Showing 204001 words to 207000 words out of 323952 words

Chapter 69 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2182

kirjinki bude..." yafada in serious anger and temper,  baki ta turo tana shirin kuka ta kalli chest dinta ta kalleshi , kafa ya daga kaman zai shureta yana cewa
"dan ubanki wa kike nunawa chest dinki...wato this is what you havr been doing kou... "yafada cikin matsanacin kishi,  he feels like his heart is coming out through his throat, kaman ya dinga kuka haka yake ji saboda kishinta,  da sauri ta ja baya but she can't talk sai kallonshi kawai take cikin tsoron kar ya bugeta, 
"sau nawa kina fita haka?.. "  ya fadamata taking another steps towards her despite she's so frightened and moving backward.
"ban... Taba... Ba... " ta fad'a cikin serious fear sabida he is terrifying her da both voice da kuma idanuwan shi,
"kar ya kike dan ubanki... In baki taba ba ubanme ya fiddo ki yanzu... "ya daka mata tsawa cikin tashin hankali tana Jan baya tana cewa
"wallahi... School... Nazo... In. Tambayeka... Zani... " tafad'a tana fashewa da kuka
"tou Don zaki tambayeni zuwa school shine zaki taho da nonuwa luhu luhu haka... Wallahi ubanki zakici... If I ever see you two tiny legs out side sai na karya su... Stupid...banza village girl... "yq fad'a da sauri yana kokarin juyawa, kuka ta farayi sosai, ganin zai fice yasa tace.
"school... din ...fa?" ta tambayeshi cikin kuka, juyowa yayi ya sake dawowa gareta yana cewa
"Mongo park babu inda zaki.... Allah yasa kece lecturer din dake koyarwa baki zuwa... In short na Sake na ganki waje wallahi sai Ranki ya mugun baci... Shegiyar kina yawo da nonuwar da yake mallakina wasu suna gani... I will have time to cure all this your madness and stupidity... Idiot... " ya fad'a yana nuna chest dinta then he is lost at looking at the chest that move at each breath she takes in and out, he was so lost in looking at her when sukaji ana cewa
"baby Kai nake jira fa... Haka nan ka barni zaune cikin mota... " inji rashida dake tsaye a bakin kofar main falo, da sauri ya juya gareta yana cewa
"baby am sorry... Let's go... "ya fad'a walking towards her, nan ta zauna tana kuka ta zuba masu ido ya Kama hannun rashida suka wuce daga gidan. Cikin kuka tasleem ta koma bangarenta ta dauki wayarta ta kira mum dinta ta fad'a mata abinda ya faru, nan itama hajiya zainab ta dinga mata fadar me yasa ta fita bata rufe jikinta ba, she nag her so much kan kar ta k'ara haka and deep down she's happy at least yana kishinta, That shows he cares about her. Hindu kam tana ganin motarsu ta fita ta dawo sabon Bangaren tasleem tana duba kayan dake ciki, only few things ta maido new side din sannan sai kayan sawan tasleem da nasu Kawia suka maida chan, su suka fara komawa while tasleem na bacci.

Ummy kam abinda mijinta ke mata ya fara damunta, he is locking her out of his heart and that is paining her so much, bai taba behaving haka ba tunda sukayi aure, kou da kuwa sun samu misunderstanding da kansu suke sasanta kansu without third party amma yanzu babu fad'a babu zagi ya Diana cin abincinta sanann ya fita harkar ta completely, da tayi mashi magana sai yace Hasbunallahu waniimal wakil which she doesn't understand why he saying that, she doesn't know he is seeking refuge from the evil in their family, kawai yana tunanin har da hadin bakinsu rashida tayi nasara kan danuwanshi, so dole yayi maganinta, he don't mind leaving her for good. Just like that rashida tayi tarnishing good image din family dinta because of her own greedy interest, da akwai family da zaka taba Kaci bulus but some family are hotter than fire itself, sanann some family are very watchful of what happens around them, kou kadan rashida batayi tunanin who the family are ba kawai tabj son zuciyar ta.
Ummy ce bakin bed room din yarima abubakar sai faman knocking take amma kaman babu kowa ciki, tafi minti talatin tana bugawa bai bude ba, zama tayi nan bakin kofar tq fara kuka tana cewa
"noor ban San abinda nayi maka that warrant such treatment ba... Ban San why you're treating like this ba... Pls in da akwai abinda nayi maka tell me Don Allah... Wallahi wannan attitude you're giving me is killing me... " ta fad'a cikin matsanacin kuka, still shuru nobody is saying anything to her,
"baby me nayi maka pls... Kou me nayi pls ka fadamin zan nemi gafsrka like I always use to... Pls tell..." tafad'a still crying, she spent almost an hour a bakin kofar yarima sannan aka bude kofar, fitowa yayi cikin shiga ta alfarma yq fito rike da brief case face dinshi sam babu walwala, zata taba shi yayu saurin cewa.
"don't you dare... Ni ban kamu ba... You may want to try again... "ya fad'a yana kokarin wuceta giving her enough space kaman yaga dodo
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... Noor Meye maanar maganar da kayu min.... Wallahi ban San inda ka dosa ba..."ta fada tana kuka har da majina, baki ya tabe ya wuce ta kaman ba ummy that he loves so much ba, haka nan. Ta fita ranshi completely, asalima he's afraid of her gani yake she have been doing things to him all this while shi yasa he loves her unconditional despite four children, binshi ta dingayi tana kuka har suka isa falo tana rokanshi ya fad'a mata meaning din statement da ya fad'a mata amma kou juyawa bai yi ba balle ya tanka mata, rike bayan rigarshi tayi ya juya a fusace ya ingizata yana cewa
"don't you dare touch me again until you undo what you people Did...that's the only way da zamu samu zaman lafiya a gjdan nan
..if not mu zuba mu daku... " ya fad'a mata yana nuna ta da yatsa daga inda take zaune a kasa tana kuka, what he says seem so awkward to her, gani take he is going insane for what he is saying, she can't figure out abinda yake nufi tunda she's innocent, kou kadan she doesn't have a single clue, .
"pls ban gane ba... " ta Fad'a cikin kuka, kou sauraronta baiyi ba ya fice daga falon heading to inda motar shi ke tsaye.
Ba karamin tashin hankali ta shiga ba, gani take someone havr poisoned her husband against her, batasan sins of her sister is affecting her ba, sannan tana cin ribar wanann shurun datayi bata fadawa mum dinta halin da rashida ke ciki on-time ba, cikin hawaye tq kira mami tana fad'a mata abubuwan dake faruwa for the past four days a gidanta,
"tou fa..." inji hajiya asiya,
"mami pls do you understand abinda statements dinshi ke nufi?.. "ummy ta fad'a cikin kuka
"wallahi Nima wanann abun ya tsaya min a rai... Me akayi da zaayi undoing... This statement is so awkward...ki tambayeshi abinda hakan ke nufi pls... " inji hajiya asiya cikin damuwa sosai,
"mami kou maganar bai yarda yayi min... "
"subhanallah... My enemies are at work... Daman gari ya dauka cewa yarima biyu sun auri yarana... Now see This...wannan wane irin Abu ne... " ta fad'a kaman zatayi kuka, babu abinda ke tashi sai kukan ummy
"dear ki bar kuka... Adua zakiyi... Our enemy shall not laugh over our matters Insha Allah... Adua zamu tashi dashi... Rabbi zai kauda mata duk wata sharri dake tattare da gidajenmu... Pls stop crying kinji kou... " ta fad'a mata cikin rarrashi. Nan dai ta samu tayi shuru ta Mike taje tayi alwallah tayi sallah tana rokon Allah ya kauda wata sharri dake neman shiga tsakanin ta da mijinta.
(mutane masu irin hali na rashida Wato selfish people, mutanen da zasuyi Abu bazasu damu da wasu ba sai kansu kuji tsoron Allah, many people will get hurt all because of your selfish ambitions, ya mutum ya kare da hakkin mutum daya tal balle mutane da dama, many eyes crying because of you and many tongue praying because of you alone, ina zaka da wannan balain like me nasan mutane da dama suna magana ta amma nasan bani da hakkin mutum daya tal a cikinsu so wannan nice a gaining part,but haka nan mutum ya dinga zubda hawaye all because of you alone, kou ke zakayi put yourself in the position, in ni akayi wa haka how will I feel, will I feel OK or I will feel bad, the moment kana chewing before spitting believe me you will try to be a good person, nasan at times da akwai sharrin shaitan but try not to hurt others for the sake of your happiness, remember nothing last for ever. Am not perfect but you can be. So Allah ya Rufa mana asiri duniya da lahira Amin.)

Tasleem na tashi daga bacci ta shiga wanka ta fito da alwallah tayi sallah, tana bude wardrobe dinta Don saka kaya sai taga babu some of her clothes, Fitowa tayi falo taga babu kowa, sai lokacin ta tunda da maganr sake another apartment, dukda She's in pain sai da ta saki murmushi, komawa ciki tayi ta dauki hijab doguwar ta saka har kasa ta fita zuwa new Bangaren, hijab dinta sai Jan kasa yake sabida fadan da mummy dinta tayi mata kan barin jikinta waje da azaban dake jiran such person ya shigeta sosai, hakan yasa ta ta saka long hijab dukda ba fita zatayi daga gidan ba. Tana shiga ta tardasu kitchen sai faman hada masu lunch suke, gaidasu tayi ta tambayi Hindu inda ta Kai mata kaya ta fad'a mata inda suke sannan ta fita taje ta saka wasu kayan. the day went like her previous days nothing much just sitting insame position looking at the window dukda ba sosai take ganin gtae kaman na farkon ba.
Bayan sallah magrub ummah ta iso gidan da driver sai masu hidima guda biyu mota biyui suka zo dashi daya ita kadai sai dayan masu hidiman ta da kayan da data sa aka sayo mata. Sam Allah bai Sa tasleem ta ga shigowar su gate ba, da sauri Umar ya shiga main falo yana kiran Hindu while ummah na biye dashi walking majestically, da sauri Hindu tace
"kaman ana kirana.. " ta fad'a tana mikewa, kofar part da take ta bude taga ummah tsaye, da sauri ta je ta gaidata suka shigo tare, taslem na kallon kofar taga ummah, da sauri ta murza idanuwa ta sake bude su, ummah ta gani tana ware mata hannuwa, kaman new mad person ta tashi da gudu ta fada jikinta tare da fara kuka.

In kika karanta baki biya ba Allah yaisa, novel dina na kudine shiyasa tun farko na rubuta maku free pages,


Thanks[3/14, 6:40 AM] +234 703 008 7807: 65
Don't read if you didn't pay, of you do I owe you, masu karanta bati mun kinsa Hadewa,🤣🤣🤣

Bayanta ummah ta fara shafawa zuwa silky hair dinta, 
"gimbiyata I miss you so much... " shine abinda ummah ta fadawa taslem dake makale daita kaman she have stayed hundred of years without seeing her,  kuka kawai take while she is tighting her grip
"ummahna..."tasleem tafad'a cikin kuka sosai, 
"naam gimbiyata.... "ta amsa mata daga inda su biyu suke tsaye, 
"ummahna... "tasake fad'a Tana kuka,
"gimbiyata... Haka zaki tarbeni...first time in your house?.. " tafad'a mata cikin calmness, da sauri tasleem ta daga kanta da face dinta jike da hawaye, hannun ummah ta rike zuwa kan kujera ta zauna, ummah sai kallonta kawai take with her love all over her, 
"gimbiyata I miss you... "ummah tafad'a mata,  kan hannun kujerar da ummah ke zaune itama zauna a hannun kujerar Tana kallon ummah da wet face dinta,  ummah too was looking at her Tana kallon yanda ta rame kaman ba Lively Gimbiyar ta ba,  hannu ummah ta daga sai ga masu hidimarta sun bar wajen sun koma main falo inda su Umar ke ta fad'a shigowa da kayan da ummah tazo dashi, su Hindu suka bi bayansu.
Hannu tasleem tasa ta goge face dinta tanacewa
"ummah Bari in kawo maki ruwa... " ta fad'a Tana kokarin mikewa, hannunta ummah ta Kama tace
"don't worry gimbiyata...meke damunki kika koma haka alhalin kullum kina fad'a min lafiya lau kike... "ummah ta fad'a Tana murza hannunta ahankali,  shuru tasleem tayi hawaye na futa daga idanuwanta sannan she's thinking of yanda mum dinta ke fad'a mata kar ta dinga fadawa ummah halin da take ciki Don kar ta dinga yiwa Aliyu yawan fad'a Don hakan na iya sake jawo wasu matsalolin da zai sa ya dinga cutar da ita tasleem din
"babu komai ummah na... " tafad'a Tana dan goge face dinta da hancinta,
"gimbiyata ban sanki da karya ba... I know you to be a truthful person... Ina iya maki rantsuwar baki karya sai dai shirirta.... So pls tell me abinda ke damunki.... "ummah ta fad'a mata cikin sanyin lafazi
"ummah... Ba... Komai... " ta fad'a mata cikin hawaye
"darling gimbiyata.... Fad'a min abinda Aliyu keyi maki..  Suna cutar dake kou... " ta tambayeta, shuru taslem tayi
"yana zuwa wajenki?.. " ummah ta sake tanbayarta Don tasan exactly why this sweet girl turned like this, ahankali tasleem ta girgiza mata Kai,
"ummah... Yace... Kar in shiga inda yake... "
"ikon Allah... Since when... ".ummah ta fad'a sounding very angry
"ummah tun wace garin auren..." cikin anger ummah tace
"and baki fadamin ba?... When have you changed this much.... Dukda it's good ki koyi sirri those that include me too?.. Haba taslem ke yata ce... Kan kafata kika tashi... "
"ummah... Sorry... Ba haka.. Bane... Ban son kiyi mashi magana ne... Kar ya doketa... " ta fad'a  fada voice dinta na rawa
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... Gimbiya Aliyu na dukan ki ne?.. " ta fad'a sounding very disturbed, da sauri ta girgiza Kai Tana cewa
"aa ummah.... Bai dukana... Amma Dan Allah kar ki fad'a mashi komai... Alfarma daya nake nema...ummah pls ki fad'a mashi ya barni in dinga zuwa school... Ban son zaman haka nan... " ta fad'a sounding very matured than ummah ever knew her, 
"yana ina?.. " ummah ta tambayeta,  da sauri taslem ta Mike ta leka ta window before ta juyo ga ummah tace
"ummah basu dawo ba... " ta fad'a Tana dawowa wajen ummah looking very cold,  ba karamin tausayi ta bawa ummah ba,  she feels her pain,  kou ita da take zaune lafiya da kishiyoyinta knows how it hurt kaga mijinka ya fita da kishiyarka especially when you are the first wife,  she feels like crying as she stares at tasleem walking back to her,  ajiyan zuciya ummah ta saki tare da breathing out heavily sannan tace
"gimbiya... Kina son mijinki kou aa... "ta tambayeta, shuru tasleem tayi as she knows she's dying for him, it's as if ana punishing dinta da sonshi,
"feel free ki sake fadamin kaman yanda kika fad'a min last time... "
" ummah inason shi... Amma... "b'ata k'ara ba ummah tace
"babu amma.... kawai I will tell you in har kinason mijinki ki dinga adua kaman yanda nake fad'a maki kullum....gimbiya yanzu bacci ba naki bane... You are no more a child... Kinga irin jarabta da Allah ya jarabceki dashi... This is to make you strong... Adu'ar mace yana da tasiri sosai a rayuwar mijinta...so it's your duty to stand up and win this battle... Gimbiya bazaki San what we have been through ba... But gaskiya will always prevail... So win this battle,,"ummah ta fad'a mata cikin command, 
"ummah... Ina adua.... Amma ummah ya zabi rashida over me... Baya sona....ita yake so... Ummah wurgani waje yayi tare da fadamin kar in sake shiga inda yake... "ta fad'a Tana fashewa da new tears
"this whole thing is the mess you created...."ummah tafad'a sounding very bitter, 
"yes ummah.... I know... I trusted the wrong person... "
"very good..yanzu da kika gane sai ki tashi tsaye and correct your wrongs.... Fight this battle... Let me tell you real mace never steps down for her fellow woman... Duk ta dinga zata bullo maki kema ki sauya ta wata hanya ki bullo mata...only weakling give up... "
"ummah kou da kuwa mijin is on her side?.. "
"yea... kou da kuwa mijin is on her side... kawai zakiyi tunanin how relationship dinku yake before she comes in... in har da akwai love kafin a samu third party then you won't give up saidai if daman you know he doesn't love you from the beginning..."
"ummah yace yana sona... Yace zai kaini different countries...." ummah b'ata Bari ta k'arasa ba tace
"then pray so That all what he said should come and pass...allah is with you my love..  Ki bar kuka haka nan... Ki sani Insha Allah gjdan nan zai koma kaman yanda yake da... " da sauri tasleem tace
"ummah Allah yasa.... "
"Amin my dear... ".ya fad'a mata, 
"yanzu ki tashi ki gyaro face dinki a take me round your house... Daman tunda fav ke ginin nan ya dage inzo in gani nace sai yayi aure.... " murmushi tasleem dake jin kaman an b'ata energy drink ta saki tare da mikewa. Samun Mai baka good advice when you're in pain and agony alone is a blessings especially when the advice is coming from a wise woman like hajiya amina. Ciki ta shiga ta wanke face dinta feeling so new,  haka nan her pain is gone for the moment, gogewa tayi da towel ta fito zuwa ga ummah,  hannunta ummah ta Kama ta Mike tsaye,
"ummah muke kiga bedrooms dina... " tafad'a rike da hannun ummah Tana tafiya da sauri saboda just like That She's excited again,
"gimbiyata slow down kinsan ina da matsalar kafa kou   "ta fad'a mata, 
"sorry ummah na... " ta fad'a mata heading to one of the bedroom,  nan dai ta nuna mata suka shiga dayan, atakaice saida suka shiga all the four bedroom sannan suka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login