Showing 288001 words to 291000 words out of 323952 words

Chapter 97 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2222

turmeric da ginger da Black pepper dan kadan shima har satin biyu kou kuma promogrante juice wato rumma ki saka watermelon da lemon if you want you can add cinnamon sai kiyi blending... It's all medicine... " haka ta dinga fada mata secrets da zata iya solving marital problem dinta a gida without seeking for doctors advice.

Yarima kam wajen karfe biyu ya shirya ya fito, Amanda na kwance kasa sai nishi kawai take, sai da suka tabbatar kou magana bata iyayi sannan suka barta, she was still silent, kou bude idanuwa bata iyayi, kusa da inda take kwance ya je ya saka kafa ya dan tabata, da kyar ta daga kanta.
"so you won't give me my money... " was abinda ya fad'a mata looking at her miserable body,. Kanta ta maida kasa, ya lura Tana da taurin kai sosai, he believe there's no way zata kashe 25 millionaire in few weeks, so yasan dole da akwai saura,
"Umar bani wuka... " ya fada da karfi sounding very real kuma da turanci, AI nan Amanda ta mike zaune Tana cewa
"no knife pls... I will give... You... Your money.... No knife... " ta fad'a giving up,
"Umar I said give me knife... Let me slice this bitch in pieces.... " ya fada da karfi, da gudu Umar ya shiga ciki ya dauko wuka kato na yan gadi, Amanda sai Jan baya take, she was so scared of this, ganin wanann wukan alone gives her more pain and fear than all the beating,
"I swear... I will give you... All the money... In my house... I have...29...million.... " ta fad'a mashi cikin matsanacin kuka da tsoro, wukan yarima that is well dressed ya amsa ya rike yace
"suna ina?.." ya saka mata tsawa looking like a real terrorist,
"gida... " ta amsa mashi,
"I remember kece a quarter dinmu...."ya fad'a in a tune That sound so terrifying, da sauri ta daga mashi Kai ,
"now zaa aje a dauko a gidanki... If it's complete you're free... If not you're dead... " ya fad'a mata, motar rashida ta nuna alaman keys dinta na ciki, umar ne yaje ya dauko keys din Aliyu ya fad'a mashi inda quarters din yake yace ya je ya dauko kudin, in sun cika ya kirashi a waya. Kuma ya sake umartarta sauran kar su bar kowa ya fita kou ya shiga gidan. Motarshi yashiga ya bar gidan, Amanda na kallo Umar ya tafi Don dauko kudi daga gidanta. It's just like going back to Square zero again



tnx
[3/14, 9:58 PM] +234 703 008 7807: 91Yarima na fita yaga yarima abubakar cikin mota ya taho, Kai ya kauda gefe kaman bai ganshi ba, sai horn yake mashi ya tsaya amma sai yaki tsayawa, da farko yayi slowing down kaman zai tsaya amma sai ya k'ara gudu, yarima abubakar gidan ya je yana ta faman fada yanda Aliyu ya rainashi despite da akwai tazara tsakanin su sosai ba kadan ba, knocking yayi amma kaman ba kowa gidan, ta dan space dake akwai ya leka yaga Amanda dake kwance kaman gawa, hankalin shi ne ya tashi yana mamakin rashin mutuncin Aliyu, he saw one of the securities amma yana knocking kou motsi baiyi balle yayi kokarin bude mashi
"wai baku jin knocking da nake ne... " ya daka masu tsawa pipping at them,
"ance ba shiga da fita... " was reply din daya daga cikin su, ran abubakar mugun baci yayi, he was so furious that he hit the gate so loudly sanann ya shiga motar shi ya bar gidan, inda rashjda is not involved kou kuma baison farantawa ummy da babu abinda zai sa ya shiga wanann case din har Aliyu ya nuna mashi rainin hankali face to face, amma he have hurt ummy so much that he want to save rashida daga hannun Aliyu because yanzu he knows Aliyu mugu ne na gidan gaba. Aliyu palace ya nufa don ya samu yaci abinci before yaje daukan tasleem, shima abubakar palace ya nufa don ya Kai karar Aliyu.
Yarima bai tsaya koina ba sai Bangaren ummah, yana shiga ya rungumeta har da kiss a gefe cheeks dinta looking very happy, itama kiss tayi mashi ya lumshe idanuwa Cikim so much excitement and love, cikinshi ya shafa yana cewa.,
"ummah yunwa... "
"let me telk them su kawo maka abinci... " ta fad'a Tana kokarin mikewa, da sauri ya riketa yace.
"no let me tell them... " ya fada yana maidata ta zauna,
"I want to tell them su hado maka delicious food... Yau cikin farin ciki nake... " ummah ta fad'a mashi Tana mikewa, riketa yayi hannunshi cikin nata suka shiga kitchen ta fad'a masu abinda zaa hada mashi suka koma ciki, zama yayi gabanta sai kallon juna suke suna da magana kaman friends,.
"fav pls let that girl go... Kasan dai Allah loves you da ya takaita abin... Did you know many people did not get out of this on time?... Wasu ma asirin na cinsu suka mutu... So pls kayi hakuri ja barsu da Allah... "
"inaaaa... Sam.. Sai sun biyani... I won't let them go... Ita culprit din tace Tana da 29 million a gidanta... So nasa a dauko min... Ita kam wannan yarinyar rashida bazata bar gidan ba sai an biyani all I spent.... Har kayan dakin dana k'ara mata sai sub biyani kudina... That's her bail... If not zan dinga dukanta... Zan zaneta morning afternoon and night until they pay... " ya fad'a sounding just like his father,
"true son of his Father... "ummah ta fad'a cikin zolaya as she touches his cheek, murmushi kawai ya saki yana kwanciya tare da dora Kai kan kafarta,
"ummah hope yanzu dana saki wannan I can travel with tasleem kou... " ya tambayeta, shuru ta danyi for a moment before saying
"dear na I don't buying the idea of wanann honeymoon a zauna a hotel room kan gadon da baka San mutane nawa suka zauna ba...while kana da gadon da babu Wanda ya taba kwnaciya Kai sai Kai da kanka... Sanann aladace ta yahudawa wanda mutanen mu ke dauka yanzu... So why not ku zauna nan in yaso sai kuje yawon bude ido without starting first sex dinku a hotel... " shuru yarima yayi yana kallonta, indeed he loves what she just said, bai taba kawo wannan ranshi ba, kou sau daya bai taba tunanin hakan ba, dan bata face yayi thinking of people that have been on the same bed he would have had taslem, same bed sheets because yasan zaasuyi repeating zanin gado, sai squeezing face yake many things running through his mind
"mutum Nada muhalinshi Mai albarka hakan nan a tafi kasar waje a samu ciki a hotel room... You know most of our problem yanzu Mune muke janshi da kanmu... Aure babu albarka because Allah yayi alkawarin duk wnada abun alkhairi ya sameshi yayi kade kade da raye raye sai ya cire albarka dake cikin wannan abun... Imagine yanzu mutum zaiyi aure an dauki millions anyi dinner anyi party wasu ma sanadiyar haduwansu ransr zasu aikata zina tell me how wannan auren zaiyi albarka...inda masu kudin mu zasu gane ransr bikinsu su kou na yaransu su dauki kudin da zasu kashe wajen dinner su rabawa mabukata da wannan auren ya fi albarka da karko saboda adua... " yarima that is listening so attentive was so happy nothing like that happens a ranar auren shi da taslem, now he thanks Allah for that, a nashi rashin hankalin he always think that ransr da zaiyi aure he will make it an elaborate one, but babu abinda ke elaborate kaman ka tara masu nema ka basu kyautar kudin da zakayi party, ka bawa Mai abinci food while others are hungry, duk Wanda zaizo wajen party Mai kudi definitely shima Mai kudi ne so babu abinda zaka bashi yaci da bai taba ci ba, wasu sai su kashe over 50 millions a event na biki kawai, let me tell you in aka daura auren, then you decide to give out wanann millions din to 50 people kaga each na 1m each, if 100 people 500k each, if 200 people kusan 250k each, tell me if mutane 200 da ka farantawa a ranar aurenka sukayi maka adua why will such marriage fail saidai iko daga rabbi, amma bana mutum ba, but yanzu everyone dream of a big wedding, kuma bashi bane auren fa, dinner na rana daya ne aure fa.
"ummahna ni wnada yafi bani mamaki shine wanda yake birthday ya kashe kudi da yawa saboda celebrating, abinda na lura kuma da birthday is getting closer to the grave... Kuma baka San ya wajen yake ba.. Why should you celebrate such day..." yafada looking at face of mum dinshi with joy
"my dear AI wasu rashin tunani ne... In ba haka ba misali kayi shekara 30 kuma kana da sauran 10 if you're lucky... Meye abun celebration ciki... Kawai dai Allah yasa masuyi su gane... " ta fad'a mashi Tana fada kanshi, (banga abun celebration a birthday ba because some of the pictures you take can be you use on your obituary, did you ever think which of my picture zaayi amfani dashi when am no more... It might be some this picture you spent so much for dressing up looking your best, advice ransr birthday give tnx to Allah dayasa kaga wanann ransr then kayi sadaka, kayi celebrating with the orphanage kou motherless babies home, wannan shine elegant birthday ba photo shot ba, wasu will be like AI ina sadaka da sauransu... My dear na Allah give you ooo Kima sadaka bai taba yawa but extravagant spending yana yawa. )
Ummah gaskiya ban zuwa honeymoon but will promise to take her out... So zamuyi tafiya but rabbi see my heart ba honey moon zamu ba yawon bude ido zamu... " bai k'arasa ba aka bude kofa, abubakar ne ya shigo looking very Angry kou sallama baiyi ba ya nuna Aliyu ya fara cewa
"kana hauka kou... " ya fad'a cikin fushi sosai, mikewa zaune Aliyu yayi tarw dacewa
"toufa... "
"Kai kana hauka zaka shigomin babu sallama... " ummah ta daka mashi tsawa, sauke gaze dinshi yayi ya kalli ummah yace
"sorry.. Amma wanann dan burouban fav din nan naki si very stubborn and annoying... "
"wannan ba reason bane da zaisa ka shigomin babu sallama... "ummah ta amsa mashi yarima kam yayi shiri kaman baisan abinda yake fadi ba, sai ka rantse bashi ne ya batawa yarima abubakar rai ba because of how peaceful he look,
"now go back and ka shigomin da rahama... " ummah ta sake daka mashi tsawa, kaman bai so ya fita Aliyu ya bi bayanshi da murmushi Wanda cikin seconds ya gushe, shigowa abubakar yayi da sallama kaman he is coming in For the first time ummah ta amsa Ciki ciki yarima kam. Ya amsa mashi normal, harara abubakar ya watsa mashi ya durkusa ya gaida ummah ta amsa cikin bacin rai, shi kuma yarima ya gaidashi, a fusace ya juya gareshi yana cewa
"Kai wallahi sai naci ubanka kana rainamin hankali... Ya zaayi in kiraka Ka barni ina magana kaman mahaukaci sanann kana kallon na wuce gidanka ban da mutuncin da zaka tsaya mu yi magana and you ordered yoir guards kar su barni in shiga gidan... " abubakar ya fada kaman zai fashe sabida anger, yarima sai lumshe idanuwa yake cikin peace of mind kman bashi akewa nagging ba, shuru yayi not responding to his words,
"wai meke faruwa ne zaka cika mutane da surutu... " inji ummah, nan abubakar ya fada mata All that happened
"instead of ka zaunar da kaninka kuyi magana ta fahimta... Shine zaka zo kana wannnan ihun... " ummah ta fad'a looking at abubakar,
"AI ummah sam yaki bani hadin Kai... As I said gidanshi fa naje yana ganina yayi kaman bai gani ba ya wuce... Yanzu dai ki fada mashi ya bar rashida tunda ya saketa.... "
"wai yaya ya zaayi ni da gidana kuma kazo kace zata shiga cikin affairs dina kayi tsumu tsumu.. Ni ban barin Rashida sai sun biyani all I spent down to the last kobo... " Aliyu ya fad'a mashi yana hade rai kaman yasha madaciya
"umma listen to what he is sayimg...maimakon ya godewa Allah da nothing bad happened sshine kake wannan maganar..."
"lallai ma yaya... Wato nothing bad happened....kana ganin yarinyar ta gusar Dani daga hankalina for months...making me misbehave and maltreat my wife kuma you're saying nothing bad happens.... " mikewa aliyu yayi yacigaba dacewa
"wallahi rashida b'ata barin gidan nan sai an biyani kudina... "
"Dan ubanka babu moruwar da kayi daita da zaka biya everything... Don't you sleep with her?.. " abubakar ya fad'a sounding angry, saliva yarima Aliyu ya tsartar gefe guda before saying (kika karanta baki biya ba Allah yaisa)
"I curse the day I lay my humble self on her... I curse the day danayi tarayya daita.... If you care about her so much pay for her amma kasan kou abba bai isa yasani ya bar wanann yarinyar without paying my money ba.. Kuma wallahi I will beat three times daily har sai an biya kudin...." Aliyu ya fada sounding angrier than abubakar, ummah was just looking with out saying a word, duk sun cika mata kunne da loud voices,
"haka dai kace kou... Let's see... " inji abubakar dake juyawa angrily,
"good let's see... " Aliyu ya amsa mashi yana komawa ya zauna, ficewa abubakar yayi ya bar wajen, Ummah dora hannu tayi kan shoulder din Aliyu dake nishi looking very upset tace
"pls fav reconsider... Of anything ya samu wannan yarinyar in the process of your punishment wallahi naka laifin zaa gani. Nobody will listen to the real fact... All the blame will be on us..." b'ata k'arasa ba ya janye daga gareta yana cewa
"nidai ummah bazanyi kaffara ba...kou yau danaje ban tabata ba because of you amma Wallahi sai sun biyani... " ya fad'a atakaice.

Abubakar bai tsaya koina ba sai wajen abba dake wajen hutawar sa, nan ya fara fada mashi komai cikin fushi irin Aliyu ya rainashi da sauransu, saj da ya gama abba yace
"wannan anger din na Meye.... Let me tell you something... Arzikin mahaifiyar ka wannan family din suka ci... If not I would have teach them an unforgettable lesson... Da har matarka sai ka rabu daita because bamu hada zuriar da such evil people... " idanuwa abubakar ya zaro da jin abinda mahaifinshi ke fadi, now he knows better, indai abba is with Aliyu on this case then dole ya zame hannunshi or better still pay the money don a saki rashida if not babu yanda zaayi
"and kar ka kuskura ka takura Aliyu...he should deal with them in a way that kou wata rana zasuyi abunsu su San family da zasuyi tempering... " ya sake fada mashi cikin anger, baki abubakar ya zai bude don bada hakuri abba yace
"dismiss ." ya fad'a mashi atakaice, babu musu ya juya ya bar wajen don yasan dad dinshi bai magana biyu at a time, haka ya fita jiki babu kwari while shi kuma Aliyu ya samu yaci abinci bayan yayi sallah asar ya fadawa ummah yaje daukan taslem daga chan kuma zasu wuce gida, nan dai ya sake mashi advice kan he should be care full kar revenge ya kai shi ya bari yace yaji. Yana kan hanyar ya kira Umar ya fada mashi ya dauki kudin yana kan hanyarshi ta koma gida, nan ya fada mashi in ya koma ya sallameta su wanke mashi gidan ya tabbatar wajen yayi kaman nothing happens, baisan su Hindu suna ciki suna kallon duk abubuwan dake faruwa with serious tashin hankali ba, asalima sai da suka tsorata dashi yarima saboda suna kallon attitude dinshi.

Wajen 4:30 ya isa gidansu tasleem, by then tasleem Tasha advice kala kala daga wajen mum dinta da kuma step mum, wanka tayi ta saka daya daga cikin kayanta na gidan ta dawo falo suka zauna da mum dinta suna labari, kou da yarima yazo baigan motar mahboob ba hakan ya tabbatar mashi da his not around, cikin jin nauyi ya shiga Bangaren maman taslem, yasan she heard about the way he treated taslem so he is shy, he prays kar taga laifinshi, da sallama ya shiga suka Amsa amshi, durkusawa yayi har kasa ya gaida ta amsa having a smile a face dinshi, taslem was just staring at him Kawai, daman ita vata iya boye boye ba so Sje stares at him as she wear this smile, shi Kuma he is shy ya daga idanuwa sabida mum din taslem, mikewa hajiya zainab tayi Tana cewa
"ke tashi ki bawa mijinki something to drink..." yana ganin ta juya ta ya kalli tasleem, idanuwa ya zaro mata yanda take kallonshi da sauri ta dauke idanuwanta, legs dinta dake kudundune kan kujera ta sauke su kan carpet, kafar ya kurawa ido ya kalleta suka sake hada ido yayiwa bakinshi alaman kiss while looking at the leg, murmushi kawai ta saki ta Mike ta dauko mashi drink ta zuba mashi, kallon kofar da hajiya zainab ta bi ta bar wajen yayi ya tabbatar b'ata wajen yace
"je dauko hijab dinki mu tafi gida.... " ya fada yana kallon chest dinta yayin da take zuba mashi lemo, da sauri ta makala mashi kafada tare dacewa
"pls in kwana... " b'ata k'arasa ba yace
"kina yi min haka zaki daina zuwa koina... Haka mukayi dake?.. Now fast dauko hijab dinki... Time is going... " ya fada voice dinshi chan kasa kaman he


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login