Showing 93001 words to 96000 words out of 323952 words

Chapter 32 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2216

kowa tashiga fa... " cikin hantara rashida tacs
"ni Watace... Kuma in banda abinku fad'a mata zakiyi ne?.. Amma tunda baki so shikenan... " ta fad'a sounding angry,
"aa sorry... Bazan fad'a mata ba.. Basai ta sani ba.. Daman ni ya zaayi inje in wahalal da kaina saboda wannan black mamba... I can't wallahi... Kinga irin girgiza dana sha hannunshi jiya... " dukda ba cewa tayi love ba rashida is boiling saboda yarima ya taba tasleem, kawai she can't wait Amanda ta dawo mata da good news,
"pls ki bar Bari yan taba ki... Kice baki so... Kar ya koya maki iskanci.... " ta fad'a out of kishi,
"hmmm kema kinsan ba out of sona ya tabani ba... Kuma kou giya nasha ban isa ince kar ya tabani ba... "rashida bata bari tasleem ta k'arasa abinda Zatace ba sai ta katse wayar saboda zafin da zuciyar ta keyi mata.


Thanks[3/14, 6:28 AM] +234 703 008 7807: 30❤🧡💚💙💙
Sak'aci
💜❤🧡💚💙💛




®Zuwairat (ummumaryam)



3⃣0⃣


Ita tasleem bata San an katse wayar ba ta cigaba da cewa
"wallahi duk babu abinda na tsana kaman.... " jin shurun yayi yawa yasa tace
"hello" ta fad'a tana kallon wayar sai lokacin taga Ashe rashida ta kashe call din,  vata wani damu ba ta zauna tana cewa
"wallahi ita besty problem gareta... She act as if in itace a shoe dina zata iya yin komai... Kou kadan bata san halin wannan bawan Allah ba... " ta fad'a ita kadai.

The following day a chan wani daji Wanda ban san kou na ina bane naga Amanda zaune a gaban wani makeken mutum Wanda bai da kaya sanann gashin kanshi dada ne kuma daure kawai yake da zani, sai enchantation yake yi da wata tare Wanda van san kou na Meye ba, Amanda daje zaune gefe guda kanta kasa sai faman gyara attachments dinta take tana Dan daga kai alaman yes dayake tana jin abinda mutumin ke cewa,  saida yayi magana sosai sanann ya kalleta yana magana da yarensu kamar haka
"wanann abu ne Mai sauki... Wanann yana daga cikin aikinmu Mai saukin gaske... Kawai abunda ake bukata shine sunanshi da nata... " ya fad'a mata cikin yarensu, 
"ai baba wanann ba matsala bane... So zaa bada abinda zaisa yaji babu kowa sai ita... Yaji ita kadai ce mace... Sanann duk abinda take so zai bata without delay?... "
"sosai ma... Komai metake so zai bata... Kawai suna muke bukata... Shikenan... " ya amsa mata,
"Bari in kirata...amma nawa zamu bada ayi mana clean job... " ta tambayeshi, 
"mu bamu amsar kudi har sai aikin ya yi... Kawai yanzu kina iya bada duk abinda kike dashi amma in aiki yayi zaki dawo nan ki bada shanuwa daya da dubu dari... " ya fad'a mata,  nan dau Amanda ta fita Don kiran rashida,  wayarta ta fidda ta kira number rashida.
Yau kam tunda garin Allah ya waye rashida take jiran kiran Amanda,  da taji karar waya zatayi saurin dauka, amma shuru har wajen karfe hudu,  sai lokacin ta kira, ,  da sauri ta dauki wayar tana barin falon,  bayanta innocent mum dinta tabi da kallo tana cewa
"wanann kiran kou buhari ya kiraki AI sai haka... " mahaifiyar ta tafad'a tana kallon yanda jikinta ke rawa,  da sauri ta shiga dakinta tana cewa
"this call. Is the only thing I waited for a duk yau... Kou ruwa ban sha ba tun wayewar yau... " ta fad'a jikinta na rawa, dariya Amanda tayi tana cewa
"I told you to relax in dai kina Dani baki da matsalar komai... It's going to be a success... " ta fad'a mata with assurance,  nan rashida ta daka tsalle tare da sakin ihu tana cewa
"I can't be happier... Naji sanyi... Naji dadi... Wayyo. Allah na... " ta fad'a out of so much excitement, 
"babe relax a second... Da akwia Dan matsala... He's demanding alot... " shiru rashida tayi amam deep down ta rantse kou da kuwa abinda mum dinta da dad dinta suka mallaka zata iya sayarwa a boye Don ta biya bukatar ta, babu tsadar da zai hanata abinda ke ranta,  she have gone too far and there's no going back, 
"wai sister tsada har nawa... " rashida ta fad'a sounding calm,  nan Amanda tace
"well yace kafin ya fara aiki zaa bashi 200k... Bayan nan in aiki yayi yanda ake so zaa bashi half million da kuma manyan cow guda uku..."  Amanda ta fad'a mata,  shuru rashida tayi bata ce komai ba,.
"ni case din yanzu is yanda zakiyi a bashi Wanda yake bukata for a start... Nasan sauran in har komai ya daidaita tsakanin ku it's a chicken change... "Amanda ta fad'a mata,
"hmmm wanann ba matsala bane... Yanzu yamma yayi so zan Bari zuwa gobe da safe... Sai ki kawo account number inje bank in saka maki... " rashida ta fad'a depending on kudin gold data saida,  (that's life for you,  zaka yi abu Don taimakawa mutum amma sai ya yi using abun against you... He will use your own money to battle against you,  ya rabbi remove fake people from our lives kou su waye,  if a friend or relative is a fake komai ma zai iya faruwa,  rabbi give us people that will be true to us a gaban idon mu da kuma bayan idon mu... Rabbi kar ka hadamu da mugun mutum,  wayanda kou naman jikinka zaka yanka ka basu bazai hanasu zaluntar ka ba, wayanda duk abun arzikin da zaka yi musu ba zai hana su hada baki da wasu su cuce ka ba... Rabbi ka bamu ikon fin karfin zuciyar mu kasa kar mu zama masu bakin hali da kuma hassada kou munafurci ga wasu.. We are all human kuma muna zunubi amma rabbi kar yasa mu cutar da wasu,  indai laifinka tsakaninka da Allah ne it's a zillion better than laifin da kayiwa mutane...allah kasa mu gane... ) ita kanta Amanda tayi mamakin yanda akayi tace tana da kudin da zata turo,  hakan yasa Amanda ta sake yarfa cewa she's really desperate and she promise to do everything in her power to help her get into the palace Don tasan sai tafi uwar data haifeta holewa. 
"OK Bari in turo maki... Sanann ya bukaci full name dinki da kuma full name dinshi.... Sai ki turomin ta text yanda zan furta mashi da kyau... " inji Amanda,  nan ta katse wayar tana cewa
"let me text my account number ohhh... I Don get the fastest way of earning money... " ta fads tana turawa rashida account number dinta,  ita kuma rashida tana tura full name dinta tare dana Aliyu zuwa ga Amanda,  sunan sarki ba boyeyye bane,  hakan yasa ta San sunan correct.  Kou kadan bata jin zafin kudin da akace ta bada saboda bata kou sisinta kuma ba guminta bane. 

Bayan Amanda ta fada mashi sunan wayanda zaayiwa aiki yafara magana yana kiran suna yarima dana Mai martaba har zuwa sunan kakan Aliyu,   yana yi wani irin hayaki na fita daga bakinshi,  it shows how powerful the man is,  daman duk garinsu Amanda babi inda ba San. Sunan mutumin ba,  he's a powers seer and a wizard native Dr,  wanann shi yasa Amanda ta kawo case dub wajen shi all because of her own benefits. Sunan yarima ya kira ya kira na rashida yayi bonding dinsu tare,
"duk inda yake babu wanda zai so kaman ita... Ita kadai ce macen da zai dinga gani... Ita kadai ce macen da zai kira sa sunan mace...daga rana irin ta yau nothing will matter to him kaman ita... As I decree so shall it be... " ya fada da karfi with so much assurance,  murmushi kawai Amanda take saki while looking at him with so much happiness,  kawai tana imagining yanda abubuwa zai kasancewan tsakanin ta da rashida. 
"kawai abinda zata bukata ta karayi shine ta saka wanann a idonta su hada ido dashi..." ya fada yana bude hannunshi daya rufe empty, yana budewa sai ga  kwali sabuwa dal a hannunshi, 
"da zaran sun hada ido dashi komai zai zama completed... " ya fada yana mikewa Amanda kwallin,cikin matsanacin farin ciki Amanda ta amsa tana mashi godiya, bata kira rashida an gama komai ba Don tana jira taga alert sanann ta fada mata an gama

A Bangaren yarima, yayin da ake kira sunanshi elsewhere it get to him,  he feels weak and empty,  kawai ji yayi da akwai aBinda yake bukata wnada bai San kou Meye ba,  it's a good thing he came from home inda aka cikin masu adua babu dare babu rana da haukacewa zaiyi looking for something bai San abin taka Mai Mai ba,  zama. Yayi a office har wajen karfe six feeling new,  bai san exactly abinda ke damunshi ba,  most of the workers sun tafi sauran securities da kuma  masu gadi.  Haka ya fito ya nufi gidan iyayenshi.
Don ya zame mashi dole yake dawowa gidanshi kwana,  hajiya amina ta ja mashi kunne kan dole in ya taso daga office ya dinga wucewa gida,  marairace mata yayi yana cewa
"ni ummah me zanyi in na je chan... Kiyi hakuri in nazo nan na naci abinci sai in tafi chan in kwanta..." ya fada mata kaman zaiyi kuka, 
"wai kai in banda abinka ahaka ake aure?... If you don't get close to her ya zaayi ka hango the good in her... Kowa ka gani yana da good side nor matter how bad they seem to look or appear... Na fada maka get close to this girl kuma Insha Allah ba zakayi regretting ba... "
"ni ummah I don't need to get close to her... Kawai nabi umarnin ku... Nidai ummah pls ki barni ina zuwa gida inci abinci sanann in tafi..."
"wai for how long... For how long zaka dinga zuwa nan gida bayan kana da mata... Did you know if Mai martaba ya San wannan abun da kakeyi ranka da nawa zai baci?... " da sauri yarima yace
"Insha Allah bazai sani ba... Kawai I promise chan zan dinga kwana amma wallahi kika ce in dinga cin abincin wannan yarinyar kou masu aikinta yunwa kashe ni zaiyi..." ya fad'a mata,  nan dai hajiya tayi shuru but have her personal plan on it  she will make sure he eats from her indirectly then  later she will ask him ya abincin da yake ci,  sai ya gama fadin how he feels about her cooking sanann ta fada mashi it's from tasleem in yaso in kashe kanshi zaiyi sai ya mutu, murmushi kawai ummah ta saki yayinda yarima ke mikewa,  kallonta yayi yace
"ummah wannan murmushin na Meye... Nasan you're upto something... " daure fafe tayi tace
" ka rainani wallahi... Mara kunya kawai... "
"Allah ya huci ran ummahna... " ya fada yana zuwa kan dining dinta da aka jera mashi abinci,  sai da yaci ya koshi ya fita,  ummah will make sure she keeps an eye on him hae sai ya bar gidan,  in da zata biye mashi old part dinshi zai koma ya kwanta,  shi kanshi yasan in ban da wahalal da kanshi vabu abinda zuwa chan ke bashi,. Haka ya koma gida heading direct to his part. Rabonshi daita tun shekaran jiya da ya girgiza ta,  yana wucewa ta kofar inda take yana Dan kallon wajen,  he wonders if tana fita wani wajen apart from inda take. Kullum kafin yayi aure babu abinda yake so kaman ya dinga yawo rike da hannun matarshi a compound mussanman da yamma,  he havr lot of big dream of a romantic and healthy marriage that bai sani ba if he will still have that dream, gani yake komai ya watse as a result of wanann yarinyar da aka aura mashi, kou kadan bai taba mafarkin rayuwar aurenshi haka ba,  he always hope for the best,  but noe he's stuck up with girl he can't bleep.
Yauma ma yaga an gyara bangarenshi amma bai kai kyau na jiya ba,  bai damu yasan abinda ya faru ba haka nan yayi wanka ya kwanta thinking of yanda zaiyi ya samu matar da zaiyi quenching desire dinshi, all of a sudden feeling having new woman yana yawo cikin kanshi, ij zaa kasheshi bai san abinda yake so ba Amman he want a certain something,  certain something he can't name, kou kadan ba zai k'ara gigin cewa a nema mashi mata ba,  he wish zai iya auren farida,  she have lot to offer him compared to lousy parrot. Sai juye juye yake har wajen karfe 12 na dare vai samu bacci ba,  cikin kasala ya Mike ya shiga bathroom yayi alwallah ya fito ya  sauya kaya zuwa jallabiya sanann ya fara sallah.

Ita kuma taslem tun wayewar gari  ta kira rashida tazo ta tayata gyara Bangaren yarima amma kasancewan yau is a big day for her yasa b'ata je ba,  tana tsoron kar Amanda ta kirata suna tare, excuse kawai ta bata na bata jin dadi,  hakan yasa ta shiga Bangaren shi tayi yanda zata iya,  one good thing about tasleem is tana bin umarnin iyayenta sosai,  dukda ummah bata nan da zata ganta bazata iya saka Mai aiki tayi mata gyaran Bangaren ba,  shima abinda yasa ta aminta da rashida ta dinga tayata us because she's more than a friend,  tana gama gyaran a yanda taji zata iya ta fita zuwa nata Bangaren sai zufa take kaman tayi huge aiki. Wanka tayi ta shirya cikin yet another expensive dress looking fabulous than ever,  yau she used all kayan gyaran jikin da ummah ta aiko mata, she feel relax and have not nothing0 to worry about,  da akwai total peace tare daita,  ba komai  ke saka mata damuwa ba sai maganar karatun ta,  hakan yasa ta kira mum dinta ita kuma tace tayi magana da mijinta. Still ummah ta kira itama ummah tace tayiwa mijinta magana,  kukan shagwaba ta fara yi mata tana cewa
"ni ummah ban san abinda zan fada mashi ba... Dan Allah kiyi mashi magana..." ta fada tana kuka
"baki shirya ba.. In kin shirya koma school zaki wan abinda zaKi fad'a mashi ..." ta amsa mata atakaice,
"tou AI ni ban ganinshi... Sai in shigo...dan Allah ummah na kiyi mashi magana pls... Ni inason in dinga zuwa school fa... So nake in kai masu sabuwar motata su gani... " ta fad'a cikin shagwaba
"wato Don ki kai masu motarki kikeson zuwa makarantar ba Don kiyi karatu ba..."
"aa ummah... Ba haka bane.. "
"well in kinaso kiyi mashi magana.."
"ni ummah ban ganin shi pls... " ta fada kaman Mai jin wahalal magana
"ai gidan yake kwana... In kinason yi mashi magana sai ki shiga Bangaren shi da sassafe...kinji kou... " ta fada mata.
"tou ummah... " ta fad'a mata tana turo baki. 

Yarima bai samu bacci ba, bayan ya yi sallah zuwa karfe biyu ya kwanta  amma daya runtsa sai yaga abinda bai gane ba,  it's seem scary, bai gane  kan abubuwan da yake gani,  shi dau haka ya dinga juye juye har akayi sallah asuba, sai da yayi ya dawo sannan ya samu bacci nutsasse, ita kuma tasleem tunda tayi sallah asuba ta zauna tana tunanin yanda zatayi ta tunkari yarima da maganar komawarta school,  ganin har garin Allah zai waye bata san abin yi ba yasa ta  ta kira rashida Don ta bata shawara amma sai taji wayarta kashe,  zama tayi for about 2 hours sanann ta yanke shawaran taje tayi mashi magana,  sanye take da farin jallabiya Wanda tayi sallah dashi,  kanta is a bit scatters dukda kwance yake yana salki,  kanta babu dankwali sai kuma bata saka bra ba,  her nippy is direct kana kallon how firm it is, kawai dai kaman mutum yana kai kanshi mayanka haka take ji,  she have no choice ne, tanason ta shiga school da motar ta kowa ya gani shine number one reason why she's insisting zata school,  tana bude kofar falonshi taji gabanta ya mugun fadi, tsayawa tayi tana kalle kalle kaman zai bullo daga wani waje ta kamata,  she can't believe itace zata shiga nan da kanta yau all because she want to show off her new car,  idanuwan ta lumshe tana sakin ajiyan zuciya,  tasan inda zai doketa da tuni ya zaneta tunda ta shigo gidan nan amma nothing like that,  hakan yasa ta Dan rage wannan mugun tsoron da take ji,  but ita kanta tayi mamakin That yau itace take taka legs dinta zuwa inda yake,  tana tsaye a nan ta saki sallama, voice dinta na rawa,  shuru taji har sai da ta sake maimaitawa kaman sau biyar amma babu alaman motsin kowa,  hakan yasa ta Kama hanyar bed room dinshi, now tasan Wanda yake kwana because sauran always look neat duk sau biyun data shiga Don gyara, so inda take ganin bed sheets a yamutse ta nufa,  cikin karfin halin da ita kanta bata san tana dashi ba ta bude kofar,  yarima na kwance sanye da jallabiya, ya daga jallabiyar sama har ana ganin short dinshi dake ciki,  hannunshi na dama yana cikin wandon dake jikinshi,  baccinshi yake a nutse,  amma wanann motsin bude kofar da akayi yasa ya Dan bude idanuwanshi da sukayi mashi nauyi sabida rashin bacci,  ita kam tasleem tuna bude kofa babi abinda ya fado mata sai wanann training da abubuwan data gani a kasar indai, hakan yasa ta kurawa gabanshi ido tana kallo Kaman madubi,  yarima irin mazan nan ne da suka saba da saka hannu cijin wando while a sleep,  it's what he does when ever he sleeps,  indai bai yi hakan ba bai samun baccin,  it's he's secret habit no body knows sai yau da tasleem ta shigo mashi, baki ta bude tare da ware idanuwanta da kyau,  da ka ganta kaga first class sakara,  a look on her face alone will make you burst into serious laughters, har wani mika wuya take Don ta gani sosai kuma tana tsaye bakin kofan bata sake taking steps ba,  yarima sake bude idanuwa yayi Don biji biji yake gani, sai da ya bude su da kyau ya ga tasleem ce tsaye ta zaro idanuwa tana kallon shi,  kaman ya Mike sai kuma ya Bari yaga karshen wannan ikon Allah,  bai yarda tasleem sakara bace ta ajin karshe sai yau,  sai yau ya yarda babu hankali tattare daita,  daman yana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login