Showing 102001 words to 105000 words out of 323952 words

Chapter 35 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2160

kaman bai san tana Shigowa, ita kuma kou kadan bata San yana nan zaune ba tayi nufi parking lot, sai lokacin taga motar shi tsaye, haka nan sai bata ji irij wannan fargaban da take ji ba, she feels a bit free , parking tayi masu aikinta suka fito rike da bag dinta, ita kam sai da ta saka shoes dinta sannan ta fita, Dan daga kai yayi ya kallo masu aiki yana tunanin wato dasu ta fita, tunawa yayi da yanda duk suke zama suyi kallo
"her friends..."ya fad'a cikin ranshi, har ta fito bata San yana zaune nan ba, sai da ta gaida masu gadin sannan ta gan yana nan zaune kanshi kasa, da sauri ta Kama hanyar gidan tana sauri kaman ana koranta, Dan sake daga kai yayi ya kalli yanda abinda hijab dinta ke Jan kasa, she feels some how just by seeing him, kaman ance ta juya sai suka hada ido, idanuwanshi chan kasa kaman yana jin bacci kaman walkiya ta shige ciki, nan ta shiga bed room dinta ta cire kayan jikinta ta shiga bathroom Don watsa ruwa, Yarima mikewa yayi ya shiga ciki part dinta, bed room dinta ya shiga ya kanga kunnenshi a kofar kewaye dayyaga bai ganta a bedroom ba, he feels like sitting amma kuma yasa she might come out a bit dirty, shi kuma bai wanann tunanin towards her, wayarta dake saman gadon ya dauka ya saka number dinshi yayi saving as yarima Aliyu sai yayi wa kanshi flashing da number dinta, shi kanshi yana mamakin why yayi hakan, before yana tunanin zasuyi wata biyu basu hadu Ba amma just with in few days he's looking for a way to see that ya tsareta, she have so many funny things he want to see with a frown face, relaxing yayi yana jiran yayi sallah magrub sanann ya kamata,
"why am I thinking like this.... " shine abinda ya fada as he head out of her part.




Sweeties nan na kawo karshen free page but ina son inyi wata magana, duk wacce ta biya kudin karatu ta biyane Don ta karanta har karshe amma da akwai halin rayuwa, da akwai mutuwa, kuma in mutum ya biya bai karanta har karshe ba bisa dalilin mutuwa da akwai hakkinshi kaina kou kuma ni ban k'arasa novel din ba in mutu, so pls duk wacce zata biya ta saka a ranta in rai yayi halinsa ta yafe in kuma b'ata iya yafewa pls kar ta turo, in kuma ta turo ta san ta yarda ta yafe kenan, sanann wayanda suka biya yan group one and two it also applies to you, in bako yafe ba let me know let me refund you pls. Life is to short hakkin wani ya hauka.

The novel is about to start, fasten your sit belt let me take you on a journey of how cruel the world is, all you need to do is pay 300 ta account number 0024878383 stanbic Zuwairat haladu nuhu kou kuma katin mtn shima na dari 300 zuwa 08106102727, pls make sure kin turo screenshot dinki ta wannan number 08106102727, dan Allah in kin San baki shirya ba kar kiyi min magana, I don't have much time pls, if you want to pay pay if you don't want fine but don't disturb me da petty talks, wasu sai suyi maka magana kuma ba biya zasuyi ba kou kuma wasu su dameka da karyar sun biya, pls your screen shot is your evidence, make sure kin turo screenshot dinki pls. Kuma above number kawai zaki tura kudi, kar kizo ki tura wata number daban kaman yanda wasu suka dingayi a lokacin da nake rubuta Lokacine. Daga wannan page din ban yafe wata ta karanta min daidai da kalma daya a next page without paying ba, in Kinyi ban yafe ba🤷🏽‍♀🤷🏽‍♀, wayanda suke ganin ai babu komai Don bamu biya ba because nasan da dama sun karanta Novela dina uku without paying sai daga baya su dameka da ummumaryam pls ki yafemin na karanta ban biya kudin karatu ba pls read but don't come and disturb me asking for forgiveness tunda tun farko kin San na kudi ne kika karanta without paying, wasu kuma suna da kudin amma sai suce wallahi ban iya biyan kudin karatu, well pls try and type 1000 words kiji ya wahalal take nan zaki San kin dauki babban hakki a kanki because kowane page na novel dina carries 3500 words amma baki iya biya because ke bazaa karu dake in a tiny way ba, nidai na fad'a da babban murya ban yafe ba. sannan masu sharing novel dina without asking me suma ban yafe ba, because na fad'a maku kudin karatu kika biya ba kudin mallaka ba so it's base on agreement and in baki yarda ba kar ki turo kudin ki in kuma kika turo then we havr a deal. It's amana. Happy reading believe sakaci is so different from my previous novels Don it talks about reality of abinda ke faruwa a yanzu. Many woman a suffering because of evil eyes against their home but insha Allah we will over come it. Amin.

Bazan manta da gaida those my fans that have been with me tun da na fara novel na kudi, wasu loves me so much that sune a group one always, I Love you so much and dearly, Allah ya bar kauna, yanda kuke nuna min kauna da dadi babu dadi Allah ya kawo masu kaunar ku Don Allah saboda hasken nabiyyun rahamati. Insha Allah new door of happiness will open for you this year. All good things will be yours Insha Allah. Word can't say how much I pray for my real fans, you're always in my prayers and Insha Allah better days are ahead.


thanks
[3/14, 6:29 AM] +234 703 008 7807: 33alhamdulillah, believe me if rabbi says yes no fucking freaking human can say no, Allah ya zaba mana abinda yafi alkhairi duniya da lahira.


*See don't read my novel without paying, if you do you owe me.
Incase you want to pay, the account number is 0024878383 stanbic kou kuma mtn card kou mtn transfer ta 08106102727, sai ki turo screenshot ta above number. Tnx for love really.
*



Shi kanshi abun yana bashi mamaki,  duka ranar Saturday tazo gidan nan and now shine ke takular ta,  feeling dake jikinshi at the moment sunyi mashi yawa and he can't say which is which,  shi dai gashi nan,  ga feeling of emptiness sannan ga feeling of ya tsare tasleem yaci ubanta just to watch her cry,  yasan inda irin masu taurin kai nan ne da tuni zai ketare maganr ummah yaci ubanta amma her fears alone melt everything,  then the tears, hawayenta basu delaying kafin su zuba,  they are always ready to flow Kaman river,  ji yayi cikinshi na kuka alaman yunwa,  mikewa yayi ya dauki keys dinshi,  har yanzu ana kawo abinci gidan,  amma mota ya hau zuwa family house,  kou kadan bai cin abinci anyhow,  kou kuku dake girki ta dade a gidan, tunda ya bude ido ya ganta gidan, so she's like a mum to him,  to yana yaro take ciyar dashi,  so a duk duniya apart from abincin ummah nata ne yake ci hankali kwance sai kuma in yayi tafiya yake ci abincin wasu,  shima Don ya zama dole kar yunwa ya kashe shi,  yana zuwa aka kawo Mashi abinci, dakin ummah ya tsaya yacinye tas ummah na kallonshi,  sai da ya gama tace
"ya jikin naka.. What exactly is wrong with you... Kasan kou kadan banason kana yawo da ciwo... " ta fada tana kallon how weak and tired he is
"ummah wallahi nima ban sani ba.... Kinga kou day before yesterday dana zo nan I was feeling kind of empty... Kawai ina son abu amma ban iya cewa ga abinda nake so... I wanted to tell you amma ban ma San abinda zan ce ba... Shi yasa ban fada maki komai ba amma the whole feeling is new and absurd... " ya fada looking calm,  hajiya kura mashi ido tayi as he talks to her,  sai da yayi shuru tace
"tou fa.... Ni ban gane kan abun ba..tou wani waje nayi maka Ciwo ne kou yaya"
"ummah babu inda ke min ciwo... Nidai kawai feeling Din da nake ji ne ban so... Sam ban saba da jin such feeling ba.... "
"Allah Mai iko... Kou dai kaga Dr... " hajjya ta fada cikin damuwa,  Shes the kind of woman that doesn't over look things,  abu kadan ke tada mata hankali,
"ummah kou na ga Dr Mai zan fada mashi.... Ince feeling dina bai yi min daidai?... I have nothing specific to tell him... " ya fada yana ware hannuwa, shuru ne hajiya tayi for a moment before saying
"then ka dage da adua... Jiki bai sauyawa haka nan without no good cause... It may be good or Bad... Bamu fatan bad...but I will suggest you should go to baba sadik... " ta fada mashi, baba sadik is a big malaman fada,  tsoho ne sosai masanin alquran,  su kusan 12 ne a royal family,  amma shine babba,  duk rukiya da wasu aduoin tsari sunyiwa Mai martaba da family dinshi da duka kasa, they are powerful in the spirit. idanuwa ya danyi rolling sannan yace
"ummah komaj zaiyi daidai..." ya fada cikin kasala, 
"Allah yasa... Amman yanzu you're normal kou.... " ta sake asking, 
"Yes... "yayi mata karya saboda kar yaje wajensu baba sadik,  yasan in yaje ana iya shafa hours basu sallameshi ba,  shi kuma Sam bai son haka,  hakan yasa kou gaisuwa bai cika kai masu ba as his other siblings does always,  suje ayi masu aduoi da sauran su,  shi kam he believes babu hijabi tsakanin ka da rabbinka,  at anything you talk to him he will answer because his closer than we think. Kafin ummah tayi wata magana yace
"ummah Kinga na cika alkwarina kou..."
"name kenan?.. "
"I told you kou nayi aure kullum sai nazo ganinki.... Kou dayake ba auren gaske nayi ba..." ya k'arasa maganar under his breath amma ummah taji abinda yace
"ka kwantar da Hankalinka mana...ai muna nan zamu gani ai... Tunda aure da akwia na wasa... "
"ni dai  ummah ba haka nace ba..." ya fad'a yana murmushi,
"taslem din ta dawo? Kou baka kirata ba? "ta tambayeshi thinking ba daga gidan yake ba,
"ummah ta dawo... Naje gida AI.. "
"me ka fada mata... " ta sake asking, 
"ummah ni me zan fad'a mata.... Yunwa fa nake ji... Sai yanzu na samu kaina... " ya fada yana lumshe idanuwnashi Mai dauke da yawan lashes,
"what do you intend to tell or do to her... " ta sake asking, shuru yayi ya sake lumshe idanuwa kawai sai ya saki murmushi,
"ummah nima ban sani ba... Kilan ma I won't talk to her... Tunda she asked ai kuma sai na fada mata tazo wajenki.... So it's all my fault.... " ya fad'a calmly, 
"tou tunda ka san it's your fault kar ka k'ara kaji kou.. And in kaje gida ka zaunar da ita kayi mata magana... "
"cin ubanta MA... " ya fad'a cikin ran shi
"ka nuna mata bata kyauta ba tunda kace ta kirani bata kira ba ta fita.. Ka nuna mata illah fita babu izinin miji... Tasleem na da tsoro sosai,  na tabbatar bazata sake hakan ba... Kaji kou... "
"yes ummah, "
"yauwa Dan albarka... Ka sa hankalina ya fara kwnaciya.... " ta fad'a mashi,  murmushi Kawai ya saki bai ce komai ba,  suna tare aka kira sallah magrub,  mikewa yayi tare da shiga bathroom dinta ya dauro alwallah sanann yayi mata sallama Don daga masjid zai wuce gida, adua tayi mashi sannan ya fita masjid.  Bayan ya idar da sallah ya Kama hanyar gida,  a masjid din gidanshi yayi sallah ishai sannna ya dawo gida, sai sauri yake kaman wanda yake da appointment da president, yana shiga ya dauki wayarshi zaiyi dailing number tasleem dayayi saving da parrot sai kuma ya rubata mata message kamar haka
"na baki minti daya ki sameni a bangarena yanzun nan...." ya rubuta ya tura mata wearing a smile,  wayar ya ajiye shima ya zauna tare da crossing legs,  shi kanshi yana zaune yana imagining yanda zata zaro water eye balls dinta ganin message dinshi.
Bayan ta fito daga wanka ta saka doguwar riga tayi sallah sanann ta dawo falo looking free,  da ganinta bata da damuwar komai,  number rashida ta kira har ya gama ringing baa dauka ba ta sake dailing,  sai lokacin ta dauka,  tana picking tasleem tace
"wai besty hala this days nayi maki laifi?.. " ta fad'a tana sauraron amsar da zata bata,  rashida data dawo daga gidan Amanda tana zaune dakinta counting hours to weekend tace
"besty why zaki ce haka.. Wani abu akayi ne... "ta fada voice dinta na Dan rawa
"naga this days baki kirana sai dai ni in kira... Kuma in na kira ba lallai ki dauka ba... What is happening... Nasan ba haka muka fara ba... When we started you called me every day.... Kina min text, kina zuwa wajena kusan kullum,  at times har school kike zuwa... Amman yanzu kaman kina ja baya Dani... Dan Allah me nayi maki... " tasleem ta fada in a calm and reasonable manner daya sa rashida yin shuru, bata taba jin tayi magana cikin hankali kaman yanzu ba, sanann on the other side tana tunanin kilan hajiya zainab ta fada mata what happen ne na rashin zuwa bikinta, da sauri ta gusar da wanann tunanin tasan it's not possible
"besty ba haka ya kamata kice ba... You should ask reason daya sa Nike hakan yanzu... Amma kema kinsan babu abinda kikayi min... " inji rashida
"tell me abinda yasa kike ja baya Dani yanzu..." tasleem ta sake asking dinta, 
"this days na zama very occupied ne... Sanann yanzu kina gidanki ne... Bai kamata ace ina maki zarya anyhow ba... Nan inda kike da kuma inda kika fito ba daya bane... " bata k'arasa ba tasleem tace
"Hmmmm ai in dai da gaske you still care for me kaman sanda you walk up to me and said you want me to be your besty bai kamata ace Don nazo gidan kiji kin juya min baya tun yanzu ba... Despite you know yanda nake bukatar ki yanzu yafi na before... Nidai pls ki MA bar maganar gidan miji... Bangan bambancin nan da gidan iyayena ba... Kinsan me?.. " ta k'arasa maganar kaman ba ita bace ke magana cikin hankali few seconds back ba, 
"menene... " rashida ta fada Tana gyara zamanta
"yau na fita... Nasha yawo.. Naje school sannan naje gida  ." ta fad'a cikin excitement, nan hirar su ta sauya direction  tasleem ta fara bata labarin abubuwan da suka faru school da kuma a gidansu kafin suyi sallama rashida tace.
"besty hope mijinki ba zai Damu ba in nazo gidan ki wanann weekend Din...i want to pay for all the lost time... " ta fad'a mata sounding serious,  tsalle tasleem ta daka tana cewa
"wayyo dadi... Can't wait... Dan Allah kiyu min kwana...let's spend the weekend together... " ta fad'a mata
"Anya mami zata yarda... Kawai dai kou da ban kwana ba... Zan zo tun wajen 8 muyi breakfast tare sannan in kai yamma depending on what will happen...." ta fada
"depending on what will happen kaman ya... " inji tasleem
"depending yanda kike tarbeni mana... If Kinyi pampering dina zamu daidaita... If bakiyi ba da wuri zan tafi.... " ta fad'a dariya tasleem tayi tace
"you know I will give you all the luxury in the world.... So. Wanann baki da case... " ta fada mata daga nan sukayi sallama,  tasleem na nan zaune akayi sallah magrub, ciki tashiga tayi ta fito,  masu aikinta na gefe guda  suna kallo,  the room look very calm and cozy,  babu hayaniyar komai sai na karar TV.
Wajen karfe 8 da rabi text  ya shiga wayarta,  bata dade da dawowa daga sallah ba,  daukar wayar tayi reluctantly tana duba message daya shiga,  first sunan data gani ya fara rudar da ita,
"yarima aliyu..."ta furta under her breath as she look the name sosai kafin ta bude message din,  she can swear to Allah batayi saving any number as yarima Aliyu ba, gaban goshinta ta danyi squeezing tana kallon abinda aka rubuta
"na... Baki... Minti... Daya ki same.... Ni a bangarena... Yanzu nan... "ta karanta loud har masu aiki na juyawa su kalleta, sake bata face tayi Don Sam bata gane daga inda wanna text ya fito ba,
"yarima... Aliyu... " ta sake kallon sunan,  idanuwa ta zaro sosai as it hit her cewa Wanda yake aure ne yarima Aliyu,  baki ta bude tana cewa
"wayyo Allah na... Menayi kuma... Ni ya akayi ya samu number na... "  ta fada jikinta na rawa sosai, 
"me akayi ne hajiya... " Hindu ta tambayeta,
"shine yace inzo... " ta fada tashin hankali kwance kan face dinta karara,  sai kuma tayi saurin cewa
"yace minti daya... " ta fada tana mikewa da sauri,  waige waige kawai take looking so restless, da sauri ta shafa gashinta dake kwance bayanta
"kije mana kar ki k'ara wani laifin... " inji Hindu da take kallon  yanda tasleem ta fita hayyacinta kaman an aiko mata da sakon mutuwa,  jiki na rawa ta Kama hanyar waje  tare da kallon agogo,  kaman walkiya ta isa bakin kofar yarima,  it takes the grace of Allah ya bata strength din bude kofar ta shjga falon, yana zaune hae ya sauya kaya zuwa jallabiya ya dora kafa daya kan daya, you can see his shorts saboda yanda ya dora kafa daya kan daya, tana shiga bata rufe kofa ba saboda ta samu daman ihu a jita kou zaa taimaka mata because kou kadan tasan ba abun arziki yasa ya kirata ba,
"close my door... " ya fada atakaice not looking at her, da sauri ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login