Showing 3001 words to 6000 words out of 323952 words
da sauri daya daga cikin yanmatan da ta kira da farida ta bita tana cewa
"pls babe Introduce me.." ta rada mata cikin whisper,
"aa... Kar kija min wulakanci yanzu..". Ta fad'a tana bude kofar mota, tana daf da shiga farida tace
"bazaku ragemin hanya ba?.. Ba lallai driver yazo ba... " ta fad'a jikinta na rawa, nan take sauran yanmatan suka karaso kusa da motar suna cewa
"Dan Allah muma ku rage mana hanya pls... "juyawa farida tayi ta watsa masu harara alaman suna son kashe mata kasuwa
"you see why I don't like picking her?.. "mahboob ya radawa hydar da duk hayaniyar da ake bai tanka masu ba, kafada kawai ya daga bai bude ido ba alaman it's nothing, duk shiga motar sukayi mahboob ya tada mota, dukkansu ukun kou fita daga gate basu yi ba driver dinsu suka shigo ta dayan Bangaren amma sabida sunga hot guys sukayi kaman basu aka zo dauka ba,
"yauwa as I was saying dazun kou.. I doubt if tana wanka... Kou kuma warin kashi gareta because she smell so horrible... Wallahi dazun sauran kadan da sai nayi amayi...ta wucewa naji wani abu ya taso min har cikin throat dina... Wallahi it's ao disgusting... " cigaba da yi masu labarin da b'ata k'arasa ba, duk shuru sukayi suna maintaining kansu tunda tare suke da samari masu aji especially yarima,
"sannan wannan shegiyar hanifa salisu is so dumb... Kullum b'ata iya bada hadda.. Am always saying she's the dullest person in the class... Sai. Shegen sa ido babu abinda ta iya... Gata itace always first da ake kawowa kaman gidansu an gaji daita... " yanda take magana cikin mota babu Mai hayaniya sai ita sannan babu abinda ke tashi sai voice dinta yasa hydar mikewa zaune ta re da bude idanuwa, Dan kallonta yayi ta mirror yaga sai kallon yanmatan take tana bada labari kaman dole, Dan juyawa yayi yace
"ke!!" ya fad'a sounding a bit angry, kallonshi tayi sannan yace
"one more word... From... You... Sunanki sorry... " yafada word din na fita dayan bayan daya. Yana kaiwa nan ya koma yayi relaxing yana fiddo wayarshi, baki tasleem ta turo because if there's anything she hates is tana hira a katseta, sauran yanmatan kam wish he will just ask for their names saboda he's uniqueness, yana bude hasken wayar boobs din dake kan face din wayar suka bayyana, ji yayi ance
"laaahhh... "
Thanks
[3/14, 6:24 AM] +234 703 008 7807: 2๐งกโค๐๐๐
S'akaci
๐๐โค๐งก๐
ยฎZuwairat (ummumaryam)
2โฃ
Free page
Hydar najin lahhhh yayi saurin kashe hasken wayar yana juyawa, da sauri duk suka sauke kansu, zuru zuru tasneem tayi sabida abinda ta gani, direction din da take zaune makes her sees it clear,
"who said lahhh.... " shine abunda hydar ya fad'a yana kallon faces dinsu, mahboob dake tuki kallon yarima yayi yana kallon yanda ya hade rai yana tambayan who said lahh, yasan something is definitely wrong because da wuya yayi magana kou cikin friends ne balle gaban wannan yaran.
"who said lahhh!!!" ya daka tsawa da karfi kaman bashi ba, sai ka rantse bashi bane yayi magana saboda the mouth is very small compared to the echo that spread the car, nan take jikin tasleem ya fara rawa because na daya tana mugun tsoronshi, sannan she hates him because of he's skin color, ba komai yasa take tsoronshi ba sai Don yanda duk yanuwanshi ke sonta amma ban dashi, his siblings so much loves and adores her saboda yanda mahaifiyar shi hajiya amina ke kaunarta amma shi kou sau daya b'ata taba ganin dariyar shi ba, she don't know if he hates her the way she hates him
"bani bace.... " ta fad'a voice dinta na rawa sosai,
"itace mana... " inji farida that don't know why she's denying bayan ga gaskiya a zahiri,
"wai meye?.. " mahboob ya tanbayi yarima da ya hade giran sama dana kasa yana kallon face din tasleem that he so much hate with passion, bai taba yi mata kallo na minti biyu a rayuwarshi ba despite she grew up a kafar mom dinshi taking his place as the auta, he's 14 lokacin da aka haifeta amma he loves his mother's leg so much that he was angry da it later belong to tasleem, tun b'ata fi shekara biyu ba ake sa driver ya daukota daga gidansu da nannynta a kawota fadar sarki wajen hajiya amina Sannan another thing that makes him despise her is her noise, baisan why he's the only one that hate her noise ba, it makes him more angry when he's mother laugh to her annoying and stupid jokes. Tsoki yaja yana maida kanshi jikin motar without replying mahboob dake tambayan shi what happened.
Mahboob yasan ba lallai ya samu reply ba sai yadan juya ga tasleem yace
"what did you do?.. " ya fad'a yana maida kanshi gabanshi tare da Dan kallon yarima da ya hade rai kaman bashi ba, dukda he don't laugh or talk much yana barin face dinshi normal looking cute and breath taking,
"ni babu ...abinda nayi.." ta fad'a cikin matsanacin tashin hankali because what she saw is lingering in her brain, kawai she's thinking mutum bai da kyau sannan kuma ga bad habits, she always sees him as the most ugly guy in the family saboda tsana she has the name da take kiranshi dashi Wanda babu Wanda ya sani sai mahaifiyar ta, wato black mamba.
"ban gane bakiyi komai ba..." ya fad'a yana tuki, tasleem sadda kai kasa tayi praying to get home safely, kawai she can't wait to get far far far away from him saboda gani take yana iya yi mata komai because she sees him as a monster before now and seeing boobs on he's screen makes it more serious than ever. Yarima kam bai kara bude ido ba balle ya maida hankali kan maganar da mahboob kewa tasleem, all he knows is he owe nobody any explanations. tasleem b'ata kara magana kou sau daya ba and it really surprises mahboob why the parrot is not talking, tayi jugum yana kallonta ta mirror yaga waje daya ta kurawa ido, gidan daya daga cikin friends dinta aka tsaya base on the girl's instructions,
"babe sai gobe... " yarinyar ta fadawa tasleem da sauran kawayensu, duk amsa mata sukayi amma banda tasleem that was so taken by thoughts, ita kawai tana tunanin nonuwar waye, sannan ya akayi ya daukesu, many things are running through her noisy brain. Haka akayi dropping kowa amma tasleem b'ata kara cewa kala ba, kou sunyi mata magana b'ata amsawa. Kawai she want go home ta kai rahoto inda ake jin dadin hirarta, inda in tana magana babu Mai hanata sai dai a yaba mata a kuranta ta. Mahboob bai sake tsayawa koina ba sai kofar wata katuwa gida Mai farin gate, daga ganin gate din kawai zaka san gidan bana kananun mutane bane, gefe daya mahboob ya tsaya thinking tasleem will jump out of the car as usual amma kaman b'ata san anzo gidan ba, juyawa mahboob yayi ya kalleta sai yaga sam Hankalinta bai kusa
"parrot .." ya kirata, da sauri yaga ta daga kai,
"we're home..." yafada mata, yarima bude ido yayi ya kalleta suna hada ido ta daukeshi da harara tana bude kofar mota, kallon kanshi yayi ya kalli kusa dashi to make sure in shi take harara, he was so surprised by her courage,tana fita tayi banging kofar motar kaman zata ballashi
"ubanki... " mahboob yace mata b'ata juyo ba sai turo baki take tana cewa
"yan iska kawai... " ta fad'a kasa kasa yanda babu Wanda zaiji.
"lallai ma.... " shine abinda yarima ya fad'a sounding very angry, kallonshi mahboob yayi yace
"wai meke faruwa ne?.. "ya tambayeshi,
"wancan yarinyar.. Ta raina... Ni.." ya fad'a trying to be calm,
"parrot?.. Me tayi?.." mahboob ya tambayeshi sounding so surprised,
"wai Don raini.... Naji tace lahhh... Just when she saw... " yafada trying to control he's stammer,
"the picture on my screen.. " ya k'arasa maganar daya fara, idanuwa mahboob ya zaro yana cewa
"you mean parrot saw boobs din nan?.. " ya tambayeshi, idanuwa yarima yayi rolling alaman he's not repeating what he just said.
"tou wallahi ka ja mata kunne before she spread you... " mahboob ya fad'a mashi Sanin halin kanwarshi
"she won't ...dare" ya fad'a atakaice with assurance cewa bazatayi gigin wata magana kowa ya ji ba
"wallahi baka san wancan yarinyar ba.. It's better ka ja mata kunne if har ka tabbbar taga wannan picture din... " mahboob yafada knowing what she's capable of
"Mtwsss... " shine reply din yarima, yasan kou wasa bayayi da tasleem so babu raini tsakanin su balle ayi haka so he's thinking mahboob yana maganar banza ne
"the only word I will have for you is I told you so... "mahboob ya fad'a yana tada motar, banza yarima yayi dashi yayi relaxing looking so angry,
"am so mad... Right now... " yarima yafada ahankali
"wai menene... " mahboob ya tambayeshi,
"mata are so annoying.... Bansan farida will send those pictures ba.... " yafada at he's own will because dazun da mahboob yaso suyi maganar bai tanka mashi ba,
"kana nufin wannan pictures din na farida ne!!?.. " mahboob ya tambayeshi sounding so surprised saboda yasan how much yarima values farida, ahankali yarima ya daga mashi kai alaman yes
"how comes pls?.. " ya tambayeshi cike da mamaki,
"I asked.... Kawai gwadata nasoyi... And boom... She sent it... " ya fada yana daga two hands dinshi dake kwance da dark hair., goshi mahboob ya dafa yana cewa
"ni wallahi ban san why girls are doing this to themselves ba... Kou suna ganin wayewa ce I don't know... Ba su san kou Dan iska bai kaunar yar iska da aure ba... Allah yasa su gane gaskiya... " mahboob ya fada yana tuki, ajiyan zuciya yarima ya saki yace
"all my plans sun watse.... Ina tunanin kawai nan da wata hudu... I will settle down... Kawai zan fadawa ummah su nema min wacce tadace.... Can't search anymore.... " yarima ya fad'a calmly yanda voice dinshi will sound normal Don in yace zai daga murya yayi magana kowa zai San he stammers,
"matan ne abun tsoro wallahi... Banda zubdawa kansu mutunci babu abinda sukayi iya... Allah dai ya sauwake... " inji mahboob. Yarima fiddo wayarshi yayi yana kallon pics din
"pls delete it... " mahboob ya fad'a mashi, ajiyan zuciya kawai yarima ya saki yana sake maida wayar aljihunshi.
Tasleem kam tana bude small gate ta shiga ciki looking dull and sad, compound din babba ne sosai Don gidajen dake ciki suna da yawa sosai kasancewan duk wani maaikacinsu zaune yake dasu daga driver, Maigadi, Mai bawa flower ruwa, securities, masu aiki, duk gidan aka basu waje, in mutum na miji ne zaa bashi wajen da shi da family dinshi zasu zauna a same house, ba Don komai akayi hakan ba sai Don tsaro, da wuya mutum ya shiga gidan sai family, alhaji mussadiq kanin sarkine Wanda Mulki bai dameshi ba, he's a big business man dake da mata biyu, first wife dinshi hajiya zainab dana yara biyar, four boys sai tasneem Auta and the only girl, ita kuma amarya tana da yara takwas Wanda we won't concentrate on, family dinsu is one of the largest a garin da suke, abunka da yan sarauta komai nasu daban, one thing the whole family is built on is peace and harmony kaman yanda late sarki ya hada kan family dinshi. Tun daga wajen masu gadi zaka gane tasleem is an angel Don sai oyoyo ake mata amma kou daga kai batayi ba, kawai she's walking heading to one of the mansion dake cikin compound din, yanda take tafiya kasan irin yaran nan ne yan shagwaba, kanta kasa b'ata daga kai ba sannan she seem so lost, wasu yanmata guda biyu ne suka fito daga wata bangare na gidan looking normal because they're not over dressed,
"hajiya Sannu da dawowa... " suka fadawa tasleem, Dan daga kai tayi ta saki murmushi har hakorin makka dake bakinta ya Dan bayyana sannan ta sadda kanta kasa without saying a word, wayanda sukayi mata magana kallon juna sukayi alaman da magana bakinsu, basu ce komai ba har sai da sukayi nisa daga Inda take sannan daya daga cikinsu Mai suna Hindu tace
"anya hajiya tasleem lafiya take?.. Yau b'ata bamu rahoto kou daya ba... " ta fad'a heading towards inda wasu motoci guda biyu suke, wannan motocin are not as shiny kaman Sauran dake gefe guda, da alaman na masu aiki ne,
"da alama dai yau Batajin magana... " dayan ta amsa mata, wani mutum ne ya taso da ganinsu,
"ina zuwa... " ya tambayesu,
"Dinkin hajiya karama zamu Amso..." Hindu ta amsa mashi, da alaman shine driver masu aiki, bai kara cewa komai ba ya shiga daya daga cikin motocin suma suka shiga.
Simi simi tasleem ta taka zuwa wata katuwa golden door ta bude, nan wani katon falo Mai dauke da red sofas suka bayyana, komai na falon daga curtains zuwa center carpet is red, it look so beautiful that words can't express how it looks, amma wajen look so elegant and classy, tasleem na shiga ciki ta cire shoes dake legs dinta ta saka wasu walking weakly, wuce falon tayi ta iso wata kofa tana budewa naji ana cewa
"ga painkiller, GA besty, ga kawalli, ga aminiyar ummanta, oyoyo.. Oyoyo..." wata matured woman dake zaune da face mask daure da towel ta fadawa tasleem, tasleem turo baki tayi ta cire bag dinta ta ajiye kasa tare da zare hijab dinta ta yarda nan kasa saman bag dinta sai ta wulla kanta kan makeken royal bed dake tsakiyar dakin, matar mikewa tsaye tayi tana kallon yarta because she don't look so lively as she use to, bakin gadon matar ta zauna ta tallabo face din tasleem dake dull daga inda take kwace tace
"pain killer lafiya?.. " ta fad'a tana kallon face dinta then sounding so distubed, shuru tasleem tayi tana kallonta,
"yau don't you have any gist for your friend?.. " matar ta fad'a kaman ba wata old and matured woman ba, da ganin matar kaga irin matan nan masu budurwar zuciya kou kuma ince masu nunawa da so har na hauka,
"mummy yau abinda na gani bakina bazai iya fad'a ba... My whole day is ruined... "tasleem ta fad'a tana mikewa zaune, idanuwa matar ta zaro tace
" subhanallah!! bani in sha my kawalli...who ruined my besty's day " ta fad'a mata,
"Hmmmm Ashe mummy mutum na muni har cikin hali?.. "
"pls tell me mana... Me akayi?.. Who ruined your day... " matar ta fad'a kaman irin kana tare da best friend dinka kuma she's doing shakara for you before she gives you the latest gist,
"mummy it's black mamba fa... Abinda na gani a wayarshi yau kou... Hmmm gaskiya Kawai ki rabashi da yaya mahboob... " ta fad'a mata, she knows who she's calling black mamba,
"me kika gani?.. " kaman tana jira tace
"wallahi Mummy kirjin mace... Zindir cikin wayarshi... Ashe Dan iska ne... Daman shi yasa kou kadan ban taba jin ina sonshi ba... " matar shuru tayi not knowing what to say,
"wallahi mummy I hate him... Dan Allah ki rabasu dayaya...kuma gobe da safe sai na fadawa ummah..." ta fad'a tana komawa ta kwanta,
"painkiller me ya kaiki wajen wayarshi .." ta tambayeta,i was thinking Zatace she shouldn't let he's mom know about it, baki ta turo tace
"mummy kaddara... Kawai yana zaune gaba ni kuma baya ya fiddo wayar sai kawai Na gani... "
"oh ni... Amma gaskiya bai Kyautatawa kanshi ba.. Now tashi ki je ki watsa ruwa...sai in sa a hada maki kunun gyadarki as usual... " ta fad'a mata, Dan b'ata fuska tasleem tayi tace
"nifa na gaji da wannan abun... Kullum sha nake kuma kou nayi weighing kaina ba k'ara kiba nake ba... " ta fad'a kaman zatayi kuka
"haba besty... Baki ganin cheeks dinki ya fara tasowa?..wannan slim naki yayi yawa.... "
"nidai it's fashion... Kawai a barni haka... " ta amsa mata daga inda take kwance
"besty kinsan banason gardama kou?... Now tashi kije kiyi wanka nasa an hada maki ruwan wankan. ... Zansa Hindu ta kawo maki... " ta fad'a mata tana gyara daurin towel dinta
"ai kaman ta fita kou... Na ganta while coming in... " ta fad'a cikin shagwaba because in tana tare da mahaifiyar ta she have total different feeling because she gives her total care and undivided attention ,
"zan sa aisha ta hada maki... now go... " ta fad'a mata a little bit commanding, kaman b'ata so ta mike daga kan gadon tana turo baki ta tsallake wannan kayan nata data ajiye kasa tayi wajen, gashin Kanta kwance bayanta sai buga kafa take sai ka ranste ba yar shakera 18 bace because she behaves like she's 10 or maximum of 12, yanda take yiwa kanta while walking look so funny and adoring, she's so cute but have so many flaws, she's a girl that si born in to the richest family in the state, sannna an haifeta inda ake mugun jiran zuwanta bayan maza hudu, so she's like a celebrity in her own way, saidai duk value da Allah yayi mata b'ata sanshi ba because she don't behave classy, bakinta rush like a tap Wanda yasa siblings dinta ke kiranta da parrot, sannan babu Mai hanata yin surutu tunda her mother is zillions percent with her, babu yanda zata kawo magana mara dadi da zata hanata, she always pay attention to all her bullshits, siblings dinta Wanda suke uwa daya da Wanda suke uba daya