Showing 111001 words to 114000 words out of 323952 words

Chapter 38 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2221

ta koma tana yar surutun ta wanda yasa Hindu asking dinta abinda ke faruwa,  nan taslem ta fad'a mata komai,  binta ce tace
"wanann kawar Taki karya take...tana sane ta shiga wurin shi.... Dazun wallahi sai da ta tambaye mu cikin dabara in yana gida... Da akwai abuna take nema gareshi...ki daiyi takatsatsan daita... " ta fadawa tasleem,  baki tasleem ta tabe tana cewa
"ni sam wannan ba damuwa na bane... In MA shi take so take wanann abun ita ta sani.. Nama fad'a mata in Tana sonshi ni zan san yanda zanyi in hadasu biyu... Kawai ni takaici na shine yanda tasa yau zan hadu dashi... Har na fara mance yanayin fuskar wannan bawan Allah... " ta fad'a in I don't care manner,
"hajiya wato mijin naki zaki hada da wata chan?.. " inji Hindu That is surprise at her statement, 
"sai me... Daman zaman gidan nan damuna yayi?... Nifa in MA yau babu Aliyu kou a jikina... " ta fad'a vabu wasa,
"hajiya kenan... Kar ki fadi haka... Wanann bawan Allah yana iya zama abu mafi amfani  da daraja a rayuwar ki wata rana... Kar kiyi sakacin barinshi wata ta amshe maki shi... " ta fad'a mata in an advice manner,  dariya tasleem tayi cikin rainin hankali before saying
"wallahi... Wallahi... Wallahi... Allah ya bi mata hakkinta kaina in har ban biyaba na karanta Wannan novel🤷🏽‍♀🤷🏽‍♀"(sweeties kar kuce am harsh fa, I have seen the good, the bad and the ugly a social media, and the annoying thing is those insulting you are those that are reading for free, kuma kou ba komai ku da kuke biya ai ba kudinku ne baku so ba amma sai Ku fidda Ku biya so I won't forgive those that read without paying)
"wanann bakin bawan Allah zai zama abu mafi amfani da daraja a rayuwata?... Amma gaskiya Hindu baki kaunata... Allah kar yasa in ga such bad day... Wanna da baj da mutunci... AI duk Mai so ma yazo... Indai bazai dinga takuramin yana kirana ba shikenan... " ta fad'a heading to her room,  kallon juna kawai sukayi,  Hindu ce ta bi bayanta,  tasan su biyu age mate ne amma tafi tasleem wayau nesa ba kusa ba, 
"hajiya kar kice ina damunki da surutu amma kin san illah sakaci kuwa?.. Kinsan me ake kira da sakaci?... Sakaci shine kana da abu Mai amfani, muhimmaci, daraja,  girma a tare da Kai amma ka bari ya kufce maka... Kuma mafi akasarin masu sakaci suna nadama daga baya... Yarima mutum ne wnada ina iya rantsuwa kan cewa yana da masu haukan sonshi amma allah ya baki shi a sanga... Don haka Dan Allah kar kiyi sakaci ya kufce maki... "  Hindu ta fad'a cikin seriousness Tana kallon tasleem datayi relaxing kan doguwar kujera dake nan bed room dinta, 
"nidai Dan Allah ki bar yimin maganr wannan mutumin haka nan... In kuma kema Kina ciki let me know... ".wanann maganr ya mugun batawa Hindu rai amma her face look formal kaman ranta bai baci ba
"Allah ya huci zuciyarki hajiyata... " Hindu ta fad'a Tana barin dakin,  tasleem mikewa tayi ta dauki wayarta dake kan mirror, Tana dubawa sai taga alaman miss call da kuma flight mood,  Dan squeezing face tayi tana cewa
"yaushe na saka wayata a flight mood... " ya fad'a tana cijeshi daga fight mood tare da duba wanda ya kirata sai taga ummah, idanuwa ta zaro sannan gabanta na mugun faduwa,  cikin rawar jiki takura ummah,  sai da ya kusa tsinkewa ummah ta daga,  gaidata tasleem tayi ta amsa sounding normal, 
"gimbiya Kinyi wata bakuwa yau kuwa... "ummah ta tambayeta,  cikin shagwaba da kuma fargaba tace
"eh ummah... " ummah b'ata k'ara cewa komai ba ta tsinke wayar,  da sauri tasleem ya sake kiranta amma b'ata daga ba, 
"na shiga uku... Shikenan rashida ta ja min... " tasleem ta fad'a Tana sake kiran ummah,  ita kam ummah ba sake daukar wayar ba,  kawai She's waiting for in an dauko ta sunyi face to face taci ubanta sannan suyi magana. Da sauri tasleem dake faman nishi saboda tashin hankali tayi falo,  Tana zuwa falo ta wuce kitchen,  masu aikinta ta gani suna wanke wanke,  kou ta kansu b'ata bi ba ta leka inda cars suke Tana dubawa if motar yarima na nan Don tasan in the nest few minutes zaa ci ubanta sai taga wayam, Dan ajiyan zuxiya ta saki tana cewa.
"at least I will be OK har sai ya dawo..." ta fad'a Tana fita daga kitchen din, bedroom dinta ta koma sai  ta kira mom dinta,  cikin kuka ta fad'a mata komai, hajiya zainab shuru tayi saboda confusion,  b'ata MA san abinda zata ce ba,  she was totally silent,  tasleem dake kuka tace
"mummy pls ki kira ummah ki b'ata hakuri...she's not picking my calls... Nasan fushi tayi Dani.  " ta fad'a cikin kuka sosai,  hajiya zainab data kasa magana tace.
"wato ni Mai Haihuwa shine zan kirata in b'ata hakuri on behave of you kou?.. Dayake bani da abun yi..."
"aa mummy... Pls beg her for me kuma she should beg her son kar yazo ya cuceni... Dan Allah mummyna... " ta fad'a cikin serious tears,
"aa kunfi kusa... Ki b'ata hakuri da kanki... " hajiya zainab ta fad'a cikin tunani,  shes thinking of why rashida zata dinga shiga chambers din yarima Kuma har sau biyu, she totally believed tasleem b'ata san ta shiga ba amma tunda she knows Bangaren yarima ne in the first place bai kamata ta sake gigin shiga wajen ba,  jin kukan tasleem ya cika mata kunne yasa ta kashe wayarta,  she just smell problem,  tasan yanda matan zamanin nan suke,  Tana zaune abubuwanda da rashida ta fad'a mata na zuwa bikin tasleem ya dinga dawo mata,  kawai sai ta fara tunanin she's lying, she feels like telling her daughter to stay away from rashida tunda ta fita wayau da age da komai,  amma she don't know how to come about it,  the good thing ia tasan hajiya amina will do the right thing.

Rashida na fita ta fiddo wayarta daga cikin bag dinta Zata kira Amanda sai taga sam maganar bana kan waya bane, tasan yau weekend kuma she's sure zata samu Amanda gida,  haka ta tsaida Mai adaidaita ta hau,  lokaci guda ta rame saboda tashin hankali da ta saka kanta ciki,  only if she will sit down and think of what she's doing,  if she will keep calm and wait for her time kaman yanda sauran masu son Aliyu sukayi hakuri dashi despite suna hauka kanshi. Farida da tayi rayuwar soyayya dashi ta hakuri, that how life is,  da ka dauki dangana a duk abinda ya sameka sai rabbi ya baka Wanda yafi wannan abun,  amman in ka ki daukan hakuri sai rabbi ya kawo maka Wanda zaiyi leading dinka astry to see how you're,  and wani abun it's written,  Dan Adam bai isa ya tsallaka destiny dinshi ba,  our life is like a script which rabbi is directing. Allah yasa mu dace Amin. Tana zuwa estate dinsu Amanda ta wuce zuwa nata Bangaren Amanda,  Tana bude kofar Amanda taga da wani katon tsoho, da sauri tayi saurin yin baya,  mutumin na kwance daga shi sai singlet da short while Amanda na zaune kan cikinshi sanye da bump short da bra, rashida couldn't look at them for the second time, 
"babe ki shigo... "Amanda ta fads mata Tana mikewa daga kan katon cikin mutumin,  kasa shigowa tayi, karatunta bai Kai ja yankan kura ba,  she can't come into the room while jer father's age mate yana nan cikin tumbur, yazo. Weekend chilling wajen copper kaman yanda most of those alhajis are doing,  kofa Amanda ta bude ta Kama hannun rashida ta shiga daita bedroom dinta tace mata
"wait for me let me finish the old man... I will be back... " marairace mata rashida tayi alaman da akwai matsalar, 
"kou in tafi.. Sai in dawo... Ban iya zama nan Kuna falo a haka pls... "
"aa... Ya kusa tafiya ai... Bonus nake bashi ya riga yayi exhausting kudinshi because tun jiya yana nan... I hard the old man telling his wives yana abuja... " ta fad'a Tana dariyar mugunta,  ganin face din rashida sam babu walwala yasa tace
"you look disturbed..."b'ata karasa Ba Rashida tace
"wallahi ina cikin Babban matsala... " hannu Amanda ta dora kan bakinta Tana cewa
"kijira in dawo... Problem shared is a problem solved,... " ta fad'a mata sannan ta barta nan zaune kan gadonta inda da akwai wasu daga cikin kayan wannan mutumin,  ahankali rashida dake cikin damuwa ta wuce kayan ta zauna a bakin gadon Tana kallon expensive shaddan mutumin dake kasa,baki ta tabe tare da sakin ajiyan zuciya Tana ajiye tunanin wannan mutumin gefe guda tare da komawa kan nata matsalolin, her mind was flying to places,  kawai gani take in bata samu Aliyu ba Tana iya mutu saboda yau dayayi magana daita makes the whole feeling bigger and stronger,  jin ya ambaci sunanta yasa babu Wanda take son ya sake furta rashida sai shi, 
"wane irin jaraba ne wannan ya Allah?.." ta fad'a new tears na gangaro mata saboda zafin zuciyarta,  Tana goge face new tears na sauka daga idanuwanta, nishin mutumin dake falo take ji,  alaman he is having fun,  tsoki taja ta bude bag dinta ta dauki earpiece ta saka tare da jonawa da wayarta, karatun alquran ta kunna tare da lumshe idanuwa, (some people will be like karatun Quran kuma?.. Yes mana... Don't you know bad things happen to good people with the influence of bad people?..at times ma babu influence but destiny must take it's cause,.. Wanann karuwa da kuke gani might not be a bad person but victim of circumstances,  the arm robber might not be a bad person from the beginning but also a victim of circumstances,  nobody is born bad but turn bad as victim of circumstances and destiny,  so in kaga mutum cikin matsala kou damuwa then try to help kou da kuwa with good words ne,  it does not have to be monetary,  those good words suna tasiri sosai a rayuwar Wanda yake cikin damuwa kou matsala Don tamkar Wanda je cikin rijiya ne, duk ahinda ka mika mashi zai amsa. " rabbi Kasa mu gane Amin.


Thanks
[3/14, 6:30 AM] +234 703 008 7807: 💛💚💙❤
Sak'aci
💜🧡💛💚💙❤


®Zuwairat (ummumaryam)
36

For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you, I have all your contacts in my email so muna jone Insha Allah.





Lumshe idanuwa tayi tare da jinginawa, babu abinda ke fita daga closed eyes dinta sai tears, tafi hour guda nan zaune with close eyes sai earpiece a kunnenta, mosti taji sai GA Amanda Tana kwace kayan wanann mutumin dake kasa tare da shoes dinshi da wani brief case, 
"mun gama... Yanzu zai tafi... " ta fad'a mata bayan ta gama  kwace kayan.  Fita tayi rashida ta bita da kallo,  few seconds later sai gata ta sake dawowa ta dauki tissue ta fita.  Sai kusan another 20 minutes sannan ta dawo ciki da kusan bundle din 50k guda biyu making total of 100k,
(ina matar gida ustaziyya?. Wacce duk sanda ta tambayi miji kudi ya b'ata excuses,  Kinga haka sukeyi waje,  zaki tambayi 200 naira ya hanaki amma waje sai ya bada linkin abinda ya hanaki,  laifin waye?., nashi kou naki, well zan ce naki,  nasan wasu mazan are born bastard that run after everything in skirt kou da kuwa na akuya zai samu amma truth be told some ba haka suke ba,  wasu matansu ke turasu waje,  kin zo kinyi galala yayi,  amma kullum kece kike complaining he is not romantic while kema you're not,  da an nemi koya maki sai kice iskanci, iskanci ya wuce ki wage kafarki namiji ya ciki?.  AI wanann shine karshe, babu abinda kika iya kina zaune yar cikinki zata kwace maki miji, ba wai because she is better than you in bed ba no but because she know the value of the bed and the joystick better than you,  at times na miji zai ajiye young beautiful woman a gida ya dinga bin wata kidahuma chan waje,  mata wake up,  learn,  there's no harm in asking,  in short kou yarki ce zatayi aure ki koya mata in bazaki iya ba ki nemi wata ta koya mata yanda zata shashi in and out,  now wasu wailing wailers will start saying ummumaryam yar iska ce,  aa ba yar iska bace yar AC ce karewar sanyi, don't go and learn ka zaune kana complaining sai aukin selfie da kwalliya, at times some of those viewing your status suna cikin chick din mijinki, sai dai suce see this wawiya.  Duniyar ce ta sauya,  na san wasu mazan nor matter how you will try ba zai hanasu holewansu ba but try your own best ya kasance kou zai nema it's not because of the flaws in you but because of nashi raayi, )
"Now am free... Wai baki kaiga zuwa gjdan bane?...why are you sad... Kou dai kin yarda wannan kwallin?.. " duk Amanda ta jera mata questions yayinda da take zama kusa daita,  ahankali Rashida ta cire earpiece din dake kunnenta tare da ajiyewa cikin bag dinta Tana hawaye,
"pls kiyi magana mana... Me akayi ne... What happened... " Amanda ta sake asking dinta,
"sister... Baiyi aiki ba... " ta fad'a cikin serious tears,
"ban gane baiyi aiki ba... " inji Amanda out of confusion,
"naje gjdan.. I did as you told me... Amma baiyi aiki ba... " ya fad'a cikin serious tears,  surprise look Amanda tayi mata, irin kallon it's unbelievable,
"are you sure... Babas medicine yafi na kowa a wajenmu... Daga wani state din ma zuwa suke wajenshi.... Are you sure kin saka kuma shi kikayi using?... Aikin baba bai taba failing ba... " Amanda ta fad'a cikin serious surprise,  maganin rashida ta fiddo daga cikin bar dinta ta mikawa Amanda Tana cewa
" babu mistakes... Yanda kikace inyi haka nayi...he looked into my eyes for several seconds sanann yayi walking dina out of the bed room... " ta fad'a Tana kuka sosai, 
"wonder shall never end... This is unbelievable.... Baba bai taba failing ba... " Amanda ta sake maimaitawa sounding very sure of the herbalist, 
"another annoying part that fool is angry... Har Tana ce min in inason shi she can join me and him... " shoulder dinta amanda ta dafa tace
"wanann kar ya dameki... sai. dai ke kiyi joining dinsu amma bata isa tayi joining dinku ba.... "bata k'arasa ba Rashida dake hawaye tace
"kuma wallahi kaman yaje ya fadawa mahaifiyar shi abinda ya faru Don naga har ta kira tasleem Allah yasa ina kusa...nidai komai ya hargitse min....inda maganin nan yayi ban da damuwar komai... " ya fad'a crying out very very loud,
"pls put yourself to order.... Bari in kira baba inji what went wrong.... " ta fad'a Tana mikewa,  wajen da wayarta yake ta dauko tayi searching number wannan tsoho ta kirashi,  har ya gama ringing bai daga ba,  sake kira tayi still bai daga ba,
"he is not picking... Nasan he is busy da mutane ne... " inji Amanda
"Dan Allah ki cigaba da kira har ya dauka... Ina cikin matsala...kaman ana hura min wutan sonshi haka nake ji cikin raina... " ta fad'a cikin hawaye. Haka ta dinga kira kusan 5 times sanann mutumin ya daga , nan Amanda ta farayi mata magana da yarensu ita kuma rashida da b'ata jin abinda take cewa ta zura mata idanuwa waiting to hear abinda suke cewa,  sunfi minti 20 suna waya while rashida waits eagerly,  Tana ganin ta ajiye waya tayo saurin Kama hannun Amanda sannan tace
"pls me yace... Pls me abinda yace.. " ta fad'a cikin serious damuwa sa wet lashes dinta,  Amanda da jikinta ta danyi sanyi saboda yanda rashida ta damu,.
"pls talk to me...me abinda yace....." ta sake asking sounding so anxious,
"babu komai... Kawai abinda yake cewa is tunda abinda ya baki baiyi aiki kanshi ba he is a strong man... Cewa yayi abinda ya baki is the key to unblock he's heart Don ki shiga ciki yanda babu macen sa zai sake gani sai ke... " Rashida da hankalinta ya gama tashi ta katseta dacewa
"pls sai yace  meye solution.. Don't tell me shikenan... " ta fad'a kaman zatayi kuka,  da sauri Amanda tace
"aa... It's not all over at all... Kawai yace abinda yafi yanzu is kawai a saka. Mashi abinci yaci.....yace tunda he is strong the the only way to his heart zai zama through his stomach... So pls inason kiyi hakuri ki kwantar da Hankalinki har a samu daman saka mashi magani cikin abinci... Pls.... " ta fad'a  cikin rarrashinta, hannu rashida ta dora a Kai ta rushe da sabon kuka Tana cewa
"na shiga uku...na shiga uku....wayyo wane irin jaraba ne wannan... Na shiga uku... Yaushe zan iya samun daman saka mashi magani a abincin.... " ta fad'a cikin irin kukan da b'ata taba irinshi ba tunda maganar son yarima ya taso,  she just wish she can just let go, she wish zata iya hakuri dashi ta bawa zuciyar ta hakuri amma shaidan  sai k'ara tunzura nata sonshi kawai yake,  ji take mutuwa zatayi if b'ata samu yarima ba
"pls calm down.... All we need to do is muna iya bawa Mai Kai mashi abinci ya saka mashi, all we need to do is pay them, ..." wani irin unexpected harara Rashida ta watsa mata tare da cewa
"ya zaayi su yarda... They're all loyal... Nawa garemu da zamu basu suyi mana such job?... Nawa garemu?.. " ta fada cikin kuka sosai,
"ni matsalata dake kenan... Baki da hakuri... Kiyi hakuri mana... Ke kanki tunda Kina kusa da matarshi zaki iya b'ata advice din tayi kokarin dafawa mijinta abinci...kinga daga nan kin samu damar aiwatar da abinda ke Ranki... Kawai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login