Showing 81001 words to 84000 words out of 323952 words
kar ya cutar Dani kinji ummahna... Ni kuma bazanyu rashin ji ba... " ta fad'a cikin matsanacin fsrin ciki
"gimbiyata kenan... Ai na fad'a maki ki kwantar da Hankalinki.... Kar ki tadawa kanki hankali vabu abinda zai yu maki.. Amma kika tadawa kanki hankali har kika rame kaman bake ba... "
"ummah am sorry I doubted you... Ban karawa... " ta fad'a cikin shagwaba,
"yauwa gimbiyata.... Yanzu so nake ki kwantar da Hankalinki... Ki dawo kula da kanki.. So nake kafin ki zo in ganki ki maida jikinki har kifi da... "
"tou ummah na... "
"kuma kaman yanda ya fad'a maki duk abinda kikaji kina so... Kou ma Meye ki same shi kice yaya inason kaza... Nasan zaiyi maki.. Daman ya fad'a yana ji dake... Don ke baki sonshi shiyasa shima bai damu dake ba... Amma ki dinga nuna mashi kulawa... Kinji kou... "Dan bata face tasleem tayi tare dacewa
"ummah wanann bakin?.. Nifa ban iya son baki... " bata k'arasa ba hajiya amina ta katse ta dacewa
"ki cigaba da kiranshi da baki.. Ai dadin abun tare kuke yanzu... Sanda Allah zaisa ya sake jin wannan kalaman a bakinki ke kanki sai kin San baki da wayau... Daman VA wayau gareki ba... Ana fad'a maki yanda zaayi ku zauna lafiya kina maganr banza... Tou bari in barki dashi kawai... " ta fad'a kaman zata katse wayar, kukan shagwaba tasleem ta farayi da voice dinta da bai fita, tasan hae GA Allah vata son yarima amma she will do anything da zai hana ya taba lafiya jikinta
"ummah sorry... Ban k'ara kiranshi haka... Bazan sake ba... " ta fad'a Tana turo baki kaman hajya Tana ganinta,
"tou gimbiya kar ki k'ara kiranshi baki kinji kou... "
"OK ummah... "
"kuma in ya fita da kinji karar motar shi ya dawo sai kiyi maza kije kice yaya sannu da zuwa... Kinga in kina haka bazai taba jin hanshin ki ba... Kina jina? "
"yes ummahna... I love you sosai ummah... " ta fad'a cikin so much happiness data rasa last time datayi irinshi
"gimbiyata Tana jin dadi... Gaskiya gobe zan aiko maki da tukuicin wanann murnan... "tsalle tasleem ta daka a saman gado before saying
"wayyo ummah na... Nagode... " dariya hajiya tayi cikin kwanciyar hankali, she love her so much because ba wuya ta saba da environment dinta
"kinga yanzu big house to you alone kiyi duk abinda kike so... " da sauri tasleem tace
"eh ummah... Now am happy... " ta amsa mata
"kuma zuwa gobe zan aiko maki da set din kayan gyaran jiki... Daman inason in baki but nasan bazaki maida hankali ba amma now that you're OK sai kiyi amfani da Mai da sabulun da sauran kayan dake ciki, ...kinji kou... "
"OK ummah... Zanyi... " ta amsa mata, nan dai suka Dan taba hira ummah nabata advice indirectly ita kuma Tana amsawa da tou. Suna katse wayar ta kira rashida, abinka da Mai bakinciki bata samu bacci ba saboda kishin yau tasleem Tana gidan yarima as a wife, call din na shiga kaman Tana jira tayi wuf tayi picking, a duk duniya no call matters to her like na tasleem shima ba Don komai ba sai Don rahoto, rashida na picking tasleem tace
"I told you he won't aske for anything.. Ya shigo dazun... Besty ya bani mamaki... Wallahi ban dokeni kou yi min tsawa ba... Kawai cewa yayi duk abinda nakeso in tambayeshi... Can you believe that?.. "ta fad'a cikin so much excitement, baki rashida ta tabe before saying
"ai na fad'a maki babu abinda zaiyi maki....haka nan kika damu kanki...yanzu dai hankali ya kwanta kou... "
"wallahi kam besty... Ai bazaki gane bane... Dole inji tsoron wannan mugun... " ta fad'a, hira suka dingayi har ta fad'a mata sunyi waya da ummah and tayi nata alkwarin tukuicin da kayan gyaran jiki, rashida dai jinta kawia take ranta na Kuna, tasleem ta samu abinda mata da dama yanzu suka rasa wato so daga uwar miji, tasan kou da zatayi nasara wajen shiga gidan, hajiya amina zata zama torn in her part. Bayan ta gama bata labari kaf rashida tace.
"besty bari in kwanta... Bacci nake ji..." tafad'a mata gudun kar kuka ya kufce mata, tasleem zata bude baki tayi magana rashida ta kashe wayarta. Kou kadan tasleem bata ji komai ba, cikin natsuwa ta kwanta da rigar dake jikinta.
Shi kam yarima he wanted to go back to the palace ya kwanta amma sai yaga dare yayi kuma kou kadan wajen kusa suke ba, inda je Bangaren shi ya nufa ya bude kofa, tsayawa yayi yana kallon yanda aka gayra mashi wajen, da falonshi dana tasleem Allah Kadai yasan Wanda yafi amma wurinshi look so cute, now he remembered abinda yasa ummah take tambayarshi Meye favorite color dinshi, Ashe Don a zuba mashi kaya kalansu ne, tsayawa yayi kawai sai ya Dan saki murmushi that last for a second or two sai kuma ya murtuke face kaman ba shi kadai bane tsaye . Kai kawai ya Dan girgiza ya Kama hanyar daya daga cikin doors dake wajen yana balla buttons din rigarshi. Yana bude kofa yaga makeken gado, idanuwa ya lumshe yana tunanin inama wata babe ce aka kawo mashi daren yau, da ya bayyana irin abinda ke cikin ranshi, yasan yanda yake jin kanshi da wuya ya tausaya ma mace. Cire kayanshi yayi ya ajiye kan doguwar kujeran, saida yacire komai nashi sanann ya shiga bathroom yana tunanin kayan baccin zai saka without thinking about manyan closets dake dakin. Bayan kaman mintu sha biyar ya fito da towel, jefa kanshi yayi kan gado tare da sakin ajiyan zuciya at the same time yana lumshe idanuwa.
Wace gari wajen karfe 9 mota ta shigo gidan, parking space motar ta tsaya wasu mata biyu suka fito sai yanmata biyu, wasu irin manyan elegant food warmer ne suka shigo dashi, direct Bangaren tasleem suka shiga, har lokacin tasleem da bata samu bacci ba saboda sake sake bata tashi daga bacci ba, zama sukayi suna jiranta, sai wajen karfe goma ta fito falo, Tana fita cikin respect suka zuba mata abinci, kallonsu tayi Tana cewa
"ummah ta aiko ku kou... " ta fad'a cikin shagwaba, nan suka amsa mata da eh, idanuwa ta lumshe cikin kaunar ummah, zama tayi taci ta koshi, ta mance rabon da taci abinci haka, asalima tunda maganar auren nan yazo ta yanke Hulda da abinci, da kyar take shan fruits. Sai da taci ta koshi as gaban manyan matan as instructed by ummah sannan suka tattare kayan.
Wajen karfe 12 gidan ya cika da mutane mostly kawayenta, kusan duk course mate dinta yau sun zo gidan, ba komai ya kawo su ba sai daukan rahoto, tasleem kam taci gayunta amma babu makeup, sanye take cikin material Wanda bata San yaushe aka saya ba, ita kawai ta gani kuma ya burgeta sai ta saka, bayan kayan sai Jan kasa kawai yake, irin tail din nan, gashin kanta yana kwance a bayanta, ramar ta yana nan sosai Don in ba farin sani kayi mata ba baka gane ta, most kawayenta babu abinda suke tanbayarta sai yau ta saki ranta kaman ba ita bace take wannan haukan kukan jiya ba, sai ta wace baki Tana fad'a masu abinda ya faru babu kou sirrantawa, a gefe guda na gidan aka jera abinci daga wata Babban company na dafa abinci, komai kakeso da akwai wajen, ita tasleem bata San anyi wannan ba, sai da take fadawa kewayenta cewa
"kuyi hakuri fa kar kuce na barku da yunwa anjuma zansa Hindu ta dafa maku something to eat... " ta fada sounding funny and childish, sai lokacin wata tace
"ai ga abinci chan a waje kou me kakeso shi zakaci haka drink babu kalar da babu..so relax amarsu..." idanuwa tasleem tayi rolling Tana cewa
"shine baku zubo kuka ci ba?.. "
"ai dokar is nan waje zakaci.. Naga wata mata nan bata yarda a shigo da abinci... " wata ta fad'a mata,
"oh ni... Ina nan bansan abinda ake yi ba... " tasleem ta fad'a feeling like the boss, inda zata bude zuciyar wayanda ke cikin dakin most of them are jealous of her amma face dinsu dauke da murmushi, most of them feel inama su suka samu wanann daman, some Kuma are thinking she don't deserve this luxury as she don't even know the value of where she is, (who are you to think that some people don't deserve what they get.. Ka sani kou ka gani tare da bawa nashi ne, Allah bai kallon kyauwu kou swag kou aji or what ever, he gives us what's ours, amma sai ka sinci mutum na bakincikin abinda Allah ya baka kaman na ubanshi ne ka kwata.. Ka sani what ever you wish others will surely come back to you, in ka nuna mutum da yatsa guda sauran hudu are looking at you so what ever you do is surely coming back to you,) wajen Karfe biyu rashida shigo gidan, gidan yarima Aliyu is a popular place that duk Mai abun hawa da ka tambaya a gari yasan wajen, especially yanda gidan yake, shi yana da taste shi yasa kou da ya tashi fini ya zabi abinda babu shi anyhow, mutane sukanzo Don ganin gidan kawai, some people want to have such house but better soup na money kill am, don't go getting jealous kan abinda yafi karfinka nor matter what you're better than somebody, so rashida na fadawa Mai abun hawa inda zata aka kawota har gate din, security din gidan alone abun kallo ne saboda shigansu irin daya, tun daga compound ta rude, ji tayi wani abu ya taso mata, chan gefe guda fountain ne na ruwa, sai tashi sama yake yana kasa da kanshi, nan take idanuwanta suka ciko da kwalla, she can't wait to be here, waiting for too long might kill her, ajiyan zuciya kawai ta saki as she head to the door, wata mata ce tsaye bakin kofar ta nuna mata inda ake ajiye shoes, babu musu taje ta ajiye shoes, jikinta sai rawa yake ta shiga falon, she couldn't hold tje tears, sai dai tayi saurin gogewa as da akwai yanmata kusa biyar da kuma wasu manyan mata kaman uku a falon, daga idanuwa sama tayi Tana kallon yanda manyan bulbs masu tsadan gaske ke sama, yanda saman gidan ke da nisa da kasa ana iya yin bene son wani gidan benen ma bai Kai hakan tsawo, Tana goge hawaye wasu na zubo mata, she just pray nobody notice what is happening and luckily nobody does as kowa hankalinshi na waje daban, Mai makon ta nemi inda amaryar take ta shiga wajenta sai ta tsaya duba falo, ahanakli ta fara takawa Tana inspecting gidan kaman an kawo ta ganin gida, while tana kallon falon zuciyar ta yana yawo waje daban, kawai she's imagining yanda zai kasance if ta shigo,
"kilan ma in sakashi ya yimin Wanda yafi wannan... " ta fad'a cikin ranta, kou Kadan she can't face tasleem a haka, asirin ta tonuwa zai yi saboda duk wanda zai ganta yasan Tana cikin matsala, bayan kaman minti goma ta juya kawai ta fita without seeing tasleem, ita kam tasleem dukda yawan mutane dake falon hankalinta na wajen besty dinta, duk cikin wayanda ke wajenta babu wanda takeson bawa rahoto kaman rashida, sai kalle kalle take amma bata ganta ba, abunka da lousy mind sai kuma ta cigaba da abinda ke gabanta.
Yarima kam yana dawowa daga masjid wnada4a jikin gidanshi yake ya shiga bathroom yayi wanka ya maida kayan da ya sako jiya ya dauki car keys dinshi ya koma fada, yana zuwa ya je Bangaren mum dinshi suka gaisa, wanj irjn kallon so da kauna kawai take mashi, ba komai ya faranta mata ba sai yanda tasleem ta kirata jiya da dare with happiness, adua kawai take mashi shi Kuma yana amshewa da Amin. Har zai tashi ta bashi umarnin yayi order abincin da zaa ci gidan tunda mutane zasu dinga zuwa, kar a bar tasleem da neman abinda zaa ci, shuru yayi for a moment sannan yace
"ummah abincin na yau kadai ne zaa kawo?.."
"aa... A kalla dai na sati... Yanda in baki suka zo sai ayi serving dinshi. " ummah ta amsa mashi,
"amma ummah ni nan gida zanci kou... " ya fad'a yana marairacewa
"eh Kaci kafin ta fara girki... " bata k'arasa ba yq zaro idanuwa yana cewa
"pls kar ki sani cin abincinta... I will endure everything but won't eat her cooking.. Kinga banyi maki gardama but pls don't say no to this... " ya fad'a cikin rokonta, murmushi ummah tayi tare dacewa
"tou shikenan... Kar in takura maka... " ta amsa mashi, murmushi ya saki tare da fiddo wayarshi, daga nan yayi booking din abinci har na sati biyu, sai kuma ya duba inda ke da good security ya yayi hiring dinsu da su kula kar a shigar mashi gida da abinci kuma kar a bar kowa ya shiga da takalmi. Yana gamawa ya Mike ya koma old part dinshi ya kwanta. umar na falo yana jiranshi yar wajen 12 daya fito, yana ganinshi ya hade rai yana cewa
"My oga me kazo yi kuma?..bayan ka rainani... " ya fad'a babu wasa, cikin respect Umar ya dinga bashi hakuri sanin yanda Aliyu ke da zuciya, da kyar ya samu ya Shawo kanshi yace ya hakura
"ka shiga Ciki ka gyara kayana Kai Kai sabon gida... Kuma kaima kana iya zuwa... If bazaka sake yimin gardama ba... " ya fad'a mashi atakaice, nan Umar ya yi saurin shigewa cikin bed room dinshi Don yin abinda aka saka shi, sai bayan kusan hour guda ya fito da irin manyan bags din nan Mai girman gaske har guda uku, kallonshi Aliyu dake zaune yayi tare da fad'a mashi inda nashi dakin yake yaje ya jera mashi kayanshi.
Umar na zuwa gidan ya shiga inda aka fad'a mashi dukda da akwai mutane gidan, yana shiga ya wuce bed room din yarima Don jera kayanshi nan Umar ya ga duk cike suke da sutura daga native zuwa English da nighty, nan ya kira shi ya fad'a mashi abinda ke faruwa.
Around 4 duk aka tafi ya rage daga ita sai masu aikinta, komawa ciki tayi ta kira number rashida har 5 times bata daga ba, ajiye wayar tayi ta zauna feeling sad, bayan kaman minti biyar da zaman ta nan falo ta kira Hindu, da sauri ta fito,
"wai me kuke a ciki ne... " ta fad'a daga inda take zaune looking so innocent and cute,
"ba komai hajiya.." ta amsa mata
"yo ba komai kuka shiga ciki kuka zauna kun bar ni kadai zaune a falo?.. " ta fad'a Tana rike Da waist dinta
"kiyi hakuri hajiya...kema kinsan yanzu da d'a ba daya bane... " bata bari ta k'arasa ba tace
"meyw banbancin yanzu da da... " ta fad'a Tana kallon faces dinsu, shuru sukayi har da Hindu,
"nidai Kunga ni. Kadai ne... Indai bazaku sake Dani ba sai in fad'a a gida a bani wasu... Kinga ni ban son wannan zaman babu sanin juna... Kuma ai mun saba dake... " ta fad'a directing her last statement to Hindu, nan dai suka Mike suka koma falo tare da shantakewa, in ba fad'a maka akayi Masu aiki ne ba bazaka yarda ba, har da suka zauna kasa tace su dawo kan kujera, suna nan aka sake aiko mata da abincin aka tsareta taci sannan aka maida, she feels so happy at last, wanka ta shiga tayi ta sake kaya ta dawo falo ta sake kiran rashida amma bata daga ba,
"kou me ke faruwa?.. " tasleem ta fad'a cikin jimamin abinda ke, faruwa tunda suke hakan bai taba faruwa ba, ta bata miss calls sun Kai 6 amma bata kirata ba kuma bata daga ba cikin damuwa ta kira mum din ta ta fad'a mata abinda ke faruwa,
"tou kiyi hakuri... Kilan bata kusa ne... Shiyasa... "
"aa ni mummy pls ki kira mum dinta kou ki turo min number dinta.. Pls... " ta fad'a cikin serious damuwa,
"aa.. Ba tayi tafiya ba?. Kilan bata dawo ba....Kawai kiyi hakuri I know zata kiraki..." tafad'a mata, hajiya ta amsa mata, aikam sai tasleem ta fara kuka Tana cewa bazata daina ba har sai an kira mahaifiyar rashida taji halin da take ciki, nan hajiya ta kirata, gaisawa sukayi cikin mutunci da hajiya zainab da mahaifiyar rashida har hajiya zainab taba bata hakuri kan rashin gayyatar ta da batayi ba, nan mahaifiyar rashida tace
"ai nayi tunanin laifin rashida ne ya shafeni tunda itama yanzu naga bata cewa zata zo wajen tasleem,... " ta fadawa hajiya zainab, hajiya zainab dake zaune a falon ta dan bata face tayi kuma cikin wayewa tace
"haba... Aa... Mutane ne suka yi min yawa... Amma ai babu laifin rashida daya isa ya shafeki... Balle ma babu abinda tayi... " inji hajiya zainab,
"Allah mai iko... Wato haka nan Tana zaune a gari kuma ta ki zuwa bikin kawarta?...ni kullum tuhuman ta nake ta fadamin abinda ya hadasu... " shuru hajiya zainab tayi ta rasa abinda zata ce because sje remembered yanda rashida tazo tayi mata bankwana, she can't believe Tana gari.. Ta dai mahaifiyarta is not lying.
Thanks
[3/14, 6:28 AM] +234 703 008 7807: 27💙❤💛💜💚
Sak'aci
💛🧡💜💙❤💚
®Zuwairat (ummumaryam)
2⃣7⃣
Hajiya zainab kasa magana tayi because she don't know exactly what to say
"'gaskiya ki tambayi tasleem Don nasan bA haka nan tayi zaune gida ta bar zuwa wajenta ba... Babu irin tambayan da banyi mata ba amma tace nothing is happening... Kinsan yaran zamani ka haifesu baka haifi halinsu ba.... Naso. In kira inji kou da abinda tayi sai kuma Allah bai bani iko yin hakan ba... " inji mahaifiyar rashida, hajiya zainab was speechless, kawai abinda ke yawo a kanta is why will rashida hide in town and not attend the wedding of a girl who trusted her so much, ita kanta she trusted her, tunda har taja zaunar daita ta fad'a mata something game da tasleem saboda yanda suka shaku, tasan babu abinda ya hadasu Don in da akwai tasleem will surely say it out,
"ai yara haka suke... " hajiya zainab ta fad'a cikin total confusion,
"Allah ya shirya mana su... " inji