Showing 279001 words to 282000 words out of 323952 words

Chapter 94 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2220

sakin ajiyan zuciya
"bake bace...kike kuka... " taslem ta fad'a sounding so shy
"AI dole inyi kuka... dana da kuka bari vulnerably is back... Dole inyi murna... Yau ma Allah kadai yasan what I will do for happiness... " ta fad'a mata sannan tace
"fav pls don't do anything stupid... in sun Kasheta yanzu naka zaa gani ..duk abubuwan da ta aikata bbu Wanda zau sake jin wannan sai naka...so pls tell them to let her go.. " ta fasa mashi calmly
"OK ummahna... Later... Ki gaidamin gimbiyata... " yafada mata
"gidan ku... " ta fad'a Tana kashe wayar ta, kallon tasleem tayi tace.
"mijinki ya saki rashida saki uku... It's only you now... Sai kuma ki k'ara wagewa kowa gidanki ya sake kwace maki miji... " ta fad'a mata, da sauri tasleem ta saki wani irin ajiyan zuxiya tare da lumshe idanuwa Tana cewa.
"ummah fad'a sukayi dashi?.. "
"I don't know.... In yazo sai kuyi magana.. Amma one thing I want you to know is that duk abubuwan da suka faru is all your fault... Carelessness dinki yaja da kuma kaddara Wanda ya riga fata... Nasan har masu wayau haka na iya faruwa dasu don duk Mai son abinka ya fika wayau da dabara... But you have to be very careful..."
"ummah wai wani Abu ya faru?... Did I do anything?.. "ta sake fad'a mata kaman zatayi kuka don iya she's so innocent and free heart da kou daidai da mintu daya b'ata taba tunanin rashida charmed her husband ba, kou sai daya b'ata kawowa ranta cewa asiri ne ba, all she always think of is yarima yafi son rashida ne kan ita.
"did you love Aliyu... Ki fad'a min tsakanin ki da Allah... "ummah ta tambayeta, shuru taslem tayi for a moment kanta kasa, sai da Ummah ta maimaita mata tambayar sanann taslem tacr
"tunda ya rabu da ita... Yes "
"yes what... "
"I... Love... Him... " tafad'a Tana boye face dinta kan cinyar ummah, Kanta ummah ta daga Tana cewa
"then pamper him... Ki tarairayeshi...kar ki yarda wata taje kus da inda abincinsu yake... Food is life... Small thing zaa saka inda abincinka yake an gama da Kai...keep him save for me pls...kou Mai kai mashi abinci is trusted because he is on oath bazai taba cutar da wani a family din nan ba... Kou kadan we don't let anyhow people into our lives sabida it's bad time...nasan even people close to you can be your number one enemy amma muddin baki da hakkinsu you're free kou sun cutar da kai Allah sai saka maka... AI aminci ba Abu bane na wasa da har zaka cutawa Wanda ya aminta d kai kuma ja tafi free... Dole you must pay the price... So pls take care of Aliyu for me and for your self... Kou kina son wata kishiyar.. " da sauri taslem ta makala mata kafada remembering what She went through a hannun rashjda,
"very good... Then ki kula dashi .. Kuma daga yau ban yarda da wata Kawa ba... Banason in samu labarin wata tazo gidanki or anything... Am I clear?.. " ta tambayeta,. Kai ta daga mata kanta kasa as advice da ummah ke b'ata yana ratsarta, ai kou baa fad'a amra about Kawa ba she don't want any girl a gidanta in the name of friend,
In short b'ata yarda tayi bakuwa mace ba, she see how wicked people are, she remember yanda rashjda ke saka yarima ya turata kasa, she have seen it all da kou kadan b'ata son sake ganin wata mace a gidanta, banda ajiyan zuxiya babu abinda take saki,
"ummah... Ban sake wata kawar... " ta fad'a cikkn sanyin murya,
"good girl... Kar ki sake aminta da kiowa... "
"yes ban karawa... but ummah I still wonder why auren rashida dashi come to an end so quickly.... Kou Don mun dinga adua always ne... " ta tambayi ummah sounding so childish
"it happened to teach people like you some sense... Now bakin yi hankali ba?.. " da sauri taslem tace
"ummah nayi... AI kullum ummah sai na zauna nayi tunanin abinda rashida tayi min... Ummah Anya da akwai irinsu kuwa?.. "
"sosai ma... Zasu yi tarayya da kai kaman they care... Amma kou kadan basu da single feeling for you... All they care about is themselves... Selfish people are bad... They xan do anything for themselves without thinking abinda zai biyo baya... "
"nidai ummah am not selfish kou.... " ta tambayi ummah
"yes you're not... So pls take care of yourself and your husband... Don't let third party into your home... "
"ni ummah how will I take care of him... You're saying I should take care of him kaman wani small baby... " ta fad'a tan turo baki
"AI wajenki small baby ne... You're going to feed him in different various ways... Kar ki barshi da yunwa at all... Yand in ya fita bazaiyi k'wadayin komai waje ba... "
"feed in various ways?... I don't understand... " ta fad'a kanta kan kafar ummah but her face is up looking at her
"kin manya da abubuwan da Dr aisha ta koya maki?.. " kai ta girgiza mata sanann ummah tacigaba dacewa
"AI abubuwan da ta koya maki. Zai maida hankali ki dinga yiwa mijinki... Kinga ba kiwa ta iya wannan sirrin ba... Kuma he won't look out side because he have it all at home... Sanann ki zama Mai yi mashi abincinshi....and make sure you do it alone without anyone's help... Kullum ki tsiro new food da zaki dafa mashi... He should always expect something new ke kuma should be equal to the tasks... " cikin natsuwa taslem ta maida hankali Tana jin abinda Ummah take fad'a mata kuma hakan na shiga har brain dinta suna tasiri, not like before da zaa b'ata advice Tana ji yana fita ta other ear dinta, yanzu natsuwar ta da before ba daya bane, she thinks how it's going to be, yanda zata kula da yarima like yanda ummah take fad'a mata, amma she's shy amma she's going to do her best to please him, wani irin shauki take ji as his love rush back dukda memories of his sight da Rashida hunt her, blocking image din kawai take, cikin natsuwa tace
"ummah Insha Allah... Zan yi duk abinda ya kamata... I will be obedient..."
"that's my angel... Now kije dakinki ki huta because nasan da ya zo zaku tafi... " ummah ta umarceta, babu musu ta tashi ta koma dakinta, she lay flat looking up and wonders how it's going to be daga yau. (in kika karanta baki biyaba Allah yaisa)
Rashida na fita ummah ta Mike Don shiga Bangaren abba, yau Sunday so he is free always, she really need to inform him kan abubuwan dake faruwa, tasan he will be happier than she is.

Mahaifiyar rashida sai kiran ummah take amma dayake ummah bata fiya ajiye other phone dinta kusa daita ba ta sani ba, Tana da special line Wanda it's for her family members, shine duo inda zata dashi take tafiya, amma her other line sai dare take dubawa at times taga Wanda ya kira kou messegs at times kuma takan duba da rana when she feels like. Hajiya asiya rasa inda zata saka kanta tayi saboda gani take Aliyu is going to kill rashida, she knows mahaifin rashida yace babu ruwanshi da ita amma she have no choice than to tell him, cikin kuka ta shiga Bangaren shi ta fad'a masho abubuwan da rashida ta fad'a mata Tana k'ara dacewa
:" Dan Allah ka taimaka... Talk to his majesty kou Allah yasa yayiwa danshi magana... Amma wallahi Kasheta zaiyi..." wani irin kall0n banza ya watsa nata before saying
:"in ma bai Kasheta ba ni da kaina zan Kasheta... Wallahi ban yafe mata da yanda ta lalata Min sunan family ba...she deserve what ever comes her way right now... Tashi ki bani waje... " ya fad'a mata atakaice,
"I know she's bad... Amma hannun mutum na rubewa a yarda?... No... She's our daughter... " b'ata kaeasa ba yace
"no... Your daughter... " ya katseta,.
"Allah sarki... Pls don't let him kill my daughter... I beg of you... " ta dinga begging Don yaje yayi magana da Mai martaba amma sam yace bai San zancen ba, haka ta hakura ta tashi daga wajen Tana kuka sosai. That's mother for you, she can never turn her back on you nor matter the atrocities you commit, amma wasu su rasa wnada zasu raina sai ita, Allah ya jikan uwayenmu da suka riga mu gidan gaskiya.

Yanda hajiya asiya ke kuka haka itama ummy take nata gidan Tana kuka, tunda taga message din rashida hankalinta ya tashi, she was trying to suppress the feeling amma blood won't let her, it take her time to. Call rashida amma sai taji wayar na ringing b'ata dagawa, when she called her mummy layinta bai shiga, it was when her phone feel down, ummy ajiye wayar tayi Tana kuka sosai Tana kaico, abubakar na nashi dakin Don har yau abubuwa bai dawo daidai tsakanin su ba, kawai ya bi umarnin mahaifiyarshi yana dan kulata amma sam bai b'ata face kou nuna damuwa kanta, kou kwanciyar aure bai shiga tsakanin su, uta kadai dakinta sai kuka take hannunta kan chest dinta sabida yanda yayi mata nauyi, ta rasa yanda zata saka kanta taji dadi.

Mami na dawowa Bangaren ta ta kira ummy, da sauri ummy tayi picking cikin kuka Tana cewa
"mami... Na shiga uku... What a day.. " ta fada crying very loud,
"ummy... San Allah ki yi magana da mijinki.. Kar ya bari Aliyu ya kashemin rashida.... Pls beg him... Wallahi kou bai Kasheta ba he will hurt her badly... " ta fada cikin tashin hankali
"mami... Ya zaayi in fadwa abubakar abind rashida tayi... Kunya nake ji... " ta fad'a cikin kuka
"yau ba ranar kunya bace.... Nasan sun dde da sin abinda rashida ta aikata... Royal family aka ce maki fa.. Dan Allah ki yi mashi magana kou kuma ki bani in yi mashi magana.... I called and I heard them talking... He might kill her pls... " yanda hajiya asiya take magana is so terrifying Don kaman numfashinta zai dauke, da sauri ummy ta tashi ta shiga Bangaren abubakar, Tana bude kofar abubakar dake latse latse a wayarshi ya daga kai ya kalleta ya dauke kanshi not minding tears da ya gani a face dinta, kneeling tayi ta fara rokanshi ya bawa Aliyu da Mai martaba hakuri kan abinda ya faru, he looked confused
"nifa I don't understand where all this is going... Meye matslar ." ya fad'a face dinshi babu walwala at all, wayarta ta nuna mashi, amsa yayi ya karanta message din before saying
"who sent this?."
"rashida... " ta amsa mashi shuru yayi for a while as he look at yanda take kuka kaman ranta zai fita.
"you mean baku San abinda ta aikata ba?. " ya sake asking dinta, cikin kuka ummy ta fara yi mashi rantsuwar da b'ata sani ba, mikewa yayi zaune feeling bad for the way he treated her all this days thinking she's aware, hannu ya mika mata tayi saurin Kama hannunshi, kan kafarshi ta zauna ya saka hannu ya goge mata face tare dacewa
"am sorry for everything... Wallahi all I always think of is kun hada kai zaku cucemu just because mun aminta daku... But I never knew rashida alone zata iya yin such thing..." ya fad'a yana shafa bayanta, kai ummy ta dora kan shoulder dinshi tana cewa
"why zan cutar da kai bayan so da kauna ya hadamu... Wallahi ban San hawa ban San sauka ba... I cant ask any human for help sai daga Allah... " hannu ya dora mata kan baki saboda yanda bakinta ke rawa in Tana magana
"am sorry... "ya sake fad'a mata
"pls kayi mashi magana... Kar ya illahta ta... " ummy ta sake fad'a mashi.
"Aliyu won't do that..." ya fad'a yana daukan wayarshi, nan yayi dailing number yarima, lokacin yarima ya gama waya da ummah yayi relaxing ya dora kafa daya kan daya sai sakin ajiyan zuciya yake time to time feeling so free and new, kiran abubakar ne ya dawo dashi hayyancinshi, wayar ya dauka yayi picking ya dora a kunne tare da sallama, amsawa abubakar yayi yace
"kana ina?.. "
"gida... " Aliyu ya amsa mashi
"wane gidan?.. "
"nawa... " ya sake amsa mashi, shuru ne ya Dan biyo baya sannan yace
"what's happening... " abubakar ya tambayeshi
"like what?. " Aliyu ya tambayeshi Don yasan sister rashida is married to him
"kai banson rainin hankali... Ina tambayarka kana tambayata?.. "
"yaya AI ni van San abinda kake nufi ba... "
"you mean nothing is happening a gidanka yanzu?.. " ya tambayeshi sounding very angry
"nothing except kanwar matarka poison me... Tayi Charming din ta amshemin Miliyan 25 sanann her culprit tazo har gidan nan Don ta daukemin mota... That's all... "yayi briefing maganar
"that's bad... Ina rashida take yanzu... "
"Tama nan... Na saketa... But she won't go any where sai ta biyani kudina... "
"baka da hankali amma... Ita culprit din Tana ina... " abubakar ya tambayeshi,
"Tana waje...i said su zaneta har sai ta fiddo min kudina tunda ita rashjdar ta bawa kudina... "
"ita rashida kasa a bugeta too?. "
"yaya ban sani ba... " ya fad'a mashi sounding angry
"kai zaka ci ubanka... Ni kake cewa baka sani ba... Kunji min mara kunya kai.... " ya fad'a cikin matsanacin fada, wayar yarima ya cire daga kunnenshi yana jin yarima Abu yana ihu ajiye wayar yayi still connected sai fad'a yake mashi, kawai sai ya Mike ya bar wayar, bai kashe ba balle yace he off this phone on him, ficewa yayi while abubakar is still nagging,
"kanka ake ji... " was abinda ya fad'a yana fita daga dakin.
Hannuwa ummy ta dinga yarfawa Tana kuka saboda tashin hankali, daman tasan cikin yaran Mai martaba Aliyu is the silent one but most stubborn and dangerous one, ta sha jin abubakar yana mashi magana kan waya in a harsh way sai ya gama yace
"wallahi babu Mai bamu tough time iron wanna yaron.... " hakan yasa ummy respect him, tunda suke basu taba word guda biyar dashi ba amma gashi yau rashida ta kai kanta, She's like loving the monster in human skin.
"ki bar kuka... Let me check his house..." abubakar ya fad'a mata cikin rarrshi, sai lokacin ummy ta samu ta Diana kuka, fita tayi ta kira mami ta fad'a mata yanda sukayi da abubakar, she stopped crying amma kou kadan hankalin ta bai kwanta ba, she won't have single rest of mind until rashida ta fita daga wannan gidan.

Hajiya zainab bata gan wannan messegs da rashida ta tura mata ba sai wajen karfe daya na rana bayan ta tashi daga baccinta na safiya, daman haka take she won't sleep sai bayan alhaji ya tafi office in har yana gari, in tafi zata koma bacci zuwa 12 kou 1, Tana fitowa daga wanka taga message din, she was surprise looking at the phone, har yau Tana da number rashida, ganin the message if from her yasa ta saki murmushi tare dacewa
"this is just the beginning of your pain... Badai kin yaudare mu ba... Just wait for what happens next... " ta fad'a Tana Jan tsoki tare da dailing number tasleem.



Tnx
[3/14, 9:55 PM] +234 703 008 7807: 88
Yarima tsaye yayi bakin kofar looking at her not knowing what to do with her, he feels like strangling her to death don yaji saukin abind yake ji cikin zuciya but the name murderer doesn't feet him, yanda tayi kneeling Tana yarfa hannuwa alone is annoying, he is staring at her Tana cewa.
"Dan Allah kayi hakuri... Pls don't hurt me anymore... Duk laifina ne.... I want to be with you by all means... Sonka ne ya rufe min ido... I love you sosai... " irin kallon da yarima ke mata while she called love yasa tayi saurin yin shuru, nuna mata yayi baya son jin wannan kalmar daga bakinta, leg daya ya saka dakin hankalin rashjda ya k'ara tashi, duk ihun da take na ganinshi tsaye bakin kofa ne, shiga dakin yayi rashida ta dinga cewa.
"pls I beg you... Pls ." ta dinga fad'a Wanda yasa hankalin hajiya asiya dake jinsu mugun tashi, she was talking on the phone Tana pleading amma kukan da rashida take bai bari aji abinda take cewa, yana shiga dakin yace
"ina kudina?.. " shine the frist thing daya tambayeta, zancen Amanda is the last thing he wants to talk about because yasan tana hannu, assuming ta dauki motar ta tafi ya dawo bai gan motar ba shine zaiyi hauka, he was so happy da wani important call ya tsaidashi a hanya har ya danyi wasting time da saida yazo ya tafi kafin hakan ya faru, kou kuma in aka ga yana gida Bazaayi abind akayi niyya VA, so some delay are blessings, hannuwa rashida ta fara yarfawa sosai jin zancen daya kawo, she never thought he will talk about this ever again amma sai gashi yace kudinshi tasan he is talking about kudin d ya bata
"kudi... " ta bude baki zata fad'a alaman She don't know what he is talking about. "
"don't play with me.. " was abinda ya fad'a in anger
"you don't know what am capable of. .if you think you know me you're deceiving yourself... I change every second... Now ina kudina... Am asking for the very last time.. " ya fada sounding calm but looking so scary,
"Wllahi zan fDa maka... Pls don't beat me


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login