Showing 36001 words to 39000 words out of 323952 words

Chapter 13 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2148

market... Amma in kina son ki hada naki da kanki kawai sai ki samu flour dinki sai butter da madara kou nono kindirmo tare da yeast...sai ki hadesu a cikin kwano ki kwaba ...in kina raayi kina iya saka small salt da sugar.. kiyi making dough dinki kaman dough din meat pie... " b'ata k'arasa ba tace
"ai mummy ni bansan yanda ake making dough din ba..."
"OK babu matsala.. Zan koya maki... Sanann in the process duk abinda nayi baki gane ba ask kinji kou?.. "
"yes mummy... " tasleem ta fad'a cikin farin ciki,
"yanzu dai zan ajiye wannan nawa shawarma bread gefe guda muyi namu yanzu... " ta fad'a mata, flour ta debo ta zuba cikin bowl, bai da yawa sosai yanda basu dade suna abu guda ba, cikin flour din ta dauki yeast dinta tana cewa
"kin gani kou... Wannan shine yeast... " ta fad'a tana Dan deba kadan ta zuba, sai ta dauki gishiri Dan kadan ta zuba tare da sugar shima ba yawa sai ta motsa dry Ingredients dinta, duk abinda zata zuba sai ta nuna mata,
"kina dai gani kou? " tasleem da ta zaro idanuwa kaman zasu fito tace yes, duk abubuwan da ake tana kallo and she sees nothing hard in it, butter hajiya Asabe ta dauko ta zuba daidai kan flour da sauran dry ingredients sai ta dauki nono ta zuba shima daidai sai ta fara motsawa, nan take ya dungule waje guda Dan ruwa ta Dan diga ta hadashi da kyau ya zama fluffy, sannna tace
"Kinga wannan shine dough dinki... " ta nunawa tasleem data bada undivided attention dinta,
"babu ma wahala mummy... " ta fad'a cikin jin Dadi sosai,
"tou kin gani... Yanzu zamu rufeshi ya Dan taso... " ta fad'a tana dauko marfin bowl din, rufeshi tayi ta ajiye gefe guda sannna tace
"kinga bazakice sai dough dinki ya taso zaki cigaba da aiki ba... Hakan zai jawo b'ata lokaci da yawa.. Don haka yayinda kike jiran dough dinki ya zama ready sai ki fara hada kayan da zakiyi amfani dashi, wata plate ta dauka Mai dauke da danye Nama,
"wannan shi ake kira da mince meat... " b'ata k'arasa ba tasleem tace
"mummy ya ake hada mince meat kuma?.. "
"shi kawai Nama ne mara bones zaki markada then it will give you this... " ta nuna mata Nama,
"OK na gane... " inji tasleem,
"yauwa... Yanzu zaki dauki fry pan dinki... Sai ki kunna gas dinki... Now kunna gas din... " ta umarci tasleem, baki tasleem ta turo tana cewa
"ni ban iya ba... " ta fad'a cikin shagwaba,
"naji... Watch me... " ta fad'a tana daukan lighter, nan ta kunna gas tasleem na kallonta, kashewa tayi ta mikawa tasleem lighter itama tayi, jikinta sai rawa yake, she tried once and she failed sai da ta sake na biyu ya kunnu, wani irin tsalle ta daka tana. Cewa
"na iya... wayyo Dadi..." hajiya Asabe couldn't help it but laugh,
"silly girl... " ta fad'a sannan ta dauki frying pan dinta ta mikawa tasleem ta dora kan gas din, oil ta dauko tace
"kin gani wannan oil ne... Ai kin sanshi kou... " ta tanbayeta because tasan with tasleem anything is possible
"eh na sani... "
"yauwa... Zaki saka Mai amma Dan kadan kar yayi yawa... Bayan kin zuba Mai sai ki dauki albasa... " ta fad'a tana daukan chop onion dake tare da danyen chitta sai kuma Danyen tafarnuwa, bayani tayi mata sanann ta juye wanna albasa da fresh garlic da ginger da akayi chopping dinsu kana, spatula ta mika mata ta tasleem ta amsa tana juyawa amma anyhow har wasu suna zuba Kasa, nan ma sai. Da aka koya mata turning abun ahankali, naman aka juye kan albasan dake kamshi,
"wow... " tasleem ta fad'a cikin farin ciki magi da wasu spicies ta barbada kan naman tana juyawa duk tana mata bayani, juya naman tasleem ta dingayi har sai da taga ya fara brown alaman yayi sannan ta sauke wannan frying pan din, banda kamshi babu abinda ke tashi cikin kitchen din,
"hope you understand komai... " inji hajiya Asabe,
"sosai mummy.... I love you.. " ta fad'a cikin so Much excitement
"love you too dear... Now zamu soya tomato pepper dinmu da sauran ingredients din... " ta fad'a mata
"mummy Dan Allah can I taste the meat?.." ta tanbayeta,
"yes mana... " da sauri tasleem ta dauki spoon ta debi naman ta kai bakinta, idanuwa ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya,
"it's so delicious... Allah yasa Nima in iya haka" ta ta fad'a tana tauna Nama,
"why not... In dai har zaki bi umarnin komai step by step ai babi wahala... Kilan ma naki yafi wanna dadi... " ta fad'a mata, Another frying pan ta dora shima ta diga mai kadan ta zuba su albasa da garlic ciki sannan ta juye wannan tomato Mai pepper din ciki ta soya tayi adding seasoning wato Maggi da kayan kamshi sannan ta juye wannan white rice din ciki ta motse wannan baked beans din ne abu na karshe data zuba , tasleem was watching with will her attention, nothing pass her eyes, tasan she can do all those stuffs, she will try to do it yau ba gobe ba,
"hope kina ganewa... " ta tambayeta
"sosai ma mummy... " ta amsa mata, shima saukewa tayi ta ajiye tana cewa
"kinga yanzu sai mu koma kan dough din mu... Yanzu dauko shi... " da sauri tasleem ta dauko shi, tana budewa taga ya tashi sosai, idabuwa tasleem ta zaro, debo dough din tayi sanann ta ajiye tayi spreading dinshi ta yanka shi circle manya kaman yanda shawarma bread yake, tasleem was watching careful, bayan tayi mashi rounding and not too thick ta sake dauko non stick frying pan tana cewa
"Kinga wanna bai bukatar Mai, kawai dai zakiyi amfani da non stick ne yanda ba zai Kama ba... "ta fad'a tana dorashi kan wuta on low heat, sannan ta dora wannan dough din data yanka in round Shape, bayan few minutes ta sake juyashi, tasleem was like wow, wato haka ake wanna abun da take ci always, she's the happiest person alive right now, da gani cooking will be cikin hobby dinta saboda duk wanda zaiga face dinta sai yaga annashuwa da farin ciki, bayan dough din ya gasu hajiya ta saukeshi, b'ata tsaya bin ta kan sauran ba tace
"now Kinga shawarma bread dinki... Yanzu zaki ajiyeshi kan plate... Sai ki dauko wannan... " ta fad'a tana nuna tomato da naman debo naman tayi ta zuba a tsakiyar shawarma bread din sanann ta debo wannan tomatoes da sauran hadi ta zuba sannan tayi folding dinshi, Mai ta sake zubawa a pan amma very small sannan ta dora burritos din sama few minutes later sake juyawa sanann ta dora kan plate tare dacewa
"your burritos is ready parrot... " tsalle tasleem ta dingayi tana cewa
"mummy am speechless.... It's not as hard as I thought... "
"yes... Zaki ci da tomato ketchup... Shi kuma ba dole ki sayi na kasuwa ba..." ta fad'a tana dauko tomato paste amma wanna Karin ba Mai pepper ba, kawai normal tomato ta jiye sai ta dauko vinegar ta ajiye,
"now ki kalli yanda zaki hada home made ketchup dinki... " ya fad'a mata, yar karamar pot ta zuba tomato paste din sai ta Dan zuba vinegar ciki tare da Dan saka pinch of gishiri da sugar ciki ta dora kan wuta, nan ya fara tafasa like for 5 minutes sai ta saukeshi tace
"Kinga shi simple... Babu wuya... "
"yes mummy... Am salivating already. ." ta fad'a cikin murna, dariya kawai hajiya Asabe tayi because ita kadai tasan plan dinta,
"yanzu dai Kinga burrito dinki... Now Kinga dole zaki hada abun sha... Now sai muyi avocado smoothy..babu wahala, kawai abinda kike bukata is avocado, sai zuma da kankara wato ice cube da madara tare da mint leaf wato naanaa.." ta fad'a mata, cikin fridge ta bude ta dauko avocado da sauran ingredients data lissafo ta kawo kusa da blender, komawa wajen tasleem tayi, avocado dinta wanda ya nuna sosai ta bude ta kwashi avocado din ta zuba cikin blender tana cewa
"bai da b'ata lokaci kuma yana da dadi sosai sannna it's very nutritional... " ta fad'a sanann ta dauki zuma ta zuba ciki tare da zuba madara na ruwa da mint leaves dinta daga baya tayi adding kankara ta rufe tayi blending, cup ta dauko ta juye ciki looking so smooth and sweet, tasleem ji tayi kaman saliva dinta zai zubo waje sabida yanda take ji,
"now my burritos and avocado smoothy is ready... Sauran naki... " ta fad'a mata, idanuwa tasleem tazaro tare dacewa
"mummy ai ni zanci wannan kou?.. " ta fad'a kaman zatayi kuka,
"lallai... Ai yanda nayi kika gani haka zaki tsaya kou kije Bangaren yaya ki hado naki...wanann nawa ne... " ta fad'a tana daukan plate dake dauke da burrito da ketchup sai kuma cup dake dauke da avocado smoothy, b'ata Damu taga kallon da tasleem ke mata ba ta bar kitchen din leaving tasleem speechless.



Har ilah yau INA maku tallah wannan ingantaccen maganin mai suna rainsoul, ga wayanda basu sanshi ba it's a qualitative medicine dake maganin different cuta dake damun mu a yanzu, mata masu Neman maganin infection kou wayanda basu releasing lokacin sex try rainsoul zakayi mamaki it is tested and trusted, bazan iya fada maku abubuwan da rain soul keyi ba but it's effective and will relief you of so many illness da Wanda ka sani da Wanda baka sani ba, but its 30k per kwali mai dauke da 30 sachets, if kana da halin saye contact mummy a kan 08063328903. Ina amare it's good u use rain soul da kayan mata, zai yi maki maganin infection sosai, mata da dama suna da infection kina iya ganin ke budurwace baki dashi but most yanzu suna dashi basu ganewa sai sunyi aure, in har mace tayi university tana shiga public toilet sai dai fatan Allah ya kiyaye.



Thanks[3/14, 6:26 AM] +234 703 008 7807: 12๐Ÿ’šโค๐Ÿงก๐Ÿ’œ๐Ÿ’™
Sak'aci
๐Ÿ’œโค๐Ÿงก๐Ÿ’š๐Ÿ’™๐Ÿ’›





ยฎZuwairat (ummumaryam)





1โƒฃ2โƒฃ


follow me on instagram @Zuwairatummumaryam(confide in me)








Tasleem rasa inda zata saka kanta tayi, tana kallo hajiya ta fita da wanna plate din, saliva tasleem ta hadiye sannan tabi bayan hajiya har falo, hajiya kam har ta haye dining tana sipping smoothy dinta,
"mummy... Nifa na dafa...." ta fad'a tana kokarin kuka, dariya hajiya tayi tana kallonta,
"you're not serious... Me kika dafa?.. " ta fad'a tana kallon yanda tasleem ke kallon abincin dake kan table sai drink dake hannunta,
"abincin mana... " ta fad'a hawaye na taruwa idonta,
"aa wanann nawa ne... Zakije ciki ki dafa naki or kije part din yaya ki dafa, duk abinda kika ga babu ki zo ki amsa balle ma nasan you will have it all... " ta fad'a hankalinta kwance , kawai sai tasleem ta fashe da kuka na shagwaba kaman yanda ta saba, ita duk a tunaninta nata ne, tana tunanin suna gama abincin zata ce dauki ki cinye tunda you're coming from school, daman small mummy dinta bata da sauki sosai, Shes a non nonsense person saboda b'ata daukan takaici kaman mum dinta, tana kuka ta dauki hijab dinta da bag ta fita tana kallon hajiya Asabe, banza tayi da ita tana fita ta fashe da dariya sosai tana cewa
"yar rainin wayau... "
Da gudu tasleem ta shiga bangeran mahaifiyar ta tana kuka, da sauri hajjya zainab ta Mike tana kallonta,
"jewel lafiya tun dazun driver ya maidoki kuma baki shigowa ba sai yanzu ki Shigo da kuka?..." ta fad'a tana kallon tasleem dake kuka kaman an bugeta,
"mummy bq small mummy bane?.. "
"what happened... " ta fad'a tana kallon how she's crying,
"wai tinda na dawo daga school nake chan tana koyamin abinci... Mummy kou abinci ban ci daga school ba...saida muka gama tace inje inyi nawa... " tafad'a tana kuka sosai,
"baby na you mean yau Kinyi girki... "ta tambayeta sounding so excited,
"Eh mana..."
"kuma kin iya?.. "
"eh mana... " ta fad'a ckkin shagwaba, da sauri hajiya ta rungume ta tana cewa
"babyna me kika koya?.. " ta fad'a tana rungume daita kaman wata kwai,
"burritos da avocado smoothy har da homemade ketchup... In short mummy har da shawarma bread na iya yanzu... " tsalle hajiya zainab tayi tare dayi mata kiss a kumatunta That is wet da tears,
"wayyo Allah na dadi...my baby is now a chef... Am. So happy... Ki bar kuka kinji kou... Tunda Allah yasa kin iya yanzu.. Ki shiga kitchen ki hada da kanki... Nima zanci my love... " hajiya ta fad'a cikin serious excitement kaman daman yara mata basu taba abinci ba sai kan yarta, she doesn't know how to thank hajiya amina da hajiya Asabe,
"but mummy yunwa nake ji... ".ta fad'a cikin shagwaba,
"well ki fara hada mana avocado smoothy musha sai ki hada mana burritos din... " ya fad'a sounding so proud, haka tasleem ta shiga kitchen kaman wasa tayi avocado smoothy Mai shegen zaki saboda too much zuma, cikin cup biyu ta zuba zata kawowa mum dinta, hajiya zainab dake labe tana kallon ta tayi saurin komawa falo ta zauna wearing a smile, nan tasleem ta mika mata daya ta sha tana lumshe idanuwa, babu abinda take ai santin drink din. Ba karamin dadi tasleem taji ba, she feel like doing more saboda yanda mun dinta take nuna appreciation, it's good to appreciate your child, in. Short showing appreciation is good, zai kaji kaman kana da wings and you can fly, believe me I know that. Kitchen tasleem ta shiga like play like joke ta hada burritos da ketchup, she came out of so much flour on her skin, she spent lot of time a kitchen din but finally it was over and burrito was made, har sallah rakaa biyu hajiya zainab tayi sabida farin ciki da kuma nuna godiya ga ubangiji for making her witness this day, fsrin cikin ta bai misaltuwa, yau gata tana cin abincin tasleem dinta, ita kam tasleem kaman ta jawo gobe haka take ji, she want hajiya amina taci abincin ta.

Yau Saturday wajen karfe takwas yarima ya shiga Bangaren ummah, Kwantawa yayi tare da dora kai kan kafar ta yana zuba mata ruwa begging wai ayi wani abu kar a had'ata da tasleem, sai da yaga ran hajiya zai bace sanann ya bar maganar amma shi tun ranar laraba bai samu bacci ba balle yaji damuwar shi ya Dan kauce, he have been thinking how to get out of this total mess, tamkar he's under investigation and trying to run out of it haka yake ji, wannan damuwa yana mashi yawa
"fav... In baka labarin yanda muka hadu da abbanka?.. " ta tambayeshi, kai kawai ya daga mata alaman eh,
"did you know ni da mahaifinka bamu San juna ba har mukayi aure?.. " ta fad'a mashi,
"ai nima inda ban San wacce zaku aura min ba da Bazan damu ba... " ya fad'a sounding angry,
"bazaka daina ba kenan... so kake raina ya baci kou.. "ummah ta daka mashi tsawa, ahankali ya girgiza mata kai,
"sorry ummah... "
"babu wani sorry ummah...kasan daga yau any bad talk against tasleem is like ka zageni... " ta fad'a mashi babu wasa, da sauri ya daga kai ya kalleta yana cewa
"haba ummah... ya zaayi ki hada kanki da wannan yarinyar... " bai k'arasa ba ta daga mashi hannu,
"I have spoken... " ta fad'a mashi atakaice,
"in har ka zagi tasleem ka sani tankar ka zageni... So if you like go and talk anyhow against her,... " ta fad'a atakaice,
"ummah kiyi hakuri Bazan kara ba... "
"better... " ta amsa mashi atakaice.

daga Wednesday zuwa Saturday is three days so few people sun fara Sanin abinda ke faruwa, in dai kana cikin close family din sarki zaka San da akwai babban biki a gabansu wato bikin Aliyu da tasleem, duk yaran sarki sun San nan da kwana biyar zaa saka bikinsu, haka yasa Ibrahim wato danuwan Aliyu ya fadawa matarshi da akwai shagali very soon a royal family,
"habibi shagali kuma... Na meye... " ta tambayeshi
"well Auta zaiyi aure... " ya fad'a mata, idanuwa ta zaro daga inda take zaune tace
"wow baby am so happy... lallai da akwai shagali... who is the lucky girl... " ta tambayeshi,
"yar gidan kawu Dan iya ne... Tasleem... " ya amsa mata,
"Allah sarki... Na Santa ai... Duk Haihuwa tare suke zuwa da hajiya... Amma am so happy... " ta fad'a mashi,
"me too... " shima ya fad'a yana Mikewa, bathroom ya shiga ita kuma ta Mike ta dauki wayarta daga kan mirror sannan ta fice daga dakin, tana fita tana dailing number rashida, sai da ya kusa tsinkewa ta daga, voice dinta was very low alaman She's sick,
"meke damunki... " ummy ta tambayeta,
"Anty kinsa abinda ke damuna...dan Allah stop asking me..." ta fad'a kaman zatayi kuka,
"hmmm rashida kenan... Kina nan kina kashe kanki gashi aure zaiyi..." da sauri tace
"anty aure?... Wa zai aura... " ta fad'a tana fashewa da kuka,
"pls stop crying... It's cousin sister dinshi... Yar gidan Dan iya... "cikin kuka rashida tace
"Allah sarki rayuwa... Allah yasa ta gane how lucky she is to have him... Allah yasa ta gane tana Cikin mata masu saa a duniya... Wayyo Allah Zuciyata... " ta fad'a cikin kuka sosai, ummy shuru tayi tana jin tausayin sister dinta,
"anty nasan mutuwa zanyi...


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login