Showing 255001 words to 258000 words out of 323952 words

Chapter 86 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2179

just wait to see her pregnant,  kawai sai ya saki murmushi while Dr was busy calming rashida,  kallonshi sukayi kou kadan bai saj sunayi ba because mind dinshi ya dade da barin inda suke,  bayah kaman minti biyar ya Mike har lokacin Dr bai bar bawa rashida advice da begging dinta ta daina kuka ba,  yana mikewa itama rashida ta Mike tabi bayanshi still crying,  kaman walkiya ya fice ya shiga motarshi looking so relax kaman nothing really happens,  rashida dake yafiyata kyr ta dinga Jan kafa har ta isa cikin motar bata gama zama ba ya ja motar,  magana ta farayi amma sai ya saka karatun alquran yanda bazai ji abinda take cewa kou take son cewa ba,  kafin su dawo gida sai wajen 12. Yana parking ya fita ya barta nan zaune. Da kyar ta samu ta fito da ledan drugs dinta da suka b'ata ta shiga Bangaren ta Tasha maganin sai kuka take,  bakin cikin rasa cikin nan yafi mata komai zafi,  inda tasan she's pregnant for him da kou b'ata ranta bazatayi ba balle ta ja taslem da fada,  tasan kou ba komai ita zata fara samar mashi baby,  amma now she don't know what will happen. 

The following day bayan sallah asuba yarima ya zauna bakin gadon shi booking a flight all he wants is ti have a lone time da tasleem,  kou he won't hace sex daita yana son su dinta fita zuwa outing where she can be with him alone babu ummah babu mommy dinta sanann vabu masu aikinta,  yana son daga shi sai ita kawai, he really want to give her something to heal the betrayal she got from him and her friend,  yana son ya b'ata some good memories da zai wanke bakin cikin data dade ciki,  bayan ya gama the necessary abinda ya kamata ya kira PA dinshi ya fada mashi yaje aminu kano international airport yayi mashi booking na flight for two people zuwa lagos,  bai fad'a mata ba because he wants to surprise her da tafiya,  he knows she love traveling Don yana kallon yanda take rawar jiki when ever she's traveling da ummah. Mikewa yayi ya shiga bangrean ta thinking zai ganta amma sai yaga wayam Alaman dakin masu aikin ta kwana,  rike waist dinshi yayi wearing a smile,  she's so childish and he loves it,  fitowa yayi ya shiga bangaren rashida,  kwance ya tardata tayi ruf da ciki Tana ganin shi ne ta Mike zaune,  duk dare b'ata samu bacci ba  all she's thinking of is yanda zata samu yarima again, having him again is all she wants,  sannan ga maganar Amanda dake mata yawo cikin brain,  she is having a total restless time and a sleepless night,  just exactly the way she made taslem,  nata ma is more than hers,
"hope kin samu sauki... " was abinda ya fad'a mata, 
"eh... " ta amsa mashi calmly da voice dinta da bai fita sosai,  kan kujerar dake kall0n gadon yaje ya zauna aya dora kafa daya kan daya before saying
"I want to ask you a question...and I need a direct answer... "yafada yana gyara zamanshi,  rashjda ji tayi gabanta na faduwa sosai saboda tashin hankali,  b'ata sab abinda zai fada mata ba,
"wai Meye relationship dake tsakaninki da tasleem... "ya fad'a kaman bai San komai ba
"nothing... "
"nothing kaman ya... I said give me a direct answer... " ya daka mata tsawa,  jiki na rawa tace
"she's my friend... " baibari ta k'arasa ba yace
"oh You're her Friend... Kuma kika yarda kika aureni... " da sauri tace
"ai I told you... Kace babu komai... " shuru yarima yayi kaman Mai tunani,  kai ya daga ya kura mata ido for almost 5 minutes Wanda yasa gaban rashida dukan uku uku
"really?.."shine reply dinshi, 
"how come I don't remember when I said that... Kuma I can't even remember how we met officially... Sai dai kawai zuwa office dina da kikayi... Wait a minute what brought you to my office that day... " ya fad'a kaman Wanda yayo loosing memories dinshi and is getting back his memories, shuru rashida tayi ta rasa how to reply, 
"am asking you... Me ya kawoki office dina bayan kin San cewa ni mijin kawar ki ne..." ya sake asking dinta, still she's quiet  not knowing how to answer this questions,
"ina jiran amsarki..." yafada in a harsh way
"haka nan.... Nazo.. Mu gaisa.... " tafad'a mashi jiki na Rawa
"daman haka nan kike yawo office Din maza kina son slku gaisa?.. Or you were on some sort of mission to ruin your friend's home... "da sauri tace
"no... "tafad'a Tana fashewa da kuka,
"ba haka bane.... Kai kace kana sona.... I told you taleem is my friend... Kace kai bai dameka ba tinda addini bai hana ba... Wallahi it's not my fault.. " tafad'a cikin kuka sosai
" I said all that.... Then why did you let me send her out... I remember you saying Tana damunmu... Well let's cut it short... Ki sani tasleem is my love...my wife.... What ever happens between us is some sort of mistakes... I can't remember falling in love with you har azo ga maganar aure.... And the most annoying part is stucking myself in you...it's all a mistake... Don haka kar ki sake ki saka kanki kan level daya da gimbiyata... You're not allow kiyi mata kall0n da bai gamsheta ba balle magana mara dadi... Am I clear?   "yafada yana rike da kunnenshi,  kuka kawai rashida take cikin ranta Tana cewa
"Meye ribata.... What's my gain... Nothing... " take maimaitawa cikin ranta, 
"wai baki ji abinda nace ba... " ya daka mata tsawa, da sauri tace
"naji... " Tana kuka sosai
"one last thing... In har kina son ki cigaba da zama a gidan nan you must go and ask for her forgiveness...ki nemi yafiyarta for fighting her... Then ki nemi yafiyarta for cheating with her husband... " daga kai rashida tayi cike da hawaye Tana kallonshi kou zaiji dan digon tausayin ta kar yasata yin abinda zata ji kunya haka,
"wai baki ji abinda nace bane... " ya fad'a in a very loud voice, cikin kuka tace
"naji.... " ta amsa mashi cikin kuka, mikewa yayi ya tsaya bakin kofar fita tare da nuna mata kofar alaman ta shige mashi gaban this instant.




Thanks
[3/14, 9:53 PM] +234 703 008 7807: 81💜🧡❤💚💛
Sakaci
💛💚❤🧡💜💙





®Zuwairat (ummumaryam)





8⃣1⃣








Jiki na rawa ta Mike gabanta na faduwa in a mysterious way,  b'ata taba tunanin she will be humiliated in such way ba,  banda juwa babu abinda take gani,  idanuwa ta daga ta sake kallonshi Tana adu'ar ya sauya raayinshi dukda ta lura he doesn't go back on his words easily amma still hannunshi na nuna mata waje alaman ta fita kuma ba sai anjuma ba at that moment, da kyar ta Mike tsaye instead ta fara tafiya sai ta danyi bending alaman she is in so much pain,
"I don't have time ti waste... Kou gardama zakiyi min... " ya fad'a not minding yanda take cije cije don ta nuna mashi she's in pain
"ba haka bane... Wallahi ban iya tafiya ne... Am in pain... " ta fad'a cikin serious tears, 
"wallahi in baki son in mallakaki you will do what I tell you... Kar ki yarda in nuna maki other side dina because you're not going to love it.... Now move... " ya fad'a still pointing at the door,  cikij kuka rashida tayi kneeling wai don ta bashi hakuri,  wani irin shakuma yayi mata sai dai jin kanta tayi a falo,  b'ata San sanda tayi saurin mikewa Tana kuka sosai Tana cewa
"zan tafi.. Ban son zama... I will go... " ta fad'a feeling it's better ta tafi da taje ta bawa tasleem hakuri in a humiliating way,
"har kin isa... Babu inda zaki... See let me tell you something...you leave when I say so... Now move... " ya fad'a heading to inda take tsaye,  gudu kar ya tabata yasa tayi saurin yi gaba Tana juyowa Tana kuka tare da yarfa hannuwa,  she never see this coming,  sai yanzu ta gane Amanda tayiwa aiki ba ita kanta ba,  she wish tana iya samun abinda zaisa yarima ya dawo gareta this instant before he humiliates her,  b'ata San how she will cope daga yau ba,  she will prefer going than taje wajen tasleem,  Tana isa main falo ta sake kokarin begging dinshi amma sai taga ya nufota gadangadan da sauri tayi gaba ta nufi new part din da taslem take,  da sauri ya nuna mata Bangaren da yasan tasleem ta kwana,  this is how much he wants to humiliate rashida,  har a gaban masu aikin tasleem he wants to show her he loves tasleem and what happens between him and rashida is nothing but a total mistake, he wants to proof to the world babu wance yake so sai taslem so if making rashida beg and make her show he loves only her then he will do it over and over again, yanda rashida ke tafiya sai ka rantse wata hardened criminal ne aka Kama zaa yanka mata hukunci,  kou dayake va Mai fashi da makami kawai na criminal ba,  irinsu su rashida ma are criminals,  kuma da akwai irinsu da dama a society dinmu, ladies looking for home to break and to destroy,  zakiga kina zaune lafiya da mijinki amma da sun shigo sai su watsa maka duk wata  happiness and joy da ka kake dashi,  so many women havr left their home for such woman,  wata ma haka nan zata rabaki da gidan mijinki kou dakuwa ita bazata aureshi ba,  so many people don't face their judgment daga nan,  wasu sai a gobe kiyima zasu fuskanci hukuncin su,  kuma ka sani muddin kana mugun Abu kuma baa tabaki daga nan ba then you're in big trouble because baka da rabon rahama,  duk Wanda zaiyi Abu a fara hukuntashi daga nan before dying Wanda Allah ke so ne amma wasu a yanka mutum ayi zina ayi duk mugin abu kuma babu alaman wata matsala then kayi kuka da kanka... Allah kasa mu dace Amin. Dakin da tasleem take ya nuna mata,  Tana zuwa bakin kofar ta tsaya sai kuka take hannunta kasan mararta, she just pray he have some pity in her, she remembers wjen she came into the apartment da charm dinta,  b'ata ankara ba yarima ya karaso ya bude kofar falon ya turata ciki,  faduwa tayi kasa Wanda yasa su Hindu da suke ta hidimominsu saurin juyowa,  da sauri suka zo guduwa Don barin falon yarima yace.
"ina tasleem... " ya tambayesu generally, da sauri Hindu ta nuna mashi inda take looking at rashida dake zaune kasa Tana kuka,
"Bari in kirata... "Hindu ta fad'a heading to the door din bedroom din da tasleem take wondering what is happening, 
"no barta... " yarima ya fad'a mata,  kallon rashida yayi yace
"tashi... " ya daka mata tsawa,  babu musu ta Mike cikin kuka Hindi da sauran masu aikin sai kallonta suke kowa da abinfa ke yawo cikin ranshi Hindu kuma ji take kaman ta zuba ruwa kasa ta sha saboda farin ciki, she just wish rashida zata daga ido ta kalleta Don tayi mata gwalo da Allah shi k'ara amma kou kadan vata kallon faces dinsu balleta reaction dinsu don tasan babi abinda zata gano sai bakin ciki,  bakin kofar bedroom din da taslem take ta isa yarima ya bude kofa ya turata ciki,  rashida remembered all the times da take shigowa wannan Bangaren with her fake love and relationship claiming she loves and adores tasleem yau gata ta sake shigowa but this time in another style a wulakance,  she feels like killing herself instantly kafin tasleem dake kwance Tana bacci ta tashi ta ganta haka face dinta jage jage da hawaye, yarima kura mata ido yayi forgetting all his worries just by staring at her,  that's True love for you, yanmata ku sani there's no class or effezy in hurting others,  babu wani farin ciki Don Kinyi asiri kin kwace mijin wata,  if kin haihu kin cika mace then ket him love you without charm kou wani voodoo,  amma wallahi duk class dinki da ajinki muddin kinyi wani Abu before he says he loves you ya zama aikin banza kuma ki sani ranar da asirinki zai karye wallahi kare kou karya yafiki matsayi da daraja a idonshi da kuma idon duniya,  wasu matan lafiya lau zasuyi aure su tarda uwargida amma Don rashin tsoron Allah sai kaga sun shiga sun fita sun raba aurensu kou kuma Su sa uwargidan ta zama kaman Dustbin a idon mijinta,  well if har baki son ki ganta then go and marry your own husband amma wallahi muddin kika cutar daita in any way wallahi ki jira Sakayya wajen Allah kuma like I said Wanda Allah ke so shi yake jarabta Wanda kam bai da rabo sai dai ya cigaba da sheka ayarshi babu notice a daukeshi. Ke kuma uwargida da zaki cutar da amaryar ki ganin ai kece da gida well for your info kina da yara kuma baki San inda zasu ba and what ever you do to others wallahi zaa linka maki. If you like do good if you like do bad duk yana chan yana jiranki,  kuma wallahi if you have sense kinsan namiji is not worth dying or going to hell for, kuma abun takaici duk macen dake bin malam kou boka vai taba ajiye kudi because any small misfortune daya sameta Tana wajen malamin kou boka thinking they can help so kullum cikin asara take gasu da shegen cin bashi,  banga abub alkairi ga bin boka kou malam ba.
cikin takama yarima ya taka zuwa bakin gadon da tasleem ke kwance,  kawai sai ta Dan turo baki dukda she's sleeping Wati abun ya zame mata jiki,  murmushi ya saki zai zauna rashida dake hawaye tace
"pls... Don't wake her.. Zan dawo da kaina anjuma... " ta fad'a Tana harde hannuwanta biyu waje guda alaman She's pleading,  idanuwa ya daga ya watsa mata wani irin kallo dayasa ta ja bakinta tayi shuru without saying another word, ahankali ya zauna a bakin gadon sai kallonta kawai yake,  iron kallon that shows she's among the precious things that ever happened to him,  rashida wani irin takaici kawai take ji Tana tunanin shiryota akayi daga gida that's why he is suddenly crazy about her again,
"pls... " rashida ta fad'a mashi,  kou inda take bai kalla ba ya shafa kan tasleem dake kwance,  ahankali ta bude idanuwa seeing him yasa tayi saurin mikewa zaune chest dinta dake cikin lace nighty ya bayyana,  he can perfectly see her dark nipple, duka kayan bacci is inform of lace Wanda duk komai na jikinta na bayyane,  wani irin feeling yarima yaji ya taso mashi lokaci guda as he stares at her chest,  kaman babu kowa wajen ya saki murmushi again amma kou kadan bai kai ciki ba,  rashida was Just watching how he looks at her with so much pain that is making her feel like killing herself ta huta da wannan bakin cikin, tasleem was like murza idanuwanta sanann ta lura da yanda yake kallon kirjinta tayi saurin Jan blanket, Tana cikin Jan bargon ne ta daga kanta sai taga kaman rashida tsaye,  widening idanuwanta tayi sosai Don ta tabbatar she's not dreaming amma da gaske she's not dreaming,  aikam sakin blanket din tayi ta sauka daga kan gadon not minding her wear Don har pant dinta ana gani ta fara cewa
"me kike a nan.. Dallah malama ki bar min dakina.." ta fad'a sounding so piss off,  rashida sadda kai kasa tayi while shi kuma yarima ya tsaya yana kallonta kaman madubi forgetting abinda ke faruwa at that moment,  all je sees is her tiny ass cikin lingerie dake jikinta,
"bazaki barmin dakina ba?... Muguwar Mai kwace mazan mutane... Macuciya...allah yaisa tsakanina dake ...muguwa azzaluma ..ai gaki gashi... Kije chan ki ta kaya dashi... Banza mara aji.... You csn only take away my husband but you can't take away who I am... Nice tasleem.. Ya ga hajiya zainab musa.. Ya ga fulani amina.... Ya ga Dan iyan garin nan alhaji mussadiq... Ya ga Mai martaba sarkin garin nan... Pls take away that if kin haihu fa jini VA da Jan baki ba... " yanda take magana duk ilahirin jikinta sai rawa yake,  her voice is so sharp that ya maida yarima hayyancinshi,  yanda take magana sounds so bitter and so sad  rashida was so quite with her head down in shame and total humiliation b'ata San tasleem Nada baki haka ba,  she always see a foolish girl who doesn't know Baiwar da Allah yayi mata by having yarima as her hubby, amma yau yanda take mata magana shows itace foolish person, indeed tasleem Tana da personality da she can never take away kou da kiwa zata hada duka malaman duniya,  juyawa tasleem tayi ga yarima tace
"malam dallah ka fidda min wanann abun daga bangarena... Ai matarka ce. Matar da kafi so fiye da kowa... Ni ku fiya daga bangarena kou in hadaku da ummah... " tafad'a cikin tsiwa tana harde hannuwanta a chest dinta sai girgiza jiki take not minding her chest and her pant that is almost out
"tasleem kece matar so na... What ever happened between me and this... " ya fad'a yana nuna rashida sanann ya cigaba da cewa
"it's a total mistake... " ya fad'a before tuning back to rashida yana cewa
"bazaki roketa ba kafin in hallaka ki in hallaka banza... " ya daka mata tsawa,  kuka Kawa rashida take kaman zata tsike sabida tashin hankali,  she never thinks such things await people like her,  ni kam nace ai wannan Mai rabo ke samun wanann,  mara rabo kam sai yafi kowa dana sanin aikata abinda ya aikata,  wasu kam sunfi tsoron kunyar duniya data lahira,  imagine. Tsaye tayi Tana kuka ta rasa abinda zata ce  taslem kam jin kanta take kaman an saka ta a aljanna saboda farin ciki,
"kiyi... " rashida ta fara fad'a  b'ata k'arasa ba yarima yace
"kneel and beg her...." ta daka mata tsawa, da sauri ta durkusa kan knees dinta Tana kuka tafara cewa
"kiyi hakuri... Ki yafe..."


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login