Showing 210001 words to 213000 words out of 323952 words

Chapter 71 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2132

" tafada looking that his calm and loving dark face
"kar ki damu zan dawo zuwa karfe biyu sai muje ki cigaba da koyo... " yafada mata, 
"baby am running a fever... Wallahi duk jikina ciwo yake min... "
"sorry... Da akwai first aid box a bathroom... Kije kiyi wanka Kiyi sallah sai kisha... "ya fad'a mata yayinda yake fesa perfumes a jikinshi kaman ba da kudi ya Saye su ba, daga idanuwa tayi Tana kallon shi tace
"hope zaka jirani in fito in Dan raka ka   " ta fad'a mashi,
"wait for you?.. " ya fada yana dan daga  hannun suit dake jikinshi, nan rolex dake hannunshi ya bayyana yace
"it's karfe 8 already... I havr to be in the office now...."
"nidai no.. Ka jirani...kou wanka Inyo.. Sai in rakaka in dawo inyi sallah... " ta fada Tana marairaice mashi, .
"Wato rakiyar tafi sallah kenan... "
"oh nidai wait for me... " ta fada mashi saboda Tana kishin ya fita ya shiga Bangaren tasleem, bai sake cewa komai ba ya samu ya zauna a kan stool yana jiranta,  kou good minti goma batayi a bathroom ba ta fito daure da towel sai dingishi take,  kallonta yayi yace.
"yanzu kina tafiya a haka zaki bini salon masu gadi su gane something happened kou..." ya fada looking at her
"eh su gane mana... Ai kou basu gan wannan tafiyar ba sun san something is happening ..." ta amsa mashi atakaice,  bai sake cewa komai ba ya kauda Kai yana jiran ta shirya ta rakashi sai faman kallon agogo yake kaman bashi bane wanda in yana tare daita bai son wani Abu ya gitta. Closet ta bude ta dauki daya daga cikin kayanta data maido wajen ta saka ta dauki Vail ta yafa,  yana ganin ta yafa gyale ya Mike ya dauki suitcase yayi gaba,  da sauri tace
"wait for me... " ta fada mashi,  tsayawa yayi a bakin kofa tayi saurin rike mashi hannu suka fito tare.
Kaman hadin baki suna daidai middle of tsakiyar main falo kofar new part din taslem ya bude,  first Hindu ce ta fito rike da bag din taslem sai sauran masu aikin suka biyota daga karshe sai taslem data maida nose ring dinta hancinta for a very long time,  like her mom said she should look her best kuma kar ta Bari kowa yasan halin da take ciki,  hakan yasa ta saka lace Mai shegeb tsada Maroon Mai design din lemon green,  ta saka hijab lemon green, tunda yarima ya hanata saka nose ring bata sake sakawa ba sai yau,  sam ta manta da tana da hujen hanci sai da ta bude inda set din jewelries dinta suke Wanda most gold rings da necklace ne ta hangi wannan nice and beautiful nose ring data sayo daga India,  bayan ta gama jera zoben zinari hudu a hannun ta two for each middle finger ta  dauki daya Wanda stone dinshi ya Dan sauko ta saka a hancinta, Tana gamawa ta dauki wani leglace Wato sarkar kafa Mai daukan ido ta dora kan kafarta,  she almost forget she have such beautiful items saboda tension, kaman wasa ta saka tana tunanin nobody wilk see because she's wearing long hijab as usual,  she can't believe she still have some beauty in her,  da akwai situation da zaka shiga kaga nothing matters anymore har da who you are,  amma Tana saka nose ring din da sarkar kafa taga she look so unique,  murmushi ta sakarwa kanta ta tsaya Tana kallon kanta,  kou kadan bata tuna da ya hanata sakawa ba, she dress so cute that duk wanda ya ganta must admire her,  babu kamshin perfume kou daya a jikinta because ber mom and ummah warn her kan hakan tunda da aurenta, takalman dake kafarta are half cover so half of her leg is inside, da confidence dinta ta fito amma kamshin dataji Tana fitowa yasa ta gane da akwai matsalar as Aliyu ne kawia ke irin wannan kamshin,  the first thing she remembers is nose ring data saka, kanta ta sadda kasa yayinda Aliyu ke juyawa Don ganin who coming out, daidsi lokacin da ita kanta tasleem ta daga wet silky face and lips dinta, she thought he won't look but she was wrong,  ita kanta rashida dakr kallonta tasan gaba da gabanta wai aljani ya taka wuta,  wani irin kishi rashida taji as she looked at the young,  elegant,  classy skinny,  girl dake Kama da model,  it's not as if Rashida is old but we have young younger youngest, sannan it's not as if rashida is not beautiful but we have beautiful , more beautiful and most beautiful Don haka tasleem tafi rashida a duk aspect daga ciki har waje, she's cute and havr an innocent heart, daddaure face tayi Hindu dake jiran tasleem ta fito ta kulle door dinta ta saci kallonta tare da watsa mata kallon haushi da tsana, she always wish zata hadu da rashida ta gaya mata maganar da har ta mutu bazata manta ba but she never had any chance. Yarima rasa abinda zaice yayi as wani irin abun ya taso mashi which is kishi da takaici,
"ke... " yafada voice dinshi na rawa, da sauri tasleem ta daga idanuwanta da suke raw raw kaman zatayi kuka, jikinta na rawa ta dan zuba mashi ido na second biyu ta sauke idanuwanta, shi kanshi yana son magana amma ya MA rawa abinda zai ce mata, he feels she's his property, wani irin over possessiveness yake ji kanta at this moment, kawai yana jin kaman ya kamata ya zaneta for looking this good while going out, ya mance rabon da yaga mace Mai calm beauty irin nata, the feeling was too much for him that he was totally speechless but only staring at her, Rashids dake rike da hannunshi was holding him tight Don ya dowa hayyancinshi Don da gani he is lost totally,
"ina... Zaki... " shine abinda ya samu ya fada finally as he was back to his senses as a result of rikon da rashida takewa hannunshi,
"sch....ooll... " tafad'a separating the word,
."school... " ya maimaita mata yana kada Kai ahankali,
"let's go please.... " Rashida da ta hada face Tana kallon Hindu dake harararta tafad'a mashi Tana dan jan hannunshi, he wants to say something but sai yayi shuru ya kalleta tare da sakar mata murmushi, sake juyawa yayi GA taslem da gabanta ke faduwa yace
"muje... In.. Ajiyeki... " yafada cikin stammer, da sauri rashida tace
"gaskiya...aa.... Bai taba yuwa... You're late now... So muje ka tafi... " tafad'a mashi cikin serious anger and control, ajiyan zuciya ya saki ya wuce kawia without saying another word, sai sauri kawia yake rashida dake rike dashi tana binshi da sauri Tana keeping up with him, yana zuwa ya shiga motar shi ya nufi gate, Mai gadin na bude gate amma gani yake bai sauri hakan yasa ya saki wani irin horn Mai k'ara Mai gadi ya k'ara hanzarin bude mashi gate din, da gudu ya bar gidan, tasleem dafa chest dinta tayi Tana tsaye nan saboda fargaba, she's someone that hates tashin hankali, kallon da yarima yayi maya alone makes yan intestines dinta kadawa,
"mu tafi dan Allah... " Hindu ta fada sounding a bit angry as tabi bayan rashida da kallo,
"dan Allah duba... Ya tafi... " inji tasleem dake dafe da chest dinta, da sauri Hindu ta taka zuwa bakin main falo ta tsaya Tana kallon yarima dake jiran a bude mashi gate ya fita while rashida na waving dinshi good bye, sai da ya fita ta dawo tace
"ya fita mu tafi... " tafad'a mata, sai lokacin tasleem ta samu courage din fitowa gabaki daya, kofar Hindu ta jawo, yayin da rashida take shigowa, tasleem kafe ta tayi da idanuwa Tana kallonta kawai without saying anything, Hindu na ganin Rashida tace
"hajiya... Ki rike min jikar nan in kulle kofar da kyau... Don kar ayi mana barbade barbade... Kinsan yanzu mutane babu tsoron Allah... " ta fada very loud and clear yanda rashida zatajita despite da akwai distance a tsakanin su saboda girman falon, Rashids tasan da ita take so she keeps walking Don duk abunta a gaban yarima ne tasan in dai ya rage daga ita sai tasleem she have no word to battle her with,
"duniya tazo karshen da kou Wanda ya aminta da Kai baka jin komai ka saka shi kuka da bakinciki.... Kuma wallahi duk wanda ya saka wani kuka ta jira nashi Lokacin...." tasake fada tuning to look at rashida kou zatayi magana amma shuru, taslem is so happy at abinda Hindu kecewa Don haka b'ata hanata ba, she was just quite and stare at her, rashida sai sauri take Don ta shige part dinta, kowa yasan dab kauye bai da sauki when it comes to magana,in dan 10years ya dankara maka magana sai ka nemi hawaye ka rasa so she was running away from the insult when she heart her saying
"kiri kiri ka kwacewa aminyarka miji Don shedanci... Ai wallahi kou namiji daya ne duniya in dai ya zama na kawata hakuri nake dashi... " Hindu ta sake fada mata, rashida knows it's too open kuma in b'ata tanka ba zai zama kaman she's afraid ne, afusace ta juyo garesu Tana cewa.
"ke yar daji ki kiyayeni.... In ba haka ba wallahi aikinki ya kare a gidan Nan..." b'ata k'arasa ba sai Hindu ta saki gud'a before saying
"ashe aikina ya kare... Ai nasan zaki iya aikatawa... Kika raba zaman lafiya dake tsakanin mijida mata balle korata daga nan gidan...wallaji kina iyawa... Amma wallahi kinji kunya... Yanzu tsakanin ki da Allah baki jin wani iri?... Baki jin baki kyauta ba?.. Muddin baki jin wani iri tou wallahi baki da sauran imani a tattare dake... " tafad'a Tana mata wani irin kallo dakr nuna she's not afraid of her, tasleem was the happiest person on earth, it's like Hindu taga abinda ke zuciyar ta because she's telling her exactly what she would have tell her in ita take mata magana, Rashida was boiling already
"tou wallahi kin San aikinki a gidan nan ya kare.. " b'ata k'arasa ba tasleem tace.
"oh really... Really rashida... So bazaki bar ni da bakin cikin da kika kunsa min ba har kina da bakin cewa zaki koreta... You're unbelievable... Rashida or what ever yoire called you're a disgrace to womanhood.... "
"and you're a fool... Big gigantic fool..stupid lousy fellow... " inji rashida, Hindu cewa tayi
"hajiya ke bar cewa ta kunsa maki bakin ciki Don kou a haka kin fita a kowanne fanne.... Baki ganin yanda yarima ya rude da ganinki... Tou kece tashi da Allah ta hada...duk wata shedaniyar data shiga tsakaninku ta kusa kwace kashinta a hannun Insha Allah... " Hindu ta fad'a, kou kadan tasleem b'ata ji abinda take fada mata ba sai zagin da Rashida tayi mata ke mata yawo,
"you think am a fool for trusting you... Well babu komai... Ni ban ma da abinda Zan fada maki... Nagode sosai... May Allah Judge us both base on what we did to each other... In har na cuceki allah ya saka maki... In kuma kika cucueni na barki da Allah... "tasleem ta fad'a voice dinta na rawa kaman zatayi kuka kaman yanda ta saba yi in short tunda take fada bai taba hadata da kowa ba, in kuma ya hada ka daita she will not even stand ku maidawa juna magana as b'ata iya ba, she's so simple but lousy, da sauri Hindu tace
"kin dai barta da fitowar rana da faduwarsa... Kin barta da Mai yamma da gabas...ai Allah ba azzalumin bawansa bane... Kawai ki jira Sakayya. " inji Hindu da bakinta ke magana kaman wata old woman, "yo in banda abinku ai Allah je kawai ke hisabi ba wasu wawaye ba... Kuma ki sani ni ban cuceki ba...ba tun yau muke tare da Aliyu ba... Don haka kar ki sakr tunanin na cuceki..." rashida tafad'a Tana bude kofar dakinta, wanann maganar really got to taslem, she was so stupid to believe what she just said, b'ata ankara ba sau hawaye ba komai ke yi mata ciwo ba sai yanda suka yaudareta
"Dan Allah kar ki bata fuskarki... " Hindu tafad'a mata, sauran masu aiki kam babu Mai cewa komai sai Hindu, tasleem tafi minti biyar a haka Tana hawaye, kokarin tsaida hawayen tayi amma sam suka ki tsayawa, kan kujera ta zauna har sai da hawaye suka daina zuwa da kanshi sannan ta bude bag da Hindu ta Mika mata ta debi tissue ta goge fuskarta sannan ta Mike suka fita, face dinta babu walwala sosai because she was depressed, suna zuwa wajen mota ta tsaya Tana kallon motocin, all three for her alone,
"kou wanne zamu hau yau?.. " ta fad'a looking at her cars feeling a bit relieve
"duk Wanda kikeso hajiyata... " inji Hindu,
"mu hau na ummah... " tafad'a Tana bude bag dinta, keys din motar uku ta fito dashi, na ummah din ta fiddo suka shiga Mai Gadi ya bude mata gate, cikin tukin natsuwa ta fita daga gidan Hindu a gaba sai sauran masu aikin a baya, the street is very quite, sai ka yanka mutum ka fede baka ga kowa ba, abunka da Unguwar manya, kowa na in door, babu mutane babu mota babu kowa, Tana cikin tuki kafin ta fita daga street dinsu ta hangi wata mota nesa dasu, ware idanuwa tayi Tana kallon motar as kan hanya take tsaye,
"wanann motar shi ne kou... " tasleem ta fad'a tana slowing down,
"eh motarshi ne... "inji Hindu, kafin ta k'arasa wajen taga ya bude motar ya fito yayi mata hannu alaman ta tsaya
"na shiga uku..." ta fad'a Tana komawa gefen titin.

If baki biyaba kar ki karanta, bati readers remember ba bati kuke karantawa ba, hakkina na kanku

Thanks
[3/14, 6:42 AM] +234 703 008 7807: 67Tana kallo ya bude kofar dakin taslem,  taslem dake zaune a kujerar dake closer to the door bata ji bude kofar da akayi ba, tagumi tayi Tana tunanin why ummah will show love to rashida,  she feels so disappointed, she even feels tafi son rashida kanta tunda har gaidata tayi for taking care of her son,  cikin fushi ta dora kanta bisa hannunta feeling very sad,  it seems she have no hope da ummah so she thought,  yarima na kallonta ya bi bayanta ahankali har saida ta isa inda take ya daga hannu ya falla mata a bayan kai in a bit harsh way but not too harsh, wani irin tsalle tadaka tare da sakin ihu Tana shafa bayan kanta
"ummah.. Tace... Kije.... "yafada mata looking at yanda take shafa bayan kanta Tana tale baki kaman zatayi kuka, nuna ta yayi da yatsa yace
"If you dare cry sai Ranki ta baci... " yayi warning dinta,  da sauri ta hadiye kukanta tazo wuceshi Don zuwa wajen ummah despite she don't want to talk to her because she's angry at her, shoulder dinta ya rike tarazana tare da zaro idanuwa
"ummah tace...yau... Kece kwana.... " yafada looking into her eyes
"hope... You... Will show me what you have got... " ya fad'a sannan ya ingiza ta gaba tare dacewa
"I will be waiting... "tafad'a mata,  baki ta turo ta fita looking back at him as he was following her out,  ummah was standing Tana jiran fitowar ta,  Tana zuwa ummah ta mika mata hannu kaman bata so ta turo baki ta dora mata hannu cikin nata looking sad, shoulder dinta ta dafa tace
"My dear Meye matsalar ki.... " ta fad'a sounding calm,
"ni ummah baki sona... Ita kike so... " ta Fad'a cikin whisper yanda Aliyu ba zai ji abinda tace ba, murmushi ummah tayi tana tafiya ahankali tace
"my dear it's all eye service my gimbiya.... Nothing ia real   "
"ummah Meye eye service kuma... " ta tambayeta yayinda su biyu ke tafiya ahankali heading to the door, har lokacin hannun ummah kan shoulder dinta kaman her friend suka fita waje ummah nacewa
"kar ki damu zanfada maki,  ...nayi mashi maganar komawa school dinki... " da sauri taslem tace
"ummah ya yarda?.. "
"yes... " ta amsa mata,  ba karamin dadi tasleem taji ba,  in ba Don ummah na dafe da shoulder dinta VA da tsalle zata daka saboda  farin ciki,  yarima na tafiya ahankali a bayansu hannunshi biyu na cikin aljihunshi sai kallon small ass din tasleen yake amma sai ya Dan saci kallon Bangaren rashida Don kar ta ganshi,  har bakin mota su biyu suka rakata ta shiga mota sai waving dinta tasleem take kaman zata bita gida,  tsaye yayi yana kallonta cikin hasken florescent dake koina na gidan, sai da aka maida gate aka rufe taslem ta juyo taga yarima tsaye sai kallon yake kaman madubi,  kanta kasa ta taka ta yi hanyar main falo,  binta yayi da sauri yana cewa
"kin dai ji abinda na fad'a maki... Ki same ni... " ya sake fad'a mata, Tana sauri Tana cewa
"ni babu... Inda... Zani... " ta. Fad'a sounding serious but afraid Don kar ya tabata,  da sauri shima yabi bayanta yanacdwa
"kar... Ki... " bai k'arasa ba ya shiga falo sai ga rashida tsaye Tana jiran zuwanshi, da sauri yayi shuru while ita kuma tasleem ta shige bangarenta tare da banging kofarta.
Murmushi yarima ya sakarwa rashida tare dacewa
"baby...har Kinyi sallah... " ya fad'a heading to inda take,
"nope... Har ummah ta tafi ne... " ta tambayeshi
"yes.. she's gone... GA abubuwan data kawo maku nan.... Sai ku raba.... " ya fad'a yana kallon kayan
"baby rabawa.... Ai we're not mates.... Nidai in dauka in bar mata sauran... " ta fad'a cikin command.
"babu damuwa... Do what ever you want... Bari in shiga inyi sallah.... " ya fad'a mata yana wucewa part dinshi, the first thing he did as he entered was drink water sanann ya wuce bathroom ya dauro


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login