Showing 159001 words to 162000 words out of 323952 words

Chapter 54 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2151

to me.. I'll give my all to you... You're my end and my beginning.. Even when I lose am winning... Cause I give you all of me... And you give me all of you. Oh... How many Times do I have to tell you... Even when you're crying you're beautiful too... " tasleem was totally overwhelmed by the lyrics,  kaman daman yana jira yayi mata wannan wakar, 
"it's so nice... Nima I love it... "ta fad'a mashi,  murmushi ya saki yace
"ya ishenki...i memories all of it for the lucky lady... "
"aa bai ishenj ba... Ka karamin... " ta fada cikin shagwaba enjoying the moment,
"alright... Let's continue... " ya fad'a yana dan gyara voice dinshi,
"the world is beating you down. I'm around through every mood... You're my down fall you're my muse... My worst distraction  my rhymes and blues.. I can't stop singing, it's ringing, in my head for you... My head's under water but am breathing fine... Taslem I love you... " ya fad'a idanuwanshi lumshe, 
"if nazo gida I will sit you on my laps and sing All of me for you... " ya fad'a
"tou..." ta amsa calmly,  zai bude baki yayi magana tace
"nidai pls... Eat... Now... Ka fadamin how... The food.. Is... " ta rada mashi, 
"OK ma'am... I will do Just that but not because am hungry... But because it's what you want... " ya fad'a mata, kukan shagwaba That kills him ta farayi Tana cewa
"you have eaten kenan... " ta fada cikin kukan karya
"wallahi no baby.... Kawai am not hungry ne... You havr given me morethan food right now... " ya fad'a mata,  dadi taji
"now am happy... Kaci abinci tou... "
"Tam... Daga yau... Gida zamu dinga cin both breakfast... Lunch.. Da dina tare... Kin yarda?.. "
"yes... " ta amsa mashi, 
"alright then... Let me eat my last alone lunch..." ya fad'a mata sannan ya kashe wayar. Mikewa yayi ya taka zuwa wajen dining din ya hau, da sauri ya Mike ya dauki wayar shi da ya Kalli YouTube dashi ya sake kunna wakar ya ajiye sannan ya je wajen karamin fridge  ya dauko drink da ruwa sai cup ya koma kan dining din ya zauna ya bude cover din, the first thing he notice was the water kan abincin amma sai ya dauka irin stim din nan ne, daya ya dauka cikin cabbage rolls din ya Kai baki ya lumshe idanuwa as he takes a bite.

Rashida kaman as planned haka tayi, gaban gate din company Din Mai martaba ventures driver ya ajiyeta, sai da ta tabbatar yayi parking ya dauki abinci ya shiga ciki sannan ta shiga ciki itama, the place is very huge as sectors daban daban ne Wanda yarima is heading,   inda taga Mai dauke da abincin ya bi itama tabi ta samu gindin wani umbrella trees ta zauna Tana kallon agogon wayarta,  her Silent phone sai ringing yake amma b'ata dagawa,  it's her mom That is calling and She's not picking until tayi finalising plans dinta, she don't care abinda zaayi mata,  she have come a long way,  so no turning back, inda wajen ba Babban waje bane da an samu wnada zai tanbayeta abinda take a wajen amma kowa har kan gabanshi yake ana ta hada hada,  the First 30 minutes was easy,  kawai Tana tunanin ya isa ace ya cinye abincin sai kuma ta ga ba lallai ace yaci ba tunda a office yake,  inda ta shiga a lokacin zata tarda yarima yana waya ne da taslem da komai ya kwabe mata,  amma dayake destiny is written sai ta sake bawa kanta hakuri Tana cewa
"ba zancen sauri bane...i have waited for more than 7 months... So one more hour shouldn't be a problem... " ta fada taba sake zama nan inda take.

Tasleem kam suna gama waya ta kira ummah ta fad'a mata sunyi waya, her voice shows everything is alright,  she sounds so excited,  nan ummah ta sake advising dinta ta yanda zata zauna da mijinta lafiya da sauransu, she was so happy sai da suka gama waya da ummah ta kira mum dinta ta fada mata sun shirya,  her mom was happy to and Also give her more advice kaman sun hada baki da hajiya amina,  babba are always right,  kou me suka fada gaskiya ne, she feels yanda suke mata magana almost irin daya must be right,  she wants to fail number rashida haka nan sai ta kasa,  da sauri ta hau YouTube searching for all of my by John legend kaman yanda ya fad'a mata, nan ta kalli Wanda yayi sai kuma Wanda taga an saka all of me cover wanda wata Luciana zogbi,  nan ta kunna na mace ta saka ear piece Tana sauraron wakar da smile a face dinta.

Yarima na cin bite guda yaji total change da hotness wanda bai San kou Meye ba,  bai sake cin abincin ba ya maida inda ya dauko tare da daukan ruwa ya bude ya kafa Kai ya sha ya Mike feeling totally different,  he feels so change in an instant, ahankali ya koma kan sit dinshi ya zauna yana sakin ajiyan zuciya dayan bayan daya as everything went blank for a moment,  dan squeezing face ya yi yana  shafa goshinshi, lokaci guda yaji an gusar mashi da tunanin kowa da komai,  duk maganar da sukayi da tasleem few minutes back is gone,  kallon wayar dake wakar mohabbat yayi ya sake daure face alaman why am I listening to this song,  da sauri ya koma wajen  ya dauki wayar ya kashe sannan ya wurgar da wayar kan dining din,  ya koma ya zauna, environment din da yake ya tsaya kallo for a moment sannan ya dauki wata file dake kan table din yana dubawa.
A family din sarki basu daukan maj aikk anyhow,  komai nasu is with people they trust but yarima was unlucky yo have tasleem as a wife as she give way for attack on him,  daman ance matar mutum kabarinsa,  it's really true,  tie din gaban gaban rigar shi ya danyi loosing making him looking a bit rough than dazun,  kawai sai ya dora kai kan table kaman Mai bacci.
Bayan hour guda rashida ta Mike heading to inda taga an shiga da abincinshi, Tana shiga ta tarda secretary dinshi, b'ata tsaya ba ta nufi next door dake gabanta,  da sauri secretary din Wanda ke namiji yace
"malama ina zaki haka?.. "
"wajen Mai nan... " ta amsa mashi atakaice voice dinta na rawa
"toufa... Did you have an appointment?.." ya tambayeta,
"no... But yasan zan zo... ".ta amsa mashi
"then ki dawo ki zauna in tambayeshi... Who will I tell him... " ya tambayeta don yasan halin Aliyu,  in har ya bari ta shiga bai sanar dashi ba yasan da akwai matsala kuma shi zai fadawa, 
"kawar matarshi.." ta amsa mashi, line dinshi ya kira amma. Yarima da kanshi bai daga ba,  kawai Yana jin karar wayar ne, sake kira secretary dinshi yayi still bai Daga ba, mikewa yayi ya shiga ciki,  lokacin yarima baifi minti biyu da dora Kai kan table ba yace
"sir... Kayi bakuwa... ".shine abinda secretary ya fada mashi,  hannu kawai yarima yayi mashi alaman baya son ganin kowa yanzu,  komawa secretary yayi yace
"kiyi hakuri ki sake dawowa... Yace bai son ganjn kowa yanzu... " aikam nan take rashida taji wanj irin zafi all over her,  she couldn't Help it but blow air into her body despite the AC,
"haba malam...daga shiga har ka ganshi... " ta fada heading to the door da saurinta,
"malama Meye haka...kina son aikina ya kare ne...ya zaayi in fada maki yace bai son ganin kowa kuma ki nufi waje... "ya fada yana tsaye bakin kofar, 
"karya kake...kou magana nasan bakayi mashi ba... Haka nan zaka ce yace bai son ganina... " Ta fada heading to the door,  tare kofar yayi sosai yana cewa
"wallahi in har baki so in kira maki securities pls ki tafi... " ya fad'a mata
"kasan kou ni wacece da zaka ce zaka kiramin security?.. " secretary din na tare da hanyar yace
"I don't care... Am just doing my job... Kou ke wacece ki koma kou kuma in kira maki securities suyi dragging dinki waje,  rashida have decided that nor matter what will have she must see yarima today no going back, ajiyan zuciya ta saki thinking of what to do,  tasan it won't help of har securities suka fita daita daga nan wajen,  tasan she won't be allowed here again,
"is alright... I Will go... But will come back... " ta fad'a Tana Kama hanyar waje, 
"that is very thoughtful of you... ".ya amsa mata still standing a inda yake,  yarima dake zaune a office dinshi  na jin hayaniyar da ake a kofar office dinshi amma bai daga Kai ba, shi kadai yasan how he feels right now,  shi kanshi bai iya cewa ga abinda ke damunshi.
Secretary bai koma ya zauna ya cigaba da abnda yake ba sai da ya tabbatar rashida ta fita daga wajen sannan ya koma ya ya zauna yana latsa computer dake gabanshi,  aikam kafin ya ankara rashida ta dawo da gudu kafin ya Mike har ta bude kofar yarima,  Shima da sauri ya dinga
"Meye haka"  ya fad'a yana bin bayanta da sauri,  da sauri yarima dake zaune ya daga kanshi jin an bude mashi kofar da force,  nan idanuwanshi suka hadu da na rashida that is breathing very hard saboda yanda ta shigo da force at once without the secretary noticing, idanuwa yarima ya zuba mata looking like a stupid fool who is seeing a woman for the very first time, da sauri secretary din yazo inda rashida ke tsaye Tana kallon love of her life,
"Kai... " yarima ya daka mashi tsawa in a very husky voice Wanda yasa both secretary da rashida firgita, she was scared he is shouting at her but to her surprise sai taga secretary dinshi yake kallo,
"if you touch her you're fired... " was abinda yarima ya fada yana kallon this angel, da sauri ya fita tare da rufe mashi kofa, in a very slow motion yarima ya fara mikewa looking at rashida dake kallon shi, kawai all she wants to see is the reaction of success, in har she failed now then it's over, idanuwanshi cikin nashi ya gama mikewa tsaye tare dacewa
"wow... " ya fad'a, wannan maganar ba karamin sanyi ya saka zuciyar rashida ba, da sauri yacr
"pls sit..." ya fad'a yana nuna mata nashi kujera daya tashi, hawayene ya fara taruwa a idanuwan rashida as he is looking at her kaman madubi, still tsaye tayi ta kasa daga kafarta saboda farin ciki, da sauri ya taka zuwa inda take ya Kama hannunta tare dacewa
"did you know you're the most beautiful lady of all time?.. " ya fad'a mata hannunta daya ta rufe bakinta dashi kawai sai ta fara hawaye,
"subhanallah... You're crying is it what I said?.. " ya fada jikinshi na rawa saboda yanda take hawaye, cikin hawaye ta girgiza mashi Kai, she can't take the joy, wajen seat dinshi ya fara kaita tayi saurin cewa
"nan ma is OK... " ta fad'a Tana nuna seat dake kallon nashi, nan t
Ya zaunar daita kaman wata sarauniya ya fara juye juye looking confused,
"me zan baki..." ya fad'a da sauri heading to his fridge, rashida couldn't stop the tears of joy as she feels she have accomplished it, it's as if tayi ihu tace
"I made it..." haka take ji, before she knows har ya dauko ruwa da wata exotic drink ya ajiye mata a gabanta sai binshi kawai take da ido not believing jazz na aiki haka(yes it works, sosai, anyiwa annabi ma balle mu zero behind decimal point, gaba da gabanta, sannan at times bawa bai tsallaka kaddaranshi da aka rubuta mashi, duk wayau dinka it must come to pass, prayer is the key, many of you marrying those classy guys you havr to be strong and prayerful, baka San mutane nawa ke harinshi ba, in short ba classy kadai ba, nor matter yanda mutum yake da akwai wayanda ke sonshi a haka, so be watchfull and be prayerful,) kujerar dakr kallon Wanda take zaune Kai ya jawo kusa da nata ya bude mata drink jikinshi na rawa ya zuba mata cikin cup ya mika mata, rashida couldn't breath saboda tsananin mamaki, ganin b'ata amsa ba sai kallonshi da take yasa ya Kama hannunta ya dora mata cup din yana cewa
"pls drink and tell me about your self... "



Thanks..
[3/14, 6:35 AM] +234 703 008 7807: 51For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you, pls ku bar damuna da in sakaku free, hka nan mutum ya dingayiwa kanshi fatan tsiya, in har kina da android phone Mai chatting Kima iya biyan three hundred, banson greediness pls.




Yanda yake maganar shows ya kamu already, 
"no... Nagode  ." rashida ta fad'a cikin rawar murya kaman mazari, 
"pls tell me about your self.... Kaman na sanki... " ya fada yana ajiye drink din da b'ata sha ba,
"yes... Ni.. Kawar... Tasleen ce.. Matarka... " ta fad'a calmly,
"oh... Tasleem... Ya sunanki pls... "
"rashida... " ta amsa mashi cikin matsanacin farin ciki,  gani take kou yau zaa b'ata duniya da abinda ke cikinta bai saka ta farin cikin irin wannan da take ciki,  yau gata GA yarima Tana tambayar sunan ta,  gani take kou ahaka da akwai success, 
"wow... Rashida... It's like the sweetest name I ever heard...Rashida did you believe in love at first sight?... "ya tambayeta rike da hannunta yana massaging ahankali,  she couldn't believe her ears,  b'atayi tunanin lokaci guda zai furta mata wannan zancen ba,  she thought it will take some time, 
"yes..." ta amsa mashi
"then it's happening to Me.... Tunda nake ban taba ganin mace irinki ba... " ya fad'a mashi  hannunta ta zare daga nashi ta dora kan bakinta kafin kukan farin ciki ya kufce mata
"pls. Kiyi min magana.... Talk to Me... I want to be with you for the rest of my life... Any single moment from this day without you will be endangering my life Don nasan in har ba zauna kusa da inda kike ba da akwai matsala... " ya fad'a mata cikkn wani irin shaukin so,  rashida kasa magana tayi saboda farin ciki,  she feels as if she's dreaming,  gani take ba gaskiya bace ace yau yarima ne nan zaune yana mata wanann kalaman
"Dan Allah introduce your self to me... " ya fad'a jikinshi na rawa sosai, still kasa magana tayi saboda shock, 
"OK let me introduce my self to you..."ya fada yana mikewa,  suit dinshi ya cire ya rataye ya dawo gabanta yana fada mata kou shi waye,  sai da ya gama itama ta fada mashi kou ita wacece,  kou kadan the effect of magani bai barshi ya tambayeta kou ita wacece ba,  rashida ta cigaba dacewa
"ni kanwar matar abubakar ce... "da sauri yace
"wane abubakar... "
"Dan.. Uwanka... " idanuwa ya zaro yace
"wow... Ban san yaya Abu yana da kanwar mata kaman ke ba... Now tell me nayi maki?.. " ya fad'a all his body trembling,  Dan rufe face dinta tayi as new tears na rolling saboda farin ciki
"Dan Allah stop being quiet.... Tell me in nayu maki... In one week time so nake ki zama matata... " ya fad'a feeling so new,  idanuwa ta zaro dataji yace
"one week fa kace... Ka manta I told you ni kawar matarka ce?... " ta fada cikin munafurci,tsoki yaja yace
"kawar matata... I feel as if bani da aure... So forget about wannan... Say it if nayi maki... Right now zan fadawa parent dina... " ya fad'a sounding like new mad man
"yayi sauri da yawa... You don't even know me... " bai bari ta karasa ba yace
"ba sai na sanki ba... In short in jin kaman I know you all my life.... "
"naji... But let's wait tukun... " ta fada thinking of abubuwan da zasu biyo baya,  now she's a bit scared, ga ummi her sister she will surely refuse sanann zata tona mata asiri, sannan ga hajiya zainab, ga mahaifiyarta ga kuma mahaifyarshi da kuma tasleem,
"no... I don't want to wait... Zuciyata bazata samu sukuni ba sai in ina tare dake...i feel so gum to you  ..." ya fada cikin rawar jiki,  shuru tayi cikin ranta tas,  Tana san no obstacles will stop her now but she's a bit afraid saboda Tana ganin zaa samu matsala from many angles amma kuma since he is behind her all will be alright
"how can we talk about marriage bayan kou gidanmu baka sani ba... " b'ata k'arasa ba yayi saurin zuwa inda car keys dinshi suke ya daukesu yana cewa
"let's go to your house... " idanuwa rashida ta zaro Tana cewa
"kou mun je gidanmu me zakayi?.. " ta tambayeshi, 
"zan gaida future surukaina... " ya fada yana murmushin that makes her so mad in love with him, 
"no too soon pls... Nidai yanzu I want to go... " ta fad'a Tana mikewa,  da sauri yace
"ni zan ajiyeki... After you... " ya fada mata out of so much love
"ai ba gida zani direct ba... I nason zuwa wajen wata friend dina... "
"still dai ni zan ajiyeki..." ya sake fad'a mata, ahankali ta Mike feeling like a queen,  she can't just believe this,  zata dauki bag dinta yayi saurin dauka ya rike sai kuma ya bude mata kofar office dinta,  ahankali ta taka ta fita shi kuma ya biyota rike da bag dinta,  he is indeed captured, he feels like carrying her Don kar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login