Showing 156001 words to 159000 words out of 323952 words
before saying
"wallahi nima I miss you like crazy... " rashida ta fad'a cikin calm voice, sunfi minti biyar rungume da juna tasleem ta ki Sakinta, sai daga baya ta saketa suka fara labari which mostly tasleem is the one talking, wajen 11 Saura tasleem tace.
"besty remember Kinyi min alkwarin in kin zo zaki taimaka min wajen girki... Now muje before ki fara cewa zaki tafi... " tasleem ta fad'a tana mikewa, murmushin jin dadi Rashida ta saki
"the long awaited time... " ta fad'a cikin ranta itama tana mikewa,
"AI besty zan tayaki girki... Amma fa ba dadewa zanyi ba... Muna gamawa zan tafi... " ta fad'a mata , Dan hararanta taslem tayi tace
"lallai ma... Babu komai AI... " ta fad'a suka shiga kitchen, suna zuwa falo Hindu ta bita da harara, kou kadan jininsu bai hadu da rashida ba, kitchen suna shiga tare tasleem tace
"wallahi besty haka nan ina jin ban kyautawa wanann mutumin... "
"hmmm besty... A bar wannan maganar yanzu let's do the cooking... " ta fad'a atakaice, shigowa Hindu da sauran masu aikin sukayi kitchen din, haka suke duk Sunda taslem take girki zasu zo su dinga kallonta kou su Dan taimaka mata da Dan abinda bazaa rasa ba because hajiya zainab ta fad'a mata kar ta yarda wata tayi mata abincin miji,
Rashida na ganinsu tsaye ta kalli tasleem tace
"besty pls Tell them to go.. Let's do our work without many eyes... " ta fad'a mata cikin turanci, murmushi tasleem ta saki ta kallesh tace
"kuje yau ni da besty kawai zamuyi aikin... "ta fad'a masu, babu masu duk suka fita leaving only su biyu, nan tasleem ta fiddo ingredients da zatayi amfani dashi ta fiddo kan table sannan rashida ta fara tayata yanka na yankawa da sauransu, tana girkin rashida na kallon girkin, sam b'ata san what's it's called ba, abincin yangayu ne sosai,
"besty wasa wasa fa kin iya girki.... Kalli yanda kitchen din nan ya dauki kamshi... " rashida ta fad'a looking calm, murmushi tasleem ta saki tana Cewa
"ai cooking has become my hobby, ...duk cikin aikin gida babu abinda nakeso kaman cooking... Shiyasa kullum ina kallon cooking videos... "
"kudos... " rashida ta amsa mata, suna hira suka gama wannan girkin, rashida ready tayi tana jiran taga taslem tayi serving abincin, the first thing datayi shine dauko wasu new kuloli daga cikin locker,
"wow... I love them..." rashida ta fad'a mata,
"ai mummy da ummah sunce I should make sure ina saka amshi cikin the best food Warmer..." ta fad'a as tana bude food warmers Din, nan. Ta fara saka cabbage rolls da chicken lollipop datayi cikin seperate food warmer, rashida na tsaye tana kallonta waiting for the right moment to strick, sai da ta gama serving na yarima ta saka nasu cikin plates tana cewa
"bari in kai mana kan dining... Sai in dawo in hada mana cucumber juice..." ta fad'a tana Kama hanyar waje,
"besty... Ki dauko min wayata daga bedroom dinki...nasan yau mami zataci uwata... Kou fad'a mata banyi zan fita ba all because I want to see you... " ta fada mata
"ai I appreciate your coming..." tasleem ta fad'a mata tana fita, aikam kou kitchen door b'ata bari ba rashida ta jawo kula din, bude daya tayi ta juya ta kalli kofa jikinta na rawa, maganin ta fiddo daga cikin bra dinta sannan ta zuwa kan cabbage rolls din ta maida ta rufe jikinta saj rawa yake, dayan ta dauko ta bude shima ta dauko ta zuba , in short duk sai da ta zuba duka maganin sannan ta maida ta rufe tare da maida kwalban a bra dinta, duk ilahirin jikinta sai rawa kawai yake, abinka da Babban gida tsakanin kitchen to dining da nisa sai kuma tsakanin dining to bedroom shima da nisa so before tasleem taje dining ta wuce bed room Rashida ta gama komai, tana dawowa rashida was standing normal but she's trembling, kallo guda Mai hankali zaiyiwa mai laifi ya gane bai da gaskiya, basket tasleem ta dauko ta jera abincin tayi zipping, b'ata k'arasa zipping ba sai ga horn din Mai daukarwa yarima abincin because daga 12 upwards yake zuwa daukan abincin so he is a bit late,
"a dai dai... " tasleem ta fad'a tana daukan basket din
"Ya akayi ne" rashida ta tambayeta,
"ai mai daukan abincjn shi ne yazo... " tasleem ta amsa mata, idanuwa ta zaro tare dacewa
"tun da wuri... What says the time... " Rashida ta tambayeta, idanuwa taslem ta daga ta kalli agogon kitchen dinta tace
"gashi... After 12..." b'ata k'arasa ba rashida ta zaro idanuwa tare da wage baki tace
"besty you mean har 12 tayi jna nan?... " baki taslem ta turo tana cewa.
"yo karfe nawa kika zo...ai wajen 10 kika zo... "
"I know... Amma ki sani ban fadawa mami ba... Am going... Sai kuma next time... " baki taslem ta tale kaman zatayi kuka tace
"haba besty.... Abincin fa... " shoulder dinta rashida ta dafa tana cewa
"besty ki yafemin.... Ki saka min abincin a take away container... In yaso Wanda yazo daukan abincin ya ajiye ni a hanya Don Unguwar nan taku abun hawa wahala... " tasleem dai ba haka taso ba amma she havr no choice, inda zata bude abincin da Sai taga ruwa ruwa sama Wanda ba haka ta kamata ba, abincin ta mikawa Hindu tafad'a mata she should tell the driver ya jira zai ajiye friend dinta, kitchen ta dawo ta dauki irin robar storage karamin ta saka mata abincin ta saka cikin leda, da sauri rashida ta shiga bed room dinta ta dauko Vail dinta tare da bag ta fito while taslem na rike da abincin, tana fitowa tasleem ta rungume ta tare da cewa
"sai munyi waya... " nan dai rashida ta fita Hindu ta bita da kallo ta tabe baki, kallonsu taslem tayi tace
"ku hada juice kusha... Ga kuma abincinku... Bari in dauko wayata... " ta fad'a heading inside, tana shiga ta dauki wayarta ta kunna, AI kou gama booting baiyi ba sai ga call din mum dinta, it seem they're waiting for her to turn on the phone, da sauri tayi picking sai ga na ummah kuma, AI yanda mum dinta ta fara yi mata magana b'ata tabayi mata magana haka ba., she spank her with her mouth,
"wallahi in baki daina ba wuta zaa sa ki Dan ubanki... "among was abinda hajiya zainab ta fad'a mata cikin serious anger, kuka tasleem ta farayi tana bawa mum dinta hakuri
"dalla jakka baki zaki bawa hakuri ba... Shi zaki kira ki bashi hakuri stupid creature...did you ever know this guy will come to like you talk less of love you?...amma gashi kina son wasa da daman ki..tou wallahi if baki kirashi kija bashi hakuri VA babu abinda zaj hanani zuwa in ci uban da ya haifeki... Now call him... And get back to me... " ta fad'a atakaice, tana kashe wayar sai ga call din ummah, ai duk zafin fadan hajiya zainab b'ata kai hajiya amina ba Don ta inda take shiga ba ta nan take fita ba, ba komai take fad'a mata ba sai hukuncin masu barin mijinsu ya kwana da bakin cikinsu, kuka taslem ta dingayi tana b'ata hakuri sosai, kaman hadin baki itama hajiya amina tace ta kira yarima ta bashi hakuri har sai ya hakura, nan ta amsa da tou,
"kuma wallahi in har naji ya nemi wanj abu wajenki kika hanashi kinsan sauran... Zan sa ya kawominke har gida in zaneki... Kinsan halina... " itama ummah tayi mata fad'a, jikinta na rawa tace tou Don ta fi tsoron ummah da mum dinta because she slapped her once while mum dinta b'ata taba dukanta ba,
"ina jiran ki kirani ki fadamin how it went... " itama ummah ta fad'a mata, cikin kuka taslem ta amsa mata da tou, ummah na kashe waya ta zauna bakin gadonta sannan ta kira number yarima, cikin kuka sosai ta kanga wayar kunnenta tana jira ya daga.
A office yarima na ganin call din taslem ya dauki wayar yana kallo tare da lumshe idanuwa, maidawa yayi ya ajiye daya tuna jiya ma she call and when he went home komai look OK but later she still locked him out, har wayar ta tsinke bai daga ba.
Nan tasleem ta fara kiran ummah ta fad'a mata she called bai daga ba
"wallahi keep calling har yayi picking... Am I clear.. " ummah ta fad'a nata, nan ta amsa da tou ta sake kira still bai daga ba sai da ta kira a na uku sannan ya daga shima sai da ya kusa tsinkewa, banda kukan ta vabu abinda ke tashi,
"am sorry.... "ta fad'a cikin kuka sosai, ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe idanuwa,
"me akayi... " shine abinda ya tanbayeta,
"sorry... Jiya... Na kulle.. Kofata... " ta fad'a crying very loud, ji yayi duk cikij shi yayi sanyi, her crys goes straight into his heart, now ya yarda he is totally in love da tasleem,
"wallahi ban karawa.. Banason shiga wuta. .."ta fads cikin matsanacin kuka.
"pls... Tell. Me why baki sona... Me nayi maki?.. " shine tambayar da yayi mata Kai tsaye, cikin kuka tace
"bakayi min komai ba... "
"then why kike treating dina like a piece of shit....you hate me but I have fallen for you tasleem... " ya kira sunanta da swag da lankwasa harshe that makes it sweeter, shuru tayi saboda yanda taji maganarshi yayi mata dadi
"tasleem wallahi I love you... I don't know how it happens.. It's so sudden for me... Ni kaina I can't believe this is me... Ban San zanfada tarkon kaunarki lokaci guda haka ba... Amma wallahi kin daukemin zuciya... Babu abinda nake tunani sai ke... Amma you hate me..." da sauri itama tace
"no.. Ba haka bane... "
"tasleem haka ne... Kin tsaneni... You can't stand me... Shiyasa kika kulle kofarki Don kar in shigo dakinki in tabaki.. "
"no... Sorry... Na daina.... " ya fad'a Tana mashi Kuka mai raising the man in him,
"baby da gaske kike bazaki kira ba?.. " ya tambayeta cikin sanyimurya,.
"eh... Ban karawa... " ta amsa mashi
"Dan. Allah ki daina guduna... Wallahi taslem I have fallen for you... " ya fad'a cikin whisper,
"wallahi... Na daina... Banson wuta..." ta fad'a Tana kuka
"then baby pls be ready for me.... Let me be yours and you mine.. Zan baki duk abinda kudi ke saye baby... You won't regret giving me anything... Pls... " ya fad'a cikin whisper,
"OK... " ta amsa mashi for real,
"really gimbiyata... Zaki bani duk abinda nakeso a yau din nan... " ya sake asking dinta to be sure, cikin strong assurance ta amsa da.
"y..e... s.. " after long talk da mum dinta da ummah she prefer giving him the virginity and everything, ta gwammace ta mutu in the process kaman yanda rashida ke fad'a mata, she's willing to give him all, zata bashi komai nata ta samu aljanna kaman yanda ummah ta fad'a mata,
"I love you gimbiyata... " shine abinda ya fad'a mata,
"I love you sosai.... Ban taba jin heart dina attached to anyone kaman naki ba...... You are my missing rib gimbiya... I hated my missing rib since from childhood,... Ban San ke rabin jiki bace wacce without her am incomplete... Welcome to your remaining part... " ya fad'a mata Cikin muryar da bai taba mata using dashi kou wata ya mace ba, idanuwa tasleem ta lumshe cikin serious feeling that she doesn't know what it is,
"gimbiyata be ready for me... Today is our day...i will take the whole of you and give you the whole of me... " tasleem kasa magana tayi saboda words masu zafi da yake zubo mata, bayan kaman minti talatin suna waya aka bude kofa, abinci aka shigo dashi,
"baby... An kawo abincin... Amma Bazan ci ba har sai na gama fad'a maki sakon da Zuciyata ke dauke dashi... "
Thanks[3/14, 6:35 AM] +234 703 008 7807: 50💚💜❤💙🧡
Sakaci
💛💚💜💙🧡💛
®Zuwairat (ummumaryam)
5⃣0⃣
Tasleem kasa zama tayi saboda yanda statement dinshi ke ratsa mata zuciya, b'ata taba daukan kowa serious ba when it come to relationship, they will call text but zata saurareka ne kawai ba Don she cares ba, several times zata saka saurayi I'm loud speaker while he calls and Tell her how she feel about her, sai dai ta dinga funny faces Tana dariya but sakon yarima yau is getting to her, yanda yake magana da sauran su gives her total joy, he breath in a low voice before talking, maganar na echo a kunnenta, she can't sit anymore, ahankali ta kwantar da kanta kan pillow while she holds the phone to her ears
"Bazan taba jin kowa a Zuciyata kaman yanda nake jinki ba... I feel so completed right knowing as am talking to you... Magana dake kawai ya faranta min rai... It's only your call zan gani in saki murmushin farin ciki...your Just a pain killer my princess... I love you so much... " ya rada mata cikin kunne, tasleem b'ata iya cewa komai, all she does is silent as she listens to the sweetest words of her life,
"kinsan me ...yau... Da wuri zan dawo gida.... Saboda zan je airport in samo bana visa... Let's cruise the word gimbiyata... "cikin shagwaba tace
"nidai aa.... "
"nidai eh... We should see the world together... Da akwai wuraren da nayiwa kaina alkwarin zan kai matata ta gani... I want us to see the rising sun together... Ina son mu biyu tsaye bakin window muna kallon the evening sun.... I want us to see the shooting star... Inason muyi yawo kan ruwa... In short baby nayi planning many adventure for my wife and luckily it's you ...so baby ki shirya da akwai many journey a head of us.... " ya fada mata cikin so much excitement, taslem was so surprise by the way he talks, before she sees him as one silent wicked dude but actually he talks,
"I will love... To see me... On a ship... kou yatch... Ina gani a film... Yana burgeni.... " ta fada voice dinta na rawa while she tries to talk back at him kaman yanda shima yake mata, just like That she don't want to be quite anymore, she wants to be free with him, ummah tace he is her Janna and tje way she treats him will determines if zata samu Janna or not, she have heard enough of the enjoyment a Janna Don haka she wants to be good and nice to her ticket to Janna kuma the good thing is this ticket is ready to show her the worldly Janna before the main one,
"then it's the first thing we will do as we leave this country, ...i will make all your wishes come true... "
"kuma inason inje club.... "ta fad'a b'ata bari ya k'arasa maganar da yake ba, dariya ya saki yace
"we will get our own club house where we will party all night... "
"kuma inason Indian music... Especially mohabbat parsa de... " ta fada mashi bakinta na sauri as she normally does but first time with him,
"wow... Zamu ji shi tare..." ya fada yana daukan dayan wayarshi,
"wallahi I love the video da kuma wakar.... " ta fada sounding more free with him,
"baby can't wait to watch with you.... " ya fad'a yana saka Sunan your tube, nan take wakar ya fito ya saka the phone was loud so tasleem could hear the song.
"wow....kana dashi?.. " ta Tambayeshi yarima dake jin mawakin na cewa
"even if we get caught in the rain our love won't wash away... " ya lumshe idanuwa yana cewa
"wow baby kina da taste... Just watching on you tube... " yafada yana kallon yanda actor da actress din suke romancing junansu, wani irin mika yarima yayi yana kallon yanda saurayin ke kissing junansu, it's like viewing himself and tasleem, bai San yarinyar da yakewa kallon sakara Tana da such taste of music ba,
"baby I love your taste.... Nima I love the song... It's rising the man in me... " ya fad'a yana dan fara gaban wandonshi dake tashe sama just at once, taslem dake kwance with her eyes close, despite her stupid attitude she always imagine herself in the position of the stars, she was silent as sje knows he is watching abinda sukeyi,
"baby... Gida zan dawo nan... " da sauri tace.
"no... Eat first.... " ta fad'a voice dinta na rawa,
"baby... I am hot... You need to see me right now... " ya fDa kaman Mai jin bacci,
" nidai... Eat... "ta fad'a mashi, dan kallon abincin dake kan office dining dinshi yayi yaji kou kadan bai jin yunwa despite rabonshi da abinci tun Wanda yaci jiya da rana a gida,
"baby.. Kinsan favourite song is all of you by John legend.... Bari inyi maki kadan daga ciki kiji, ..."ya fada sounding childish like her,
"pls kar kiyi min dariya am not a good singer... I have never sing before but k want to sing it for... "ya fad'a mata yana gyara murya, dan dariya tasleem tayi tare da gyara kwanciyar ta Don jin wakar
" what would I do without your smart mouth... Drawing me in, and you kicking me out... Got my head spinning, no kidding, I can't pin you down.... What's going on in that beautiful mind... Am on your magical mystery ride and am so dizzy, don't know what hit me but I'll be alright... My head's under water but am breathing fine...you're crazy and I'm out of my mind ...cause all of me loves all of you ...loves your curves mad all your edges... All your perfect and imperfections...give your all