Showing 144001 words to 147000 words out of 323952 words

Chapter 49 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2217

to love his decision.

Rashida na zuwa shagon waya ta sayi wata infinx yar 30k,  nan ta bada aka Dan jona mata taje wajen service dinta don kar mum dinta ta aiko ace b'ata zo ba,  tana zuwa ta fadawa Amanda all abubuwan da suka faru bayan rabuwansu,
"gaskiya you're very stupid.... How will you show your anger while you know what you're looking for...bai kamata ki nuna kishi ba... Allah yasa b'ata gano kishi kike daita ba Don hakan zai sa ta fita harkanki kaman yanda family dinta suke so... "
"she won't...bazata gane ba... Ai she hardly understand things... " rashida ta fada with assurance saboda sanin halin tasleem. Bayan kaman hour guda rashida ta koma wajen wayar ta amsa kou full baiyi ba ta bude ta saka sim card dinta,bayan wayar ya Kama booting ta nemi number tasleem sannan tayi dailing while heading out of the store.
Tasleem data fito daga bed room dinta bayan ta gama sallah zuhr ta dauki wayarta dakr ringing,  tana ganin besty tarasa inda zata saka kanta saboda farin ciki, hannunta na rawa tayi picking wayar tana cewa
"wayyo Allah my besty... I miss you sosai... Ya jikinki... " ta tambayeta cikin shagwaba kaman zatayi mata kuka
"fine amarya ta ango... Kwana biyu... I miss you too sosai... Kou lafiya van samu ba... Amma saboda in dinga magana dake na fita sa sayi new phone... Kou good charge ban gama yi mashi ba na saka sim Card dina Don inyi maki magana... "rashida tafada face dinta babu walwala but her voice sounds otherwise,
"Allah sarki besty na... I miss you more... What happened to your phone... "
"faduwa tayi... AI ranar munyi magana da Mai aikinki take fada min kina bangaren mijinki.... Kuma kince chan zaki kwana... " b'ata k'arasa ba tasleem tace
"ni din... Haba besty kema kinsan wanann karya ne... Ya zaayi in kwana a daki guda dashi... " harara rashida ta ballawa wayar b'ata yarda daita ba
"ai ba wani Abu bane Don kin kwana a dakin...."
"wallahi da wani abu... In har na kwana ban ji shawaran ki ba kenan... Ni ban kwana ba... Ranar na dawo na dinga kiranki.... Wayarki bai shiga... Wallahi I miss you... Lot havr happened in the past days... " inji tasleem da jikinta ke rawa Don ta bawa rashida labari
"hmmm amarya kenan... "
"pls stop calling me that... Am your besty not amarya... " tafad'a cikin fushi tana turo baki
"na Daina...now tell me what's up... " inji rashida dake jingine da bangon wani gida tana kallon mutane dake wucewa,  nan tasleem ta shiga b'ata labarin things that havr been happening,  nan ta fara fad'a mata yanda ummah ta umarceta ta dinga dafawa yarima abinci,  da sauri rashida tace
"wait a minute.... Kina nufin... Kin fara dafa mashi abinci?... " ta fada hat jikin ta na rawa in a way da yake da alaman question mark amma dayake tasleem b'ata damu ba kou a jikinta,
"eh mana.... Yanzu kusan sati kenan..." still bata k'arasa ba rashida tace
"besty... Let me call you.... Daman inda bakin titi ne... If na isa gida zamuyi magana... " ta fad'a jikinta na rawa sosai, 
"nima naso ince da akwai hayaniya a inda kike... If Kin isa gida sai muyi magana... " inji tasleem,  Rashida b'ata k'ara cewa komai ba ta kashe wayarta ta tayi saurin dailing number Amanda tana cewa
"sister....i. have miss a lot... Can you believe wai kusan sati da ta fara dafa mashi abinci ni ina nan zan kashe kaima while nesa tazo kusa?... " ta fadawa Amanda,  wani irin dariya Amanda da tafi Rashida matsuwa ta saki, she believe the only thing rashida is going to have da ita bazata samu ba is the Prince's dick amma daga nan ta tabbatar kou kudinshi bazata kaita ci ba,  she have planned her life sosai, 
"daman baka fushi if you want something... All you need to do is stay focused.. Kinga da kilan komai ya daidaita tsakaninku..."
"nidai pls call now... Ki kirashi yanzu pls..."inji rashida da jikinta ke rawa,
"kar ki damu... Yanzun nan zan kirashi.... "
"OK.. Ina nan ina jiranki...i won't go home sai naji reply dinki.. Am. Waiting... " rashida ta fada cikin rawar jiki tana kashe wayarta,  wani waje ta samu ta zauna yayinda take jiran kiran Amanda,  she can't just wait for all this to come to an end,  the kind of end that she will be In the arms of the prince for the rest of her life.
Babalawon da Amanda ta kira cewa yayi kawai tazo ta amshi magani because ba abinda zaa aika ta mota bane as maganin VA zai taba kasa ba har ayi amfani dashi, amma tana kiran rashida tace
"yace azo a amshi maganin.... Amma zaa taho da 500k... " nan take rashida ta dora hannu bisa kai tare da fashewa da kuka tana cewa
"ina zan samu 500k yanzu... " b'ata k'arasa ba Amanda tace
"relax mana...we're in this together.... Now tell me nawa gareki... Sai in cika. Maki AI... It's no big deal... " inji Amanda,  nan Ta fad'a mata sauran kudin da suka rage a hannunta, 
"wanann babu case... Yanzu ki kawo kudin...sai in Kama hanyar yau da yamma kou kuma gobe..." ta fada mata kaman Shes helping her,  da sauri rashida ta fara yi mata godiya tana cewa
"nagode... Nagode... Thank you so. Much.. The way you're helping me your own helper will locate you... " gatsine Amanda ta dingayi tana amsa mata da Amin,  (what ever you do to others same thing will surely locate you, it's Just a matter of time,  tayi wasa da trust din da tasleem ta b'ata, now Amanda is playing with her own trust too,  )
"but pls... Ki taimaka ki tafi yau... Zan aika maki da  kudin gobe... Nasan in kin amso goben zuwa jibi kin dawo... Pls kiyimin wannan alfarman... "
"In dai yiwa Kaina...." Amanda ta fada cikin ranta sannan tace
"don't worry dear... I. Will do anything for you... As am talking to you now ina gama waya zan fara Shiryawa... " tsalle rashida ta daka forgetting tana kam titi, godiya ta dingayi mata sanann sukayi sallama.
(ya rabbi, remove fake people from our lives kou su waye, ya rabbi remove fake people from our lives, rabbi duk Wanda yayi wasa da zuciyoyinmu play with theirs in a way they can't handle the pain, toy with those that play with her our heart, rabbi ka tozarta wayanda suke mana dariya a inda Muke but feels kaman su kashe mu a bayan mu. Amin)




Thanks
[3/14, 6:34 AM] +234 703 008 7807: 46❤💛💙🧡💚
Sakaci
💜💛💙🧡💚💚




®Zuwairat (ummumaryam)




4⃣6⃣





Rashida b'ata san lokacin da ta iso gida VA saboda farin ciki,  the excitement is to much for her,  she can't believe zuwa jibi maganin dake dauke da destiny dinta will arrive garin da take, kou da ta iso gida her mom was in the falo,  tana ganinta tamike tafada zazzaga mata masifa tana fada mata duk yaranta babu wanda ya rainata kaman ita, she nags at her for more than 20 minutes amma kou word daya rashida b'ata ji,  kawai zuciyarta na wajen the goodness that is about to be fall her,  gani take babi abinda zai sa ranta ya baci a yanzu, saidai if the jazz fail like the first one
"Allah ya sauwake... " ta fada rejecting the thought of it not working,
"me kika ce?.. " mum dinta dake mata fada ta tambayeta,
"nothing mami..." ta fada looking calm, 
"na sake ganin kin fita daga gidan nan... Wallahi sai naci mutuncin ki... If you think am joking do Other wise ki gani... " mum dinta ta fada sounding angry, 
"mami... Am sorry...amma gobe.. Ne ranar da muke clearance... "
Dalla rufemin baki ki bani waje... Always have something to say..." ta daka mata tsawa,  daman it's what she's waiting for,  da sauri ta Mike ta Kama hanyar dakinta,  wulla kanta tayi kan Gado saboda tsananin farin ciki. Kou kadan she didn't intend to call tasleem back. Because taji abinda take nema for a very long time.
ita kam tasleem ta rike wayarta a hannu babu abinda take jira sai kiran Rashida, kawai sje wants to vomit all she have hidden for all this while, tafi hour guda tana jiranta amma shuru b'ata kira ba Wanda hakan yasa  ita tayi dailing number dinta,  rashida dake kwance imagining how it's going to be yaji wayarta na ringing da sauri ta dauka thinking kilan Amanda ce,  amma tana ganin tasleem taja tsoki tare da ajiye wayar without picking tana cewa
"very soon kou kallo bazaki isheni ba... Just wait and see.... "tafada tana komawa tayi kwanciyar ta,  sake kira tasleem tayi ta sake  mikewa tana cewa
"ohhh... Wannan sakarar won't let me think.... Mtwsss. " ta fad'a tana daga wayar,   before tasleem tayi magana tayi saurin cewa
"besty... Sorry... If na isa gida zan kiraki... Har yanzu ina kan hanya ne... "
"OK pls kiyi sauri ki kirani if kin isa gida..i. have lot to tell you... " ta fada har jikinta na rawa, 
"OK.. Don't worry... Zan kiraki... " ta fada tana kashe wayarta, 
"lousy fellow... " Tafada tana ajiye wayar.
Hakuri tasleem  har tayi sallah asr sanann tasake kiran rashida da har lokacin b'ata kirata ba,  abunka da wnada ya saba da surutu if batayi ba b'ata jin dadi,  amsa wayar rashida tayi tana cewa
"yanzun nan nace zan kiraki tunda nayi sallah... Bani Insha besty na... " ta fad'a mata mata,  nan tasleem ta fara fada mata abubuwan da yarima ke yi mata da yanda yake hada masu dining duk dare da kuma yanda yake shiga dakinta ta k'arasa maganar dacewa
"besty... I think... He is not as bad as you think.... Ya iya magana..." da sauri rashida tace.
"AI ke kika sani... Kawai ya samu abinda yake nema a jikinki shikenan... Who knows kilan MA kin bude mashi legs... " da sauri tasleem da jikinta yayi sanyi tace.
"haba besty... Nothing like that... It's just that kawai.. Kaman ya fara shiga raina..." kawai sai taji ta kashe wayar, 
"hello hello... "tasleem ta fara maimaitawa out of serious surprise,  ita kuma rashida ta dafa cheat dinta saboda wani azaban kishi da take ji,  da sauri tasleem ta sake kira because b'ata Kai karshen abinda zata fada mata ba, saida wayar ta kusa tsinkewa sannan rashida tayi picking tana cewa
"ban San baki San kishin kanki VA sai yanzu... In ba hauka ba yanda yayi treating dinki har ki fara maganar shi with positivity?...amman kin bani mamaki... " ta fad'a sounding harsh
"na bari...na daina... " tasleem ta fada mata sounding so childish,
"oh your problem...if you like Karki daina.... Nidai na fada maki abinda ke raina... "
"an daina.... Nima I don't know what happened.. Amma na daina... "
"in baki daina ba AI kece da wahala... In ya samu abinda yake so AI shikenan... Lokacin zaki gane abinda nake fada maki.... " haka ta dinga zugata har small drop of feeling data fara samu kan yarima ya gushe mata,  ji tayi the feeling is no more,  daman she developed the feeling yayinda babu rashida dake b'ata bad advice and now that she is back she's destroying what they built, saida ta tabbatar tasleem is convinced sannan hankalinta ya kwanta, 
"wallahi besty inason ganinki... I want to spend one afternoon with you... Dukda nasan yanzu family dinki basu sona... " rashida ta fad'a kaman zatayi kuka,
"hmmm dear mummy ma tace in fita harkarki... Na rasa abinda kikayi masu... But don't worry muna tare... Mutu ka raba takalmin kaza... " inji tasleem,  rashida shuru tayi,  kou kadan batayi bakin cikin hakan ba,  kou da rabuwa da tasleem zatayi b'ata da damuwar komai inda har ta cimma burinta,  ita kawai tana tarw daita ne Don ta sami hanyar da zata sakawa yarima magani that's all,  not because she' cares about her as a friend kou wani abu,
"yanzu shikenan Bazan iya shiga gidanki ba?.. " rashida ta tambayeta kaman zatayi mata kuka
"kina iya saka likaf AI.... Sai kizo.... Nasan ummah tasa masu gadi su fad'a mata in sun ganki...so don't worry... Now tell me yaushe zaki zo... " tasleem ta tambayeta out of joy
"don't worry... Zanzo... Zanzo tun safe sai in tayaki hadawa mijinki abinci... "
"hmmm last time kika ce zaki dade a gidan nan amma kaman ana koranki baki dade ba... " tasleem ta fada forgetting what happened the last time she came
"besty kenan... Don't worry... Dukda baa son ina zuwa gidanki ya zama dole in shigo kou da sau daya ne..kuma zan tayaki komai... " ta fad'a mata,  ahaka sukayi sallama.

Yau ma yarima that look very excited ya gyara dining wearing only jallabiya da boxers da zaka iya gani daga nesa kasancewan jallabiyar ba Mai nauyi bane,  he looks very calm while he picked up his phone to call her,  tasleem data fito daga wanka tana ganin call dinshi ta Dan tsaya for a moment kaman bazata dauka ba sai kuma tayi saurin picking , she can't just watch her phone ring b'ata dauka ba,  especially when it's from him, kaman batason magana tace
"hello... "
"hi gimbiya... How was your day... "
"fine... " ta amsa mashi calmly,
"baby dinner ia ready... Kizo muci... Ina jira... " ya fad'a a Voice din Mai jin bacci,
"uhmmm... " ta amsa mashi,  bai sakr cewa komai ba don yasan haka take behaving kuma tazo tafishi cin abincin. Tasleem kiran rashida tayi ta tana cewa
"besty kinji wai inzo muci abinci... " ta fada mata sounding so stupid,
"kice baki ci mana... " inji rashida, 
"OK... But fa ina ta jiran inci... " tasleem ta fada tana turo baki, duk Wanda vai sani ba yana iya tunanin asiri rashida tayi mata yanda komai sai tayi informing dinta amma tsabagin sakarci da sangarta ne,  Kawai Shes use to saying what ever she sees and nobody ever made the attempt of stopping her it telling it's bad,  wasu kuma naturally haka suke da surutu kaman ni a gari hahhh,
"then why kika kirani kuma... Nifa banason rainin hankali,..." rashida tafada sounding very angry,
"aa ba haka bane.. Kawai gani nake ya kamata in fada... Maki... " tafad'a voice dinta narawa
"matsalar ki tunda baki san  kishin kanki ba... " ta fada mata atakaice
"don't worry besty Bazan je ba... Nasan you cared about me," tafad'a mata cikin sanyimurya,
"good besty... Now you're talking.... Kar ki yarda ya saba maki da wanann abubuwan... Don nasan he does not mean it.... Think of it just month ago Yake neman yanda zaiyi ya kasheki and now he is acting cool.... Kawai yaga kina da good skin and shape yana son ya gama moranki sai ya ajiyeki... Shine your eyes my friend... " rashida ta fada mata,  shuru taslem tayi har sai da ta Kai karshe sannan tace
"shikenan... Nagode... Duk yanda mukayi zan fada maki... " inji tasleem cikin sanyi murya,  she don't want to do abinda rashida take fada mata,  tana ganin da akwai karya a abubuwan da take fada mata but she feels so convinced with her advice as she feels it's coming out of love,  tana katse wayar ta kira yarima dake zaune yana jiran zuwanta with a smile, daukan wayar yayi yaji tana cewa
"ni.. Yau... Am not... Hungry... " tafad'a cikin voice dinta Mai dauke hanaklin Mai sauraro,  idanuwa ya lumshe yace
"gimbiya yau aji zaki jamin.... Shikenan.... Bari in kawo su nan inda kike tunda yau sarautar ta tashi... " ya fad'a yana mikewa
"nidai aa... No pls... " ta fada kaman zatayi mashi kuka,  murmushi ya saki yana cewa
"sai na zo..." ya fad'a atakaice yana kashe wayar.
Da sauri ta sakr kiran rashida tana fada mata
"besty kinji yace zai kawo abincin nan Bangarena..." tafad'a Har jikinta na rawa, 
"pls besty kar ki kashe waya... Ki bari inji abinda zai fada maki... " rashida ta fada cikin sanyimurya. Haka akayi kam Don har yarima ya shigo da da abincin tare da sallama their phone is connected, 
"gimbiyata.... Yau mulki kike ji kou... Am here... Kuma zanyi feeding dinki da kaina... " yafada gana dora abubuwan daya zo dasu a kan locker na gadon,  tasleem shuru tayi tana daidaita wayar yanda rashida dake kwance hawaye na zuba zata ji sosai, ajiye wannan ya sake komawa ya dauko sauran sanann ya zo bakin gadon, daga isa sai rigar baccin data saka bayan ta fito daga wanka,  she look so calm and beautiful,, wayarta na bisa ruwan cikinta ta kifashi yanda rashida zataji komai da zai wakana,  sai da ya ajiye abincin sanann ya sa hannu ya daga jaw dinta yana cewa
"baby.... Wannan kyau yafara rikitani...anya zan iya hakuri anymore?.. " ya fad'a yana kallon yanda lashes dinta ke kasa alaman she's not looking at him,  shuru tayi b'ata ce komai ba, 
"komai naki is different..." ya fada yana Kama shoulder dinta, 
"pls... Ban so... " tafad'a tana Dan matsawa daga gareshi,  rashida was about dying saboda kishi... She feels so much pain, just imagine what she's going through,
"naji... Now let's eat... " ya fad'a yana Kai fruit bakinta,  daure face tayi tare dacewa
"nace na koshi...pls leave me alone... " tafad'a cikin tsiwa yanda rashida zata jita kuma ta ji dadi saboda bin umarnin ta da take,  shuru yarima yayi ya rasa abinda zai ce mata,  shuru na ya Dan biyo baya kaman na minti biyu sannan yarima yace
"me kika ci tou.. You know we always have our dinner together..  Why yau zakici without me... " ya fad'a cikin sanyimurya,
"nidai pls... Daga yau... Stop waiting for me... Ban so... " tafad'a kaman ba ita ba,  kallon mamakin yayi mata yace
"for real?... You  don't want to eat with me again?... " ya fad'a cikin tsananin bakin ciki
"yes... Ban so... " ta amsa mashi atakaice, 
"gimbiya... Ni dai baki sona kou?... Before har na fara tunanin you cares amma am wrong kou?... " ya tambayeta,
"yes... " ta amsa mashi Kai tsaye,  assuming rashida is not listening da bazata amsa da yes ba amma she wants to make her besty proud,  dafa goshi yarima yayi yana shafa forehead dinshi ahankali saboda yanda yake jin temper na  taso mashi,  kaman daga sama ya dauki plate din roasted beef ya wurga  jikin bango


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login