Showing 129001 words to 132000 words out of 323952 words

Chapter 44 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2159

she said yes, 
"da gaske zaki gani?.. " ya sake asking dinta cikin whisper,  ahankali ta daga mashi kai feeling totally uncomfortable, she never feel herself a hannun grown up man like him,  sai kuma yau gata ga black mamba, the man she hates the most, Wanda ta tsani bakinshi da kuma habit dinshi,  she hates him touching her sosai, amma b'ata da bakin magana,  asalima she's afraid but tries to look calm saboda ya fad'a mata in Tana nuna Tana jin tsoronshi zai zaneta,  hakan yasa ta daure ta zauna kaman she's not scared, sanann abubuwan da yake mata is out of book,  she don't like at all and it makes her feel like easing herself, abinda ke b'ata mamaki is how yanda yake tabata yake da effect a under her,
"pls tell me da gaske zaki gani?.. " ya sake asking dinta, kai ta daga mashi looking so childish,
"Meyasa kike son ganin wajen?... Kin taba gani ne?... " ya tambayeta cikin voice da bai fita sosai, shuru tayi b'ata ce komai ba,  har lokacin yatsanshi na cikin hannunta,  he wants to say other things,  he have lots of things to say with her,  kawai he can't wait for her to he free around him yanda zasu sha labari kou kuma yace yanda zata dinga magana a inda yake without any fear, baya son yayi rushing dinta, he wants to take a step at a time,  kawai yana jin he have a long time to spend with her so babu zancen sauri,  ahankali ya zare hannunshi dake kan waist dinta tare dacewa
"zan Fita...dana dawo zan kiraki... " ya fad'a yana mikewa,  b'ata saki hannunshi ba har lokacin, she's in so much thought that she have forgotten Tana rike da hannun shi,
"bakison in tafi ne kika kama min hannu haka?... " yq fad'a wearing a smile,  kaman wata zararra ta zare hannunta daga nashi, ahankali itama ta Mike tayi tsaye kanta kasa, 
"babu rakiya?.. " ya tambayeta,  babu musu ta fara bin bayanshi Tana tafiya kaman she's doing a big job,  har main falo ta rakashi taga ya nufi kofar part dinshi,  tsayawa tayi ya juyo yayin da yake  bude kofar
"kizo... " ya fad'a atakaice yana shiga ciki,  babu abinda yake sai tunanin if he is doing the right thing bayason ya rainashi kou tayi spreading dinshi,  ahankali tasleem da zuciyar ta ke bugawa kaman ya fito ta taka zuwa falo,  bakin kofar bed room dinshi ta ganshi tsaye,  hannu yayi mata alaman tazo,  babu musu ta bishi har cikin bed room din,  perfume dinshi suke ya nufa,  tsayawa yayi har saida ta karaso wajen ta tsaya dan nesa dashi yace
"zo Ki fesa min... " ya umarceta,  da sauri ta karaso wajen perfume din ta dauki Wanda aka rubuta  Dior  ta fesa mashi, cikin ranta Tana tunanin he's just making her do it saboda kou da ya shigo bangarenta dazun she can scent his perfume,  bayan kaman feshi biyar yace mata ta barshi haka nan,  wani ta dauka ta sake fesa mashi,  sai da ta bishi da 5 varieties of perfumes sanann yace ya isa,  keys din motar shi ya dauka sannan yace
"wajen ummah zani...any message for her?.." kaman tace itama zata amma sai ta girgiza mashi kai,
"me zan kawo maki?.. " ya tambayeta sounding calm, baki kawai ta dinga turowa b'ata ce komai ba, 
"kou ice-cream kawai zan kawo maki?.. " ya sake asking dinta, kai kawai ta daga mashi b'ata ce komai ba,  cheek dinta ya rike tare dacewa
"pls ki dinga yimin magana... Banson hayaniya amma in kece zakiyi zan zauna inji kuma in biya tukuicin hira.. " ya fad'a holding her tender cheek gently,  still b'ata ce komai ba, sakin cheek dinta yayi before she starts crying ya Kama hannunta,  har bakin kofar main falo sukaje sannan yace
"sauran inji kin yayata ni... Kou kuma ki fadawa ummah... Wasan da nake maki ba zai hanani inyi maganinki ba.. " ya fad'a wearing a smile Don yasa  how her brain works,  she might call ummah don kai rahoto,  gabanshi ma tayi balle kuma a bayan idonshi, shuru tayi b'ata amsa mashi ba, ganin babu magana yasa ya sake cewa
"na dai fad'a maki... Wallahi kika yayatani sai na zaneki... Kuma nasan abinda zanyi maki Wanda ya fi duka ciwo... " ya fad'a atakaice, yana taking step zuwa waje itama ta bishi alaman dai she will escort him kaman yanda ya bukata,  da sauri ya juyo yacd
"babu Vail a kanki zaki fita... Comeon go back... " ya hantareta, da sauri kaman sakara ta juya ta koma ciki,  da gudu ta shiga bangarenta,  babu abinfa ta farayi sai daukar wayarta,  bakin gadonta ta zauna ta kira rashida,  babu abinda ta boye mata,
"hmmm maza basu da kunya... Wato yanzu so yake ya samu daman kwanciya dake... " rashida ta fad'a cikin bakin cikin da b'ata taba tsintar kanta ciki ba
"ai ba zan bari ba.. Mutumin nan mugun dan iska ne... Kinga yanda yake shafa min cikin hannu..." b'ata k'arasa ba rashida tace
"kina iya hanashi abinda yayi niyya ne... Yanzu ai da gani jikinki yake so ba sonki yake ba... Ki kalli yanda ta dinga yi maki kafin bikinku...amma kou wata baa yi ba ya fara lallabowa zuwa wajenki.... Before you know zai samu abinda yake nema kuma shikenan ya gama dake... " da sauri  tasleem's tace
"hakan ba zai faru ba... "
"wait and see mana... Garin yi maki good night da kuma tadaki sallah zai gama dake... Kuma zakice na fad'a maki... Just wait and see... " rashida ta fad'a cikin jin zafi,  shuru tasleem tayi not knowing what to say,  kawai sai ga kukan rashida from the other side Tana cewa
"wallahi besty tausayi kike bani... Maza basu da kirki... Nasan daya samu abinda yake so shikenan... Dan Allah kar ki bari ya sami abinda yake so... Duk dadin bakin da zai yi maki is not because he cares but because he want to have sex with you... " Jin rashida ta ambaci sex yasa tasleem zaro idanuwa, sai loakcin take tunanin Ashe sex yake son yayi daita
"kuma yanda baki da kwari din nan yana iya kasheki har lahira... " rashida ta fad'a Tana kuka sosai, kukan sound it's out of love amma sanin yarima is falling for tasleem ke saka ta kuka,  she's so much hurt,  nothing hurt like the man you love being in love with another person,  kukanta ya cika kunnen tasleem that look very very confused, 
"dan Allah ki daina kuka...ni ba zan yarda ba..." ta fad'a mata voice dinta na rawa, 
"tou ki bar sakewa dashi...kar ki bashi daman yin komaj dake... Kar ki sakar mashi jiki dan Allah besty...i don't want anything to happen to you... " ta fad'a mata cikin so da kauna har lokacin vata daina kuka ba,  wanann shi yasa tasleem ke sake kaunar rashida, which friend zata zauna Tana kuka saboda she cares about well-being dinka,  yanda take kuka sai kace it's real,  yes to tasleem it is real, gani take nobody will love her like rashida, abinda yasa bazata ce rashida loves her more than her own mother ba is because ita ta haifeta,  if not da sai tace yanda rashida ta Damu daita babu Mai sonta kaman ita,
"pls kar ki bar mashi jiki ya gama dake...hold your ground....in ya nemi wani abu kawai ki hanashi... Tell him you won't... Pls... "
"OK... Kar ki. Damu...babu abinda... Zai faru..." tasleem ta fad'a cikin serious damuwa,  abinda yasa hankalinta ya sake tashi sosai it's because of the way rashida ke kuka,  it makes it look kaman sex is a bad thing,  she wonder abinda yasa Dr aisha take cewa yana da dadi,  hira suka cigaba dayi inda babu abinda take fad'a mata sai ke ta sake ta yarda da yarima nor matter what  he will do to her,  kafin suyi sallama sai da rashida tace
"pls remember am here for you... Kar ki fadawa kowa sirrinki... It's just me and you ..kinsan mutane yanzu basu da amana... kinji kou... Kou su mummy kar ki fad'a masu... "
"ai daman ya zanyi in iya  fad'a mata abinda wannan bakin mutumin ke yi min... Sam Bazan iya ba... I have you to share with kuma kin isheni..." ta fad'a cikin jin dadi,  nan dai sukayi sallama.
Suna sallama rashida ta bude sabon babin kuka,  kiran Amanda tayi ta fad'a mata abinda ake ciki,   fad'a mata tayi she should relax da zaran komai ya daidaita zai manta da zancen ta. 
Yarima na zuwa gida yazo wajen ummah bayan ya fad'a masu akawo mashi breakfast,  bayan an kawo ummah ta kalleshi tare dacewa
"fav for how long zaka dinga yawon breakfast gidan nan... Ya Kamata ka fara cin abincin matarka... That will be a good start... " ta fada mashi yarima dake kai spoon baki murmushi ya saki yace
"ummah me wanann yarinyar zata iya dafawa da zan ci abincinta... Nidai pls ki bari in cigaba da cin abincin a nan... " ya fad'a looking bright,  ummah kura mashi ido tayi Tana kallon yanda face dinshi ke dauke da annashuwa, 
"you look happy... Meye sirrin... Kou dai gimbiyata ta fara sakin jiki da kai... " ta fad'a sounding friendly while she's smiling,  da sauri ya rufe face dinshi yana cewa
"ni ummah... Ba haka bane.... Amma... Pls..ki..fada... Mata to feel free with me... " ya fad'a da hannunshi kan face dinshi, dariya ummah tayo tana cewa
"jairi... Ni zan fad'a mata?... Kai ba namiji bane?... Nidai babu ruwana..." ummah ta fad'a cikin dariya,  baki ya Dan turo ya cigaba da cin abincin shi amam face dinshi dauke da murmushi,  ba karamin dadi ummah taji ba, 
"daman na fad'a maka indai ka zauna da wannan yarinyar ka karanci halinta b'ata da matsala at all... She's Simple and can be mold a duk direction din da kake so... Bata da irin halin matan zamani da wayau yayi masu yawa... "
"ummah kar kuma rashin wayau din yayi yawa... Ni banason suruntunta.... Ranar fa Don na shiga inda take ...sai da ta fad'a maki... " ya fad'a kanshi kasa
"AI kunnenta zakaja... Bazata sake ba... Na Santa da tsoro... Amma don surutu kam Masha Allah baa cewa komai.... " ta fad'a tana dariya
"tou ummah kija mata kunne ta daina.."
"now it's your duty... " hajiya ta amsa mashi. Daga nan ya wuce Mai martaba garden wajen friends dinshi,  daman tunda akayi bikinsu bai je ba,  sai zolayarshi suke suna ango ka sha kamshi,  kou magana baiyi sai dai murmushi kawai,  hakan yasa mahboob Jin sanyi a ranshi because yasan all is well,  suna tare har wajen karfe shida na yamma sanann suka rabu,  bai nufi koina ba sai wajen wani eatry ya sayi manyan ice-cream da snacks  masu yawan gaske tare da stick meat shima kusan 10 sticks yasan she won't eat without her made sanann yana son suci tare for the first time,  daga nan ya shiga super market ya sayi drinks kala kala tare da candle, yana saya yana murmushi,  he want to be a romantic man, bayan Mota aka saka mashi ya bar wajen zuwa inda aka saida fruits shima saye yayi before heading home,  yana tuki yana Murmushi, inda wanj zai ganshi sai yace mashi mara hankali,  kawai kaga mutum na tuki shi kadai  amma smiling kuma ba waya yake ba,  kasan da akwia Babban alamari tattare dashi,  har yau he can't believe shine heads over toes for this girl,  ya rasa ya akayi lokaci guda ta mamaye mashi zuciya. Dayake Allah is grate kou kadan bai tunawa da wata rashida,  it's like a page been open unexpectedly and close back kaman baa taba budewa ba har main falo su Umar suka kawo mashi kayan sanann ya amsa yayi part dinshi da su,  da sauri ya shiga yayi alwallah ya fito waje, fita yayi zuwa masjid, daman already an riga anyi sallah magrub so yanayi bai dawo gida ba ya zauna yana azkar kar yi sallah ishai sannan ya dawo gida.
Yau kam rashida b'ata Minto talatin b'ata kira tasleem domin halin Da ake ciki ba,  data kirata sai tace
"yanzu ya ake ciki... " ita kuma wawuyar tace
"har yanzu dai bai dawo ba..."
"tou kar dai ki manta abubuwan da nake fad'a maki... Don't let him use you... "wanann shine maganar su har dare yayi, wanks tasleem tasha  Saka skirt da riga na voile brocade,  yau dai baa kawo abinci ba Don haka su sukayi da kansu,  kou ci batayi ba she feels tired saboda girkin da tayi sanann abubuwan da suka faru da safe basu barta ta kwanta bacci ba,  kou ta kwanta b'ata iya bacci, bayan sallah magrub ta dawo falo ta zauna falo thinking about maganar yarima da kuma na rashida,  data lumshe idanuwa shi take gani, babu abinda ke yawo a kunnenta sai maganr da yayi mata dazun,  that zata shiga wuta if basu zauna lafiya ba,  sanann sai ta tuna da maganar rashida dake cewa he want to use her, between sallah magrub da ishai rashida ta kirata har sau biyu,  Tana idar da sallah ishai rashida ta sake kiranta,  this time da tasleem tayi picking cewa tayi
"besty... Dan Allah ki Kwantar da Hankalinki haka Nan...nasan you care but if anything happen zan kiraki... " tasleem ta fad'a mata,
"hmmm shikenan.. Na damu ne wallahi... Duk yau ban samu Natsuwa ba..."
"I know kin damu Dani... Nagode da yanda kika damu Dani... Allah ya bar kauna besty... Allah ya kaimu ranar bikinki... " inji tasleem
"Amin Amin dear... AI an kusa... Ina nan ina kokarin yanda zai faru... "
"hmmm Ashe da akwai Wanda kuke soyayya shine baki taba Kou bani story dinshi ba?.. " ta fad'a cikin fushi
"aa.... Babu... Amma nasan an kusa ne... I can feel it... " ta fada cikin sanyinmurya
"I can't wait... Amma dole zanyi kishi dashi because nasan zai sa ki rage damuwa Dani ..." ta fad'a Tana turo baki,  baki rashida ta tabe daga inda take zaune a bakin gadonta tace
"nikam yanda kika shiga jinina banga Wanda zaisa in daina sonki... Allah ya riga ya jarabceni da sonki... So ki kwantar da Hankalinki... " inji rashida, hira suka Dan k'ara kaman na minti biyu sanann sukayi sallama.
Yarima na dawowa daga masjid ya Shiga wanka ya fito ya saka jallabiya mara nauyi,  kana iya ganin shorts dake jikinshi,  jallabiyar bai da hannu Mai tsawo,  hannunshi iya elbow dinshi,  fita yayi zuwa main falo,  sai ya nufi wata part banda Wanda tasleem ke ciki,  yana bude falon yaga it's intact kaman ranar daya fara shiga,  kitchen din wannan Bangaren ya shiga hoping zai samu plates,  luckily shima kitchen din babu abinda babu, nan ya shiga ya dauki plates da cups iya adadin da zai bukata, sink yaje ya wanke su, kallon running water din yayi ya saki murmushi yana tunanin yau shine ke wanke wanke because of lousy tasleem, 
"unbelievable... " ya fad'a yayin da  yake kashe tap din,  daukan kayan yayi zuwa bangarenshi ya  ajiye kan dining sannan ya fara zuba kayan abincin daya sayo dayan bayan daya, bai tabayin such work ba amma it look wonderful, daga tsakiya ya kunna candle din, gefe daya ya tsaya yana kallon table din, wani irin ajiyan zuciya ya saki yana tunanin bai taba zama yaci abinci da mace kan same table ba sai sisters dinshi, amma yau zai fara,
"ya rabbi I don't want to rush her... Ka bani ikon binta ahanakli... I know she might be silly..i don't want to he angry nor force her... " ya fad'a idanuwanshi lumshe, wayarshi ya shiga ya dauko daga cikin aljihun kayan daya cire, with confidence ya nemi number ta dayayi saving da parrot yayi dailing yana Dan zama, tasleem dake kallo najin wayarta na ringing tayi tunanin rashida ce, Dan marairacewa tayi ta dauki wayar sai taga yarima Aliyu, idanuwa ta zaro Tana cewa
"na shiga uku... " ta fad'a Tana kallon wayar dake ringing, Hindu da sauran masu aikinta juyawa sukayi suna kallonta saboda yanda tayi magana kaman something evil is calling her, haka ta rike wayar da duk idanuwanta waje Tana kallon wayar ta Kasa picking, she would have picked inda rashida b'ata saka mata tsoronshi cikin ranta ba, wayar na tsinkewa tayi saurin dailing number rashida, kaman Tana jira kou ringing na biyu b'ata bari wayar tayi ba tayi picking,
"besty... Shine ke kirana... " ta fad'a voice dinta na rawa,
"me ya ce maki... " rashida ta tambayeta idanuwanta duk waje sanann itama voice dinta na rawa saboda kishi,
"banyi picking ba... " ta fad'a cikin tashin hankali, Hindu sai kallonta kawia take Tana. Mamakin irin halon tasleem, she can't believe surutunta ya kai na Wanda mijinta zai kirata har sai ta fadawa wata sannan tayi picking, she feels like snatching the phone from her amma she don't have that power.
Yarima na ganin batayi picking ba ya sake dailing which is something he never does, ko waye kai he calls you only once, zaice if har kanason magana dashi zaka kirashi, amma yana kira sai yaji busy, Dan b'ata face yayi Don yasan in har wayar bai wajenta bai yuwa ya zama busy so soon, ji yayi kaman yaje yaga who she's talking with That is so important than him, sai ya tuna da kayan jikinshi, yasan confirm Tana tare da masu aikinta kuma yana jin kin wuyan yaje ya sake kaya
"besty shine ke kira... Kuma.. Na shiga uku... " tasleem ta fadawa rashida,
"ki dauka kiji abinda zai fad'a maki..." rashida ta fad'a kaman zatayi kuka Wanda ke nuna Tana tausayawa tasleem main while na kishi ne, Da sauri tasleem tayi picking putting rashida on hold, duk abinda sukeyi Hindu is watching, she feels dole tayiwa hajiya magana.
Yarima najin tayi picking ya lumshe idanuwa, he feels like asking da wa take magana amma he don't want to ruin the moment,
"kizo ki sameni yanzu .." was abinda ya fada mata cikin calm and


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login