Showing 216001 words to 219000 words out of 323952 words
saka likaf...if not ba ummah ba kou abba zai tsaya maki Bazan bari ki sake zuwa school ba... Am I clear?.. " ya fad'a mata, Tana kokarin kuka tace
"eh... Naji..."tafad'a mashi, shuru ne ya sake biyo baya while yana rike da zobunan da sauran abubuwan daya amsa a hannunta for about 3 minutes sannan yace
"jiya bana ce kizo ba?.. " Kai ta daga mashi
"why baki zo ba tou... " ya fad'a mata, shuru tayi bata San abinda zata ce mashi ba,
"kin raina ni kou... " ya sake fad'a mata
"no... " ta amsa mashi Tana turo baki
"eh mana... Kin raina ni... In ba raini ba ya zaayi ince kizo ki k'i ziwa kuma in kiraki a waya ki k'i picking... " da sauri tacr
"bacci nake... " ta amsa mashi Tana kokarin kuka
"then yau kizo... Am I clear?"ya fad'a mata, ahankali ta daga mashi Kai,
"good... Get out... " ya Fad'a mata atakaice, hannu tasa zata bude yace
" kar ki bari in dawo gida baki dawo ba... Make sure you're back early.... " ya fad'a atakaice, bata sake magana VA ta fita daga cikin motar yana rau rau da idanuwa alaman zatayi kuka, Tana fita ya tada motar ya bar wajen, cikin mota taslem ta shiga sai faman turo baki take, Hindu bata tambayeta abinda ya faru ba ita kuma bata fad'a mata komai ba.
Rashida na komawa bangarenta ta tarda misscalls din Amanda cikin wayarta ya Kai goma plus, daman tun jiya ta bar wayan a bangarenta da sauri ta dauki wayar ta kira number Amanda, she never plays with her calls, she's one person she can't ignore, kiran farko baa daga ba sai a na biyu tayi picking, Tana dagawa tace
"why nake ta kiranki baki picking kou dukiyar ce tayi maki dadi that you want to forget the ladder that gets you there... " ta fad'a mata sounding very angry, jiki na rawa rashida tace
"haba not at all... Kinsan I csn never do that... Kawai dai na bar wayar a bangarena ne while ina Bangaren shi.. " ta fada mata cikin girmamawa,
"ya enjoyment then... " Amanda ta tambayeta,
"fine... Gamu nan.. But wannan yarinyar da masu aikinta are becoming pain in the ass... " tafad'a sounding worried,
"don't worry about them... Babu abinda zasuyi maki... You're in control now... " ta fad'a mata, murmushi rashida ta saki shuru ya Dan biyo baya kaman na second biyar sannan Amanda tace
"baki damu ki tambayeni why I have been calling ba..well let me tell you... Ina bukatar wata taimako ne... ".ta fad'a mata atakaice, zama rashida ta gyara thinking it's going to be a piece of cake tace
"taimako?.. Allah yasa ina iyawa... ".ta fad'a cikin sanyimurya,
"yes kina iyawa mana... You're the wife of a prince, ...prince dake controlling huge company dake Da kudi over 20 billion naira..." idanuwa Rashids ta zaro tare dacewa
"wa yafada maki hakan because ni kaina ban San hakan ba... "tafad'a sounding a bit confused
"well I made some inquiries..."
"hmmm ai na babanshi ne... " ta fad'a backing her husband up,
"what ever... Nidai kudi nake so kaman 25 million naira... " da sauri wayar dake kunnen rashida ya kusa faduwa saboda yanda tension ya shigeta lokaci guda
"Miliyan ashirin da biyar... Ina zaki samu such money a wanna kasar da muke..." ta fad'a cikin ihu sosai
"a wajenki mana... " out of confusion rashida tace
"wajena kuma?... " bata k'arasa maganar da zatayi ba Amanda tace
"yea wajenki... Did you forget how you promised in har na samar maki yarima kou me nakeso zakiyi min... Now I want you to return the favor... " ta fada mata a atakaice, shuru rashida tayi as her heart beat faster, ta San it's not going to be good saboda yanda Amanda ke magana, kou kadan she's not begging or talking like Wanda shi ke neman Abu hannu wani, she talks straight like the boss
"nasan I said that... Amma ina zan samu such money... " Rashida ta fad'a cikin tashin hankali
"daga wajen mijinki....."
"inna lillahi waina ilaihi rajiun.... I don't think yana da such amount...."
"kawai talk to him... Kou bai dashi zai nemo maki... " Amanda tayi commanding dinta,
"but pls 25 million naira is too much... Ina laifi Miliyan biyar... " dariya Amanda tayi tare dacewa
"banason rainin hankali fa.... Bansan da Miliyan biyar ba na kira maki ashirin da biyar... Ai bukatarsu nake.. Wata project nakeyi shi yasa pls... Am counting on you... " ta fad'a mata atakaice,
"nasan bai dashi...ba lallai ya bani ba..." bata k'arasa ba Amanda tace
"let me make it clear to you...i need 25 million naira daga yanzu zuwa gobe... Pls don't let it pass when I started... " tafad'a Kai tsaye, rashida zama tayi zuciyarta na bugawa cikin tashin hankali, it's just like you're been captured kuma ana neman ransom,
"Allah yasa a samu... " inji rashida,
"rashida... Rashids... Rashida... Sau nawa na kiraki... " inji Amanda dake magana like a real traitor
"uku... " rashida ta fada kaman mara jini a jiki
"good... If you don't want to loose him.. You will get that money as soon as possible... " idanuwa rashida ta zaro cikin matsanacin tashin hankalin da bata taba fuskanta ba all her life
"is this what this is about?... Blackmail?.." ta fad'a tana kokarin kuka
"call it blackmail...i call it returning a favor... " inji Amanda
"sister I paid you...har kudin motar da kika je ni na biyaki... Pls kar kiyi min haka...ki jira alkhairi da zanyi maki da kaina.... " dariyar da Amanda takeyi ne yasa ta kasa magana tayi shuru
"you take me as a child abi... Let me break it down for you...you paid be nothing... Yanzu dai zaki fara biyana...kuma daga yau duk abinda na nema kikayi gardama you should take it as your visa out of tje house because zan kira baba ya ruguza komai.... Kinga kin rasa ni na rasa.. So in kina so komai ya daidaita ki dinga yin abinda na saka ki... " hannu rashida ta fara yarfawa tana cewa
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... Amanda... So you will still be demanding for more Money...dan Allah kar ki Tona min asiri....ki tuna ke Kika kawo shawaran nan... It's not my doing... Gashi kou sati biyi ban yi cikin gidan ba... Pls I beg you ki sassauta pls..." rashida ta. Fad'a cikin kuka, kou sauraron ta Amanda batayi ba tace
"I will be waiting for your call.... Cash nakeso... Zan zo gidanki in amsa zuwa gobe... " ta fad'a mata atakaice
"pls I beg you... Ki rage... " rashida ta fad'a cikin kuka sosai, kou magana Amanda bata sake yi VA ta kashe wayarta, da sauri rashida ta fara redailing number Amanda sai dai har ya gama ringing bata daga ba,sakr kira tayi tana kuka amma still bata picking,
"na shiga uku.... " ta fad'a tana ajiye wayar tana kuka sosai, she feels total regrets now, kou me mutum yayi da akwai Mai yi Maka above what you did...tana kwance tana tunawa da yanda Amanda ta dinga saka ta dagewa da plans din ashe it's for her own benefits just like the way itama ta likewa tasleem for her own benefits, pillow ta rike tana faman kuka sosai, already ta fara gano cewa wannan auren yarima da tayi ba itace da jin dadi ba Amanda ce, ita koy rabin Miliyan ashirin da biyar bata ci ba sanann she prays yarima ya samu ya bata without questioning her. Sai wajen karfe goma ta tuna Batayi sallah asuba ba tayi saurin shiga bathroom tayi alwallah ta fito tayi sallah, abinci aka kawo amma sam ya gagareta ci, babu abinda take tunani sai yanda zata tunkari yarima da maganar kudin, and she prays ya bata because it's very very heavy a bakinta.
Taslem kam tana shiga school mood dinta ya sauya tana sakin murmushi tun batayi parking ba, lot of people are school din sun San her husband married her best friend, kowa yaga pictures din rashida da yarima sannan pictures dinsu is all over social media saboda duk outing da zasuyi da yarima sai rashida tayi pictures ta dora a social media, haka yasa kiwa yasan rashida is the loving bride while ita taslem sunsan auren dole akayi masu, tana parking suka fito ta bawa Hindu kudi ta nuna mata inda zasu bi su nemi abinda zasu ci daga nan ta shiga department dinsu, duk sai kallonta suke wasu suna tausaya mata because despite the calm look and smile she's wearing ramar datayi says a lot, daga Nesa wasu daga cikin old frrends dinta datayi abandoning because rashida suka hangeta, da gudu suka taho ana kiran tasleem oyoyo, rungume juna sukayi taslem nason yi kuka amma sai ta dage batayi ba, sai da suka gama rungume rungimensu sannan suka samu waje suka zauna waiting to hear the latest from tasleem as they know lots of stories will be in her brain, kowa settling yayi amma sai taslem ta sadda Kai kasa not saying anything sai dai wearing a smile and playing with her fingers at the same time, bayan kaman minti biyu daya tace.
"sister how are you coping da everything... " tafad'a tana shafa shoulder dinta ahankali while sauran suna kallon ta, ahankali tasleem ta daga kanta tayi ta kalleta for a moment tace
"sisters alhamdulillah... Am OK... " ta fad'a calmly
"no you're not...you need to see you look.... Hope dai basu maltreating dinki Don sunga babu ruwanki... " inji farida, murmushi taslem ta saki tana kallonta for about a moment, she feels like telling them what she's going through right now amma tana kallon faces dinsu tana ganin rashida, all she remember is the pain rashida caused her, kou kadan she doesn't trust anyone balle ta sake fada mashi deepest secret dinta,
"babu.. abunda suke min... Ai part dinsu daban nawa daban... Bamu ma ganin Junan mu... " ta amsa mata, da sauri daya tace
"kina nufin har mijin baki ganinshi?..."wata ta fada Don ta fada masu abinda ke faruwa
"no ba shi ba... I mean ita... " ta fada cutting the discussion short, wata zatayi magana sai taslem tace
"pls I don't want to talk about it... " tasleen ta fad'a atakaice, kallon juna sukayi suna mamakin how she havr changed,
"dear baki yarda damu ba kenan... Kina ganin we're all like your husband snatcher friend.... Tou we have been together with you from the beginning... All of a sudden tazo tasa kika manta damu... Mu ba haka muke ba... You can trust us wallahi" inji farida, ajiyan zuciya taslem ta saki ta gano so suke ta dinga zuba like she use to basu san she havr seen and learned a lot in few days ba,
"haba sam ba haka bane... Kawia dai I don't want to talk ne.. Ni fa haushi nakeji Kuna ta lectures babu ni... "ta fada tana turo baki tana kallonsu,
"ai kam next muke fara exams.... " daya daga cikinsu ta amsa mata, idanuwa taslem ta zaro feeling happy the discussion havr come to an end
"Kai jamaa... Tunda nayi registration banyi wasu lectures sosai ba... Shikenan zan kwashi carry overs kenan... " ta fada kaman zatayi kuka
"ai ke kina chan A.b.u Mai labule...but wait baki fada mana about first night ba... " farida ta fada mata, dariya kawai tayi tare dacewa
"ai kuma zakuyi aure... Sai ku ji ya abin yake... " ta fad'a smiling as if she knows
"but seriously da zafi kaman yanda ake cewa?.. "
"aa kadan ne zafin.... " ta amsa masu, atakaice dai sau janta suke da hira ita kuma tana nuna masu she's now changed, sai yanzu take jin haushin how she normally talks without control, it's really nice being wise, ba komai ke yawo a kanta VA sai fool da rashida ta kuriata dazun, she's being truthful but batasan kallon foolish and stupid person ake mata ba, sannan yau ta gane her friends always take her as a stupid person who does not havr control of her mouth, tunda suka ga basu samu story da suke so ba kowa yayi tsit, sai tayi magana suke replying dinta, tana tare dasu taga zasu shiga lectures
"ni yanzu ya zanyi?... Should I give up?.. Kou in biku lectures... " ta fada looking at their faces
"well the choice is totally yours... " farida ta amsa mata
"nidai I will advice ki dinga zuwa lectures din tinda revision zaayi... Kou da baki ci exams ba it will help you when you resit the courses... " daya daga cikin su tafad'a mata,
"good advice... Haka zanyi... Daman na gaji da zaman gida... It's better in dinga zuwa kawai... " tasleem tafad'a tana mikewa itama, juyowa tayi taga su Hindu da takeaway a hannunsu, jiransu tayi suka karaso ta mika masu makullin mota Don suci abincin cikin mota ita Kuma ta bisu lecture.
Rashida was totally confused as komai ya daina mata dadi lokaci guda, she's afraid of abinda zai faru in yarima ya hanata kudin, she feels jazz dinta yana rage karfi dukda he's not arguing much with her but she remembers da farko kou maganar taslem baiyi but yanzu yau har da cewa zai kaita school,
"God help me out of this... " ta fad'a tana rike da wayarta tana jujjuyawa, ta kira Amanda ya kai sau goma amma she's not picking which indicates babu negotiating. Wajen karfe twelve ta kira yarima yayinda take kuka, har wayar ta gama ringing bai dauka ba, zata sakr kira sai gashi ya kirata, da sauri tayi picking ta fashe da sabuwar kuka wanda yasa ya shiga tashin hankali daga inda yake zaune,
"lafiya baby... " ya Fad'a sounding very tensed, kasa magana rashida tayi sai kuka
"nace what's the problem... Who hurt you... " ya sake asking har da mikewa tsaye,
"babu kowa.. " ta amsa mashi
"ban gane babu kowa ba... You're crying.. "
"ina ciki matsala baby...am in serious trouble..." ta fada crying sosai,
"am coming home right now... " shine abinda ya fad'a mata, da sauri tace
"aa... Kar kazo... Zan fada maka abinda ke damuna... " tafad'a mashi tana kuka
"no... I havr to come home... Let me see you right away... "
"ka saurara kaji... Pls let me tell you..."
"no... " ya fada yana kashe wayarshi, mikewa yayi ya shiga mota ya dawo gida, ana kiran sallah zuhr ya iso gidan the first thing he did was check parking lot inda motocin taslem ke jere amma bata dawo ba, Kai ya girgiza ya shiga ciki heading to Bangaren rashida, tana ganinshi tayi saurin zuwa gareshi ta rungumeshi tana kuka, face dinta ya daga yaga her eyes are very swollen,
"what's wrong pls... Meke damunki... Tell me now kafin raina ya baci... " ya fada yana rike da face dinta,
"baby mu zauna... " ta fad'a mashi tana rungume dashi gam, babu musu ya zauna kan kujera ta zauna a kafarshi. Yafi minti ashirin yana asking abinda ke damunta amma ta rasa yanda zata fada mashi, sai da taga ya fara zaro mata manyan idanuwanshi sannan tafara cewa
"baby...kudi...nake nema... " tafad'a cikin fargaba
"kudi... Na Meye... Kuma how much da kija tsaya kina kuka haka kaman ranki zai fita... " ya tambayeta Kai tsaye, shuru tayi har saida ya maimaita tambayar sannan tace
"Miliyan ashirin da biyar..," daddaure face yayi yace
"I don't understand what you're saying... How much say it again... " ya ya fada sounding a bit tensed.
Thanks
[3/14, 9:18 AM] +234 703 008 7807: 69if you edit my novel by single word ban yafeba.
Yanda yayi magana yasa ta kasa sake furta kudin data kira da farko, sabon kuka ta farayi tana tunanin abinda zata fada mashi that will ring a bell, tasan she's never saying she giving it to a blackmailer tunda ta lura he is changing
"pls baby talk... Ban gane abinda kika fad'a da farko ba... " ya fad'a yana shafa shoulder dinta, cikin kuka tace
"baby... Kawata.. Aka dauke... Shine ake bukatar Miliyan hamsin... Iyayenta sun samu 25 million... Dan Allah baby.. Ka bani 25 Miliyan in basu... " tafad'a tana kuka sosai, shuru yayi ya kasa magana, seeing her cry hurts him, kou kadan bai son tana kuka sannan bai son ta nemi abu ya hanata,
"25million naira is too much ai... " ya fad'a cikin sanyimurya, bai k'arasa ba ta rungimeshi gam tanacewa
"baby pls don't say no... Dan Allah kar kace aa... Pls... Kashe ta zasuyi.... " ta sakr fad'a mashi,
"stop crying... Ki daina kuka... I will see what I can do... " da sauri tace
"baby yau ake bukatar kudin.... Pls... " tafad'a, ajiyan zuciya ya saki yasan kou ma meye zaayi da kudin he can't deny her saidai in bai dashi, kaman ana forcing dinshi haka yake ji,
"bari in duba balance dina... " ya Fad'a mata yana fiddo wayarshi, nan ya duba balance din shi yaga bai da 25 million, duka abinda yake dashi is 15 million
"baby basu Kai ba... " bai k'arasa ba tace
"pls baby kou daga company ne ka amsa... I beg you... " ta umarceshi, shuru yayi bai ce komai ba,
"baby pls say something... If not ba zan daina kuka ba... " ta fad'a mashi starting another cry dayake ta lura bai son tana kukan
"it's alright... Ki daina kuka..." yafada yana shafa kanta, cikin minti biyar ya kira Wanda ke kula da kudi yace yayi mashi arranging million ashirin da biyar ya k'ara dacewa
"it's between us... ..."ya fada mashi, hugging dinshi rashida tayi gam Amma vata daina kuka ba, gani take ta debo ruwan dafa kanta da kanta because she's very sure ba zai cigaba da bata kudi ba ita kuma Amanda won't stop asking, she wish there's something she can do to stop all this.
He look a bit disturbed and hakan VA karamin tada mata hankali yake ba, she feels the whole thing