Showing 285001 words to 288000 words out of 323952 words

Chapter 96 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2191

tears a eyes dinta da kuma waya a kunnenta yasa ta natsu ta zauna Don taji da wa take waya da har hawaye suke neman zubo mata.


Thanks[3/14, 9:55 PM] +234 703 008 7807: 90
Tasleem dake zaune kan gado ta dora hannu daya kan daya sanann ta legs dinta sama pillow jingine da gado ta zurfafa cikin tunanin if she can really do what Dr Aisha told her ba tare da jin kunya kou nauyi ba was brought back da ringing din wayarta, d sauri ta dauki wyar ganin mum dinta
"Bestyna what's happening ne... Yanzun nan nake ganin messages din rashida... " zama tasleem ta gayra jin mum dinta ta ambaci rashida
"mummy... Wai rashida tayi maki magana?.. "
"yea... She texted me wai in baki hakuri that she's dying.. Blah... Blah blah... What's happening... " hajiya zainab ta sake asking dinta.
"wallahi mummy ban sani ba... Amma naji yana fadawa ummah kan waya wai ya saketa...kuma jiya ya doketa sosai kaman zai Kasheta.. Har ya hada Dani... Wai don na fita ban rufe kaina ba.. '" ta fad'a Tana turo baki,
"you mean he beat her yesterday shine kou ki fadamin.... Lallai my besty have changed... But pls don't hide things from me... Kindai San baki da aminiya kaman ni because I can never turn my back on you... " hajiya zainab ta fad'a cikin excitement saboda yanda yarta tayi hankali lokaci guda
"yes mummy... " ta amsa mata atakaice
"dear now dai an saki rashida... It's unbelievable... "
"mummy ni tausayi take bani... Jiya you need to see how he beat her ...kuma a compound maza suna kallo... Nidai sometime black mamba bai da hankali... " ta fad'a Kama zatayi kuka,
"ke baki ganin yanda tayi maki...ta shige maki kuma ta cuceki... AI alhakin ki ne ke bibiyarta... Bata gan komai ba tukun... It's just the beginning... " hajiya zainab ta fad'a mata, ajiyan zuciya taslem ta saki before saying
"mummy nasan she hurt me sosai amma wallahi dukan d yayi mata jiya alone have paid me... Kou a haka ya barta yaisa... Ni wallahi tausayi take bani... Nasan she did all Sje did because she loves him... Ni kuma ina da wnada mutane ke hauka kanshi amma sam ban gani...it's all my fault to begin with... " Da sauri hajiya zainab da jikinta yayi sanyi sabida yanda taslem dinta ke magana with maturity tace
"baby it's mine. Nice da laifi ba ke ba... "
"haba mummy Meye lefinki...all you do is show me love... "
"yes... But too much love... Sonki ya rufe Mani ido that banyi bringing dinki up in the best way ba... " baki taslem ta tale kaman zatayi kuka tace
"but mummy you tried... "
"no my love...i didn't... Bai kamata mu Iyaye mata muna barin son yaranmh yana mana yawa har ya kaiga barin yaranmu babu kwaba ba... I never show you limit to anything.. ..ban zaunar dake na nuna maki illan bakinmu ba... All I do is spoil you with exccesive love...but am sorry... " kuka taslem ta farayi Tana cewa
"wayyo mumnyna... You tried pls... Ni bazan taba ganin laifinki for loving me ba... I have learnt all I should learn... Pls stop blaming your self... Hakan yana saka Zuciyata ciwo sosai... " ta fada cikin kuka. Murmushi hajiya zainab ta saki jin yarta talking with so much sense in her
"you have learned... And we have rashida to tnx for that... " hajiya zainab ta fada Tana murmushi' dariya taslem d face dinta ke jike da tears ta saki tare dacewa
"yes mummy... she really dealt with me... I pray no body should go through what I went through... Mummy wallahi I wonder how I survived...kullum gani nake kaman bazan tashi ba... "
"baby you look fragile amma Wallahi you're strong... Many wont go through such trauma alive... Wasu sai sun samu tabin kwalwa... It's not easy being disappointed the way you were disappointed... Amma the good thing is da akwai ranar ramuwa... Kinga ke bak'i cuci kowa ba an cuceki... Think of it shi wanda yayi cutar ya zata kasance mashi?..bakayi ba anyi maka so in kayi naka sai y zama worst.... So mutum yayi abinda ya gandama... Shine da girban abunshi VA kowa ba... Now look after all the way rashida treated you... Wa gari ya waya yanzu?. "
"ita... " tasleem ta amsa mata calmly,
"then it's always good to be... good... kinsan mutum vai Tana dana sanin hali na gari nor matter how little amma danasani na tare da mugu Wanda ke lalata na wasu... So dear your time of trial and tribulations is over Insha Allah..." hajiya zainab ta fad'a mata kaman Tana magana da kawarta.
"amin mummy.. "
"baby yanzu kina gidan ummah dinki kenan kou... She sees you more than me now. Gashi inason ganinki sosai... I want to give you some advice kuma nafison in ganki kusa Dani... " ta fad'a mata
"mummy sai in taho yanzu... " bata k'arasa ba tace
"aa... ai ba ke keda kanki ba. ...you know ba lallai mijinki ya yarda ba... "
"no mummy zai yarda.... zan fadawa ummah sai in fad'a maki... In zanzo... "
"da ki bari tukun.."
"ni mummy no... U want to see you...let me call him kinji... "
"OK my love... Allah yasa ya yarda... " ta fad'a tan kashe wayarta... "


Ummah Tana shiga bangrean Mai martaba inda yake hutawa ranar Sunday kasancewan bai amsar baki ranar, it is his resting day, yana relaxing a wata lambu dake bayan personal chamber dinshi, ba kowa ke da izinin shiga wajen ba sai matanshi, suma not all, he always have lone time sipping exotic juice da kuma reading news papers, yana zaune kan resting chair Mai ado sosai, babu kaya masu nauyi jikinshi sai jallabiya da wasu simple shoes Mai kama da slippers but elegant and classy, face dinshi dake da medical glasses, wata tray ne kusa da table dake kusa dashi babu komai ka sai ruwa da fruits tare da kwalin exotic juice, sallama hajiya amina tayi ya daga kai ya amsa mata tare da ajiye glasses dake face dinshi yana kallonta wearing a smile, yanda yake murmushi da ganinta sai ka rantse wani young man ne, da alama sunyi soyayya sosai da yarinyarsu, itama murmushi ta saki ta karaso ta zauna, cup dinshi dake rufe da juice ciki ya dauka ya mika mata tayi saurin amsa ta kurba ta ajiye ta maida ta rufe before start saying
"yau is the happiest day of my life... It has really happened.. " ta fad'a out of serious excitement wnada Mai martaba ya rasa rabon da ya ganta hakan
"bani Insha... The story that got you this excited must be very good... " ya fada yana gyara zamanshi, Nan ummah ta bayyana mashi exactly abinda yarima ya fad'a mata, da sauri ya Mike yana hamdala yana cewa.
"it's time to teach the whole family a lesson... Sai na sa sunyi dana sanin aikata abinda sukayi...i will show them they shouldn't temper with family Like mine in their next life... " ya fad'a out serious power da zaka ganj Aliyu really inherited some from him,
"AI baka San wani Abu ba... Her family are not involved.... " bata k'arasa ba Mai martaba yace
"I don't care.... I will punish them... Ai tarbiyar da akayi mata ne... when a child brings good name it goes to the parent so is bad name... Don haka sai na sa sunyi kuka da kansu... " ajiyan zuciya hajiya amina ta saki before saying.
"ka manta Mai kyau na fita daga mara kyau kuma mara kyau daga Mai kyau?... As am speaking to you Aliyu yana chan yana maganin su... Don't you think hakan ya isa?.. Old don't involved her family...nasan basu San komai ba... She should be punish alone.... Yaran ne kana haihuwar su baka haihuwar halinsu...kawai sai adua... "
"are you saying in bar wannan family din haka nan without showing them sunyi wasa da family dina,?..."
"ranka shi dade kayi hakuri... kasan danka ma ba sauki gareshi ba... Can you believe bayan ya saketa now he is saying sai an biyashi every dime he spent on her before yayi releasing dinta?.. Bayan I had itimate affair daita... I even pleaded ya barta amma sam yaki saurarona... So pls ka bar shi ya hukunta su da kanshi..." ta fad'a mashi, shuru yayi yana girgiza legs alaman he is not convinced at all.
"Allah ne ya rubuta hakan a kaddaran yaron nan... Don haka pls don't add salt to the injury... You know very well Aliyu ba kanwar latsa bane... He will do what he thinks is the right thing... Kawai let him handle them har suyi hankali... Amma dont judge parents dinta da laifin yarsu... Remember kai adalin sarki...don't dp something to change that... " ta fad'a mashi cikin lafazi masu sanyin sauraro, ajiyan zuciya yayi not saying anything, idanuwa ya lumshe as temper dinshi na sauka ahankali,
"nayi mashi maganar ba sai sun biya ba... " bata k'arasa ba yace
"don't even go there... You said a barshi yayi dealing dinsu.. Then let him... Kuma ita yarinyar data amso maganin should be punished thoroughly for messing with this family... "ya fad'a sounding tensed, haka dai ummah ta dinga rarrashinshi gana bashi baki, da kyar ta shawo kanshi amma still yana kan bakanshi na cewa kar a barsu har sai sun biya to the last kobo.

Yarima na fita compound ya tarda ana ta jibgar Amanda da tun Tana ihu ta daina sai jesus kawai take maimaitawa thinking miracle will happen, bata yarda this is real ba har sai da taga sun fasa mata goshi da karfen belt jini ya fara zuba, dafe goshinta tayi Tana cewa
"you people will kill me.... I will die... Pls enough..." ta fada cikon matsanacin wahala as mazan ke jibgar ta babu control, duk jikinsu babu Mai jin tausayinta, they are beating her black and blue, ba kamar Umar, tuntuni kayan jikinta ya barke leaving her with nothing but bra da fatarta daya sha cream, sai ihu take, jikinta yayi ja sosai, She's very greedy, inda babu greediness tattare daita da bazata yarfa a doketa ba zata bada kudin, tun kudin farko data amsa wajen rashida suna account dinta, she have about 29 million naira a gidanta amma gani take it's better su zaneta su barta da ta bada wannan kudin, kou kadan bata iya bada wannan kudi ta dawo square zero, plan dinta was to have about 50 million sanann ta bar Nigeria ta tafi turai inda zata fara new life da kudin mutane not minding abinda wayanda ta cuta zasu fuskanta, daman haka wasu suke, da zarar they will be happy shikenan, kou duniya zata lutse indai badasu ba then babu ruwansu, they will be happy not matter the crisis going around them indai bai shafesu ba, that's total selfishness, ka tuna duk halin daka gan danuwanka yau it can be you tomorrow, so be easy on them and help tje way you can, don't pay deaf ears to your sister or brothers problem Don ke da kike dashi ba rawa kikayiwa Allah ya baki kou ya baka ba, we know nobody can save all but Allah but pls kar ka bari na kusa da kai ya mutu da yunwa while ke store dinki na cike da abincin shekara uku, remember Wanda ka bada shine naka, all the one you're eating is going to toilet.
Tana ganin yarima ya fito ta Mike daga kwancen da take Tana. Nishi almost naked ta fara bashi hakuri Tana cewa.
"she didn't give me any Money...she's lying on me... Pls kar ka bari su kasheni I beg of you... " ta fad'a Tana rike da goshinta dake kumbure yana bleeding, kallonta yarima da ya maida two hands dinshi baya yayi with no single drop of pity or wata feeling in him,
"ke... Baki bugu ba... You will give me my money.... Ki sani in an kasheki an kashe banza.... I have I dungeon they will bury you inda babu Mai sanin you ever survived... So if you prefer dying good.. Amma bazan bari su sassauta maki ba har sai kin bani kudina... " ya fad'a atakaice yana juyawa, sake juyowa yayi ga Umar yace
"beat her till she confess where my money is... Kuma Kunga wanann gate din... Kar ku budewa kowa... Kou da kuwa Mai martaba da kanshi zai zo ban amince a bude ba... Duk Wanda ya bude Mani gate yasan ya fita ba sai ya sake dawowa ba... Am I clear?.. " with total authority,
"yes sir... " suka Amsa mashi, juyawa yayi hankalin shi kwance while Amanda is shouting and begging for mercy amma Kou a jikinshi, yana da tausayi sosai despite his stubbornness amma if he decided to pay deaf ears babu abinda zakayi ka bashi tausayi, he won't care if you're dying or living wanann shine policy dinshi, Bangaren shi ya koma without looking at inda rashjda take, kou kadan bai damu da ita ba anymore, he is really free now, all he knows is hatred towards her, yana komawa yace
"wannan ya gama nagging din? " ya fada yana daukan wayarshi, gani yayi an kashe kirar, dariya yasaki tare da daukan wayar still saying
"ka gaji kenan... You want to give me rule in my own situation..." yafada yana shiga bedroom dinshi, ajiye wayar yayi ya shiga wanka, duk yau bai saka komai a baki ba amna bai jin yunwa, fitowa yayi daure da towel thinking of tasleem, wayar shi na fara ringing kuma sai yaga She's the one, murmushi ya saki yana picking
"kina yawo a raina ina yawo a ranki... What a coincidence... " ya fad'a calmly
"nidai am not thinking about you... " ta fad'a kaman Tana koyan magana, dariya yayi feeling himself at ease yana cewa
"really...naji.. Why did you call me tou... Kou kina son jin yanda mukayi da kawarki... "
"ni ka bari... Ban son ji... AI matarka ce... Komai MA Kunayi... " ta fad'a remembering the view of both of them, dariya ya sakeyi yana cewa
"ke dai wannan sight din ya tsare maki ido... Don't worry it's your turn... And I will make sure kin manta sunanki... " shuru ta danyi before saying
"nidai Inason zuwa wajen mummy... "
"me zakiyo... Kina son fara yawo kou... " ya fada sounding a bit angry
"aa... I miss her..." ta fad'a mashi
"tou masu uwa.... Who will drive you... Kou zaki jira in na gama muje gidan tare..."
Bai k'arasa ba tayi saurin cewa
"pls no... Zanje da kaina...zan hau keke... "
"lallai hajiya... Baki hawan public fare... " ya fad'a mata cikin command,
"tou zan. Fadawa driver ummah ya kaini... "
"alright... Kar kiyi mashi magana... Let me call him... And make sure by 4pm Kinyi ready zanzo daukanki.... Kuma of you like kije kina cire hijab a compound tunda ba ciwon kanki kika sani ba... " ya fad'a cikin kishi, baki ta turo Tana hararan wayar kaman yana kusa daita, kashe wayar yayi bayan kaman minti biyar ya sake kiranta ya fad'a mata ta shirya yana jiranta a cikin mota. Da sauri ta kira mum dinta ta fad'a mata she's coming, hajiya zainab was very excited kaman zatayi bakuwa daga villa, har taslem ta shirya ta fito ummah bata dawo ba, haka ta fice zuwa gidansu. Wajen 1 ta iso gidan, direct Bangaren mum dinta ta je walking ahankali ba kaman yanda take wanann rashin hankalin ba, rungumeta hajiya zainab tayi tare da dagata sama kaman wata yar baby. Sai da ta dafa mata abinci taci sanann zaunar daita Tana bata advice kan ta kula da mijinta,
"mummy kema kin Fara maganar in kula dashi.. Dazun ummah ta gama fadamin nata... Har da cewa in ciyar dashi... "
"yes... Kar ki bar mijinki da yunwar sex.... Make sure you satisfy him in every way... " shuru tasleem tayi thinking about sex
"kar ki yarda ya fita yana jin shaawa... "
"mummy ni Yazaayi in San yana son sex tou... "
"most men suna son morning sex... Ki dinga bashi every morning kafin ya fita, duk healthy man zaki sameshi da morning erection,..."
"wai bai da zafi ne?. " taslem ta tanbayeta sounding funny
"Nima ban sani ba... Kawai zakiji yanda yake... But pls take care of him... Sannan inason muyi maganar was important abubuwa Wanda yake damun mata da yawa yanzu, shine maganar kawowa da maza keyi before mace ta samu natsuwa... Kuma in har namiji ya samu natsuwa babu sauran amfani da zai maki... Most of mata basu samun shaawa on time... At times da akwai matan mijin na releasing lokacin ita zata ji sha'awar sex din,... And most men don't want you telling them they don't satisfy you because zasu dinga maki kallon harija...so you can cure him of That without telling him... Abinda zakiyi is is ki samu cucumber dinki da green apple dinki kiyi blending a blender sai tace ki saka zuba spoon daya da kuma powder cinnamon... Make sure he drinks this first thing in the morning kou da night before ya kwanta bacci....yasha for two weeks and you will see good results..." tasleem sai lumshe idanuwa take tana kallon ta, bata gane bayanin ba but she doesn't want to ask mire question Don kar yayi looking silly,
"ana hada banana daya da lemon da chocolate ya zuba yayi blending so if you want you can add zuma which is optional, shima it's good... Shima first in the morning kou kuma da night kafin mutum ya kwanta, Kinga zaki dinga bashi magani biyan bukatar ki bai sani ba... "
"ni mummy banso... Bazanyu mashi ba... " tafad'a cikin shagwaba,
"naji... Sai kuma


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login