Showing 228001 words to 231000 words out of 323952 words
atakaice tana fita falo, kou kadan b'ata bawa Hindu daman sake mata magana ba because her face shows it, da sauri su uku suka fita da bag din zuwa falo sannan suka shiga nasu dakin Don hado kayansu, nan Hindu ta kira ummah ta fad'a mata tasleem ta hada bag zata koma gida, cikin tashin hankali ummah ta kira tasleem, bayan tayi picking ummah tace
"gimbiyata... baki jin maganata yanzu kou ...kou halin da Aliyu ke nuna maki zaisa matsayina ya sauya a wajenki... " tafada mata cikin damuwa
"aa... Ummah... Ba haka bane... In na zauna..mutuwa zanyi... " ta fad'a sounding very sad and down. Shuru ne ya dan biyo baya for a moment sannan ummah tace.
"I understand your pain my dear...in ina da sauran mutunci a idonki... Come to me... Don't go to Your house... " tafad'a mata,.
"tou ummahna... " tasleem ta amsa mata.
Thanks
[3/14, 9:48 PM] +234 703 008 7807: 72
Pls sisters ina rokonku kou kunga novel dina a wani group ku bar b'ata bakinku Kuna masu magana su daina, ni Mai novel din ban damu ba because I said Allah yaisa, I know Kuna sona kuma Kuna jin haushin hakan because at times ku da kuka biya baku karanta ba saidai ku ganshi a wani group, pls ku bar wasting precious time dinku Kuna fad'a masu na kudi ne tunda suna gani, kuma har su zageku, kawai abinda zaku sani is kou dubu ka ajiye ka rubuta Allah yaisa a jikinshi da gudu zaa dauka, so Meye na abun 300, pls ku bar damun kanku. Kuma daukaka ce a gareni because da akwai free novels Wanda baa sharing amma sai nawa da na wasu wayanda suka isa so let's all say alhamdulillah.
"I love you gimbiyata... Nagode sosai... " ummah ta fada mata cikin sanyi murya tana tunanin runs akayi auren nan kullum cikin magana take,
"Allah ka kawo karshen wannan abun... Allah ka kawo karshen zaluncin...rabbi bring peace and harmony into their home... " ummah tafad'a tana kallon sama looking tired.
Cikin bag tasleem ta saka wayarta tana zaune falon idanuwanta kumbure sosai, she look so tired too, she wish everything will be normal again, she don't mind going back to sanda baiyi mata magana kawai suna zaune amma babu rashida, this rashida issues have ruin everything har son da take mashi yanzu ya fita ranta, babu abinda take hangowa sai su biyu, she havr really learn her lesson the hard way, kou kadan b'ata zata sakr yarda da kanta balle ta yarda da wasu, rashida cheated her fiye da tunanin bai tunanin, Allah kadai yasan how hurt she is, tayi biting lips dinta sai nishi kawai take sai ka rantse Mai Haihuwa ce saboda yanda take rike kujera tana nishi tana jujjuya Kai, su Hindu ne suka fito da bag dinsu ta daga eyes dinta ta kallesu tare da mikewa, bag dinta suka fara kamawa suka Kai waje, itama binsu tayi zuwa wajen ta bude bayan motarta suka saka bag din, cikin motar ta shiga tayi relaxing thinking if she can drive, bayan mota su Hindu suka saka bag dinsu suka shigo, Umar ne ya fito yana kallonsu Don ya Kai rahoto, Hindu ta kalla tace
"dan Allah kiramin wancan... " tafada nuna mata Umar, nan ta kirashi, yana zuwa tace
"dan Allah palace zaka kaimu... " tafad'a da idanuwanta rufe kaman zatayi bacci
"OK... " yafada cikin ranshi yana tunanin yarima bai mata adalci, duk sun San bai adalci tsakanin su, basu sun abinda ke faruwa a ciki ba but suna ganin abuvuwan dake faruwa a waje kuma sam basu jin dadi, sun San babu adalci amma amma basu da bakin magana, keys ta mika mashi ta koma baya, su hudu baya suka zauna while ya jasu daga gidan. Basu tsaya koina ba sai palace, kafin su isa har bacci ya fara daukan tasleem saboda rashin baccin datayi jiya, tana jin anyi parking ta bude ido tana cewa
"har... mun zo... " ta tambayi Hindu because itace kawarta yanzu, she doesn't call her friend but she's acting as one, kou ita taslem ta daina fadawa komai, but one thing she noticed is she's a good person, a shoulder to cry on, shi yasa take ganin duk inda zata suna tare. Da sauri tasleem ta fita ta shiga Bangaren ummah da sauri heading straight to inda tasan zata samu ummah, juwa take gani Wanda sauran kadan data fadawa ummah a jiki amma sai ta kwanta kasa tare da dora kai kan kafarta without saying a word, sai kuka, ummah b'ata tambayeta komai ba sai ta fara shafa kanta zuwa baya tana cewa
"gimbiyata...sannu kinji kar ki damu... Komai zai daidaita... Baki k'ara komawa sai komai ya daidaita kinji... " ummah tafad'a mata tana shafa kanta, Kai taslem ta daga mata daga inda take, umarni ummah tayi aka kawo mata hot tea Taki amsa, sai da ummah ta zaro mata idanuwan sannan ta amsa luckily ta shanye duka sabida daman yunwan take ji saidai nobody to force her eat. Mikewa tayi ta shiga dakinta ta rungumi pillow cikin saa bacci ya sake dauketa.
Umar na ganin su tasleem sun fita yayi mata parking mota ya aika mata da keys sanann ya koma gefen daya ya kira yarima, sai da ya kira sau uku bai dauka ba sai a na hudu ya dauka yana cewa
"pls Umar stop calling me like ban San abinda nake VA... If ka kira sau daya ban dauka ba sai ka saurara min... Now tell me what's the problem... " ya fada kaman yana jin bacci,
"daman matarka ce..." bai k'arasa ba yarima yace.
"what about her. ." ya fada yana widening idanuwanshi, kou kadan bai tsaya tambaya ko wacece ba kaman ba mata biyu gareshi ba
"uwargidan..."Umar ya fara fada Don yayi mashi clarifying who he is talking about, da sauri yarima yace.
"ban tambayeka ba... What happened..."
"dazun tafito da jukkuna... Tace in kaita gida.. "da sauri yarima ya Mike tsaye looking so disturbed yana cewa
"yanzu kana ina?.. " ya fada cikin serious tension that shows tasleem is his World,
"ina fada... "
"me kake a fada?.. " ya tambayeshi Kai tsaye
"ita nazo ajiyewa... "bai k'arasa ba yarima yace
"amma Umar.. Ban San Kai munafuki.. Bane.. Sai yau... " ya fada cikin serious stammer
"Wato sai da ka kaita kake kirana... Tou listen attentively... Yanda ka kaita ka San a bakin aikinka... Ai ba driver na kawoka yi ba... You only come back to my house when she's back... " ya fad'a tare da kashe wayarshi, wurgar da wayar yayi yana shafa kanshi, inda gidansu taje zai fiye mashi Don bai San yanda zai fuskanci ummah ba,
"what sort of thing is this... " yafada sounding very restless, .
"daga ganina naked sai ta bar gidan?.." ya sake fadawa kanshi walking through the office,
"what a mess... " ya sake maimaitawa yana komawa ya zauna kan kujerar daya tashi
"rabbi am. Restless... " yafada yana shafa kanshi, haka ya dinga tunani kala kala on how it's going to be, da farko yanke hukuncin zaune gidan yayi sai kuma yace ya barta yasan in ya dan dade bai je ba zaa maidota kou kuma zaa kirashi yaje ya dauko ta. Yana nan zaune bayan ta dawo daga sallah zuhr yana duba wata file aka bude kofar office dinshi, mahboob ne ya shigo face dinshi babu walwala, yarima na ganin yanayinshi shima ya hade rai, hannu Mahboob ya mika mashi Don su gaisa yayi kaman bai bashi hannu sai ya bashi looking so frown,
"sai wani shan kamshi kake as if kasan abinda ya kawo ni... "relaxing yarima yayi ya kura mashi ido without saying a word,
"well abinda ya kawo ni is just for me to tell you tunda Allah yasa ka samu matarso pls ka sauwakewa tasleem... She's too young for the pain she's going through... " kura mashi ido kawai yarima yayi yana sake hade rai
"if kuma kana sonta then pls treat her right... Amma wallahi the way I saw her jiya a gida baiyi min dadi ba... " bai k'arasa ba yarima yace
"ai da sai ka riketa tunda kanwarka ce... " idanuwa mahboob ya zaro yace
"oh so this is abinda zaka ce. " cikin serious anger
"yes... And pls don't shout in my office... Wallahi sai na hadaka da abba... Thank God na gano kaine maison rabani daita... Zan fada mashi ya ja maka kunne before I handle you kaman ban sanka ba..."yarima ya fad'a cikin serious anger, mahboob kasa magana yayi sabida takaici.
"Wato you will handle me for telling you the fact... Amma Kai sam baka da hankali..."
"tou sannu Mai hankali...ai hankalin ne yayi maka yawa har kake son raba aure..." bai karasa ba mahboob yace.
"haka ake aure?.. Haka ake aure kana darata daya kan daya...ai ba haka ake aure ba... "
"tou master ai naga dole kafini Sanij Meye aure tunda you're married... Pls ka barmin office dina I am having a bad day already.. Don't add to it " yafada yana relaxing cikin kujera tare da kauda Kai gefe guda looking si disturbed
"ba dole ka samu bad day ba ka maida yarinya karama kaman wata baiwa... Tasleem tayi kuka har kasan idonta ya sauya zuwa baki... All because of you... How would you havr good day... Kuma ka sani bani da aure but I know the right thing... "ya fada mashi, yarima was quiet sai shafa face dinshi yake yana sakin nishi as his heart beat faster,
"kuma before Kai ka fadawa abba ni zan fadawa dad yayiwa abba magana... Let everything comes to an end before something bad happens... " mahboob ya fada yana mikewa,
"have a good day.. " ya fad'a mashi yana kokarin juyawa, da sauri yarima yace.
"mahboob... " ya kirashi sounding a bit calm, juyowa yayi gareshi, kujera ya nuna mashi tare dacewa
"pls sit.. " ya fada mashi ahankali, babu musu mahboob ya zauna, baki ya bude zaiyi magana sai kuma yayi shuru, shafa goshinshi looking so confuse like never before, finally yace
"I need help... " ya fada atakaice not looking at him, Dan b'ata face mahboob yayi yace
"help?... Kaman ya help? "ya fada mashi sounding confused.
"wallahi this whole thing is above me... Ban San abinda ke damuna ba... I don't think straight... I feel kaman an dagula min lissafi. Wallahi I dont know what's wrong with me.. " ya fada voice dinshi na rawa kaman zai fara kuka, mahboob kura mashi ido yayi ya rasa abinda zai ce mashi
"I can't think straight....i feel so different.. Walkahi this is not me... " ya sake fada voice dinshi na rawa looking at mahboob, idanuwa mahboob ya zuba mashi tare dacewa
"are you sick or something?... " da sauri yarima ya girgiza mashi kai
"then what is happening..."
"I don't know!!! " Yarima ya fada cikin ihu yana daga hannuwa,
"is it about your new wife... "mahboob ya sake asking dinshi
"wallahi mahboob ban sani ba... Ban Sani ba.. Dan. Allah kuyi min adua... " ya fada for the first time since ya shiga hannun rashida sai yanzu ya gano he needs prayer, bai taba ganin yana bukatar adua VA sai yanzu,
"pls I don't know why nake jin kaman an sakama zuciya ta ta kunkumi... It feels so locked..." ya sake fada mashi standing up, walking yayi zuwa wajen window ya rike waist dinshi da hannu daya sai kuma ya dora daya kan bakinshi dake kyarma kaman zai fashe da kuka,
"subhanallah... Allah ya fiddaka lafiya... "
"I need more prayer... Very powerful one... I want to be normal again... Sam banjin dadin jikina... I feel empty... So empty... " ya fada facing window, mahboob dakr kallonshi cewa yayi
"Insha Allah... Kaima ka dingayi wa kanka..." ya fada mashi,
"tou... I will... " ya fada mashi, shuru ne ya dan biyo baya for a moment sannan yarima yace
"ka saka a ranka babu abinda nakewa taslem... She's my sister too. Kasan I can't watch someone hurt her balle ni in cutar daita... It's just above me... I wish I csn give a perfect explanations for abinda ke damuna... " y sake fada mashi, haka nan sai mahboob yaji ya tausaya mashi, yasan da gaske da akwai abinda ke damunshi Don ya San yarima da shegen taurin Kai, yasan before he will talk like this it must be serious... It must be above him da gaske,
"Insha Allah komai zai daidaita...." inji mahboob,
"tou nagode...tasleem ta tafi gidan ummah... She's with her now.. " yafada mashi
"OK... " mahboob ya fada mashi.
"Dan Allah ka fada mata ta dawo... Wallahi babu abinda nake mata kawai nasan ban zuwa inda take ne... But I am trying to treat her right... " ya fad'a mashi.
"trying fa... You said trying kaman ba matarka ba... Ai you don't have to try... You just make it right... "
"bazaka gane ba... Zan. Fada maka abinda VA taba fadawa kowa ba... Wallahi ina tsoron rashida... " yafada turning to him, wani irin squeezing face mahboob yayi looking unbelievable
"you Aliyu... Tsoro... Tsoron ma na mace... Haba pls say something else... " mahboob ya fada mashi, yana jin abokansu na cewa kilan asiri wanna yarinyar tayi mahsi saboda yanda ya sauya masu kuma da yanda ya dinga behaving a lokacin bikinsu, mahboob bai yarda da all sort of things ba amma yanzu he is believing it.
"yes... Pls don't tell any one... It's between me and you... Wallahi tsoronta nake... Kou Kuma ince I do everything to please her alone...her happiness is all I want...i don't see that as anything because I love her.. " ya fada not being sure
"eh lallai so... Wannan son Mai wahalal wa ne tou... " inji mahboob,
"so abinda ake fada is true... " mahboob ya fada cikin confusions, da sauri yarima yace.
"me ake fada pls.. " ya tambayeshi yana zuwa gabanshi
"cewa ake asiri tayi maka... " ya fada mashi, daure face yarima yayi before saying
"no way... Sam babu asiri... No way... It can't be... It's love... Love dinta ne yayi min yawa... Shi yasa... " ya fada yana dafa kujera,
"OK...tell me how did you too met... " inji mahboob, shuru yarima yayi ya manta, da sauri yace
"yauwa... Sshe came into my office sai muka hadu... Ina ganinta naji ta tafi da Zuciyata.... " yanda yake magana yasa mahboob dariya kaman bashi bane yazo da serious anger dazun,
"eh lallai... That was when she charmed you... But kaman yanda kace kana bukatar adua shi zamu cigaba dayi maka..."
"pls ka bar maganar asiri...manta kou ni waye?...".
"uban waye Kai... Annabi MA anyi mashi ya kamashi balle Kai din banza...kawai dai Allah yasa mu dace amin..." mahboob ya fada mashi,
"Amin.. " shima yarima ya amsa yana komawa sit dinshi, nan suka fara hira tsakaninsu, sun dade tare sanann mahboob ya tafi, fitowa yarima yayi ya bishi har inda ake parking motoci ya shiga ya tafi shima ya shiga ya koma gida. Yau bai sa an kaiwa rashida abinci ba kuma kou da kuwa an kawo damuwa da tashin hankalon da take ciki ba zai barta Taci ba, yana zuwa ya shiga Bangaren shi ya shiga wanka ya fito sanye da simple dressing Wanda ya amshi dark skin dinshi sosai, rashida tasan da zuwanshi saboda taga sanda motarshi ya shigo amma she's too frightened to go to him, wannan tsawan daya daka mata jiya still scare the shits out of her, sannan ga maganar Amanda yana mata yawo cikin Kai, lokaci guda jin dadinta ya dauke. Yarima na fita ya tsaya a tsakiyar main falo yana kallon Bangaren taslem, he looks so restless, ajiyan zuciya ya saki sannan ya shiga Bangaren rashida, yana shiga tayi saurin mikewa tsaye, kou kadan bai ce mata komai ba ita kuma b'ata zo gareshi ba saboda b'ata San da abinda yazo ba, kallonta yayi yace.
"why are your eyes swollen..." ya fad'a mata atakaice looking at her,
"ba komai... ".ta fad'a atakaice,
"me kika ci... Yau na manta ban sa a kawo maki abinci ba... " ua sake fad'a calmly looking at her
"ban ci komai ba... " ta amsa mashi daga inda take
"Wato shikenan in baa kawo abinci ba ke bazaki dafa da kanki ba?... Kou babu kayan abinci a gidan?.. " ya fad'a mata kaman bashi ba,
"wallahi ban shiga kitchen so bansan abinda da akwia da abinda babu ba... "
"baki jin yunwan kenan... " ya fad'a mata, shuru ne ya Dan biyo baya sanann ya kalleta, hannu ta mika mata tayi saurin zuwa gareshi, kan kafarshi ta zauna looking quite,
"am sorry about yesterday..." ya fad'a mata looking at her face,
"OK... "
"ki shirya mu fita... Am. Hungry also... Duk yau banci komai ba... " ya fad'a yana shafa kugunta. Mikewa tayi ta shiga ciki Don Shiryawa. Bayan kaman minti goma ta fito cikin jallabiya Mai tsadan gaske ya Kama hannunta suka fita.
Tasleeem kam ta samu saukin abinda take ji because yau ummah forced her and she ate her meal for the three times a day Wanda ta dade rabonda tace three square meal, rashin zama gida daya da yarima da rashida really helps because ance abinda baka gani ba bai damunka, wajen karfe takwas na dare ta koma dakinta ta rungumi pillow tana tunanin kilan yanzu suna chan suna abinda ta gansu sunayi jiya, that image is the most terrible image she havr ever seen her whole life, data Dan rufe ido su take gani, dakin ba full haske bane amma she saw yanda ya daga kafar rashida yana in and out of her, new tears ne suka fara zubo mata tayi saurin goge hawayen tare da lumshe idanuwa, wayarta ta dauka ta kira mum dinta sukayi Dan hira sannan bacci ya dauketa.
Wajen karfe goma da rabi Mai martaba ya shigo Bangaren ummah, gaidashi tayi as usual ya amsa yana zama kusa daita. Bayan ya gama zama tace
"kayi hakuri nayi abinda nasan bazaka ji dadi ba..."
"what could That be... " ya Tambayeta
"wannan yarinyar na ce ta dawo nan... Har sai komai ya daidaita... " tafad'a mashi, out of confusion yace
"wace yarinya kenan if I may ask... "
"tasleem... Matar Aliyu... "ta