Showing 18001 words to 21000 words out of 323952 words
ranshi ba, cikin rawar jiki tasleem ta sauka daga kan gadon
"kince nan da minti shabiyar zaki tafi amma kou minti uku baayi ba zaki tafi..." ummah ta fad'a mata looking at yanda jikinta ke rawa, shi kam Aliyu vai maida hankali kanta ba sai jira yake hajiyarshi ta k'arasa maganar ta,
"ummah zan makara... " ta fad'a da sauri Don ko kadan b'ata son ummah ta fara maganar gabanta, abinka da mara gaskiya despite bata san abunda ummah zata ce ba duk ta tsargu,
"is your food ready?.. " ummah ta sake tanbayan ta, tasleem data nufi inda hijab da bag dinta suke sai sauri take, da ka ganta ka gan mara gaskiya, shi kam yarima bai damu ba saboda daman hardly su zauna under the same inuwa da ita,
"zan duba... Duk Wanda ya samu sai in tafi dashi..." ta amsa mata, hijab dinta ta saka ta dauki bag dinta ta runguma a gaba like she did before sannan ta komo kusa da ummah tace
"kudin... " ta fad'a ahankali,
"dauko wancan bag din... " ta fad'a mata tana nuna mata wata expensive bag dake kan kan mirror ta manyan mata, da sauri tasleem ta dauko ta mikawa ummah, amsa tayi ta bude ta dauko yan dubu dubu sabbi kaman guda uku ta mika mata, Dan rainin hankali dubawa tasleem tayi taga guda uku ne tace
"ummah sunyi kadan...da mota na fito kuma zansha Mai.." ta fad'a tana turo baki, murmushi hajiya ta saki ta sake dauko uku ta mika mata tare dacewa
"sun iya?.. "
"yes ummah... " ta fad'a tana tura kudin cikin bag dinta, duk abinda ake yarima bai daga kai ba balle yasan abinda sukeyi,
"ummah sai na sake dawowa.. " ta fad'a tana juyawa, kaman walkiya ta fice daga dakin hajiya data bita da kallo tace
"tasleem kenan... uwar rigima... " tafad'a cikin dariya, baki yarima ya dan tabe amma bai bari ummah ta ganshi ba, sai da ya tabbbar ta kulle kofar falo yace
"ummah me nayi?.. " ya fad'a Don yaji abinda zatace
"yanzu Aliyu haka kake?.. Gaskiya am disappointed in you... Duk neman ilimin mutum indai baiyin amfani dashi ta zama na asara... Ka fi kowa sanin illah ganin tsaraicin macen da ba halal dinka ba... " nan take yarima da ya shiga tashin hankali saboda furucin ummah ya gane what is happening, instantly yayi regretting not listening mahboob, baisan despite tasleem fears him zata samu nerves din yiwa ummah magana ba,
"wayyo ummah sai ki bari wannan yarinyar ta hadani dake?.. " bai k'arasa ba tace
"ashe Kama san abinda kayi kenan... Wato da gaske ne... Lallai ka bani kunya... " ta fada calmly but angry,
"wallahi it's not like that... " ya fad'a yana kokarin wanke kanshi, nan ya fad'a mata exactly what happened, hajiya was more angry at him because of testing a girl like That
"kasan if tana da laifi kaima kana dashi?.. Why will you even talk about private part with her in the first place... Ai in dai kana da kunya bai kamata such words au fita daga gareka ba both verbally da in written... Gaskiya baka kyauta ba... " ta fad'a cikin fushi sosai,
"gwadata nayi ummah am sorry... " ya fad'a thinking about how to handle tasleem,
"tou gaskiya kar in k'ara ji kuma kar in k'ara gani...so wannan shine gwajin da kakewa yanmata daga baya kace basu dace da kai ba... Duk ka gama gane masu jiki... "
"no ummah sorry... " ya fad'a mata kanshi kasa,
"ni babu laifin da kayi min... Stop saying sorry kaman it's me that you offended... It's not me... It's between you and Allah... So say sorry to him... Tashi ka bani waje..." ta fad'a atakaice, jiki ba kwari ya Mike, ya fice daga dakin, yana zuwa falo yayi sauri ko zai tarda tasleem, har kitchen ya shiga Don yaji ana maganar abinci, yana shiga aka ce yanzun nan ta fita, daman tasleem knows anything can happen Don haka tana shiga kitchen ta tarda baa gama ba kawai sai ta fice abinta kar yarima ya kamata.Wai kaman dole kasan in kayi Abu zai iya zama matsalar amma sai kayi, tasleem tasan ummah will surely talk to yarima and she's scared of yarima amma kaman ana zugata haka taje ta fadawa ummah, vata samu sukuni ba sai da taga ta fita daga gidan.
A gidansu tasleem kam wajen har karfe 8 alhaji yana jiran tasleem ta shigo ta gaidashi amma shuru, his so angry da yanda mahaifiyar ta ke sane da faruwar hakan amma bata daukan action kanta duk yaran gidan shi babu mai irin abunda tasleem keyi, they're all mannered saboda suna samun tarbiya amma ita tasleem saboda goyon bayan mom dinta tana son ta fita daban cikin yaran gidan, kawai one thing daya is tana son aure, inda zai tambayi tasleem to define aure da bazata san good defination da zata bada ba because kou kadan bata hango kanta da aureba, kou sau daya bata taba zama tayi tunanin aureba, kawai a barta da shanshanci as usual. Mikewa alhaji mussadiq yayi da sanye da glasses da kuma jallabiyar brown ya fita daga part dinshi, duk asuba duka yaran suke shiga su gaidashi, yau bayan sallah asuba hajiya zainab ta shiga ta gaidashi amma ta zubawa tasleem ido bata zo ba, bai nufi koina VA sai Bangaren hajiya zainab, kofa ya bude ya shiga falonta tare da wucewa directly zuwa part din tasleem, sai sauri yake da ganinshi kasan he's angry, yana bude falonta ya wuce directly to her bedroom tare da sallama, wayam yaga gadonta, har masu aiki sun gyara gadon kaman baa kwana kai ba, kawai sai yayi tunanin Bangaren mahaifiyar ta ta kwana, da sauri ya fita ya shiga bed room din hajiya sai ta tardata tana bacci ita kadai, tsayawa yayi yana kallonta cike da takaici for a moment tare da rike waist dinshi,
"where is your daughter... " shine tambayar dayayi wa hajiya zainab that's sleeping peacefully, arazane ta tashi saboda yanda yayi magana tana mazurai,
"naam... " ta fada tana murza idanuwa,
"I said ina yarki..." ya sake maimaitawa yana kallon yanda take murza idanuwa,
"ta tafi islamiya..." ta amsa amshi tana hamma tare da rufe bakinta da hannunta na dama,
"by this time shine ta tafi islamiya?..very good... She should keep hiding, kar ta dawo gidan nan... Nothing will make me change my mind kan decision dina... " ya fada a fusace yana kokarin juyawa, bayanshi hajiya tabi da harara sannan tace
"wai Meye wannan decision din da kake ta faman maimaitawa... " ta fad'a waiting for he's response,
"zakiji... " ya fad'a mata yana ficewa daga dakin, baki hajiya ta tabe not knowing what he meant, all she knows is nobody will hurt her daughter. Salati ta saki tana komawa ta kwanta abinta.
Yarima na komawa part dinshi ya tarda har lokacin mahboob bai tashi daga bacci ba, legs dinshi ya buga yana zama tare dacewa
"wake up.. There's fire on the mountain.... " ya fad'a mashi cikin tashin hankali da matsanacin damuwa, cikin magagin bacci mahboob yace
"where is the fire?.. " ya fad'a yana murza idanuwa, harara yarima ya watsa mashi da idanuwanshi da suka sauya kala, kawai inda zai samu hawaye da yaji sauki amma ya kasance mutum da bai da saurin hawaye, yana da dakakkan zuciya, amma yau ya san saurin kuka ma is a blessings because yana washing pains away,
"kanwarka ta fadawa ummah what she saw... " ya fad'a kaman bai san sunan ta ba sannan kaman ya dora hannu bisa kai ya dinga ihu, shuru mahboob yayi for a moment sannan yace
"I told you so... " ya fad'a mashi atakaice yana juya kwanciyar shi, kai yarima ya dafa yana girgiza legs daga inda yake zaune,
"na fad'a maka if har ka tabbatar parrot taga wannan pictures din call her kaja mata kunna amma sai kayi paying deaf ears... Allah kadai yasan how many people she's going to tell... " mahboob ya fad'a mashi hankalinshi kwance, yarima rasa inda zai saka kanshi yaji dadi yayi,
"wallahi.... sai na... Zaneta" yafada stammer dinshi na. Fita loud and clear,
"tou in zaka zaneta ka tabbatar ka rike kunnenta yanda bazata sake fadawa ummah ka zaneta ba... If not trust me zata dora hannu bisa kai tana ihu ta shigo fada duk ta tara maka mutane... It's tasleem... Believe me Shes unbelievable... " ya fad'a yana rufe kanshi da blanket. Yarima rasa irin hukuncin da zai yankawa tasleem yayi, he's surprised that she can gossip about him to his own mother, kai kawai yake girgizawa, abinka da Mai high temper sai zufa yake kaman Christmas goat dukda sanyin AC dake dakin,
"Dan Allah ya zaayi in kamata... " shine abinda ya tambayi mahboob, dariya mahboob yayi daga inda yake kwance yace
"parrot din ce zata yarda ka kamata bayan tasan ta guma maka.?..youre dreaming.... Kou hanya bazata hada da kai ba.. So kawai ka bari Allah ya saka maka... " mahboob ya fad'a mashi atakaice,
"never... Sai na koya mata hankali... Korata ummah tayi... " ya fada sounding so tensed,
"ahap... Good luck catching her... " ya fad'a mashi, cikin fushi ya Mike ya bar daki, yana zuwa falo ya will mini side table dake gefe guda kaman it's tasleem, ji kake tasss saboda it's glass, fashewa yayi nan kasa, sai nishi kawai yake, kou kadan ummah b'ata daukan rashin tarbiya especially when it come to something dirty like Haram, kullum abinda take fad'a masu is dole su Kama kansu, they should run fast away from Haram, kar su yarda ya kusanto inda suke, and tun daga childhood he has maintain he's good reputations dukda baa rasa wasu flirting da sauransu amma wannan kaman tasleem tayi dragging dinshi into mud haka yake ji, he prefer ta fadawa duniya taga boobs din mace kan wayarshi da ummanshi, he respect her more than words can say, bango ya doka da karfi yana ihu sosai, amma babu tears ko daya idonshi sai dai change from pure white to red, mahboob ne ya fito da gudu yana cewa
"Kaifa matsalar ka kenan... Baka iya fushi ba... " ya fad'a yana kallon table dake tarwatse kasa, sai nishi kawai yake saki sama sama kaman he's into race, I never knew he will act this way amma one thing I learnt from him is that he loves good name, daman ance good name is better than sliver and gold. Fridge mahboob ya bude ya dauko bottled wata ya mika mashi, kawai sai ya buge ruwa daga hannunshi yana cewa.
"leave me alone...just leave me alone... AI she's your... Sis...ter... You... Should... Have... Warrrrned her... " yafada sounding so. Super duper tensed, tsoki mahboob yaja yana Cewa
"I don't blame you.... " yafada yana juyawa ya koma cikin inda ya fito. Nan yarima ya tsaya yana displaying kaman wani new mad man, kou kadan fushin shi bai da kyau, kawai sai ya fara counting numbers, it's what he's therapist told him, mussanman Mai martaba yasa yayi visiting wani therapist a USA saboda temper, lokacin suna yara abu kadan in ya hadashi da siblings dinshi kou. Me ya gani yana iya kwala maka saidai duk abinda zai faru ya faru. he's taught to take a knee and count if he's angry, kneeling yayi da kafa guda yana counting, before you know har ya fara kaiwa two hundred, sai da ya kusa kaiwa 500 sannan ya fara slowing down yana sakin nishi ahankali, mikewa yayi yashiga ciki ya latsa system dinshi sai karatun Quran, bathroom ya shiga yayi wanka ya fito daure da towel, kan gado ya hau ya dauki wayarshi daya kashe tun daren jiya, ya kunna, yana kunnawa sai ga messages rututu sai kuma call from farida kaman she's waiting, picking yayi yace
"bitch stay away from meeeee!!!!!" ya fad'a cikin ihu sosai yana wurgar da wayar, ajiyan zuciya ya saki yana lumshe ido yana bin karatun dake tashi.
Yau kam bai ci abinci ba, kuma ummah bata damu kou yaci kou bai ci ba, tasan yana cewa yana chan yana wahalal da zuciyar shi ita kuma batayi fushi dashi ba. As usual tare da Mai martaba sukayi breakfast da abokan zamanta, sai da ya tanbayeta if she have concluded tace
"no it's still inconclusive ..." ta amsa mashi with her smile, duk dariya sauran matan sukayi saboda yanda hajiya tayi magana. Nan dai sukayi breakfast da masu hidima suna yi masu duk abubuwan da suke bukata.kowacce sanye take ciki ado na alfarma.
Tasleem kam dukda warning din ummah sai da ta fadawa kewayenta abinda yasa tace lahh, she told them all what happened har zuwa yanzu da kuma mess da take ciki with her dad, duk dai shuru sukayi as tana basu labari, kowa ya maida hankali yana cin abinci before a koma class amma tasleem ta dage sai magana take, itace ta saya masu abinda sukace ci da kudin da ummah ta b'ata amma ita Taki maida hankali taci, haka ta dinga zuba har lokacin sallah yayi sukayi sallah zuhr sanann suka koma ciki.
Har wajen karfe uku yarima bai ci komai ba shi kam mahboob bayan yaci breakfast ya koshi ya tafi gida, jin shurun yayi yawa yasa ummah kiran layin shi tajishi kashe, aikawa tayi a kirashi, kaman yana jira ya taho looking dull, abinci ummah tasa aka kawo mashi yace
"Bazan ci ba sai kince Kinyi hakuri... " yafada cikin shagwaba, murmushi ummah ta saki tace
"nayi hakuri... " ta fad'a mashi, murmushi ya saki while still burning on how to handle tasleem, natsuwa yayi ya zauna gaban ummanshi yaci ya koshi.
At usual time suka tashi daga islamiya, mota tasleem ta shiga ta kama hanyar gida tana shiga gabanta na faduwa, dad dinta was waiting for her arrival, tana shiga Shima ya fito ya Kama hanyar part din hajiya zainab, tunda in ya kirata ba ta zuwa sai ya sameta da kanshi, tana shiga ta wuce dakin mom dinta sai zuba mata shagwaba take aka bude kofa, tana ganinshi tayi saurin komawa bayan mahaifiyar ta, wajen ya samu ya zauna yace
"kina jina tasleem... Baki isa ki zubda min mutunci ba... Bazan tsaya long Issue dake ba... Don haka na baki nan da kwana uku ki turo wnada kike so... If not ni zan zaba maki wanda naga ya dace... " alhaji mussadiq ya fada atakaice sounding so serious, cikin tashin hankali tasleem ta fara juye2 to see if he's referring to her, ta dai san ita da mahaifiyarta ce kawai cikin dakin sannan her mom is already married so automatically he's referring to her,
"ni wallahi aa... No... Babu... Wanda ..zan turo... " ta fad'a zufa na keto mata,
"ke yi shuru he's joking... Kwana uku kaman gaji dake?.. Tou in an gaji dake ni ban gaji dake ba..."ta fad'a tana shafa kan tasleem da ke zufa sannan jiki na rawa kaman mazari,
"haka kika ce kou... Well we shall see... " ya fad'a yana mikewa, juyawa yaya ga tasleem yace
"three days is all you have to select or I choose for you... " ya fad'a yana ficewa daga dakin,
Thanks
[3/14, 6:26 AM] +234 703 008 7807: 7💙💜💛🧡💚
Sak'aci
❤💛💜💙🧡💚
®Zuwairat (ummumaryam)
7⃣
So speechless
Tasleem kurawa dad dinta dake fita cikin sauri ta dawo gaban mahaifiyar ta tana cewa
"mummy... Dan Allah... Dani. Dadi yake?.. " ta fad'a voice dinta na rawa, shuru hajiya tayi looking so confused, yanda yayi magana sounds so serious, bai saka wasa ba, daman shi he always makes he's decisions final, hardly he go back on his words,
"mummy Dan Allah da wasa yake kou... " tasleem ta fada cikin matsanacin tashin hankali saboda her mum that is suppose to give her assurance nothing is happening is quite, shurunta yafi maganar dad dinta tada mata hankali, ihu tasleem ta saki Wanda yasa hajiya dawowa hankalinta, da sauri ta Kama tasleem da tuni ta kwanta kasa tana rolling tana ihu tana cewa
"wallahi babu Wanda zan turo... Ni ban isa aure ba... Banason aure...ni gidan nan zan zauna.... Kou kuma in kashe kaina... " ta dinga fad'a while rolling on the ground, daman haka. Take kukanta, irin yaran nan masu sangarta, small thing sai su kwanta kasa suna ihu Mai tadawa mutane hankali,
"yi shuru besty... Babu auren da zakiyi.... Kinji kou... " hajiya ta fada ciki fargaba tana Kama tasleem dake ta faman ihu kaman an doketa, ita dai tasan her husband might be serious,
"kice da wasa yake... " ta fad'a cikin kuka, zama hajiya zainab tayi kasa ta kamata ta zaunar daita kan legs dinta Tana cewa
"ki kwantar da hankalinki....da wasa yake.... Kinji kou... " ta fad'a mata giving her fake assurance, assurance that ita kanta knows it's a lie, hannu tasleem ta dora bisa chest dinta tana sakin wani irin ajiyan zuciya, one thing she love about her mother's word is she's always right by what she says, gani take zatayi confusing dad dinta da wannan maganar,
"wallahi mummy hankalina ya tashi...." tasleem ta fad'a kaman she's not the one crying few seconds back, murmushin karfin haki hajiya ta saki tana cewa
"ki bar tada hankalinki my painkiller... Kindai san muddin ina raye babu Mai takuraki at all... Kinji kou?.. "
"yes mummy... Ai shiyasa na daina kuka... " ta fad'a sounding so childish.
"tashi kije kiyi wanka... An Shirya maki ruwan wanka... " ta fad'a mata, cikin shagwaba ta Mike ta fita daga dakin. Tana fita hajiya ta saka hijab dinta ta fita, part din alhaji ta shiga ta tardashi yana latsa system sanye da medical glasses. Zama tayi ta fara cewa
"yanzu alhaji ka kyauta kenan... Wannan furucin da kayiwa tasleem baiyi tsauri ba...despite I know you're trying to scare her saboda abinda ta aikata..."bata k'arasa ba alhaji ya kalleta yaba zare glasses din face dinshi yana cewa
"wato am trying to scare her kou?... Wait and see how it goes... Wallahi billahi if har ranar Wednesday bata fadi sunan Wanda takeso ayi bincike kanshi ba ni da kaina zan zaba mata miji, kuma wallahi