Showing 54001 words to 57000 words out of 323952 words

Chapter 19 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2157

the room, muryar yarima is like the sweetest thing she ever heard her whole life, yana fita da wani dadi ta mussanman Wanda VA kowa zai ji ba sai ita that is totally in love with him da kuma ni that is in love with him too hahhh. Cikin absolute respect rashida ta tashi ta fita daga dakin, dakin da tasleem take ta koma ta tardashi a kulle, babu abinda ke yawo cikin kunnenta sai maganar yarima,
"besty bude it's me... " ta fada voice dinta na rawa,
"Dan Allah black mamba ya tafi?.." tasleem ta tambayata cikin matsanacin tsoro, harara rashida ta watsawa kofar tare da tabe baki tace
"wai daman wanann shine Wanda kike kira hakan?.. " ta fad'a because she can't repeat such awful name that is burning her heart,
"eh mana... Baki ganinshi kaman bayan tukunya... He's disgusting.... " inji tasleem da har lokacin b'ata iya bude kofa ba,rashida ji take kaman ta shaketa saboda haushi, wato Dan Adam bai sanin abinda Allah yayi mashi, she's among the lucky girls in the country but her lousy mouth and mind won't let her see,
"OK... Nidai bude zan tafi... " ta fad'a atakaice,
"Dan Allah ya tafi?.. " ta fad'a cikin tsoro, baki rashida ta sake tabewa tace
"ya tafi mana... Pls bude dare yayi... " ta fada atakaice tana hararan kofar. Sai lokacin tasleem ta bude mata kofa, wani irin kasaitaccen murmushi rashida ta saki tana shiga dakin, da a sauri ta dauki bag dinta tare da saka hijab tana cewa
"babe zan tafi...take good care of your self, " tafada getting ready to go
"no wait ku gaisa da hajiya... " ta fada itama tana saka hijab.
"mun gaisa daita..." hijab tasleem Ta saka tana cewa
"muje kiyi mata sallama... In har kika tafi bakiyi mata sallama ba nasan fada zatayi min... " ta fad'a mata, babu musu suka tafi wajen hajiya nan tasleem tayi introducing dinta as her world best friend, hajiya taji dadi sosai Don tasleem b'ata taba yi mata introducing kowa da such respect ba, ta san kowa nata ne amma she saw the look of true friendship a idonta,
"kisa a hada mata wani abu ta tafi dashi.. " inji hajiya, nan suka fita tasleem taje inda ake ajiye kayan bawa baki hardasu atampopi da laces, guda bibbiyu ta daukar mata sai perfumes, ita kam rashida tana tunanin yanda aka fara Saninta da tasleem how would it feel if har ta fara tarayya da yarima, sai kuma ta tuna son da takewa yarima yafi karfin komai wajenta. Driver ya kaita gida ita kuma tasleem ta komo part din ummah, tana nan har wajen 9 shima yarima ya shigo,
"ke go and sleep... " ya umarceta babu wasa, tasleem na kokarin mikewa ummah tace
"yi zamanki... " ta fadawa tasleem sannan ta kalli yarima tace
"b'ata jin bacci yanzu... In kuma kana jin bacci you can go and sleep... "ta fada mashi sounding serious,
"ummah I want to have a lone time with you... Gobe fa tafiya zakiyi... Kuma daita zakiyi tafiya... So both of you havr lot of time to spend together,.. Nidai ta tafi... " ya fad'a kaman zaiyi mata kuka, this time tasleem mikewa tayi tana cewa.
"ummah bacci zanyi.... " ta fad'a, kallonta yarima yayi yace
"ashe tana da hankali ban sani ba... " ya fada under his breath.

thanks[3/14, 6:27 AM] +234 703 008 7807: 17💜🧡❤💛💚
Sak'aci
🧡💜💙❤💚💛




®Zuwairat (ummumaryam)



1⃣7⃣




Hajiya watsawa yarima harara tayi tana cewa
"yanzu dai kasan matsayinta wajenka... So it's left for you... " hajiya ta fada mashi sannna ta juya ga tasleem dake son fita tace
"dawo ki zauna... "
"ummah bacci zanyi... " ta fad'a tana murza idanuwa, 
" dawo kinji gimbiyata abun alfahari na... "
"hummm... " yarima ya fad'a kanshi kasa,  simi simi ta dawo walking like a baby,  kan gadon Inna ta hau tare da juya masu baya,  tunda ya sadda kai kasa bai kara cewa komai ba.

Ita kam rashida yau ta kasance the longest night a rayuwarta, babu abinda take ji sai voice din yarima,  komai nashi is breath taking to her,  haka ta dinga juye juye har garin Allah ya waye,  zama. Tayi bakin gadonta praying ta samu access to yarima, Batasan exactly what Amanda have in mind ba amma tasan in har tayi sanadiyar da zata samu yarima she will owe her life to Amanda,  gani take kome take nema zata iya b'ata. Tunawa tayi da mom din tasleem Tace tazo, ita wanann closeness din ya fara damunta, many people da suke tare da tasleem sun fara saninta, now even her mom cares for her tunda har tace tazo dukda b'ata san why ba,  wanka ta shiga ta shirya ta fito da niyyar ziwa wajen service,  daman this days kou ta fita b'ata da wajen zuwa sai gidansu tasleem,  duk service din yw zama shirirta,  she only go when it's very important.

Bayan breakfast hajiya da tasleem suka shirya driver ya kamata ya kaisu amma sai yarima yace he will drop them at the airport,  tasleem da ummah na zaune a baya while shi kuma a gaba yana tuki, tasleem sai labari take bawa hajiya yana Dan kallonta ta mirror from time to time,  yanda take magana babu control yasa ya juya for a second ya kalli ummah before saying
"kunga da abinda kuka hadani kou?... " ya fad'a cikin fushi, 
"dalla rufe min baki... " ummah ta hantareshi, shuru yayi yana turo baki,  ita kuma tasleem ta cigaba da b'ata labarin film din data kalla Mai suna despicable me 3,  ganin maganar nata bai da iyaka yasa yace
"ke wallahi in baki yi wa mutane shuru ba... Ban jin komai Don in fidda minti talatin cikin precious time dina in ci... "
"don't complete that statement... Na dai fada maka... " inji ummah, shuru yayi bai k'arasa ba,  Sai lokacin tasleem tayi shuru amma sai da tace
"ummah when we're alone zan k'arasa maki labarin.... ". Sauran minti goma jirginsu ya tashi suka isa airport,  ansan kou su waye so babu wasting of time suka shiga jirgi,  yarima na rungume da  mom dinshi har ta shiga cikin jirgi,  sai da yaga jrigin zai tashi sannan ya sauka, kaman ance ya kalli tasleem dake zaune kusa da hajiya,  yana kallonta sai yaga ta kura mashi ido,  ita kam babu abinda take tunani sai irin bakin jikinshi,  tunda take b'ata taba ganin mutum Mai Duhu irinshi ba, harara ya watsa mata ita kuma ta dauke kanta tare da murguda mashi baki.
"zaku dawo... " ya fada yana sauka daga cikin jirgin. Yana tsaye jirginsu ya tashi. 

Karfe 8 da yan mintuna rashida tana gidansu tasleem,  falon hajiya ta zauna tana jiranta har wajen karfe goma,  hajiya was surprised to see her Da sauri ta gaida hajiya, amsawa hajiya tayi tana cewa
"for how long kina zaune nan... " ta tambayeta tana zama
"up to 2 hours mummy... " ta fad'a mata cikin respect da total innocence
"wayyo am. Sorry my dear... Da kin aikamin Mai aiki ai... Kou kuma ki Shigo bed room din... "
"ai ba komai mummy... Ni ta kamata in jiraki mummy.. " ta fada mata cikin nattsuwan dayasa hajiya ke kara kaunar ta, 
"bari in sa a haka maki breakfast... I know baki ci komai kafin ki baro gida ba.. " da sauri rashida tace
"no mummy... Nasha tea kafin in bar gida... " ta fada sounding so anxious to hear dalilin kiran,  kawai tana aduar Allah yasa kar a rabata da tasleem because it will kill her amma apart from that b'ata da wata damuwa, 
"dear abinda yasa nace inason ganin ki is because cikin kawayen da tasleem ke kawowa cikin gidan nan kin fisu hankali da natsuwa... Shi yasa nace I have to tell you what is going on Don ki taimaka min because nasan tasleem tana son ki and she will listen to your advice..." hajiya ta fada tana kallon how attentive she is,  shuru dai rashida tayi tana sauraronta Don har ta gane where the discussion is leading to, 
"did you know an sakawa tasleem rana da Dan uwanta?.. " hajiya ta tambayeta,  da sauri rashida ta zaro idanuwa tare da girgiza mata kai,
"aa mummy.. Ban taba ji ba... Kuma itama besty b'ata fada min ba... " ta fada sounding so real, some people are really good at playing game with people,  the get into your skin then play with your emotions,  and they will look so real while at it,  rabbi should remove any fake friends from our lives,  rabbi yayiwa duk Wanda yayi wasa da emotions dinmu gwargwadon abinda sukayi mana. Ameen.
"it's because b'ata sani ba... " hajiya ta fad'a mata,  idanuwa rashida ta sake zarowa tana cewa
"mummy you mean besty b'ata san da maganar auren ba... " ta fada babu wasa
"eh b'ata sani ba... I havr been trying to keep it away from her and nasan very soon komai zai fito tunda bikin yanzu bai fi wata biyu da sati biyu ba... " inji hajiya zainab, 
"wow am so happy.. Nayi murna sosai wallahi... " rashida ta fad'a cikin farin cikin da bai kai kou da kuwa throat dinta ba, 
"now where you come in is pls in ta dawo daga wanann tafiyar I want you to start talking to her about marriage... Nasan kema baki san komai game da auren ba since you're single amma kin fita shekaru da kuma wayau..." da sauri rashida tace
"nasan zatayi murna itama ai... " bata k'arasa ba hajiya tace
"inda zatayi murna ai da ban tsaya wahalal da kaina kan wannan maganar da nake maki ba... Yaron da zata aura basu shiri dashi kou kadan... "
"mummy why aka hadasu kuma... Ni banason a cutar da besty... " rashida ta fada kaman zatayi kuka, 
"my dear ni kaina ban so hadin nan ba.... Amma ya zanyi... Mai martaba ya hada.. Sai dai kawai muce Allah yasa hakan shi yafi alkhairi... Amma nasan sai a hankali... Tun yarinyar nan b'ata kai koina ba b'ata da Wanda b'ata son gani kaman shi... Amma destiny have ways of doing things..."(just like the way it happened to me)
"mummy ki kwantar da Hankalinki... Insha Allah komai zai yi daidai... Insha Allah zanyi mata magana... "
"amma kar ki fada mata exactly where it's heading to... Kar ki fada mata yarima Aliyu zata aura..." jin sunanshi yasa rashida saurin lumshe idanuwa... It's like an arrow to her heart,
"OK mummy... Duk yanda kike so... Haka zaayi... " ta fad'a voice dinta na rawa,  har da kayan saka rana hajiya ta nunamata da kuma kayan  na gani inaso Wanda ya ke cikin kusan 12 modern boxes. Rashida dai is an extra ordinary person because yanda take konewa cikkn zuciya bai fito a face dinta ba. haka dai suka gama hiransu suka rabu.

Bayan sati guda.

A chan Babban birnin Mumbai hajiya amina take ganin doctor,  Achan suna da Mai aiki da Mai dafa masu abinda zasu ci,  cikin 2 bed room flat suke Mai kyau gaske Wanda yake cikin kusan 80 storey building, kwana uku da zuwa hajiya ta hada tasleem da wata Mai gyaran amare irin nasu na chan,  haka gama mulka mata jiki da irin nasu kayan gyaran sanann ayi mata wanka da madara,  she so much love her skin texture,  babu abinda ke burgeta kaman irin hujen hancinsu, she told hajiya tana so ayi mata hajiya tace ayi if she wants it,  haka ta daure aka huje mata hanci cikin ihu da kuka kaman wani ya sata, kwana hudu da fara yi mata gyara skin dinta ya sauya kala,  she was glowing beyond words,  babu abinda take cewa sai
" ummah pls inason  in cigaba da kyau  da kamshi haka..." take fadawa ummah tana sinsina jikinta da kanta, 
"kar ki damu komai da ake maki zaa cigaba da yi maki shi... Zan sayi duka kayan sai. Aje gida a dinga maki... " hajiya take fad'a mata.
Yau suna zaune hajiya tana waya da yarima dake faman zuba mata shagwaba wai ta dawo haka nan,  tasleem cewa tayi
"ummah ki kashe wayar Dan Allah inajin muryarshi kuma banason ji... " ta fad'a tana turo baki,
"kar ki damu dashi kinji gimbiyata... " ta amsa mata,  yarima najin abinda tace amma bai tanka mata ba saboda yasan in har ya dinga tankawa duk haukan da zatayi raini ne zai shiga tsakaninsu and tje last thing he will need is ta rainashi, haka suka gama shan hira da mom dinahi sukayi sallama. Hajiya juyawa tayi ga tasleem tace
"dear daga yau banason ki k'ara magana ta batacin ga yayanki... " hajiya ta fada mata tana kallon yanda gashin kanta ke salki saboda mayukansu su take shafawa kanta, baki ta turo tare dacewa
"ai shima bai sona.... " ta fada cikin shagwaba
"yana sonki mana... Ranar ma cewa yayi in zaiyi aure ke zai aura... " da sauri tace
"ummah Allah ya sauwake... Wannan bakin?.. " ta fada sounding so funny, dariya ummah tayi tace
"Ai sai ki dinga Haihuwa masu kama da kanki farare ba sai kin haifi baki ba... "
"nidai Allah ya sauwake.... Mugune ummah... Wani lokacin sai in ce kilan ba ke kika haifeshi ba sabida rashin mutunci... " hajiya sai dariya kawai take, tasleem tacigaba dacewa
"Kinga ranar da kika barni dashi kou... Cewa yayi ya kusa cin ubana... Kuma wai kar in fada maki..." ta fada tana turo baki,
"dear ai wanann fadi kawai yake... Bai isa ya taba ki ba... Kinsan wani abu?.. " ummah ta tanbayeta, ahankali ta girgiza mata kai,
"did you know yana biyawa mutane biyar hajj da kanshi duk shekara... " ta fad'a mata cikin whisper, ahankali ta girgiza mata kai looking surprised,
"wanann mugun?.. "
"eh mana... Sannan yana bada gudumuwa a gidan marayu... Kawai ina fada maki ne Don ki sani he's not bad...yana da tausayi sosai...sannan ga son addini.. Kuma yana bin umarni na... Ai Kinga duk da na gari yabi umarnin mahaifin shi... Kinga a eayuwa duk Wanda kika ga Allah ya hadashi da mutumin kirki kou masu halin kirki tou shi kanshi mutumin kirki ne... Don haka duk abinda aka zaba maki ki zama Mai bin umarni.. Kinji kou..." haka nan sai jikin tasleem yayi sanyi saboda kalaman ummah, ahankali ta daga mata kai,
"Dan Allah kou me aka zaba maki ki sani shine daidai dake.. Kinji kou"
"wai ummah ni me zaa zaba min... "
"ni bance zaa zaba maki komai ba... " ta fada mata wishing she can tell her she's the one to tell her wedding dinta da fav is two months from now,
"amma indai kina son mu shirya dake ranar da aka fada miji. Wata magana kar kiyi gardama kawai kice Allah yasa hakan shi yafi alkhairi... " da sauri tasleem tacr
"ni ummah you're making me feel some how... Pls ki fada min..." ta fada kaman zatayi kuka
"ni babu abinda zan fad'a maki..sai abu guda daya... Should I tell you my gimbiya?.. "
"yes mana ummah... "
"gobe zaki hadu da wata... Zata koya maki wasu abubuwa... Inason duk abinda zata koya maki ya zama abjnda zakiyi amfani dashi... Sanann ya zama abun sirri Wanda babu Mai ji...kiyi koyi da duk abinda zaa koya maki... " hajiya b'ata k'arasa maganar da take ba tasleem tace
"ummah me zaa koya min... " ta tanbayeta ta sounding so anxious,
"nima ban san abinda zaa koya maki ba... Kawai dai ki maida hankali ki koya da kyau Don abokin rayuwarki yayi alfahari dake...sanann in har kin koya da kyau babu wacce zata kaiki daraja wajen abokin rayuwarki... "
"nifa ummah you're getting me confused... Meye abokin rayuwa kuma... Sanann mene zaa koya mani... "
"no more questions... Kije ki kwanta... " hajiya ta umarceta
"tou ummah... But yaushe zanje shopping...inason yankunne da sarka irin ta indiyawa... "
"kar ki damu... Nasa a kawo maki kuma na zinari...sai kin zaba wanda yayi maki " ta fada mata tsalle tasleem ta daka tace
"but hakan bazai hanani zuwa shopping ba kou... "ta fada kaman ba da kudi zaayi shopping ba,
"aa bai hanawa... Kuma ki tuna zaki zabawa yayanki lefe...amma ki bari sai kin gana koyan abubuwan da zaa koya maki..."
"alright then...good night ummahna.... Sai da safe... "
"Allah
"ya tashe mu lafiya... " ta amsa mata.

The following day wajen karfe goma Driver dake fita dasu in bukatar hakan ya tashi yazo daukan tasleem, yau ma sai da ummhq ta ja mata kunne kan ta koyi duk abinda zaa koya mata sannan ta tabbbar ya zama sirri kar wani yaji ta amsa mata da tou, wata yar card na appointment card hajiya ta mika mata tana cewa
"wanann card din zaki bada in kinje wajen secretary.. ."
"OK ummah..." ta amsa mata sannan ta fita. Gaban wata katuwar building aka kaita sannan wani ya rakata zuwa wajen wata dake zaune Cikin wata office, nan tayi mata magana cikin wata turanci da b'ata ganewa sosai, b'ata tsaya wasting of time ba ta mika mata card din, nan yarinyar ta dauki waya ta kira tayi magana cikin yarensu bayan kaman minti seconds biyar ta nuna mata hanyar inda zata shiga. Cikin tunani tasleem ta shiga, one thing she knows for sure is ummah will not send her to a place that ia dangerous, tasan she's save, da confidence dinta ta bude kofar office din the office is well organised sannan da akwai wani wata yar gado gefe guda, da akwai statue wanda ke rufe da kaya so she can't tell exactly how it is, office din is perfect and look beautiful kaman wacce ke zaune cikinya, wata yar indiya ce zaune, matar bazata wuce shekara 38 zuwa 40 ba, face dinta dauke da medical glass sai kuma tana sanye da sari, hannu ta mika mata suka gaisa sannan tace
"I am dr aisha shahid... And am sex therapist that will teach you how to spice things up in your bedroom... " ta fada


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login