Showing 51001 words to 54000 words out of 323952 words

Chapter 18 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2149

boye komai har da boxes din na gani Inaso da aka kawo da kayan saka rana, ab bada na badawa amm sauran are hidden a wani Don kar ta gani, any small thing zata fara suspecting. Wace gari tun da wuri ta wuce fada, yau irin gaisuwan da ake mata ya bambamta da na kullum, kou a a jikinta ta shige wajen ummah, hannuwa ta ware mata ta fada jikinta tare da rungumeta tana cewa
"my gimbiya Allah yayi maki albarka... Yau har mafarkin abincin da zaki dafamin nayi... What do you have for me today... " ta tambayeta...
"ummah ki jira ki gani mana..." ta fad'a mata cikin shagwaba, nan ta cire hijab dinta ta linke ta ajiye tare dacewa
"chef tasleem going to the kitchen... " ta fada tana kallon ummah, kiss ummah ta sakar mata tana cewa
"ina kaunar ki fiye da da gimbiyata... Ina nan ina jiran abincin gimbiyata.... Ummah ta fad'a mata giving her more courage, ficewa tayi daga dakin ta koma kitchen din ummah tana hadawa ummah cabbage rolls da watermelon lemonade. Yayin da take kitchen kaman hour guda da rabi shikuma Yarima yashiga wajen mahaifyarshi, babu abinda take kiranshi sai.
"ango... " tun tana kiranshi yana daddaurewa har ya kaiga sakin murmushi for about a second sannan ya sake daurewa, hannu hajiya ta saka tana mashi shakulkulo sai yace
"ummah stop ni dai..." ya fad'a yana Kwantawa tare da dariya, sai da ta gandama ta barshi, mikewa yayi yana cewa
"ummah... Zan leka office daga nan in wuce Mai martaba garden... "
"fav yau weekend fa me zakayi a office... "
"ummah calls da visitors basu barina aiki... Kuma most masu zuwa abokai ne... Babu yanda zanyi... " ya fad'a yana marairacewa,
"it's alright. Allah ya kiyaye min kai... "
"Amin ummahna... " ya fada heading to the door, yana bude kofa daidai lokacin da tasleem ta nufo kofa da wannan watermelon lemonade sai Kuma wata Mai aiki biye daita da cabbage Rolls din cikin wata plate ta alfarma, yanda ya bude kofa yasa tasleem sakin jug dake kan tray dake hannunta, ji kake tassss jug din ya fadi sannan abun ciki ya zube tare da watsewa har jikin yarima.



Har ilah yau INA maku tallah wannan ingantaccen maganin mai suna rainsoul, ga wayanda basu sanshi ba it's a qualitative medicine dake maganin different cuta dake damun mu a yanzu, mata masu Neman maganin infection kou wayanda basu releasing lokacin sex try rainsoul zakayi mamaki it is tested and trusted, bazan iya fada maku abubuwan da rain soul keyi ba but it's effective and will relief you of so many illness da Wanda ka sani da Wanda baka sani ba, but its 30k per kwali mai dauke da 30 sachets, if kana da halin saye contact mummy a kan 08063328903. Ina amare it's good u use rain soul da kayan mata, zai yi maki maganin infection sosai, mata da dama suna da infection kina iya ganin ke budurwace baki dashi but most yanzu suna dashi basu ganewa sai sunyi aure, in har mace tayi university tana shiga public toilet sai dai fatan Allah ya kiyaye.
thanks
[3/14, 6:27 AM] +234 703 008 7807: 16💚🧡💛❤💜
Sak'aci
💙💚💛❤🧡💜

®Zuwairat (ummumaryam)


1⃣6⃣




Follow me on insta @Zuwairatummumaryam



I don't edit novels so pls bare with me.




Babu abinda yarima ke kallo sai yanda drink din yayi splashing kayan dake jikinshi, he is totally out of what to say to her,  ita tasleem tasan shine ya zubda mata drink saboda yanda ya bude kofa,  the next thing she does was abinda tafi iyawa, tsalle ta daka sama kawai sai ta fashe da ihu tana cewa
"lemona.... " ta fada tana rolling sosai,  idanuwa yarima ya zaro saboda mamaki,  he is totally speechless,  ana maganar sharrin mata bai yarda ba sai yau,  wanann sharrin is even worst coming from a girl he hate so much, 
"lemona.. Wallahi ban yarda... " ta sake fada tana rolling kanta kasa sanann tana bubbuga legs dinta kaman wata yar baby,  da sauri ummah ta taso tana cewa
"kaman gimbiyata.. " ta fada heading to the door,  yarima na tsaye yayi folding hannu yana kallon the most surprising event of he's life,  ya rasa abinda  zai fad'a mata,  saboda ji yake Kama ya takata a inda take kwance,  yasan inda su biyu ne kawai ba karamin duka zata sha yau ba, bangaje yarima ummah tayi sannan taga abind ake faruwa,  duk ta wargaje gashin kanta saboda rigima, 
"gimbiyata... Lafiya.... "ummah ta fada heading towards her,
"lemon dana... Sha wahala... Ya.. Zubda... Sai ya biyani... " ta fada crying so loud sannan tana nuna yarima da ya hade komai na face dinshi waje guda, 
"shine kike wanann ihu haka kaman an dokeki... Tou kiyi shuru... Don't mind him... " ta fad'a tana janta don ta bar kasa,  kallon yarima tayi tace
"ka kyauta.... Well done kaji kou... Maza ka bani waje... " ta daka. Mashi tsawa,  kura mata ido yayi, she knows baiyi komai ba because he have that look of am not guilty a face dinshi,  she just have to nag at him Don tasleem taji dadi, 
"ummah ya biyani... Ji ya bude kofa da karfi... Sai na firgita... Ya zube..nidai ya biyani.... " ta fad'a cikin serious tears,
"don't worry gimbiya... Zai biyaki.. " ta fada mata yayinda take mikewa,  yarima fita yayi walking like an Angry lion, kaman walkiya ya shiga Bangaren shi,  gaban mirror ya tsaya yana kallon gaban riganshi,
"chab lallai... Now I know.. Why Allah ya hadani da ke... Am noy going to say much... We are going to met.... " ya fad'a yana balla buttons dinshi. Cike da haushi da takaici ya cire kayanshi ya sake wasu ya dora hula bisa kai ya bar gidan. 

Da kyar ummah ta shawo kan tasleem tayi shuru, ita da gaske take shi ya zubda mata drink,  kawai haushinta ta gama shan wahala ta Hadowa ummah haka nan ya zubda mata,  sai kuka take tana ita dole sai ya biyata wahalal datayi,  ummah couldn't help but think how childish she is,  wani irin wawan raino akayi mata,  babu abinda ta sani sai kuka da shagwaba,  Kawai she's thinking yanda zamansu da yarima zai kasance a cikin gida guda,  tasan one day dole zasu hangi the good side of each amma until then it's going to be a tough ride.

Cikin serious bincike rashida ta gano yes tasleem ce wacce yarima zai aura,  hakan yasa ta zama more close to her har gidan su take zuwa.  She have the innocent face that also makes hajiya zainab thinks she's real,  komai nata cikin natsuwa,  in taga tasleem. Tana shagwaba sai tace
"babe ki bari mana kefa kin girma..." hakan yasa hajiya zainab take tunanin her daughter have gotten good friend compared to abokan ta na baya Don su in tana wasu abubuwa babu Mai. Hanata iyaka suyi ta dariya kaman sunga mahaukaciya.  Kafin lokacin tafiyar su tasleem ta koyi abinci kala kala irinsu
Chinese fried rice,potato wedges, plantain roll,pizza, Tacos, potato salad, Cream pasta, stuff potatoes, ravioli,
Chicken fried rice,stir fry spaghetti
Hash Brown, Dumplings,rice with beef stew,mash potatoes
Spaghetti with meat balls
Biryani rice,bread egg pizza,bread omelette, egg roll
Potato wedges, cream spaghetti, Korean fried rice. Ba karamin kokari hajiya zainab da abokiyar zamanta hajiya Asabe sukayi wajen koya mata abinci ba,  duk sati zata koyi abinci kala hudu Don ummah ce mata tayi dole ta dinga hada mata 2 dishes a Saturday sai 2 dishes a Sunday,  saboda kaunar zuwa India dole ta maida hankali ta koya sosai,  at times rashida is around while she  cook,  one thing tasleem discovers is that dafa abinci gives her joy,  shi yasa duk Wanda zaa koya mata bai wuce brain dinta,  and the most amazing thing is duk abinda ta dafa ta kawo zaa yaba mata a nuna mata cewa tayi kokari sosai,  hakan ke kara mata kwarin gwiwa sosai.
Ummah make sure tana nunawa tasleem girkinta is the best she eats, 
"tun da nake ban taba cin abinci Mai dadin naki ba... " take fada mata duk sanda ta dafa mata abinci, haka ke saka tasleem. Nishadi sosai ta dinga murna har da tsalle.
Shi kam yarima tun ranar da tasleem ta zuba mashi drink bai sake bari sun hadu daita ba Don gani yake he might end up doing something stupid, at times he sit and thinks it's going to be fun being together with her Don ya jera abubuwa da dama that je will make her do especially dayaga Shes a spoiled brat.
Gobe zasu bar state dinsu zuwa  lagos and Komai nasu is ready zuwa India and tasleem couldn't hide her happiness,  tana zaune a falon gidansu tare da rashida bayan ta gama wanka ta shirya bag dinta,
"wallahi besty zanyi missing dinki.... " rashida ta fada kaman zatayi kuka, 
""nima I will miss you... Wallahi kaman in fadi mu tafi tare haka nake ji... Sai dai it's a bit late now... " inji tasleem dake tale baki yayin magana, 
"yanzu yaushe zaki dawo?.. "
"nima ban sani ba... Sai duk yanda ummah tace... Amma fada min me zan kawo maki.... " inji tasleem,  shuru rashida tayi for a moment sannan tace
"kawai ki dawo min lafiya Don in babu ke na shiga babban matsala.. Ke kadai ce silar gushewar bakin cikina... " ta fada mata with another intention,  idanuwa tasleem ta lumshe saboda words da take fada mata tace
"wayyo Allah na dadi... Kin iya kalamai masu dadi...insha Allah I will take good care of my self for you... Kema kuma ki kula da kanki kinji kou... " ta fad'a kaman zatayi kuka,  daga nan suka rungume juna sai rashida ta fara kuka sosai,  bA kukan komai take ba illah she is spending the night a gidan ummah kuma she will be the one to see Aliyu not her, duk sanda ta tuna irin daman da Allah ya bawa tasleem sai taji kaman ta dinga ihu ba Don komai ba sai Don she don't know the importance of what she have,  she calls the whole yarima black mamba. Itama tasleem fashewa tayi da kuka,  hajiya zainab ce ta fito ta gansu rungume da juna suna kuka, lokacin ta Kara tabbatar da cewa rashida son gaskiya takewa yarta, tsayawa tayi tana kallonsu cikin so da kauna,
"pls ku bar kuka... Ganin likita kawai zata raka hajiya yi... Kilan nan da sati daya zuwa biyu sun dawo... " ta fad'a yayinda take shafa kan su biyu,  basu ce komai ba suka cigaba da kukansu,  saida sukayi suka gaji sannan sukayi shuru.
"zan biki chan gidan zuwa da yamma sai in koma gida... " rashida tafad'a sounding very real,  she know zata ce yes without delay, 
"yauwa pls muje... If possible ki kira mummynku ki fada mata zaki kwana a fada pls... " inji tasleem,  harara rashida ta balla mata before saying
"dukka sau  nawa kika je gidanmu...nasan mummy bazata yarda ba.. " dasauri tasleem tace
"in na dawo kullum ina gidanku... Daman yanzu Bazan Dinga girki ba..." ta fad'a mata with assurance,  mikewa sukayi tasleem ta dauki bag dinta sannan suka fita,  hajiya na biye dasu,  part din small mum ta shiga tayi mata sallama ta fito,  yayin da tasleem ke sallama da hajiya Asabe hajiya zainab ta kalli rashida tace
"daughter pls gobe kizo inason muyi wata magana dake... " ta rada mata Don kar tasleem taji.
Wani irin bugun zuciya rashida tayi as motar Nashiga fada,  mata taba shiga fada ba sai yau sanann zuwa inda kasan masoyinka yake make her heart beat faster than normal, lokaci guda tayi tsuru tsuru sabida yanda heart dinta ke beating,  juyawa tasleem tayi ta kalleta nan take ta gane something is wrong with her, 
"Meye?.. " was her question,  dasauri rashida tace
"ba komai... Kawai dai Allah yasa ummah kar tayi fada Kin kawo mata wata bare cikin chambers... " da sauri tasleem ta tari numfashinta dacewa
"kam ummah ba haka take ba... Duk wnada ke so na itama tana sonshi...kinga kou black mamba da bai sona b'ata raga mashi dukda ita ta haifeshi... Don haka relax... She will love you... " ta amsa mata,  haka suka sauka rashida na kalle kalle kaman wata yar kauye dukda ita kanta daga babban gida ta fito,
"Kinga Bangaren black mamba chan... " inji tasleem dake nuna mata Bangaren yarima,  kallon Bangaren tayi tana imagining dinshi tsaye yana kallonta,  she wish he will just open the door and step out Don ta ganshi only once, yanda ta kurawa wajen ido yasa tasleem tayi saurin  cewa
"ki bar kallon wajen haka nan pls... " ya fad'a mata atakaice,  da sauri ta dawo hayyacinta, hannunta ta Kama yayinda suka kusa zuwa kofar apartment din hajiya,  kofa aka bude masu suka shiga falo kamshi ya buge masu hanci, yau dai hajiya tana falo da wasu yanuwanta wayanda suka zo yi mata sallama,  tana ganin tasleem ta sakar mata murmushi sannan ta cigaba da magana,  tasleem b'ata damu da mutanen da take tare da su ba tace
"ummah see... " wani irin kallo ummah tayi mata wnada yasa tayi saurin hadiye abinda take son cewa,  daman ta hanata yi mata shirirta indai tana da mutane, baki ta turo ta wuce ciki rike da hannun rashida da hajiya tayi mata mugun kwarjini. Ciki suka wace da rashida tana cewa
"Kinga dakin ummahna nan... Bari in bude maki ki gani... " ta fada trying to hold the handle, da sauri rashida tace
"pls aa... Ki bari Dan Allah... Muje dakinki... " ta fad'a jikinta na rawa sosai,  dariya tasleem tayi very loud sannan tace
"wallahi kin cika tsoro... Muje dakinta anjuma in ta sallami baki sai mu shiga... " ta fad'a mata,  nan suka shige dakin tana b'ata labarin yanda tayi childhood dinta a gidan.
Hajiya b'ata sallami baki sau kusan magrub,  bayan kowa ya watse ta shiga ciki domin sallah,  ita kam rashida tana son tafiya Don kar ayi mata fada a gida but she sure want to see yarima, babu abinda take sai aduar Allah yasa ta ganshi. 
Yarima kam yanason shiga wajen mahaifiyar shi amma yasan she's busy,  hakan yasa bai shiga ba sai da aka fito daga sallah magrub ya nufo part dinta. Duk sanda hajiya zata ganin doctor shine ke rakata amma this time jin zaa da tasleem yasa yace bai zuwa,  yasan he will miss her sosai,  he's a man amma yana makale daita kaman mace, sanin tasleem yasa yake rage wasu abubuwan amma always suna tare especially da dare.  Da sallama ya shiga ya tardata tana zauna kan praying mat,  tana adua, kusa daita ya zauna  tare da kwanciya yanda zai ji dadin dora kai kan  kafarta, kou hira zasuyi sai ya dora kai kan kafarta,  her legs are the world best pillow to him especially yanda take shafa mashi kai, kou minti biyu baiyi da kwanciya ba aka bude kofar, tasleem ce da sake kaya zuwa small singlet sai wando Wanda bai kai knee dinta ba rike da hannu rashida,  yana juyawa gareta babu abinda ya fara hangowa sai round breast dinta, da sauri ya Mike zaune yana sadda kai kasa tare da daure face,  ita kuma rashida ganin yarima in flesh and blood yasa taji ta kasa daga kafa,  ita kuma ummah b'ata lura da rashida ba sai kayan da tasleem ta saka,
"bana hanaki yawo haka ba.. "was abinda ummah ta fadawa tasleem sannan ta kai hankalinta ga rashida da jikinta ke rawa sosai. Murmushi ta sakar mata tare dacewa
"dear come in... " ta fada saboda tayi tunanin shakkun shiga take,  she tries to take a step as tasleem dake faman turo baki na janta, 
"ki saketa ki koma ki sauya kayan jikin ki..." ummah ta daka mata tsawa,  yarima kam ji yake cikinshi na mashi wani irin zafi , he's lower abdomen hurt like hell,  tunda ya sadda kai kasa bai kara daga kai ba,  all he wish is to be out of here
"ummah zafi ...." ta fada tana buga kafa kasa alaman she don't want to change, 
"kar ki bari in tashi....... " ummah ta daka mata tsawa, rashida kam she was trembling, da kyar ta samu ta zauna Dan nisa da inda both yarima da  ummah suke zaune ita kam tasleem ta tsaya sai buga kafa take sanann boobs dinta na rawa sabida yanda take buga kafa kasa,
"bazaki koma ba kou... " ummah ta sake fada mata,  still b'ata da niyyar juyawa, 
"fav...tashi ka zanemin ita... " b'ata rufe baki ba ya Mike da gudu tare da ihu tasleem ta juya a guje,  shima kaman yana jira yabi bayanta,  "come back here tunda daman jira kake... Daga magana zake... " ta fad'a mashi sounding serious,  yanda ya wuce inda rashida ke zaune sai da ta kusa  sumewa saboda kamshin shi dataji,  komai nata tsayawa yayi lokaci guda, it moves straight into her lungs. Babu abinda kake ji sai ihun tasleem dukda kou kamata yarima baiyi ba,  bayanta yabi yana kallon yanda take gudu kaman zata karye saboda slimness,  juyawa tayi taganshi wani irin ihu ta sake saki kaman taga dodo, gani yayi in har yace zai bita raini zai iya shiga tsakanin su, tsoki yaja ya juya,
"I said come back now... " ummah ta sake fada daga inda take zaune,  itadai rashida can't explain exactly what she's feeling, kaman tana saman jirgi haka take ji yau gata GA Wanda ya hanata bacci for months,  Wanda ya hanata ci Ya hanasha, Wanda yake makale a ranta kaman wani irin chewing gum, he doesn't notice her amma she's the happiest person on earth, sai yau ta yarda Amanda is indeed wise data b'ata wanann shawaran, if not for her babu yanda zaayi ta shigo wanann wajen balle taga yarima, bakinta na rawa ta gaida ummah, murmushi ta saki tare da amsa mata sannan ta kalli kofa tana cewa
"bari in Mike.... " b'ata k'arasa ba yarima ya shigo dakin yana cewa
"ummah relax ya zaayi in iya taba wancan da hannuna..." ya fad'a yana b'ata face, harara ta watsa mashi without saying a word, juyawa yayi yana cewa
"ummah bari inyi sallah... Nasan soon zaa kira..." ya fada walking out of


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login