Showing 276001 words to 279000 words out of 323952 words

Chapter 93 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2173

Tana dafa bango, all she's praying for is kadda Allah yasa yarima ya dawo nan kou kuma ya gane the car is gone, Don b'ata san irin balain da zata shiga if he knows ba, she's so. Afraid of him now that she have seen the other side of him, daman ance not all that glitters is gold, before he looks so calm and cool sje loved him that his love lead her astry yanzu kam taganshi kuma taga what he is capable of, tasan Don ya Kashe mutum ba komai bane a wajenshi, Tana dafa bango ta samu ta shiga kuma luckily inda take tunanin ganin keys din nan ta gansu, ranta wulik ta dauko keys din ta fito Tana dafa bango, cikin compound ta fito sanye da hijab Tana tafiya ahankali da idanuwanta dake kumbure sosai, tana zuwa Umar ya daga Kai ya ganta, mikewa yayi ya nufi inda take, gaidata yayi cikin respect, bakinta na rawa ta amsa mashi before saying.
"pls... Ka budewa... Bakuwata gate... " ta fad'a kanta kasa sabida kunyar humiliation Din data sha jiya, tasan dole he will be a witness because he is always around, ta mance he saved her helped her, jiyan Don balai b'ata gane komai kou kowa, har sanda taslem tayi magana b'ata sani ba, kawai all she knew is that the will of Allah ne yasa jiya bai Kasheta ba, babu gardama Umar ya tafi da gudu yasa aka budewa Amanda gate, face dinta daure sosai ta shigo, rashjda na jingine jikin bango dake kusa da main falo Don Tana ganin Umar ya taho ta tsaya sabida b'ata da kuzarin tafiya, all her body hurt like crazy, cikin iko Amanda ta isa wajenta babu jajantawa babu tambayar why she turned like this despite she knew she's better than this before now, hannu kawai ta mika mata alaman ta dora mata keys din da take gani a hannunta, murmushi wnada ya fi kuka ciwo tace
"nawaooo... Hmmmm"ta fad'a cikkn kunan rai,
"should I go?.. " Amanda ta fad'a atakaice,
"no... But pls do me a favor... Go today... Am in hell here... dukda all you care about is yourself... " ta fad'a Tana dora keys din a hannunta, kwacewa Amanda tayi daga hannunta b'ata sake bin ta kanta ba ta nufi inda motar take, duk yafo motocin wajeb tsada da daukan ido, direct wajen motar ta nufa ta bude tashiga, all she wants is to get out of the house yanda kou me zai faru she's gone, she's the kind of person that thinks if am save kowa ma ya mutu,(kika karanta baki biyaba I owe you)
Yanda take rawar jiki kallo daya zakayi mata ka san vata da single irony of truth tattare daita, motar ta tada Tana kallon cikin motar dake kama da motar da baa tab hawa ba saboda sabontar ta, har ledan sit dinshi na gaban kawai aka cire Wato inda yarima da rashida suke zama, she feels so excited by the sight ofthe car, wani irin ajiyan zuciya ta saki feeling so accomplished, rashida na jingine jikin bango Tana goge hawaye dake fito mata, she feels so much pain in her, how will you work and all you get is pain and nothing more, all she gets from marrying this man is lost, she lost her virginity, yanda yarima yake sex daita tasan no man will ever do her forcefully like him, daman tun farko sex dinsu a wulakance ya sadu daita, no romance nothing, now she loose her family, sanann yar motar da take ganin is hers is going shima, she feels so empty, she will pay anything to be back to her old self, abun kaman tayi hauka, tada motar Amanda tayi tare da lumshe idanuwa as the new engine makes this noise that's close to nothing, murmushi ta saki ta fara tukin motar feeling sp Happy and excited, Umar dakr kallon abinda ke faruwa vai da izinin hana a fita da mota because baa bashi wannan daman hana matar yarima komai ba, all he knows is ance kar ya bari ta fita kuma. Ba ita ke fita ba, suna ganin ta nufo gate Mai gani yayi saurin wage gate din, daidai Tana zuwa bakin gadin kafin tayar farko tq fita waje sai ga motar yarima dake zaune cikin motar ta kuso Kai, clash su buyi sukayi a daidai gate din, yarima kurawa Wanda ke cikin motar ido yayi daga inda yake zaune cikin motar, rashida dora hannu tayi bisa Kai bakinta bude idanuwanta duk waje saboda tashin hankali, it's indeed an epic end for me but a terrible end for her, ji tayi kaman wani Abu na bin kafarta Tana Dan dubawa taga she have urinate a jikinta, Amanda juyawa tayi ga rashida taga she's in so much pain, kallon da yarima ke mata ne yasa itama ta dab firgita but still sitting in the car,
"ikon Allah... " shine abinda yarima ya fad'a cikin ranshi yana ganin motar rashida kuma ba ita bace cikin motar and the most annoying part is that the person in tje car is blocking his way kuma kou kadan babu alaman zata bar wajen ya shiga balle yaga abinda ke shirin faruwa, Umar da sauran masu gadin tsaya kallon ikon Allah sukayi, sakin staring yarima yayi yayi relaxing cikin motar yana jiran yaga ikon Allah, ganin yayi relaxing yasa Umar zuwa wajen Amanda ya danyi knocking glass din alaman ta maido glass kasa, cikin fargaba Amanda ta maida glass din kasa, all she's thinking of is the plan that will get her out of this house, she wish Tana da wani disappearing charm because kou kadan b'ata son tirke,
"pls step aside... He is the owner of the house....and you're blocking his way... " Umar ya fad'a face dinshi babu faraa at all, Amanda tasan in har ta maida motar baya yarima ya shigo aka rufe gate she's in trouble, hakan yasan Taki komawa baya amma instead ta bude motar ta fito Don ta gudu, she came out looking calm but getting ready to run, kou kadan babu alaman zata gudu tattare daita, yarima was still in his car yana kallonta, he is trying to remember where he saw this face Don yasan it's not the first time, rashida na tsaye all she's praying for is mutuwa yazo ya dauketa kafin yarima ya shigo cikin gida, kou vai bugeta ba she won't want him interrogating her because tasan it's not going to be fun, Amanda sai gyara rigarta take walking ahankali Tana matsawa daga cikin gate din Tana komawa gefe Don ta samu tazara tsakanin ta da Umar kafin ta gudu, abunka da yar kudu taci ta koshi, yarima ba ganin take takenta, bude mota yayi kafin ya saka kafa daya waje Amanda ta baza da wani irin mahaukacin race, AI kou takalmi yarima bai sakaba ya bita so is Umar da sauran masu gadin, kou good one Minute batayi ba Umar da yarima suka kamata Lokaci guda, dukda baa fi minti daya da gudu ba sunyi nisa da gidan Don she's a good runner, you know eastern girl suna participating a different games, she ran very fast but bayan rigarta yarima ya riko daidai lokacin da Umar ya Kama shoulder dinta na dama, yanda ya ja bayan rigarta da karfi yasa ta yage despite kayan is elastic, da gudu gudu rashida ta iso bakin gate taga an taho da Amanda sai kokarin fad'a take Don ta kwace kamata daga hannunsu, yarima Sakinta yayi ya barwa Umar da sauran masu gadin sai janta kawai take amma sai kokarin kwacewa kawai take, inda Unguwar da akwai mutane da ba karamin Kallo zasu kwasa ba amma babu kowa, yarima was walking bare footed towards the gate, in kaga yanda yake tafiya alone da akwai matsala, da gudu rashida ta koma ciki da sauran strength dinta, she went straight into her room ta kulle kofar falo then kofar bedroom, daga nan ta dauki wayarta, jikinta na rawa ta fara dailing number mahaifyarta, all she wants is to hear her voice for the last time, she wants to tell her how sorry she is and that ta yafe mata she feeks something terrible os going to happen ti her today don tasan duka daya zaiyi mata ya Kasheta saboda yanda jikinta yake. har wayar tayi ringing ta gama baa daga ba, na ummi tayi dailing itama batayi picking ba, she called her dad too shi MA same thing bai dauka ba, abinda ya fito daga bakinta was
"kaicona... What a life... " ta fad'a jikinta na rawa Tana kuka, da sauri ta shjga wajen message ta yi linking both mom dinta da ummy sannan ta tura message kaman haka
""am. Sorry.... Nabi rudin shedan da kuma shawarar wata...she led me astry... Ta kaini ta Baro...nasan yau mutuwa zanyi Dan Allah ku yafemin... Ku yafemin Dan Allah kuyimin adua... Banso rayuwata ta kare a haka ba amma ya na iya da hukuncin Allah... Dan Allah ku yafemin ku nema min yafiya wajen taslem da mahaifiyar ta... Na cuci kaina nabi son Zuciyata... Am sorry... " Tana rubutawa Tana furtawa da bakin ta Tana kuka gwanin ban tausayi, tura masu tayi ta nemi number hajiya zainab itama ta tura mata message na ban tausayi Tana neman a yafe mata da kuma ta neman yafiyar tasleem, she would have call tasleem amma sam b'ata da number dinya yanzu, she deleted everything when she thought she have got it all, ajiye wayar tayi bayan ta tura masu messegs din sai kuka take, she's so scared of abinda yarima zaiyi mata yau, she will save her self the pain and tell him everything... Kou Kasheta zaiyi she have to tell the truth, in short taji dadi da aka Kama Amanda sabida she really help in putting her in to this mess. Bayan ta tura massage kaman minti biyu sai ga call din mahaifiyar ta, da sauri ta daga Tana
"mami... Mami ki yafemin.... Mami ki yafemin... Mami kifatawa taslem da hajiya zainab su yafemin... Nasan yau Aliyu kasheni zaiyi.. " ta fad'a cikin muryar dake nuna ta jigata ba kadan ba, kukan mahaifiyar ta taji Tana cewa
"why rashida... Why.... Waya saka min ke cikin wannan yanayin... What happen that you won't confide in me your mother sai wata.. " mahaifiyar ta ta fad'a cikin kuka sosai, cikin tashin hankali rashida ta fad'a mata komai tare da fadamataTana kuka Tana danasani, kuka hajiya asiya ta dingayi Tana cewa
"look what you did... Rashida kin cuceni Kin cuci yar uwarki... Inshort rashida duk kin cucemu.... Kin b'ata mana sunan family.... You have ruin our name.... " ta fad'a still crying.
A compound din gida kam yarima ya shiga cikin motar rashida ya maidata parking space sannan ya maido nashi ciki bayan ya bada umarnin a ajiye Amanda compound din tare da tsareta, Amanda sai fad'a take wai dole su barta ta tafi, she's not saying a any word all She's after is yanda zatayi ta bar gidan, she thought she's smart but she's not, inda batayi yunkurin gudu ba da kou kadan yarima bazai sa a riketa ba, da maganar baki zasuyi ta tafi because he will give rashida all the blame for giving out the keys to the car, amma gudun datayi yasa yarima yasan da akwai matsala, bayan ya ajiye motar yaje ya kulle gate ya tako ahankali walking like a lion in the jungle, yana tafiya yana kallonta, he wants to talk to her amma he doesn't want to waste time on her, he will talk to rashida first, yasan da saninta tazo daukar mashi mota, bai kiran motar da nata sai dai nashi because he intend to take it back, yanda yake kallon Amanda alone scares the hell out of her,
"let me go... " tafad'a cikin ihu as she thought he was coming to her but instead sai taga ya Kama hanyar falo, daman one thing about yarima is he doesn't rush things, yana daukan one step at a time, the only thing he rushed a rayuwarshi was rashida, shima don ba cikin hayyacinshi yake ba, bai da azalzala kan abun, zai kwantar da hankali yanda zaiyi Abu, kuma in yayi he gives the best, he always says haste is the devils work, don haka yanzu ma yanda yake tafiya bai Kama da wanda yake da something important a gabanshi, he is taking his time, kofar dakin rashjda ya wuce yajita kulle, Kai kawai ya girgiza yaje inda yake ajiye spare keys ya dauko ya dawo kofar dakin, mistake datayi is Tana kullewa ta zare keys din, assuming ta bar keys din a baki da kikan he won't get in easily, kofar falo ya bude sanann ya wuce bedroom ya saka keys ya bude, nan take rashida dakr waya Tana kuka ta saki wayar tare da fasa k'ara Tana cewa
"wallahi zan fad'a maka komai... Pls... " ta fad'a tana kneeling. Hajiya asiya was so frightened saboda yanda taji rashida Tana ihu Tana kuka dukda kou shiga dakin yarima baiyi ba.

Thanks
[3/14, 9:55 PM] +234 703 008 7807: 89
Kusa daita tazo ta zauna Tana kallonta, she wonder why she's like this, the room look so peaceful, cikin natsuwa taji ana cewa
"ummah da yanzu na barki... I won't see you again because of sakacin matar dana aura.... Ummah yau rana ce ta farin ciki a rayuwata... Death is just an inch away amma Allah yasa ba na mutuwa aka saka min ba sai na love portion... Alhamdulillah ummahna... " taji yarima ya fad'a from the other side b'ata San abinda ke faruwa ba but it seem serious,
"alhamdulillah fav.... Many do nit have testimonies but da yardan Allah I havr mine... Am so happy... " ummah tafad'a hawaye na zubowa daga idanuwanta, yanda yarima yaji voice dinta ya nuna mashi cewa she's crying
"ummahna are you crying?... " ya tambayeta, shuru tayi sai kuka ya kufce mata,
"ummahna why are you crying... Yau bai kamata kiyi kuka ba... You should be happy for your son that just came out misery Alive...who knows abinda suka hada maganin da ita... "
"dole inyi kuka fav ..dole in zubda hawaye for my heart is so full of joy... Na dade ban ji sanyi a raina irin na yanzu ba... Na dare rabon da in tsinci kaina cikin farin ciki... " cikn rawar murya yarima yace
"ummah did I misbehave?... Kindai San in my normal state I don't misbehave... Wllahi kou me nayi ban cikin hayyacina... " ya fad'a kaman shima zaiyi kuka
"no fav ..you didn't... Kawai am happy ne... " tasleem da hawayenta ke kusa always sai kallon ummah take as tears na forming a idonta, she feels something serious is happening Wanda ita b'ata San Meye ba, she heard yarima said sakacin matar da aka aura mashi, yasan su biyu ne but it seem da ata ake maganar,
"tou ummah ki bar kuka... Am. Alright now.... Na saketa saki uku... But sai sun biyani all I spent on her..."
"no need my fav... ".ummah tafara fad'a mashi, bai bari ta k'arasa ba yace
"ummah wallahi sai sun biyani.... I won't take her to the law kou wani Abu amma wallahi sai sun biyani.... If noy she won't leave... I will beat morning afternoon and night until they pay me.... " tasleem was listening attentively, maganar ya saketa saki uku yasa gabanta yayi mugun faduwa, ita ya saka kou wa, bayanin daya cigaba dayi yasa tasan cewa ba ita ya saka ba, wani irin sanyi taji a ranta ta lumshe idanuwa hawaye dake cike ya ganganro
"no need for that... Let bygones be bygones... In ka ajiye ta it will look as if you still care ne.. " da sauri yarima yace
"ummah wallahi nothing will nake me change my mind...sai sun biya ni down to the last kobo...ummah baki San wani Abu ba... Dayake Allah is on my side har wacce ta amso mata asirin is in this house... " idanuwa ummah ta goge tare dacewa
"ban gane ba... " nan yarima ya fasa mata komai game da Amanda, banda hamdala babu abinda ummah takeyi,
"nasa a bugeta until she brings back all she have taken... In bata fiddo a kudi ba zata fiddo a jini... Because I will make sure she vomit all her blood through her mouth ..."
"pls kar jayi hakan...it's of no use... Revenge is for weaklings...." ta fad'a mashi.
"ummah an not revenging anything... Kawai dai I won't let them go away with my dime... Na gwammace In bawa charity than in bar masu... In na bar masu AI sun more da yawa....wallahi sai sun biyani... " ya sake fad'a mata swearing so seriously, ummah zat bude baki tayi magana sai ta lura da hawaye dake face din tasleem
"meke damunki... " yarima yaji ummah ta fad'a
"wacece... " ya fad'a from the other side
"it's your wife... Naga face dinta sharkaf da never drying tears... "
"ummah daman Tana nan ne... I thought you said she's not there... " ya fad'a yana gyara zamanshi,
"b'ata dade da shigowa ba... " ummah ta amsa mashi before saying
"what's wrong gimbiyata.. Kou kina kukan murna miji is all yours now... " ta fad'a wearing a smile, da sauri taslem ta rufe face dinta Aliyu kuma ya saki murmushi yana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login