita kam Amanda sai kinsa mata yanda zata shawo kan tasleem tayi in a way zata dinga dafa mashi abinci ita kuma ta samu daman aiwatar da abinda sukayi niyya., with her advice and sweet mouth rashida ta samu sukuni cikin ranta, sallama tayi mata sanann ta fita Don komawa gida.
Wajen karfe da Ummah ta ji shuru yarima bai sake shigowa ba ta dinga kiran number dinshi amma bai dauka, aikawa tayi a duba in yana nan aka fad'a mata motarshi nan, kawai haushi Taji haushi, the first thing she notice is yana mata gardama, she remember ta fad'a mashi ya dauko tasleem ya b'ata excuse sannan ta fad'a mashi yaje wajen baba sadik yace tou amma da dukan alamu bai je ba, hakan ya b'ata mata rai sosai.
Yarima kam tunda ta shiga wannan part din ya dinga tunane tunane, brain dinshi kaman ba nashi ba, haka nan ya dauki Quran ya fara reciting which took about an hour before bacci ya daukeshi, bai farka ba sai wajen karfe biyu da rabi, da sauri yamike zaune yana kallon dakin trying to remember inda yake, nan ya tuna gida yake, the first thing he tries to remember is why is he here because most of what happened is gone, mika yayi tare da salati ya Mike ya shiga bathroom feeling himself again, ruwa ya watsa ya fito da alwallah, nan cikin dakin yayi sallah, bayan ya idar yaji cikinshi na kukan yunwa, mikewa yayi ya fita zuwa Bangaren ummah dinshi, yana tafiya yana tunawa sa yarinyar data shigo bangarenshi, kawai he can't remember her face sosai, kawai sai yanayin shi ya sauya zuwa na fushi, yana shjga inda ummah take ta daga Kai ta kalleshi tare dacewa
"ka raina ni kou... " ta fad'a mashi sounding angry,
"aa ummahna.... Am sorry... Bacci ne ya dauke ni... "ya fad'a sounding firm,
"abu biyu na saka kayi amma bakayi kou daya ba.. I asked you kaje wajen baba sadik bakaje ba... Sannan nace ka daukomin tasleem bakaje ba... " ta fad'a mashi
"ummah sorry... Bari inci abinci... Zan je dauko ta sai Kuma gobe inje wajen baba sadik... Yanzu rana yayi kuma kinsan in aka je wajen shi ba barin mutum yake ya dawo da wuri ba.." ya fad'a in low voice kanshi kasa, hajiya kura mashi ido tayi for a moment before saying
"fav... Tell me what's wrong with you... Dazun ka bani tsoro... " ta fad'a Tana kallon yanda ya sadda kanshi kasa,
"ummah nima wallahi ban sani ba... Kawia I feel different ne amma kuma yanzu danayi reciting Quran naji sauki... I. Feel better now... " ya fad'a mata gaskiya how he is feeling,
"Kaci abinci ka dauko min wannan yarinyar... Si nake inji da gaske if wata ta shiga Bangarenka.... Sai in San irin hukuncin da zan dauka kanta.... "
"ummah wallahi da gaske ne.... Nidai ki ja mata kunne...in short banason tara Jamaa a gidana... Ina da abokai anma tunda nayi aure kou mutum daya bab yaeda sunzo gidana ba... Iyaka mu hadu a
Office...amma walllahi ummah abinda zai hadani daita next shine barin mutane suna min zarya agidana har bangarena... Gaskiya I won't take that... " ya fad'a sounding serious,
"kar ka damu... Kaci abinci ka dauko min ita... " ummah ta fad'a mashi, bai k'ara cewa komai ba ya Mike ya umarci a kawo mashi abinci, wajen ummah ya koma ya zauna aka kawo abincin yaci ya koshi sannan yacd
"ummah bari inje gida... Sai da yamma zan dawo daita.... " ya fada mata tare da yi mata sallama.
Bai tsaya koina ba sai gida, direct ya wuce bangarenshi ya shiga bathroom yayi wanka fitowa yayi da ablution sannan ya dauki new set of clothes Wanda bai taba sakawa ba ya fita zuwa masjid Don sallah asr.
Tasleem ta shiga tashin hankalin da ta dade vata shiga ba, shurun ummah na mugun tada mata hankali, ummah has never abandoned her like this, inda yarima bai ja mata kunne kan fita ba da tuni ta dauki motarta taje ta b'ata hakuri, she called and called and called hae ta gaji amma b'ata daga ba, babu abinda take cewa sai rashida ta jamin, ganin har 2 yarima bai dawo kou shigo ba yasa ta samu saukin abinda take ji cikin ranta. Sallah tayi ta dawo falo tayi joining masu aikinta dake faman kallo, daman basu da abunyi sai kallo, the only job da sukeyi is hada breakfast, sai dan gyaran falo da kuma sauran wuraren da bai da dirty kou daya, daga nan basu k'ara aikin komai sai kallo, tasleem b'ata matsa masu at all, daman they make the house lively for her Don in ba Don su ba da haka ita kadai zata zauna cikin wanann mansion, so she really thank Allah she have them. She was quite Tana kallo amma hankalinta bai jikinta, she's not scared of abinda yarima zau mata kaman yanda take tsoron fushin ummah, ana kiran sallah asr ta Mike ta shiga ciki, cire kayan jikinta tayi ta ajiye cikin basket din laundry dake nan cikin bathroom dinta sannan tayi wanka tayi alwallah ta fito daure da towel, doguwar riga ta saka tayi sallah sanann ta cire ta ajiye tare da shafa Mai, ita kanta tana son yanda bmohis glowing kit ke yiwa jikinta tun b'ata dade da fara shafawa ba, her skin ia becoming more silky than ever, sai da ta gama shafa Mai ta dauki another new set of kaya ta saka, mum dinta ta fad'a mata tunda babu abinda take she should make sure she take her bath not less than sau uku a rana sannan duk wankan da zatayi ta sauya kaya. Tsayawa tayi gaban mirror Tana kallon kanta with her young and innocent face, ajiyan zuciya ta saki ta fita zuwa falo rike da wayarta, kanta babu dankwali, she look so adorable and cute.
Yarima na dawowa daga masjid ya dawo main falo, har ya Kama hanyar bangarenshi sai kuma ya nufo nata, he feels like calling her amma he wants to enter himself, hakan yasa ya nufi part dinta, yana bude kofa ya hangeta zaune tsakiyar doguwar kujera ita kadai, da sauri ta daga idanuwa ta zuba cikin nashi for about 3 seconds ta sauke kai cikin matsanacin tsoro, masu aikinta gaidashi sukayi tare da barin falon cikin few seconds, ahankali itama ta Mike tsaye gabantana faduwa Tana wasa da yatsun hannunta, bai ce komai ba ya samu waje ya zauna a kan daya daga cikin kujeranta tare da dora kafa daya kan daya, she's so quite kaman b'ata kou numfashi,
"babu gaisuwa kenan... " ya fad'a calmly, da sauri tace
"good evening..." bai amsa baya tsaya yana kallon forehead dinta, it's one thing he can't deny, yanda gashi kw kwance kan goshinta,
"ki shiga ki rufo kanki... Ki sameni a waje... " ya fad'a yana mikewa, aikam sai ta fara yarfa hannuwa Tana cewa
"na shiga uku... Ina zamu..." ta fad'a Tana kokarin kuka
"am I your mate?... " da sauri ta girgiza mashi kai
"ina wasa dake?.. " ya sake asking dinta, still Kai ta girgiza tana yarfa hannuwa saboda tsoro,
"then kar ki bari in jira ki... "ya fad'a mata atakaice tare da barin falo, kuka tasleem ta farayi, da gudu ta shiga ciki ta dauko hijab ta fita, shi kuma yana fita yaje part dinshi ya dauko keys dinshi tare da dora hula a Kai sanann ya fesa perfumes sosai ya fito, wajen motarshi ya tardata to his surprise Tana kuka nan waje kou kunyar masu aikin gidan b'ata ji ba, sai yarfa hannuwa take masu gadin suna kallonta, ita kuma kou a jikinta, kawai abinda ya dameta shine tashin hankalin da take ciki, Tana tunanin ummah tasa a daukota, the last thing she want is yarima and ummah teaming up, tasan da bazar ummah take rawa, in har ummah tayi tunanin b'ata bi shawaran ta ba Tana iya juya mata baya, kou kallonta yarima baiyi ba yazo zai bude Umar yayi saurin bude mashi yashiga, jiki na rawa tasleem ta bude gaba ta zata shiga ya watsa mata harara tare dacewa
"kina wanann haukan zaki zauna nan gaba salon ki daukemin hankali?... Dalla malama go back... " ya daka mata tsawa in a low voice, shi kanshi baisan yace dauke min hankali ba, bai San lokacin daya fadi hakan ba, the good thing is hankalin tasleem bai nan balle tayi reading meaning into what he said, maida kofar tayi ta rufe ta koma baya ta bude tashiga still crying, tada motar yayi amma to his surprise sai da ya daidaita madubi ta yanda zai dinga ganinta. He love yanda take tale baki while crying. Yarima don't let me say shame on you oooo
Thanks.
[3/14, 6:30 AM] +234 703 008 7807: ❤💙💛
Sak'aci
💚🧡💜💛❤💙
®Zuwairat (ummumaryam)
3⃣7⃣
if you edit my novel Allah yaisa ban yafe ba. If you read without paying you owe me🤷🏽♀
For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you, I have all your contacts in my email so muna jone Insha Allah.
not edited
follow me on insta @Zuwairatummumaryam
follow adunnigold-ng to see different varieties of gold for those that wants latest design na gold, kou bazaki saya ba pls follow her old account where She have thousands of followers was hacked. Help a sister. Tnx
Tada motar yayi yana satan kallon taslem dake faman kuka sosai as he started driving towards the gate, tamkar zaa kaita mayanka haka take ji, that's how it is with people you know they don't get mad at you, duk ranar sa sukayi fushi da Kai Kai da kanka zakayiwa kanka hukunci kafin su suyi maka, haka hajiya amina take, tunda tasleem ta taso b'ata taba ganin fushin ta ba amma yau sai gashi Tana kiranta b'ata daga ba because of Rashida, wani irin haushin rashida taji from nowhere, ana bude gate yarima ya fita da gudu yana kallon tasleem datayi relaxing a bayan mota Tana kuka, inda bai San halinta ba da sai yace she's doing what's she's doing intentionally, kanta bayan seat sai kuma ta Dan bankara chest dinta which move on any breath she takes in and out, he can swear yana kallon Dan zagayan nippy dinta, gudu kawai yake yana tuki yana kallon yanda ta dage Tana kuka, bai cika kunna AC a mota ba sai dai yayi wining glass amam saboda yanda take zufa ya kunna AC, yana kallonta yana adu'ar Allah yasa kar su hada ido, ita kam tasleem b'ata daga Kai ba balle ta kalleshi, tsakanin palace da gidan yarima is upto 45 minutes drive, har kusan 30 minutes b'ata daina kuka ba shi kuma bai nuna hakan wani abu bane he let her have her Way, after all it's her eyes, ganin da gaske wajen ummah zani ta k'ara volume djn kukanta sosai, dafa goshi yarima yayi yace
"wai meye haka... Ke wace irin banzar yarinya ce da baki gajiya da kuka?.. Duk kin cikawa mutane kunne da kuka...dalla rufemin baki kafin inyi parking gefe guda in Zane ki... " ya daka mata tsawa, Kama bakinta tayi don kar kukan ya fita, chan kaman an muntsuneta tace
"Dan Allah.... " daga idanuwa yayi yana kallonta ta mirror,
"kar ka kaini wajen ummah... Kai ka zaneni..... " ta fad'a cikin shessheka,bai San sanda dariya ya kufce mashi ba,
"me kikayi da zan Zane ki?... "
"nidai sorry... Kar ka kaini wajen ummah...."
"wai who told you wajen ummah zan kaiki... Kina da gigantic problem... " ya fad'a yana tuki sannan yana kallonta,
"nidai ka maidani gida toi... "
"aa baa maidawa.... Kinsan naga ummah ta sayi katuwar bulala because of you... Badai baki jin magana ba?.. Haka nan ki dinga turomin kawayenki kou...ai yau kina cikin matsala.... " ya fad'a Don ganin abinda zatayi, hannu ta dora bisa Kai ta fasa k'ara, da sauri yarima ya koma gefe guda na titi sabida yanda ta fasa ihu, yana komawa gefe ya tsaya ya juya baya tare da Dan mikewa yana Kai hannunshi saitin bakinta, da sauri ta duke nan cikin motar
"kika karayi min hauka sai na cire maki baki... Am I clear?... " da sauri ta Ce
"eh...na daina ..." ta fads yayinda ta tura kanta cikij cinyoyinta, kallonta ya tsaya yi for about 3 seconds sannan ya sake tada mota, b'ata sake kuka ba saidai hawaye kawai, suna zuwa fada tace b'ata fita, sai da taga ya fita yq zagayo sanann ta bude kofar ta fita da sauri har masu aiki suna kallonta, lokacin karfe biyar sauran few minutes, Aliyu na biye daita har inda ummah take zaune, bakin kofar tasleem ta tsaya saboda tsoro ta kasa shiga saboda yanda ummah ta hade rai Kaman ba ita ba, Aliyu dake tsaye bayanta hannu ya saka ya turata ciki tayi saurin juyowa cikin kuka tace
"ban so... " ta fad'a Tana kuka sosai, kou kadan ummah b'ata daga Kai da balle ta kalleta, sake ingiza ta yarima yayi this time tazo kusa da inda ummah take zaune,
"ummah gata... " ya fad'a yana samun waje ya zauna Don watching movie Don yasan it's going to be fun, tasleem saurin zama tayi gaban ummah tare da marairacewa tana cewa
"ummah Kin ganshi kou.... " ta fad'a trying to divert her attention, daga idanuwa ummah tayi tare da cewa
"tasleem kinyi bakuwa yau?... " ta tanbayeta atakaice, cikin hawaye tace
"eh ummah ta... " ta fad'a Tana shessheka, wani irin kallo ummah tayi mata
"I told you da gaske ne.... Wannan banzar yarinyar take basu dama suna shiga bangarena tunda mahaukaciya ce.... " ya fad'a saboda yayi gingering ummah that look so up set, wani irin kallo ummah ta watsa mashi yayi saurin yin shuru,
"tasleem ranar nan... " ummah b'ata k'arasa abinda zata ce ba tasleem tayi saurin cewa
"ummah Dan Allah... Ki bar... Kirana... Tasleem... " ta fad'a cikin shagwaba, ummah b'ata saurareta ba tace
"ranar da kika fadamin wata ta shiga Bangaren Aliyu me nace maki?... " tq tambayeta,
"Ashe ba yau aka fara ba... " ya fad'a yana gyara zama, sake kallonshi ummah tayi, harara tayi mashi Tana mashi irin kallon kar ka sake magana, sake rufe bakinshi yayi yana kallon tasleem. Da jikinta ke rawa kaman an kawota mayanka, kou kuma inda taga ana yanka mutane, shi yarima zama yayi yana wondering the kind of person she is, how she doesn't get tired of crying da kuma yanda take da mugun jin tsoro, shi kou kadan bai GA abun kuka ba amman Don sangarta ta dage sai kuka kawai take Don kar ayi mata fad'a, ta saba kou me tayi a saka mata ido kaman yanda mom dinta takeyi mata tun b'ata da wayau zuwa yanzu, hardly hajiya zainab ta zaunar daita tace fad'a zatayi mata, kou me tayi daidai ne, hakan yasan kou kadan b'ata son ayi mata fad'a balle ayi maganar duka.
"bake nake tambaya ba?... Ranar me na fad'a maki?.. " ummah tq sake asking kou kadan babu walwala face dinta wanda hakan yasa tasleem cikin Babban tashin hankali,
"ummahna... Cewa.. Kikayi... Kar.. In k'ara... " b'ata k'arasa ba ummah tq dauketa da Mari wnada yasa hanjin yarima tsinkewa for no reason, b'ata taba dukansu ba so yau yasan da gaske Shes angry, shuru tasleem tayi kaman ta suma daga zaune, hannunta kan cheek dinta