Showing 123001 words to 126000 words out of 323952 words
yake, wani irin ajiyan zuciya ya saki sannan yace
"yanzu kina nufin haka nan na wahalal da kaina nazo kenan?... " ya fad'a looking at her shoulder, shuru tayi Tana turo baki ta rasa abinda zata ce mashi,
"yanzu ya zaayi kenan " ya fad'a mata calmly, shuru tayi bata amsa mashi ba still babu abinda take sai murza inda ya Dan bugeta tare da turo baki, kallon hannunta yayi tare dacewa
"wajen ne maki ciwo ne har yanzu... " ya. Fad'a mata trying to start a conversation with her amma kou kadan bata son haka, komai dadin da take ji in har ta ganshi mancewa take da dadi, she knows nothing in tana tare dashi sai tsoro da fargaba, kou kadan bata son zama inda yake, inda zai gane yanda take ji if yana kusa da inda take da bazai zo inda take ba, Kai ta daga mashi ahankali,
"wai me yasa komai ke maki ciwo?... " ya sake asking dinta, still shiru tayi bata amsa ba, shima shuru yayi ya rasa abinda zai ce mata, duk ta takura a jikin gadon,
"hmm baki son magana da baki kou... Shikenan...bari in tashi... " ya fad'a yana mikewa ahankali, Dan ja baya tayi kaman irin lion ya motsa din nan, ganin yanda taja baya yasa yace
"in kina nuna kina jin tsoron haka zai sa in dinga dukanki wallahi... Wai wani abu nayi maki da zaki dinga acting kaman I have touched your health...i. don't like this behavior... " ya fad'a cikin borin kunya, the more yana magana the more Tana ja baya, yanda take rakube jikin bango want to make him hold her up to his body, she's so. Adorable, yana son yaga ta sake dashi it seem so fast but it's what he feels, inda zaa kasheshi bazai yarda zai hangi wani abu adorable a jikinta ba amma tunda ta dawo daga India yaga the new her, it's the first Time daya kura mata ido and he see glow in her eyes, bai dauki abinda ya gani serious ba until ya fara ganin wasu hali tare daita wanann ba kowa ke dashi ba, bai san important din shagwaba ba sai da ya zo kusa daita, bai san he's a big fan of such behavior ba sai a kanta, yana iya spending hours yana kallon yanda take behaving before he thinks he hates her attitude but ya gano ba hatred bane it's something else, something else have been hiding in the hatred he showed her which his too proud to notice, sai yanzu yake tunawa da yanda kou kallon inda take bai son yi, bai mata magana, kou gaidashi tayi bai amsawa unlike the other members of the family. He wonders why his feelings was different towards her,
"nidai zan tafi... " ya sake fad'a mata, b'ata amsa mashi ba, shi kuma bai tsaya ba ya fice, kofar tabi da harara Tana cewa
"iskanci kawai... "ya fad'a Tana shafa inda ya taba tare da murguda baki Tana komawa ta kwanta without single feeling or what's so ever for him.
A Bangaren rashida kokarin daidaita kanta tayi before ta shiga wajen sister dinta, she wears a broad smile tun wajen yaranta dake compound din da home lesson teacher dinsu, she smiles and laugh amma her face doesn't look it, indai Mai hankali zai kalleta zai gane dariya da murmushin da take bai Kai throat dinta ba balle ya wuce ciki, kou yanayin ta shows Tana cikin serious problem, ta rame sanann ga swollen eyes upon it, ciki ta shiga inda ummy tayi ready Tana jiran zuwanta, Tana shiga falon ummy ta Mike tsaye with out answering her sallama tace
"yau din nan ina son ki fadamin manufaki rashida.... " da sauri rashida that is trying to be normal tace
"anty... Ban. Gane ba... Manufar me kuma... .." b'ata k'arasa ba ta ji saukan Mari, ji kake tass, da sauri rashida ta duka kasa tare d dafa cheek dinta,
"this is what you're going to keep getting until you tell me what your mission is and who is leading you... Nasan ke rashida dana koya da bayana baki isa kiyi wanann hankalin na getting close to someone just because you want to take something from them ba... So yau Mai rabani dake sai Allah... Tell me what you're up to... " ummy ta fadawa rashida da duk hankalinta ya tashi saboda yanda ummy keyi mata magana in a tune da b'ata taba yi mata ba,.
"anty... "ta fDa Tana fashewa da kuka, .
"Wllahi kar ki kuskura kiyi kuka... Wait until you see what I have in store for you... " ta fad'a Tana barin rashida nan wajen, da sauri ta shiga ciki kou minti daya full batayi ba sai gata ta dawo da belt din mijinta a hannunta, mikewa rashida tayi dataga da gaske sister dinta take,
:
"ina zaki... Come back here before I launch this belt on you... I will beat the devil out of you yau din nan... Ba dai mugun hali ba?... Shey kunya kikeso ki. Kawo upon our family... Duniya ta dauka wata ta kwacewa kawarta miji... Now zauna ki fadamin what you're up to... Ki bar ganin ina rufa maki asiri wajen mami... Ni nan na isheki wallahi.... " ummy ta fad'a Tana nuna rashida da belt dake hannunta, rashida dake tsaye bakin kofa kasa magana tayi sai kuka, she wish bai zo wannan extent din ba, but now nothing os going to make her change her mind, not after she have come so close to achieving her dream, she's so close that babu Jan idon da zaayi mata zaj sauya mata raayi,
"wallahi anty.... Ni ban san... Abinda... Kike..nufi.. Ba... Tasleem ta rokeni kar in barta... Shi yasa... But i have no Intentions....:" ta fad'a cikin kuka sosai while rubbing her cheeks,
"rashida look at your self... Jibi yanda kika koma kaman ba ke ba.... Take a look at your self...is this you?...you made me believe komai is OK.. Ashe you're lying.. Yaushe kika koma haka?... " inji ummy sounding so angry and furious.
"wallahi anty... Babu komai...stresa din service ne... " ya fad'a Tana kuka while standing a bakin kofar ready to run daga gareta Don kae ta doketa,
"ban yarda ba... Nkw come back here mu zauna muyi magana... " ummy ta fad'a Tana jefar da belt din tare da zama Tana kada legs ahankali, kana ganinta kaga First class angry person, sai nishi kawai take, abun har daure mata Kai yake manufan rashida, cikij tsoro rashida dake kuka tazo ta zauna Dan nesa daita,
"now tell me meye manufar ki...tell me... Rashida... Who is trying to lead you astry... Don wallahi in ma mutum ke baki such evil character ya gama dake... Kina ganin family din sarki zasu yaeda kizo from nowhere ki shigo family dinsu?... Kar ma a je wajen Don kou ni nan I won't let that happen... "wani irin kallo rashida tayi mata na second guda ta sauke eyes dinta tare da cewa
"anty... Ki tambayi mami ki gani... Mum din taslem ta dinga kira... Wai wai ya akayi na daina zuwa gidnasu....amma ni... Na Manta dashi..."b'ata k'arasa ba ummy tace
"wallahi karya kike... You're lying... Kawai deceiving dina kikayi.... Har bikin baki je ba just because inyi believing...but after biki kina zuwa gidansu... What is your plan... "Ummy that is not convinced da abinda rashida ta fad'a mata ta sake asking, cikin kuka rashida ta cigaba dayi mata karya amma Sam b'ata yarda ba kawai she's still asking what's her plan,
"sister ki bincika ki gani... Ita kanta tasleem tace zata hadani dashi... Hakan yasa nayi fushi daita na dawo gida ina kuka... Wallahi ki tambaya kiji... " rashida ta fad'a mata
"babu binciken da zanyi... Kawai zai fadawa mami komai... " da sauri rashida tayi kneeling Tana cewa
"anty in kinason ganin annabin rahama kae kiyi min haka... Wallahi in har kikayi wannan maganar da mami aure zaayi min... Kou service dina bazaa bari in gama ba...pls... "
"yes... It's better... Ayi maki auren... Da kiyi abinda zai jawo mana kunya... " hannu rashida ta dora a Kai Tana kuka sosai Tana pleading ummy Tana cewa
"indai tasleem's ne zan rabu daita... Bazan k'ara zuwa gidan ba... Ki bari in gama service dina then you can do what ever you waant..." ta fad'a cikin kuka mean while cikin ranta Kam Tana tunanin by then komai yayi daidai, ummy shuru tayi Tana kallonta, tausayi kawai take bata, babu wnada zai zauna and watch her sister goes through a lot like this,
"Dan Allah ina rokanki... Kar ki fadawa mami... " inji rashida that is on her knees. Ajiyan zuciya ummy ta saki tare dacewa
"zan baki last chance.... If I hear anything again wallahi sai na fadwa mami... " da sauri rashida tace
"tou anty.. "
"pls tell me things..kinga ni yayarki ce... Kuma mu biyu kawai ne mata... We should rub minds together before baki da abokin shawara sai ni amma tunda maganar son Aliyu ya taso na baki advice shikenan Kika bar shawara dani...ki ka koma wajen wayanda sai dai su sakaki nadama... I havr been telling you ki dinga adua... Indai Aliyu mijinki ne babu Mai hanawa.. Amma pls get rid of dirty habits... Wallahi it doesn't pay... Baki ganin mutanen kirki basu tsira ba?.. Balle mutanen banza... So pls... Be a good girl again... Ki fidda yarima daga cikin Ranki... Pls... "
"easy said than done..." rashida ta fad'a cikin ranta, yanda sister dinta ke cewa ta rabu da yarima Kaman it's a piece of shit, kaman it's like removing torn, b'ata san it's the hardest thing she can never do ba, daman baki yana iya zama a kano yaje London, haka maganar ummy yake wajen rashida, kawai jinta take, amma Mai rabata da ida niyyar ta sai dai mutuwa kou shi ya mutu that's the day she will give up, wani irin jaraba aka dasa mata a zuciya,
"wallahi babu Wanda ya isa ya hana naki zuwa inda kike... Allaj bai baiwa bawa wanann daman ba... In dai kika ga abu bai zo gareki ba then definitely it's not yours... Kuma da zaran you do other wise Don samun abinda ba naki ba kin Kama hanyar hallaka... So if Allah ya kaddara yarima zai so ki da legs dinshi zaizo inda kike... " rashida b'ata bari ta k'arasa ba tace
"ni anty ki bae maganar yarima... Ni da gaske na hakura dashi... Allah ya bani wnada zai so ni kaman yanda ni naso shi ..." ta fad'a sounding very real, she gets to ummy with her statement, yanda tayi magana yasa taji tausayinta kuma she believe her again, like I said rashida is a good player
"insha Allah zaki samu... Kawai ki bae saka kanki cikin damuwa...i want you to be yourself again...pls... "
"OK anty... "ta amsa mata.
Nan dai rashida ta shiga chan free room da take sauka duk sanda tazo gidan, sake kiran tasleem tayi taji baa daga ba. Ita dukda hajiya zainab ta fad'a mata itama ta kira baa dauka ba b'ata yarda ba, gani take it's all plan. Amma b'ata yarda ta sake nuna damuwa ba because she's spending the night a gidan ummy so she want to look OK.
Yarima kam bai samu baccin kirki ba, as usual hannunshi cikin wandonshi ya kwana kawai yana tunanin kafar tasleem, abunka a 32 without woman he feels he want something, da kyar ya samu bacci yayi gaba dashi, bayab sallah asuba ya kira Umar ya dauko mashi kaya daga chan Bangaren Wato gidanshi, haka nan he feels like looking his best because of her, yasan ita b'ata damu dashi ba amma Now shi yasan ya damu da ita, so at least he should look OK, yasan in har zata kalleshi kaman yanda shi ya kalleta yaga uniqueness in her then itama zata gani in him, kaman yanda mace zatayi kwalliya don ta burge namiji haka shima yayi ba Don komai ba sai Don shima ya burgeta.
Wajen karfe goma ya shigo Bangaren ummah da sallama babu abinda ke tashi sai kamshin turarenshi masu shegen kamshi, taslem na zaune kusa da ummah rike da cup, sallama yayi ummah ta amsa mashi while ita kuma tasleem ta gyara zamanta without answering or looking up, wucewa yayi ya durkusa ya gaida ummah ta amsa Tana mashi teasing ya saki dariya, tasleem dake shan tea tabe baki tayi irin Tana jin haushin yanda ummah ke mashi wasa, kallonta yayi yaga ta maida hankali kan abinda takeyi kaman Allah baj ajiyeshi wajen ba,
" ke!..." ya fad'a sounding so husky, da sauri ta daga kai jikinta na rawa har tea dake hannunta na neman zubewa
"Meye haka... " inji ummah
"ummah b'ata amsa sallama ta ba.. Sanann kuma b'ata gaida ni ba.... " ya fad'a kaman yana fushi,juyawa ummah tayi ga tasleem da hannunta ke rawa tace
"ya akayi baki gaida mijinki ba... " ummah ta tambayeta, Tana turo baki tace
"ummah... Bashi bane... Jiya... Da dare...ina bacci..." tun b'ata k'arasa ba both ummah da Aliyu sukaji wani irin kunya, ita ummah was thinking zata ce yayi kokarin neman ta ne, shi kuma Aliyu yana tunannin zata tona mashi asiri ne,
"ya shigo dakin... "ummah b'ata bari ta k'arasa ba tace.
"dalla rufemin baki kidahuma banza kidahumar wofi... " aikam sai ta fara kuka Tana cewa
"ummah... Nan dina ya buga da karfi fa... " ta fasa Tana nuna saman cinyarta inda Aliyu ya taba, AI tunda ta bude baki Tana magana Aliyu kasa daga kai yayi, he can't believe shi zatayi disgracing haka gaban mom dinshi ba, bayan duk yake cika baki a wajenta, kou kadan bai ji sauki a ranshi ba dukda yaji mum dinshi ta hantareta, so yake ya Mike daga dakin amma ya rasa ta yanda zai bi, ji yake kaman ya nutse a kasa, abun biyu ya zame mashi, GA kunya da yake ji sannan kuma ga kukan tasleem dake tashi a kunnenshi, da kyar yayi halin maza ya Mike, ya Kama hanyar waje, ita kam ummah b'ata ji komai ba Don ta lura that he cares for her,
"ina zaka kuma?.. Ka tsaya a kawo breakfast mana... " ta fad'a mashi,
"ummah.... Zanje... Bangarena... Zansa a kai min chan... " ya fad'a cikin bold stammer saboda yanda kunya ta lullubeshi, abinda da Dan tsoho da tsohuwa yana da kunya sosai, bai da wanann halin da yaran zamani, at least ba a gaban iyayenshi ba, he gave them that total respect, bai k'ara cewa komai ba ya fice daga dakin, wajen karfe 11:30 ya kira number ummah, bayan tayi picking yace
"ummah. Ina jiranta... Kou in tafi... " ya fad'a cikin calmness, b'ata ce komai ba ta katse wayar nan tace tasleem ta dauko hijab dinta su tafi, aikam sai tace zatayi wanka, zatayi fitsari, ta dinga lissafo excuses kala kala, ganin ummah zata Mike yasa tayi saurin daukan hijab dinta ta fita kaman tayi kuka, inda motar yarima ke tsaye ta nufa hijab dinta sai jan kasa kawai yake, Tana zuwa ta bude gidan gaba, daga idanuwa yayi kafin ya bude baki yayi magana sai tayi saurin rufe mashi ta koma baya, face dinshi kaman bai taba dariya ba, kawai he knows the only problem he is going to have with her is her mouth, he knows he like her amma she's too lousy and God knows he hate loudness.
In kika karanta baki biyaba Allah yaisa.
Thanks[3/14, 6:31 AM] +234 703 008 7807: ❤💙💛
Sak'aci
💚🧡💜💛❤💙
®Zuwairat (ummumaryam)
40
For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you.
Cikin silence yayi tuki yana tunanin yanda zai shawo wannan surutun na tasleem, the last thing she will do to him is ya tabata kuma taje Tana fadawa mutane ga abinda yayi mata, yasan she will even say it with details saboda ya kusa she's good in explaining things. Haka ya dinga kallonta ta mirror har suka isa gida, shi dai abinfa yake nema yanzu is yanda zai jawota ciki ta keeping komai na tsakanin su sirri before she starts disgracing him a wajen friends dinta, yana parking ta fita da sauri zuwa part dinta, masu aikinta har rungumeta sukayi Hindu na cewa
"wallahi hajiya kaman Kinyi wata baki gidan nan...." ta fad'a mata, murmushi kawai tasleem tayi ta shiga ciki zuwa wajen phone dinta dake kan mirror, nan taga misscalls din Rashid's kaman 50 plus, Dan zaro idanuwa tayi sai kuma ta tuna da abinda ummah tafad'a mata sai ta sauya yanayin face dinta, wayar ta dauka ta zauna a bakin gadonta Tana sakin ajiyan zuciya, duk advice da ummah ta b'ata d abubuwan da ummah ta fad'a mata game da rashida doesn't make any sense to her, ita gani take kou da kuwa an amshe yarima daga gareta hakan bai dameta ba because b'ata damu dashi ba, bai da wani amfani a Rayiwarta balle ta damu what happens to him, her only problem is batason ummah tace b'ata bin umarnin ta but Allah knows bazata iya rabuwa da rashida ba, Rashid's have entered her blood stream with her kindness and sweet word that it will be difficult for her stay from her. wayar ta bude tayi dailing number rashida.
Gari na wayewa rashida ta bar gidan yayanta Don kou kadan b'ata sake ba, gani take ummy might be watching her and Sam hakan baiyi mata dadi ba, before she left sukayi plan da ummy kan ita ummy zata kira maminsu tayi mata karya yanda bazata zargeta ba, ita ummy believes dagaske rashida have changed so she want to stand by her, batasan yanzu she have gone far in her plans that nothing will change her mind ba, kou breakfast batayi ba ta bar gidan Don ta koma gida, kafin ta iso gida ummy ta kira mami ta fad'a mata karyar abinda