Showing 117001 words to 120000 words out of 323952 words
idanuwanta duk waje, Dan leka fafe dinta yarima yayi Don saboda yanda yaji tayi shuru, kaman wacce aka jonawa electric jock tq fasa k'ara tare da kwamtawa kasa, hijab dake jikinta tayi saurin cireta ta baje kasa Tana ihu, hannu umma ta dora bisa baki Tana cewa
"one word daga bakinki sai na takaki... " ta fad'a sounding so real, da sauri taslem dake kwance ta dora hannu bisa bakinta Tana nishi sosai,
"wato kin raina ni kou.... " ummah ta fad'a Tana daga hannu kaman zata sake dukanta, da sauri ta matsa baya not looking at yarima dake kallonta kaman madubi, shi akayiwa abu amma baiga if yana iya dukanta haka ba, bai son ya nuna damuwa a face dinshi kar ummah ta gane amma he feels she's fragile and shouldn't be man handled,
"in ba raini ba ni in fad'a maki kar ki k'ara Kai wata Bangaren mijinki ki sake?.. " ta daka mata tsawa, cikin murya dake kama da wanda zaa cirewa rai tasleem tace
"ummah... Ban... San... Tashiga... Ba... " ta fad'a Tana shessheka sosai,
"spoil brat... " yarima ya fad'a under he's breath saboda yanda take magana da kyar kaman an bugeta da katuwar gora
"yimin shuru.... " ummah ta daka. Mata tsawa, da sauri ta yi shuru mama sai kukan zuci take Tana sakin ajiyan zuxiya sosai after every 5 seconds,
"in ba sakarci irij naki ba ya zaayi kiyi bakuwa ta shiga har inda Bangaren mijinki yake baki sani ba.... An taba bakuwa wanann yanayin baka San inda take shiga a gidan ki ba?... Ba kisan we're ij end time ba!... Bakisan thinhs are happening ba da zakiyi bakuwa ta dinga yi maki yawo cikin gida without your permission....yanzu ki saurareni da kyau... Duk abinda zan fad'a maki kika kuskura kika tsallaka wallahi na lahira sai ya fikijin dadi... " ta fad'a tarw da daukan cup na ruwa dake kusa daita ta Kai bakinta, kaman ance ta kalli Aliyu ta kalli inda yake zaune taga ya kurawa legs dinta ido, sai da ta gama sipping ruwan sanann ta ce
"Kai tashi ka bamu waje... " ta fad'a cikin ranta Tana tunanin daman tasan bazai dade ba zai kamu da sonta, da sauri ya dauke Kai tare da mikewa yana bar masu inda suke, da ka gan inda yake tafiya ka San bai jin dadi, sai da ya fice umma ta maida hankali kan tasleem's tace
"tashi ki zauna... " ta umarceta atakaice, da sauri ta koma ta zauna, shuru ummah tayi for a moment sanann tace
"wacece wannan dake shiga Bangaren Aliyu... " ta tambayeta
"ka... Wa... Tace... " ta fad'a gasping for breath,
"gimbiya baki San yanzu duniya baa yarda da mutum ba?... Kou baki San darajan da Allah yayi maki ba?...tou bari in fad'a maki kou ke wacece... Kece matar Aliyu... Dan sarkin garin nan... Kece kika samu daman da Allah bai baiwa yanmata da dama ba... Kece kika samu dace kika zama macen da Aliyu ya aura a matsayin matarshi ta farko... Kou da kuwa Allah ya kaddara zai auri wata kece ta farko.. Baki bi kowa a baya VA sai dai a biki...meyasa baki San Baiwar da Allah yayi maki ba har kike barin wasu su shigo har inda mijinki yake?... Kinason a kwace maki miji?.." ta fad'a Tana kallon tasleem da hawaye ke rushing daga face dinta kaman tap,
"wanann duniya Kai baka dauki kowa makiyi ba amma su sun daukeka makiyi... Wasu makashinka suke nema... Kaman. Aliyu yanzu a matsayinshi na Dan sarki ya kamata ya zama a tsare at anytime, sanann tunda ke matarshi ce ya kamata ki zama Mai wayau da kaman Kai... Ba wai ji bar gidanki anyhow ba... In har makiyanmu suka gane matar Aliyu sakarace they can use that against us... So inason kiyi min alkawari bazaki sake barin wata ta shiga inda babu ke ba.... Da zaran kinyi bakuwa kou me zakiyi sai ki barshi har sai bakuwar ta tafi... You don't leave your home for people now... " cikin kuka tasleem ta katse ummah dacewa
"ummah... Kawata.. Ce"
"dalla yi min shuru.. Kou MA waye... Ban yarda ki sake barin kowa suna yawo gidan ki anyhow ba... Yanzu security din Aliyu is in your hands... If you behave anyhow and something happen to him Bazan yafe maki ba... Kina jina?.. " cikij kuka tasleem ta daga mata kai
"magana ta karshe... Ya sunan wacce ta shiga Bangaren Aliyu yau... "
"kawata ce..." tasleem ta sake fadawa ummah yayinda da hannunta na inda aka mareta,
"wai. Wanann kawar b'ata da suna ne kou me... "
"rashida... " tasleem ta fad'a mata, shuru ummah tayi for a moment sanann tace
"itace ta shiga Bangaren yarima ranar nan?.."
"eh ummah... " shuru ummah tayi tana nazari da old brain dinta before saying
"gimbiya daga yau banason wanann yarinyar Tana zuwa gidanki... Kou MA wacece ba mutuniyar kirki bace... Kawa ta gari bazata taba shiga Bangaren mijinki ba...na farko nasan tare kuka shiga then why zata sake shiga yau ma bayan tasan nan Bangaren nashi ne?... Gimbiyata use your brain.... Same thing don't happen twice sai da dalili... "
"ummah... Na... Fads mata...in sonshi take.... Ni... Zan ... Hada... Su" tasleem ta. Fad'a cikin shessheka sosai, bakinta ummah ta sake bugewa sannan ta dafa goshi sabida rashin hankalin tasleem, dafa baki tasleem tayi as new tears na zubo mata,
"wai me yasa baki da hankali for crying out loud... Mijin da kowa ke nema shine ke zakiyi sakaci da naki?.. Gimbiya am not talking to you as uwar mijin da kika aura... Ina miki magana amatsayin uwa da kuma wacce taga jiya taga yau... My dear love miji ba abinda zakiyi wasa dashi bane Don karshe nadama ake... Wayanda suka rike miji ma ya suka kare balle ke da kou kanki baki rike da kyau ba balle miji..." ummah ta fad'a sounding very angry, ba komai. Ke b'ata mata rai ba illah tasan tasleem irin sakakken matan nan ne wayanda in har akayi masu kishi su da miji sai kallo, tasan b'ata da wayau, sanann Tana ganin Aliyu ya fara sonta, he have the look of care a idonshi, but she won't pay attention to him har she's offering another woman her man,
"gimbiya daga yau kar in ji kou ganinki tare da wanann yarinyar... Kina Jina..." shuru tasleem dake kuka tayi b'ata amsa mata ba alaman bazata rabu daita ba,
"wai baki jina ne?..."ta daka mata tsawa, da sauri tace
"tou ...um...mah... " ta fad'a cikin kuka sosai
"kuma I want you to know Aliyu ba piece of furniture bane da zaki hada da Wanda kikeso... Ki sani you're opportune to have him Wanda nasan in future zaki gane abinda nake nufi... Don haka kar in sake jin kince Mai sonshi taso ki hadasu... " nan. Ummah ta dinga b'ata advice tare da rarrashinta har tayi shuru amma sai sheshheka kawai take. Suna tare har akayi sallah magrub ta haye gadon ummah wai bacci zatayi, kiran Aliyu da tunda ya fita daga Bangaren ummah yana old part dinshi feeling bad about yanda ummah ta bugi taslem, kullum yana cika bakin zai zaneta amma yau sai gashi Don an doketa gabanshi sai bai ji dadi ba,
"kazo ka Kai matarka gida... Dare ya farayi... " ta fada mashi, Dan lumshe ido yayi bai kou kalli tasleem dake kwance Tana sakin ajiyan zuxiya time to time ba yace
"ummah ni sai naci abinci nayi sallah yanda danaje gida bacci kawai zanyi... " ya. Fad'a mata cikin shagwaba,
"banason excuses... Je Kaci abinci ka kaita gida... " ta fad'a mashi
"ummah Dan Allah... In kwana nan gidan... " inji tasleem,
"aa ki tafi gidanki... "
"ummah ta kwana nan mana... Tunda chan din babu abinda take yi... She's totally useless... "
"Kaci gidanku da she's useless... " inji Ummah, turo baki yayi yana cewa
"nidai kawai ta kwana... Nima zan kwana... Gibe sai in maidata... " ya fad'a mata yana fita daga dakin, ummah kallon tasleem dake faman sakin ajiyan zuciya tayi sanann tace
"ki tashi ki watsa ruwa..ki fad'a maau abinda zaki ci... "
Rashida kam tunda take b'ata taba ganin real tashin hankali irin na yau ba, tunda ta koma gida ta shiga dakinta b'ata sake fitowa ba, Tasha kuka har ta godewa Allah, wajen karfe biyar data Dan daina kuka ta kira tasleem Don still tasan amfanin kusancinsu bai kare ba, she still need her for the bigger part of her plan, har kiran ya tsinke baa daga ba, sake kira tayi amma baa daga ba, sabon kuka ta farayi Tana cewa
"shikenan sun gano ni... Shikenan... Sun gano ni... Wayyo na shiga uku... " ta dafa kanta, daidai lokacin da mahaifiyar ta ta shigo dakinta,
"su wa suka gano ki..." mum dinta ta tambayeta, da sauri rashida da idanuwanta suka mugun kumbura ta fara cewa
"mami ba komai.." ta fad'a tana goge face dinta trying to look normal, mahaifiyar rashida is a kind and nice woman, abu guda daya da yake slacking in is not caring or being vigilant kan yaranta, duk abubuwan da rashida ke ciki b'ata taba jajircewa kan she most tell her what's the matter ba, kawia in ta tambayeta abinda ke damunta datace mata nothing shikenan sai ta zauna kan hakan, inda Shes a vigilant mother da zata gane her daughter needs a comforter, b'ata taba ganinta cikin so. Much tears kaman yau VA amma her mood and swollen eyes da take gani kullum ya wadatar ta gane daughter dinta Tana da Babban damuwa tare daita, amma data tanbayeta tace mata babu komai sai a wuce wajen, amma yau ganinta cikin so much tears yasa hankalinta ya tashi, da sauri rashida ta ajiye wayar dake hannunta Tana goge face dinta,
"ban gane ba komai ba... In kamaki kina hawaye kuma kice min ha komai?... Kina nufin bani da hankali kenan kou kuma ban chanchanci ki fadamin abinda ke damunki ba..." ta fad'a Tana zama gefen gadon da rashida take,
"aa mami ba haka bane... Kawai..hmmm kawai... Kaina ke min ciwo... "b'ata k'arasa ba mahaifiyar ta tace
"ke kar ki. Maidani yar iska mana... Ya zaayi in ganki kina kuka yanzun nan Kina Cewa sun ganoki kuma kice ciwon Kai... Now ki fad'a min abinda ke damunki kou kuma in hadaki da mahaifinki... Remember he is coming back today.... " ta fad'a mata, da sauri rashida tace
"daman mami... " ta fad'a Tana shuru saboda tashin hankali, Tama rasa yanda zatayi ta fidda kanta daga wanann matsalar,
"nidai mami... Kawai Karki fadawa daddy... Bana jin dadi ne.... Kullum raina ke baci... Kuma ban san abinda ke damuna ba... Shiyasa kike ganin na rame..." ya fad'a da gaske babu wasa,
"Bangane abinda kike nufi ba... Kince an gano ki... Me kika yi aka gano ki... Give me straight answers...."mum dinta ta daka mata tsawa, jiki Na Rawa tace
"mami ni ban ce ba... Wallahi ba haka nace ba... " ta fad'a bursting Into another tears,
"wato bazaki fadamin what you're up to ba...you won't tell me kou..." ta fad'a looking so angry,
"mami babu komai... Dan Allah kar ki fadawa daddy.... "ta fad'a cikin kuka sosai, mikewa mom dinta tayi tare dacewa
"shikenan tunda bazaki fadamin ba... I will find out what it is myself... " ta fad'a Tana kokarin barin dakin,
"wallahi mami baj kamata kiyi bincike kaina ba... Kawai na fad'a maki ban jin dadi ne... " ta fad'a cikin kuka, mom. Dinta b'ata sake kallonta ba ta bar dakin, Tana fita rashida ta sake dailing number tasleem Don ta San halin mom dinta da bluffing so kou kadan b'ata da damuwa kanta the only problem dake damunta yanzu is yanda tasleem b'ata daukan wayarta, b'ata San Tana palace ta bar wayar gida ba, abinka da mutum Mai mugun niyya sai duk hankalinta ya tashi Tana tunanin ganota tayi shiyasa ta daina daukan call dinta, kawia babu abinda take aiyanawa a ranta sai if har tasleem ta rabu daita yanzu then her plans is not going to work, indai har tasleem tayi fushi daita she's in big trouble because babu Wanda zai sakawa yarima magani a abinci sai ita, tasan how loyal workers dinta suke, kou nawa zata basu ba zai taba sa su suyi abinda take so ba, kuka kawai take ta rasa inda zata saka kanta, zafin yayi mata yawa, ji take kaman ta kira hajiya zainab Don tayi mata magana, tasan dole taslem ta fadawa mom dinta halin da take ciki, amma haka tayi karfin halin dailing number hajiya zainab. Itama mom din rashida na fita ta shiga dakinta ta dauki wayarta tayi dailing number ummy.
In kika karanta baki biyaba Allah yaisa ban yafeba.
Thanks
[3/14, 6:30 AM] +234 703 008 7807: ❤💙💛
Sak'aci
💚🧡💜💛❤💙
®Zuwairat (ummumaryam)
3⃣8⃣
if you adit my novel with a single word ban yafe ba, don't read if you didn't pay.
Bayan ummy ta daga sun gaisa mahaifiyar rashida Mai suna hajiya asiya tace
"wai ummy kinsa abinda ke damun yar uwarki?.. Nasan ku biyu ne mata so I am sure Kuna sharing abubuwa... Pls don't keep me out.... Yarinyar nan ta fara bani tsoro... " ta fad'a cikin damuwa,
"mami wani abu ya faru ne?..." ummy ta tambayeta,
"dazun na shiga dakinta naji Tana cewa an gano ta... Kuma sje was crying sosai...amman dana tambayeta sai tace nothing... Lamuranta sun fara bani tsoro... Dan Allah tell me what you know about her change of attitude.."inji hajiya asiya, ummy b'ata san abinda zata ce ba Don b'ata gane the kind of change of attitude mom dinta take magana ba,
"mami ni ban gane change of attitude ba... What's wrong... " ta Fada trying to think of what's happening
"yaushe rabonki da ganinta... "shine tambayar da hajiya asiya tayi mata
"mami na kwana biyu fa... Na dade van ganta ba.. Ta daina zuwa gidana... Pls What's wrong ..." ummy ta fad'a cikin damuwa,
"ummy you need to sew your sister... Ya kamata ki ganta... Wanann yarinyar ta kare tas Kama ana dibanta... B'ata cin abinci... She don't stay in falo kaman yanda take yi da...bata magana da kowa... In har kaga tayi magana tou Kai ka fara yi mata... Tun ina tambayar ta abinda ke faruwa Tana min karyar ba komai har na gano da akwai abunda ke damunta... Pls. If you know Tell me... I don't want tl loose this girl... " mahaifiyar ta tafad'a kaman zatayi kuka,
"ikon Allah... Mami tun yaushe kuma ta fara hakan?... The last time dana ganta was da Kika fadamin Tana gidan Dan iya har na kirata tazo gidana... That was it... "ita ma ummy ta fad'a cikin damuwa,
"nidai fadamin if you know abinda ke damunta... Na tambayeta all I get as her mother is nothing...dazun na shjga dakinta unexpected naga ta dora hannu bisa Kai Tana cewa an gano ta... Amma when I asked her tace babj komai... " inji hajiya asiya, ummy shuru tayi trying to figure out what's wrong with her again because she have convinced her cewa ta bar son yarima kuma she was stupid enough to believe that, one thing is that love doesn't go Away just like that,
"kinyi shuru... You know something kenan... " inji mum dinta,
"mami ba haka bane... Kawai am. Thinking what could be the cause.... Wai ta kawarta... Tasleem Dan iya... Suna tare ne har yanzu?.." inji ummy that is trying to get the whole thing
"why zakiyi irij wannan tambayan?...am asking you and you're answering me with a question.... "
"mami Sorry... Inason in sani ne Don in ji if it have something to do with her best friend... " ummy ta fad'a mata
"eh suna tare... Dazun ta dawo daga gidanta... " nan take ummy taji gabanta na mugun faduwa har sai da ta dafa chest dinta, she feels something very bad ia happening, salatin data saki yasa hajiya asiya cewa.
"what's wrong pls... I know kin San wani abu... "
"mami... Babu komai...kawai dai ina tunanin it have something to do with her friend ne tunda kince daga chan take kuma ta dawo da bad mood... Bari in kirata if possible tazo gidana in tambayeta... Kou Me kenan zan fad'a maki..." ummy ta fadawa mum dinta, ba karamin tashin hankali ta shiga ba Don kawai Tana kokari ne ta daidaita kanta amma Allah knows she's feeling so much heat from her body
"kina nufin baki San komai ba kenan... " inji hajiya asiya that is not convinced da abinda ummy tace
"eh ummy.... But if I asked her zan fad'a maki... " inji ummy dake tsoron fadawa mahaifiyarta cewa her beloved 22 years old innocent sister Tana da evil thought to the extent of becoming friend to tasleem Saboda she's in love with her husband, wanann zai zama the longest explanations da zata bawa mum dinta, kuma tasan komaj kanta zai dawo tunda she knows from the beginning but refuse to talk
"you know Allah bazai kamani kan abinda ban sani ba... So if you know abinda ke damun younger sister dinki kuma kin boye ke kika sani.... " inji hajiya asiya, shuru ummy tayi alaman she's feeling guilty, da kyar ta samu courage din cewa
"mami bari in kirata... Kou kuma zan aika driver na ya dauko min ita in tuhumeta..." ta fad'a calmly,
"Dan Allah mami kar ki damu kanki... Kinji kou... " hajiya asiya da b'ata yarda da duk abinda take cewa ba ta katse wayarta without saying a word.
Hajiya zainab kam tunda sukayi waya da tasleem ta fad'a mata abinda ya faru ta zauna Tana tunanin ya rashida da tasleem suka hadu in the first place, ta tuna komai because yarta b'ata boyewa mutanen waje wani abu balle ita, ta San yanda rashida tayi approaching tasleem da maganar kawance, tasan yanda ta dinga bibiyarta hae tasleem ta zama so close to her, which now she's thinking no any Girl will do that without any intention, she knows how she pamper tasleem above all her friends, she's obedient calm and gentle that ita kanta ta yarda daita Tana